sweet ba ko company sweet ne sai na saya maki ai tunda na haifeki na san zafin ki.
Wanda bai san zafin daukan ciki ba da wahalan yaro shi ke wanan haukan to ni Allah na tuba may zai damay ni in haihuwa banza ne mutum ya haihu mana.
Wanan wani irin maganan banza ne haka baki tambayanta dalilin da yasa aka hana mata sai ki shiga sake maganan banza wai ke may yasa baki son raina fitina ne.
Ina shi haihuwa Allah ne mai badashi ba mutum ba ke ma ai naga kina son haihuwan kamar kj mutu.
Au to gori zakai min don an taba yar gwal din ka da bata laifi a gidan ko may ?
Tace ina dai na gwada haihuwan kuma kowa ya gani ansan kuma niba juya bace dai ko ?
Nace ko ban haihufa ba hindatu Alhamdullahi don su Nasir sun wadatar da ni don basu rageni da komai ba a gidan nan .
Tace aikin banza sannu hankaka maida dan wani naki in kin kai mace sai ki haifi naki a gani ?
Zanyi magana yace rufe min baki Rahama kyaleta taitayi don abin ba hankaliba cikin sa.
Anty ta mike tace Rama tashi mu tafi ban iya wanan jidalin abu kullun maimakon ya rage amma sai gaba yake yau harda girin haihuwa.
Tace ce anyi ko kema zaki saya ne a sayar maki din don ashirye nake da kowan ku an mata gorin haihuwa ta haihu mana in baku son gori.
Haihuwa kuma isa ne keda haihuwa Rahama a gidan nan sai gani sai hange sai ko bauta da diyan wata don kin zama hankaka mai da dan wani naki.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
IDAN BAKI BIYA BA KADA KI KARANTA HAKKIN WASU PLEASE DON BA A YAFE BA, , ,
IDAN KIN BIYA KIKA TURAWA WANDA BAI BIYA BA MUN BARKI GA ALLAH DON CIN AMANAN ZAMA, , ,
52
Raina yai matukar baci da farko amma da na zauna nai nazari sai naga kamar nima zanyi wa Allah butulcine.
Na watsar da zancen naci gaba da harkokina na koma ga karatuna mai tarin tsawon shekaru.
Wanan hutun da zamuyi ina son zuwa dubo iyayyena kauye don haka na fara shiri na a hankali, sai dai gaskiya na fara hango da akwai matsala sosai yanzu a gidan .
Don ga nawa fahintar hindu da maigida sun dinke sosai ba kamar baya da na san su ba.
Al,amarin kishi naso sakawa raina damuwa amma sai na roki Allah ya yayye min komai ban sawa kaina damuwa ga hakan ba don ko banza ai a tare na gan su da abin su.
Ni in ba shigan tsugula ba may ye nawa na daukan zafi ga haka sai dai kishi kawai to ba, a kishi ni suke kishina.
Taimako na ga Allah ina fita karatu sai yamma lis zan dawo gidan ga dan business da nakeyi kuma Allah na rufa min asiri ta hakan.
Idan ya bamu na karba idan bai bani ba wala,ba,asan duk daya a gare ni ba dai wani abu nake saya ba ni sai ganin dama kawai don babu ne kawai bamu dashi.
Gashi Allah ya taimakeni hajiyan harka tana karban kaya a gurina sosai tana bayarwa ga mata masu zuwa gurin ta sai dai a lalo min kudina cas a bani kawai.
Sunyi tafiya da hindatu wanda dawowan mu tafiyan su karo na biyu ke nan da farko sun tafi lagos sukai sati daya acan har da yarta suka tafi.
Sai kuma yanzu da suka tafi Abuja satin su biyu suka dawo garin kamar yadda yayi da muka dawo daga chaina hakane suna daki ba wanda ya gansu sai bayan karfe ukun rana suka fito.
Ranan weekend ne saturday ba mu shiga school nai barci na na sauke gajiya bayan na tashi ne na shirya na fito zuwa wurin anty.
Tana zaune tayi tagumi da hannu daya hannu na rike da kwalin lemu da dan tsunke tsotso don akwai ni da son shan zaki .
Ina shiga ta dago kai tana kallona tace dani kin tashi na tambayi Fatima tace barci kike yi dazun .
Na zauna ina fuskantar ta nace na tashi anty dama kwanan a gajiye nake saboda kin san asibiti muke yanzu.
Na fara tsotson lemuna ta dago ta kalle ni tace Rama ashe besty ya dawo tun daren jiya amma har yanzu bai leko mu ba.
Nace to fa ashe ya dawo ne ni ban ma ko sani ba ai sai yanzu tace sun dawo jiya da dare amma wai suna barci akace.
Na maida kamana saman kujera tare da dunkulewa guri daya nace ashe sati mai zuwa tafiya na ke nan tunda ya dawo ?
Tace zancen tafiyan na nan ne har yanzu ?
Anty ai dole inje gida na dade rabona dasu fa tun shigowa sau daya naje shima kinga ban kwana ba muka dawo.
Shiyasa nake son da mun dan samu break din nan na samu na tafi nagane su in dan zaga dangi na gaidasu.
Har kwana nawa zakiyi haka nace cikin murmushi sati daya ko kwana goma idan an barmu.
Wai da wuya gaskiya ke kina ganin besty zai iya barin ki har kiyi kwana goma ko sati da wuya gaskiya.
Take annurin fuskana ya canza nace anty idan na zauna may zanyi a nan nikan gaskiya ya bari in tafi in ga gida haka.
Nan da kauyen mu ace mutum ya share shekaru haka bai leka ba ai sai suce ina gudun su ne ma hakan.
Kwanaki fa da mama tazo sai da tai min fada kece kika kwace ni gareta kuma mama na da gaskiyan ta wallahi.
Ita mama Altine ta manta da halin shi ne ko ni da yaya yake bari na na tafi lokacin yanzu ma idan nace zan je na dubo mama cewa yake in sa a dauko ta naganta mana.
Nace cabdi ashe ko akwaita ke nan don gaskiya ina son zuwa gida ni kan.
Yanzu yadda kan nan nashi ke hayaki baya ganin kowa a gaban shi sai matar so itace bata laifi a gidan nan yanzu.
Nace wanan kuma matsalar suce anty don sai wanda ya damu da shirmay su zai kula nifa anty alamarin su baya gabana.
Tace naga alama ai Rama don ranan na dauka za, ai fitina da tace bata yarda ku fita tare ba kuma ya zauna hakan.
Nace taiwa kanta indon ta Rahamace ko a jikina wallahi, ba sai kasa abu ga rai zai damay ka ba anty.
Rama wani abu yana da cin rai ne wallahi, ya sani fa sarai abinda take shukawa amma ji yadda ya koma kamar wani soko dashi wallahi.
Na ce anty kada ki sa zancen daddy a ranki ai duk wanda ya zalunci wani dashi da Allah.
Gamu yaran ki muna debe maki kewan komai may zai damay ki da alamarin shi anty don Allah kada ki sa damuwan haka a ranki idan ma taga an damu dadi zataji ai.
Rama ace nai ciwo baya gari amma ya dawo sai ya share ni haka nace gaskiya ba dadi amma kiyi hakkuri don Allah Allah dai ya baki lafiya kawai.
Nace waiko anty kin san kayan nan sun kare har ana neman su bedshet da takalma sunyi kasuwa.
Sai da ta nisa ta sauke ajiyan zuciya naji dadi a raina don nasan ta fitar da damuwan ta ke nan.
Tace kai Rama kice min mun shigo da kafar dama ashe kwanan zamu fara shiga Dubai debo kaya ?
Dariya nayi nace kai ai sai ace dani da jirgin tafiyan duk a matse mu a daina ganin mu dariya ta kwashe dashi nima dariyan nake muna cikin dariya sai ganin shi mukayi kofan falon.
Shi bai shigo ba bai kuma juya ba sai bin mu da kallo yakeyi nace La, illah ha, illah muhammadan rasulliha sau uku.
Shigowa yayi yabi mu da kallo ita ta fara cewa dashi an dawo lafiya fuska babu walwalla acikin sa ko kadan.
Zakace ba itace ke dariya ba haka yanzu dan second daya wuce sannu da zuwa nai mai daga haka naci gaba da tsotson lemuna kawai.
Yace amma ai kun san na dawo tun jiya babu wacce ta shiga gaidani cikin ku ko ?
Wai Saade may kike nufi ne da kike min abubuwa haka son ran ki kina ganin haka shine mafita a gareki ko may ?
Tsam na mike na nufi inda takalmina yake zan saka yace ina zaki a na magana zaki fita ke nan daban ne komay ?
Idan kuna ganin banda darajan da zaku je nayi tafiya ku gaidani sai na tako nazo to mace ta rike gaisuwan ta na yafe.
Anty tace idan kai muna haka bakai muna adalci ba gaskiya kuna dakin ne zamu fita zuwa gaida kai ko may ?
Yace kamar ya ina daki tace tare kake da matar ka fa tun dawowan ku yace shine don tana tare dani baza aje ai min sannu da zuwa ba don an mai dani dan banza ko ?
Wanan kuma kai kace hakan babu yadda za, ayi mitum ya shiga maku daki kuna kwance sai dai in kaso ganin laifin mu kawai.
Nagane so kike ki koyawa yarinyar nan rashin mutinci ta raina ni don baki je ba itama bazata taje gaida ni ba don sai yadda kikace akan ta.
Ina saka takalmina nake cewa ni ciki ciki nikan kada a dorawa wani laifina don ko ita bata ganni ba sai yanzu na fito.
Yace a cikin hasala may kike fadi ?
Banyi magana ba sai juyawa nayi zan bar masu falon yace idan kika tafi sai ranki yai matukar baci a gidan nan yau.
Nace cikin murya may kama da shagwaba ko wauta ni to ina ruwanta da rashin zuwa na balle laifina ya shafeta.
Daga haka na juya na bar masu part din yabini da kallon mamaki har na bace daga ganin su.
Ina shiga daki na mayar da kofa na rufe ranshi yai matukar baci sosai yake cewa kin dai gani da idanuwan ki ko ?
Tace besty kai yanzu tsakani da Allah gaskiya ne ace ka dawo gidan nan tun daren jiya amma ba wanda ya saka ka a ido sai yanzu ?
Wanan haka Allah yace ayi dalcin ke nan ko may a hakan da kake muna ?
Ciwo fa nayi ka sani amma baka damu da sanin yaya lafiyan jikin nawa ba sai yanzu da yai maka dadi zaka shigo muna kowa ma fa mace ce.
Yace ai matsalar ku ke nan mata kishi dana zauna da ita a daki wacece bani zama da ita daki a cikin ku wai ?
Tace kake dai zama dasu kada ma ka sakani cikin wanan magana may nake a gareka da zakace wai zaka sakani.
Don kin min sheri Saade yanzu bani mamaki zaki iya ma wanda yafi hakan wacce ma kika sa na aura din kin yi bakin ciki a kan ta balle wata.
Tace na gode badai auren ta nasa kayi ba zaman banza ba ai abin da sauki tunda ba zaman zina kukeyi da ita ba nagodewa Allah tunda aure na hada.
Sai dai ka sani don kana auren mu bashine zai sa ka samun kafan ci muna fuska ba wai kana takama da aure kowan mu a nan zaman ka mukeyi.
Saukin abindai ba ke zaki gwada min Allah ba ita kuma da take ganin kamar ta isa har take raina magana na zata gane bata da wayyo a gidan nan.
Part dina ya nufo Fatima uwar kallo tana zaune tana kallo bata ko damu da yanayin da na shigo ba sai faman kallon ta takeyi.
Shigowan shi yasa ta sa puss a tv ta mike tafice kaina yazo ya tsaya yace Rahama har ke kin isa ina magana ki wuce ki barni a tsaye.
Ban dago na kalle shi ba yaci gaba da magana ince kada ki wuce shine zaki shura takalman ki ki wuto ki barni ko ?
Na mike nace in ba neman fitina kake yi ba daddy akan may hindu na dakin ka zakace na shiga ai kasan muna gidan zamu kuma zo gaishe ka amma ka rufe kofa da mace har hudun yamma ?
Wallahi ni duk da ba diyar kowa bace banga zan iya jure wullakanci ba irin wanan.
Nike fadawa magana haka Rahama ashe baki da kunya ban sani ba shiru nayi na koma zan kwata ya finciko da katfin shi har sai da wuya na ya amsa nai dan kara na dafe wurin.
Yace bari kiji ni ba namijin da mace zata raina bane ko yaya ko nike da ita, nace balle ma ba wata nake illa Rahama yar gidan Aliyu maska.
Kara hankado ni yayi da kyau da hannu daya sai da naji gabobina sun amsa min lokaci daya nasan daddy geant ne kuma ga karfi don akwai shi musess din jiki sosai karfafa ne bana wasa ba.
Idon shi ya kura min nima na kura mai ido don zuciya na ya bushe a lokacin, ya yarfar dani saman kushin din yana fadin.
Kishin banza kishin wofi sai na balbalaki yanzu na balla banza wallahi in takamar ki rashin kunya ne ?
Nace may zanwa kishi in wahal da kaina ga banza abinda ya damu dakai kake damuwa dashi ai ba wanda ya ajaka ya tare gun mace daya ba.
Wanda ma suka san zafin ka kasan nasu may aka mai dasu balle ni karan kada miya da ban aje ba ban ba wani ajiya ba a gidan.
Ya juyo yana kallona ban daina magana ba nace ni wallahi da zaman zalunci gara ka sallamay ni yafi min sauki.
Tas tas ya aza min mari biyu masu lafiya sai da naga wani wuta ya gitta min, na dafe kumci na sai hawaye yaja tsaku yafice yana fadin ashe ke karamar yar iskace ?
Nan ya barni zaune dafe da kumatuna ina ambaliyan hawaye masu dumi dake fito min na takaici.
Lalai daddy ya mare ni kan gaskiya na amma sai na Rama nima insha Allahu lalai ko wani abu sai aure wallahi ni Rahama yau aka mara kuma kan gaskiya na don fadan karya yakeyi wallahi duk borin kunya ne hakan.
Ni ya kamata nai girki ban yi ba ranan shima yasan zamu kwasa bani gaban shi bai kuma damu da hakan ba ma.
Har na gama bai sani a ido ba bai nemay ni ba kuma ranan monday da safe ban shiga mota na ba na fita na tare taxis na wuce ban kuma ma fita da wayana ba na kashe.
Har rana idan ya fito yana ganin mota na a gida shi yasa yake zaton ina cikin gidan ban fita bane kawai.
Sai dai yadda ya sanni da son karatu na yau monday may zai hanani fita ashe ?
Washe gari ma hakane bayan la, asar ya shigo wurin anty tana tsaye tana sa kayan data cire a wardrove sai gashi.
Yace ita wanan kwana biyu may ke hanata zuwa karatu ne wai ?
Da mamaki tace wa wai Rama ta fita mana yace jiya da yau bata fita ba don motar ta yana ajiye yadda yake.
Tace Rama kan ta fita bata gidan nan tace bari ma na kirata kaji takira wayan baya shiga tace tun jiya wayan ta baya shiga.
Amma da safe ina barci naji kamar muryan ta tana sallama na ai, tace jiya ai tare kake da ita ko ?
Bai yi magana ba yasa kai ya fita ranshi bace ya duba part din yana rufe fatima kuma da Gajiye sun fita don bai gansu ba.
Babu wanda ya fahinci muna da matsala da daddy a gidan sai hindatu don ita any time suna tare kuma bataga na shigo part din ba har duty na ya kare.
Tambayan maigadi yayi ko yaga fita na yace gaskiya bai gani ba gaban shi ne ya fadi don ko anty ba wai tana da tabbas din ko ina nan bane.
Sai after six muka dawo gidan Zarah ce ta sauke ni da mota yana tsaye bakin get yana waya ya dafa motar shi.
Jin shigowan mu yasa ya juya don ganin ko waye ya shigo gidan a lokacin.
Zarah tace taufa ga gogan na ku nan tsaye yana gida ke nan bai fita ba ashe, na ce da ita ta bani takardan da ta amsa ta kwashe abinda na rubuta.
Haka ya dan sa bamuyi saurin fitowa ba na bude motar na fito ina mata sai da safe.
Tun bata fita ba daga gidan yace dani ke ina kika fito haka waye wanan da ta aje ki kuma ?
Ban juyo ba kuma ban yi magana ba yace cikin tsawa my friend will you stop there ina magana don baki da kunya zaki wuce.
Na juyo nace idan ma kace na bargidan kada na shiga ba matsala bane gare ni tunda ba nan aka haife ni ba.
Shiga zan shigo na samay ki ai part din anty na shiga muka gaisa da ita take tambayana cikin damuwa.
Rama ina kika tafi baki je da mota ba nace ina asibiti tun safe anty kin san bamu amfani da waya can.
Showing 225001 words to 228000 words out of 456145 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63Chapter 64Chapter 65Chapter 66Chapter 67Chapter 68Chapter 69Chapter 70Chapter 71Chapter 72Chapter 73Chapter 74Chapter 75Chapter 76 Chapter 77Chapter 78Chapter 79Chapter 80Chapter 81Chapter 82Chapter 83Chapter 84Chapter 85Chapter 86Chapter 87Chapter 88Chapter 89Chapter 90Chapter 91Chapter 92Chapter 93Chapter 94Chapter 95Chapter 96Chapter 97Chapter 98Chapter 99Chapter 100Chapter 101Chapter 102Chapter 103Chapter 104Chapter 105Chapter 106Chapter 107Chapter 108Chapter 109Chapter 110Chapter 111Chapter 112Chapter 113Chapter 114Chapter 115Chapter 116Chapter 117Chapter 118Chapter 119Chapter 120Chapter 121Chapter 122Chapter 123Chapter 124Chapter 125Chapter 126Chapter 127Chapter 128Chapter 129Chapter 130Chapter 131Chapter 132Chapter 133Chapter 134Chapter 135Chapter 136Chapter 137Chapter 138Chapter 139Chapter 140Chapter 141Chapter 142Chapter 143Chapter 144Chapter 145Chapter 146Chapter 147Chapter 148Chapter 149Chapter 150Chapter 151Chapter 152Chapter 153