kamar mai nunawa duniya su ko shaddan jikin su iri daya da nasa kin ko san dai an sha kudi a wurin nan kan .
Yar tace ai tare yake masu dinkuna dashi lokaci da dama haka zai shigo da kaya yace wai nasu ne tare ya dinka masu dashi.
Da yamma muka shirya ni da yara zuwa wurin buki duk wanda yaga shigar mu sai ya kyasa muna a lokacin har mazan ban bari a gida ba tare zamu tafi dasu wurin dinner din.
Mun fito ashe hindatu da uwar ta na wajen gida a zaune suna shan iska suna hira fitowan mu yai daidai da shigowan Raliya gidan da yaranta itama.
Duk kallo suka bimu dashi nice nake cewa da Raliya kun dawo tace eh fita zakuyi ne haka tafi da gidan ka ke nan kuma yau zakuyi.
Nace eh zamu gun dinner ne ba dadewa zamuyi ba ai da yamma yayi zamu dawo don ban son tukin dare sosai.
Adawo lafiya tai muna ta shige don haka muka koma a fili zakace kalau ake zaune sai dai kowa na ciki na ciki kishin barki.
Ihisan ce ta na ganin mu take cewa mummy yau ina zaku nace inshan dinner zamu banganki ba tun dazu na dauka kina barci ne ai.
Tace mummy zan tafi sai kakan dake muna wani kallon sama da kasa, tace da jikan nata waya kasa dake balle ya kwashe.
Tace ni sai na tafi tace bazaki ba na fada maki sai yarinyar ta juya ta tafi nace Ihisan ki zauna ki bari wata rana mu tafi tare.
Ina ta shige ta tafi shiryawa nace da yara su shiga mota kafin ta fito aiko kakar na ganin haka ta mike ta shige ciki tabi bayan yarinyar murmushi nayi daga ina nake zaune a gaban motan.
Can ta samay ta ta hauta da fada tana cewa ai ga yacan mun shiga mota zamu tafi dama maganin ta ke nan ai.
Yarinyar tace mummy ba zata wuce ta barni ba tunda tasan na shigo na shirya don ni bats taba saba min alkawari ba irin mamana.
Rankwashi kakar takai mata akai tace da ita mara hankali da wayo kawai uwar wasu kike fifitawa akan naki don wayo bai ishe ki ba an riga da an shanye ki ko ?
Taci gaba da shirin ta kakar nata zagin ta har ta shirya tabiyo ta a baya tana fadin su kan ai yanzu sun kai inda zasu tafi ko don tun shigar ki gida suka shiga mota.
Sai dai suna fitowa tagan mu zaune a mota muna jiran fitowan ta daga ciki ina ganin ta fito na tayar da mota muka kama hanyan fita.
Nan muka barsu nasan dai zagine kwando kwando sai na sha shi gun mahaifiyar hindatu din don mace ce da bata iya boye kishin ta ita.
Mun samu wurin ya cika makil da Jamma, a na ja yarana muka dan tsaya daga baya na kira Fati take cewa na karaso daga ciki ga wuri ta aje muna.
Ciki muka karasa idon jamma, a a kan mu kamar dai yadda ake akowani buki idan kaga abinda zaka kalla.
Sai da naga duk yaran nawa sun zauna na zauna nima sai ga Fati tazo take cewa dani muje mu gaisa da mai bukin don tana cewa dama ba zan zo ba ai don tasan ni bana shiga jama, a sosai.
A can wani gun muka samay ta da yan uwan ta tana ganina ta taso ta rugumay ni tana fadin lalai yau sunana arziki tunda har kikazo wanan dinner din.
Tun a wurin tacewa yan uwan ta a ware muna gift din mu daban suke tambayana munawa nai murmushi nace ni tafi da gidan ka nayo don ban bar kowa ba a gida.
Antyn namu taji dadi sosai tace a samu abu a zuba mun da yawa naje na rabawa har abokan zamana nai godiya tare da bata envelop mai dauke da kudi a cikin sa muka fito muka dawo mazaunin mu.
Bayan fitan mune yan uwan ta suka bude envelope din suka shiga kirga kudin kamar yadda akeyi a kowani buki dayar tace anty 200 ne fa cif ta sako maki a ciki tace ai Rahama tafi da nan in dai itace.
Yarinyar nada kirki kwarai wallahi gashi bata da hayaniya baka sanin matan mai akwai ne sai wanda ya sani.
Buki ya kai buki aka shiga gudanar da event din bukin sai ga ta har table din mu tace ai muna photo da ita.
Nan mutane suka fahinci muma duk inda muka fito ba baya ba don manya basu hurdan banza haka da mutum a fili.
Sai tara na dare na kwaso yarana muka dawo gida tu fitar mu nabawa ihisan abin bukin ta ta wuce dashi part din su mun shiga mun samu daddy ya dawo gida a lokacin.
Yake cewa yau kan mummy da yaran ta tafi da gidan ka akayi ne nace na kai su ne suma suga gari sai Zulfa ke cewa shine kika fita da yar gwal zuwan mama biyu nan tana tambayan ku ai.
Nace tunda dai tagaban dawo da nawa yaran ba ai tasan muna tare ke nan dama tun fitan mu ai bata so ba ita.
Daddy yace ina ruwa ta da harkan iyalina nifa bana son abin raba daya biyun nan da ake son kawo min a gida idan bata biki ba ita wurta dawa take hurda balle ta san duniya.
Ni dai na shige abina ashe dattijuwar bata hakkura ba da safe yaje gaida sune take cewa dashi jiya ai na tafi neman ka baka dawo ba.
Yace lafiya dai ko mama ?
Tace a, a dama matarka ce ta fita da ihisan naga har dare basu dawo ba shine hankalina ya daga yace akan may hankalinki zai daga mama ?
Ita wacce ta fita dasu ba tare suke ba data dawo ai itama dole zakuga ta dawo gidan banga abin tayar da hankali ba tun da tare suka fita da uwarsu ai.
To amma ace an fita har dare ai ha dadi ko ?
Yace mama gidana ne fa kuma iyalina ne nasan halin ko waccen su Rahama ba zata kai su wurin banza ba tunda ba halin banza gare ta ba.
Shiru dakin yayi ya mike yana cewa shi ya tafi sai hindatun tace dashi wai daren jiya batai barci ba da dadi tana son ya kaita asibiti.
Hindatu nifa na fara gajiya da zancen asibitin nan cikin nan fa va kya kadai keda shi ba a gida nan yar uwar ki ni ko paracetamol bata taba min complain din shi ba kuma in ma wahala ne tafiki wahala da ciki amma take tsaye.
Kwance take amma sai da ta mike zaune da karfi tace ciki a gidan nan baya nawa wacece mai ciki gidan nan kuma ?
Yace ki lalaba ki gani ni dai na fada maki ya isheni hakana har ya juya ya fara tafiya sai ya juyo yace na manta mama ta shirya gobe zata koma gida munyi waya da Alhajin ku jiya.
Au korata ma kake a gidan ka ke nan to ni ba zaman kowa nazo yi ba yata nazo fakewa don halin da take ciki.
Ba koran ki nake ba gani nayi duk sauran na ciki amma suke iya kula da kan su haka na may ye amfanin mai aikin dake gareta da bata iya kula da ita sai wani yazo dubata ?
Shi Alhajin da aka bari a gida shi kadai ai yafi bukatan kulawa shida ba lafiya ya ishi jikin shiba ai.
Mamaki yabar uwar dashi takecewa bayan fitar shi daga dakin baby mijin ki fa yanzu ya fara baki dama baida kunya amma yanzu rashin kunyar nashi karuwa yayi don tun zuwa na gidan nan baiyi naam dani ba ina lura dashi.
Mama kema kin faye yawan magana ne kamar kece matar gidan ina ruwan ki da zancen wai ihisan tabi Rahama wurin buki da ta dawo da abin arziki ba tare kuka raba da ita ba kuma kin kai karanta gun ubanta.
Abu dai shirmay zalla haka suke gudanar da rayuwan nasu ba wani zancen tarbiya a cikin sa ko kwabo.
Ya barsu suna hasashen daga cikin mu wacece mai cikin da yake magana akai din sun rasa ganewa don kowan mu a tsaye take kyam ba mai alaman lolayi tare da ita balle su gane.
Hindatu tace kin san halin shi aiko don kada ya kaini zai iya fadan hakana don a zauna lafiya a gidan.
Munadukai ne kuma fa da naci abu kanza ko wacece yar bakin cikin da zatai ciki yanzu lokacin da sukai nasu ina kallo wani irin bakin ciki ne ban hadiya ba a lokacin.
Kedai yanzu a saka ido da kyau a gani ko za, a gane mai cikin sai mu san ta inda zamu bullo mata da shirin mu ba dai wata ta haihu ba a gida nan yanzu kuma don lokacina ne Allah ya gani.
Bata so wuce ba amma da yamma da ya dawo sai gashi ya hado mata tsaraba dole ta fara shirin komawa da safe don ba wasa ko jin kunya ga alamarin shi.
Ban san may ake shiryawa ba agidan na dai aikawa hindatun da sauran da abinda muka samo wurin dinner da muka tafi ne sai ga Amira ta dawo tana fada min taga hajiyan na shiri tana ganin zata koma ne.
Nace ruwa ya raka taki gona don nasan idan tana gidan nan na tsawon lokaci sai an kwasa da wani da ita.
Bamu fita ba ranan duk muna gida don weekend ne ina dakina kwance don ba abinda zan fito yi waje .
A bakin Zulfa ne da natashi nake jin wai ta tafi amma tana ta fada wai ta gane munafunci aka kulla yasa maigidan cewa ta koma gida to ga hindatu nan da ciki tabarta a hannun Allah ya tsare mata ita.
Nace kafin ta barta mu iyayyen mu da basu zo ba suka bari amana ai ba ita da ta kasa hakkuri tabar ma Allah alamarin shi ba.
Tun tafiyan ta komai na gidan ya koma normal don wani lokaci hindatun kan fito ta zauna a danyi hira da ita ranan har bugun cikin zulfa tayi don taji wake da ciki a gidan tace bayan ke akwai wata mai ciki ne kuma ?
Sai dai idan kina fatan ki samu mai tayaki daukan nauyi ne kuyi tare shine dai amma banga alaman ciki ga wata ba ita dai Raliya ban masa rai ga samun ciki gare ta don barikin ta bai bari tai ciki yanzu ai kuma.
Wanan maganan da sukayi ne ya kwantar mata da hankali har ta daina hasashen zancen ciki ga wata a gidan.
Bata san Allàh yayi ikon shi ba ko kowa kumshe yake da nauyin shi ya ja bakin shi ya kyale sai lokacin da aka gani.
Cikin jikin Raliya ta fara ganewa don irin tane mai raki itama don haka muna kallon su suna ta haukan su a tare.
Sai habaici da gori ake zubawa iri iri mu dai namu ido bukin kaunar Zarah ya tashi don haka yai min daidai da samun Leave din da nayi har na tsawon sati hudu zanyi.
Muna shiri itama Zulfa ta kirkiro zuwa kano wai zata gaida hajiyan ta bata jin dadin jikin ta dole a tare muka tafi sai dai banzo da su Amira da Nasir da Atika suna da last exam da zasuyi suzo su samay ni a can.
Baya baida kadan don ranan da muka wuce ranan ne Hajiyan daddy ta sauka Abuja ita kuma sai bayan mun taso ne take cewa dashi gata hanya zata zo a dubata don jikin ta ta rasa gane mai.
Lokacin da suka iso gidan yaran suka fito da murna taron su tazo ita da Faridan mama Laraba dake zawarci a gidan hajiyan don zamanta yaki a gidan minin ta data aura gashi har sun haifi da daya dashi.
An daukar masu kaya sai hajiyan ke cewa da yaran gun Amaryan baban ku Raliya zaku kai min kayana a can zan sauka wurin ta sai Amira tace mu dama mummyn mu da maman baby basu nan sun .
Yaran suka nufi can da kayan nata suna shiga tana ganin kayan tace kayan waye kuma haka kuka kwaso min zuwa nan .
Sukace hajiya ce tazo tace mu kawo mata kayan ta nan wurin ki tace ku aje a can ta ja tsaki ta mike da kyat zuwa taron su fuskan ta babu walwala a cikin sa.
Da yamma bayan mun isa ne yaran suka kirani suke fada min yadda hajiyan tace nace ku sa masu ido idan dai gari ya waye kuje ku gaida ita da kwana don Allah kada naji wani abu ya fito daga gare ku.
Munyi sallama dasu na kashe waya Zulfa ke tambaya na nake fada mata don muna zaune muna cin abinci a lokacin.
Ko da daddy ya dawo yana tambaya hajiyan akace tana part din Raliya baiyi mamaki ba do yasan yadda suke da ita hajiya bata ganin kowa da daraja a gidan sai Raliya don da abinda take bata ya kuma san baikai wanda mu muke bata din ba ma hali dai ne kawai irin na hajiya nashi.
Muna kano an fara shagalin buki da mu don dama haka nakeso ai komai dani don Zarah ta zamay min yar uwa yanzu mun wuce ma aminai da ita.
A can Abuja kuwa washe gari da Raliya ta fita va a kawowa hajiya abin karyawa ba sai sha daya saura ta karya.
Da rana ma sai kusan karfe hudu ta ci abinci kuma shine na dare gashi Raliyan ma bata zauna ba balle su gane kan ta.
Da daddy yake cewa ga Rahama bata gari balle ta kaiki a dubaki sai cewa tayi ko tana gari fa ai ba wurin ta nazo ba idan kai baka iya kaini sai Raliya ta kai ni ai tunda ita tasan gari.
Raliya tace hajiya ai banda lokacin hakan don aikin mu tun safe muke wucewa nan dai ta tsamay kanta daga zancen.
Zuwan su asibiti sau biyu amma basu samu ganin likita ba a lokacin dole maganin da take sha taci gaba da dauka hakana a gida.
Yaran sunzo sun samay ni suke min hira wai hajiya nacan tace yunwa ma zai kasheta a gidan abinci sai rana ya take za, abawa mutum ya karya haka ma na rana da dare.
Nace ku barsu can a nan zan yi hutuna sai mun huta zamu koma bayan mun gama buki ne na buga mai zan shiga kauye na duba su don ance maigari baya jin dadi.
Yace na dauka ai da an gama buki ne zaki dawo nace ba yanzu ba gaskiya don ina son in dan zagaya dangi na dade ban gan su ba.
Lafiya lau mukai hutun mu a kano naje gida satina daya a ca naiwa yan uwa da abokan arziki alheri sosai tare da mama Altine na dawo zamu wuce da ita Abuja ta zauna a wurina har na haihu.
Kiran waya da daddy ke muna yasa na bar garin ban shirya ita kan Zulfa taki dawowa tace sai ta kara kwana biyu ta huta zata dawo tunda yara suna hutu.
Mu muka dawo ni da yaran da mama Altine mun iso da wuri don haka muka shiga gyara wuri don dan kuran da yayi.
Nai wanka na saka dogon riga shiya sa duk wanda zai ganni zai ga cikina da yafito yai min girma sosai a lokacin.
Hajiya dake zaune a falin su hindatu sai hindatu dake kwance ita da Farida suna kallo.
Na shigo da sallama na na gaidasu na samu wuri na zauna nake cewa sai mukai ban hannu da ku kuma ashe kuna tafe.
?
Hajiya tace ai zuwan mu bai sa kun fasa tafiyan da kukayi tunda kun san muna nan kuka samu wuri kukai zaman ku.
Sai Ihisan tace hajiya ko ta dawo may zatai maki tunda kince bakyason ta dubaki ko tai maki hanya tunda bata fiki sanin mutane ba.
Dakuwa taiwa Ihisan din tace ke kan hindatu sam yarki bata da kwabo ko kadan wallahi sai dan banzan son jikin tsiya.
Aisha ce tashi go dauke da abincin da suka girka da muka dawo ta gaida ita tace hajiya ga abinci nan.
Ta ce aje a gun a yatsune sai Farida dake kwance tun shigowa batai wani tarona ba ta mike zaune tana bude abincin tace hajiya tuwone fa da miyar ganye a wullakance take magana.
Sai naji hajiyan tace kai amma yar nan Allah yai maku albarka yaushe rabona da tuwo tun da na baro dakina sai wani abincin yamay yamay yake dura muna sai dai muci don kada mu mutu da yunwa kawai.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , ,
97
Bayan nayi wanka na huta ne na shiga na gaida hajiya dake part din su hindatu din.
Dogon rigar dake jikina yana iya baiyanar da cikina na dan wata shidda da yai mugun girma da nauyi.
Na shiga da sallama suna zaune a falo hajiya da farida da hindatu na zaune suna cin abincin da Aisha ta kawo masu daga wurina
Showing 396001 words to 399000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133 Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153