ta sani ba wai bata sani ba amma kuma ta lalaba ta je yi min haka.
Da badon shi halin shi ke nan fafin magana a gaban maishi ba da ba zan taba jun tana min zagon kasa ba haka.
Ina mamaki kasan halin mutum amma kuma sun kasa daina wanan rayuwan na zargi kullun.
Mama Altine da nadawo raina a bace nake fada mata tai murmushi take cewa haba Rahama ai ba kan ki ne farau din haka ba dama duk gidan da ake zaune da mace tafi daya in daya tafi samun yalwa sai zargi irin na hassada ya shigo .
Kedai kibi kowa da zuciya daya don Allah ya tsare ki da ga duk wani sherin da za ayi kokarin kulla maki.
Amma da ace kin biye masu kema kina wanan halin da duk kun zama daya sai gidan har yaran ku su tashi babu tarbiya a cikin ku su ma kowa yana bakin ciki da hassadan dan uwa shi.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
100
Sosai nake ba hajiya kulawa akan rashin lafiyan ta, duk abinda take son shi take ci a wuri na har ma da wanda bata ce ba din.
Na kan fita dasu Aisha da Fatima su zaga gari nakan masu sayyana abubuwan da suka gani suke bukata.
Haka yasa suka samu daman tara kaya masu yawa daga wurina wanda hakan yai masu dadi sosai.
Suna zaune a dakin da hajiyan suke da mama sai shirin kayan su sukeyi don zasu koma saboda jikin hajiya da yai sauki sosai yanzu satin su uku a tare da mu Alhajin daddy ya matsa sai su dawo gida hakana ta karasa jinya a can dakin ta.
Hajiya ta kalli kayan tare da mamakin yadda suka saye su haka su da sukazo suna kukan basu da kudi a hannun su, amma sai taga sai kaya suke ta faman shiryawa haka a gaban ta.
Tace dasu wai wanan kayan fa haka duk a ina kuka samay shi ne wai haka da yawa kuda kuke kukan baku da kudi muna fukakai kawai ?
Lah hajiya wanan kayan fa bada kudin mu muka saya ba duk Rahamace ta saya muna su kin gan su.
Ku dai fadi gaskiya dai amma duk wanan kayan haka ace wai saya maku shi akayi don kun mayar dani bi can ko ?
Wallahi Allah hajiya duk fitan da muke Rahama ce take saya muna su haka kin ga ma wanan da zan hada yanzu naki ne ai.
Nawa fa ta tambaya a cikin mamaki take cewa kai wanan yarinyar ashe haka take dama rashin sani ne ya saka ashe nake mata wani fahinta.
Daga inda mama Altine take zaune tace ai Rahama halin ta sai hamdalla don yarinya ce da tasan darajan dan uwa da gujewa bacin ra duk wani wanda suke a tare dashi.
Haka dai nake gani yanzu dan zaman nan da nayi da ita don ko da ace yar da na haifa ne da cikina take a wannan matsayin to iya abinda zata min a rayuwana ke nan.
Suna kan maganan na shigo dauke da tire din da nai masu miyar bindin shanu a cikin sa sai bread dana hado masu dashi suci dashi.
Da kyat na aje tire din abincin na kai zaune hajitab ke fadin may kuma aka kawo muna bayan wanda muka karya dashi dazun kuma ?
Aisha ce ta kai hannu tana bude kulan a take sai kamshi ta gauraye dakin tace baki dai gajiya yar nan wai kullan a cikin dawai niya haka.
Nace hajiya iyakata dafawa mai sayowa ne ai da dawai niyar don shi bai wasa da kayan abincin a gidan shi.
Allah sarki yar nan haka nake son ji idan mutum nayi a sani ba kamar wancan zaman da mukayi ba kwanaki yunwa yaso kashe ni ban ma san abinda ya zaunar da yar banzan yarinyar nan Farida ba a gunta ni na dawo rakiyan wanan yar Raliya ai tuni.
Sai Aisha tace yau kuma hajiya tace bari yarinyar nan taso halakani wallahi wai shine har take fushi yanzu don naki zama a gunta sai Aisha din tace ashe kin fahince ta hajiya bakiga ko shigowa batayi dubaki ba sai taga dama.
Ni Zulfa ce ma ta ban sha, awa inji Fatima yadda ta gane gaskiya suke zaman su lafiya haka gwanin ban sha, awa.
Yadai fi mata ai may ye amfanin zama cikin bakin kishi da fitina ko yaushe tunda ba wanda ya aje wani.
Dama gaskiya ne basu so ai inji mama Altine tace mutum ya zauna ya dinga bata dan uwan shi gaun mutane don shi yai farin jini kawai sun manta cewa haline ke nuna ka shi a zahiri.
Gashi ko ai gaskiyan tayi halin ta tunda dai su bazasu iya wanan kulawan da ita Rahama keyi ba ai.
Ai ke dai bari wallahi tun wancan zuwan na rege halin su don na fahinci son kai na tsiya a gun Raliya sai dai kiga yaranta nacin abu muko ta saka yan aikin ta suyi muna kwababen miya muci cikin mu ya burkuce muna.
Dariya suka saka ma hajiyan tace don haku san irin halin da na shiga bane a zamana dasu wancan karo ita wanan hindatun ma aiko kallo ba isheta ba don bata da kunya idan an kawo muna kuma ta zauna ta cinye.
Mikewa nayi don jinior dake ta kwada min kira ina fita muka ci karo da daddy a falon mu ya shigo wurin mu yana ganin na fa jinior na fadin mummy abamu abinci muci wanan da kikaiwa su hajiya yanzu zamuci
Duk yan uwanka bazasu zubama ba sai ta zuba ma da kan ta baka ganin tana fama da nauyin dan uwanka ne a jikin ta.
Da sauri yaron ya dago kai yana kallona sai dai ya kasa fahintar maganan uban nashi yace Daddy ai Abdul da su Haidar duk suna can suna kallo tare ma zamuci dasu.
Uban yace mummy bata sanar da kai zuwan sabon babyn din ku bane nace kai daddy wanan fallasan kuma fa haka ?
Shi Jinior may zai gane ga yaron a tsaye ya tsura min ido yace mummy wai da gaske muma za mu samu baby ga ihisan ko yaushe tana muna sallo wai in mummy ta ta haihu bazamu dauki kanin ta ba itama.
Kyaleta kafin ta dauki nasu kai zaka fara daukan naku kaji kai zakai mata sallon ai ba ita ba.
Ni dai naja kafana da kyat na barsu a wurin suna shirmay su na fito dauke da tire din dana zubo miya a plate's nace yaron ya karba yakaiwa yan uwan shi ta dawo na basu bread.
Aiko yana shiga sai gashi da yan uwan shi da murnan su wai mummy kema zaki haihu harda Nasir a bayan su nace ku tambayi daddy shi daya fada mashi ai.
Da ido ya nunawa Nasir ne sai ko yaran suka dauki ihu murmushi nayi nace kai daddy baka barin dai a zauna lafiya yanzu na shiga ukku da damuwar Jinior wallahi.
Yai murmushi yana cewa wayon da kikai min a baya kikai min surprise kike son yiwa yara ki ma yanzu ko ?
Daddy wayon may kuma can dan Allah dai ?
Kafin ya magana sai ga Zulfa dake barci ta fito tana cewa wai ihun may yaran nan keyi haka ne wai ?
Nace su da daddy sune suka abin su jinior yace da ita daddy ya fada muna mummy mu zata haifa muna babby muma.
Kallon daddy tayi tace har kuma da yara ake irin wanan maganan kuma yake cewa wani irin magana ke nan fa ?
Tace Allah dai ya taimaka kowa na dashi da mutum ya ga takaici take ranshi ya haci yace da ita may kuma ya kawo wanan magana haka ?
Fadawa yaran shine kuma abin bacin rai ko may da har zaki fadi hakan ?
Tace nikan kada ka lake min barni naji da abinda ke damuna yace ashe keda na fadawa su baby ranan haushi nags kinji ba dadi ba ?
Wai may yasa ku baku kunyan fadin magana akan kishi tace kajika kuma zaka wani daure ni daga agana nace don Allah dai ku bar wanan zancen haka ba kyau mana a gaban yara kuma ?
Mikewa yayi ya shiga dakin su hajiya ya barmu a wurin nima ban tsaya ba na shiga dakina kwantawa nayi don na huta barci ya fara dauka na sai gata tashigo dakin .
Take cewa dani kin kwanta ne ashe nace eh batare dana dago ba ta samu wuri ta zauna daga gefe na tana fadin.
Watau na miji dan hadin fada ne Rahama daga fadin magana sai ya juya min magana na kawai nace humm m anty don Allah dai mu bar zancen jan don babu yaro a cikin mu ai.
Abinda dama nake son magana ke nan don naga ranki ya baci sai lokacin na dago ina cewa da ita raina ya baci kan wanan maganan da ba yau aka fara irin shi ba a gidan nan.
Ni dai nasan da zuciya daya nake zaune da kowan ku a gidan nan bance ban kishi ba amma dai ba irin wanda kuke gwada min ba haka wanan maganan banga abin kishi a cikin sa ba don kowa na dauke da wannan abin a jikin shi.
Allah na tuba ma ciki har abin tsayawa wani kishine a kansa ayan kayan wahalan dake ajikin mutum kawai.
Tace to don Allah kiyi hakkuri ni dai bada wani manufa na fadi magana ta ba don dai naga yara ne kawai nace nifa ban dauke shi wani abu ba can anty.
Tace na sani amma dai naga ai ranki ya baci ga maganan nace dole ne don bana jin dadin irin yadda ake gwada min tun dai ke anty duk fa zaman abu daya muke gaba daya a gidan nan.
Halin maza kuma kowan mu ya san yadda yake yau a kan kane gobe ga wata to may ye abin jin haushi a cikin sa kuma.
Aisha data shigo ta samay mu take cewa kai kuna nan ashe har dakin ki nake ai bakya ciki sai yara dake kallo kawai.
Mun zauna da Aisha sai ga Fatima hira mukayi dasu sosai har muka manta da halin da muke a ciki nan cikin hiran nake fahintar wasu magana akan Zulfa din a baya gata ashe gwanace sosai wurin shan kayan mata yadda suke hira da Aisha suna kyalkyalan dariya.
********* ********* *********
Waahegari su hajiya da yaran ta suka shirya komawa gida nan dan yai mata sha tara na arziki inda shi da kan shine zai mayar da uwar har gida harda mota sabuwa ya saya masu ita da mahaifin shi.
Sun tafi a cikin dadin rai duk muna tsaye a kofa munyi masu rakiya gaba dayan mu gidan in ka debe yaran Raliya da suka ki fitowa raka su kawai.
Suna dagawa sai Raliya tace munafunci dai baiyi ba wallahi ra juya zata fara tafiya sai Zulfa tace waye muna fukin yanzu a nan ke nan ?
Ta juyo tana cewa da ita wanda duk ya damu dashi nakeyi aiko nan fada ya barke a tsakanin su Hindatu tace da ita wanan maganan da kikayi ai dole ne a tambaye ki ko.
Tace kai nifa duk wanda ya saya na sayar mashi waye ba munafukin ba ko waye bai san munafuncin da akayi ba anan.
Duk dai tsiyan mutum sai ya ganni a gidan nan kuma na aje yadda kowa ya aje nashi sai dai a mutu da haushin kura.
Don ta Allah bata mutum ba an dauka ko mutum juya ne duk bakin ciki da hassadan da ake min kallon kowa nake wallahi.
Yanzu ai sai kiyi da wanda kika gani Juya a cikin mu ko don Allah ya raba gardaman shi ko a nan saukin abin yaba kowa ba maiwa wani gori kuma .
Kai fadan nasu yai tsanani har takai zasu fara dangwaran junan su nace haba haba maman Ihisan kin manta da halin da kike cikine kada kiyi soma motsa jikin ki haka zaki iya samun matala yanzu kuwa.
Da sauri hindatun ta dan juyo ta kalle ni tace kedai fa dama ko yakai wa kowa ko ina zan biyewa wanan yar kakagidan mu lalace tare ta baya taji an shako mata wuya sai ko kokuwa ya kaure tsakanin su sosai ikon Allah.
Ni da nafisu watan ni ne na samu na raba fadan aiko sai ga jini ya balle wa hindatun take a wurin nan kuma muka shiga wani sabon fitina.
Yadda nake da haka na gigice nasa su Amira suka kama min ita zuwa mota don ita Raliya ma bata tsaya kan ta ba mun isa asibiti da ita duk wani abinda ya dace muke mata.
Da kyat da sudin goshi na samu cikin ya tsaya amma mun yanke cewa idan bai tsaya ba zamu cire mata baby din don anyi scaning mace ce a cikin ta.
Ina kan ta har garin Allah ya waye har isowar daddy da iyayyen ta muka dora da su daga karshe dai dole zamu cire cikin don lafiyan shi da nata ita uwar.
Nai mata aiki na fitar da yar baby da bata kosa ba muka kaita dakin adana irin su don kulawa tasha matukar wuya sosai a lokacin.
Uwarta sai bina take duk ta rude tana fadin don Allah Rahama a taimaka yarinyar nan ta rayu kada ta mutu nace da ita.
Mama duk abinda na sani shi mukeyi idan Allah yayi zata rayu zata rayu din don haka Allah ya rubuto mata wanan matsalan.
Cikin yardan ubanginji uwar taji sauki itama yar babyn na samun kulawa sosai tana dan murmurewa a hankali
Sati uku ban huta ba gashi watana na tara na batun tsaya min haka ga bakin kano na tashigowa duba jikin hindatun don an sallamota sai dai baby din dake asibiti har lokacin.
Ranan ina kwance na dan samu hutu sai ga mahaifiyar hindatu har dakina take cewa nazo don Allah wai babyn nan kamar bata da lafiya da sukaje bata nono haka na daure na mike muka nufi asibitin lafiyan yarinyar kalau bayan an dubata nace mama ku kwantar da hankalin ku idan an shiga sati mai zuwa za a bamu ita mu dawo da ita gida insha Allahu.
Daddy ma ya iso don an buga mai waya yake cewa don may baza a bar ni muyi aikin mu ba ba a ganin nima halin da nake ciki ne ya kamata su tausaya min hakana mana dai.
Ni kaina wanan fitinan ya fara isata haka wanan haukan yai yawa a gidan nan na yau daban na gobe da ban wai kuma duk a kan kishin mutum daya ake wanan abin haka.
Ina son yin transfer na koma kano da aikina na barsu nan amma basu yarda ba wai sai dai lagos ko portherqut zan iya komawa ba arewa a ciki inda zan iya komawa din yanzu.
Fitinan ya isheni haka ko da yaushe a cikin tashi hankali harda batun salwantar da rayuka gashi kan wanan zancen har yau daddy baiyi wani magana ba akan zancen.
Tun kowa na jiran matakin da zai dauka har akaji shi shiru ba wani magana kuma ga Raliya na girkin ta daidai da kowa lafiya lau ba wani fitina.
Da haihuwa yazo min a satin da duk aka dawowa Hindatu da yarta gida satin naji haihuwa yazo min daga Amira sai Aisha da sai mama Altine na dauka muka nufi asibiti da su.
Don daddy ya tafi kano duba jikin hajiyan shiko da na bar gidan duk suna barci ba wanda yasan fitina da asuba.
Tara na safe na haihu lafiya sai dai nima haihuwan yazo min a bazata don dama ina zargin hakan a gare ni.
Macen ta fara fitowa sai namijin da ya dan dauki lokaci ya biyo baya ta duk kan su kuma a cikin koshin lafiya sukazo duniya.
Sai da komai ya kammala na kirashi ina sheda mai na haihu daddy yace what ko dai kin fadi ne nace gasu kaji kukan su ai.
Yace may kike nufi nace tau ga su dai ai kaji su ko yace Rahama tagwaye kika haifa murmushi nayi kawai ban ce uffa ba dai.
Tare da doctor Fati muka dawo gida nan kowa yake mamaki da haihuwan sai dai duk wacce taji biyu na haifa sai fuska ya sauya a wurin.
Ba wacce bata sauya fuska ba daga cikin su ranan daddy ya dawo garin shi da mama Laraba suka shigo tare.
Da farin cikin shi ya karaso dakin don gani kyautan da ubangiji yai mashi a kwance suke saman gado yayin da mama Altine take zaune bakin gadon ta mimike kafafuwan ta duka biyu ina ban daki fitowa na yai daidai da zuwan su.
Sannu da zuwa nake masu amma hankalin su na kan yaran dake barci nade a cikin towel suna saboda sanyin da akeyi a lokacin.
Idon daddy kyam a kaina ya kalle ni ya dubi yaran yace dani so da gaske kike Rahama tagawaye ne dauke a cikin ki ashe baki fada ba.
Nace na shiga uku daddy wallahi
Showing 411001 words to 414000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138 Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153