shiru ban nuna komai ba ga zance nai kamar ma ban sani ba sai dai ana cikin wanan rikicin ne kuma na fahinci na samu ciki.
Naso na zubar sai dai wanan ba a boye yazo min ba don bana son kamshi ko kadan rana yana sa turare amai yazo min na shiga bathroom din shi nai ta sharara aman.
Koda na gama na dago yana tsaye a bayana ya kura min ido nai kamar ban ganshi ba na wuce shi nazo na zauna a bakin gado.
Yace Rahama na dago kai na kalleshi yace may ke damun ki dama naga duk kwanakin nan kina wani rama a tsaye kin wani fada sai farin da kikayi.
Na ce a wahalce lafiya ta kalau yace bai yarda ba dole na auna kaina ya gani ban so ba amma dole na auna di yana tsaye yana kallona har na gama.
Can ya nuna min postive akwai ciki ke nan wata biyu da kwanaki sai naga yai murmushi yana cewa wanan karon ba boye Allah ya kama min ke.
Cikin ya sako min barci da kasala sai son shan maltina mai sanyi koda yaushe haka yasa na kasa boye cikin ga kowa.
Sannu a hankali nake lalabashi zancen zuwa karo karatuna har lokacin bai yarda ba da zancen ranan da nai magana yake cewa dani yanzu wanan din dana yarda kikayi baki gode ba ke nan Rahama ?
Shine har zaki tsiro min da zancen zuwa wani kasan bako nan kasar ba yin wani karatu can ni ba namijin tace bane balle duk lokacin da kikaga dama ki tsiro da abinda ranki ke so.
Na marairaice nace idan na bata maka rai daddy kayi hakkuri ba wai dan in bata maka rai na tsiro a gun aiki ne aka bamu wanan daman na zuwa kara karatun.
Ka sani dole dama aikin mu sai da hakan ko yaushe don samun ci ga ba amma tunda baka so har na bata ma rai don Allah kayi hakkuri dani.
Bai min magana ba har na gaji da zama na mike zan fice daga dakin yace ina kike son zuwa a haka kina wanan wahala da karamin ciki a jikin ki ?
Nace dashi daddy Allah ne ya bani wanan daman ai akwai wa yanda na sama suna so amma basu samu ba ni na samu da zuwa na shiyasa kaji na matsa ma da zancen.
Yake cewa dani idan haka ne ki bari zanyi shawara shi yasa nake son kara aure tunda naga ke ba batuna kikeyi ba yanzu daga zancen yaran ki, sai na aikin ki shike gaban ki kawai.
Nace haba daddy nice ban kula da kai kuma kaima kasan ai nafi ba da muhinmanci a kan ka sama ga komai daka lissafa yanzu.
Murmushi naga yayi kawai don ban nuna komai ba ga kalman auren da ya furta din zai kara ina zan nuna ni dake lalashi a barni naje gun kishin banza na bata zancen nawa.
Kishiya ce dai yai niyar karawa ba fasawa zaiyi ba don ni ban ma da bakin cewa wai zanyi wani magana a kan karin auren nashi.
Haka nai ta hakkuri ina danne zuciyana kan zance gani ina fama da kaina ciki ya sakani a gaba da fitina komai nacu in ba dan maltinan nan ba sai na amaye shi.
Ranan daki ya isheni da zama na dawo falo a cikin yara na zauna muna hira ina kwance na sa dan dabino ga bakina don kada miyau ya taru min a bakina da yawa.
Daddy ya shigo ya samay mu a hakan suka shiga gaidashi yake cewa nan kuma yau kuka fito nace wallahi dakin naji yana min kamshin turare shine na fito.
Yace wanan cikin yazo da nashi kalar daban naga na yaran nan ba haka kikayi ba a lokacin nasu cikin.
Daga baya tace ciki ciki fa ciki kega Rahama din ko may ta tuna sai ta sauke hannu data dafe kirjin ta dashi ta nufi dakin ta da sauri.
Kowa falon kallon mamakin yadda ta razana yake mata sai muka bita da kallo na dago kai nabi daddy da kallo mai nuna kagani ko .
Ya girgiza kan shi kawai ya nufi dakin shi cikin mamakin ta ashe zancen bai kare ba sai bayan kwana biyu sukai rikici dashi.
Tace ita sam bata yarda da zancen cikin dake a jikina ba don ba daddy yai min ba sai dai in nasan inda na samo shi.
Yace cikin mamaki ban fahinci may kike nufi ba fa ciki ba nawa ko may kike fadi banji ba dakyau.
Idon ta ya rufe tace eh nace ciki ba naka bane yaushe rabon ka da Rahama da zata kwaso ciki tace nakane harka yarda don idon ka ya rufe da son haihuwa ne zaka rungumi cikin shege data kwaso maka.
Kau kau taji mari masu zafi har biyu ya sauka mata a fuska yace da ita stupid idiot munafuka kawai kin zaci kowa macucine irin ki idan bani nai mata cikin ba uba wa yai mata cikin ?
Kila kin san sherin da kikayi ne na bazatai ciki dani ba yasa kika fadi hakan babu kunya a gabana don baki da mutunci.
Har lokacin tana dafe da kumatunta inda ta sha mari don bata taba zaton haka ba a gareshi irin yadda ta daure shi tana ganin sai abinda tace yake aikatawa a ganin ta sai yadda ta juya shi yanzu.
Sai gashi taga bazata daga gareshi take kuma gaban ta ya fadu wani tunane yazo mata tace a ranta kodai ya gane dan bakan da tai mashi tsakanin shi da Rahama ne ?
Yaushe har tai sakacin da wanan abin ya karye bata sani ba bayan duk ranan girkin Rahama sai ta haka shi don kada komai ya kasance a tsakanin su.
A dadafe taja kafanta zuwa dakin ta ta fada saman gadon ta wani kuka ne yazo mata a lokaci daya ta jawo wayan ta tana kiran mahaifiyarta cikin tashin hankali tana kuka.
Uwar na dauka tace mama na shiga uku na lalace zulfa da ciki ga kuma Rahama da wani ciki ga shi wani auren zai kara mama wai may ke faruwa ne dani haka a lokaci daya sai ta sake wani kuka mai ban tausayi.
Uwar tace kiyi shiru mana muyi magana na fahinta kina ta faman kuka haka may zan gane har mu san mafita gare mu.
Dole ta tsagaita kukan nata take fadawa uwar a tsanake abinda ke faruwa da ita a gidan sai uwar tace da ita amma hindatu kin kai sakariya wallahi.
Yanzu duk kudin da na kashe kina nufin na kashe su abanza har kika bari wanan shegiyar yarinyar ta sake kumsa wani ciki a gidan nan ke ki na zaune da ya daya tilo kina mata hakon gida ita da mijinta suna fita neman na kansu.
Tace mama na shiga uku na halaka wallahi ga zancen auren nan ba fasawa zaiyi ba don ko wani sati yanzu sai ya shigo kano da wuya ta tsalake sati bai shiga kano ba gun bazawarar tashi.
Uwar tace ni abin ma duk ya daure min kai wallahi ban san ta ina zan fara ba ma wallahi duk bakin sakacinki ne ya jawo muna ganin wanan balain son mijin kike kawai a baki kina nufin a haka har zaki samu ki mallakeshi ke kadai yadda kike so.
Mun samu waccan ta tafi muna murna yanzu saura ita wanan hatsabibiyar yarinyar mai kama da shuuma ashe ita.
Don Allah ayi hakkuri dani bazaku dinga jina ba don matsalar waya da nake dashi sai jefi jefi har zuwa lokacin da Allah zai kawo min mafita na samu waya.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
86
Abubuwa sun daurewa kowa kai a lokaci daya wai daddy zai auro banker mai aikin a bankin manoma na kasa.
Matar wata yar bariki ce don ba yarinya bace sun taba soyayya da ita don unguwar su daya dashi unguwar iyayyen shi ke nan.
Ita da kanta tai nai tayi bayan rasuwan anty da wasu kwanaki tace tana son ta maye gurbin anty idan ya amince a gidan shi.
Gani take yanzu tafi karfin shi irin yadda ta waye tai kudi yadda yake jin labarinta a gurin Bashir, don haka koda ta bukaci hakan sai ya ce ta bari zaiyi tunane akai.
Amma yawan turo mashi da sako da nuna kulawan ta yasa ya fara mayar da hankalin shi gareta.
Hindatu ta shiga matsanacin damuwa sosai a lokaci daya abu ya taru yai mata yawa a ranta ga kishiyoyi da ciki ga kuma zancen auren da miji zai kara yi.
Sai hauka take ta saci lanban Raliya a wayan shi ta kirata sukai cin mutunci sosai da ita abin ba dadi tsakanin su don sun zagi junan su sosai.
Haka ma Zulfa suke fama da ita acan ba dadi kishi suke nunawa sosai a tsakanin su.
Ranan suna hira da daddy kan abinda hindatu tai mata sai Raliyan ke cewa yanzu saura ita dayar matar taka naji nata kalar kishin a kaina su wa yan nan naji nasu ko.
Daddy yai murmushi yace wai kina nufin Rahama ko wa tace sunan ta ke nan ashe yace da baki sani ba ashe ?
Tace ni ina zan sani tunda ba ruwa na dasu sune suka damu dani da sun sani su kwantar da hankalin su don ni basu gabana sam.
Yace indai Rahama ce kuwa ban tsan mani zaki taba jin bakin taba ga wanan zancen don ni kaina har yau banga wani canjin fuska ba a gunta kan wanan zancen.
Tace man kabar cika baki akan mace yadda sauran sukai min ko ita nasan zata aiwatar da nata don haka itama ina jiranta inji nata kalan kishin a kaina.
Bayan sun gama waya ne take tunane ko dai a cikin matan shi yafi so na ne da gaske kamar yadda take ji din tunda gashi da bakin shi taji ya yabe ni cewa ba na kishin ta in ba so ba may zai sa ya yabeni ni kadai haka dole ne ta fahinci waye wanan yarinyar da kyau ta san ta inda zata fito min da nata halin.
********* ********* *********
Kwana biyu bana jin dadi haka nake ta faman nukurkusa gashi ba dadi tsakanina da hindatu zaman kawai muke na doya da manja ba ruwanta da ni nima haka ba ruwa na da ita irin mugun kishin nan muke gudanarwa a gidan na kowa tashi ta fishe shi.
Daddy ya dawo da rana don sudan yaje yai sati biyu a can yana dawowa ya samay ni cikin wanan halin na rashin lafiya sosai ya dauke ni sai asibiti don a dubani duk dana fada mai ina treatment a gida.
Bai yarda ba sai da mukaje asibitin namu ya kaini an dubani anmin duk abinda ya dace ai min din don doctor Fatima muka samu tana ta min sheri.
Muna hanyan mu na dawowa gida wayan shi yai kara har ya katse bai daga ba ni dai ina lafe a seat din da nake abu ya damay ni.
Can aka kara kira ya dauka yana cewa hanya nake ina driving nakai Rahama asibiti ne ba lafiya nadawo na samay ta a kwance.
Ko cewa tayi ya bani mu gaisa sai naga ya miko min wayan na gane may yake nufi na karba gabana sai faduwa yakeyi.
Muryan ta kawai da naji sai da gabana ya kara faduwa sosai da sallama muka fara take tambayana ya jikin ance banda lafiya nace Alhamdullahi tace Allah ya sauwaka nace da ita amin.
Nagode nace tace babu komai wanan baby yana baki wahala da yawa naga ko yaushe baki jin dadi murmushi nayi mata kawai nace haka yazo min wanan karon kuma.
Tace Allah ya sauwaka nace amin nagode mukai sallama na mika mai wayan sukaci gaba da hiran su har muka kai gida nafita na barshi yana wayan shi.
Duk da naji wani iri a raina ban dai nuna mai komai ba a fili na dake ne kawai na ciki na ciki a raina.
Shi ya biyo ni da maganin lokacin har na kwanta don barci nake ji Alluran da akai min ya fara aiki a jikina ya kawo min maganin da aka bani har dakin nawa don dana rude a mota na bar mashi shi.
Ina kwance yake cewa dani kisha maganin kafin kiyi barci na ce ai zan sha kawai na gyara kwanciya na yace dani tashi mana kisha nai shiru kamar banji shi ba.
Murmushi yayi ta gane raina ne ya baci ya juya ya fita sai gashi ya dawo da goran ruwa mara sanyi ya kawo min.
Yana fadin tashi ga ruwa kisha maganin na mike da kyat shi ya bara min ya hada min yadda aka zana min yabani na sha ina sha na koma na kwanta abina ya fita daga dakin.
Bayan fitan shi ne Aisha ta shigo da Haidar wai yana kuka na ce ta miko min shi ta bani abincin shi in bashi.
Yaron sai kuka yake na rugumay shi a jikina nasan nono yake so ni kuma so nake ma na yayye shi daga nonon.
Kuka yake sosai dole na bashi nonon ya sha san nan aka samu lafiya dashi har yai barci a jikina tare mukai barcin dashi har tsawon wani lokaci.
Dawowan yaran ne yasa muka falka nan suka cika ni da surutu dole na tashi na biye masu muka shiga yadda muka saba duk da ina jin jiki sosai.
Na samu maganin da nasha yai min aiki sai dai bakina ne babu dadi ko kadan a lokacin amma dole na biye masu do ba barina zasuyi ba na huta daga mai kawo kara sai mai neman abu guna haka nake fama da lalurar su koda yaushe idan suna gidan.
Na samu naji sauki na dan fara fita gashi zance tafiya mu sai karasowa yake amma har lokacin ban san may nake ciki ba ni da tafiyan ko zai barni na tafi ban sani ba.
Kwana biyu naji zancen auren shi ba wani motsi haka yasa na dauka kila sun watse ne ni dai ba tambaya zanyi ba balle naji may ake ciki.
Abban Anty baida lafiya wanan dalilin yasa muka shiga kano muka duba shi na zagaya dangin ta dasu suka gansu nan na barsu na shiga kauyen mu a gurguje ban kwana ba na gaida su.
Nake fada masu zancen tafiya na da zanyu zuwa karo ilimi a kasan turawa sunyi murna sosai da jin haka sai dai maigari ne ke tambayana yaran a ina zasu zauna su nace dashi shine dai ban sani ba amma dai duk yadda za, ayi zanyi naga anyi yadda ya dace sunyi min nasihohi yadda ya dace akan auren da sukaji yana batun karawa din.
Ina ta ce keta kara kwantar min da hankali kan zancen auren ta tausa na da kada na yarda na nuna komai na barsu suci kan su tace dani.
Kin dai san ba fasawa zaiyi va tunda ya riga da ya saba da zama da mata hudu ko da bai auri wanan din ba wata zai auro maku kuma dole ku zauna da ita din don dole tunda ra ayin shine kuma zaman shi kukeyi din.
Kedai karamace a cikin su duk ita ma wanan din da zai auro din ance ta girmay maku ga shekaru dukkan ku.
Don haka keda kike karamar su ki zama may hangen nesa a kan su kece zaki zamo may sanin ya kamata kada kice zaki ja da hukuncin ubangiji akan abinda ya halasta akan mazasuyi wanan dama ne da Allah ya basu akan may mu mata baza mu dinga daurewa ga hakan ba mu tsaya a matsayin mu na mata akan su.
Kada ki yarda ki zubar da kimar ki a idon wace zata shigo din wurin nuna kishin ki a fili harta samu daman da zata shigo dake a ran ta.
Haka shine ke kawo baraka a rasa samun zaman lafiya a tsakanin abokan zama gida ya koma kamar gidan da babu tauhidi ha cikin sa.
Tunda inna ta fara min wanan nasihan kaina yana kasa ina hawaye don nasihan nata ya ratsa min jikina sosai don gaskiya inna take fada min ba karya a cikin sa.
Nace inna na gode insha Allahu zaki samay ni yadda kike so da yardan ubangiji ba zaki ji wani abin assha ba daga gare ni.
Mun rabu lafiya dasu duk da a gurguje naje ji nake kamar kada na barsu a ranan mukai masu sallama na barsu lafiya muka dawo kano washe gari muka kama hanyan Abuja ni da yaran da driver daya kawo mu gidan.
Mun iso duk na wahala a hanyya saboda warin petur din motan da yake hawa min kai wanka nayi kawai na samu wuri na kwanta sai barci.
Daddy baya garin yaje calabar wurin wani aiki don haka nake da isasshen hutu nai barci sosai sai dana falka ne na iske miscalled din shi har uku a wayana.
Wanka na yi nai sallah magariba da isha, i na fito ko zan dan iya cin abinci na samu Aisha ce ta girka masu abinda zasuci don ita matar gidan ko kallo bamu isheta ba
Showing 351001 words to 354000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118 Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153