dama da kara.
An daura auren kamar yadda ake daura ko wani aure yadda shari,an musulunci da al, adan kasan hausa ya tanadi yi din .
Bayan daura aure ne labari ya samu Inna da mama Altine dake gidan ta wanda yazo yana fada mata maganan jin zancen tayi kamar tatsuniya a kunnuwan ta.
Da sauri ta yafa ta nufi kofan maigari ta samu su Abba sun gama komai suna batun tafiya sai ga mama a hargitse tazo gurin.
Nan suka fito suka gaisa da ita Abba ke cewa yanzu muke zancen zuwa mu gaida ke gidan ki kada kiji munzo mun tafi duk da sauri mukeyi.
Nan dai suka koma gefe yake labarta mata sunzo an daura auren Yusuf mijin Saade da wanan yarinyar da kika bata sai dai bamu zaci abin zai zo da sauki haka ba har a daura aure atake da zuwan mu.
Sai gashi Allah yayi abin ya kawo shi a cikin sauki sa kwanciyan hankali a takaice dai yadan yi mata baya ni batare da ta iya fahintar bayanin da yake mata ba a lokacin.
Sun mata sallama suka kamo hanya zuwa gida kano a lokacin ne da Abba ke magana da mama daddy ya kira Anty yake cewa gurin ki yacika yau Saade kin sa an daura auren ko.
Tace an daura aure fa kace yace tabbas an daura yanzun haka gamu kan hanyan dawowan mu gida insha Allahu.
********* ********* *********
Ganin irin yanayin da tafito dashi daga daki yasa na fahinci bata cikin natsuwar ta a lokacin.
Bata sake jikin ta ba duk kokarin da muke yi naganin ta dan sake jikin ta da abinda ya sata rashin dadin rai.
Mikewa tayi zuwa dakin ta, ta barmu a zaune falon muna ta hira da dariya abin mu.
Ganin bata fito ba hankalina yana gurin ta duk abinda mukeyi a falon can dai namike na shiga gurin ta inda na samu waya take daga kwamce.
Ganin lafiyan ta kalau sai na tuna da kayan da na shigo da shi daren jiya zan saka a wardrove din ta na barsu a gurin.
Su na fara jerawa har ra gama wayan ta tare da tsura min ido ina cikin aiki gap da zan gama ne naji ta kira sunana a hankali.
Na amsa da naam anty tare juyawa na bada hankalina gareta ina sauraren commad din da zata bani nayi.
Fuskan ta babu sukuni a cikin sa take cewa dani zo nan ki samu wuri ki zauna.
Ba mussu na zo gefen side drower din ta na zauna tare da sauraren abinda zata ce dani.
Ina son ki bani hankalin ki da natsuwan ki magana nake son muyi da ke ta fahinta a yanzu da fatan zaki fahince ni tare da girmama girman magana ta gareki da kunnen basira.
Nace anty ina sauraren ki fadi maganan ki koma may ye zan kiyayye insha Allahu.
Tace nasan ki na gujewa bacin raina abinda nake so kina son shi abinda bana so bakya son shi har abada.
Nace hakane anty tace dakyau don haka kin dai san yadda so da kaina ke tsakani na da maigidana ko ?
Nace nasani anty dake da daddy abin koyi ne ga ko wace mai hankali a duniyan nan yadda kuke matukar mutunta junar ku.
Tace ina fata abin da kikaga inayi da mijina kema zakiyi abinda yafi wanda mukeyi da mijin ki nace cikin murmushi to anty Allah yasa hakan.
Tace idan kuma na rokeki arziki zakiyi min ko akan bukatan na Rama ?
Nace anty kema kin sani zan maki koda kuwa abin yafi karfina zan kwatan ta hakan nagani.
Tace to idan hakane zaki zauna damu a gidan nam Rama, zama na din din, din har abada a tare damu.
Nace ni ai dama anty haka yafi min ina zan tafi na barki a haka anty shiyasa ma nake ganin wanan sojan a matsayin mahaukaci don ni aure baiko cikin agender dina yanzu.
Ta girgiza kai tare da cewa bar batun soja ya zama tarihi a gareki Rama sai dai ya nemi wata kuma ke kan kin fi karfin shi ai.
Rama don Allah ki yarda da kaddara da duk yazo muna dani dake a gidan nan don bijerawar ki zai zama barazana a gare mu yanzu baki daya.
Don dagani har ke zamu iya rasa farin cikin mu da jin dadin rayuwan mu baki daya a gidan nan.
A hankali na dago kaina ina kallon ta don jin bayanan ta yasa na kasa fahintar inda maganan ta ya dosa a yanzu kai tsaye.
Ganin na shagala da mata wani irin kallon ta ya sata cewa dani nasan kina jin magana na kamar shirmay nake koro maki ayanzu ko?
Nace cikin damuwa a fuskana ban dai fahinci maganan kawai bane da kyau anty.
Tace cikin murmushin yake to bari na fito fili yadda zaki gane zance na yanzu.
A matsayina na marikiyar ki kuma yayan ki yar uwarki kinsan ba zan taba saki abinda zakizo kiyi na,dama ba akan shi.
Ni dai sai kallon ta da sauraren ta nakeyi kawai duk jikina yai sanyi a lokaci guda amma ma kasa fahintar ta gaba daya kalamanta sun rudani.
Kada kice don ni bazaki iya daukan kaddaran da nufin ubangiji ba akan mu don haka duk abinda kika gani ko ko koka ji ayanzu da sani na da amincewa na ga hakan don haka nake son natsuwa da hakkuri a tare da ke.
Kaina ya kara daurewa tunane ya gagareni don ban san wani mumunan kaddara take shirin sheda min ba yanzu.
Sai kallon ta nake don magana take min mai kama da nasiha kuma da zuciya daya take maganan nata.
Kallon tayi tare da kiran sunana na dago kaina muka hada ido cikin murmushi tace Rama yau an daura maki aure da daddy akan sadaki dubu dari sauran bayani zakiji shi daga baya a gurina.
Da kyat na iya bude bakina danaji harshena yai mugun nauyi tare da juyawan da kaina keyi a lokaci guda.
Da kyat furucin da ke son fito min a bakina ya fito a lokacin nace nace haba haba anty wanan irin wasan bai dace ba tsakani dake don Allah anty ki daina wanan wasan haka please.
Anty wani irin wasa ne haka ke da bakinki zaki bude kimin wanan wasan da da wani yai min shi yau bake ba mairabani dashi wallahi sai Allah.
Daddy ubana yayana mai kula da duk wani damuwa na da lalurama kun rike ni tankar yarda kuka haifa da cikin ku har zakiyi min wanan bakin wasan da wani ido zan iya kallon ki a duniya duk da wasa ne irin maki anty.
Idanuwan ta suka ciki da kwallah ta matso daga inda take zaune tare da kamo hannuwa na ta hada cikin nata tana cewa dani babu wasa ga magana na Rama.
Ni nan da kike gani nina yarda da hakan kuma na shirya komai yadda za ai nasara .
Nasan komai mukkaddarine kawai tofa yawuna, nayi kawai a cikin maganan don tani Allah ya nufa zancen zai fito.
Don tunda kikafa haka Allah ya nufa tun fil,azal da akwai aure a tsakanin ku kin ga ba wani mahalunkin da ya isa ya hana yuyuwan hakan a tsakanin ku don nufin Allah ba wanda ya isa yace a, a acikin sa.
Ni banda abinda zance sai dai na godewa Allah da bai doro min gardama ko hassada akan hakan ba.
Don zai yuyu maganan tazo min ta bazata na tayar da hankalina akai na nuna rashin amincewa na rabo da hakki yazo ya kawar dani kamar yadda ake fadin rabo na kashewa kuma yana rayawa don alkawarin Allah baya taba tashi akan abu.
Rama kada kiyi zato ko tsanmani bani kishin mijina ne wallahi ina son Yusuf kuma ina kishin shi to amma shi kishi aikin banza ne.
In kinga ana kishi na hauka akan abu to babu kwanciyan hankaline da adalci a tsakani .
Ni ina son mijina ina kuma son kwanciyan hankalin shi duk wani tuntiya da zanyi akan yusuf idan baida walwala ko kwanciyan hankali a tare dashi aikin banza ne gare ni.
Da yaje ya dauko wata can wacce bamu san ta ba bamu san halinda zata zo muna dashi ba ai gara ke dana sani kika san mu zauna tare har mai rabawa ya raba mu.
Hawayene fal ya cika min fuskana wanda ko gurjin kuka na kasa fasawa a lokacin don na fahinci iya gaskiyan ta take fada min yanzu.
Rugumay ni tayi zuwa jikina ta itama kukan take yi ina cewa why why anty zakuyi min haka?
Anty wanan shine son da kike tunkahon kina min ko shine kaunar da kike nuna min ko yaushe akaina.
Rama ki daure ki fahince ni ban yi haka da nufin kuntata maki ba ko rashin son ki nayi hakane don jin dadin rayuwan ki danamu baki daya.
Kuka nake sosai wanda har ya jawo hankalin Gajiye gare mu lalashin duniyan nan da ban baki anty da gajiye sunyi min na saurare su amma nakasa yin shiru sai .
Itama kukan ne ya kubce mata har Gajiye din dake bamu hakkuri duk da bata san may ke faruwa ba a lokacin.
Mikewa nayi kafafuwana basu daukana na nufi dakin mu takawa nakeyi amma ba wai ina gane ida nake tafiya bane sosai.
Ban karasa kaiwa bakin gado ba idona naji ya rufe a gurin na yanke jiki na fadi somamiya dani ba motsi Allah yasa Gajiye ta biyo bayana tana ganin haka ta yanka ihu da karfi shiyasa anty fitowa dakin ta da gudu.
Yadda ta samay ni ya tayar mata da hankali ruwa tasa gajiye ta debo mai sanyi suka zuba min ina bude ido na ganni saman jikin ta na bude baki zanyi magana sai kuma na kara somay wa karo na biyu wanan karon kan na dade ban farfado ba daga suman danayi.
Daddy ne ya shigo part din guriin ta ya samau su a cikin tashin hankali haka duk ta rude sai kuka takeyi tana fadin don Allah Rahama ki tashi kada ki mutu ki barni da dawainiya a duniya.
Ranshi bace bayan ya dade tsaye akaina ya kallon yadda nake yace da ita dama batasan da zancen ba ke nan komay ?
Tace cikin kuka bata sani ba shiya yanzu na fada mata cikin hikima don ta fahince ni ba sai taji ga wani ba.
Tsaki yaja tare da juyawa don shima zuwa yanzu yanajin zuciyar shi kamar zai tsage daga jikin shi ya fito da wani zaiji fitan da ta dauko mashi ko halin da yar mutane ke ciki.
Nan ya daga waya ya kira likitan shi yazo da gagawa yana da mara lafiya a gidan shi.
Sai gurin karfe hudu na samu dan natsuwa likitan yace a barni na samu hutu sosai.
Haka yasa anty tasa gajiye ta kamani zuwa dakin ta ta kwantar dani a saman gadon ta.
Falon shi ya koma bayan likitan da Bashir sun tafi a gajiye yake don haka ya shiga falon tare da rage nauyin babban rigar dake a jikin shi yana kokatin cirewa Zulfa ta shigo falon a hargitse take lokacin.
Kallo daya yai mata ya kawar da kan shi a gare ta don shirye yake ga duk wanda ya tare da magana a lokacin.
Tace bayan ta zauna yanzu nake jin wani magana wanda ban ma tsaya karasa sauraren shi ba na nufo nan.
Kafin ya bata amsa saiga hindatu itama ta shigo cikin tashin hankali yanayinya kawai zaka kallaka fahince ta da kyau.
Kallon ta yayi ya mayar da kan shi ga masangalin kijeran da yake zaune tare da karkada kafan shi a hankali idanuwan shi a lumshe.
Baba husna may naji labari a yanzu wai kayi aure naji ko may auren kuma wacece wanan karuwan da ka kwaso muna gidan nan .
Wallahi koma wacece tayi ganganci shigowa gidan nan cikin mu don in tana takama ita karuwa ce ta iya kwatan zuciyar mazan mutane takai karshe wallahi don sai zaman gidan nan ya mata zafi wallahi.
Magana take cikin zafin rai bata san cewa har ya mike ba sai saukan marin da ya gigita ne taji akan fuskan ta kawai.
Dafe gurin tayi tare da mai kallo cikin mamaki nunata yayi da yatsar hannun shi yana cewa fice min daga falo mara hankali kawai.
A gabana zaki kira diyar mutane kuma matata da sunan karuwa don bakin kishin ki duk waya kaini ga wanan abin bake ba ina wanan maganan yafito ba a bakin ki ba.
Aure nayi ba wai kuka ji ba na yi aure yau din nan kuma ba wata bace na aura sai Rahama dake gidan nan zaune tare da ku ita na aura don ku sani.
Lokaci daya suke hada baki gurin fadin Rahama Rahama dai Rahaman Saade kake nufi ko wa ?
Yace akwai wata Rahama a gidan nan bayan ita ne da kuka sani a gidan nan zaune tare da mu ?
Shewa Zulfa ta sa tare da tafa hannun tace yau gaskiya yayi halinsa zargi ya kare kafito fili ka nunawa duniya zargin da ake maku.
Yace cikin bacin rai kinga yau zargi ai ya kare ko tunda ta zama matata kuma amarya na.
Lalai Saade takai makira a gidan nan ko da yake ita cikin ta yayi ai idan tana ganin takawo ta cikin mune sai data gama karanta halayen mu kaf sannan ta aura maka ita a matsayin mata kuma kishiyan mu.
Look duk wacce ke son kanta da lafiya agidan nan ta rufawa kanta asiri ta fice min daga falo idan ba haka ba rayuka zai baci yanzu wallahi.
Fuskan shi babu alaman sauki ko wasa a cikin sa haka yasa kowan su tafice tana yaba magana cikin kishi da bakar tsana zuwa gare mu.
Suna fita yabi bayan su da harara tare da jan tsuki ya dafe kan shi dake sara mai a ranshi yace wanan masifa da may yai kama ne wai ?
Kafin wani lokaci labarin auren yabi yan uwa da abokan arziki kowa yaji.
Gadan su daddy kuwa hajiya kamar zatayi haula don fitina sai Allah ya isa take ja wa Saadatu da mahaifinta.
Saida Alhaji yaji abin yai yawa ne ya sa mata waigi ta hayan daka mata tsawa tare da cewa idan ya kajin tai magana akan wanan aure ko ta tayarwa daddy da hankali sai tabar maigidan shi.
Alhaji akan auren wanan yarinyar yau har zaka bude baki kace na barma gidan ka ?
Yace isan baki bargidan ba ma kikace zaki yiwa Allah isgili kan abinda ya tsara sai rabo ya kashe ki.
Jikin ta yai matukar sanyi sosai don dama ta zugu tahau akan lalai sai ta sa dan ta ya datse wanan aure don bata ga amfanin shi ba ita.
Gida ya cika da yan uwan Zulfa da hindatu sai shige da fice sukeyi duk da daren yayi a lokacin.
Sin zugu iya zuguwa don jaka suka dauki shawaran sai sun kuntata min a cikin gidan nan ta yadda sai na raina kaina nayi dana sanin shiga rayuwan su danayi.
Don cewa sukayi wai asirine naiwa daddy na fitar mai da hankalinshi gareshi har ya aure ni.
Ni dai ina kwance alluran barcin da likita yai min yasani yin barci mai nauyi har ban inda nake ba a lokacin.
Anty na dakin sai faman zuwa take tana dubawa ko ina motsi a lokacin amma ban falka ba har zuwa dare.
Sai can cikin dare na falka ina falkawa na mike zaune tare da bin dakin da kallo ta ko ina.
A hankali na mike zuwa ban daki sai ga ta tashigo dakin take cewa Rama kin falka ke nan sannu yaya jikin naki ?
Dakyat na iya bude bakina da naji yai min nauyi da kuma daci nace Alhamdullahi.
Ina zaki nace alwala zan yi anty tace tozaki iya ko na taimaka maki ne ?
Nace zan iya a takaice na bata amsa na shige ban dakin can na zauna na darji kuka na nafito na ta da sallah.
Na idar kuma na shiga sabon kuka a wurin anty da Gajiye ne a kaina suka shiga bani baki cikin lalashi da nasiha.
Nan na dunkule tana cewa na tashi na haugado nace nan ma yayi min ai.
Haka muka kwana hankali tashe bazan iya cewa ranan akwai wanda yai barcin dadi ba in ka debe yaran gidan.
Washe gari duk da banjin dadi kamar yadda na saba na tashi na hadawa yara abin karyawan su tare da yin duk wani aikin dana saba yi duk safe.
Ina gamawa na koma dakin mu na dunkule na shiga rera kukan da ya zama min no control yanzu a idona.
Nasir yana falkawa yazo inda nake kwance ya dunkule a bayana gashi wani irin matsanacin zazzabi nake jin yana damuna da ciwon kai mai tsanani ban ko iya kwakwaran motsi don wahala.
Da kyat hakana na daure na tashi naiwa yaran wanka na shirya su sai dai ranan ban iya tsayawa na sallamay su ba yadda na saba yi masu kullun.
Anty ce ke tambayan gajiye ko ina kwance tace na dai tashi nayi aiki ina can kuma na kwanta .
Tace cikin zaro ido yanzu duk yadda Rama ta
Showing 147001 words to 150000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50 Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153