mama take zaune tace rufa min asiri wata mama can ?
Ungwazo ma dai ta karba Rahama da sauri suka hada baki cikin mamaki sun wata Rahama kuma wannan dai Rahaman .
Ita fa iji mama tace sai da suka gama abinsu tazo ta kirani itace kuma ta gyara yar uwar ta aini wanan yarinyar sallon ta yafi karfina tun ranan.
Daddy yace kai amma ko kunyi ganganci wallahi yarinyar da bata san kan haihuwa ba zata karbi haihuwa kuma ga mutum mara lafiya kamar ke ?
Mama tace ai Rahama itace likitan gida na saade kagan ta nan ko lokacin shan magani yayi zata bar abinda takeyi tazo ta tasa ta gaba sai ta sha shi tafice.
Mamaki wai ni Rahama suke tayi ace na karbi haihuwan babban mace kamar anty sukeyi.
Anty tace kungan ta nan daidai lokacin da ina shigowa dauke da ruwan flask a hannu na, tace wallahi ban ma taba haihuwan da naji dadi irin shi ba don yadda tai min naji dadi sosai wallahi.
Dariya suka saka mata daddy yace kun dai yi risky din life din ki wallahi Allah dai ya gyara kawai amma ku daina wanan gagancin haihuwa ba abin wasa bane ai.
Dawowan daddy aiki ya karu min don komai shigowa dashi akeyi gidan duk da dama akwai kayan abinci amma bai hana a kawo muna wani ba.
Yau ma kan saniya aka kawo mina wai na kauri shi zamu gyara na samu yar gurin mama laraba da ke gidan ko yaushe yazu tazo tare muke aikin da ita.
Aiki sosai mukayi mun wanke kazan tan kan mu jefa spoons a cikin dahuwan don yai sauri nuna kamar yadda aka koya muna kayan kamshi na gargajiya ne na cika sosai a ciki take kamshi ya bure ko ina na gidan.
Bayan mun gama na sauke naje na fadawa anty nama ya nuna yaya za, ayi mama Laraba tace bari ta taso tazo tagani wasu kuloli anty ta aika aka sayo tin kan mu gama dahuwan a ciki muka dinga zubawa tana fadin wanan na gidan wance wanan na wani sai da muka zuba a kula goma sha biyar sai kuma ta dauko sweets ta shiga kasawa muna rubutawa don bata.
An fitar dana matan gidan dana maigidan su tace naje na kaiwa kowa nata na maigidan abawa mai girki ranan.
Part din zulfa na fara shiga bata nan nabarwa yar aikin ta ta bata idan ta dawo na wuce nakaiwa hindatu nata dana maigidan nata.
Ta karba a wullakance tana wani basarwa wai wanan may ye hakane dama ai an barshi kawai abawa jama, a nidai na fito na barta dashi.
Tare da Farida diyar mama Laraba muka tafi kaiwa nan naga gidanjen yan uwan su dana anty.
Gidan su anty babban gidane ginan zamani mai kyau sai dai babu mahaifiyarta a gidan kuma ita kadai ce aka haifa a gidan mamanta ta rasu tun tana karama ne haka ta taso hannun kishiyoyin maman ta da dadi ba dadi cikin su gashi mahaifinta na mutuwan son ta sosai a cikin diyan shi.
Wanan dalilin yasa ba wani shakuwa tsakanin ta da yan uwan ta sosai har wanan lokacin don ta kasance ita kadai a cikin su dan dama wata Ramatu daga cikin yan uwan ta suna dasawa da ita sosai gidan tane ma ake kai su Amira da anty bata da lafiya.
Saukin ta daya yanzu samun wadatan da mijin ta yayi shine suke dan binta ko shi na munafunci ne bada zuciya daya suke son ta ba.
Mun dawo muka tarar da balai a gidan wai Zulfa ta dawo da kayan kairin da aka kai mata tace bazata karba ba don ita ba mayunwaciya bace.
Shi ya batawa mama Laraba rai tafito tai matta kwal ita kuma ta kira uwarta ta fada mata shine uwar tazo nan ta samu mama Laraba da masifa abindai baiyi dadi ba ko kadan wallahi don sunyi tonon asiri sosai a tsakanin su a gidan.
Har uwar na ikirarin cewa ai ba,a dole kishine tsakanin su da anty kowa tasa ta fishe shi kawai don may mama laraba zata zo ta tare ta saka mata diya gaba da tsangwama.
Da kyat aka samu suka bar zancen wanda sai da takai ita hajiyan su daddy ta bugo masu waya ta samu suka daina masifan.
Shine da muka dawo mun samu mama Laraba tana kuka tana fadin zata tafi gida daga raban kuma bazata sake zuwa gidan daddy ba tunda yan uwa na ganin kwadayine ke kawota ba zumunci ba.
Anty da mama sai faman bata hakkuri sukeyi anty na fadin don Allah mama kiyi hakkuri wanan abin duk bakinciki ne na kin tsaya bisa gaskiya don nasu son suga kowa cikin ku ya rabe ni nida diya na sai ita zulfa din kawai.
Har takai nazo har gaban ta na tsunguna ina cewa mama don Allah kiyi hakkuri idan kin tafi ai gurin su ya cika ke nan dama haka suke son gani gare ki su raba ki da danki.
Kallon na tayi kamar tana nazarin magana na can sai take cewa hakane kuma yar nan don na fahinci zulai bata son ganin kowa tare da Alhaji karami sai ita da yarta ko uwar da ta haife shima bata gane nufin su bane a kan ta har yanzu.
Mama Altine tace ai gane irin haka da sauri wuya gare shi Allah dai ya gyara kawai.
Bayan dawowan daddy ne hindatu ce ta labarta mai yau anyi fada da mama Laraba da mama zulai a gidan.
Ranshi ya baci ya harzuka tare da mikewa tsaye yana tambayan may ya kawo hakan a gidan shi tace bata sani ba ta daiji fadan su ne tafita ganin may ke faru.
Wayan shi ce tai kara anty Aisha ce takira shi nan ta shiga labarta mai abinda ya faru tun ranan haihuwa da kuma na yau da akayi take fadin ya kamata ya dauki mataki don mama Zulai bata bari a zauna lafiya a gidan.
Ko a tsakanin iyayyen mu haka take fama saka fitina a ysakanin su ko yaushe abinda kowa yaiwa gudun auren yarta ke nan gare ka tun farko.
Ina zaune naga shigowan shi part dina yanayin shi kawai zaka kalla kasan cikin bacin rai yake a lokacin.
Sun fito da mama zuwa falo ina ganin su na mike na shige cikin daki na basu guri nan mama Laraba ta labarta mai duk abinda ya kawo fitanan a tsakanin su da mama zulai da yarta kamar yadda anty Aisha ta fada mai.
A hasale ya fita bai tsaya ba sai gidan mahaifan shi ya samu mahaifin shi ya dawo gida lokacin dama ya bugawa anty Aisha waya su hadu gida da ita yanzu.
Bayan sun gama magana hajiya tace to ai gaskiya ta fadi ita Laraba may zai sa tabar yar uwar ta takama bare ai kamar tana bayan saade ne.
Kamar yau saade ta fara haihuwa a duniya kabi ka tayarwa mutane da hankali kan haihuwan tsohuwa haka.
Haba mama ki daina aiban ta mashi mata may saade tai maki ne wai haka danki fa take aure mama.
Hajiya ta bude baki zatai magana baba ya tare da da fadin ai gaskiya yar ki ta fada maki bani son saka bakina ga al, amarinku ne,
Amma yanzu maganan ta shafi dana dole nayi magana kada ki manta da irin halarcin da Laraba tai wa yaron nan yana karami.
Yanzu ne da Allah ya kai shi haka kike son nuwa yar uwar ki bata isa ba da danki ko may ?
Yanzun ne kike son nuwa dunya kece uwar shi ba yar uwarki ba sai wanan da suke kokarin halaka maki rayuwa sune yan uwanki na kwarai.
To ba zan dauki wanan ba nayi hakkuri na kawo ido na sa maku amma naga abin naku babu sanin ya kamata.
Daga yau ina son ki cire bakin ki ga duk wani alamarin dake gudana a gidan yaron nan da iyalinshi Laraba dai itace yake shawaran gidan shi da ita don da ita ya bude ido tun farko.
Zulai har yaushe ta dauki yaron nan a matsayin da a gare ta ina sai da taga Allah yai mai rufin asiri ta san dake da dan a duniya .
Wani irin rashin mutunci ne bataiwa mutane ba lokacin da mijin ta keda wadata ku baku dashi.
Yau duk kin manta da komai daya faru a baya idon ki ya rufe ke gaki uwar mai akwai har zakiwa yar uwar ki rashin mutunci a kan gaskiya.
Laraba tafiki sanin gaskiya daya kamata ita wanan yar da kike matukar kyamata bata da iyayyene halan.
Kin fi kowa sanin gidan su a garin nan da farko ai kinfi kowa sanin wacce ya ke son aure amma baki ce tsohuwa bace sai yanzu da suka hayayyafa zaki tsiro da kiyayyan yarinya ki sa a ranki may wanan yarinyar ta kashe maki a duniyan nan?
May ye abinda uban yarinyar nan baiwa danki ba kafin Allah ya kawo shi hakan ina ubanta ne silar zaman shi haka yau din nan.
To ban son rashin gaskiya a rayuwa daga yau ki barsu suyi matsalar gidan su kiji dana gidan ki idan zaki gane abinda zulai da yarta keyi a gidan ba daidai bane ki gane ki tsawata masu a matsayin ki na babba a cikin su.
Don haka ka tashi kaje ka aiwatar da hukuncin gidan ka gwargodon yadda sharia ya tsara ayi na kashe wanan maganan ba ruwan ki daga yau cikin har kan gidan yaron nan idan kuma bakiji ba daga ke har zulai zakusha mamakina wallahi.
Ina kuma son kiwa zulai kashedin zuwa gidan yaran nan tana aikata abin kunya sabo da son kai irin nata.
Sai lokacin ne dady yai magana yake cewa abinda nake son fadi ke nan daga yau mama ta fitar da bakinta ga matsalan gidana ni mama Laraba na sani ita kuma nasa.
Hajiya ba daman magana an riga an mata shamaki akan maganan dole taja bakin ta tai shiru tana mai karajin tsanar anty a ranta sosai a lokacin.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE, , ,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WA WANDA BAI BIYA BA HAKKIN AMANA A KANKI DON ALLAH NA GANIN KI YAR UWA, , , , ,
23
Ba fada ba hayaniya amma ya cin ma Zulfa a part din ta yace ta tashi taje gidan su.
Da mamaki take kallon shi taso tai mai fitsara don tasan dalilin turata gida saboda hayaniyan iyayyen su ne amma a yadda taga fuskan shi ba saukin yin haka yasa bata iya tankawa ba sai dai tayi zaune ne kawai ba alaman tashi a gareta.
Yarinyar dake barci a gefen ta ya sa hannun shi ya dauka tsab ya fara tafiya.
Sai lokacin tai karfin halin yin magana tace ina zakaje min da yarinya ta, wallahi ban yarda da wanan hukuncin naka ko yaushe na fahinci sai kai ta kokarin nisan tani da ya ta kan dan karamin magana.
Bai kula mai take fadi ba ya fice da yarinyar daga dakin ta mikewa tayi tabi bayan shi ta fara masifa akan ya bata yar ta.
Cak ya ja ya tsaya tare da juyowa inda take idanuwan shi sun kada sunyi jawur a lokaci daya da kyat ya iya bude bakin shi yace cikin wani kakausar murya.
Idan kika kuskura kika biyo ni baya bakin auren ki ke nan a gidan nan mara mutunci kawai.
Daga haka yasa kai ya fice daga part din ran shi a bace da yarinyan dake saballe a kafadan shi yarinyar ta bude ido ta ganshi tace daddy ta gyara kwanciya a saman kafadan shi kawai tana mai ci gaba da barcin ta a hakan.
Zaune muke a uwar dakin anty muna hira don duk baki sun watse Farida ce kawai ta rage cikin baki don mama Laraba yini kawai take damu da dare driver ke kaita gida sai kuma da safe ta dawo again a nan zata wuni sai dare.
Muna ganin ya shigo da yarinya a kafadan shi naji anty tace subbahanallahi daga tsakiyan daki ya tsaya yace Rahama karbi yarinyar nan ki mata makwanci inda su Amira suke please.
Da sauri na mike na je na karbi yarinyar ban fita da ita ba don su Amiran a lokacin dul muna dakin anty dasu sunyi barci a nan.
Na shimfideta a saman gado gefe daya inda suke kafin mu koma can dakin dasu.
Dear yaya akayi haka kuma ina uwar ta take bai tsaya ba sai jutawa da yayi yana fadin nothing kawai a fili.
Ya bat dakin yana fita anty tace babu lafiya ke nan tunda kika ga haka don dear bai yarda ai fita mai da yaron shi gidan nan bai hada diyan shi da komai a duniyan nan koke uwar yaro sai yai kokarin saba maki a kan yaran ki in bakiyi wasa ba.
Daga inda mama take zaune tana gyara jaririn daya bata permpers din jikin shi take cewa ya wuce kan zancen dazu ne suke rikici akai.
Haba suma dai basu son a zauna lafiya wallahi ace ko yaushe babu burbushin zaman lafiya a gida ai haka bai yi ba don dai ma yana da kashin arzikine ai da yanzu ya tabe ko sun tsiyata shi don irin haka komawa baya yake kawowa maigida.
Anty tace su ina ruwan su da wanan kan su kawai suka sani shine halinsu da suke ganin wayewa ne amma in bashi yaya zaki zage yar mahaifiyar ki daga fadan gaskiya.
Yanzu gashi tajawa kan ta fita ana zaune kalau ta hana kanta farin ciki ta hana wani kinga ba don Allah ya rabani da fitina ba da har dani ta saka aciki ai dazu don mama na nan ne zancen ya juye a kanta da guna zasu sauke haushin su.
Yana fita ya koma ya samay ta tana waya daga kofa ya tsaya yake cewa may kike jira baki fita kin bar mingidana ba har yanzu?
Kallon wullakanci ta jefo mashi yace idan kin ki fita a arziki yanzu zan baki shedan fita da tsiya idan haka kike bukata din.
Idan akwai abinda ta tsana shine yace zai sallamay ta a gidan ta san kuma zai iya abinda ya furta tunda ko banza bawai ta damay shi bane a gidan.
Mikewa tayi ta shiga uwar dakin ta ta dan jima sai gata tafito da handbag a hannunta tana gyara hijjab din jikin ta.
Ta gaban shi tazo zata shige yace dakata wanan matar da zaki bar min a gida may zata zauna yi min gidana ?
Mamaki yake bata don kalamin shi ba sauki gareta dole ta kira yar aikin tace tazo su tafi suna fita shi da kan shi ya rufe part din ya sauke ajiyan zuciya.
Ya rasa may zai mata ya huce haushin abin da sukai wa mama laraba ita da uwarta akan su.
Mukan har muka shiga kwana bamu sake jin motsin suba a gidan na kwana da yaran na bar farida da mama suka kwana da anty.
Washegari mun tashi da aikin shagalin bukin suna wanda muka fara tun safe babu kama hannun yaro.
Duk da akasarin aikin abinda za, a ci ai kai wa masu yin na kudi ne don samun sauki amma duk da hakan bamu huta ba don nice ake tambaya komai na aikin da za, a karba din.
Ganin mutane a part din mu yasa ban da shakat a gurin yaran anty don duk kan su uku suna lake dani suna zabga shagwaban su ina kuma biye masu a hakan don ni ina da son yara.
Tare da sune muka shiga daki gurin anty tana zaune da kawayen ta da yan uwanta na samay na make murya ina cewa muna son muyi party nidasu Amira.
Kai amma Rama bakya girma ne ke party may kuma zakiyi babba da ke nace zamu dai yi ne anty tace yanzu may kuke so abaku ne ?
Na lissafa mata tace naje duk wanda ake dashi a gida na diba muna wanda babu sai mu saya mu kara ciki.
Da murna muka bar dakin nida yaran wanda tai matukar jin dadin hakan a ranta sosai don tana son taga yaranta a cikin farin ciki ko yaushe.
Gashi ina biye masu yadda suke so ai masu hakanake tafiyar dasu anty tasha auna son gaskiya nake wa yaran ko har cikin raina da zuciya daya nake da ita da yaran ta.
Babu inda na taba samun matsala ga irin gwajin da takan min wanda ni ban san ina yin hakan ba ma don zallar kurciyan dake tare dani.
Ban san an muna dinkunan fita suna ba sai daren sunan bayan an dan watse ne ta kirani tana mika min manyan ledoji tace na je dashi namu ne na fitan suna ta miko wani daya karami tace nabawa Farida da muke tare yanzu.
Kayan da na gani a ciki sai da na daskare zaune don mamaki les ne dan uban su an min dinkin yan birni mai kama jiki sai shadda zani da riga na yan senegal, atamfa guda biyu dogon riga da kuma zani da riga sai dongon riga abaya yaji duwatsu stone har kasa duk jikin shi mai baga bagan hannnaye da shi.
Kala biyar ke nan yadda nawa yake haka na su Amira kala biyar da Nasir sai wanda tace kayan
Showing 81001 words to 84000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28 Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153