a familu ku shine kuma zaka batawa yar uwata nata lokacin.
Ya shafa kai yana murmushi tare da cewa Anty nifa namiji ne ina da right din da zan zabi matar da nake so da kaina ba sai anzaba min ba.
Kuma bayan haka kada ki manta da cewa zan iya aje mace hudu a lokaci daya ida naso yin haka so ni banga wani abin damuwa ba anan sai da sai idan baki son bani ita ne kawai don na rasa gane kan yarinyar gaba daya wallahi gashi ina mutuwan son ta.
Ban sani ba ko akwai wanda take so ne amma kuma ga dan fahintana kamar bata da kowa a kasa yanzun haka.
Anty tace gaskiya Ibrahim don bani kasan ne har haka ya faru daku don bazan ba da goyon bayan hakan ba gaskiya.
Cikin mamaki yake kallon anty don jin kalamin ta yake cewa akwai matsala ga hakan ne ko may ?
Tace akwai shi don akwai wanda Rama zata aura a gaskiya ina ga sai dai kayi hakkuri please.
Nan daddy ya shigo ya samay su don ganin motar Ibrahim da yayi a waje yana ganin shi suka shiga gaisawa dashi.
Yake cewa yanzu naga motan ka dana shigo nasan kana nan ke nan yaya wurin su gwago din ina suna lafiya dai ko ?
Yace a kasalance lafiya suke daddy yace yaya kuma na gan ka a hakan dakai ?
Ya kakaro murmushi a fuskan shi yace nazo gurin antyn nan nawa mugana kuma banji kwari gwiwa ba a gurin ta.
Don Allah bros ka saka muna baki ta yarde min na samu hadin kan kaunan ta don naji ta fara min wani kwanaye kwanaye haka.
Tsaki daddy yayi yana cewa maganan ku ce wanan amma wai kai ina yarinyar da akace an, ma zabi a gida a baya.
Yace yaya shike nan don wanan reason din banda halin na nemi wata da nake so kuma a ra,ayina ko may ?
Matsalarka ne wanan ni ba ruwana da wanan shirmay amma kuma ai naga kai har uku ka aje bros kuma kusan lokaci daya ko?
Anty har hudu ma zai aje aiba daya kuke dashi Ibrahim don Allah na fada ma gaskiya bana son kaja min matsala dani da yarinyar nan ga Iyayyen ka.
Sunyi ta fafatawa da ita karshe dai yamike yai masu sallama don daddy najin su yana ishishire ya dafe goshin shi da hannu daya kamar wanda kan shi ke mai ciwo.
Bayan fitan Ibrahim din yake cewa na dawo gurin maganan motar kuce da suka iso don wa yan nan su damay ni da kai kara kan mota ko yaushe cikin korafina suke na sai wa sister din ki mota ban saya masu ba su.
Nima ai hakan yafi min kwanciyan hakali tunda ba rasawa kayi ba kan ada abinda zaka saya masu din.
Bai tanka mata ba sai gyara kwanciyar da yayi kawai a yadda yake a furin tare da ci gaba da dafe kan shi.
Ibrahim yana fita gidan ya kira wayana ina gani naki dauka don ina hanyan dawowa gida a lokacin ganin yai min kira biyu yasa na daga wayan tare da rage saurin da nakeyi ina sauraran shi.
Yana cewa kina inane nake cewa school yace yanzu naje gaida anty ki sai dai banji dadin zancen da muka tatauna ba da ita don haka nake so idan kin koma kikira tambayan ki nake sonyi tsakani da Allah kuma nake son ki bani amsa Rahama nace sai na isa din zan kiraka.
Tafe nake ina tunanen wani magane wanan yakeson ya tambayeni tsakani da Allah ?
Kodai anty ta fada mai cewa na taba aure ne yake son ji daga bakina idan gaskiya ne tunda ba maiganina ya dauka wai na taba aure a rayuwana.
Naja tsaki nace a raina wani aure macan yanzu dana fahinci may ye aure nake gani aini renoma aka kaiwa Garbati ni kawai a lokacin.
Ban dauka yana part din namu ba shigo da fara, ata a fuska ina cewa anty na nadawo sannu da gida.
Ganin mutum kawai nayi kimkam zaune a part din mu kamar yadda yake abaya.
Ina wuni daddy nace mai cikin sanyin murya batare da ya dago hannu kawai ya daga min yana cewa lafiya.
Nai saurin shigewa ciki ban tsaya ba ban jima da shigowa ya mike tare da fadin ni zan fita ke nan tai mashi a dawo lafiya yafice kawai bau amsa mata ba.
Kirana takeyi daga falo inda take nafito da sauri ina gyara hijjab din jikina na samu daddy yafice a lokacin daga part din na zauna muna gausawa take tambayana Zarah nace tanan lafiya sai dai cikin tane ke bata wahala yanzu ba kullun take samun fitowa ba sosai.
Wai wanan ciki na zamani ko ga wanda ya saba ai wahalane balle mai sabon shiga haka kamar Zarah din abune na farko a gurin ta.
Tace yanzu mutumin ki ya fita daga gidan nan ai nace wake nan anty tace dani Ibrahim mana ban yi magana ba kuma ban nuna mata ai ya kirani ba ma.
Mun dai dan yi hiran yara namike ina cewa wai ina Gajiye ta shiga ne take cewa ina jin tana baya tana aiki a can namike nace ina zuwa anty .
Kayan jikina na rage na gyara dakin kwanan mu tsab nafito na gyara na anty na koma falo inda take zauna waya na samu takeyi na ci gaba da gyara don yamma yayi sosai a lokacin.
Mutanen ki fa za, a fashe masu haushi gobe motar mu zasu shigo gidan nan bayan ta gama waya naji muryan ta.
Da sauri na juyo gareta nace kai anty da gaske amma naji dadin hakan wallahi don ko ranan nan bakwanan sai da akai min gorin shi.
Anty Zulfa sai da nazo kusa inda take da kawar ta take cewa babu dangin iya babu na baba amma kin san sun iya tsafi ai yan kauye ta asirce mijin da matan gaba daya har wanan motar aida gani kin san ba don Allah aka saya mata shi ba.
Anty tai dariya tace kai kishi dangin hauka da kurciya yanzu su gani suke asiri ki kai muna kenan ko ?
Nace Allah ai yasan gaskiya ni ban ma san yadda ake zuwa gidan malam ba ko boka wallahi don ba, a taba zuwa dani ba.
Muna nan ina aiki muna hira yaran suka shigo gida gap da magariba nan gida ya rude kuma na shige na dauro alwala don duk abinda nake bani jiran sallah ya rigani.
Sai bayan na sallamay kamar jira Ibrahim yake ya kirani na katse adduan da nakeyi ina sauraren shi inda yafara da cewa.
Rahama don Allah ina son ki fada min gaskiya don na kasa samun natsuwa a tare dani.
Nace namay fa yace anty ki ta fada min akwai wanda kikaiwa alkawari don haka nafita batunki.
Nace ni gaskiya ban sani ba kila dai itace tai min miji din ko amma kaima ai baka fada min kana da wacce zaka aura ba da farko.
Ko ban da miji wanan dalili ba zai bari na yarda dakai ba uncle don komai nason gaskiya ai.
Wani shock yaji don baiso nasan da zancen ba a yanzu yace kai may zai sa Saade tai min haka ne wai ?
Na fada mata wanan shirmay su hajiyane kawai amma ni mata saina zabawa kaina gaskiya.
Muna nan muna ta takaddama dashi har akai kiran sallah muka kashe wayan .
Ina idarwa ya sake kirana nace don Allah dai the game is over kowa Allah ya bashi rabon sa dama ni ban sa aka ba ai inajin yana fadin Rahama kada muyi haka dake ki tsaya mu fahinci juna na kashe waya kawai gaba daya.
Washegari ba school sai ga motar su ya iso gidan misalin goma na safe ya kira kowan su yazo waje kowace da kalar nata daga ciki akwai ja a kwai baki da issh colour.
Key din bakar ya mikawa anty tace tagode yaba Zulfa key din jan ita ma godiya tayi sai Hindatu ta tashi da Assh colour din.
Take ta nuna ita bakar take so a gurin yace sai ki dawo min da key dina ki jira bakar tazo maki ko ?
Ta gane baka yai mata don haka ta mike a hasale babu godiya tabar falon yaja dogon tsaki yace yayi kyau.
Murna muka shiga yi sosai yace idan suna so su bayar da tsufin kyauta ga wanda suke son ba.
Haka yan uwa da abokan arziki suka shiga zuwa taya su murna da farin ciki samun karuwa da sukayi.
Damun da Ibrahim yake min yasa na kashe wayana gaba daya kada anty fahinci wani abu tai min fada akan shi.
Ya koma kamar wanda ya tabu don ya turo maigadi ya fada min gashi a waje yana jirana bayan sallah magariba ban so fita ba sai da naga anty ta tsura min ido yasa na mike tare da zura hijjab dina na fita daga gidan.
Yana tsaye jingine da bayan motar shi ya harde hannayensa a kirjinnshi na iso da sallamta a gurin ya motsa kamar zai zo ya rungumay ni sai kuma naga yaja baya kadan.
Yana cewa Rahama idon ki ke nan kwatakwata kin hanani zaman lafiya a garin nan kina neman caza min kai haka why why ?
Ki natsu ki bani hadin kai mu cin ma manufar mu na rantse maki yarinyar da suke magana akai banine nace ina son ta ba hada ni da ita iyayye sukayi.
Natare shi da cewa bin nagaba kuma bin Allah ba don haka biyayya ga iyayye yazama dole.
Don Allah uncle ka bari muyi rabuwan lafiya dakai batare da rayuka sun baci ba so kake kajawa antyna wani sabon matsala ga family din ku kuma bayan wanda take ciki a yanzu.
Dagakata don Allah ki saurare ni ina son inji daga bakin ki kina sona ko bakya sona ?
Shiru nayi tare da dukar da kaina ina wasa da yan yatsun hannu na a hankali.
Shiko ya tsura min ido yana sauraren abinda zance mai jin nayi shiru yasa ya maimaita tambayan shi cikin kura min ido.
Kafin nai maga hasken motar dake tafe get din gidan ne da aka dallo muna sai da na kare fuskana don yawan hasken daya kashe min ido.
Shima sai da ya kare nashu fuskan don hasken yai mai yawa a idon shi.
Yace a hasale who is this baste, , , , sai yai shiru inaga yagane motar maigidan ne tafe a lokacin.
Yake cewa haba bros wanan ai bai dace ba gaskiya bazaice bai gane mune a tsaye ba ai.
Nace amma gidan shi ne tunda bai taba ganin hakaba anan dole ne ya bincika ko su waye a gurin ai.
Ya furzo iska a bakin shi tare da dunkule hannun shi yana kaiwa daya naushi yake cewa ke nake saurare fa.
Nace wanan duk babu shi don baida amfani jin amsa ta kawai kowa yai biyayya ga magaban ta shi.
Yanisa yana cewa naji zan baki lokaci zan dawo naji amsan da kike yake da zuciyar ki nace naji don na kagu na shiga gida a lokacin.
Nai mai sallama ya juya ya shiga mota tare da yin horn nikuma na tura get don na shiga ciki.
Maigidan na hango can tsaye a bakin motar shi yana waya ya dafa hannun shi daya a saman motar shi yana dan bugawa.
Nazo simi simi zan wuce inda yake tsaye naji yace cikin wani murya ke Rahama daga ina kike tafe yanzu a wanan lokacin.
Nace cikin dan in, in niya dama dama ba ko ina naje ba nan nafito bakin get kawai, yace ok bakin get din ma by this our shine ba ko ina ba ?
Nace ayi hakkuri yau ne kawai nataba fita a wanan lokacin haka kamar zaiyi magana sai kuma yai shiru yacs you can go baki da laifi ai.
Na shigo ciki simi simi dani, anty na dakin ta a lokacin can na samay tana na lafe saman gadon ta ganin yanayin da na shigo dashi yasa ta fahinci ina cikin damu ta dago kai tana kallona tace yaya akayi ne Ramana ?
Nisawa nayi na fara fada mata komai har yadda mukayi da daddy yanzu da zan shigo ban kai ga karasawa ba sai gashi ya shigo part din.
Kwat ne saye a jikin shi ya bal, balle aninin gaban shi sai farar shirt din shi daya baiyyana a fili.
Anty kecewa dashi kadawo ya amsa a kushe namike zan fice dakin yace No dawo ai donki na shigo yanzu.
Komawa nayi na tsugun na a bakin gado shima zama yayi yace Saade baki wa wanan yarinyar warning bane akan Ibrahim ko may ?
Tace kai tsaye bamu kara zancen shi da ita ba gaskiya amma ina son dama muyi magana don ina ga yaune farko zuwan shi gidan nan gurin ta a wanan irin lokacin.
Yace ok ni dai ban son haka a gidan nan ki sani duk hiran da za, ayi ayishi da rana amma bani son hiran dare a kofan gida na daga haka ya mike ya fice daga dakin da alaman ranshi a matukar bace yake a lokacin.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE, , , ,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WANDA BAI BIYA BA MUN BARKI GA ALLAH HAKKIN AMANA NA TARE DA KE YAR UWA.
32
Tun wanan ranan na kara kama kaina ga alamarin Ibrahim gaba daya ya kasa samun na bashi dama ya shiga rayuwana.
Wanda yafi dangata hakan ga ganin laifin antyna da kuma ni kaina din duk wanan bai sa anty ta tsira daga sherin yan uwan shi ba.
Don cewa suke wai asiri mukai mai muka hana shi, sauraren maganan su akan umurnin da su kai mai ya auri yar uwarshi.
Don takai bai jin kunya kowa dama ba kunya ne dashi ba hakan sai ya zamay mai madogora sosai yace shifa kauna saade zai aura.
Ranan har takai dai an kira matan yan uwa zuwa gurin karban laifin sister din shi anty ma ta shirya ta tafi cikin dangi.
Irin maganan da aka kama sakewa yasa ta fahinci itace akewa habaici hakana amma ta daure bata tanka masu ba har aka watse daga gidan ta dawo gida.
Da yamma na dawo daga school ne na shigo naga kayan da aka basu a falo donut da drinks nace a, a ashe kin samu zuwa kenan anty ?
Tace humm bari kedai naje na kuma sha gori da zagi wai ina son na raba ibrahim da yan uwan shi na hada shi da ke don naga gurin ci dama na saba kwace maza ai.
Nace kai mutane akwai daukan wa rai zunubi wallahi wa ya damu da wani Ibrahim can ma.
Sai faman shirin bukin sukeyi wanda nakan ga daddy yazo gurin anty akan maganan.
Gaba daya yanzu hankalina ya koma gida duk da ina zuwa a duk karshen shekara na kwana biyu amma yanzu na dade ban tafi ba don tafiyan da anty tayi ne ya hanani zuwa wanan lokacin.
Gashi inna ta ta samu ciki kuma nasan a wanan lokacin bata da nisa da haihuwa kamar yadda na samu labari.
Nai wa anty magana bayan ta huta take cewa na bari su gama sha, anin buki sai a san shirin da akaiwa tafiya na.
Ranan da za ai kamun amare na gidan su gwagon maigidan gashi ina da zuwa school amma anty tace idan na fita na dawo da wuri don mu tafi tare da ita.
Gashi yanzu Farida ta dauke kafan ta da gidan mu sai dai dama gajiye tace min idan daddy ya dawo kasan ai zamu gan ta tazo tunda da manufa take zuwa gidan dama.
Karfe uku na shigo gida a lokacin na fahinci kowa na gidan yana gida don ganin motocin matan gidan da nayi gaba daya harta maigidan a harabar gidan.
Ina shiga falo Farida ce da anty zaune suna hira ina ganin ta na daure fuska ina fadin ai ki koma kawai tunda abin ya zama haka.
Tai murmushi tace Rahama ai kin san yanzu karatu ne ke hanani zuwa ko ina ko yanzu ma don ina free ne na samu dan chans haka har nazo.
Tare muka shiga daki da ita ina cire kaya a jikina muna kwasan hira da ita take cewa yanzu anty ke fada min wai yau kamun su Maimunatu ashe ?
Na tabe baki nace yau ne wallahi gashi anty ta takura min wai sai mun tafi ni kuma ba zuwan ne bana son yi ba basu da kirki ne ya gidan.
Farida tace ashe kin san halin su ke ma haka suke suyi ta wani daukan kai kamar diyan wasu can wallahi.
Koma may ye ai muje muma mu gani ba sai an bamu labari ba muga irin karyan da zasu hada a gurin.
Nace da alama dai dama don kin san za, a kika zo tace hakane nace kai Farida wallahi baki da dama Allah kuda ba a ganin ka a gurin banza haka kika koma dai yanzu.
Anty ta
Showing 126001 words to 129000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43 Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153