don safiya ne majalisa ba fara ba kowa na gidan sa a lokacin.
Yana jin nauyi da kunyan matsayin shi na suriki agan shi kofan gidan da wanan safiyan.
Don haka ya juya yakoma gida a hanya ya yanke shawaran kiran mai chemist yazo gida ya dubani yadda ake a kauye.
Ya dawo ya samay ni ina kwance a dukunkune yadda ya barni yake sanar da Attu zuwan mai chemist dubani.
Wani matashi ne ya shigo daganin shi kamar ba bahaushe bane yare ne shi, ina kallo ya fitar da wasu allurai wai zai min su.
Nace cikin karcin hali parluter da paracetamal zai min ya kalleni cikin mamaki kamar zaiyi magana sai kuma yai shiru.
Yana min na koma na kwanta inda nake sai barci mai nauyi yai gaba dani ban kara sanin inda nake ba kuma.
Ganin barci ya dauke ni Attu ta fice taci gaba da aiyukan ta na gida da ta saba yi kullun.
Gidan maigari basu fita da rana sai da dare amma yau wanan matsala yasa inna ta roke shi ya barta ta fita zuwa gidan su .
Bai hana ba don yasan tana cikin matsala a lokacin don haka ya barta ta fita da rana haka.
Ta sa nikaf takawo katon hijjab zumbulele ta saka ta goya danta ta nufi gidan iyayyen ta dake can yamma da gidan maigari.
Attu ce kawai a gida tana ganin yanayin yarda yar ta shigo gidan a hargitse kada kafa take batasan inda take jefawa ba don tashin hankali.
Sama sama suka gaisa take cewa mama kinji abin kunyan da yarinyar nan ke son ta jawo muna a gari.
Yarinya kamar ta za, ace ta kama hanya taitafiyan ta ba, a san inda ta nufa ba don kawai rashin hankali irin nata.
Yanzu ga matar nan tunjiya hankalinta a tashe yake ta bugo waya tsakanin jiya da yau yafi a kirga a garin nan.
Duk inda ya dace naje tun jiya na aika amma batazo ba may take son ta jawa mutane , ina zata in ba rashin hankali ba inda yafi mata gida.
Koma may nene ai bazatai kokarin watsawa wanan matar kasa a idon duniya ba haka.
Tun da Allah kadai yasan manufan ta na yin hakan da tayi akan ta mumun isa mu kawar da kaddaran ubangiji ne ko kuwa da bazata kwantar da hankalinta ba akai ga mafita sai tasa kafa ta tafi.
Allah ya gani mama tunda naji wanan auren jiya hankalina yake a tashe wallahi ace yarinyar ta rasa mijin aure sai mijin wanan boyar Allah mai mutunci da karamci haka.
Gaskiya su maza haka suke abin su ba shawara in kai magana ace da kai wai ya halasta ne yin hakan da akayi.
Amma ina dacewan hakan anan ace yarinya zatai zaman kishi da uwar dakin ta marikiyar ta da tai mata tarbiya ta ingata rayuwan ta haka.
Sai da Inna ta kai ayya Attu tace da ita ina kuwa zata in ba gida ba, yarinya na cikin tashin hankali zaki bita da naki irin fitinan kuma da wani kuke son taji yanzu?
Tun jiya da yarinyar nan ta iso garin nan, a kwance take ga ciwo ga kukan da take faman yi jiya yadda mukaga rana haka mukaga dare a gidan nan a kan ta.
Yanzun haka tunda safe saida babakin ya dauko mai allura akai mata gashi komai bataci ba sai dan gutun gurasan data gitsira taci kadan take kwance tana ciki jikin ba dadi gare ta.
Inna najin haka duk da hankalinta ya dan kwanta amma kuma sai ta kasa natsuwa sai tagan ni da idon ta dakin ta fada ina kwance can kuryan dakin Attu na dunkule guri daya gwanin ban tausayi dani.
Tana tsaye akaina tausayi ne irin na uwa da danta ya tsirga mata a zuciyar ta take taji tausayina ya kamata a lokaci daya.
Jikina ya bani akwai mutum akaina haka yasa na bude nauyayyen idona da yai min nauyi da ciwo na sauke su ga Inna ta.
Ina ganin ta na yun kura da kyat na mike zaune ina cewa sannu inna da kyat nake iya magana muryana suk ya dakushe don kuka da cison dana keyi.
Idanun inna ya ciciko da hawaye ta samu guri daga gefe na ta zauna tana baiye yaron dake goye a bayan ta.
Tana zama na dan dago kai a hankali na dan kalleta tare da bude baki na da yai nauyi da kyar nace da ita.
Inna kinji abinda anty taiwa rayuwana kinji kaddaran da ta jefa rayuwana aciki wai mijin ta zata ce na aura inna ?
Inna wai anty da bakinta take cewa dani da sanin ta akai min wanan mugun tabaibayin a rayuwana.
Inna wanan shine kaunar da Anty ke ikirarin tana yi min abaya shine sakkaiyan da zatai min ta ce na auri mijinta mu zauna zaman kishi da ita muna cudan yan mijin auren ta tare dani.
Mutanen da nake gani a matsayin iyayye a gare ni nake alfahari da kasancewa a tare dasu ko yaushe yau Inna ta da wani ido zan iya kallon su dashi.
Innata inna zan iya zaman kishi da cikin iyalin daddy wa yan da suka waye udon su yake a bude.
Idanun Inna suka ciko da hawaye ta sa gefen hannun ta tana sharewa a hankali tace dani.
Yarinya yadda kike ji haka nake ji a raina na san zafin abinda akai maki.
Amma kuma maganan dubawa anan shine ita hajiyan bamu san manufanta nayi haka akan ki ba.
Babu wata mace da zata ba mijinta bakin karo mata kishiya in bata da dalilin yin hakan a kan ta.
Ni sai ma nake tunanen anya ba mijin nata bane ya tursasa mata yin hakan akan ki yai amfani da damatan ta ya cuta maku ke da ita ?
Anya yarinya babu wani abinda ya faru tsakanin ki da mijin wanan boyar Allah da har ta yanke wanan shawaran haka akanki.
Amma in bashi ba wani hujja gareta haka mai karfi da har zatace mijin ta na aure yai mata kishiya kuma kishiyar yarinyar data rike kamar yar cikin ta.
Na dago kaina nace Inna ta ni ni may daddy zaiyi dani bakiga matan shi bane yan birni kuma yan gayu dasu.
Shine nake mamaki abinda zai sa anty ta zabi jafa rayuwana cikin wanan rayuwan na gidan su rayuwan da kullun a cike yake da sabon fitina itama yaya ta kare dasu balle ni Rahama a haka dani.
Ke ba mutum bace ko ke ba mace bace duk da ban san suba daga cikin su akwai wace tafiki zatin zama mace ne ko kuwa ?
Attu ce daga bayan mu ke fadin wanan magana ba wanda yasan shigowan ta dakin daga ni har Innata.
Taci gaba da cewa may manya ke fadi idan kazo gari ka samu kowa da bindi a gatin kaima samo kara ka daura bayan ka sai ka saje da kowa a garin.
Don haka zaman su yan birni ko wayayyu ba komai bane wanan mace kike kuma Allah ya taimake ki kin zauna dasu kin san halin kowacen su inda take da matsala.
Sai kikokari ke kuma ki amfani da naki hikimar gurin ganin kin dinke wanan matsalar a garshi.
Maynene kishi ba wani abu bane yau inkiyi ja inyi fari gobe inkin sake nima na sake kala kowa tashi tafishe shi kawai.
Amma wanan matar abin dubawa ne don bamu san manufatar da yin hakan da tayi ba na sadaukar da rayuwan ta akan ki haka.
Bai kamata ace kin watsawa tayin kasa ba a ido don da manufa ta aikata haka a gare ki kuma dama can da akwai kaddaran aure a tsakanin ki da mijin nata.
Kinga Allah ya taimake ta bata jaba inma har shi ya bukaci yin hakan gareta kada rabo ko hakkin auren ku yazo ya kashe ta ga banza.
Inna ta ce ai dagani tun fil, azal akwai aure tsakanin ki dashi tunda hakan ya faru da kuma ranta bata mutu ba akayi.
Wanan auren sai dai muce dashi kaddarare ne ga uban giji babu aure da za ayi in dai zaiyi tasiri ba, a samu akasi akan saba da wuyane ayi shi salin alin.
Keda kada ki yarda wani rayuwa na kishi ko rudin shedan ya jaki kiyiwa wanan matar butulci akan wanan karamcin da tai maki .
Don haka ki sawa kanki hakkuri ki daure ki bi mijinki da abokiyar zaman ki a zauna lafiya.
Ki zauna da kowa da zuciya daya kiyi masu biyayya yadda ya dace idan kikai haka kin wanye da kowa lafiya duk wanda ya dauko sheri akan ki ya koma a kan shi.
Amma idan kina wanan butulcin kin butulcewa Allah kin butulcewa ita hajiyan taki ke nan don bamu san manufanta ba fa yin hakan da tayi.
Shi kishi ai aikin banza ne idan babu zuciyar miji akan ka da kwanciyan hankalin shi may mace zatai tuntiya dashi a duniya.
Ki maza ki gyara kafin mijin naku ya fahinci baki kaunar shi baki ra, ayin shi ya dauki mataki a kan ki.
Don haka maza ki idan kinji karfin jikin ki ki tashi ki watsa ruwa ajikin ki, kikuma samu abinda kika ci ko zaki kara walwalewa yanzu.
Ina tace ji yadda kike kokarin mayar da kanki cikin dan lokaci guda dan Allah ?
Da kyat na hade yawu abakina da sukai min kauri da daci nace Inna ji nake kamar kasa ya bude na shige don ban iya daga ido na kalli anty wai a matsayin kishiya nake gareta yanzu.
Maza tashi ki watsa ruwa a jikin ki ke nan duk maganan da ake fada maki baki san kibar wa Allah al, amarinsa ba ke.
Nace cikin sabon kuka mama bakiji zagi da zarin da mama Altine take min bane har ni mama Altine ke kira da tsintaciyar mage a gabana duk da hakkurin da anty ke bata tana fada mata babu sani ga hakan ya faru.
Ita mai kulin kulin ta tafi can ne gurin ku nan dai na kwashe komai na fada masu Attu tace assha aikko mai kuli kuli batai halin manya ba wallahi.
Aike yanzu kin zama nasu bai kamata ta tayi maki wanan hukuncin ba har take maki kazafi kan zaman ki gidan garbati.
Inna tace mutum ke nan ta nuna nata tasani yau babu komai zata dawo taji kunya in har baki da amanan ta ai.
Amma ina dadin ka nuna naka kasani kawai inji Attu take fada cikin hasala da bacin rai yadda mama Altine tai min.
Wanka nayi suka tasani gaba na dan sha koko da guntun kosai na koma na dunkule a guri daya.
Zuciya na fam da tunanen yadda rayuwa na zata kaya agidan anty cikin kishiyoyin ta ga ta bashi ba ma ni yaya zan kalli daddy matsayin mijin aure na da zamu wai raya sunna a tare.
Mutumin da nake ma kallon mutunci da kamar mahaifi a gurina bana son naga na bata masu ko kadan shine wai yau ke da igiyar aurena akan shi.
********* ********* *********
Duk yadda anty taso daddy subi bayana yaki amince mata da hakan sai bashir ne takira shiyazo gidan suka shirya da ita zasubi sawuna kauyen mu su gani.
Bashir yace ai kinga irin ta sai danace ki bani ita kika hana kika dauka kika ba wanan mijin naki da kukai ma yawa ya kara.
Tace oh dai Rama sai Yusuf Rana ba Bashir Rano ba je kaji da yar matar ka gudu tankar da dubu shi yakai gwarzo ne har kaga yana kari akai akai.
To aidai yanzu ya rufe sai mugani idan zai kara kuma tace alaman zama gwarzo ke nan ai kagani.
Yace kika dai kaishi ke uwar son dadin miji har da son akara maki kishiya kin zabi jin dadin shi kinbar naki ke nan ke gaki, yar dadin miji ko ?
Yace please Bashir ku tafi inda zaku kubar ni don Allah yace eyye kinji ko watau ma ya matsu muje mu dauko mashi amaryan shi har koramu ya keyi ma ke nan.
Murmushi daddy yayi inda yake zaune tare da lumshe idanuwan shi wanda hakan ya zama mai dabia duk wanda ya san shi ya san shi da wanan dabian lumshe idanuwan shi.
Fitan Bashir da Anty yai daidai da zuwan mama Laraba gidan part din anty ta fara zuwa Gajiye da mama ke fada mata anty tafita unguwa wanda su basu san inda ta tafi ba alokacin.
Take cewa Gajiye cikin sakin fuska ni ina amaryan dan nawa ne sarakuwar tawa nagan ta ko har ta fara kunyata ce kuma ?
Mama Altine ta tabe fuska daga inda take zaune take cewa tana ciki kunkumay tun jiya ai bata fito ba kunya ai marinda ni za, a kawo wa lalata cin amana a filin Allah.
A, a ban gane ban fahince ki ba waye yaci amanan wani anan dan nawa ko ita maryan tashi kowa kike nufi ?
Yo inba cin amana ba tarasa mijin wacce zata aura sai mijin yarinyar may Saade ta rage ta dashi a duniyan nan da zatai mata haka ?
Ai shi namiji ba kunya ne dashi ba ko yarinyar sa, ar yar cikin shine sai ya aure ya hada dakai kinga ina kunya ga maza ?
Amma dai ina ganin baki zauna da yar taki ba tai maki bayanin komai yadda maganan yake ba ko ?
Hajiya ga abu a fahince zaman may zamuyi ta riga ta aure mata miji ko a fili duniya ta sheda hakan gare ta.
Kai amma kina wani magana wallahi shiyasa bincike keda dadi wallahi yar ki ai itace tai wanan shirin don daga shi mijin nata har yarinyar ba mai hannu ga zancen shirin Saade ne wanan.
Kuma abinda baki sani ba shine wanan magana da kike yi zai jawa yar ki bakin jini ga sauran abokan zaman kai har ma ga yan uwan shi.
Sai suga sai abinda Saade tace dashi yakeyi kinga abinda basu sani ba zasu zo su san shi yanzu.
Don haka kada kiga laifin yar mutane laifi na gurin yarki dakukan ta da komai take bin wasu mu har taci saa ya yarje mata kan zancen.
Mama ta da mai da muryan ta kasa kasa kamar mai son gulma ko rada tana cewa ke baki tunanen ko zargin su takeyi yasa ta yanke wanan hukuncin a kan su ?
Da sauri mama laraba ta dago kai tanawa mama Altine kallon mamaki ga kalamin ta tace wa Alhaji karami ne za, a zarga akan mace macen ma yarinyar dake hannun matar shi ?
Kice Allah kin tuba ga wanan magana naki don wanan mumunan zargi ne hakan kike masu ai kuma bai dace ace kina babban kanki aji wanan kalamin daga bakin ki ba ?
In baki sani ba ki sani ita yarki akwai matsalan da take hasashe daga gare ta shine take ganin yin haka da yar uwarta shine mafita a gare ta.
Don makomar mijin ta da yaran ta a bayan ta duk da dai ai ciwo ba mutuwa bane na fada maki wanan magana ne yazama siri a zuciyar ki ko dan yadda naga rashin sani ya fara saki ga zargin yar mutane haka.
Shiru mama Altine tayi tana nazarin maganan mama sai kuma hankalinta ya daga take cewa may ke damun Saaden da har taga wanan shawara ne mafita a gareta ?
Koma may ye babban al, amarine dole ne taji komai fila fila daga yarta don tasan abinda ake ciki da ita.
Nan mama Laraba ta fice ta barta zuwa sauran sassan gidan ta gaisa dasu tare da dan masu nasiha don ta samu ko wacen su a hargitse a part din ta sun hau sun cika sai batsewa sukeyi.
Tafita zuwa gurn dan nata ta samay shi zaune a faln shi shi kadai yana ganin ta ya kakaro murmushi a fuskan shi.
Yana cewa mama ashe kina tafe yanzun nake shitin fita ai anyi saa ban fita ba ko.
Tace ai yun dazun nazo ina sasshen Saade ne zaune yace ai bata nan ta tafi kauyen su wanan yarinyar wai bata gidan tun jiya da ta samu labari zuwan wanan maman tasu ta kara tayar masu da hankali nake gani ?
Aiko zata tayar don yanzun muka gama takai da ita akan zancen ta samu yar mutane tana zagi tana aibantawa .
Yace may ye na zagin ta a ciki ga mai laifi nan Saade itada ta kawo wanan matsalar kan hujjan ta na banza mara tushe da asali tasa mutane a tashin hankali.
Ni dauka na sun riga da sun shirya magana da ita yarinyar ne ashe ita ko tuntubar tama da zancen batayi ba akai.
Nan dai sukai ta tattaunawa tana kara bashi hakkuri tare da kara nusar dashi kan hakkin zama da iyali daga karshe take cewa tazo ne taji yaya ya yanke shawaran inda zan zauna dakuma maganan lefen da za, ayi min.
Yace mama sai kin fadi yadda kuka tsara don ni banda ta cewa akan wanan maganan takuce ku mata.
Mama tace wanan dayan shiyan dake kusa dana Saade sai a gyara mata shi tunda kaga ba kowa a ciki ta zauna nan ko dama wani gidan ne zaka
Showing 156001 words to 159000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53 Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153