su hakama da rana yake masu indai har yana gari.
Yake tambayan jinior take cewa uwar shi ta kwashe shi sun fita daga nai mata magana akan bashir shine ta dauki zafi dani ta fice.
Nan ya hauta da fada yace akan may zaki biye mai ki mata magana karatu zatayi ko aure kubarta tayi abinda ke gaban ta mana ai zaifi.
Shima Bashir dai hauka yake yi idan matan shi taji nufin ki zata yarda ya aureta ne.
Har ya kai kofa ya juyo yana ce itama ki mata magana idan ta saka matsatsun kaya ta dinga saka hijjab don Allah a jikin ta banji dadin ganin shigan da tayi ba ya gashi dan karamin gyale tayafa a jikin ta.
Duk anty tai mamaki maganan shi idan anyi la, akari da yadda matashin ke fita dan gyale a kafada har itama anty wani lokaci ai tana saka gyalen idan zata fita.
Amma shine kuma zaice wai taiwa yarinya karama dake free bata da hakkin kowa a kan ta magana.
Wani irin shiga kuma yake son nayi a matsayina na bazawa ne ko budurwa za ace gani nan dai bata ma san yadda zata fassarani ba dai.
Shine bayan na shigo dakin mayar da yaron tace dani hmmm har kin gama fushin ke nan ai nazaci har yaron ma a gurin ki zai kwana ai yau
Nace wallahi anty raina ne ya baci ina ganin shi da mutunci saboda daddy shine zai min wanan magana ba dadin ji ni ko zanyi aure ma zanyi dashi bayan kuna mutunci da matar shi sallon yaja maki wani sabon fitina kuma ke nan.
Tace to daddy ku ma yai min fada ai don may nai maki magana sannan kuma wai yau wani irin shiga ne kikayi wai Rama ?
Don daddy yayi fada yace na fada maki idan kinyi wanan shigan ki rika saka hijjab wai.
Nace ba wasu kaya bane wanan ne fada kika dinka min da sunan jinior na saka da gyalen su.
Tace kai besty dai da wani magana ma yake may kayan nan sukayi da zace haka naga dai matan shi ba irin shigan da basuyi gidan nan suna fita dashi ai.
Ni dai na wuce ina tunanen killa ganin da sukai min ne dazun da yamma da zan shigo bai mai dadi ba yasa yai magana kawai.
Haka rayuwa taci gaba da min tafiya a gidan anty saade tun raban da daddy yace tai min fada ban yarda mun kara haduwa da shi ba har tsawon wani lokaci sai dai naji yazo haka kuma naji ya koma.
Na mayar da hankali na akan karatuna sosai ban yarda nayi wasa har kuma lokacin banda wasu kawaye sai wata mutum daya ita din kuma ma matar aure ce ganin kamun kaina yasa ta dan shige min ajiki tun ina dan ja baya hardai na yarda da ita tare muke koda yaushe da ita a schoool din .
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE, , ,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WANDA BAI BIYA BA HAKKIN AMANA YANA KANKI ALLAH NAGANIN KI YAR UWA, , ,
26
Yau ba school weekend ne lokacin kuma na shiga level one idanuwa na sun kara budewa ga yanayin zaman duniya.
Idan ka gannin na koma wata silent ba hayaniya koda ina guri a zaune da wuya kaji murya na da wani fitan ma sai sa,a nake fitowa koda kuwa a falon mu ne.
Har in mutum zaijini to da yaran anty da shakuwa mai karfi ya shiga tsakanin mu zakajini sai ko a school idan tare da Zarah nake zaka danga dariya na don akwaita da barkwanci.
Duk abinda tagani sai tai mashi suna kuma ta gimtse fuska kamar ba itace take magana ba sai dai kai na kusa da ita tabarka kana dariya abinda ta fada kawai.
Yar karamar riga ce baka mai matsatsen hannu a jikina sai hulla mai dogon igiya a bayan shi ya sauko kamar gashi ke rito bayan mutum zani ne a jikin nawa na daura shi wani iri.
Ina kwance Nasir ya zo yake cewa dani wai ba zai sha tea ba da safe indomie zaici.
Nasan idan ban fito ba gajiye bazata hada mai ba don tana da matsala gurin taushi da yara sukan yawan kwasa da anty kan rashin tausasawa yara da batayi.
Ganin haka gashi garin mu daya yasa nakan mata magana amma bata dainawa sai nake ganin kodon bata taba haihuwa bane yasa bata san lalashin yaro ba oho.
Idan nace hakan anty kan ce dani ke da kike kula su kin taba haihuwa ne halinta da ra, ayintane kawai a hakan.
Sai dai kuma bayan wanan matsalan Gajiye bata da matsalan komai wallahi tana da dadin zama gurin yara ne kawai take da zafi.
Sanin halinta danayi nasan kuma iyanzu ta riga da ta hada abin karyawa zai iya jawo matsala idan ance taiwa Nasir wani abin.
Idan kuma anty taji zata iya daukan mataki akan ta don idan tayiwa yaran ba daidai ba ran anty kan baci tace wallahi sai dai ta sallamay ta don ba zata zauna ba mutum yana gasa mata yaran ta shiyasa nakan tare fitina nayi masu abinda suke so da kaina.
Don akasatin lokacin da yaran suke gida nima ina gida a lokacin sai aka samu saukin hakan ga kowan su.
Nafito na samu Gajiye na gaida ita nace don Allah ko kin gama da gas zan dan yi abune a gurin take cewa tana son ta dora wutan miyan rana ne nace danyi hakkuri na dafawa Nasir idonmie yanzu zan baki guri.
Ta bata rai wai zamu bata mata lokacinta rana yayi bata karasa da wuri ba.
Duk da raina yabaci ban yi magana ba na hada komai da ake bukata sai na kunna gas din komawa nayi daga bakin kitchen din nai tsaye ina jiran ya dahu na juye yaron na daki a bakin gadona yana game da waya na.
Idanuwa suna Lumshe na hada hannaye a chest dina nabi bango kamar mai tunane har suka karaso inda nake ban sani ba sai jin muryan su ne yasa na sauri bude idona a dan cikin firgici don ban san da su ba a gurin.
Ramana lafiya may yafaru kuma kika dawo nan kika tsaya tunanen may kikeyi haka a tsaye hsr baki san inda kike ba anty ce ke magana sai shi dake ta bayan ta yana kallo na.
Sau daya na kalli inda yake tsaye na dukar da kai ban sake dago kai na kallesu ba gaba dayan su kara maimaita tambayan da taimin tayi.
Rama may ya faru kin dawo bakin kitchen kin tsaya nace ba komai anty dama ina jiran indomie ya dahu ne na juyewa Nasir na tsaya a nan.
Daddy ina kwana nace cikin dan rusunnawa kadan ashe kina gidan nan Rahama ?
Ya tambaya anty kuma cewa tayi yanzu don indomie din Nasir kika dawo nan kika tsaya ke kadai kai Rahama kina dai shagwaba yaran nan wallahi anya kuwa ashe sai kuma tai shiru.
Sun wuce store din kayan abincin mu suka nufa a tare suna dubawa daga can ta kwala min kira na shigo take cewa dani kin gane ne kayan nan don Allah duk a kwashe su Rama daddy zai kawo muna wasu kin san azumi ya gabato wanan din a fitar su waje sai mu kyautar dasu za, a zuba muna kayan azumi ne.
Nace to Anty bari na gama da Nasir nazo na gyara gurin da kaina yanzu kai wake Nasir dai Nasir dai yanzu ne ma masu kawo kayan zasu shigo muna dasu nace ba matsala ai ya dahu yau my boy yace baya shan tea kin san shi hukuma ne sai lalashi ko indomie din da kyat na samu zai ci wai shi masa yake son cin.
Ai fa nikan maigari ya dauko min fitina wallahi da yaron nan bai san masa ba amma tun zuwan kauye ya dawo min da zancen masa da kosai a bakin shi.
Heart beat ni zan tafi indan sunzo sai ki fito ayi yadda ya dace kowa akai mata nata part din ta na basu lanban ki zasu kiraki idan sun iso.
Rama wai ko kin gaida daddy da dawowa nai saurin daga kai na dan saci kallon shi ya wani daure fuska dama haka yake indai ba yana tare da yaran shi bane baka taba ganin annurin fuskan shi.
Cikin daurewa yake cewa ni ban ma san rabona da ganin kaunan taki ba yanzu kin san yar University ce ba a ganin ta kai tsaye yadan yi min barkwanci don wani lokaci yakan min wasan kaunan mata idan yaso.
Nai murshi kawai nace anty ni ban ma san daddy ya dawo ba wallahi sai yanzu dana gan shi .
Amma baki da kirki daddy yau kwanan ahi biyar fa da dawowa kasan nan mutum ya share kusan wata uku bai kasan.
Daga inda nake labe a bayan ta nace sannu daddy da dawowa sai abin yabata dariya tace ina ruwan mai dole.
Yace nina fita ba tare da ya amsa min ba tace ai kinga shima yayi fushi tunda yaga sai da na roka kika tare shi .
Nasir ne yafito daga daki yana kwala min kira Anty Anty nace daga bayan ta my boy bari na kawo ma.
Gurin daddy shi da yagani ya nufa rike da waya na a hannun shi yana cewa daddy kaga irin game din da nake so ka saya min anty tace idan naci na daya kona biyu a class din mu zata saya min shi.
Rike shi da yaron yayi adole sai yaga game din yasa shi karban wayan a hannun yaron.
Komay yagani sai naga ya juyo yana kallon inda muke tsaye da anty daga can yake cewa Sa, ade amma kinji kunya yanzu wayan yar university ke nan waya duk ta kode haka ?
Tun da nazo gidan ban taba jin ya kira anty da sunan ta ba sai yau kuma akan waya na yakirata da hakan.
Tace kasan halin mutumiyar wayan ma ai kusan na Nasir ne ita ba abokai ne da ita ba ko sauri sai aukin yin game ko yaushe.
Dan dube dube yake a wayan wanda muke zato games din wayan yake kallo Nasir nata zuba mai surutu ya dan rage tsawon shi daidai yaron suna magana.
Mutuminnda yace yana sauri zai fitane ya buge kuma ga hira da yaro kai daddy akwai son yaran shi wallahi.
Na shiga kitchen na juye mashi indomie din suna gurin har anty sai dariya suke gwanin sha, awa naba yaron indomie karshe dai ni ban san inda suka nufa ba ashe suna falo tare sukaci indomie din da yaron.
Sai gaf da zan gama gyara store din ne yaron yazo inda nake yake cewa anty da daddy mukaci fa yacinye min abincina yace wai anty ta iya dafa nudulles sosoi.
Ina aiki ina mamakin yadda daddy yaci wanan jagwalgwalen har yanawa yaro santi.
Nagama har nai wanka na saka dogon riga baka da gyalen shi na daure kaina yaran ma nayi masu wanka muka dawo falo muna kallon program din yara a tv.
Nace Amira dauko min jinior taje sai anty ta koro ta wai bata iya daukan shi anty ta biyo bayan ta tana cewa haka kawai zaki turo min wanan mai rawan kan tsiya daukan min yaro nace haba Anty tun yaushe su Amira ke daukan shi tun fa yana jariri.
Bako a gaban idanuna ba don bazan yarda ba yaron nagani na ya shiga washe min naki yana miko hannu na dauke shi wai.
Nace zauna can tunda an hana ma anty na daukan ka nima yau ba zan dauke ba zauna gurin mummy.
Rama don Allah ki karbe shi kada ya balla ni ina fadin naki ina mai wasa shi duk ya tattaro karfin shi gare ni ya matsu na dauke shi din.
Wayan ta dake hannunta ya kara ta miko min yaron na katbe shi muna wasa naji tana fadin gani nan zuwa tafice daga falon.
Shiru shiru bata dawo ba har kusan minti talatin can naji hayaniya ya kaure a waje da sauri gajiye ta shigo falon tana cewa dani Rahama fada fa ake kuma da yar uwarki ake fadan nace subbahanallahi .
Da sauri muka fita gaba dayan mu daga falon zuwa waje matan gidan da yan aikin su duk suna gurin a tsaye ga kayan abincin su shimkafa taliya tomatoes maggi mai taliya indomie an kasa kashi ukku sai dai kashi daya yafi sauran yawa sosai.
Ashe akan shine ake fadan sunce don may kadon anty zaifi yawa watafi da za, a bata kaso mai yawa haka ?
Ina jin ba,asin maganan nasu kawai na mikawa Amira jinior nacewa Gajiye duka mu kwashe kayan kawai.
Sai gani sukayi na fara daukan kayan aiko sai ga Zulfa tayo cikina tana kokarin bangaje ni da zafin nama na juyo saiko ta kwada min mari kayauuuu.
Zafin marin danaji nikuma na kwashe mata kafa sai gata a kuca tafadi aiko tana tasowa ta shakeni nace maman hanifa sake ni taki sai bugu take kai min bugu daya nai mata Allah yaban saan fuskan ta tasaka wani irin ihu mai karfi.
Hindatu ta daga waya tana kiran maigidan yazo ga fitinan da ya haddasa a gidan shi takai har na doki Zulfa .
Tare suke da Bashir a lokacin yace duka fa tace kazo kaga shahidi mana danbe sosai mukayi da ita na nuna mata karfin yan kauye sai da taji jiki duk ta yakushe min jiki da cizo niko na dake sosai Allah ya ban saan ta ranan.
Gaban masu kawo abincin mukayi shi da ita zagi da gori na sha shi a wurin su kuma na kwashi kayan na shige dasu part din mu.
Anty hankalinta yai mugun tashi sosai a lokacin amma ai ita suka so dukan da farko don ashe dama sun kitsa su bata tsinanen kashi ayi abin da za ai masu.
Sai gashi hindatu ta jaye ta barta ina kakwasan na karshe hindatu ta rike min riga saida ya yage aiko itama na wanke ta da mari kayauu har sau biyu take idon ta yai mugun ja a gurin.
A bakin mazan da suka kawo abinci yaji ba,asin maganan ya samay su a kofa ran su a bace.
Ya shigo gidan kamar namijin zagi gaba daya yan gidan ya hada mu har yan aiki dakowa yai muna mugun zagi sosai.
Zagin matan shi yafi yawa yace dubi abinda yarinya karama tai maku dube ku don Allah hindatu tace dashi ai ba sai ka zage mu ba Man don ba yau ba na fahinci kana son yarinya nan tunda duk cikin yan aikin mu babu wanda kake kyautatawa kamar kwana ki har motar shigan ka ka bayar aka kaita har kauyen su dashi.
A hasale ya juyo gareta yace hindatu sherin naki har yakai yau ki kalli idona kice ina son kaunar Saadatu a gidan nan.
Ni ke son Rahama Saade ni zakiyiwa wanan kazafin haka don ki bata min suna ki hada ni fada da matana da mutane ?
Daga inda anty take zaune tace wallahi Besty in ma kace kana son auren Ramana na ne ni bani bata rai nafi kowa farin ciki dajin haka a rayuwana.
Kan shi ya dafe take idanuwan shi suka kada sukai ja yai shiru falon ma kowa shiru yayi a cikin sa.
Can ya dago rinanun idanuwan shi yace hindatu ba a taba min kazafin daya kona min rai ba irin wanan.
Amma ki sani ni yusuf Rano ba mazinaci bane ban mata taba tunanen yin shi ba a rayuwana don ni ba dan akuya bane.
Idan a gidan ku ake haka to ni ba ai min wanan tarbiyan ba a gidan mu zaki gane kin min kazafi mai zafi haka ku tashi ku bani guri.
Aka watse falon kowa ran shi a bace sai faman kuka nakeyi don wanan mugun kazafin da akai min damay yai kama haka ?
****** ********* ******
Kuka nakeyi sosai a dakin mu take wata zuciya tazo min mikewa nayi na fara hada kayana dake cikin mamakeken wradrove din dakin ina kuka wiwi.
Amira ce ta sheka kiran maman su Nasir kuma yana kwance saman gado ya kifa cikin shi tare da kura min idanuwan shi.
Sai ga Anty ta shigo dakin tun daga kofa take fadin may ye kuma haka Rama kin tayarwa yara da hankali Amira ce fa ta samay ni da kukan ta wai ga can kina kuka kina hada kayan ki.
Ban daina abinda nakeyi ba har sai data karaso inda nake ta dafani cikin hasalan da ban taba ganin ta ciki ba tai min magana.
Wai badake nake bane may kikeyi haka kina nufin sin samu galaba akan mu ke nan dama zaman ki gidan nan ya kai masu ko ina sun yi gulma sunyi tsegumi sai wanan kazafin ne zai bata maki rai Rama.
Sai lokacin na juyo idanuna danaci kuka sunyi ja sun kade nake cewa anty saboda Allah wanan wani irin rayuwa ne ni maman husna zatace wai daddy na so na ?
Daddy yayi may dani don kazafi kawai suna son na bar masu gidan su shine zasu yi min wanan kazafin haka su hadani fada dake ?
Dawa zasu hadaki fada Rama ni Allah dai ya sauwa wallahi akan
Showing 99001 words to 102000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34 Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153