da zazzafan kishi ne sosai rashin hada miji da itane yasa bazaki gane ba.
Ba wai bata son ki bane kishine kawai ke cin ta kada ki biyewa rudin shedan yataru ya ruda ku gaba daya har kukai ga abin kunya duniya a karshe ke zata zaga ace tai maki halarci yanzu kina son ki butulce mata kuma.
Ki bita da halinta sai a zauna lafiya yawan son mijin ta ne yake sata yin hakan ba komai ba sai dai mu bazamu ce kada kibi mijin ki ba don kada ranta ya baci.
Ai itama musulmace tasan abin da sharia ya tana da akan aure in ba so take ya karkata a kanta ita kadai ba ya tashi da shanyayyen bari gobe kiyama.
Na nisa ina cewa ni abinda yake damuna bayan wanan shine duk kan su da babu mai kaunata a cikin su.
Attu tace shine kishi ai yadda basu kaunar ki hakane ma basu kaunar junan su kowa kan shi ya sani a fagen kishi ai.
Nan dai sukai ta bani musalai ina zaune ina sauraren su daga karshe nai masu sallama na shige dakina na kwanta.
Waahegari ma kamar na wuce abina sai dai na daure na shiga muka gaisa da ita sunan mun shirya ne amma ba kamar da can baya ba muke da ita.
Don wani lokaci sai ta dinga daure min fuska wani sain kuma zata sake kamar ba ita bace muyi hiran mu lafiya.
Yau ma fuskanta a gimtse yake babu walwala don haka sai ban tsaya ko tambayan ta komai ba nima nasha toka nai mata sai na dawo nafice.
Bina tayi da kallo bayan na fita tana fadin mutum abin tsoro ne wallahi yanzu yariyar na tana ganin daidai muke da ita ke nan.
A, a ta fara gajiya ne da halin ki tunda ke baki daukan girman ki da Allah ya baki ai ba haka take ba idan ta shigo nan take zama sai ma kin korata wani lokaci.
Mama wai may yasa baki son ayi zancen gaskiya ne akan Rahama yarinyar nan baki san halinta bane sanin baya kikai mata.
Mama Altine tace ina ko zan sani tundake da yanzu kuka hada miji da ita kin fini sanin ko ita wa cece ai.
Yarinyar nan kina bani mamaki gaba daya yanzu halaiyar ki duk ya sake abinda bakiyi a bayane kika tsirowa rayuwan ki.
Wanda ke daki yana fama da kan shi ina shi ina wani tsiro tsirkin kishi kuma kwance a daki.
Au mama har ke ma gori zakiyi min ke nan ko ba mamaki ko shi wanda nake zaune agidan don shi ai abinda yake nufi ke nan dani banda moriya ya samu inda yake morewa yanzu.
Aiko kin kyauta tunda kin samo mai inda zaiji dadi sai dai kuma ga shedan nason hanaki cin riban abin .
Ki kawar da idon ki shiyafi maki ki koma fa Allah wanan abinda kika dauko bashi ne mafita ba a gare ki koda kina da lafiyan ma.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE KIN SANI, , , , , ,
66
Kamar yadda na furta sunayen daba bayar ke nan sai dai Inna tai min magana dole aka janye tafiyan ta maigidan ta maigari ya tafi don kara.
A bangaren anty abin zaiba mutum mamaki don babu dan gidan su ko daya data bayar sai kawayen ta na kut da kut tabada.
Acewan ta wai ai yan uwan ta sun tafi dakyat na katsalandan na rufe ido na ce mata amma gaskiya anty idan haki bada sunan mama Altine ba a tafiyan nan baki kyauta ba.
Wani kallo nake a suwa ta watso min amma nadake nace bawai nai maki karan bani bane anty ganin dacewan hakan nayi gareki .
Don idan baki hakan ba daga baya abin zaizo ya damay ki, nake gani, bude bakin ta sai cewa tayi aiko ke idan ga halarci zaki iya bayar wa a naki bangaren ai.
Nace idan nai maki haka ban kyauta ba na shiga hakkin zumuncin ku zan iya haddasa maku wani abu a tsakanin ku daba haka ba da zance wani nawa ya fasa ita ta tafi din.
Shiru tayi batai magana ba nima naci gaba da ba yaro nono ina kallon waya na, sai can naji ta nisa tana ce Rama na gode wallahi sam banyi tunanen yin hakan ba sai yanzu da kikai magana.
Nace nagode anty tace damay fa kuma nace da kikai amfani da shawara na duk da ban kai ba ban isa ba amma na tunar dake kuma kika dauka.
Tace kai Rama ke nan ni fa yanzu sai kinyi hakkuri dani don ban san may ke damuna ba wani lokacin.
Wani lokaci idan nai wani abin sai daga baya naga radhin dacewan shi yanzu badon kin bani wanan shawaran ba sam ban kawo mama ba ga zancen wallahi.
Na mike tsaye ina mika mata yaron da ya gama shan nono ina cewa je gun maman ka na huta nima.
Ta karbe shi tana cewa dani kai wanan baban fa karfi yake ji yanzu zakiga yana wani dan zabure zabure haka dashi.
Dariya nai masu na ce kai amma baba idan ka wujijiga min anty na yau sai na daki kan nan naka kana ganin bata da lafiya.
Tace aiko da yau kun hade da uban shi don ni da kaina zan buga mai waya na sheda mai kin dakar mai tsoho haka kawai.
A raina nace yau kan yan arzikin suna akan anty nake cewa wai ni anty wani shiri ake yine akan fitan yaran nan daga primary ne ?
Kai Rama har wani shiri kuma za ayi don zasu gama karatun pramary nace ai kin san haka ake yanzu wa yara ai masu buki na fadawa yan uwa don yaro yaji dadi ya kara hazaka.
Tace to ai shiri na hannun ki yanzu ke uwar su nina isa nace ga abinda za, ayi Nasir yace dani ban yi daidai ba naki yafi gareshi.
Nace haba anty shi Nasir din nawa za aiwa wanan shedan kuma anty tace aikin san shi hukuma ne sai lalashi.
Saura sati biyu fitan yaran a makaranta don haka kamar yadda uqar tace tabar min shiri a hannuna na nayi komai ban kara tuntuban taba sai aiwatar da komai nake a kaina a cikin jikina kuma.
Sai ana saura kwana biyu na dinga yawon kai gaiyyata gun yan uwa da abokan arziki wasu kuma ina kiran su a waya ina sheda masu zancen.
Na buga kalanda, books da robobi sai abinci dana ba Zarah ta bayar ai muna saida dare na shiga wurin anty na sanar da ita cewa gobene fa taton yayye yaran da za, ayi a makaran tar su.
Tace ai ita shaf ta manta da komai sai yanzu danazo mata da zancen ta tuna take tambaya na may zata taimaka muna dashi nace mun gode mun gama shirin mu ko.
Washe gari tunda safe mun shirya zuwa wuein taron, a bangaren Hindatu ma tayi shiri sai dai batai tunanen nima na shiryawa yaran irin haka ba.
Taro yakai taro muka iso wurin can muka samu wani rufa muka yada zango a cikin sa da mutanen mu suma hindatu runfar dake kallon inda muke take zaune da mutanen ta.
Kusan late Zulfa ta iso don duk mun gaiyyace ta zuwa taron duk da a cikin murane muke amma sai da kowan mu ta nuna wanin halin kishi a bainan jama,a.
Kulolin da Zarah ta iso muna dashi ne ya dauki hankalin kowa a wurin sai da aka gabatar da komai na kan yayye yaran inda munyi nasara yaran namu na cikin wa yanda suka samu kyauta sosai a ranan cikin dalibai sai dai babu yar wurin hindu a cikin kyauta ko daya na kokari da aka bata.
Nan aka shiga raba abubuwa sosai muka burge mutane muna raba kalanda da books mai dauke da hotunan yaran aa cikin sa.
Hankalin Hindatu yai matukar tashi sosai Zulfa ta baro rufan Hindatu bayan ta dan zauna tadawo rufar da muke a zaune a gurin.
Ina ga yan uwan Anty sun manta da zulfa na furin nan suka shiga zuga anty wai ta sake min ina mata gaba akan sha, anin yaranta yanzu Allah kadai yasan nawa na karba a gun mahaifin su naci riba dashi kan wanan sha, anin haka.
Nan ta hau ta zauna kan maganan su muna aha, anin mu dadi dadi sai naga ta fuske min tun a wurin na rasa gane kanta.
Photo ma da zamuyi da kyat tazo ta shiga akayi da ita ana gamawa tabar wurin ta ki zama a karasa komai da ita.
Bayan wucewan ta ne Zulfa tace dani Rahama zan so nai dan magana dake kafin a watse wurin nan ko kina da lokaci nace ina dashi anty.
Muka kebe da ita tace da fatan zaki fahince ni don ba gulma bane ko zuga zan fada maki shi abu in kanayi tsakani da Allah to kayi shi kai tsaye.
Yanzu ina zaune a bayana nake jin abinda ake fadi gamay dake kan wanan abinda kika shiryawa yaran nan duk da kinyi don Allah ne amma an zuga antyn ki ance kudi masu yawa awajan maigidan kinci riba dashi.
Baki ganin tabar wurin rai a bace don haka nasan akwai wata a kasa nan gaba kan wanan matsalan.
Nace wallahi wallahi anty Zulfa ban karbi ko kwandala agun daddy ba bai ma san da zancen ba sai daren jiya nake fada mai komai akan bukin da za, ayi din.
Tace ni dai na fada maki abinda naji kuma naga ta dauka ban san may yasa take daukan zancen mutane ba haka suna ruda ta.
Mun dawo gida a gajiye har a lokacin ba wani fuska a gin anty gareni nima sai na share ta kamar ban fahince ta ba.
Washegari ina falo zaune da dare wanda har lokacin ban karasa walwalewa daga gajiyan jiya sai ga wayan daddy yashigo min nazo falo yana nema na.
Ban je da baba ba nan na barshi wurin Aisha a goye suna kallo da Atika na fice part din.
Nai mamakin ganin kowa zaune a falon shiko yana zaune ya saka laptop din shi a gaban shi yana aiki a cikin sa hankalin sa a kwance.
Na gaida su na samu wuri na zauna saman kujera ni da ban damu da zama sama ba don girmama su sai gani yau na dane kujera na zauna daran.
Kusan minti shidda zuwa bakwai ya dago kai yace damu ummhum kin shigo Rahama dama ke muke jiran zuwan ki.
Yace don Allah hindatu ina son ki fada nawa na baki akan bukin yaran nan da akayi a jiya gidan nan ?
Tai shiru can ta dago tace dubu hamsin ka bani dana fada ma a tsiwace take maganan wai ita ancuce ta.
Yace ok Rahama don Allah ke kuma ina son ki fada nawa na baki da kukai naku a part din ku don ance kece maigudanar da sha,anin ?
Nace cikin mamaki daddy aini baka ban ko kwandala ba don ban ma tambaye ka komai ba na dai fada ma gobe zan muyi graduation din yaran kawai na kare primary kace dani Allah ya bada sa,a kawai.
Yace good cikin murmushi to ke musali kamar nawa kika kashe a sha, anin bukin da kukayi na yaran ?
Nace cikin bazan iya tunawa ba na kashe yakai 100 don adashe na kwasa da nakeyi na sana, ata.
Yace to Saade ina fatan kina jin mu ko, kema kuma hindatu yanzu kinji abinda Rahama din ta fada akan yaran kishiyar ta ta kashe kudi haka batare da ta tambaye ni komai ba.
Balle ke da yarki ce kuma kikace kina son kudi kan sha, anin na baki.
Yace Saade yanzu don Allah baki ji kunya ba wanda yai maka irin wanan abin haka har kake zargin yaci riba dakai ne ?
Koma da ace ni din nabada kudin ai tayi kokari ko tunda nan kaf nasan babu wace zata iya yin haka a yanzu kai tsaye.
Ai dama ba komai zan fahinta ba kuma don Rama taiwa yaran wanan don kan ta tayi ai ba don niba tunda dama tayi ne don yabo takuma samu ai tunda akwai makirci a cikin abin.
Kaiyya Saade Allah ya kyauta kawai sai addua abin naki don haka yanzu korafi da hasashe ya kare ko ?
Yana fadin haka na mike sai naji yace no ina zaki dakata na baki kudin ki ai tunda don yabo ake ganin kinyi badon Allah kikayi ba.
Ina daga tsaye nace nibadon a biyani ba nai masu don ban iya bitan abinda akai min don Allah da zama tare nayi kawai.
Zulfa ne tai magana tace don Allah dai yaya abar zancen nan tunda ba tayi bane da wani manufa don Allah tayi.
Kai koma da wani manufane don taci riba bai kamata ace an mata haka ba gaskiya.
Toow wata sabuwa ke nan anyi wani sabon kulli ke nan ban sani ba ashe a gidan nan yau kece mai yabon Rama kuma ?
Ai ba yabo bane sai gaskiya mutum da girman shi ya zauna yana kanan magana da bai dace ba abu zabban kunya haka.
Ni dai na sa kaina na fice kawai ban tsaya sauraren ta ba balle raina ya kara baci don masan idan na tsaya bada amsa abin bazaiyi kyau ba a wurin.
Mamaki da takaici ne suka rufe min zuciya na nan dai sukai kaca kaca a gaban sauran da ita yana kira mata da taji kunya wallahi.
Zulfa ce tace wallahi naji lokacin da Asamau ke fada maki haka a gabana kukayi shi don tsananin gulma kun manta da cewa ma ina wurin .
Sosai ya nuna mata bacin ranshi daga ita har hindatu yana fadin shi wallahi sun ishe shi don korafin su ya kai mai intaha yanzu.
********* ********* *********
Wanan abinda anty taii min akan yaranta sai gaba daya ta zube min naji kawai na jaye daga harkan ta naci gaba da harkokina a gidan.
Hakan nayi kuwa don gaba daya sai nake hatkokina ban shiga sha, anin ta ko kadan yaran ma da zasu fara karatun secondary bata fada min ba sai a wajen su ne nake jin hakan.
Ban damu ba sai dai a kulllun ina mata fatan alheri da samun lafita idan gari ya waye zan shiga na gaida ita daga haka kuma sai gobe idan kuma na shiga.
Yaron ma da nake aika mata na daina ita kuma bata tambaya ba koda gaida ita naje bata taba tambaya na ina yaron yake?
Miji dai ne bai nuna min komai a bangaren shi sai ma abinda yai gaba a tsakanin mu a kullun yana alfahari da zama dani nima hakan ina alfahari da hakan gareni.
Yana son dan shi sosai wanda hakan ya kara ja min bakin jini a wurin su inda suke cewa harda yaran gida wai na asirce shi akan shi.
Ni dai nasan ban yi komai ba akan hakan don haka hankalina yake a kwance ban sa damuwan haka ba a raina.
Gashi gaf nake da kammala karatu na haka yasa ban ma mayar da lokaci na ba ga kowa gaba daya duk da ba dadin hakan nake ji ba a raina.
Inda na gode ma Allah na nemi madogara da kaina ba sai na tsaya an bani ba da na wahala a rayuwa na yanzu.
Nashigo gaida ita da safe mun gaisa nai mata sai na dawo take cewa dani Rama nace naam anty na dawo na tsaya ina sauraren ta.
Tace Abba ne yake tambaya na ke ko har shima yanzu kin daina zuwa gaida shi tunda kan mage ya waye ankai ga matsaya.
Murmushi nayi nace anty ai ban fushi da Abba ni kawai dai naga kamar baki son ina zuwa gaida shine da nakeyi amma idan babu matsala zan shiga na gaidashi din.
Tace ni ba rokoki nayi ba don kije gaidashi din don dai naga ya tambayane kwana biyu shiyasa nai magana.
Nace anty koma kin roke ni aiba matsala bane don Abba kamar mahaifina na dauke shi.
Tace gara da kikace kama din don da mahaifinki ne Rama bazaki taba yarda ki aure min miji kizo kina kokarin jefa ni a matsala haka ba ?
Nace anty aure kikace ba zaman banza nake da daddy ba kuma auren ma aikece kika sakani yi auren dashi don haka yanzu koma may ye ni bana kuka dakowa sai ke .
Ni dai a zamana dake anty ban taba cuta maki ba akan daddy kuma bazan taba cuta maki ba a zaman mu don ban mata da irin halarcin da kikai min ba a rayuwana.
Duk abinda ke gudana kuma yanzu a tsakanin mu alkalin mu Allah don shine shedan komai a tsakanin mu.
Ke Rama nifa bawai nasa ki auri Besty bane don ki shigo ki kwace min miji ko ki sa rayuwana a matsala nayi ne don ki dinga tallafawa rayuwana da na yarana.
Amma shine har kika buge yau da haihuwa kina ganin ke kin kai matsayin da har akan ki besty zai rufe ido yana ci min fuska akan ki.
Anty wanan matsalar ku ce dashi
Showing 270001 words to 273000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91 Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153