komai dadi a rayuwan ta.
Ya fahinci bataji dadi ba don yadda ta sauya a lokaci daya ga yadda suke dafarko dashi.
Yace kai mata mata wai duk haka suke da bakin kishine gaba dayan su ko may babu wacce ke son ta bude ido taga wata a tare dashi dan dama Saade ce bata faye wanan halin ba sosai a kan su itama tana dan taba nata idan abin ya mota mata ai?
Mu dai washe gari sai ga yar aikin Zulfa tashigo tana cewa mama Amira ance na karbo keys a hannun ki already anty ta kwaso keys din yana hannun ta ta ce min na dauko saman drower din ta na bata na dauko na mika mata tafice daga part din.
Nace wa anty sun dawo ke nan anty tace ai kin ga shahidi tunda sun karbi key nasan sunyi yadda yake bukata ne shiya sa ya sauko yanzu.
Basu da tunane ne abinda yai mama laraba shiyasu don abu daya suke a gare shi amma sai take ganin ita uwar yanzu tafi mama laraba power a gare shi dole ta haukan ta ta taka yadda take so.
Ba afi minti goma ba sai ga yar aikin ta dawo tace ance tazo ta dauki hanifa anty tace dani kwaso masu kayan su ki basu ki kira mata yar tazo.
Na kwaso na kira hanifa tazo ana kiran ta tana fitowa taga yar aikin part din su sai ta saka rikici tana fadin ita bata zuwa katshe ma ta ruga da gudu ta boye wani gurin na daban.
Anty tace a barta idan tai barci za, a kawo matar tafita can sai ga zulfan da kanta tashigo ba laifi tayi sallama nan suka gaisa da anty tana wani cicika tana basarwa ita kadai tace ina Hanifan take ne ?
Ai da ki barta idan tayi barci sai Rama ta kawo maki ita zaifi don yanzu idon ta biyu rikici kawai zatayi maki.
Tayi mana wayo gareta balle ai da batace zata zauna nan ba na dawo dama rashi na a gidane ai ya kawo tana inbanda nakasa may take anan din haka ?
Nakasa kuma anty ta tambaya cikin mamaki tasake cewa Hanifa din ce ke nakashe anan kowa?
Ni dai tazo muje ban son dogon zance daga dawowa na yanzu don Allah kuma ace ga abinda mutum yayi again.
Anty tace kina so kan Zulfa inda a nakshe take ai da yanzu da kiia dawo batace zata zauna nan ba taki binki wai may yasa ku baku son a zauna lafiya ne wai.
Lafiya lafiya dawa dake aike ma kin san ba zaman lafiya tsakani na dake Saade nida kika aure ma mijin da zan aura tun muna yara saboda son kai irin naki kika raba ni dashi da karfi da yaji har kina ganin akwai wani zaman lafiya tsakanina dake yanzu.
Tau ai sai kice mijin naki ya sake ni tunda nakine ban sani ba na shiga rayuwan ki dashi kinga sai kisa ya sallamay na bar maki mijin ki.
Ban san yaya akayi ba daga inda nake tsaye nace anty babu inda zaki din an samay ki da mijin ki ne wallahi wanan ai rashin mutunci ne duk wahalan da akai maki da ta kuma kizo kina kokarin zagin ta haka ?
Ke kefa baki da kunya waya saka bakin ki a cikin zancen mu ni ba saar yin ki bace yarinya don da yarki nakeyi itace saana na.
Rama yi shiru kyale ta neman nayi takeyi kije kiji da abinda ke tare dake ni banda likacin haukan ki yanzu.
Aiko ranta yai matukar baci da kalman haukan da anty tace da ita tafara balai wai sai anfito mata da yarta kowa ma ya rike nashi ai kowa na dashi.
Tafara shiga dakuna neman Hanifa anty ta mike tsaye tace wanan kuma shine bazan lamunta ba kada ki kara shiga min daki ko daya anan .
Tace idan na shiga fa may zakiyi tace wallahi wallahi zan maki abinda baki taba zaton ina iya maki ba yanzun nan kuwa.
Ke bafa ku kadai ne kuka iya hauka ba kowa ma ya iya cin mutunci Zulfa ina raga makine don zumuncin dake tsakanin ki da mijina kawai.
Mijinki gyara dai malama kice mijin mu yanzu kuma ai an wuce wanan tun 1900 sai dai kice mijin mu kawai.
Yarinya daine ko to bazan bayar ba tunda bake kiban ita ba ki bari wanda ya kawo ta yazo ya dauke ta da hannun shi idan kuma kin isa bisimilah ki shiga min daki ki gani wallahi ke har tijara kika iya ko hauka haka.
Sunyi cin mutunci sosai da gori sai da anty ta daga waya ta kira mijin nasu niko ina tsaye gefe jira nake kawai ta taba anty ta sha kokuwan yan kauye dama na dade ban yi ba tun da na bar zuwa diban ruwan da mama ke turani na barkokuwa a can bakin rijiya.
Ganin sun fara magana anty tana cewa heart beat kaiwa matarka magana ta fita min a part kafin nai mata cin mutuncin dayafi wanda tazo min dashi.
Yace a hasale Zulfa kuma again wai may zulfa take daukan kanta ne wai nan dau anty ke fada mai yadda sukayi ni dai ban san lokacin da ta sulale ba tabar part din da anty zata barni da naja yar ta nakai mata abinta don ba wani tsiya take muna ba ban da ahagwaba ga fitsarin kwance sai na saka mata permpers da girman ta.
Wayan mahaifiyarta ya kira a hasale tana dagawa yake cewa mama kijawa yar ki kunne wallahi nagaji da fitinan da take saka zuciya na koda yaushe a gidana da matana wallahi zan iya datse iyagiyar auren ta akaina bada bata lokaci ba don ta kaini makura wallahi.
Hankalin mama zulai yatashi tana bashi hakkuri bai tsaya sauraren ta ba ya kashe wayan ya kira mama laraba da hajiyan shi cikin hasala ya fada masu zai saki zulfa yau din nan.
Gaba dayan su su uku sai gasu a gidan nan aka tarasu falon anty ana tambayan baasi anty ta koro magana ta fada masu.
Hajiya tace Zulfa banda abinki ai da yarinyar bata jin dadi da batace bata komawa gurin ki ba yadda kikayi baki kyauta ba gaskiya ina laifin wanda ya rike ma da.
Sai kawai ta sa kuka tana cewa ita komai tayi sai ace batai daidai ba kowa ta fahinci yanzu an tsane ta bamu tsane kiba baki fadan kan gaskiya ne zulfa.
Maihaifiyarta tai mata tas tace kuma tabar yar in mijin su ya dawo shida ya kawo ta ai dole ya dauke ta ya mayar mata da abinta can.
Suka ba anty hakkuri don a zauna lafiya suka tagi kowa na fadin albarkacin bakinshi uwar taja mata kunne ra fada mata yace zai sake ta ayau din nan.
Tace saki fa mama tace wallahi haka yace min jin kalman saki yasa ta shiga hankalinta da dare sai gata wai tazo ba anty hakkuri anty tace ai ya wuce ko a faki gaba dai don yaro na kowa ne ai.
****** ********* ******
Rashin dawowan dady ne ya hana tafiyana gida gashi munyi hutu kamar yadda anty tace zan tafi gida idan mun samu hutu lokacin har anty tayi arbain ko da haihuwa amma daddy bai dawo ba suna can da hindatu kasan turawa.
Ni dai ban san may kuma zan tsaya jiran Daddy yi ba ni da zani gida gurin iyayyena a lokacin.
Basu dawo ba sai ana saura sati daya mu koma school suka dawo da safe suka sauka garin.
Gida ya kaure da murna don duk yara suna gidan a lokacin ana hutu ko ina makarantuni gaba daya.
Nidai ban saka su a ido ba ina ciki ina aiyukan na lokacin Farida ta shigo gurin mu tai muna kwana biyu a bakinta nake jin wai hindatu ta hadu tai wani irin kyau da ita har daddy din shima yai kiba ya kara haske sosai.
A raina nace ai dole ya katare ya bar min anty na nan da wahalan yaran da ba a ko gode mata ba dole suyi kiban su ba suna can hankalin su a kwance abinsu.
Ta damay ni da zancen su wanda ita bata san ina taya antyna kishin hakan bane a cikin rai da ta isheni da zancen na ce haba Farida labarin ya isa haka mana yanzu bagata ta dawo cikin yan uwa anjima kadan kina iya jin muryan ta inda sune masu fitinan tsiyan nan ni fa basu burgeni don rashin mutuncin su.
Dariya tai min tana cewa ke ko ba ai maki abin arziki idan baki so ba fa Rahama ?
Na dauki kayan wankin yara dana kwasa na shige dasu dakin mu na barta nan zaune a falo tana kallo.
Yaran duk basa nan suna gun daddy da ya dawo haka yasa nai aikina a tsanake har tsawon dan lokaci na koma falo na kwashi na anty na nufi dakin ta dashi.
Ban san yana cikin dakin ba a lokacin don da ban shiga ba ina shiga ban jira amsa sallama taba na fada dakin ina cewa anty wai ko kin san yau saura sati da yan kwanaki mu koma schoo, , ,
Maganan ta makale min ganin daddy danayi zaune tare da matan shi a saman gado tana kwance ya zauna ya raba hannayen shi a tsakiyan ta yadda take a kwance din yai mata runfa suna magana.
Da sauri na juya zan koma inda na fito muryan anty ne kece ina kuma zaki rama kun gaisa da daddy ne da ya dawo.
Cikin jin kunya ga kaya a hannuna haka na tsuguna ina cewa sannu da dawowa daddy andawo lafiya yaya hanya ?
A hankali batare da ya gyara zama a yadda na samay su ba ya amsa min gaisuwa na.
Na aje kayan da sauri na juya zan fita daga dakin muryan anty ne ke cewa Ramana don Allah duba can ki dauko coffee ki hada mashi mai zafi kwarai.
Nace tau anty na matsu na bar dakin don a takure nake nako kasa daga idona na kara kallon yanayin da suke ciki a lokacin.
Nace akwai ma ruwan zafin dana jona yanzu zan hada abu dashi tace ta juyo min sai ki hada mai please .
Na koma kitchen da sauri na juye ruwan da har ya tausa ko a cikin dan karamin flaska din da take mai amfani dashi na hada cup na kawo masu shi.
Yanzu na samu sun gyara zaman su tana zaune da kyau tana bawa dan ta nono shi kuma yana wasa da kafan yaron saida na tsaya daga kofa aka bani izinin shigowa dakin na shiga.
Tace dani yauwa sannu Rama da kokari don Allah hada mashi coffee wai dashi zai tafi can gurin shi.
Na hada kamar yadda ta umurce ni nace da ita an hada wanan karon shine yai godiya yace nagode Rahama ya mike tare da mika hannu na miko mai.
Har yakai kofa take cewa dashi dama Rama ta matsu kadawo tana son shiga garin su ta dubo gida nice na hanata kada su tafi su barni ni kadai don nasan mama ma kafar Rama kafarta.
Tsayawa yayi tare da juyo yana kallon inda nake tsaye yace ince dai lafiya zata tafi ko ?
Ni da anty muna hada baki gurin cewa lafiya anty tace kasan tunda suka zo bataje gida ba shine na kwadaita mata idan anyi hutu sai ta tafi sai kuma hutun ya kama baka gari a lokacin gashi har suncinye hutun nasu ma a gida.
Yace ok a bari na dan huta zuwa jibi muga abinda za ayi ga tafiyan nasu tace Allah ya kai mu lafiya.
Ta juya inda nake tana cewa yanzu sai kwadan ki ya fada Rama nasan dama shi kike son tuna min dazun da kika shigo ko ?
Nai murmushin jin dadi nace anty kin san Inna tayi aure shine na matsu naje naga wani irin zama sukeyi a gidan ta da mutanen gidan.
Tace gulma dai ina ruwanki tunda kikaji shiru aikomai daidai ke nan a can kada fa kije ki tayar mata da hankali Rama ?
Nace wace ni ni dai ina son zuwa ne nagan su kawai wallahi tace to sai ki fara shiri daga yau ke nan ko ?
Tunda ma Farida tana nan ai bazan ji kadaici ba zan rike ta har lokacin da kika dawo don yanzu jikina ya saba da hutu kin lalatani zuwan ki.
Kuma fa kinga danake samun hutun har nafi lafiya ga baya da ko yaushe ina cikin ciwo ne ba lokaci.
Nikan zumudi ina fita na fara shirin kayan tafiya na duk kayan da nazo dasu dama na ajewa Inna su tunda na daina amfani dasu nakuma kara mata cikin wanda na daina sawa tunda ko yaushe cikin dinki nake a gidan anty.
Acewan ta fita da mutunci shine hasken mace a lokacin nan don in baka shiga ko mata yan uwanka sai suyi gulman ka.
Farida ce ta shigo ta samay ni daki ina ta saka kaya a katon ghana most go tace dani kai Rahama bakin ki bai da kyau wallahi.
Ga fada can ya kaure a tsakanin matan gidan dama kin fadi ai anty Zulfa da hindatu ke fada wai bata gama girki ba zulfa ta shige mata gurin mijin ta.
Nace jikuma wani fitina don Allah may ye na fada cikin haka ita da taje kusan wata biyu fa suke nema tare da miji shine na dan yau kawai har take fitina akai.
Koda yake ma itama zulfan taku maganin ta ke nan don ba mutunci ne da ita ba ai.
Fitina sosai sukeyi har takai kowa ya fito yana sauraren su sai kysan fadan yai nisa na fita gurin.
Gori da zari sukewa junan su kowa na kiran dan uwa da munafuki a tsakanin su abindai ba dadin saurare wallahi.
Shigowan maigidan ke nan a hasale ashe ma baya gida a lokacin yana waje da bashir dayazo gurin shi bai shigo ba.
Tun daga nesa yake fadin wai yaya haka may kuma ke faruwa ne wai haka , ?
Nan sukai shiru kowa na mazurai sai zulface tai karfin halin cewa jimun wanan banza zuwa tayi ta samay ni wai akan may zan shiga gurin ka bayan nasan ba nice da kai ba sai da yamma.
Yace stupid, idiot , akan wanan dan maganan zaku tayar min da hankaln gida haka baku ko jin kunyan ku murya na ne ya ratsa gurin nace oya Amira hanifa Nasir kuzo mu shige ciki may kukeyi anan maza kuzo mu shiga daga ciki.
Gaba daya suka juyo suna kallona ina tattara yaran murmushi yadan yi dul yadda yake a hasale yace U C kungani kuna fitina kan abin kuya yaran ku na sauraren ku for god sake wani irin tarbiya kuke gwadawa yaran nan ne haka please.
Mukan mun shige mun barsu nan ashe bayan shigewan mu yake cewa babu wace zatai girki yau Saade ce zata karbi girki tunda tayi arbain ina shike nan zance ya kare ko ?
Farida ne ta dawo take fada muna hukuncin da ya yanke a kan fitinan wanda hakan baima anty dadi ba don sai naji ta hau fada tana cewa wani irin ni zan karbi girki kuma ni har yaushe na gama covery din ansan wani girki can ni ban son fitina wallahi.
Muryan shi ne ya ratsa falon yace hukuncin danaga daman yankewa ke nan a gida na sai kuma may ?
Shiru tayi tana kallon shi ta bude baki tana cewa amma dai kasan gaskiya ba a kyau, , ,
Hy madam na gama magana na ni is left to you now idan ma bazakiyi ba matsalan ki wanan ya juya ya fice rai a bace.
Mama dake zaune tace may ma zai hana ki yi sa, a tunda kinyi arbain may kuma yarage yanzu ina ba kece zakiyi wani aiki ba can yaran ki ne gasu nan masu yi may zai kawo maki fitina kuma da mijin ki yanzu.
Amma mama bisabillahi har yauahe nai arbain din da zai jawo min wani aiki can kuma yaja min fitina a kaina.
Mama tace ke saade na rabaki wallahi da virman ki zaki tsaya a gaban yara kina mussu da mijin ki a kan gaskiyan shi kuma?
Shiru tayi tana sauraren mama zuwa can ta mike a hasale ta shiga dakin ta dauke da danta dake barci a hannun ta.
Tunda ta shige daki ta rufo bata fito ba ina ganin karfe biyu yayi ina idar da sallah na dora girkin abincin dare .
Tuwo nai masu na farar shinkafa da miyar agushi nai amfani da manja akwai naman shanu dashi nai masu amfani sai ganyen dana saka kadan a ciki na egu nai miyan dashi.
Sai na hadda mai ferfesun kayan cikin rago ma hada hafin gargajiya nayi na zuba a kulolin daddy na hada fruits salad na aje ban zuba madara ba sai za, a fita dashi.
Sai bayan karfe biyar ta fito falon lokacin ina daki na fito wanka tace Amira ta kirani.
Hijjab dina kawai na saka na nufeta ina cewa gani anty cikin cicika take cewa may za, a girka mai ne naci da daren nan ?
Nace ni da tuwo nayi na farar shimkafa da miyar agusi
Showing 90001 words to 93000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31 Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153