aiko gajiye wai mu shirya lokaci ya kusa kada mu makara, haka nan muka fara shirin tafiya kayan kamu da ya saya muna na yan mta na saka a jikina wanda shine yan matan amarya zasu saka a gurin event din.
Gaba dayan mu har gajiye muka fito da sabuwar motar anty zamu tafi ni tabawa key wai na jasu mu tafi.
Duk saurin da muke ganin munyi ashe mun makara don gurin a cike yake da mata da yara an cika sosai can na samu guri na parker motar muka fito daga motar ina dauke da Jinior sai su Nasir da Amira da suka sakani a tsakiya.
Idanuwan mutane kamar yadda mata keyi idan anje gurin buki da sunga wasu su mayar da hankalin su gare su ana gulma hakane muma muna zuwa gurin ido a kan mu caaa.
Wata da nake gani yar gidan ne tazo da fara, a tana taron mu take cewa anty uwargida saurantan mata barka da zuwa dake da mutanen ki zo ga wuri acan ku samu ku zauna.
Wasu yan mata dake gaba aka tayar aka bamu kujera muka samu guri muka harde muma muka shiga baza ido muna kallon sauran mutanen gurin.
Muna nan zaune sai ga daya daga cikin yan matan amare mai kalar kayan dake jikina ta nufo gurin mu tana zuwa take cewa dani.
Yaya kika zauna a nan zo mi tafi can mana ga yan uwan mu a gurin ai sun taru zamu fito da amarya yanzu.
Na dan yi yake nace No da kibarni kin ga ina zaune tare da anty dina can ba wai wani nasani ba daga cikin ku ai.
Tace kada ki damu tana kokarin jawo hannuna da ido anty tai min alama da na mike nabita .
Badon naso ba na mike tare da mikawa Gajiye Jinior dake a hannu na na bita muka fice a haraban filin zuwa ciki.
Muna shiga take cewa hi girls ga wata babban kamu na cafko muna a waje can ta koma ta zauna cikin taron mutane yanzu na ganta na jawota zuwa nan.
Sai faman kallo na sukeyi don basu sanni na sai watace ke cewa yar uwa sai bamu san sunan ki ba kuma.
Nace Rahama Aliyu by name scholing in b, u, k, studying doctoring digree three to four hundrent level.
Sukace woow masha Allah ashe ke babban yarinya ce a cikin mu karama dake haka karatun naki yai sauri wallah Allah ya kaimu ga danshin ki yar uwa.
Guri suka bani na zauna wata ke tambaya na a wani gida nake a gatin nan ne nake cewa gida Yusuf Abdallah Rano.
Y, A, Rano fa mijin su Hindatu da zulfa da saade ke nan nace cikin gyada kaina da eh.
Kice a gidan manya kike yarinya dole ina ganin ki naga tsarin ki bana yara bane ai dariya ta bani sai da fararen hakora na suka dan baiyyana a fili.
Da sauri amaryan ta dago kai tana kallona cikin mamaki take cewa ko ke ce ke gurin anty Saade a gidan.
Nace a hankali eh nice ni sister din ta ce ai tace no warder yaya Ibrahim ya kafe a kanki ashe kin kai haka din ne irin ku sai a hankali.
Ke wani Ibrahim badai brother dinki ba ko tace shi mana ai ta sani kinga tayi shiru dama ina mamaki inda ta fito da ankon mu don naga ba wai na waye ta bane hakan.
Shiya karban mata ita kausar din shi yace na bashi duk wani kayan program din saida ya saya masu su biyu.
Kausar din ma bata iso ba har yanzu dayan tace kin san ta da shegen sanyi jiki ai.
Magana suke an rasa wanda zai gabatar da program din a cikin su don ance sai anyi dogon sharhi su kuma duk kunyan hakan suke ji.
Wanda na san bawai bazasu iya bane kawai dai halin mune na matan hausawa rashin sabo da wanan.
Nikan da koda yaushe a cikin resche muke turanci yanzu kamar zubar ruwan sama yake shiga a kaina don dun dole mutum yayi ko baiwa Allah.
Nace muga takardan wacce aka matsawa tayi ta miko min tana fafin ko zaki taimaka muna yar uwa kiyi muna please.
Nace ba matsala amma sai ki mun bayanin yadda kuke bakatan ai maku ko ?
Nan sulai min bayani na dan duba briefly na fanci may suke nufi akan takardan na dan yi masu yadda zan yi suka ce hakan yayi kyau ashe dama abinda ya hanasu fita ke nan ana zaune ana jiran fitowar su da amarya.
An sanar ga amarya fitowa da kawayen ta wanda atake har na dan saba a cikin su ina dan fahintar sunayen su da halayen su gaba daya.
Muna cikin jerin layi mun saka amarya a tsakiya a saka kida kaina yana a duke don ban saba da hakan ba har muka kai amarya saman mazaunin da aka tanadar mata.
MC ya fara gabatar da abinda ya tara mutane tare da fadar za, abawa mai bude taro da addua sai kawai naji sunan anty na wai itace mai bude taron da addua.
Nan dai anty ta mike ta shiga shararo addua sai da kowa ya natsu masu karbawa da amin suna karbawa karshe tai fata alheri ga ango da amarya da fatan taro ya watse lafiya.
MC ya ce zasu dan saurare bayani akan Amarya daga bakin kawar ta watau Rahama Aliyu.
Daga inda nake gabana yaba da dam dam is not easy mutum yai magana in public idan na wai ya saba bane dama.
Ni dai ban saba ba karan banine yau nayi zan gwada nagani ko zan iya nan dai na fito aka fara tafawa nai sallama tare da fara kawo bayanai kamar yadda suka tsara na gyara tsab komai ya fito da kyau sai tafi ake man.
A take furin ake tambaya wacece wanan yarinyar haka take wanan turancin masu dauka a waya suka shiga dauka har na gama.
Anyi rawa da amarya a lokacin na dan jaye baya na nufi gurin anty na amma sai da wata daga cikin kawar amarya tazo ta jani muka shiga hilin muka dan taka rawa dasu ban dade ba na gudu.
Nan guri ya rude aka shiga rabon seveniyan buki ni na daukan wa hindatu da zulfa nakai masu har inda suke zaune da kawayen su.
Don da basu samu ba mun samu mu harsu Nasir da Amira saida aka basu nasu don an gamu a tare .
Karshe dai Anty tace muzo mu shiga cikin gidan mu gaida gwago ban san gwagon ba nabisu muka shiga ciki.
Tana zaune a falo da yan uwa da abokan arzikin ta harda hajiyan su daddy a falon muka shigo.
Cikin ladabi muka gaida su suka karba muna kadaran kada ham a guri anty tai mata fatan alheri a kan auren.
Mun daga zamu tafi take cewa wanan ce yarinyar da Ibrahim ke magana akan ta dama.
Kafin anty ta bata amsa naji wata na fadin itace nima yanzu nake ji gurin su fati a waje.
Wanan ai dole maza su rude a kanta yarinya kamar ita tai kan ta haka ai ina ganin ta nima sai da nai magana.
Gwagon tace a, a ba cikin kayana ba gaskiya bani ba hada zuri,a da wanan irin a jini na gaskiya can gasu gada.
Gwagon ta fadi haka kai tsaye dama daganin ta irin matan nan ne masu son izza da mulki a tare dasu.
Gwago ai ibrahim zancen shi kawai yakeyi amma baya gaban yar uwata shima ya sani hakan bazai yuyuba ai.
Tana fadar haka tace damu mutafin ku Allah yasa taro ya watse lafiya muka fice daga dakin wata daga cikin matar ke fadin haba hajiya safiya hakan ba girman ki bane wallahi.
Yaya zakiyi masu haka kiduba fa yaran nan akwai matukar natsuwa a tare dasu kuma aishi aure mukkadari ne.
Nan dai kowa ya shiga fadin albarkacin bakin shi har suka watse a gidan .
Ran anty yai matukar baciga abinda gwagon mijin ta taimuna daga zuwa abin arziki zata bimu da mugun magana haka.
Dan ta ma da baida tarbiya har take kokarin gayawa mutane magana haka akan shi gaskiya ita bazata dauki wanan irin cin fuskan ba nan gaba.
********* ********* *********
Tun wanan lokacin bamu sake halartan wani event ta ba kuma da akeyi ga wayan da yan matan har amaryan ke min akan may yasa na daina zuwa.
Sai dai nace dasu kawai ai zanzo insha Allahu ina karatune shiyasa basu ganni ba.
Ranan da zasuyi dinner suka matsa da bugo min waya har takai sun biyo ni gida suna son halarta na gurin don dai na da abinda suke so nai masu a gurin.
Anty ce ta matsa sai na shirya mu tafi don itama zasu tafi ai gidan gwago ne dai ta dauke kafan ta da zuwa gidan.
Kayan anko na yan matan amare nasaka farine kal an mai ado da zare mai sky colour da duwatsu masu kyau a jikin lace din.
Duk wanda yaga ashobe sai ya yaba da kyaun shi dinkin bubu ne mukayi dashi na daura zanin shi mai girma na kulle a daidai tsakiyan baya na.
Sai ashobe kai wanda launin sky colour ne shi na dauko na kafa a kaina tare da yar pos shima sky colour anty tace mu fita da motar ta nida Gajiye da yaran sai farida da itama shine a jikin ta don ta sayo kusan colour din mun shirya muka sallami anty kafin ta iso gurin.
Gurin ya cika makil da dan mutum daga can gefe daya muka samu kujera a wani table muka zauna .
Zamu iya hango masu shige da fice daga inda mukw zaune wayana yai kara na dauka na duba.
Ibrahim ne ya kirani nai mai sallama yake cewa idan nace dake kinfi ko wace mace dake gurin nan haduwa zaki yarda dani ko ?
Nace ba gaskiya bane yace to wasu zasu iya fada maki bayan ni don ni dai na sheda hakan.
Mun gama wayan dashi ban san daga ina yake iya hangoni ba a gurin na dai raba idona amma saboda cikan gurin bazan iya hangoshi ba gsskiya.
Wayan maryam daya daga kawayen amarya ce ta bugo tana tambayana ko na samu fitowa nace da ita ina cikin holl din yan zu haka ai.
Nai mata kwatancen inda muka ba, a jima ba sai gata tazo da murnan ta tajani ban so ba muka nufi inda suke nima naja Farida muka tafi tare dasu.
Nan event ya fara gudana ana gabatar da shigowan group group har akazo kan fitowan kawayen amarya wanda muke ciki mun shigo filin da rawa kamar yadda yake gudana.
Ba wani rawa nakeyi ba amma wasu na ganin duk cikin sallo ne da yanga nakeyi irin ma yan matan zamani kawai muna tafe muna watsa flowers a ko ina a cikin rawa.
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE..
WACCE TABA WANI KO TA TURAWA WANDA BAI BIYA BA ALLAH KABI MIN HAKKINA AKAN TA YA ALLAH KA SAKA MIN.
ANA CEWA BAN JA ALLAH YA ISA BA SHIYASA AKA FITAR WACCE BATA SAN NAUYIN AMANA BA CE TAKE GANIN HAKAN ALLAH KABI MIN HAKKINA CIKIN GAGAWA GA WACE KE FITAR MIN DA NOVEL DINA WAJE, , ,
33
Har muka kai inda zamu tsaya gurinda aka tanadar wa yan mata ji nake kamar na nutse a kasa don kunya don ban taba fita fili bainan jama, a ba irin haka nayi rawa ko wani abu makamancin hakan.
Sai dalili wanan bukin koshi don a sakani cikin sha, anin ne bana son a fahinci may nake ciki a gurin.
Iyayye, yayye, diya, yan uwa da abokan arziki na ango da amaraya sun halarci wanan gurin muna nan tsaye aka fara kiran babban abokin ango ya fito ya bada biograph na ango ga jama, a.
Gurin yai tsit ana sauraren shi bayan ya gama ne mai sanarwa ke fadin yanzu za, a saurari na amarya daga bakin kawar amarya Rahama Aliyu.
Wani iri naji dum dum gabana faduwa na kalli marya ta gyada min kai tana fadin kece zaki taimaka muna sister please .
Da stly ta miko min takardan da zan karan ta na karba kowa ya tsura ido yana son ganin wacece Rahama din.
Nafito a hankali nake takawa karan takalmana na bada sauti kwas kwas sai gurin ya hau tafi.
Na fara da gaisuwa tare da yiwa mutane barka da zuwa da fatan Allah ya maida kowa gida lafiya.
Nafara da dan bayani kan nice zan gabatar da tarihin amarya nan na fara gabatar da takaittacen tarihin Amarya har zuwa haduwan ta da miji ta cikin harshen turanci wanda mutane da dama ke ganin kamar a waje nake karatu ba a kasan nan ba.
Ina gamawa gurin ya dauki tafi da fito na sauko saman tsage din da na hau sai hasken waya da ake daukana ke tashi gurin yab mata na koma na tsaya.
Muna nan ana ta gudanar da shagalin buki wayana yai tsuwa na dan duba anty ce kece min yayi ina raba ido naga ko zan ganta tace ki duba kujeran dake dama dake na hudu.
Gaba dayan su ne a gurin lokacin daddy ya fita kiran Ibrahim ya shigo daidai na kashe wayan.
Yake cewa nazo mu gaisa da friends din shi pleplease don Allah kada na bashi kunya.
Ban fita da wuri ba sai da na dan ja ajin mu na mata na sulale zuwa waje.
Su uku ne da abokan nashi ina zuwa ake tambayan na wai dama wanan zukekiyar ce taka amma gaskiya ka taka babban saa Ibrahim nan muka shiga gaisawa dasu suna dan jana da hira a hankali muna dan dariya.
Jikina ya bani ana kallona daga dayan gefen don duk gurin a cike yake da motocin mutane fal.
Daddy na hango tsakan kanin wasu motoci yana waya ne amma idon shi yana akan mu gaba daya.
Wani faduwan gaba naji don hango tsana karara a kwayan idon shi lokaci guda naji tsayuwan nason ya gagare ni.
Allah ya taimake ni maryam ta kirani a wayan ta wai ina nake ana nemana nace gani zuwa.
Nai masu sallama nace zan shiga ciki ana son ganina da sauri na juya ibrahim na magana ban tsaya sauraren shi ba na shige.
Ina shiga take cewa wai ana nemana wasu ke son nafito nai rawa zasu yi min mannin kudi.
Cikin mamaki nace ni ga muryan MC na ta cigiya na a fagen fili maryam taja hannuna muka haura zuwa sama.
Wakan gwanja aka saka muna wai rawan shi zamuyi ni ta ina ma zan fara ne wai ?
A hankali na fara takawa sai naga wani guy ya fito an taka mai baya da gani boss ne ga wasu.
Yan dubu yafara manna min a hankali yana wani sake shu, umin murmushi kaina na dukar a kasa naji Mc na fadin da kyau major mustapha Sabo .
Guri ya dauki ihu da tafe a lokaci daya sai ga Ibrahim ya fito yana lika min yan dubu dubu sai shima guy din naga ya murmusa ya fara manna wasu kudi masu kore shar take guri ya rude da sowa da ihu stage din take ya cika da mutane suna min manni yan uwan su na masu manni suma.
Ganin abin nasu nason zama rikici daya a bayana daya a gabana a hankali na juya na nufi hanyan sauka basu barni ba ina tafiya zuwa kujeran dana barsu Gajiye da yara suna bina suna min manni har na zauna mutane sai sowa da ihu sukeyi.
Mc yana ta kara zuga su a gurin kaina na dukar a kasa duk kunya ya rufe ni a gurin a hankali gajiye ta mike taja hannuna muka kama yaran zuwa wajen holl din aka bini da idanuwa kowa da abinda yake fadi.
Gurin motar mu muka nufa nan ina kokarin shiga bayan na bude wanda aka kira da mustapha ya iso gurin da mutanen shi.
Daganin shi kaka dan duniya na kwarai sai dai fuskan shi a daure yake tamau.
Muryan shi kamar amon sarewa yake cewa hi beauty ba dai mun hanaki zama ba nida abokin hamaiyyan nawa dan naga kamar kishi ya rufe mai ido ko.
Ban yi magana ba sai kallon shi da nakeyi na fada mota na zauna ina kokarin sa key ya sa hannu ya karbe key din a hannuna.
Yace ina zaki tafi ban san komai ba a kan ki ni dai ba sai na tsaya fadar sunana ba don Mc ya fada kinji haka ma ya fadi naki kowa yaji.
Abinda nake son sani yanzu shine a ina kike da zama kuma ki ban phone nomba dinki don naga wasa ya fita ranki ko.
Amma naso ki tsaya don ban gama nunawa mutane shedata ba a kan ki kika fito.
Ban iya yin magana ba don yadda nake ji zan iya yin duk abin da yazo min cikin dakewa na mika mai hannu ina fadin bani key dina please ?
Murmushi yayi yace mai kyau komai naki na da kyau har fushin ki da zaki daure ki bari na dan daukeki photo a hakan dana gode.
Wautan key din nayi daga hannun shi sai yai murmushi kawai yace Daniel execute my
Showing 129001 words to 132000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44 Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153