yan can ba ruwan su harda mutuwa kamar kishin shi ma suke don ba abinda ya damay su sai harkokin su sukeyi kawai.
Muna shiga get hindatu ta rako kawarta sai dariya suke kwasa tun daga nesa muna hangen su sai mama Altine tace ikon Allah watau dai wanda ya mutu shiya mutu a zamanin nan .
Ki duba fa gidan iyayyen nata sai harkokin su sukeyi kamar ba a mutu masu ba shiyasa a kullun ita marigayiya take wanan korafin na rashin kaunan ta da basuyi.
Mun shigo kamar ma bata gan mu ba mudai bamu kula su ba muka shige wurin mu idan na shiga part din na anty sai naga wurin ya koma min wani iri kamar ba shine da mai shi take raye va komai na alatu akwai a cikin sa.
Yanzu ko masu kwasan ganima sun dauke wasu abubuwan amfani da dama a part din acewan su ai yaran basu komai dashi.
Ina zama jinior yazo ya zauna a saman jikina yace dani yanzu little mum wai ba zamu sake ganin maman mu ba inji Amira.
Na dan shafi kan shi nace zaku ganta mana idan kun tuna ta sai kuyi mata addua don shine take bukata a gare mu.
Nan nake koya masu irin adduan daya dace ai mata da ita dama sauran musulmai da suka riga mu gidan gaskiya.
Ranan da akai bakwai wasu sun dan shigo muna mun kumayi sadaka da abinda ya sauwaka a gare mu.
Nasan zamu koma sai nasa su fara shiryawa kowa ya dauki abinda yake bukata don idan mun tafi zuwan mu aikine kuma.
Sai dai tun rasuwan bamu samu zama da daddy ba koda yaushe ka shiga wurin shi yana tare da jama, a a tare dashi.
Da dare ya nemay mu muka halarta a falon nashi yana zaune yai zaman dirsha a kasan saman center carpet ya mike kafafunan shi tare da harde su wuri daya.
Farar jallabiya mai dogon hannu ne a jikin shi ya balle aninaiyar gaban rigan ya ramay sosai yai baki.
Ina goye da haidar a bayana don yana fama da zazzabi duk yinin ranan shiyasa bai yarda da kowa ya dauke shi sai ni ko Aisha daya saba da ita.
Nai sallama ban tsaya gaida su ba na samu wuri na zauna sanan nace daddy mun wuni lafiya ya ya karin hakkuri kuma ya ce Alhamdullahi Rahama.
Ya jikin na haidar yaji sauki ko nace eh yasha magani shine jikin yai mai sanyi yace Allah ya sauwaka kaji haidar ko kewan diyar kane gashi baka ma santa ba kai.
Duk maganan nan ba wacce tace dani yaron baida lafiya ne daga cikin su sai kowa tai shiru nace a raina cin tuwon kishiya ai ranko ne.
Shiru ya ratsa falon bayan ya daina magana sai can ya dan gyara zaman shi yace ba komai yasa na kira ku ba sai muyi magana akan rashin yar uwar ku da mukayi.
Dafatan ubangijin Allah ya rahama mata ina kuma rokon ku da ku gafarta mata a dan zaman da ubangiji ya nufata mukayi da ita.
Sai dai mutuwa hanyar kowace idan tamu tazo ya bamu muma cikawa da kyau da imani don ita Saade ta godewa Allah ta mutu a dakin ta a kuma hannu na da Rahama da gwagon ta cikin mutunci da rahama.
Allah yasa ta huta yasa Aljanna ne makomarta na fadi cikin wani yanayi na damuwa yace amin sai zulfa ma tace amin can kasan makoshin ta.
Yai dan murmushi yace to Zulfa yanzu girma da ragaman wanan gidan ya dawo a hannun ki da fatan zakiyi koyi da abinda ita marigayiyar tayi watau hakkuri.
Sai tace hum, umm Allah dai ya kyauta kawai amma ni ina zan iya wanan yace to shike nan yanzu dai ya saura gare ki ai.
Hindatu tace ance wai Allah ya kauda ranan yabo to shine nan yau nakeji kuma yanzu ita Saaden ne ake yabo haka kuma a bayan ta.
Yace ada bana yabon ta ke nan kike nufi ko may tace ni dai ai magana nayi wani girma can girman da za,a taru a kashe mutum da ran shi ko may ?
Hindatu komay mutum zai yi ya tuna da mutuwar shi itama da tafi ba wai da son ranta ta tafi ba don idan bakiji tsoron wanan isharan da ubangiji yai muna ba agidan nan yanzu banga lokacin da zakiji ba kiyi hankali.
Yau fa sati daya da rashin yar uwarku amna kike wanan maganan haka kamar wacce bata da imani a zuciyar ta.
Tace yanzu kuma may ye nawa a nan da za, a lake min a wuya banci ba bansha ba a dora min nawa akai.
Yace yayi cikin kada kan shi yace sai batun tafiyan mu don zamu koma idan ba don wanan lalurar ba da tuni mun dade da komawa sai gashj Allah yayi nashi ikon a kan mu.
Shiru ya biyo baya can yace yanzun dai ina sauraren ku naji naku tsarin tukun na kafin na fadi nawa.
May za, a tsara kuma bayan dama kowa yasan inda yake tun farko sai zulfa tace may kike nufi da hakan badai kina nufin ni kadai zaku tafi ku bari cikin wanan tangamaymayn gidan ba ni kadai.
To idan ba zaki zauna ba ai sai ki san yadda za a yi nidai ban zama nan kin sani wallahi dani akazo tare kuma zamu koma do ba zan yarda ba da wani shawara can.
Nan suka fara sa insa a tsakanin su kowa na fada wa dan uwa bakar magana nikan haidar dake bayana a goye ya motsa don jin hayaniyar su, sai na mike na fara dan jijiga shi.
Zulfa tace munafuka da ba aiki kikace zakiyi ba a ina kike son zama ki aikin dama badai can din ba tunda babu mai daukan ki da wani dan karamin kwalin ki can masu degree ma yaya suka kare bare ke mai NCE din.
Ai gara ni mai NCE din dake mai kwalin bugi ko kina nugin ban san yadda kika samay shi bane da dodofa da bin malamai office office don aci.
Yace cikin tsawa kai ya isheni haka please ku barni naji da abinda ke gaba na da wanan fitinan naku na banza da kukewa mutane.
Daddy zan tafi na shimfide yaron nan kwanciya yake so na fadi hakan ai dole kice haka tunda mu an mayar damu mutanen banza watau ke maganar bata shafe ki ba ke nan ko ?
Hindatu ce tace danu haka cikin watso min wata uwar harara mai nuna tsana, nai murmushi nace niko ta shafa tunda baki fini ba agidan idan yace na zauna sai na zauna din maye a cikin zaman tunda nasan zaman shi zanyi ko anan din ke zaman ya dama tunda ba alheri a zuciyar ki.
Tace ke munafuka ke har zaki ce wani baida alheri bakiji kunyar fadin hakan ba mun fasan komai wallahi adai bar kaza cikin gashin ta kawai.
An mayar da yara marayu yanzu an dawo ana wani nuna son su a bayan fage ta Allah dai bata mutum ba indan anyi wa wani an take lafiya wani kan wallahi sai dai a tafi tare .
Nace to wata sabuwa ke nan to na barki ga Allah yabi min hakkina a kan ki kan wanan kazafin da kika laka min banji bangani ba da daren nan.
Yace Rahama ban son na kara jin bakin ki a wurin nan ki min shiru kinji na fada maki kafin ran ki ya baci yanzu.
Naja bakina nai shiru ina jin wani irin bakin ciki a zuciya na may wanan matar ke nufi da maganan ta tana nufin ni na kashe anty ko may ?
Yace yanzu tunda abin naku ya zama haka nasan abinda zanyi don haka ku bani wuri ke zulfa ki bari zan roki mama ta zauna ita da gwago dakin Saade in yaso ku zaku dinga zuwa wata uku uku ku dawo ita wanan da ke aiki sai ta zauna can da duk wacce tazo.
Aiko hindatu ta hau balai tace bazata yarda da wanan hukuncin ba don ita wallahi zama Abuja daram gare ta ba mai dawowa da ita nan tunda Rahama ba fina tayi ba ai.
Aiki bai zama dole ba a gareta don muma ba yi mukeyi ba balle yace idan aiki bai zama dole ba rikon yarana da takeyi ya zama dole yanzu a kanta ai ko dole ta zauna min dasu can suyi karatu.
Nikan yaro ya matsa min da kuka nai masu sai da safe tunda naji hukuncin daya yanke na bar falon kawai raina yana min kuna sososai ga kalamin hindatu a gareni amma taci bashi ai.
Na shiga na shimfede yaron nasan idan bamu tafi ga gobe ba zuwa jibi zamu tafine sai dai ban san yadda zata kaya ba dai ne.
Mun shirya tsab ban san yadda akayi ba sai dai da zamu fito naga da hindatu zamuyi tafiya amma yarta ba lafiya sosai a ranan.
Sai naji tana fadin wai a motar mu Ihisan zata zauna tunda bata jin dadi kada taje can bata kusa jikin ya matsa mata a wani motan.
Har na zauna nafito daga motan yace ke kuma ana butun tafiya ina zaki kuma nace zan koma wancan motar ne ku tafi kawai don ban san yadda zan zauna a matseni ba ga yara tare dani.
Yace wa zai matse ki kuma nace naji ana za a kara wata mana yace idan bazatabi yan uwan ta ba ai sai ta zauna don ba yaron da zai shigo nan bayan kananan nan.
Tace Lalai samun wuri ya juyo wurin da nake tsaye yace shiga mu tafi don Allah rana yana muna naiwa su mama sai wani lokacin muka barsu a tsaye suna daga muna hannu ita dai zulfa bata ko leko ba ma.
Tafiya muke kamar na kuramay har mukai nisa ba wanda kewa wani magana nasan dai a kule take dani nace ban zama da yarta a mota daya.
Niko a shirye nake da duk wani balain ta a lokacin don haka nake jiran ta tanka min nima nai mata tas.
Haka muka iso gidan mun samu maigadi yana jiran isowar mu mun riga yaran isowa don haka kagi su iso naba jinior key ya bude min part dina na shiga dayarana.
Sai da na zauna suka iso gidan hayaniyar su yasani gane cewa suma sun iso ke nan a lokacin.
Dakina suka nufo gaba dayan su lokacin ina cirewa Baba rigar jikin shi daya bata da ruwan lemon da uban ya basu a mota da muna hanya.
Nai masu sannu da zuwa ban ga Amira ba nake tambayan ta sukace tana falo zaune nace ita bazata shigo bane ?
Jinior ya fita ya kirata sai gasu tare sun shigo dakin na ce kowa ya shigo kin zauna a falo Amira tace wai kanta ne ke ciwo.
Na dago da sauri ina kallonta sai na fahinci kuka tayi don alama ya nuna a idon ta nace to shiga ki wanka sai kisha magani kafin a kawo abinci ki ci.
Tace ina zatai wankan nace shiga ga bandaki nan mana kiyi ko ta mike kamar bata so ta shige ban daki nace a raina akwai aiki dai kan gaskiya.
Munyi wanka minyi sallah sai ga Nasir sun dawo da uban da ledojin abin ciye ciye tare da shi.
Nace muje falo a zauna a ci nan muka fito dukkan mu falon kowa ya dauki take away din shi sun fara ci ke nan ina bawa yarana sai ga hindatu ta fito tana cewa kai nasir naga kaimin ba miya a ciki mana da yawa yaron yai sauri yace bani na zuba ba haka aka bamu nima tace.
Haka aka baka yaya wana da kuke ci yafi wanda kai muna din miya a cikin sa nace kai Nasir dauki ga nawa nan mika mata idan yafi shi miya din sai suci.
Ta dan gware wanda tafito dashi din a wullakance a gurin ta dauki nawa din ta wuce dashi dakin ta nace ki dai ji dashi in kaya ne.
Tana wuce wa Amira tace ashe haka take har yanzu ta shiga bata dade ba Ihisan ta fito falon tace little mun kina da maganin ciwon ciki ki bani don Allah.
Nace da yarinyar yaya jikin har yanzu bai fada maki bane ko may tace cikin ya mutse fuska takai zaune tare da dan kwantawa tace dani ya dawo min a ciki nan gefen tana nuna min a raina nace Allah ya ceta inba afendix bane ke damun ki.
Nace bari na dauko maki pain reliever ki sha mu gani don uwar bata kusa ne nai mata magana da tana kusa bama zan ko kalleta ba wallahi don taji haushi.
Nasan ko yanzu yarinyar ta dai zo ne bada son ran uwar ba ta shigo wurina don ciwo ya isheta.
Ta dan zauna na dauko na bata tasha tamike ta wuce zuwa ciki mukaci gaba da harkokin mu a wurin ba wanda ya koma kan su.
Ni da Amira da Aisha muka kwana dakina can cikin dare naji ana dukan kofa na falka muryan daddy ne ki kira wai na bude kofa.
Na mike da kyat na bude kofan ina hamma nace dashi lafiya dai ko yace Ihisance ba lafiya jikin ya matsa mata soai sai birgima take wai cikin ta ya damay ta.
Nace Allah ya sauwaka kawai ina batun juyawa yace tace maganin da kika bata dazun ne ta dan samu yai mata sauki yanzu kuma ya tashi mata.
Nace sai dai da safe kakaita asibiti a dubata don ina ganin kamar sai nai shiru yace muje mana ki gani yadda take ko ?
Nace wa ni daddy haba dai Allah dai ya bata lafiya da safe sai a shiga asibiti da ita yace ke Rahama ban son wanan haukan fa .
Nace amma daddy ciwon da baifi na da ba ai naga dana ya fara ciwo kana gani ko kallo bai ishi hindatu ba sai nice ban san ciwon kaina ba ko may ?
Yace nace kije ki duba min ya ko ?
Kamar nace oho ya sai nai shiru nace ina zuwa na jawo kofa ban ko saka hijjab ba nabi bayan shi muka tafi dakin.
Yarinyar na kwance a kasa ta ta kugi muka shiga dakin uwar da yar aikinta na saman kan ta kamar za suyi kuka.
Na karasa ina cewa ihisan ya kike ji ne yanzu ta nuna min cikin ta da hannun ta na kai hannuna ina dan latsa cikin nata a hankali nakai daidai inda nake tuhuma din tai wani dan kara ta rike min hannu na.
Nace ina ga kamar dai tau kila dai nan ne ke damun ta kawai amma gobe a kaita wurin likita dai ya dubata.
Yanzu barin bata dan taimako ta samu tayi barci ko zataji dama uban yace kina ganin may kin dauko magana kuma kin toge gareshi.
Nace a, a ba wani abu bane a bari har goben dai a gani ke fada min naji may kike tuhuma gareta nace a hankali apendix ne nake gani take dashi.
Sai uwar tace Allah dai ya sauwaka a bari gobe dai aje gun likita ya gani muji may likita zai fada akai.
Na mike nace sai da safe a bari gobe a kaita gin likita din yace ban fa son hauka ita Rahama din ba likita bace da batasan abinda ke damun ta ba ?
Nace a, a fa a dai bari goben likita ya duba muna ita agani zai fi sauki ni kaga ban sanni ba yace oh god Rahama dauko abinda kikace zai sa tasamu barcin kafin gobe din.
Nace da an barshi dai har gobe sai a tafi yace wai magana na zakibi ko wani shirmay can ban ki ba na fita naje na hado allura da magani nazo nai mata.
Uwar tai wani zuwa ta kafeni da idanuwan ta kamar tana son hanin abinda zan wa yar nata da idon ta a raina nace kiji dashi kunci albarkacin daddy wallahi.
Cikin yardan ubangiji sai ko ya dan fara lafa mata sannu a hankali tai wani gyatsa sai uwar tace kagani ba ulcer ne ba komai ba Ihisan bata son cin abinci wallahi.
Yace ke raba ni don Alah da hauka danballa kawai ni dai ina ganin maganin yai mata aiki na fito na bar masu dakin na koma dakina.
Da safe ta samu barci sosai muna karyawa uwar ta fito ta hadawa yarinyar tea takai mata bance da ita ko yaya jikin ihisan din ba na kyale ta.
Zuwa goma uban yafito daga dakin shi a cikin shirin shi muka shiga gaidashi da kwana ya amsa yace dani baki shirya ba nace zuwa ina daddy yace asibitin mana ?
Kafin nai magana naji ashe tana waje tace ai don ba yarta bace ko dubata tayi taga yadda take nidai da ta dama aina shirya.
Murmushi nayi nace ai kowa nashi ya sani ashe ban sani ba sai yanzu da kika fada na sani ai don ke naga kina hakan ai don haka kowa yasan zafin nashi.
Yace kada ku kawo min shi da safen nan ran ku ya baci yanzu ki tashi mu tafi nace ban yi wanka ba baba ma haka ya tashi baijin dadi yau allura nake son in ya falka nai mai in nayi mashi wanka
Showing 345001 words to 348000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116 Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153