daukan ku da kaina don na samu nayi gaisuwa na kuma samu mu kebe dashi baba maigari din.
Kinga kuma Alhamdullahi zuwan nawa yai min rana don yasan irin matsalar tamu shine har ya kaini wani kauye gaba daku.
Nace ni fa ban faye yarda da irin abubuwan nan ba shiyasa na sa Allah gaba da roko na fadi hakane don kada ya kawo komai a ran shi gamay da irin haka.
Yace ni dai yanzu burina shine Allah yasa mu dace don kowa da irin nashi saan ai idan Allah ya kawo karshen abin sai kiga komai yazo da sauki.
Idan mun je akwai abubuwan da aka bamu wanda zan maki bayani a can don a tare zamuyi ni dake sai dai idan mun isa.
Ina wanan tunane don ban san ko may za muyi a taren ba da yace gashi yau nice da girki bai min bayanin komai ba har wanan lokacin.
Ina tare da gajiya don haka a gurin da nai sallah nan barci ya dauke ni ban ma san dawowan shi ba gidan har ya dawo yaci abinci ina barci na a kasa saman sallaya.
Sai da ya gama yai komai ya kara shigowa dakin har lokacin ina kwance a wurin ban falka ba daga barcin.
Jin motsin shi yasa na falka daga barcin da nakeyi har ya kai kofa nace daddy kadawo ashe ?
Yace kin falka ke nan tun dazu nazo kinata barci yanzu ma har zan shige na lekoki nagani ko kin tashi.
Na kai dubana ga agogon bangon dake dakin ya nuna min goma da wani abu na dare yace may yasa kike ta waban barcin haka tun dazun ?
Nace gajiyan tafiya ne ke tambayana kawai daga idar da sallah na kwanta ina tasbihi sai barcin ya dauke ni.
Yace kina dai tunane barci ya daukeki ko, ki yi hakkuri Rahama Allah zai kawo muna dauki mu koma kamar yadda muke da yardan ubangiji.
Nace wanka fa yace yayi tunda ya dawo in dai kin gama sai kizo ki samay ni mu fara abinda na fada maki a mota jiya da zamu dawo .
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
82
Ba yan na gama shiri na ne na shigo dakin yana zaune a saman dogon kujeran dake dakin yana zaune ya mike kafan shi daya a sama.
Dayan kuma ya sako shi a kasa ga laptop a gaban shi yana dube dube a cikin sa hankalin shi ya matukar daukuwa ga abinda yake yi.
Na zagayo ta gaban shi na dan zaune tare da mashi sannu da aiki ya amsa min ba tare da ya dago ba.
Yace dani dauko min wancan jakar dana dawo dashi jiya na mike na dauko jakar na kawo mai tare da dan rusunnawa na bashi.
Ya karba yana sauke ajiyan zuciya tare da dan dube dube a cikin jakar tashi yana ciro wani abu a cikin leda.
A hankali nakai hannuna ga kafan shi na fara dan matsa mai kafan dake saman kujera a hankali naji ya sake sauke ajiyan zuciya karo na biyu.
Yake cewa dani baki gajiya Rahama duk da ba komai nake iya tsinana maki ba sai faman kokarin taimaka min kike yi ko yaushe.
Nace ai wanan kaddara ne yana kuma iya faruwa akan kowa tunda bada son rai hakan ke faruwa ba.
Yace na sani amma ki kara hakkuri Rahama ki sani ni na fiki bacin ran wanan abinda ke wakana a tsakanin mu tunda ba haka muke ba da dake a baya sai naga kamar nine sanafdin komai.
Ina tsoron kada hakkurin ki ya zo ya kare wata rana ki nuna min gazawarki Rahama har wani yaji may ke tsakanin mu.
Nace haba daddy ni fa musulmace nasan kaddara kuma bakaine sanadi ba tunda abin dani dakai duk ya shafe mu.
Don haka ni nayi imani duk abinda faruwa da bawa da sanin ubamgijin shine kaga Allah ne mai tsarowa bayin shi jarabawa don gwajin imanin su.
Dadi da wuya ai duk daga Allah suke ban taba zargi ko zaton wani ba akan wanan matsalan ni na barwa Allah komai.
Don haka daddy ka daina cewa kaine sanadin hakan a gare ni tunda na aure ka ya zama wajibi a gare ni da in rungumi kaddaran ko wani irin hali akan auren mu, haka kuma zan jure duk wani kaddaran da zai shigo muna in zama jaruma walau dadi walau wuya.
Ni tsakani da Allah nake zama da kai da iyalin ka don haka ba zan taba yin dana sanin auren ka ba koda kuwa akan kane haka yake faruwa din don bani iya mance halarcin da kai min kake ma cikin yi min din.
Rike yake da ledan da ya dauko a jakkar shi ya aje ledan ya dan rungumoni izuwa jikin shi yana dan sauke ajiyan zuciya a hankali mai nuna alamar zuciyar shi na cun kushe da damuwa da wani abu.
Yacd Rahama na godewa Allah da Saade da ta yarde min na mallakeki a matsayin mata a gareni.
Mun dan dauki lokaci a haka rugumay da juna yayin da idanuwa suke fitar da hawayen tauayin kan mu.
Ya sake ni tare da dauko wanan ledan yana budewa yace dani ki saurara kiji yadda zakiyi amfani da wanan maganin.
Yace kinga wanan zamu dinga wanka da shine dani dake, wanan kuma ya dauko dayan yace hayaki zamunayi a tare idan zamu kwanta sai dai yana da matsala shi don ance kada ya zuba koda kadan ne a kasa.
Da sauri na dago ina kallon shi yace eh ai a tare zamuyi dake don haka sai mu fake amfani dashi.
Sauran dayan da ya rage ya dauko yana cewa wanan kuma da kike gani sha zamuyi da ruwa tsami irin na kamun koko da ake dama kunu dashi.
Na dago again na kalleshi yace kada ki damu na tanadi komai yadda bazamu wahala ba sai dana samo komai kafin mu zo.
Don haka sai ki tashi yanzu ki soma hada muna yadda aka bukace mu da muyi mu saurari hukuncin ubangiji.
Ban zauna ba namike na shiga ban daki na hada muna ruwan wanka na fara shiga nayi shima ya shiga bayan mun fito na jona borner mukai hayaki sai na dauko cup na zona hada wanan nasha din muka sha.
Muna gamawa muka kwanta a rugumay da junan mu sai safe tunda ba wani abinyi kuma.
Kwana uku akace muyi amfani dashi don haka washe gari ma mukai amfani dashi kwanan karshe da zan fita sai mukayi da safe.
Shike nan kwana uku muka gama sai jiran sarautar ubangijin mu duk da haka ba wai na daina wanda Attu ta karbo min bane ina abina yadda da duk aka umurce ni da yi kuma ina wa yara na suma kalar ta su da aka bamu ai masu amfani da shi.
Daga haka na ci gaba da harkoki na don Monday mai zuwa zan fara shiga wurin aiki wanda daga ni sai maigidan muka san da zancen aikin nawa don abu bai kan kama ba bana karan banin fadawa mutane sai ya zama gaskiya.
Naje har gidan matar data kawo min helen muka shirya da ita don yarinyar ta amince zata dawo wurina da zama.
Haka yasa suka amince suka bani ita na dawo da ita gida ranan hindatu kamar zata cinye ni danya don ganin na dawo da yarinyar.
Ana saura kwana biyu na fara fita aiki na karbi girkin gidan nai komai yadda na saba yi daga gyaran gida zuwa girki da gyaran dakin maigida kafin wanu lokaci har na gama komai na shiga wanka inda na samu Aisha ta gyara min yaran suma.
Kamar yadda ya saba dawowa gidan ya shigo tun hawa step din da zai kawo mutun cikin gidan kamshi ya fara taron shi.
Yashigo da fara, an shi yana shakan kamshin turaren dana sa Aisha ta turare gidan dashi wanda da takeyi wai hindatu tace da ita za ai wa mutane hayaki sihiri a fakaice an labe da kamshin gida.
Tazo tana fada min cewa wai ga abinda hindatu ke fadi dataga tana turaren gidan ta ko ina.
Nace kyale ta wanan ita ya shafa gani take abinda takeyi shi kowa yakeyi a gidan shiyasa take fadin hakan a zaton ta turaren asiri ne muke yi ke nan.
Koda ya shigo gidan ya samu Aisha da yaran zaune a falo ya dauki haidar yana mashi wasa baba ma yazo ya rigumay shi haka ma jinior suna jin dadin dawowan shi.
Yace wa Nasir ya karbi key ya dauko masu leda a mota ya shigo dashi da sauri Nasir din ya fita sai gashi da ledojin a hannun shi ya shigo falon dasu.
Daidai lokacin da Hindatu ta fito daga dakin ta don jin dawowan shi gidan ganin yaron ya shigo da ledojin yasa hankalinta ya koma gare shi.
Yana kokarin mikawa uban tace kai kawo nan sai uban ya juya yana kallonta yace ki barsu mana nasu ne suna sayawa ai tace ko nasu ne ai zan ga may ye a ciki ko.
Daga inda nake nace wanan kuma sai ki bari idan an shigo dashi ranan girkin ki don yau ba hurumin ki bane yin hakan.
Kallona take cikin mamaki yaron kan dama bai son bata ledan sai ya nufo ni dashi aka barta tsaye banbarakwai tana zaran ido.
Tace ke har kin isa ki hanani taba abinda mijin mu ya sayo don wani hujjan ki can na yan kauye.
Nace ashe baida dadi kikeyi hanka don haka a gunki naga hujjan yan kauye nima na koya.
Nagane nufinki ke watau ki shige min gaba akan komai a gida da wurin miji ko nagane shine manufan ki.
Murmushi nayi nace wanan dai yau bazaki taba ba sai abinda muka baki kamar yadda kike muna muma idan ya kawo wa yaran shi abu na juya inda yake yana surutu da yaran shi kamar baima san munayi ba.
Nace sannu da dawowa ya aiki da jama a ?
Ya dan dago yana kallona yace kun gama fitinan ke nan ko ku bakujin kunya fada kullun a gaban yaran ku sai yaushe zaku girma ku daina wanan halin haka ?
Ledan nake budewa ban yi magana ba na fara fitar da abinda ya sayo masu chefs ne da corns da su biscuits sai kaza gassasa guda uku masu zafi sosai na mr big.
Tana tsaye har lokacin tana kallona nace Atika dauko plate a kitchen ta mike da sauri ta tafi sai gata da plate guda hudu a hannun ta na fara yanyanawa na kasa wa yaran guda biyu na bar muna daya mu uku nida ita dashi shima na kasa muna shi daidai.
Nace karbi jinior ba maman Ihisan ta dauki nata ka kawo muna namu nan ni da daddy na shiga raba masu sauran kayan yadda ya dace.
Na zata zatai fushi taki karba tunda ban raba yadda take muna ba don kaza daya take dauka ita kadai da yarta haka ma sauran tarkacen sai abinda ta bamu zamu gani.
Nace ma Aisha ta saka muna namu a ovon kada yai sanyi har daddy ya fito wanka sai muci namu sun gama ci daidai lokacin sallah ya gabato mazan suka shiga alwala kafin mahaifin su ya fito su tafi sallah.
Shiri na nayi sosai na fito falo na zauna ina jiran dawowan su nan muke da sauran yan matan muna hira saiga Ihisan ta fito tana cewa dani.
Little mum wanan sauran chefs din ya rage ki bani nace ai duka na raba maku sai dai na Baba zan kara maki don banga yaci sosai ba.
Shi din na dauko na bata tace thanks mum ta juya ta tafi abinta tun a nan ta fara ci tana wucewa Aisha tace bata saba idan an kawo uwarta ta kwashe mata ba nace ai uban ta ya sayo shine nufin ta sai ga su sundawo daga sallah still akwai leda a hannun jinior shi dai daddy baya gajiya da saiwa yaran shi abu kudi daine baya yarda ya basu a hannun su haka ma bai bari wani ya basu kudi su kashe da kan su.
Nan ya zauna yaci abincin shi yaran na basy wurin cin abinda suka sawo a bakin massalacin da suka tafi sallah da mahaifin su.
Mun dan taba hira a wurin duk ba wani hira bane can sai akan yaran shine akai magana inda yake cewa yana son a saka baba a makaran ta.
Nace tun yanzu yace to uwar shi ne tai magana nace anty yace ita mana yana da wata uwa da zata bada umurni hakane in ba ita ba ?
Jiya muna waya take fada min ya kamata asa shi makaranta hakana da taji muryan shi nace Allah ya bada saa yace amin.
Ni dai ban so a sa shi ba a wanan lokacin naso sai ya dan kara girma amma yanzu may zance tunda ta nuna concern din ta gare shi.
Alama ya kara nuna tai matukar saukowa ke nan yanzu a yadda muke da don da zamu dawo harda kayayyakin sawa ta saya masu dana dinki tai masu tare da yaranta wai na zuwa sallah jumma,a ne.
Na kwashe kaya don lokacin har ya mike zai shige don nasan ba kwanciya zaiyi ba zai shiga interneat ne yai aiki a laptop din shi wanda haka ya zama mai kamar jiki kullun kafin ya kwanta sai yayi wanan halin.
Ban shiga wurin shi ba sai da na gyara tsab kamar kullun na samu har yaran sunyi barci na tada Aisha ta kashe wuta tare da rufe kofa na nufi dakin bayan na kashe komai na wuta na falon.
Na samay shi zaune kamar yadda nai tunane din ya dago dayaji shigowa na yana cewa yaran sunyi barci ne ko ?
Nace tun dazun suka kwanta sunyi barci ko na dan yi abin da zanyi adakin na samu wuri na kwanta.
Sai da ya gama ya tashi ya dan shiga ban daki bai jima ba ya fito daga ban dakin ya shirya ya hawo gadon lokacin har barci ya fara dauka na ko.
Ya dan rugumoni zuwa jikin shi sai na bude idanuwa yake cewa Rahama naga yanzu kema kin fara iya fitina bana son wanan fitinan da kuke a gaban yara suna jin ku suna kallon ku hakan baidace ba gaskiya kamar kuna koyawa yaran wani hali ne na daban wallahi.
Nace in sha Allahu za, a gyara amma itama ai mata magana abu ba abu ba zata dauke shi da zafi kamar ko da yaushe a jirace take dani.
Yace kuke dai jirace da juna nidai nace a bari bana son irin hakan da kuke yi a gaban yaran don girma suke suna ganin abinda kuke yi.
Shiru nayi ban yi magana ba yakai hannun shi a kan jikina ya fara dan taba ni nasan ba komai zai iya ba sai kawai na lumshe idanuwa na inajin abinda yake min.
Naji yace dani Rahama na amsa da naam yace juyo yau kiga baby ki abinda yakeyi na dan juyo don ganin abinda yake nuna min din da sauri na kawar da kaina gare shi.
Ranan dai komai ya wakana a tsakanin mu sai dai da gani yana da sauran matsala yadda da ya gama naji yana maida numfashi sai fadin yake Alhamdullahi Allah ya karba adduan mu yau.
A raina nace a hakan cikin wanan irin wahalan ba zan iya cewa ga abinda ya kawo muna sanadi ba sai dai nace Allah ne ya yanke muna wanan wahalar kawai.
Karfin hali irin na maza da safe ma sai da daddy ya sake nema na abinda ya wakana daren jiya shi ya kara faruwa dashi nan na barshi a kwance na fita wurin yara na.
Na samu Haidar yai kuka sosai don Aisha tace tun da asuba ya falka yake wanan kuka da sauri na isa wurin su na karbe shi.
Yai kuka sosai sai ajitan zuciya yake sakewa don kukan da yasha din na zauna na fara bashi nono da kyat na samu ya kama nonon ya fara tsotso yana sauke ajiyan zuciya irin na yara.
Bai jima ba barci ya dauke shi sai da yai nisa na cire mai nonon na shimfide shi na shiga nai wanka nafito zuwa kitchen.
Abin ya zama kamar sabo gun daddy don kafin na fita girki duk da baya jin dadi jikin shi amna sai da na dan wahala gun shi.
********* ********* *********
Monday na shirya najawa Aisha kunne sosai kan hindatu kada ta kula da ita su zauna a dakin su idan sun gama girki.
Daddy da kan shi ranan ya kaimu tare da yaran har baba da za, a saka a schoool din a bisa umurnin anty da ta bayar a kan shi.
Ni suka fara saukewa suka wuce hindatu koda muka bar gidan bata fito ba a lokacin tana dakin ta tana barci na dai fadawa Aisha ta fada mata na tafi gun aiki.
Ta fito tana karyawa ne Aisha ke fada mata anty tace idan kin fito na fada maki ta wuce wurin ai baki tashi ba.
Tace aiki aikin may kuma tace
Showing 336001 words to 339000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113 Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153