a nan abujane bana zata gama sai dai ina ga a nan gidan nawa zata karasa karatun na ta insha Allahu nace Allah ya nufa daddy na sake daukan kankanan kamar ba komai a raina na kai bakina sai da muka shanye kankanan ban nuna mai komai ba nayi mashi sallama na bar falon tare da kwashe kayan da mukai amfani dashi.
Ina shiga dakina na fada saman gadona tare da dafe kirjina dake wani irin harbawa nake cewa a fili ya subbahanallahi.
Yar sokoto kuma ai kuma tsugunne bai kare ba ke nan gare mu ya Allah ka hau dani kan ko wacece daddy kuma zai dauko muna a cikin mu da sunan abokiyar zama.
Wayana na jawo na fara lalubar nombar zarah don na sanar da ita abinda ke shirin faruwa damu kuma a gidan.
Tana dauka tace doctor Rahaman yusuf rano nace rufa min asiri don Allah da wanan kirarin naki daddy kan ai ya zama abinda ya zama Zarah.
Yanzu ma kiranki nayi na sheda maki wata sabuwar zancen da yazo min dashi da yamman nan ke dai.
Zarah wai daddy aure zai kara kuma , .
Tace au may Rahama ?
Sai da nai murmushi nace wallahi aure ke dai zarah yanzu yake fada min with ful confidence ya fada min zarah.
Tace ke may kikace dashi to ?
Nace may zance kuwa Zarah sai addua kawai don ni abin kinga yazo min ta bazata wallahi.
Na dai kwashe yadda mukayi dashi nake fada mata take cewa dani yadda kika nuna mai ba komai din a ranki yayi kyau sai dai gaskiya sai kin kara jajircewa don ko yanzu tsugunne bai kare maku ba gaskiya.
Wai nima Rahama may daddy ke jin sha, awa ga tara mata haka da yakeyi a gida gashi shi ba zaman lafiya ma ke gidan nashi ba amma bai sa ya daddara ba hakana.
Nace ke dai Zarah abin nashi ya zama hali irin na malam baushe a da can baya aita tara mata a gida kamar za a kaisu kurmi sayarwa.
Mun dade muna magana daga karshe take cewa amma dai sauran basu da labari ko ?
Nace ina ganin dani ya fara zancen don da sunji da yanzu zulfa tashigo min da maganan ai don bata kwana dashi dataji.
Tace ni dai shawarana shine kiyi hakkuri don Allah Rahama kada ki yarda ki tayar da hankalin ki ko kadan akan wannan maganan please.
Nace to Zarah idan banyi hakkuri ba yaya zanyi tunda ban sakawa ban hanawa tayar da hankali kuma akan may zan wahal da kaina.
Ni dai fatana Allah ya hada hankulan mu dama ko wacece za a kawo muna ya hauda mu kan duk wani kaidi dake cikin zancen nan.
Tace shine kawai mafita Rahama sa mai ido hakkuri baibar komai ba insha Allahu ai may gaskiya yana tare da Allah.
Yo Allah na tuba ma koda tashigo ko diya goma zata haifa a gidan dole dai naku ne a gaban nata aiko.
Nace yo Zarah may yai ruwa na da wani haihuwa a gidan daddy yanzu kafin na shigofa na samay shi da diyan shi dama haka kuma nima Alhamdullahi na samu nawa da Allah ya bani to har wani da za a haifa nan gaba hankalina ya tashi kuma ?
To ce to ai shine nima nagani Rahama nidai ina kara baki hakkuri daki daure ki cije duk abinda za a yi naki kawai ido a gidan.
Da haka har muka kai karshen maganan mu da ita na kashe wayan tare da sauke ajiyan zuciya da dan karfi ina fadin Allah gamu gareka.
********* ********* *********
Banji kowa yai maganan ba don haka tun ina daridari da zancen har na gaji na watsar da maganan na ci gaba da harkokina dake gabana na auren Aisha da ya gaba to min.
Sam ban yi tunanen cewa nashi auren ya gaba to haka ba da wuri sai ranan da ya tara mu yake fada muna wai sati biyu masu zuwa ne za, a daura mashi auren shi.
Ranan naga fitina a wurin matan gidan da rashin hankali ni dai ina zaune ban samu cewa uffan ba.
Sai faman sake bakaken magana sukeyi a cikin bacin rai ina zaune nayi tagumi da yatsun hannuna ina sauraren su tare da binsu da kallo daya bayan daya.
Sai kuma haushina ya kama su inda zulfa ke cewa dani haba dai Rahama waban maganan fa ya shafe mu baki daya amma kin ja baki kinyi shiru kina sauraren mu kuma ?
Nace anty ni may zance fadan da yafi karfin mutum ai sai ido ko tunda wanan maganan da kukeyi bashi zai sa ya fasa abinda yai niyar yi a rayuwan shi ba dai.
Ni magana na nan shi ne na farko ko wacece zata shigo cikin mu Allah ya bamu hakkuri da zaman lafiya a tsakanin mu.
Sai magana na biyu shine ga daddy ni a ganina in har za kai irin haka daddy tunda dai Allah ya hore maka ba wai baka dashi bane balle naki fadan abinda ke raina.
To gani nayi ya kamata ace ka samu wani hanya na kara kyautatawa na gida bance wai baka yi bane daddy kanayi amma kasan yadda suke fama da sana,arsu sai naga ya kamata ace ka fadada ma kowa abinda takeyi ba azo a samu mutum cikin karamin karfi ba ai batun raina mashi hankali kamar kullun.
Sai duk sukai shiru suna kallona yana saurarena shi gogan yana dan kada kafan shi da tun farko haka yake yana sauraren kowan mu dama.
Zulfa tace kaji magana kan yace cikin murmushi yanzu kika gane hakan da ita dake da wayo ta fada ko don naga bakin kishin tsiyar ku ya hanaku hango haka din.
Sai hindatu tace dashi ba wai bakin kishi bane ai sai gaskiya ai dole ne mutum yai fada ace mutum baida aiki sai kwaso mata kala kala koda yaushe yana cika gida dasu haka.
Yace wana sauke a kanki dana cika gidan ko wanace ki tayani riko daga cikin su dana dauko nace adaiyi hakkuri a tsaya a fahinci juna don maganan haka ba shine mafita ba gare mu.
Yace to yanzu kun yarda da zancen da ita din ta gabatar ko kuwa don ni dai aure ba fashi a gare ni kunji na fada maku sai kowa yai shiru.
Nace ai ba wanda yaki karuwa a rayuwan shi zaman lafiya dai akajawa ba adawo ko yaushe ana yar tsure ba kamar baya.
Zulfa tace da kuma fake gaskiya don irin wancan zaman na zamanin Raliya ai baiyi dadi ba ga abin magana amma ba dama a maganta din.
Yace to naji yanzi ina sauraren ku kowa ta fadi irin sana ar da zatayi naji ko zan iya don nasan ta inda zan fara dashi.
Hindatu tafara cewa nikai ya wuce na fara shiga Dubai ina debo kaya zuwa nan kasan da sauri yace bako a gidana ba.
Sai Zulfa tace aiko mutum bai fita ba yanzu akwai hanyoyin yin sana a da dama amma gaskiya nikan zaman haka ya ishe ni gaskiya.
Yace cikin murmushin da a lokacin takaici yake ba kowa don gani muke ya raina muna da wayo sosai a yadda yake muna din yake nuna muna ko a jikin shi.
Hindatu tace abamu mana ai mu mun san abinda zamuyi idan anbamu tunda ba zama haka zamuyi ba.
Yace in har na bayar din zai kawo min kwanciyan hankali ai ba matsala don bana son yawan fitinan nan ko yaushe da kukeyi.
Wanan din ma ai yatinya ce don duk kan ku kun girmay mata ga shekaru don budurwace bata taba aure ba ma.
Yanzu kuma can aka koma inji hindatu yace da ita dama ina nake tace ni na sani ne tunda baka da alkibla dama kai.
Murmushi yayi yace to can na koma sai zulfa tace in dai ba akwaso uwar budurai ba ai angode.
Yace balle bakin ku ba zai kama mu ba don yar shar ce da ita bakin ku ya sari dutse kowan su yaja tsuki.
Yace yanzu dai ku bani nan da kwana biyu zan nemay ku kuji shawaran da na yanke ga bukatan ku don yanzu kwanaki basufi goma ba a daura aure har tarewan ta gidan.
Shiru falon yayi kowa da irin nazarin da take a zuciyar ta kan zancen don kowan mu ya kai wuya ko saukin mu dan bukatan da na gabatar kuma ya yarda dashi din.
Jin shirun yai yawa yasa nace dashi an gama ke nan muna iya tafiya ko yake cewa dani idan babu komai zaku iya tafiya ai.
Wuf namike na bar falon ina shiga ban zauna da yara ba na shiga wanka ina fitowa sai gashi part din nawa.
Ina dago kai don naga waya shigo min daki haka sai mukai ido biyu dashi yana saye da wando fari da riga polo fara mai dan rubutu a gaba daidai wurin aljihun rigar.
Yace wanka akafito ashe nace eh naso fita ne zuwa kwaso yara daga islamiya dama yace bar su zan kwasosu idan zan dawo yanzu zan dan fita nace ok nama huta ke nan ashe.
Sai dai daddy naso shiga gida kano kafin aure nan naka don kaga sati biyu ne tsakanin ka dana Aisha don nakaita tai sallama da mutane.
Yace No ba yanzu ba babu wacce zata tafi ko ina a yanzu ita Aishan ba sai a hada ta da driver ya kaita ba idan ta gama hamza ya ddawo da ita.
Cikin rshin damuwa nace Allah ya kaimu idan ta shirya zan fada ma sai a kaita din yace is ok.
Ya juya ya fice daga dakin dakin na bishi da kallon mamaki a raina na fahinci wani abu kodai daddy yana zargin zuwa na gida zai iya haifar da wani abune ga auren shi din ?
Shima a bangaren shi ya fita yana mamakin irin saukin kai nawa haka don yasan da watace ya hana wanan tafiyan cikin irin wanan yanayin ba karamin fitina za ayi ba yau dashi.
Amma sai yaji sabanin hakan ban kuma nuna wani damuwa ba ko a raina ga kuma mamakin kan karuwan yan uwan zama da na gabatar mai wanda su haukan su bai bari sukai ga wanan irin tunanen ba a kan su.
Duk da yasan wai ba nayi haka bane don wani bukatana ko wani abu a gareshi na daiyi ne don nasu karuwan kawai.
Bayan kwana biyu kamar yadda yace sai gashi ya tara mu ya ba kowan mu envlop dauke da check din kudin har miliyan daya da rabi ko wan mu.
Nace ni harda ni nima yace ke dabance a cikin su nace ba hakana bane gani nayi dai ni ina da abinyi ai sune suke da bukata fiye dani.
Sai Hindatu take cewa dani ai yasan kina dashi ya kara maki ra ayin shine yin hakan da yayi kawai.
Mukai godiya na ce zan je nabawa baba magani don baya jin dadi kada yai barci na barsu a nan ashe baya na an kwasa dashi kan don may zai kara min karfi baya ya barni ina aiki yace ya fahinta ya kara masu ya cika masu bibiyu.
Ina dawo daki nake fadawa Aisha zancen tafiya tace dani a, a anty yaya zan tafi na barki a cikin wanan yanayin haka ina nan sai amaryan ta tare ida ma zan tafi din.
Sai bayan kwana biyu na kira maigari ina bashi hakkuri kan rashin zuwan mu da mukai alkawarin zamu zo bamu zo ba din.
Yace ai shi maigidan naki ya bugo yana sanar damu zancen auren har munyi mashi alkawrin zuwa daurin aure can sokoto idan lokaci yayi.
Ko ba komai naji dadin jin hakan daga iyayyena don sun nuna mashi halarci ga hakan da zasuyi mashi din.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABUIDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA ONLINE NOVEL NE, , , ,
102
Zan iya cewa mu a wurin mu bamu san wainar da ake soyawa ba sai dai labari mukaji a kano anyi buki sosai don jama, a sun tafi da yawa wurin daurin aure; a sokoto.
Don can aka fara kai amarya suka kwana hudu da sati daya akace za suyi sai gasu da kwana hudu sun shigo Abuja kuma dama already an gyara part din ta don masu decoration ya dauko sukai gyaran ko ina na gidan.
Ina zaune da yara muna hutu don nayi up ranan da suka shigo tun monday shi na fara fita night duty na dare.
Muna zaune yaran sun dsmay ni da korafi akan daddy su ko waya baya bugo masu jinior keda wanan nan korafin ita ko antyna sai dai tayi zaune tai shiru ko abinci sai da kyat take ci dama abinda nakewa gudu ke nan da sabon da yaran sukayi dashi.
Hindatu ce ta shigo falon nawa take cewa dani hussunah ta damay ni wallahi sai kiran kai take yi shine nakawota ki duba min ita.
Nai murmushi tare da dan kamo hannun yarinyar nace da ita daddy ne ko hussuna sai na nuna mata Anty dake zaune tayi wani irin zama na ban tausayi a saman kujera.
Hindatun ke cewa dani aini sam ban dan abinda sukewa ke nan ba na dai dauka haka din ne kanta ke ciwo din take cewa dadi kan nace ta dan karasa inda Anty take zaune tana fadin yarinya ubanki yayi aure ya debe takaici nai.
Daga inda nake zaune nace ya dai kara takaicin shi tunda ya karo wa kansa wani ssbon tention kuma again.
Don ita ma aida nata kalar korafin zata shigo mai kamar yadda muke nan kowa da irin halin rayuwan shi itama a hakan zata shigo ya dagwara a inda ya tsaya.
Kamar hafin jaki sai ga zulfa ta shigo tana goye da yar ta a bayan ta tace da hindatu ashe kina nan ne sai hindatun ke fadin ina nan ke dai na kawo wannan ne tana nuna yar ta take cewa na dauka bata da lafiya ne ashe ita wai kewar uban ta takeyi haka kin gan su can tana nuna inda anty take zaune.
Dariya tayi tare da dan sake habaici tace a, a ke hussuna ashe ba anty kawai ke tare da ubanta ba duk kune gashi ko kullun cikin ganin bai damu da ke ba ashe kema anayi bamu sani ba tunda har kewan shi zai hana ki shakat .
Ta lakuto hancin yarinyar tana fadin ai sai kuyi tunda baba ya bar ku nan yana can yana cire takaicin shi a gun yar amaryan shi yar shila.
Murmushi nayi na dan gyara rike daddy da yazo guna ya fada a jikina sai hindatu ta ce wai ke may yasa baki sanin abin fadawa mutum wani lokaci may ya kawo wanan maganan kuma yanzu ga yarinya kuma, ?
Haba dai ba shi ke gaban ku ba don Allah ya kamata ace zuwa yanzu an daina wanan halin a gidan nan idan ba haka ba itama wacce zata shigo din sai ta shigo muna da raini a gare mu.
Bai kamata ace duk mace zata shigo ta dinga samun ana wanan irin batakan ba a tsakanin mu sai raini yai saurin shiga a tsakanin da ita.
Amma idan ta shigo ta samu kai yana hade yara ma haka sai ki ga ta rasa madafa a gidan wata idan mai hankali ne dole tabi wa yanda ta sama a zauna lafiya.
Idan kuma mai rawan kaine sai tace nata dokan zata kafa dole abita sai idan tayi taga babu kafa a gare ta zata shiga hankalinta.
Idan har wanan matar kuma ta shigo ta samu muna wanan halin na kishi haka a junan mu wallahi a take raini zai fara daga wurin ta bazata taba daukan mu da daraja ba don itama zatace zata gwada nata sa,an a gare mu da maigidan sai kiga tazo ta mallakr gidan a cikin dan lokaci .
Mata da yawa wanan barakan suke samu a gidajen su sai kiga matar baya tazo ta na son raina hankalin matar da ta samu a gidan .
Don ta samu ba hadin kai ko kuma kishiya da miji babu fahintar juna a tsakanin su shi har zata samu daman kokarin kafa nata gwaunatin a gidan.
To kunga idan har karamar yarinya zata shigo cikin mu ta samay mu a haka kamar kowan mu na jirace da dan uwa muna yawan fitina yaran mu ba hadin kai a tsakani may kuke ganin zai iya faruwa ?
Don Allah don Allah ku daina wanan halin na gwatsale juna a tsakani ana fadawa juna maganan da zai sosawa dan uwa rai.
Miji dai mun gani ba mijin mace daya bane ko biyu ko uku mijine na mata hudu Allah ya hada mu dashi idan mun zauna lafiya sai abin yai muna dadi a tsakani.
Don mun tsaya muna cin junan mu a kasan shi fa daddy babu ruwan shi duk mun sani a nan kowa da daukan da yake mata a gidan nan kuma a haka yake zaman dadin rai damu yana bamu duk wani hakkin mu da Allah ya dora mai a kan shi.
Mune dai har yau mun kasa zama mu fahinci junan mu da daya ta gusa mun
Showing 417001 words to 420000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140 Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153