ma.
Na zauna naci sosai don jelof din yai min dadi ai inda naci nan na kwanta sai barci don duk jikina yana min ciwo sosai.
Mun kai kwana hudu da dawowa ya dawo garin yana zaune da yara sun kewaye shi na fito daga dakina nazo yi mashi sannu da zuwa dutyn yamma zanyi a ranan don haka ban zauba ba na wuce zuwa shiryawa.
Karfe uku bai min a gidan ba nai masu sallama na tafi aikin mu a kwai dadi akwai wahala don idan duty ya zagoyo kan mutum tun dai na dare shine matsala babba a gin mace.
Tun daddy na fadan hakan har ya gaji ya kyale ni tunda yasan haka aikin ya gada dama.
Ga tafiya yazo sai shiri nake don ya yarda da tafiyan nawa kwatsam sai naji zancen wai auren daddy da Raliya za a daura a karshen watan da muke cikin sa.
Haukan kishi kan na gane shi a gun matan daddy don sai da ta zare masu yai muna kaca kaca hardani da ban fitar da nawa a fili ba ya hada yai muna tas ranan.
Yace duk wacce bata iya zama hanya a bude yake mata zata iya tafiyan ta idan bata iyawa.
Nidai ina zaune shiru banyi magana ba har ya gama na mike na shiga dakina na kwanta raina ya baci amma ina gudun in magana in bata batun tafiya na don ni buri na shine naga dai na samu tafiya karo ilimina don shine mafita a gare ni.
Don shi na fahinci ba mace a gaban shi in zaka zauna ka biye mashi babu abin da zaka tsinta banda bacin rai da takaici kawai .
Wanan auren kamar wanda zai auro budurwa yake jin shi don yadda naga yake rawan kafa akan shi.
Sai kuma kyalewan da nayi wai bai mashi dadi ba nan kuma ya samay ni daki ina kwance na dawo aiki na gaji ban dai fara barci ba a lokacin.
Yai tsaye a kaina yana cewa wai ke may kike nufi ne naga ana magana har yau banji may kikace ba kan maganan koke baki da wani shiri ne akan hakan.
Na dago cikin natsuwa nace dashi daddy ni yanzu may zance kuma aure daine kayi niyar yin Allah kuma ya halasta maka yin shi ni wacece da zance wani abu ga hakan.
Ba a aure ni aka auro ni don may zan tsaya ina tayar da jijiya kan abinda bai shafe ni ba ta shigo mana Allah ya kawar da shedan a tsakanin mu kawai.
Shiru yayi yana kallina sai can yace naji amma idan kina da wani magana you are free to talk about it.
Nace ni da ke shirin tafiya daddy har wani shiri zanyi kan hakan sai dai idan Allah ta dawo damu lafiya in naga ina son wani abin sai nayi.
Yace haka kika ce nace shine kawai magana na ubangji ya bamu hakkuri da junar mu kawai yace yayi Allah yasa mu dace nace amin.
Duk yadda yaso yaji bakina kan maganan ban yarda na furta komai ba shine yake wa tantama anya kuwa ma ina son shi kuwa kowa ya tayar da hankali amma ni ko gezau bai taba jin na furta kalman komai ba da anyi magana na kawo mai nawa hujjan ya rasa bakin magana.
Su kan an yi lissafi har sai da yai mamaki may ye wanan haukan haka da suka lissafo mai duk da sabbin kujeru ne a gidan amma sai da hindatu ta lussafo wai a sake wasu kayan gidan dana kitchen.
Ya fada masu gidan ta daban zata zauna amma hakan bai sa ta yarda ba da shi don dai a zauna lafiya yace yaji za, a sake wasu.
Nan kuma suka bullo da cewa basu yarda da zancen zama wuri daban ba ai yaudara ne wanan ta dai zo inda kowa yake a zauna ana ganin komai.
Nan yace wanan kuma tsarin shi ne va nasu ba don haka yadda yake so ke nan haka kuma za, ayi din ba zai kawo ta nan ba inda muke.
Ni dai nawa dasu ido sai daga baya ana gap da daura aure wai hindatu tana neman shiri da amarya akan su hade min kai.
Take cewa wai dama ita ba komai takewa rigima ba sai don kada ta shigo tai masu irin yadda nai masu don yanzu in bani ba daddy baijin kowa a ranshi.
Harda fadawa amarya wallahi ta shirya sosai don mu yan kauye a shirye muke wai har gida naje na shiryo a kan ta don kawai zancen ya ruguje.
Da yake mu mata hankalin mu kadan ne in anzo ga maganan kishi sai ta yarda da shirin su ta hau ta zauna a kai cewan da sukai mata wayon tsiya ne dani shiyasa ba aji na furta komai ba.
Ranan ina kwance sai ga waya da bakon nomba na dauka da sallama na ba ko gaisuwa sai naji ance dani Rahama ko nace eh.
To na kira ne na fada maki aure da yusuf ba fashi a tsakanin mu don dani ya dace bada ku ba don banga wata dafa cikin ku data dace ace tana matsayin matar shi ba.
In kyau kike takama dashi nafiki in kurciya kike takama dashi nafiki in kuma dan aikin likitan da baikai yakawo bane kin san nafiki don ni yanzu kiris ya rage na zama manager.
Zataci gaba nace to Allah ya taimaka ni bani takama da komai sai Allah da manzon shi dama ba sai kin fadi ba dake din ya dace don ni bakowa bace sai boyar Allah mai tsoron shi kuma diyar tallakawan kauye don haka kiyi hakkuri idan ma wani abin kikaji nayi maki har kike wanan magana.
Tace ke rufa min baki munafuka kawai kina wani simi simi kamar ta kwarai dake sai dai ki mashi shida kika shanye amma bani ba.
Kashe wayan nayi don ban iya ci gaba da sauraren wanan kalamin nata Aisha na daga gefe na duk abinda take fadi tanaji tace dani anty amma matar nan bata da hankali ne ko ?
Nace da hankalinta Aisha hakan wai shine kishi ni bata gabana don nasan inda na aje ta tun farko matsalana daya shine shi daddy din ya nuna min wani abu.
Amma tunda bai nuna min ba kin ga may zai damay ni da haukan ta bakina kawai take son ji kuma batajin shi indai nice.
Ban nuna mai komai ba don ban fada mai ba ita da bakin ta da hira yai mata dadi take fada mai ai ta kirani ta zageni don taji abinda nake shiryawa a kan ta.
Sai ranshi ya baci ya kashe wayan dip tai kiran duniya yaki dauka na shigo dakin bayan sun gama wayan.
Yabini da ido a zaton shi zan fito mai da zancen sai yaga har nagama yi mai komai daya dace na samu wuri na kwanta bance dashi komai ba.
Bayan na kwanta sai naji yace dani Rahama na amsa da naam yace Raliya ta kiraki ne sai nai murmushi kawai bance dashi komai ba.
Yace tambayan ki nayi ta kiraki ko bata kiraki ba kuma yaya kukayi da ita din data kiraki din.
Nace ta kirani daddy yace yaya kukayi nace kawai magana ta fada min nace da ita kuma nagode shike nan.
Bazaki fada min abinda ta fada ba ke nan nace daddy ba komai bane ai sai neman baki a yadda na dauki maganan don tace ga abinda nai mata kuma.
Sai naji ya rungumoni yana sauke ajitan zuciya yace ba zan dauki wanan halin ba na fada mata tun farko kuma wallahi sai ta fada min da maganan ya fito harta samu nombanki ta kiraki.
Nace daddy indon ta nice kada ka dauki maganan da zafi abinda aka fada mata akaina ne tai amfani dashi ba tare da ta gani ba.
Yai shiru ya fara bin lafiyan jikina ni ba ma wani dadin kimai nake ji ba har yayi ya gama mukai barci.
Washegari tayi kira harta gaji yaki daukan wayan abu wasa wasa taga zance nadon baci a tsakanin su haka yasa ta shirya taje gidan mahaifan shi takai karan shi gun su hajiya.
Nan hajiyan da ake jikawa ko yaushe ta kirashi tana fada dashi wai zai watsa masu kasa a ido sai da yaga lokaci ya gabato shine zai masu hakan.
Yace hajiya idan ba ta fada min wanda ya fada mata maganan nan ba wallahi sai dai mu watse sai ta fada min wanda ya bata nomban Rahama da har zata kira min mata taci mata mutunci.
Ahaka take son na sata cikin iyalina gashi tun bata shigo ba sun fara fitina dakowa gaea dai ayi hakkuri kowa ya hakkura ba zan daukowa kaina wani fitina ba bayan wanda nake ciki.
Jikin su duk yai sanyi nan hajiyan ta tursasa ta sai da taga da gaske zata rashi ne tace itafa hindatu ce ta kirata ta fada mata kuma ta bata nomban don ta gwada Rahama din ta gani.
Sai bayan sunyi wayan ne amsan data bani ya sa na fara fahintar ko dai shiri ne kawai sukai min gashi yanzu zata ja min tsiya .
Hajiyan tace kin san halin shi idan ya hau don haka kikirashi ki fada mai komai a fahinci juna don kada su ja maki tsiya.
Dole tai mai text akan zata fada mai komai ya dauki wayan ta kirashi tafada mai duk yadda sukayi da hindatun a waya.
Tsuki ya ja ya kashe wayan batare da yai mata magana ba hankalin ta ya kara tashi sosai dashi duk kuma yana mata ne don ta shiga hankalin ta dama don shima ya kamu da son ta.
Ina daki da dare ranan yace nazo fali yana nwman mu na mike dakyat na fita zuwa falon na samu hindatu a zaune ya daure fuskan shi ba rahama a gare shi.
Gabana ya fadi na samu wuri na zauna na gaidasu ya amsa min da kyat gabana ya fadi don ban san may nayi ba kuma.
Can yace hindatu ta amsa a bashe dashi yace may kika fadawa Raliya gamay da Rahama ?
Tace may ta fada maka nace da ita yace abinda kika fadi yanzu zuwa gidan da yarinyar nan tayi duba jikin mahaifin marigayiya shine kikace wai taje gida yin shiri kan auren mu.
Tace ita Raliyan ta fada ma na fada mata hakan yace in kina mussune na kirata ta maimaita da bakin ta.
Tace in tace na fada na fada din karya nai mata wani abin taje yi in ba shi ba can din ko may ye bamu sani ba kaine dai da idon ka ya rufe baka gane wa tunda ana yaudaran ka.
Take ranshi ya kara bacu yace munafuka algunguma wacce bata kaunan alheri dani kina zaton kowa irin kine ko may ?
Kin dauka duk wani shetin dakike yi ban sani bane kina ganin kin shiga tsakani da Rahama babu moriya atsakanin mu shiyasa da tai ciki kike cewa cikin shege ta kwaso min tunda kin san sherin da kikayi a tsakanin mu ko ?
Nace cikin shege kuma ubangiji Allah ya tsare ni daga zina ko banda aure balle da aure na ya daga min hannu yace yi min shiru wanan munafukan may ye bazata iya yi ba kike gani.
To bari kuji wallahi ba wacce zata kawo min rashin kwanciyan hankali ga iyalina na kyaleta koma wacece a cikin ku.
Don haka wanan shirin naki baici ba sai ki sake kulla wani tunda nasan ba fasawa zakiyi ba don halinkine sheri a jinin ki yake na sani.
Ki sani dake da Raliya har ma da ita Rahaman da kuka saka a gaba duk wanda yace sheri da munafunci zai kawo min yana gidana zaman lafiya idan na sake kama mutum zai dauki mumunan mataki akan mai shi.
Nan ta shiga yan koke koke wai Raliya nadon kulla mata sheri don ta shigo gidan shine zatai mata kazafi ?
Yace kazafi waya bata nomban data kira Rahama din dashi abindai baiyi dadi ba a tsakanin su.
Nan na barsu na shiga dakina raina a bace na rasa may naiwa wanan matar a duniya tasani gaba haka da kiyayyan ta.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , ,
87
Bayan komai ya daidai Raliya ta, ta aiko mutane gun shi a bashi hakkuri gatsau mukaji wai an daura aure ranan Jumma, a da shi da ita.
Ni banga wani abin tashin hankali ba tunda mun san da zancen dama amma su o,o kan anyi masifa wai bai fada masu zasu daura aure ba ranan.
Nidai ina ji na fada daki ja dauro alwala nai nafila na roki ubangiji ya haushe ni kan duk wani mai kina har ma da mai sona din
Don yanzu yan uwan daddy sun kasu kashi biyu don irin abin duniyan da Raliya ke narka masu ya rufe masu ido sosai don ba karamin dukiya take kashe masu ba wurin neman son ta gare su.
Sai faman zagin mu akeyi wai yanzu ya samu mata data dace dashi mu duk dama ba wacce ta dace da zubin shi gata yar gayu ga ilimi ga wayewa da arziki.
Maganganu dai ba dadi akan mu kamar yadda idan za aiwa mace kishiya take jin su haka muka din ga jin zagi daga dangin miji masu kwadayi.
Amira da murnan ta har party ta hada wai baban su yayi aure ance a gun matar zata koma su sha dadi a wurin ta.
Ni dai ina sauraren dawowan shi garin inji ya kwashi yaran ya mayar gun ta kamar yadda naji suna fadi din.
Ranan da daddy ya dawo duk muna gida ba wanda yasan cewa zai dawo ranan amma duk da haka ina cikin shiri na kamar kullun duk da banjin dadi amma ina da kwaliya a jikina.
Dogon riga ne dinkin Dubai mai duwatsu a gaba da kasan rigan sai dan kwalin shi dana daura akaina.
Kwance nake saman three seat ina shan iska yaran nata zuba min hira sai hindatu da ke zaune kamar an fito da ita tana waya kusa da yarta.
Yana shigowa suka mike da murna suna mashi sannu da zuwa sai ganin mace nayi a bayan shi suna shigowa tare don ni ban ma san ta ba dama.
Na mike da kyat zaune ina mai sannu da zuwa sai naji yana bisimillah shigo mana ga wuri ki zauna hindatu dake shirin gaidashi sai gaisuwan ya makale mata a bakin ta.
Yace da Jinior dake makale dashi da baba Jinior fa sabuwar mummy tazo gaida ku ko kuje ku gaisa sai Jinior din yaki yace a, a baba nikan ban santa ba gadai mummy na nan little mum ban son wanan sabuwar mum din.
Murmushi yayi ya dan kali inda take tana kokarin zama nasan yaji nauyin maganan da yaron yayi mai ne.
Yace ksi kai Jinior kaine fa mijin nata kake fadin baka son ta kuma yaron yace ban son ta little mum nake so daddy sai yayo kaina.
Duk muna zaune muna kallon su sai bin mu da kallo takeyi da gidan da muke ciki zaune.
Baba da Haider sukayo kaina suka fada a jikina nace jinior go and greet her she is your mum too.
Magana na baisa yaron zuwa ba sai cewa da yayi ban yi banyi she is not my mum na daka masu tsawa nace jeku gaida ta Aisha ta kawar da shirun da ta fara gaida ita sai sauran ma suka shiga gaida ita din.
Nace Aisha dauko abin sha a kawo masu sai tace cikin wani ya mutse fuskaka No a barshi a koshe nake ni.
Yace may ye ma, anan hakan may kika ci da zakice bazaki sha ruwan ba ance a dauko maki sai tai shiru.
Bayan sun sha ruwan ta dan kurba kadan ta aje cup din a saman tire din ta dukar da kanta duk annurin fuskan ta ya gushe mata.
Ashe abinda ya bata mata rai shine ganin da tai min tana takama da fari da gashi na shago sai taga inda na gaskiyan yake.
Yaran suka fara sulalewa suna barin falon daya bayan daya ya saura sai mu kadai a falon daddy ne ya fara magana da cewa ina son duk ku ukun ku bani hankalin ku a nan.
Ya koma inda take da fuskan shi yace Raliya yau dai ga ki Allah ya kawo ki a cikin iyalina da sunan zama kema don haka wa yan nan sune matana ga hindatu ga Rahama da fatan zaku rike junan ku amna a zauna lafiya.
Falon yai shiru na wani dan lokaci can ya kara kurba ruwan lemon dake gaban shi bayan ya aje ne yace ko akwai may magana daga cikin ku in babu zan kai Raliya gidanta da zata zauna a nan.
Ba nisa sosai da nan din kusan unguwa daya ne da mu nan din da inda zata zauna ita din ko akwai may magana na sake tambayan ku ?
Shiru nayi ina kallon wayana don hankalina ma baya a kan su ko kadan ina abinda nake da wayan nawa tun fara maganan shi damu.
Cikin firgici na dago kaina don jin ya ambaci sunana da sauri na amsa da naam
Showing 354001 words to 357000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119 Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153