a kanta.
Yanzu ma idan da wanine ashe haka zaki bi shi har gidan kiyi mashi wanan masifan an taba maki yar uwa ko ?
Maganan shi da yace ai mashi afuwan yasa taji dadi a ranta taga ya girmamata yana shakkan ta ta manta da waye namiji ?
Nan dai ta kara tuna mai yaje ya duba halin da nake ciki mana, halin su na maza yai mata yace haba ba sai na tafi ba .
Bari dai na dauko likita a duba maki ita kawai ansan maganin da za,a sayo mata tasha.
Sun dan yi hira akan ciwon Zulfa yace yana son ta dawo gida ne yaji dalilinta na son zubar mai da cikin dake a jikin ta.
Anty tace amna ni sai nake ganin yadda Zulfa ke son haihuwa har zata iya tsayawa zubar da cikin dake jikin ta akwai dai sai dai kabi a bin a sannu don a gane gaskiya.
Ya fice gidan cikin zuciyar shi fam da tunanen halinda ya jefani ciki yasan harga Allah bai raga min ba ko kadan ga shi ji yake a ran shi kamar ace ko a lokacin ma ya sake kasancewa dani baiki hakan ba shi kan, amma ina ba daman yin hakan kuma gareshi.
Yarinya haka sai zuma da tsuma mutum shikan bai ma san irin bakin da zaiyi godiya ga Allah daya azurtashi da wanan baiwar na mace mai ni,ima da gamsarwa irin haka ba.
Don jin shi yake kamar a daren jiya ya fara sanin mace a rayuwan shi gaba daya gaskiya ba laifi.
Ba zai iya dauko namiji likita ba don kada ya kalle mai matar shi don haduwan jiya kawai yake jin wani irin kishin yarinyar yakeyi yana fisgan shi sosai a ranshi.
Dole ne ya sa kawai yanzu zai iya barin tana fita zuwa school amma zai saka dole ta sa manyan hijjab a jikin ta don rufe wanan manyattacen suran nata da zai iya jawo hankalin wasu maza a kan ta.
Dole ne wanan mayen sojan ya rude akan ta haka yasan abinda ya gano gareta ashe.
Shine Ibrahim don baida hankali zai cuno kan shi gurin daba kayan shi wanan ai sai manya ba yara ba.
Shi kadai ke tafe a motar shi yake ta faman tunanen zuci kala kala har yaje gun doctor zainab.
Doctor zainab tasan kan ala,amarin mata sosai haka yasa ya yanke shawaran , zuwa gurin ta yai mata dan bayani sama sama.
Tare suka zo gidan sai gasu falon anty tare da shi sun gaisa anty ta kai ta dakin inda nake ina jin an yane bargon jikina na tashi a zabure dani.
Ganin su nayi su uku a kaina dan mikewa zaune nayi a hankali nake gaida su.
Likitan ta fara tambayana ko may nake ji cikun kunua nake dan mata bayani itace ke bina da tambayoyi irin na likitoci.
Na kasa fada mata sai anty ne ta danyi mata bayani yadda zata fahinci abinda ke damuna lokacin.
Nan dai tace a, a kace min kai, kai laifi mana ka tsaya kana min kwanaye kwanaye magani harda na allurai ta rubuta min ta bashi ya fita sayowa.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE IDAN KIN KARANTA MUN BARKI GA ALLAH DON YANA GANIN KI, , , ,
IDAN KIN BIYA KIKA SHIGO KINA TURAWA WASU ALLAH ZAI BI MIN HAKKINA AKAN KI YAR UWA DON KINYI HA,INCI ALLAH NA GANIN KI SHI ZAI SAKA MIN, , ,
42
Allurai da magani likta ta bani nasha sai jikin ya kara sake min sosai har na dan zauna don naci abinci.
Ban iya ci ba na dai sha ferfesun sosai don yai min dadi a bakina yaran da suka dawo suka zauna suka tayani sha suna min hira.
Falo muka dawo muka zauna har anty sai dai sam na kasa koda hada ido da anty a ranan gashi sai yawan jana da hira take yi.
Amma na kasa sakin jiki da ita sosai kunya da nauyin ta nake ji gashi sai nake ganin tana bina da kallon kamar tausayi ne ko mamaki.
Har dare muka idar da sallah da yaran muna zaune a falo ta shigo falon ta zauna take cewa dani ki koma part dinki don tunda safe na sa Gajiye ta gyara maki shi.
Nace cikin sanyin murya anty ni da su Nasir zan kwana nan tace dani kina hauka ne halan ?
Shi mijin naki idan kin kwana anan dawa kike son ya kwana yau sai fa kin kwana hudu kina girki a gidan nan kafin wata ta karbi girki a gurin ki.
Raina na bata tare da dukar da kaina kasa na rasa may ke min dadi a lokacin.
Daddy ne ya shigo falon yana saye da farar Jallabiyar maza wanda hakan halin shi ne duk dare zaka ganshi cikin shigar jallabiya ne hakan yana nuna alaman bazai sake fita ba a ranan sai safe kuma.
Nan aka shiga gaidashi kaina yana sadde a kasa nace a hankali ina wuni ya amsa da lafiya ya jikin naki ?
Taji sauki ai inji anty gata nan muna fadawa wai ita gun su Nasir zata kwana don hauka irin na Rama.
Yace idan nan take son kwanciya da su abarta mana ai duk daya ne ko danan da can din .
Wallahi ni bazata kwana min a daki ba tunda tana da nata bangaren don may zan badi na shiga hakkin ku na sani na take sanin.
Maganan anty yai matukar bani mamaki sosai a raina na mike tsam tare da cire Nasir da yai barci a jikina na kaishi daki na kwantar ban ko yi mata sai da safe ba na fice daga part din nata.
Ina shiga na samu an gyara komai neat ba kamar yadda na barshi ba da safe.
Ina shiga daki na shiga wanka na gyara jikina don ruwa masu zafi na zuba a jikin nawa don naji dadi kwanciya.
Na zauna na shafa mai masu kamshi tare da fesa turare na bude wardrove na dauko wani rigan barci mai laushi dogone har kasa sai dai kamar ba asa komai ba ajiki yake.
Na hau gadon na fara jero adduoin kwanciya nagama na shafa tare da jan abin rufa na rufe jikina.
Ban dade da kwanciya ba daddy ya shigo dakin inda yake bin ko ina da kallo har ya kawo bakin side drower din gado daidai saitin da kaina yake ya dan zauna akai.
Murmushi naji ya dan sake yace nasan idon ki biyu ba barci kikayi ba yanzu ko duk fushin ne don anty ki tace bazaki kwana a gurin ta ba ?
Saade tasan gaskiya ne shiyasa tai maki haka don tasan abinda nake bukata a raina.
Nasan nayi laifi, saidai, ban taba tsanmanin cewa daraja da kimar ki na diya mace yana tare da ke ba har wanan lokacin.
Yanzu ita antyn naki ke cewa dani dolene ta kara min farshin ki akaina don ita kanta batasan haka kike ba har yanzu.
Ko batace ba ni kaina na yaci nai wanan kyautar don haka a shirye nake ga ko nawa zata kara min don ba zai min yawa ba sai dai ma kadan da zai min.
Babu daraja da kimar da yafi miji ya samu matar shi a cikin darajan ta da Allah ya halicceta dashi .
Zaman ki a kauye har zuwa wanan lokacin da kika shiga babban makaranta amma kina rike da darajan ki na ya mace har wanan lokacin.
Hakan na nuna cewa idan mace tai saa da takai wanan darajan dakin mijinta haka na nuna cewa akwai ginuwar tubalin rayuwan da zai kai ga shafuwan "ya"yan da zasu haifa gurin su samu rayuwa inganttaciya da yadace da su.
Bawai nayi maki hakan bane a cikin sani na Rahama zance dake kamar bakon al, amarin nake don anty kima a haka na samay ta da mutuncin ta sai dai a lokacin ban malaki hakalin da zan san darajan wanan baiwan ba.
Kin ga ai banda laifi ga hakan idan kin yi la,akari da irin rayuwan da nake ciki ya kamata ku tausaya min hakana.
Mamaki nake a cikin raina yauni Rahama yar tallakawa wace ba yar kowa ba.
Mutum kamar daddy ya tsaya yana min wanan magana kamar diyar wani da wata can a gaban shi.
Ni yanzu ashe har ina da wani kima a idon wani kamar daddy mai daraja da kima.
Jin yana magana ban bashi amsa ba yasa ya dan taka zuwa saman godo wanda ban san lokacin da har yakai bakin gadon ba ya zauna tare da zare rigan dake a jikin shi.
A hankali yakai kwance tare da sakalo hanayen shi a jikina dake cikin bargo jin jikina da rigar barci naji shi yana cewa.
Rama ina da wani akidan da nake bukata ga matana idan har ina tare da ita a saman gado.
Nafi son idan ina tare da matana naji ta babu komai don nafison mu kasance skin to skin dani da matana.
Don sam banda sha, awan wanan rigar da kuke sawa wai rigar barci a jikin ku.
Sam ban ra, ayin hakan ga matana don haka daga yau sai ki sani don wanan ra, ayina ne na kaina.
Ba tare da nai magana ba na dan mike zaune tare da zare rigan dake saye a jikina.
Yace good girl ashe namu zaizo daya ke nan tunda kina da biyayyan akan maganan na gaba dake.
Na kwanta naji saukan hanayen shi a saman jikina sannu a hankali yake dan shafan jikina.
Har naji saukan hanayen shi a saman nonowa na da suke min tsaye kyam a jikina don ni ban yi saurin yin nono ba a rayuwana.
Hannunn shi ya tsaya kyam a saman nipples dina wani irin abu naji yarrr ya sauka a duk illahirin jikina.
Kokarin daurewa nake ba tare dana nuna jin abinda yake min ba a cikin raina.
Yunkurowa naji yayi yakai bakin shi a saman kafafun nononuwan nawa ya na dan , , kadan kadan.
Hakan yasa ban san lokacin da hudubar Zarah yazo min ba, jikin na ya hau kyarma na dan bankaro kirjina sama a hankali hakan ne ya bashi daman jin dadin yadda yake so akaina.
Shansu yake kamar babu gobe tun ina daurewa har ya kai na kai hannaye na a saman bayan shi tare da tallbo kan shi da dayan hannun nawa.
Banda karan naurar sanyin dake aiki a dakin baka jin komai sai nishin mu a lokacin.
Gaba dayan mu mun fice ga hayacin mu ba wanda yasan iya duniyar da muka kai a lokacin don abinda muke ji.
Da wasa yai wasa sai jin daddy nayi yana kokarin shiga na nan tsoron abinda ya faru jiya ya fado min a raina.
Ina rokon shi da daddy please don't do this to me, tankar zuga shi nake har naji ya shige ni ban daina zubar da hawaye ba shima bai daina abinda yakeyi ba gareni.
Saida ya gamsu don kan shi ya kyaleni ya koma gefe yana sauke numfashi kamar wanda yai wasan tseren gudu a lokacin.
Jin yadda nake kuka yasa ya rugumoni a jikin shi yana dan shafawa a hankali yana fadin stop cryin dear wanan ai is natural.
Daga haka don wahala ban san lokacin da barci yai gaba da ni ba jin nayi barci yasa shi zare jikin shi daga nawa ya mike ya shiga bandaki don ya tsarkake jikin shi.
Ya fito ya koma saman gadon ya kwanta tare da rugomin zuwa jikin shi na sauke gajiyeyen ajiyan zuciya na gyara kwanciyana.
Ya dan murmushi tare da gyara rugimay ni ya tofa min adduan kwanciya ya lumshe idanuwan shi sai barcin gajiya.
Cakin dare na dan falka naga yadda muke kwance rugumay da juna ina makale a jikin shi.
Na mayar da idona don a gajiye nake gabobin jikina duk sunyi min tsami da ciwo kamar nai wani aikin wahala.
Biyu da rabi daidai ya falka ya mike zuwa ban daki ya sake watsa ruwa tare da dauro alwala yazo ya tayar da sallah.
Sai wajajen asuba tun ina jin karatun shi a cikin mafalki har yakai na bude idanuwa na yana zaune a likacin yana hailala wanda nake jin abinda yake karantawa Subbahanallahi, walhamdullahi, Allahu akabar,
Na gyara kwanciya na da zuman komawa barci sai naji muryan shi yana fadin ki tashi ki samu falan dake ga gabatowan asubahi.
Jin abinda yace dani na dan yunkura a hankali na zauna ina jin cinyoyina sun min tsami sosai a lokacin.
Haka na daure na mike tafiya da kyat na shiga ban dakin na yi kamar yadda sukai min shi da anty da ruwan zafi.
Ba laifi don naji dadin hakan sosai na tsarkake kaina na fito na dauki tufafi daga cikin wardrove dina na saka.
Jin kiran sallah na biyu naga ya mike ba tare da yai min magana ba ya fice daga dakin nabishi da kallo daga inda nake zaune.
Sai da nai sallah asuba ne na bar gurin na koma na kwanta don ko ina ciwo yake min.
********* ********* *********
Nasir na ya falkar dani daga dadaden barcin da nakeyi yana fadin anty tashi mu koma dakin mu.
Tashi muje kiyi min wanka naci abinci ranan ba school haka yasa na mike dole ba don naso ba na ja shi zuwa bandakina nai mashi wanka.
Mun fito ina shafa mai mai saiga Gajiye tace , a,a dan gidan anty kai kana nan ashe har inacewa hajiya kana barci baka tashi ba.
Mun gaisa da ita take cewa an shirya abincin maigida hajiya tace na kiraki kikai mashi a part din shi.
Nace gajiye nice kuma zan kai wa daddy breakfast din kuma yau ?
Tace kai Rahama akwaiki da shirmay wallahi hajiya kike son tai maki hakan ai tayi kokari wallahi.
Nan dai ta kara min nadiha tare da cewa ki tashi ki shirya ki tafi kada ya gaji da jira yafice baki ksi mai ba.
Nace da Nasir yabi Gajiye ta saka mai kaya gani nan zuwa gurin shi na bashi abinci yaci don na fahinci yunwa yake ji.
Suna fita nafada nai wanka nafito na shirya cikin atamfan zani da riga na daura dankwali sai ni kaina naga kayan kamar sun kara min kyau ne.
Dakin anty na fara shiga na samu tana kwance har lokacin bakin gadon na karasa tare da rusunnawa ina gaida ita.
Ta dan dago tana cewa kin tashi Rama kikaiwa besty abinci mana kada ya fita bai karya ba.
Nace da naso naba Nasir abinci ne anty don yunwa yake ji yace min shi ya tayar dani ma.
Tace don Allah ban son shirmay Rama kije kikaiwa mijin ki abin karyawa kice wani Nasir can kada ya karya mana in sai kin tsaya bashi.
Simi simi na bar dakin ina fita falon yaron na zaune yana jirana nace Nasir bari na kaiwa daddy breakfast kaji na dawo na baka sai naga yaron yai fushi.
Inda yake zaune na nufa naja hannun shi nace zo mi tafi mu dawo na baka kaji.
Na dauki kayan da Gajiye ta hada gabana sai faduwa yake min muka nufi part din nashi nida yaron.
Tun a kofa na fahinci bashi kadai bane a falon shi don ina jin muryan mace kamar cikin fada fada ake magana.
Daga kofa naja na tsaya ina sallama don a bani izinin shigowa daga ciki inda muryan mai magana da na fahinci Hindu ce ya hana aji sallaman nawa.
Kara dan daga murya na nayi inda hakan yasa yaji ya amsa min na shigo dauke da kayan na nufi inda table yake zan aje mai.
Yace No kawo min nan saman kafet na zauna naci sai dana aje na durkusa ina cewa dashi ina kwana daddy.
Ahayye wai mamaki daddy ko may naji kince wani daddy kuma bayan wanda yake turmuzanki kwana biyu.
Wanan ai kalman da kunya aji shi a bakin ki kuma bayan kin debe kwadayin shi a kanki tun yaushe.
Daga inda nake durkushe nace da ita anty hindatu ina kwana yaya husna ta kwana ?
Ke ban son munafinci da kilibibi ina ruwan ki da yadda muka kwana iskancin ki daga yau ya tsaya ga wa yanda suka dauke ki wata tsiya a gidan nan .
Kada ki sake wani kilibibin gaisuwan ki ya zo kaina a gidan nan again kinji na fada maki.
Tajuya gun daddy tace akan wanan yar kauyen har kake son ka raina min wayo baban husna har may kagani gun wanan mai kama da jan gwanda.
Sai lokacin naji yai magana yace hindatu ki fice min daga nan tun ran ki bai baci ba kishi haukane halan ?
Kina haukan ki na kyale ki na fada maki ra, ayina bama ra, ayina ba abinda sunna ya zartan ne akan mu.
Abinda dai ra, ayin ka yaso don ba wanda ya hanaka tsayawa lokacin da aka kawo ta ai ka debe kwadan da kake mata.
Yace baki da hankali kuma baki san Allah ba waike ba wasu kika sama agidan bane
Showing 180001 words to 183000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61 Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153