kantine na yara har da yar gurin zulfa dake tare da mu yanzu.
Mamakin wanan hidiman hakaka ya kamani sosai bayan na gama gani na koma ni kadai tana zaune na durkusa tare da dafa gadon da take sama zaune akai na dukar da kaina ina cewa antyna nagode kwarai Allah ya saka da alheri Allah ya baki lafiya ya raya maki yaran ki.
Ta dafa min baya tana cewa da akai may kuma Ramana da wanan irin godiyan haka ba iya ka ?
Ke fa tawa ce wanan ai ba komai bane koda kuwa ace ma biyanki wahalan da kike min nake yin ban maki komai ba ai.
Samun yarinyar arziki irin ki yanzu mai zuciya daya haka ai sai an tona bani ba har wa yanda nake tare dasu sun sancewa na samu saukin alamarina zama dake Rama kowa sai dadi yake ji min wallahi.
Nai murmushin jin dadi har cikin raina naji dadin yabon da tai mim sosai na dade zaune tare da ita muna hiran yadda abubuwa ke tafiya yadda take son ayi shi.
Washe gari suna na gyara ko ina yadda ya dace ga masu runfuna sun zo sun fara kafawa a haraban gidan.
Kafin wani lokaci gida ya soma cika da yan uwa da abokan arziki masu zuwa taya murna haihuwan new baby Yusuf yaron da yaci sunan mahaifin shi kuma sunan kakan mahaifin shi ta wurin uban shi.
Nan mata suka fara rade, radi wasu najin dadin hakan wasu kuma na gulman hakan wai son da ya kewa uwar yaton ne ya shafi yaron har yaci wanan sunan nashi.
Taron mata ba, a rabasu da gulma irin haka irin wanan maganan ne har ya tunzura sauran matan gidan suka kasa boye bacin ran su akan hakan.
Har Zulfa dake gidan mahaifanta har lokacin sunan don maigidan bai kara waiwayan ta tunda ya tasa keyan ta zuwa gida.
Duk da mama Laraba tayi magana akai yace da ita ba yanzu ba tunda bata farin ciki da karuwan da ya samu mau zai sa adawo da ita gidan kafin suna.
Asalima bazai dawo da ita ba sai mama zulai da yarta sunzo sun ba mama laraba hakkuri akan kuskuren da su ka tafka na ci mata mutunci kan gaskiyan ta.
Gidan da akwai kishi daga daya zuwa hudu akwai fitana kala kala kullun da wanda za, a bullo dashi ko wani rana da nashi sabon samfarin fitina a gida mata ke nan uwayen kishi da abin mu muke zuwa duniya.
Ko karamar yarinyar mace idan suna wasa bakin jin sunce ga kishiyata sai dai ace ga mijina.
Hindatu mai farin ciki miji ya zama nata ita kadai yanzu daya ta haihu daya kuma ta samu matsala da maigida.
Sai gashi bakin cikin saka sunan yaro kawai ya kauda farin cikin a lokaci guda shedan ya rude ta tafara mugun hali tun mutane basu watse ba.
Mijin su jarumin mazane bai yarda mace ta kawo mashi raini don baida wasa da sakaci gurin mace yasan halin matan shi shiyasa yake tsaurara masu sosai bai da fuskan yin raini gare shi.
Kowan su fargaban shi take suna taka tsatsan da ala, amarin su don irin hukuncin da yake daukan masu da sunyi mashi abin rainin hankali yanzu ne zai hukunta mace.
Gasu su duka ukun kowace na matukar mutuwan son shi a ranta don dai ga ilimi ga kyau ga arziki Allah ya hada ya bashi gaba daya.
Sai dai akwai shi da saurin fushi baida sanyi ga duk wanda ya taka shi koda a cikin yan uwa ne.
Haka yasa ya zama wani jarumin jarumai ga matan shi da yan uwan shi kowa na kafa kafa da alamarin shi.
Muna can muna shagalin buki a part din mu part din Zulfa kuma suna zuba tsiya ne da maigidan.
Hala yasa taja kofan part din ta rufe abinta duk wace ta, zo zatashiga zata samu gurin a rufe taki sakewa kowa fuska aga sanyan ta.
Shi kan shi maigidan aiken shi ya kai uku amma taki kula shi sai ja aji takeyi wanda shi a lokacin bai ma fahinci may takewa fushi ba hakana.
Ya taso yazo da kan shi bai samu fuskan arzki ba haka yasa ya fita batunta ya juya zuwa part din anty.
Nan ya tsaya tsakiyan part din yana neman mama Laraba tafito yake fada mata abinci yake son a hada mai akai mashi can tsohon gidan shi don akwai mutanen shi da suka zo mai murna irin su Bashir.
Mama tace wanan aikin sai Rahama ita ce tasan kan komai nasu a gidan yana tsaye yasa a kirani nazo na durkusa a gaban shi, yake cewa don Allah ki hada muna abinci kamar na mutum gobe Hamza zai zo ya dauka.
Dakin anty na nufa na sheda mata sakon maigidan nasu ta umurce ni da naje na shirys na tabbatar da na hada komai yadda ya dace a hada din.
Store na shiga na fito da sabbin kula wanda ta tanada don mijin ta na hada masu abinci irin yadda akai training din mu a training school danayi na two month.
Ba a jima ba sai ga hamza driver gida yazo dauka na dinga fitar mai dashi yana jida zuwa cikin mota har nagama komai ya wuce naci gaba da sha, ani na.
Yana can yana Allah Allah a fitar dashi a kunya yadda abincin ya samay su yaji matukar dadin hakan don an fitar dashi kunyan abokan shi sosai.
Yar aikin hindatu ce taga lokacin da nake mikawa hamza driver abincin maigida taje ta fadawa uwar dakin ta abinda ta gani.
Take kuma ran Hindatu ya baci taga ai anci amanan ta don may Saade zata maigida abinci bayan ba ruwan ta da miji yanzu kuma tunda ta haihu ne ?
Wani sabon fitina ya sake kulluwa a gidan kuma taiwa maigidan dogon text a waya na tuhumar ya ci amanan ta ya shiga hakkin ta har take cewa tagane kan shi na rawa akan yar aikin saade don yaga kyakyawan yarinyar kada yai tsanmanin ba ta fahinta bane da hakan.
Wanan text din yai matukar tayar wa mijin su da hankali idan akwai abinda yaki jini a duniya shine zargi a kan shi yau ga matar shi na aure na mai mumunan zargi a kan shi bayan ta san shi tasan halin shi tasan kuma ko shi waye .
Anty ta samu abin arziki sosai ga wanan haihuwan da tayi yan uwa sunzo kuma sun kawo alherin si a gareta wanda ba komai ya jawo mata hakan ba sai halinta na alheri ga mutane shine yau take girban abinta.
Yara su sakani a gaba dole na fara masu tanadin party su daga abin snacks da na sha da wanda za aci ai rawa mun gyara gurin tsaban nan yara suka taru Farida tana muna MC ni ina kula da fannin abinci.
Can ana ta rawa da ihu har wasu manya sun zo inda muke suna kallon mu, farida ta bada gurin wai mu fito zamuyi rawa ni da Nasir da Hanifa .
Muka fito kamar yadda ta bukata aka saka muna kida nan muka fara rawa mu ukun a ka dauki tafe a gurin ganin yadda muke rawa dukkan mu ukn a tsakiyan fili gashi an zagaye muna ana kallon mu.
Daidai lokacin ne daddy ya shigo gidan zai shiga gurin anty ganin mutane sun rage yawa sosai shine ya samu muna tsakiyan fili muna ta casan rawa hankalin mu a kwancen.
Mamaki ne ya kama shi na ganin harda Nasir yau a tsakiyan fili yana rawa shima tare da mu.
Yagirgiza kan shi ya sa kai ya wuce ciki nan yake tambayan anty yadda take son ai mata da naman da aka dawo dashi gurin gadawa a lokacin.
Tace bari na turo Rama tazo ta fitar muna ita da mama Laraba ko ?
Yace wanan kaunar taki sai ki tafi tsakiyan filin rawan can ki fiddo ta harda Nasir yau a gurin rawan.
Dariya tayi tana cewa ikin Allah ashe har an fara party ban sani ba bari nazo na naga may suke yanzu zan turo ta ita da su mama sai ta kama masu .
Rawa muke tika sosai a tsakar fili anty tazo ta watsa muna sweets da su biscuits yaran dake gurin suka shiga kwasa ana ihu a karshe tabimu da kudi naira dari biyar biyar dukan yaran dake gurin nawa dana Farida ne taba mu dubu da dari biyar watau guda uku uku.
Nan muka shiga sowa kamar wasu kananan yara damu a gurin ta rada min a kunne nazo naje su mama na jira na a waje.
Da sauri na fito nabi su mama ban san ina suka nufa ba sai da naga sun nufi part din da duk zamana a gidan ban taba shigan shi ba, koma zuwa kusa da wurin ma ban tabayi ba.
Cak naja baya na tsaya sai da mama Altine tajuyo tana cewa dani nazo muje mana nace da dai ku shiga ku fito mama zan jira ku anan.
Ke kada ki bata muna lokaci don jiran mu akeyi da sauri na biyo su muka shiga falon yan a zaune shi da bashir da wani mutum da ban san shi ba, nama ne an gada raguna har uku banda na shanun da akai cikin gida masu aiki nata faman aikin tun safe shine kuma tasa muka kwalla da cincin anabawa mutane yan buki.
Tsayawa fadin tsaruwan wanan falon bata bakine hura suke suna kallo a tv ana wasan ball sai naji sunyi shiru nan suka shiga gaisawa da su mama can na make bayan mama ina gaidasu suka amsa min a lokaci daya.
Anyi kasafi yadda za,a raba nama na kira farida a gaban su mama muka yanka aka shiga aikawa kowa da nasa naman wanda suke nan basu tafi gida ba a lokacin.
Nan aka ban na kason Anty muka kama zuwa kitchen din ta nida Farida muka shiga gyarawa.
Yaran da na bari gurin party suka kwasa suka biyo ni nan kuma muka kafa wani sabon wasa a kofan har dare muna tare da yaran .
Da kowa zai tafi na bashi take awaye da kayan suna suka koma gidajensu don anzo daukan su.
Washe gari ban tashi da wuri ba saboda a gajiye nake sosai don haka na dan makara da safe sai dai ina zuwa dakin anty tace na bar yara har monday su shiga school tun da friday ne short day ne dama.
Haka yasa na dan kara samun saukin aiki na gama abin karyawa da gyaran part din mu dake bukatan gyara sai goma na gama nai wanka na koma na kwanta don duk nagaji a lokacin sosai.
Koda sauran yara suka tashi suna tambayana Anty tace dasu ina nan akwai inda na samu na kwanta kila.
Niko na shige dayan part din na Anty da babu kowa a cikin shi na samu guri na kwanta daya daga cikin dakunan part din sai barci.
Ban fito ba sai daya saura ko shi yunwa ne ya tayar dani a lokacin na falka ba don barci ya ishe ni ba dai.
Ina shigowa kowa na falo a zaune duk suka bi ni da kallo tare da tambayan ina na boye ne ga mama har hankalinta ya daga.
Na kalli mama Altine naga duk tana cikin damuwa nace ina wancan shiyan da ba kowa na kwanta na huta.
Anty dake ba yaron ta nono tace maza samu abinda kikaci nasan baki karya ba maimakon na je samun abinda nace sai na koma na zauna kusa da ita ina wasa da yaron da ke shan nono ajikin ta.
Tace ga yaranki nan tun safe suke ta damun mutane da tambayan kina ina ne na kalli na Nasir dake zaune a takure nace my boy zo gani na dawo kaci abinci kuwa ?
May zaici kin san halin shi ai da miskilanci tea yadan sha kadan yana hadiyan bakin rai daya saba nace kai Nasir bana hanaka fushi ba ko , .
Zo muje mu karya naja hannun shi muka fice daga shiyan dani dashi sai ga su Amira da hanifa sun biyo mu a baya tare muka zauna muka ci indomie a kitchen din muna hira dasu.
Da sauri na tuna jumma, a ne na shirya su suka bi daddy zuwa sallah koda suka dawo nima ina sallah alokacin nan suka samay ni dakin mu suna min hira wai dadyy ya basu kudi sun ba da sadaka a masallaci.
Duk abinda suka gani saida suka labarta min shi a gurin ina jin su yanayina dai tun safe dana tashi banjin dadin shi ko kadan a lokacin haka kawai nake jin raina a bace.
Sulalewa nayi zuwa gurin anty dake tsaye a kuryan dakinta tana kallon kayan bukin da ta samu jin nashigo take cewa dani yauwa zoki ta fitar min da kayan nan mu gani Rama.
Na fara fitar da kayan ne a kasalance cikin yar murya nake cewa anty ko kina da nomban lawal mai waya na garin mu har yanzu ki bani.
Da mamaki take cewa yau kuma gida ya biyo maki a rai ke nan ko ?
Nace nayi mafalkine da kanina yau shine nake son jin labarin gida naji ko lafiya suke tace gama sai na baki ki kira su.
Dama nima ina son nai maki magana idan kunyi hutu sai ki shirya kije ki je ki gane su ko ?
Naji dadi don dama ina kewan yan uwana da iyayyena tunda ban taba tafiya haka na barsu ba tsawon lokaci sai auren da nayi ne ya dan rabani dasu na dan lokaci.
Turamay kusan guda sabain ta samu duk kuma masu kyau ne sai kayan baby masu yawa sai lokacin ne take gwada min wasu set din akwatina wai daddy ne ya saka masu shi bayan kudin da yabata tai sayayya a kasan waje da suka tafi take cewa Rama ni may zanyi da kaya haka ne wai.
Ki duba ki dauki duk a abinda yai maki daga ciki ki bayar a dinke maki su kece yanzu ke da bukatan dinki don ke bazawara ce bace kai anty bazawara kuma ?
Nifa nakan manta ma da wai nayi wani aure can inba dai na tuna da marigayi ba gurin addua don kullun nai sallah sai nayi mashi addua sosai.
Tace aiko kin kyauta wallahi dama shine tsakanin mu da mamaci ai wanda ke raye a duniya yaiwa mamaci addua a kullun don kyautata naka karshen kaima.
****** ************ ******
Liman ne zaune tare da maigari su biyu suke tataunawa inda maigari ke bashi shawaran cewa yana son ya samu wata gwauruwa ya maye gurbin uwar gidan shi da ta rasu su zama uku gare shi kuma .
Liman yacd hakan yana da kyau don sunna ne mai karfi yin hakan sai dai a duba ta gari a gani waccd ya dace don matan yanzu ba kowace mutum zai kwaso ya jefa cikin zurian shi ba ta bata mai zama da iyalin shi.
Maigari yace nima Liman tunanen da nakeyi ke nan yasa nabaka wanan shawaran ko za, a tayani dubawa don Allah.
Shiru liman yayi sai zuwa can yacd may zai hana mu fada neman wanan yarinyar da ta rabu da Audi mugani ko za, a dace don yarinyar nada mutunci nake gani.
Wata ke nan liman yace Asiya mana yar gidan Ali fillo da suka rabu da Audi kwana kin baya tunda taki koma mashi ina ganin zata fi dacewa dakai insha Allahu.
Maigari yace kai amma Liman naji dadin wanan shawaran naka din tun tana budurwa naso na nemay ta sai kuma akace ubanta yaba Audi ita shiyasa na bat zancen a raina.
Kila rabonkane yasa taki komawa gidan mijin nata don haka sai ka shirya muje mu samu mahaifinta da zancen.
Basu yi nauyin kafa ba bayan kwana biyu liman yaje ya samu mahaifin Inna da zancen yaji dadin hakan amma sai yace wa liman zai yi shawara da yar tashi don yanzu ita ba yarinya bace da za, ai mata dole da wanan shawara liman ya koma wa maigari kan za ai shawara da Inna ta bayan kwana biyu zai koma yaji yadda sukayi a can.
Da mahaifin inna ya samu inna da maganan sai cewa tayi duk abinda mahaifinta ya gani ita bata da zabi yanzu.
Yace shikan idan ta son kan shi ta yarda da auren maigari sabo da yana da mutunci kuma ai bai fi mijinki da kuka rabu ba shekaru nake gani.
Haka aka bar zancen kan Inna zata auri mai garin mu ke nan don kowace mace ma zata so ta auri shi idan ta samu.
Koda liman yazo jin shawaran da Inna ta yanke mahaifin Inna bai boye mashi komai ba yadda suka yi da yar shi ba aja lokaci ba Liman yace ranan Jumma, a za, a daura aure da yarddan Allah idan ma zata bari sai daga baya tarewa ba matsala.
Mahaifin ina ya koma mata da bayanin yadda sukayi da Liman a waje nan inna ta dan shiga damuwa gashi batai wani dogon shiri daya dace tayi ba don bata sa rai zatai aure ba a yanzu.
Shiyasa bata shirya ma aure ba yanzu komai bata aje ba da zatai aure ba da shi.
Tana cikin wanan tunane ne sai ga Lawal mai waya ya sallama gidan su yace waya ne daga birni akace a kawo wa inna waya
Showing 84001 words to 87000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29 Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153