Hankalin mu duk a tashe don ko ita hindatun jikin ta yayi sanyi sosai dole yarinyar na ajikina muka tafi asibiti mu uku hindatun ce take jan motan ina dafe da bakin ta don jinin bai tsaya ba har lokacin.
Ba karamin ciwo taji ba ni da kaina nai treating din yarinyar yarda ya dace muka dawo gida.
Nikan muna fita mota nai masu Allah ya tsare gaba na shige hanyar part din mu.
Na samu anty na falo zaune tace dani har kun dawo Rama yanzu dana fito Gajiye ke fada min abinda ya faru ai.
Rama sai nake ganin kin fini saukin kai a wani fannin har yaushe suka gama maki kazafi akan yarinyar nan don kawai su bata ki ga maigidan Allah ya kare kawai bai dauki zancen su ba.
Nace ina zama wanan kuma don kan su ai yarinyar taban tausayi ga yarinya a wani hali amma don hauka wai fada sukeyi su.
Ai idan kan yara ne su basu kunyar hakan gare su, shiyasa nake jin dadin yadda ki kaiwa yaran nan training ba ruwan su da shiga wurin kowa yanzu balle su dauko min magana ina fama da kaina.
Anty idan kasan halin mutum sai kaci maganin zama dashi ai ba sai sun gansu ba balle suce ga abinda sukai masu kuma.
Ashe maganan bai kare ba zuwa rana ni dai ina barci sai jin hayaniya nayi ashe yan uwan Zulfa ne suka shigo gidan.
Fada sosai akayi tsakanin su da Hindatu ranan inda suke cewa sun fahinci dai so Hindatu takeyi ta kashe yar zulfa din tun tana ciki.
Sai ita ma hindatun ta buga waya ba a dauki lokaci ba sai ga nata yan uwan sunzo take gida ya koma kamar gidan wasu yan tasha can .
Ban tsaya ba na ja yara har gajiye uwar son jin kwam muka shige na rufo kofan mu muka bar su can suna ta fitina tsakanin su.
Ban san waya buga mai waya ba sai gashi ya kira waya a cikin fada yake magana da anty naji tana fadin ni may kake son nayi a kai tunda ba saurare na zasuyi ba.
Hajiyan daddy ashe sun shigo gidan ita da mama laraba da sauran yan uwa fitina sosai akayi ranan.
Hajiya tazo har kofan mu da kanta zan iya cewa tun shigowa na gidan da sunan aure yaune zuwan ta na biyu gidan tun haihuwar yarinyar da tazo barka sai yau ina ganin kuma maigidan ne ya sa su zuwa gidan.
Jin itace ke buga kofa yasa muka fito amma nai warning din yaran da kada wanda ya fito waje daga cikin su.
Nan muka shiga gaidasu ina duke a bayan anty muka gaidasu a cikin ladabi anty tace hajiya ashe kin shigo gidan.
Tace yo ba dole ba yar nan tunda na fahinci so suke su kashe min da da ran shi ni kuma ba yarda zanyi ba da hakan.
Yaro yana tsaye yana nema maku abin rufin asiri amma ku kullun kuna gida sai bakin fitina ba karewa a kan ku ne faraun din zaman kishi ko may ?
Hajiya sai hakkuri don ko nai magana ba jina suke ba yanzu Rama ce ma ta kaisu asibiti don ba ko ta kan yarinyar da taji ciwo sukeyi ba don hauka.
To kiji fa inji mama Laraba tace ina shekaran jiyan nan ita wanan mara hankali ta hau ta da fitina wai zata taka mata ya da mota kuma da aka bincika ashe zancen ba haka yake ba ma sheri ne kawai irin na kishin hauka.
Hajiyan daddy tace bakinji ba nifa Laraba halin yaran ya isheni ace gida kullun cikin matsala kamar akan su aka fara zama da mata hudu a gida.
Mama Laraba tace ga kwanaki wai gorin haihuwa ma su kaiwa wanan yarinyar amma yau ki duba itace ta taimaka aka kai yar nan asibiti kuma.
Hajiyan daddy tace wanan kishin nasu ai son kaine baka taba jin matsala ya faru ka samay su da gaskiya.
Ita wanan ta tashi a gidan su uwarta ce kawai mata a gidan ubanta shi yasa take da gurin fanin sai ta watsa kowa a gidan ta zauna daga ita sai yarta kawai.
Mama laraba tace yanzu ashe kin gane abinda na dade ina fahintar dake akan wanan yarinyar duk wani makirci a gidan nan itace mai kulla shi.
Ita ko wanan shashan bata da wayo sai ta hau ta zauna bayan tasan cewa ba don Allah take zama da ita ba.
Hajiyan daddy tace ni gaba dayan su duk wace ba zata bawa yarona kwanciyan hankali ba a rayuwan shi ashirye nake da ya sallamay ta nagaji da goyawa karya baya haka.
Duk wacce bata iya zama da kishi hanya a bude yake gare ta ba zan yarda su tsiyata min yaro ina ji ina gani ba haka.
Yanzu ki duba a baya ina jin hauahin wanan yarinyar Saade akan gaskitan ta Zaliha ta hana na fahinci komai a gidan nan don son kai irin nata da yarta ke yar naki da ko wayau bata dashi.
Da zulfa na da wayau yau gidan nan wa yakaita kusanci da yaron nan amma wai da ita ake hada baki a cutawa dan uwanta jifa wanan maganan yau babu dadin sauraro ko kadan.
Daga inda anty take tace ayi hakkuri hajiya anyi kuskure sai dai a gyara kawai.
Cikin bacin rai hajiyan tace idan ma bazasu gyara ba kowa ta fice ta bar mi yarona nagaji da fitan su haka wallahi.
Duk wanan maganan da ake tsaye suke daga kofan shiga part din anty sukeyin shi don basu shiga daga ciki ba.
Sukai muna sallama suka tafi muka rako su har gurin motan su sai faman fada hajiyan daddy keyi tace don hauka kowa ta kwaso yan uwanta a cika gida kamar gidan danbe kuna zubawa mutane shakiyanci haka yaro nacan gurin nema maku abin rufin asiri sam bazan lamunci wanan halin ba a gidan nan.
Mu dai muna tsaye ni dai ban tanka su ba har suka fice hakan ma masu fitan sai da hajiya taga ba kowa a gidan suka ja motar su suka tafi.
********* ********* *********
Tun wanan lokacin na kula da kowa a gidan sha,anin gaban shi yake yi ba mai yi da dan uwa a tsakani wanda nasan na kwana biyu ne kawai mai hali baya fasa halin shi ai.
Na dawo school agajiye na shigo gidan na zauna gun anty muna dan hira take cewa dani gaskiya Rama nikan wai yaya za, ayi na samu wanan maganin da kika kawo min na dada sha.
Don naji dadin shi kwarai wallahi kin ga na daina jin wanan yawan taunan jikin da sauran su gashi yanzu har nai barcina normal har safe.
Nace masha Allahu dama haka ake so kasha magani da zuciya daya batare da ka tsaya kwankwanto a kan sa ba.
Nace niko kinga da shakku ma nakawo maki shi wallahi don ban zaci cewa zaki sha ba anty yadda mutumin ya dinga gidada maganin shi yasa na sayo shi gashi kuma da kudi kalilan akan dubu biyu na karbo shi fa.
Tace kaji ikon Allah ba ni kan ai yadda zan samay shi yanzu naci gaba da shan shi don yai min dadi sosai wallahi.
Waya na ne yai kuka na ciro shi daga hand bag dina da sauri ina kokarin duba wanda ke kirana a lokacin nan.
Daddy ne na gaida shi a cikin mutunci tankar yana a gurin ne tare da mu yake tambayana kina gida ne Rama na amsa mai da eh daddy.
Yace don Allah kije part din Zulfa ki duba min yarinyar nan bata da lafiya wai inji uwar, don na fadawa doctor yace ai maki magana zaki fahinci komai akai.
Ina sauraren shi jikina yai sanyi na dai amsa mai da tau a sanyaye na kashe wayan.
Anty ce ke tambaya na may nene ya faru kuma don ganin yanayi na a sanyayye.
Nace da ita wai baby ce bata da lafiya naje na duba ta a part din su yanzu doctor yace na duba naga may ke damun ta.
Tace to ai sai ki tashi ki tafi tunda yai maki magana kada kiyi laifi kuma gurin shi.
Daga part din anty na wuce zuwa wurin yarinyar dan na dubata na gani na shiga part din gabana yana faduwa don yaushe rabo dana shiga gurin su.
Sallama na biyu kamar babu kowa a part din sai can dana sake wani sallama naji yar aikin ta ta amsa min.
Ta karaso muka gaisa da ita takewa dani lafiya dai ko tambayan ya dan sosa min rai amma na dake ina cewa ina babby din da bata da lafiya din.
Tace tana ciki bari na fada masu ta shige ta barni nan a tsaye ta jima bata fito ba daga ciki can sai gata tana cewa dani wai ki jira tana tafe yanzu .
Na kusa kai minti talatin ina tsaye a inda nake sai ga ta tafito da yarinyar a kafadar ta tana faman wani ya tsunar fuska dagani dole ne ta fito din.
Nace da ita ashe baby ba lafiya kuma haka tace eh gata doctor yace wai na kiraki ban san ko zaki fahinta ba ma yadda take din nan.
Murmushi nayi na karasa zuwa inda taja ta zauna saman kujeran dake kusa da kofan fitowan ta dakin.
Nakai hannuna a saman jikin yarinyar najishi radau ya gashe mata sosai nace subbahanallahi ai fever yai mata yawa na duba bakin ta da idon ta gabana ya fadi.
Miko min ita nan nagani kamar ba zata bani yarinyar ba na dai karbe ta na fara cire mata rigan dake a jikinta a hankali.
Take cewa zafin jikin dashi ta kwana haka na bata magani bai sasauta mata ba har yanzu.
Nace miki min towel da ruwan sanyi wani kallo ta watso min tace may za, ayi dashi kuma nace cikin daurewa zan goge mata jikin ne ta dan samu relief.
Tace a yadda take din nan kuma a daba mata ruwan sanyi a jikin ta nace shine saukin ta a yanzu ai.
A, a gaskiya ki barshi ba zan yarda ba a zuba mata ruwa masu sanyi a jiki yadda take din nan a haka ?
Aiki baka haifa ba ka tausayawa wanda ya haifa tunda ba a jeji na dauki ta ba ko a jejin ne ma sai da nasha wahalan zuwa ai dauko ta din.
Allah ya baki hakkuri nace da ita tare da fadin baby Allah ya baki lafiya ko, na juya na bar part din don yamma yayi sosai lokacin.
Ban nufi gurin anty ba na shige wurina na samu ta kawo min kayana da na bari a gurin ta da zan tafi duba yarinyar.
Nai wanka da dauro alwala na nufi sallah din lokaci yayi na magariba ina zaune ina lazumi naji an shigo min daki kai tsaye na juyo ina kallon su.
Rahama wai kizo jikin baby ya rikice ki gani nace Allah sarki a kaita asibiti don ni ban taba haihuwa ba ban san zafin yaro ba kuma ba aikin na sani ba.
Don ma kada a damay ni na jawo wayana na kashe tare da cewa Fatima ta rufo min kofan falona da key.
Kallo na take cikin mamaki don tasan lokacin rufewa bai yi ba amma babu yadda zatayi dole ta rufo kofan don ba fuskan tambayana.
Yarinya ta mike kamar ta mutu uwar ta sa hannu ga kai tana faman kurma ihu duk gidan ya rude ta kwaso yar rabe rabe zuwa waje.
An kira shi ya na neman layina amma wayana a kashe yake bai samay ni ba ya kira anty a rikice yana tambayan ina inane wai bai samay ni ba tace dashi ina ciki yace ta dubani baby jikin ta ya rikice mata sosai sun kirashi suna kuka.
Da kanta tafita ta duba yarinyar taga yanayin da take ciki da sauri ta juta zuwa inda nake gashi wai motar uwar ba lafiya ya kwana biyu a ajiye.
Part dina ta nufa hankali a tashe tagan shi a rufe tashiga buga kofan dakin sai bayan dan wani lokaci na fito da kaina ina tambayan ko waye ?
Jin muryan anty yasa na bude kofan cikin tashin hankali take cewa kizo Rama baby ba lafiya nace anty Allah ya sauwaka amma ba zan tafi ba gaskiya.
Cikin mamaki tace saboda may Rama nace don ban taba haihuwa ba kuma ban san zafin da ba ko inda ake dauko shi kuma ban san may nake karantawa ba ni.
Ikon Allah yanzu dai don Allah Rama yi hakkuri zo ki duba yarinyar nan don dare yayi ko sosai.
Ban ki ta nata ba nabi bayan ta muka tafi daga ni sai dan rigan barcin dake a jikina sai ihu da kuka muka samu sunayi sosai nace wa yar aikin ta dauko min spoon da sauri daga ciki ta juya da gudu ta dauko karban yarinyar nayi na fara bata taimakon gagawa daya dace ai mata nace debo min manja ta kawo min na bude bakin ta na dan dura mata sai ta kara mikewa ta sake wani irin zawo mai wari ta mike da kyat na samu ta sake hakoranta daya cije guri daya da farko.
Wani irin ajiyan zuciya ta sauke a hankali nace a miko min ruwa ta miko min na shafa mata a babban yatsan kafatan ta sai ta sake ajiyan zuciya tasaka kuka cikin ban tausayi.
Nace da uwar akaita wurin likita ya dubata zaifi ina fadan haka namike ina fadin Allah ya sauwaka ya bata lafiya na wuce abina ban tsaya ba.
Duk suka bini da kallon mamaki cikin damuwa dan suna son suyi magana amma naki tsayawa gurin.
Cikin kuka Zulfa ke fadin Rahama don Allah zoki duba min ita don nayi kiran doctor mamud yaki zuwa tun dazu nake kiran shi yana cewa na nemay ki.
Ban tsaya ba na shige abina wurin anty na fada saman kujera tare da lumshe idanuwa na ina mai jin takaici a raina.
An dan jima kadan sai ga anty ta shigo part din tana girgiza kai take cewa kai wanan yarinyar najin jiki wallahi.
Allah ya sauwaka nace daga inda nake kwance take cewa wai wayan ki a kashe yake ne halan Rama yanzu daddy ku ya kirani wai bai samay ki ba.
Nace na kashe wayan ne anty bana son ya kira ni nan na fada mata abinda ya faru tsakanina da Zulfa tace dani basu da wayau wallahi.
Wai gorin cikin nan da suke maki kece zaki bawa kanki komay ?
Jahilci fa na cin wa yan nan matan kan bakin kishi mutum ya dinga yiwa Allah izgili hakan yanzu gashi in ba fahintan abinda ke faruwa yayi ba ran shi a hasale yake yana ganin kinki duba mai yar ne shi.
Nace anty baki ga irin wullakancin da matar nan tai min ba dana shiga part din ta duba yarinyar almost to thirty mins ina tsaye ina jiran fitowar ta na duba yar nata fa.
Ban ci gaba ba sai gashi ya kira anty ga waya yana fadin wai ina, ina ne haka take fada mai gani zaune tare da ita yace taban waya din.
Na karba ban ko gaidashi ba ya fara fada inda yake shiga banan yake fita ba harda fadin don ban san zafin yar ba ne yasa zan yi mashi haka yasan maganina ai tunda karatun da ya barni ina yi baiga amfanin shi ba tun yanzu.
Raina ya baci ina sauraren shi anty ce ta karbi wayan a hannuna tana fadin haba besty ka kwantar da hankalinka mana ka fahinci maganan.
Yace wani fahinta zanyi har zance mata ga abinda nake so ta tsaya tanawa mutane wullakancin banza haka.
Bafa wullakanci Rama tayi ba besty uwar yar ne ta nuna bata yarda Rama ta duba mata yarta ba sai dai wani ya dubata can daban.
Kamar ya bata yarda ba bayan munyi magana yanzu take cewa surport kawai taba yarinyar tabar gurin ya kuke son tayi da yar data bar mata.
Shiru tayi tana sauraren shi don tasan ya hau baya jin komai a lokacin sai ganin laifina kawai yakeyi.
Karshe ma kashe wayan shi yayi ya barta da waya a hannun ta tana bin wayan da kallon mamaki don yaki ya fahinta ga maganan.
Tace kyale ta da yar ta duk abinda zata fada mai ita ta dade ban dade a zaune ba na bar part din zuwa nawa cike da bacin rai.
Tun cikin dare yan uwanta suka shigo suka kwashe su zuwa asibiti na sha zagi a gun su sai cewa suke ban ki yarinyar ta mutu ba ai don nima banda shi mu zama daya ke nan.
Ni dai ban kula su ba ban kuma je asibitin ba wanan karon na share su gaba daya haka shima bai kara kira na ba tun wanan lokacin nima haka ban kirashi ba.
Kwanan yarinyar biyu aka sallamo su uwar ta dauki gaba dani itama hindatu ba dadi a tsakanin su.
Ina karatuna ina hadawa da business dina ban tsaya bin ta kan su ba ban ma da lokacin fitinan su a raina.
Abinda
Showing 246001 words to 249000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83 Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153