.
Yai tsuki yace tashirya ita ihisan din mu tafi uwartace tayi wanka tun dazun kai muke jira yace ku samay ni a waje ina jiran ku.
Yafice ta shiga daki tayar da diyan suka fito ba wanda yai masu a dawo lafiya suka fice gidan nasan ranta ya baci sosai.
Sai da suka fara tafiya ba wanda yai magana sai can tace wallahi matarka nason shige min hanci tai hankali dani.
Yace sai ki face ta ai tunda tana son shiga maki hanci din waya fara bake ba baida dadi kikayi kin manta cewa ke ma zai iya faruwa a kanki ko idan zakiwa kan ki fada kiwa kan ki fada zama tare baice haka ba.
Babu wacce zan saka akan wata cikin ku kun san da hakan amma kun kasa ba kan ku lafiya tun ina iya lankwasa Rahama kan hakan gashi yanzu itama harta iya.
Tace ai dama nasan bazaka taba ganin laifinta ba nice dai mai laifin kullun ba ita ba.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , ,
85
Suna ganin likita ya dan dubata tare da tambayoyi sai maganan mu yazo daya yace yana ganin duwatsun ciki ne ke damun ta.
Amma suje suyi hoto a gani ya rubuta masu takarda zuwa wurin yin hoto din suna hanya tace Allah dai yasa ba hakan bane masu bakin mugun fata ga mutane kawai.
Haushi da takaici ya rufe shi bai samu cewa da ita komai ba sunyi angama komai ya mayarwa likita da takardan nan dai ya tabbatar masu da zancen da na soma yi masu tun a gida.
Ya kuma fada masu sai anyi mata aiki dole ancire mata shine samun saukin ta kawai.
Haka suka dawo gida jiki a mace masu ina dakina na dan kwanta na samu hutu don haka ban san dawowan su ba gidan.
Sai bayan nai sallah na fito falo wurin yaran na dan zauna dasu don har yanzu a cikin damuwa suke ban dade da zama ba sai ga Ihisan din ta fito daga dakin su tazo inda muke.
Duk yarinyar ta ramay ta fada sosai don ciwon ya buge ta tana zuwa takai kwance nan kowa ya mayar da hankalin shi gareta.
Nice na fara cewa da ita Ihisan ya jikin naki tace a hankali da sauki mummy nace an dai ga likitan ko sai ta tabe bakin ta tamai da kanta saman kujera tace thesame result kuka bada ke da shi ai.
Nace ai dama na sani Allah ya sauwaka tace amin a sanyaye nan sauran yan uwan suka shiga gaida ita da jiki banda Amira da sai da taja aji wurin gaida ita din.
Don babu gittuwa ko kadan a tsakanin su zaman su a wuri daya fitina da gaddama sukan tayi ba mai son wani ya fishi.
Jinior ne ya shigo falon yake cewa dani little mun kaina na min ciwo tun dazun nace subbahanallahi shine bakai magana ba jinior na jawo shi zuwa jikina ina dan taba kan nashi a hankali.
Sai Amira tace dashi zo nan may yasa tun dazun kaki fadi gashi daddy ya tafi asibiti kai wasu shine baka bishi ba.
Shiru nayi na kyale yaron yaje wurin ta din naga may zatai mai don ina lura da ita irin yadda take wani kula da yaran Ala dole itace keda nauyin kula da su din yanzu.
Wanda nasan ba huduban kowa bane sai na yan uwan uwarsu da kawayen ta da sukai mata a wurin zaman makoki.
Yaron dai bai tafi ba yai kwance saman jikina ta dako mai wani tsawa tana fadin bada kai nake yi ba ne dan abu kaza kawai.
Idona ya rufe nace da ita Amira kina da hankali kuwa kada na sake jin kin zagi dan uwan ki da wanan mugun kalamin ranki zai baci.
Wani kallo ta watso min irin na raini abin ya bani mamaki sosai amma sai na daure na share ta kamar ban gan ta ba na mike na je don na daukowa yaron magani ya sha.
Kafin na dawo na samu har ta kaiwa yaron rankwashi aka tana mai fada shi kuma ya turo baki yana ramawa.
Nace haba Amira wai may yasa bakyaji ne ki rabu dashi mana kinga baida lafiya ko.
Sai Jinior din yace ban mata komai ba take duka na akai wai na daina karban abu a gurin ki zaki kashe mu ne bakya son mu nace bana yi shine take dukana.
Na juya gunta hannu a sagale dauke da maganin dana dauko nace Amira nice zan kashe ku ko wa da zan kashe ku aida na kashe ku tun a baya ina kika samo wanan magana irin haka babu dadi ji kuma ?
Nace ki daina wanan irin halin har kina fadawa yan uwan ki baida kyau idan wani yaji zai maki wani fassara na jahilai ne.
Na zauna na bare maganin nabawa yaron tana zaune tana cicika tana batsewa ban dade a wurin ba na shige daki sai ga jinior ya biyo ni dakin nan ya kwata a saman gadona sai barci ban fito ba ina dakin a zaune ina tunanen wanan hali na Amira yadda zamu kwasa nan gaba da ita a hakan da take min.
Tsawon wani lokaci sai ga daddy ya shigo dakin na dago daga kwance ina mai sannu da zuwa bai karba sai naji yace dani.
Rahama baki da tausayi ne ko baki da imani ne har yaushe uwar yaran nan ta rasu da zaki fara saka yara gaba ds fitina haka ?
Bari kiji bake ba duk mai son mu zauna lafiya a gidan nan wallahi ya guji batawa yaran nan rai in bashi ko waye zan iya saba mai a kansu.
Ke yanzu baki kunyan ace tun yanzu har kin fara daukan alhakin yaran nan haka ba dama mutane sun fada min haka amma naki yarda da maganan su .
Don ina zaton zaki dubu irin halarcin da uwarsu tai masu ki kwatanta ki rike min su amana kamar yadda tai maki a rayuwanta.
Tun daya fara magana sai kallon mamaki nake mai don na kasa yin magana dashi don mamaki daya kamani.
Ban ma san jinior ya falka ba sai naji yace daga bayana daddy kaga Amira ta dake ni ko don kawai nace wa little mum ta bani magani kaina yana ciwo shine tace wai na daina karban abu a gun mum zata kashe mu ance duk abinda ta bamu kada mu karba wai.
Shine don nace da ita banyi ta dinga rankwasa na a kai kuma kan yana min ciwo da mum tazo na fada mata shine tace Amira ta daina halin nan ba kyau ita bazata taba cuta muna ba Amira ta daina idan anji za, a dauketa a jahila.
Bayan mu ta wuto sai ta fara kuka tana fada wai mum tace mata jahila da kukan ta zai kara min ciwon kai na dawo nan na kwanta.
Ya dago kai ya dan kalle ni yaga na sadda kaina kasa cikin damuwa sai jikin shi yai sanyi yace da yaron yanzu kan ya bar ciwon ko yanayi har yanzu ?
Yaron yace dashi ya daina mum taban magani na sha shine nai barci yanzu naji muryan ka na tashi in fada ma Amira ta doke ni kuma kaina na min ciwo.
Yace da yaron ka bari zan ganta nai mata magana bazata kara dukan ka ba a gidan nan daga yau, yaron yace dashi na gode daddy.
Ya juya ya fita daga dakin wasu kwallan bacin rai suka silalo daga idanuwa na ba wani irin nadama dana sani takaici da kuma tausayin kaina ne ya rufe ni a lokaci daya na rasa cikin wanan dana lissafo wanda yafi min girma a cikin sa.
Zama nayi a wurin na darji kuka na mai isata sai da Aisha suka shigo da haidar ne dakin na tsagaita ta miko min yaron tana fadin anty kinji Amira.
Ashe haka take da munafunci wai fa sai da taji motar baban su ya shigo ta fara kuka, shi kuma yana shigowa ya samu tana kuka ya fara fadin may akai maki wa ya taba ki tace wai little mun ce daga magana kawai ta dinga zagina tana min fada bata ko karasa ba ya juyo zuwa wurin ki Ihisan na ganin haka ta mike zuwa dakin su nasan uwarta zatabawa labari a dakin.
Nace Aisha babu komai akwai Allah yana gani ai idan cuta masu nakeyi kudai ku kama kan ku da diyan shi don Allah ki kuma jawa Atika kune ko yaushe.
Tace ai ina mata fada kullun anty nima na fahinci kamar za, a samu matsala da ita tun zuwan ta naga yadda take nuna muna.
Tun wanan lokacin na kama kaina sosai da yaran bani shiga harkan su sai ya zama dole duk da dai su diya mazan basu nuna min komai muna normal yadda muke dasu a baya.
Bana fita falo kamar baya dana dawo ina dakina sai yaran kuma suka tsiro bina dakina suna taruwa a can muna hira dasu in ka debe ita Amiran dakan zauna a dakin su ita kadai.
Yau ma zaune nake na barbaje a saman gadona ina aiki a system dina baba da jinior suna kwance daga gefe na shi baba barci yake shi kuma jinior ya samu wayana yana game a cikin sa sai Nasir dake kwance saman dogon kujera shi kadai Aisha Atika da helen na kasa zaune suna zuba hiran su.
Sai ga daddy ya shigo dakin yana saye a cikin kananan kaya a jikin shi kayan sun mashi kyau sosai a jikin shi.
Nan yaran suka shiga gaida shi yana amsawa suka fara mikewa suna barin dakin daya bayan daya.
Ina zaune a inda nake na dan dago kaina na kalle shi saudaya na mayar da kaina ga abinda nakeyi ga system din wurin aikina.
Sai da yaran suka gama fita daga dakin ya dan kara takowa zuwa tsakar dakin yana cewa dani Rahama maganan da nai maki akan Amira yasa kika tsiro da wasu halaye a gidan nan.
Kin fa sani yaran nan dole ne na dinga saka ido ga damuwan su ana tsawatawa don kada suga uwar su bata gida an fita batun su ko ana cuta masu mussanman ma ita Amira din dake da wayau a cikin su.
Jin abin da yake fadi bai sa na daina abinda nake ba naci gaba da aikina kawai yake cewa ba dake nake magana ba ne kinyi shiru.
Nace ba shiru nayi ba daddy ni dai nasan ko uwar yaran nan tana a raye ba zan taba cuta masu ba balle yanzu da bata da rai ace kuma na ni Rahama ce mai cuta masu kuma.
Yace dole ne na dinga yi ina tunatar dake a kan hakan din kada suga ba ai masu daidai a gidan nan.
Nace ni ai bance wani abu ba ko laifi ne nai mata don ta daki dan uwan ta na tsawata mata ta fada maka na kuma daina in dai nice duk abinda zatayi ko zasuyi iyakata ido dasu yanzu a zauna lafiya.
Yace wanan kuma magana ne don a wurin ki suke ai yanzu ina na samu wa yan nan din ba a gunki ba na gansu yanzu.
Nace bazan hana su yi komai ba a wurina idan kuma suna son abu har in ina dashi zan basu bazan taba hana su shi ba.
Fada daine na daina yi masu balle ya zama min laifi kuma a gidan nan ina fadan haka na dukar da kaina naci gaba da abinda nakeyi.
Don na fahinci akan yaran nan idan ban kai zuciyana nesa ba zamu samu matsala sosai dashi a zaman mu kan yaran.
Kamar zai yi magana sai ya juya ya fita na dago na bi bayan shi da kallo take wasu hawaye suka dan silalo min daga idona.
Da sauri na mayar dasu a inda suka fito don idan na biyewa abinda ake shuka min ruwan idona zasu kare ga banza a gun kuka.
********* ********* *********
Tun wanan ranan na kama kaina sai dai duk wani abinda ya dace mace taiwa miji da yaran ina masu ban daina ba har yanzu ina yi.
Sai dai ita Amira din ce ta tsiro da wani sabon sallon wullakanci ga su Atika zata shige bandaki tai shiru a ciki sai ta sa yar uwa makara.
Ko kuma ta zauna taki shiryawa da wuri sai sun makara idan sunje makaranta su sha duka kan latte.
Ranan Atika ta samay ni da kukan ta take fada min cewa ga irin abinda Amira ke mata daga karshe dai hakkuri na bata tare da ja mata kunne nake cewa daga yau ta bar dakin ta dawo dakina mu zauna tare ta barsu can da su Aisha a dakin.
Aiko Amira na ganin haka idan ta fito sai dai ta samu tayi wanka ta shirya sai ta shiga nuna fushi a hakan kuma.
Ranan dai zasu tafi makaranta sai suka saka Atika gaba da gori da zagi har takai ga bada amsa sai ta kwashe ta da mari kawai.
Sun dawo sai ga Atika tashigo daki duk ta ramay tayi wata zurum da ita wai Amira ta mare ta ta fada min duk yadda sukayi da ita din hakkuri na bata na sha alwashin canza mata makaranta na dinga biya da kudina zancen gori ya wuce hakana.
Washe gari da zasu tafi bata bisu ba don na hanata ban fada wa kowa ba na dauke ta sai wani makaran ta dake kusa da asibitin mu na kaita can nai mata registration a nan tun rana aka bamu uniform da littafan ta don akwai yarinyar da hakkuri.
Tun da suka ga haka suka dauki fushi ita da Ihisan sukayi suka gaji shi daddy bai sani ba sai ranan da zaitafi kano ya fito da safe ya ganta a cikin wani uniform.
Yake tambaya ya haka kuma sai Jinior ke fadin ai an canza mata makaranta ne don su Amira da ihisan suna dukanta a hanya idan zamu school ko zamu dawo.
Yace ke Amira duka fa shine aka canza mata school ban sani ba kamar zaiyi magana sai kuma yai shiru ya sallami yaran yana shiga mota na fito a cikin shirina yaga Atika ta bude mota na ta shiga yana dai kallon mu suna magana da Hindatu kus kus kus a gaban mota na dan tsaya daga nesa na kara yi mai Allah ya tsare hanya na juya na shiga mota na riga su fita daga gidan.
Abin da na fara hankalta dashi shine yawan zuwa kano da yake a wanan lokaci da yake nasan dai wata kila wani business ne yake a can yanzu don shi dan ujula ne.
Ashe ni abinda ban sani ba wai aure daddy ke nema a kano din tun rasuwan anty da wata daya aka fara zancen tun bai mayar da hankali ba har yazo ya mai da kai ga zancen.
Mun kai asibiti na samu alheri na jira na wai mun samu takardan zuwa kara karatu mu kananan likitoci har mu goma kuma ina daga cikin su.
Nai murna don ko ba komai zan dai dan daga nabar wurin na kwana biyu ai.
Sai dai abinda nake ji shine daddy don nasan da wuya ya yarda da hakan ba karamin kwasa zamuyi ba akan zancen.
Ban fadawa kowa ba na dunkule maganan a raina har ya dawo sai daya dawo da kwana biyu na na tun kare shi da zancen karatun dana samu din.
Shiru yayi kamar bai jini ba ya kyale ni nagaji da zama na mike nabar wirin dama nasan za a rina dashi kan tafiya wanda ba komai zai kara sawa ya hanani ba sai zancen yaran shi dake wurina.
Wanda rikon ba dadi nake ji ba gareshi da yaran don wani lokaci sai sunyi kamar sun hade min kai sai daga baya Nasir ya zamay ya dawo hanya ya dinga zagin Amira din sai na hana shi.
A bakin gajiye na fara jin zancen auren daddy din don sunyi fada sosai da Zulfa da yaje akan maganan a nan Gajiye ta samu labarin har take fada min.
Muna gama waya da ita na kira Zarah a rikice ina fada mata abinda naji tace aure fa Rahama nace bari ke dai Zarah.
Take hankalin Zarah yai mugun tashi zakace itace ake son yiwa kishiya din ba ni ba nace da ita haba nifa ban damu ba Zarah tunda ba a kaina zan zauna ba take cewa Rahama ai dole in damu don ko wayan nan na gidan yaya kika kare dasu balle wata can don ko ita da sunan ki zata shigo gidan.
Tunda hakkurin ki yasa ana ganin cewa kece star din gidan ba wanan shegiyar kyamusassan ba dake juya shi son ran ta.
Ina ganin ranan ba ni kadai naji zancen ba don naga sun kwasa da shi da hindatu a bakin ta naji sunan matar tana cewa ka rasa wacce zaka auro sai Raliya ?
Raliya da take yar duniya na karshe kowa ya sani yace idan na kwaso ta in a kanki zata zauna sai na gani ba a aure ke aka auro ki.
Ina jin haka naja bakina nai
Showing 348001 words to 351000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117 Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153