yau ki sani kuma ki sheda nine mutum na farki da nasan Rahama a matsayin diya mace a duniya don bata taba taraiya da wani na miji ba sai a kaina.
Gaba daya suka kallo shi a lokaci daya yace wallahi Rahama bata taba taraiyya da tsohon mijin ta ba don tun kaita gidan shi ta samu baida lafiyya haka ma duk zaman ta kasancewa tana kaaratu da hurda a cikin maza Allah bai nufi shedan ya rude taba a rayuwan ta.
Don haka har ina wanan zsncen zai fito haka na yarda da wanan cin zarafi ki sheganta min yarana don kawai wani banzan kiyayya irin naki.
Wanan irin maganan ma ai bai taso ba ga dan uwan ka yaran nan farin fatan uwarsu kawai suka kwaso amma komai na mahaifin su ke garesu ai balle irin kaman da suke da Nasir da Jinior da hanifa duk wanda ya gansu yasan jini daya ne su.
Kamar yadda Amira da su ihisan suke da kama duk ai yaran gidan nan kamar su daya sai dai launin fatan uwayen su da suke kwasowa ne kawai.
Zulface ke wanan zancen sai hindatu tace wanan maganan ma ai bai koyi dadi ba dan uwan ka zaka shegan ta don wani akidar banza naga mu ban duka ai zaman mutum daya mukeyi.
Ba wai sai ka goyi bayan wani ba can don asan in da kake nijan wallahi duk wanda ya shegan ta min diya sai inda karfina ya kare dani da mashi.
Ai ba Rahama taiwa sheri ba shi dai ta tozarta kuko haka ba kyau fa a goyi bayan mutum daya a bar daya ba gaskiya bane.
Sai lokacin da naji Raliya ta fadi haka nai magana nace ba mamaki don kin fadi haka akan wanan macijiyan da bata da ramin kan ta sai na wani.
Nasan kimai Farida keyi a gida nan bakin ku daya to ku sani idan tayi taji dadi tajira nata sakamakon ni dai nasan diyana diyan halak ne basu da surki ko daya.
Don ko makaho ya lalaba yasan gaskiya ba komai yasa ta fasin wanan maganan ba sai abu biyu na farko ta fadi ne don ke Raliya kiji dadi sai na biyu dan hassadan dake tsakanina da ita wanda yau da bakin ta ta fadi na samu gida ina zuba diya don nafi kowa kwasan kaso.
Farida ki sani kaso baya raina nafi bukatan ganin mijina a raye da ya mutu ya bar muna kaso muyi murnan kwasa a bayan shi.
Wa yan nan diyan gaba daya da kike gani ba nawa ba kawai nakowa ma ina ma masu fatan a koyaushe ubangiji ya azurta su fiye dana mahaifin su.
Basai sun jira gado suyi arziki ko suci ba shi kuma haihuwa Allah ne mai badashi a duk inda yaso ba don kafi wani ko wata a gare shi ba.
Don haka ni dangin miji ko kishiya ko wani mai dauka kin azawa bai taba damuwa na a raina ba don hassada dama taki ne the more ake hassadan the more ubanguji ke kara ma karuwa idan har kai tawakkali.
Daddy ne gashi nan Farida yau dai in fada maki gaskiya baima san haukan son shi da kikeyi ba har kike ganin nice na hana shi ya aure ki don ya aure ni.
Ban taba soyayya da daddy amma Allah yayi rabon aure a tsakanin mu harda samun zuria a ciki masu albarka idan yau daddy yace Farida zan aura baki taba jin Rahama ta ce kanzil a kan zancen idan ha a aure ni aka auro ni.
Don may ni da Allah yai wa wanan baiwar zan tsaya ina fada akan abinda Allah yai min fada a kan shi don haka daga yau ina rokonki da ki sakar min mara ki fita hanyan diyana da kika saka min su a gaba tun basu fahinci may kike nufi dasu ba daga baya.
Ina fadin haka na mike na bar falon raina a bace ya juya gareta yana fadin haukan da kuke tayi ke nan a tsakanin ku shekara da shekaru ashe ban sani ba?
Da ina jin wai wai na dauka shirmay ne na mutane ashe kekin saka a ranki hakan ne koda Zulfa bata gida na Farida kada ki taba tunanen wanan haukan na cewa zan aure ki a rayuwana don idan akwai abinda na tsana shine auren gida don bai taba bari a zauna lafiya tsakani.
Ba kunya tace dashi idan Allah ya nufa Zulfa ko wata bazata taba hana ni ba da ba ayi ai itama da ba a aureta ba ita Rahaman dake fadin haka ai auren ta ne ta hana ka aure ni din.
Wani tsawa ya buga mata yace ke Farida ashe rashin kunyan da ake fadi naki har ya kai haka ban sani ba to ki kama kan ki daga yau na fada maki kada ki kara gigin dukan min diya, kuma kinji nayi ran tsuwa tunda baki da hujjan sheganta min diya da kikayi ki shirya gobe goben nan ki bar min gida na nai maki kashedi da zuwa min cikin iyalina kina kokarin bata min kan gida na.
Tace yanzu yaya akan wanan magana kake fadin na bar maka gidan ka, don nayi fada da wanan matar taka da kowa take son rabaka dashi har zaka koreni gidan ka.
Ta ce ba komai zan bar maka gidan ka amma ka sani daga kai har ita sai kunyi nadamar yin hakan da kukai min saboda mace zaka rufe ido ka manta da zumuncin dake tsakanin mu.
Akan mace har ka manta da irin halarcin da mshaifiya ta tai maka don yanzu mutum na ganin ya fi mu shine zai mayar da mu banza.
Wani tsawa ya daka mata kamar zai mare ta tai saurin mikewa tabar falon da hanzarin yace da ki tsaya kiga rashin kunya yanzu mahaukaciyar banza da wofi kawai.
Ya juya wurin Raliya yana cewa da ita ke kuma ki sani duk wani makircin da kuke kullawa da ita na sani ba yau ba ido kawai ba saka maku har takai ga maki zaki gane kuren ki indai wanan mara hankalin ne.
Tace cikin wani irin murya tare da dafe kirjin ta tana cewa wa ni ni yanzu may ye nawa a ciki kuma da za, a saka dani?
Yace koma may ye ai kin sani saura ke yanzu idan kinga taiwa wata kinji dadi har kina fadin wai ana backing din on side an bar dayan.
Nan hajiya bataso barin taba kika marairaice wai ke a bar maki ita ta dan kwana biyu dama nasan makirci ne kuka kulla gayin hakan.
Yau ba don Farida diyar mama Laraba bace wallahi da ko ciki daya muka fito da ita da nayi karanra kan shega ta min diya da tayi .
Ita ma Rahaman nasan don albarkacin mama din ta kyale ta da sun kwasa da ita akan wanan kazafin da tai mata sai dai ita wawiyar bata san ana mata ragowa bane don hakan.
Ashe ita Raliya abin duniya ya damay ta jin da tayi Farida na son daddy ne da safe na kwanta na huta sai gata har dakina tashigo.
Nai mamakin ganin ta dakin nawa take cewa dani ko barci kikeyi ne na tada ke komay ?
Sai da na dan juya a hankali nake cewa da ita shidin nake son yi dai kan sai dai ban fara ba ne.
Tace dama magana ne ya kawo ni gun ki ta zauna daga bakin gadona a hankali don yanayin da take ciki sai a hankali yanzu.
Bayan ta zauna tace ina fatan ba zaki min mumunan fahinta ba ga abinda ya kawo din dama ba wai magana bane sai zancen Farida.
Don Allah wai da gaske son daer take yi kodai fada ne yasa kika fadi hakan ko da yake itama naji ta fada ai da bakin ta.
Abin tun jiya ya daure min kaina ne Rahama don ta yaudare ni duk zaman da muke da ita ashe ita da wata manufa take tare dani.
Zataci gaba da magana nace Raliya ni fa wannan maganan ya wuce a raina don taci albarkancin mahaifiyar ta saboda irin mutuncin da take min sosai.
Don haka don Allah abar wanan zancen don ni ba ma so daddy yasan da wanan zancen ba tunda munyi a tsakanin mu da ita.
Murmushi naji tayi take cewa dama nasan da wuya ki fada min komai yadda zan gane don kun barni a duhu ni.
Nace don Allah mu bar wanan zancen don ni Farida bata tsare min komai ba kuma ba an so ace a sanadina ba ta samu matsala da dan uwan ta.
Tagane bata fahintar komai don haka ta mike ta fice daga dakin naja tsuki na gyara kwanciyana kawai ina tunanen ta.
Shine sai ga hajiya anzo da ita da yamna ragsi ragai ba lafiya dole na shirya muka shiga asibiti tare da su.
Taoe na gudanar da komai da za aimata ranan a cikin dare aka shiga da hajiya din da ni akai komai amma za, a fara aiki sai nace suci gaba na fito daga dakin ban tsaya wurin ba.
Daddy suna ganin na fito yake tambaya na yaya may ya faru kika fito kuma ?
Nace za, a fara aikin ne yasa na fito na riga da nayi setting din komai ko ai shiyasa na fito ya zaro ido yana fadin don may zaki fito sai na dan kada kaina a hankali nace a, a ba zan tsaya ba ciki idan sun gama dai zan shiga na gani.
Ba daddy ba duk wanda ke wurin ya gane manufana ba zan tsaya na ga aina ma sarakuwana aiki bane a gabana kawai.
Wani daga ciki ya leko da sauri yana kirana sai gaba daya daddy dasu Aisha suka mike a rikice don duk sun tsorace sosai a lokacin.
Na shiga suka dan yi min bayani akan aikin mu baya mun dan tatauna dasu nz fito a tsaye na samay su a rikici ina isowa suke ce min may nene wai nake cewa dasu ba komai bane tambayana sukayi kawai na fada masu ancire mata mahaifan nata ko wani ciwo ne kuma suka gani suke min magana aka shi.
Tare dani muka kaita dakin da aka kwantar da ita din sai da ta fara farfadowa lokacin dare yayi sosai amma duk da halin da nake ciki ina tare dasu sai sannu suke min ina murmushi.
Sai tara nace zan tafi gida don har ta farfado ko sai dai ta koma barci kuma a lokacin na kwantar masu da hankali na tafi.
Ina zuwa wanka nayi na fito na dan karya sama sama na samu wuri na dan kwanta na huta.
Hajiya taga gata wurin abokan aikina abinci da su lemo da su ayyaba apple da sauran abin dubiya haka suka dinga kawo mata.
Ni da kaina na ke dubata inayi ina dan taba aiki kulawan da ta samu sosai da gata yasa tai saurin helling da wuri ni na bata sallama don ward din mu ne na yan ghany.
Na dauko ta zuwa gida zamu nufi part din Raliya da ita sai tace a, a kaini wurin ki Rahama a can zan sauka wanan karon.
Ni dai naga su Aisha suna dariya ban fahinci may ya saka su yin dariyan ba muka kaita dakin da mama take na sa a kara gyarawa na ta zauna.
Su kuma su Aisha na kaisu dakina can muke tare da su sosai nake bata kulawa don sai jikin ya kara mata sauki zasu koma da ita kano.
Yadda nake bata kulawa mutum zai dauka tankar itace ta haife ni don sai abinda ran ta ke so za, a dafa mata.
Tai kyau ta murje ba zakace aiki akai mata ba na kula da take take Raliya gamay da zaman hajiya a wurina, ranan dai naji hajiyan nata fada tana fadin haka kawai da aikina zanje na zauna yunwa ya kashe ni a banza.
A wurin su Aisha nake jin wai wancan zuwan da tayi ba karamin kwasa sukayi ba ashe da Raliyan da ita, , , ,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , , ,
99
Nidai naji yace dani zasu shiga asibiti da yar wurin Raliya ba kawo komai a raina ba yace ina zasu ga likitan yara da ya kware nai mashi kwantace suka tafi.
Sai da yamma ne na shirya na shiga tare da Aisha da Amira da mama mun samay ta zaune a falo suna ganin mu naga ana rufe jikin yarinyar.
Munyi masu barka suma sukai muna an dawo lafiya na mika mata abin da zan basu bamu zauna ba muka fito.
Muna shiga wurin mu mamake cewa dani anya Rahama yar nan da aka haifa kuwa tana da lafiya don naga kamar ba lafiyayya bace dai.
Amira kewa mama dariya tace ke yaushe har kika ganta yar dake rufe tace na ko ganta sai dai gaskiya ban zaton tana da lafiya.
Zulfa ta shigo take cewa naga kun shiga gun Raliya sai kukaga ya wata halitta kuma can ko ?
Da sauri nace ai bamu ga yar ha ma tace aiba lafiya tazo bama wanda yasa ai zata rayu haka nan dai take fada muna wai yar kamar aljjanna take idanuwan ta a kafe sun firfito ke bata dai da dadin gani wallahi yar sau daya naganta ban sake ba ai.
Addua mukai mata tace itama hindatu yarinyar ai har yanzu sai a hankali don haka take kamar wata kala can.
Bayan fitan ta ne mama kecewa yaran yanzu dai kan wai ace kina da ciki amma kike gulman wasu bata ko tsoro ita.
A wurin daddy nake jin abinda Raliya din ta haifa yarinyar dai ba lafiya gaskiya ina fadawa mama tace wa ya sani mako wurin shige shige ta rokota haka don dai kawai ta haihu itama a gidan.
Ai haka mata ke tabka irin wanan shirmay wurin neman haihuwa ba a tsayawa a dogara ga Allah a gani.
Take bamu labarin wai wasu idan sun tafi gun maimagani rokon haihuwa sukance su dai a roka masu ko wani iri ne su dai su haihu din kawai.
Dole Raliya ta shirya zata tafi kano don neman maganin gargajiya akan yar nata zulfa tace za, a je dai nema wa miji a fake ga yarinya kawai.
Daddy yayi kudi sosai ya bun kasa yanzu Aisha ta samu wani dan Zaria shi zata aura haka ma Amira wani dan bauchi ne ke neman ta likita ne shi a wurina ya ganta ranan da muka shiga asibiti da ita.
Ban dade da dawowa ba na samu takardan zuwa karin karatu a india na wata shidda don haka nake zullumin zuwa na bar yaran a gida.
Don babu wata wacce zata zauna min da su a cikin kishiyoyina da zuciya daya hakana dole Attu da mama ne zasu zauna min da yaran har na dawo inda zan tafi da Aisha da helen can.
Wata daya na juya na koma abinda zai fitar dani don da na dawo zan samu na zama conzaltor na lafiya ke nan.
Mun tafi bamu dade babe ranan muna waya da Zulfa take fada min dan wurin Raliya yanzu ya zama masu kaya a gidan don ya taushe hanif yana son lalata rayuwan yaron.
Hankalina yai matukar dagawa dole na bar abinda nakeyi nazo na kwashe yara na zuwa gida na dake quarter's har na dawo shine min kwanciyan hankalina.
Daddy ya yai fadan haka na bashi hakkuri tare da fada mai hujjana nayin hakan ya yarda ba don yaso ba.
Ban tsaya ba na juya na koma bayan komai ya kammala anan na barsu suna cin kansu na tafi yadda nayi bai masu dadi ba babu yadda zasuyi dani.
Sai da na kai wata tara a can na dawo dawowana aka hada min waliman murna dawowana da ci gabana daddy yai min kokari sosai.
Haka ya jawo tashin hankali gun iyalin shi wai shi ne ya kashe min duk abinda akayi ga waliman don irin yadda sukaga ya tsaru .
Wanda nina san ba komai bane sai hassadan ci gaban da suka ga na samu kawai ne ya jawo hakan a gare su.
Ni banda abin cewa sai dai na godewa Allah ga irin rayuwan ci gaban dana samu wanda ban taba zaton shi ba a rayuwana.
Na dawo da wata biyu Allah yaiwa Alhaji mahaifin daddy rasuwa muka kwasa sai kano bani ba ko yarana kagani abin sha, awane su Jinior sun girma sosai yanzu.
A kano zama muke a wurin makokin na kowa da kungiyar shi kowa jin kan ta takeyi har lokavin yar Raliya na cikin halin da take sai dai bata shiga da ita cikin mutane ne kawai.
Sadaka nazo dashi mai yawa da nake bawa mutane irin buta da tasbaha masu kyau da tsada sai carpet din sallah.
Sai kuma ga shi ana gulma wai na mayar da abin bidia sai da wata malama take cewa duk abinda tabada ai na amfani ne don duk wanda yai amfani dashi lada zai shafi mamacin ne ai sukai shiru.
A gava su daddy yake min godiyan abinda akayi nan ita Raliya ke fadin kana nufin mu da mukazo muka zauna baka gode ba ke nan ko
Showing 405001 words to 408000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136 Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153