_Humπ duk wacce taso ai ita take zama banza a wajen miji._
Yatsar hannunta tasa tana shafa gefan fuskarshi ta cije leb'e tana wani kakkashe masa ido tare da d'an jujjuya mazaunanta akan cinyoyinshi, hakan kuma yasa take tsokano babbar harkar daga qasaπ, ido Umar Faruk ya rufe kamar zai fashe da kuka yana fad'in "wayyo ni Ummaru na shiga uku, Khairat kasheni za kiyi fa wallahi."
Matseta yayi a jikinshi ya tusa kanshi a mamanta dansu suka fi d'aukar hankalinshi, itama matse kanshi tayi tana mishi cakulkuli tana fad'in "kana mutuwa zan sake dawo da kai ai, dan yanzu na fara jin dad'in rayuwata da kai."
"Kun gama iskanci na tafi, ko kuma da saura?"
ππππππ
_Wa yayi maganar nan fan's_? nasan kowa zaice Zuby.
Da sauri Umar Faruk ya kalli Zuby dake tsaye yama manta da ita harga Allah, "inna lillahi." ya fad'a tare da d'aga Khairat daga jikinshi ya mayar da ita ta zauna gefenshi ya zura hannu ya janyo hannun Zuby ya zaunar da ita d'aya gefenshi.
Saida ya saci kallon Zuby tare da saisaita nutsuwarsa kafin yayi gyaran murya ya fara da " *KHAIRAT*."
"Na'am baby." ta fad'a da dafa kafad'arsa, dan tunda ta sauke idonta akan Zuby ta fahimci akwai tazara a tsakaninsu mai yawa.
"Ga Zubeida, k'anwarki, kuma ina fata zan samu had'in kanku domin ku fahimceni na fahimceku, dan ta hakane zamu samu zaman lafiya da kwanciyar hankali, Khairat, kece babba, dan haka akwai buk'atar ki kama girmanki ta yanda zaku zauna lafiya, duk da bamu jima tare ba, amma nasan kin fahimci ni ba mutum bane mai son hayaniya da tashin hankali, kamar yanda dukanku kun sanni bana d'aukan raini da rashin hankali, dan haka ina so kowace ta tsaya matsayinta, bana so naga ko naji raini a tsakaninku bare har yakai ga sa in sa ya had'aku wata rana, ina fata kin fahimceni?"
Ajiyar zuciya ta sauke ta kalli Zuby tace "Allah sarki, wannan itace Zuby? karka damu baby, insha Allah ba zaka tab'a samun matsala daga gareni ba, kuma zan d'auketa kamar k'aramar k'anwata dan dama bana da kowa."
"To da kyau, haka nake son ji dama."
"Saike Zubeida, wannan itace Khairat kuma tana gaba dake a shekaru dama kasancewa matata, buk'atata a gareki shine ki kama kanki kema sannan ki d'auketa a matsayin yayarki, nasan Khairat, bata da hayaniya da tashin hankali, dan haka nake rokon da ki kiyaye duk wani abinda zai kawo tashin hankali a tsakaninku, Zubeida a sanin sanin dana miki ke ma...."
"Ni masifafiyar ce? ai tun tuni daka fito sak ka fad'a min, da kace kasanta ita ba mai hayaniya bace, kenan nice mai hayaniya? yah Umar wai yaushe ka canza ne haka? da fari ka kirani kuma kazo kuna karuwanci a gabana, amma kuma bai isheka ba shine kake fad'a min matarka ba mai hayaniya bace, to naji saika barni da hayaniyata ni."
Kallon Khairat tayi tace "ke kuma, karma kiji dad'i saboda kinji yace na d'aukeki a yayata ke kuma har kike jin dad'i, wallahi bani bake kuma bana da had'i dake da har zaki zama yar uwata, kuma ki sani tashin hankali masifa da bala'i, yanzu kika fara ganinsu cikin gidan nan, dan ba zan tab'a yarda nayi kishi da karuwa ba."
A hassale Umar Faruk ya mik'e zaiyi magana Khairat ta rik'e hannunshi d'aya hannu kuma tana shafa qirjinshi tace "ya isa haka baby, ka rabu da ita mana, yarinya ce fa."
Tureta Umar Faruk yayi daga jikinshi cikin jin zafi ya cabko Zuby da k'arfi ya fara magana "wacece ke Zubeida da har nake magana kina katseni, yaushe aka haifeki da har zaki d'aga murya akan yawa, fad'a min ina jinki akan me? yaushe wuyanki yayi kauri haka?"
Sakinta yayi ya nuna mata kujerar yace "maza zauna malama."
Jiki na rawa ta zauna kowa ya zauna wajenshi sannan yace "abinda ki kayi yanzu hauka ne, kuma bana d'aukar irin wannan, akwai kishin da zan iya yiwa mace uzuri a kanshi, amma banda irin wanda ki kayi yanzun, dan haka a kiyaye nan gaba, bana buk'atar tashin hankali da qananun maganganu, zan sab'ama duk wacce ta tayar min da tarazma a gida ba tare dana d'aga qafa ba, dan haka ku had'a kanku shine zaifi muku alkairi dani kaina, dan saida had'in kanku zan iya samun farin ciki, kwantar da hankalinku shine zai zama silar nasarata a rayuwa, da wannan nake mana fatan samun zaman lafiya."
Addu'a ya dinga kwaranyowa ta fatan zaman lafiya tare da neman tsari daga shed'an daga garesu, kafin daga bisani ya d'ora da "akan maganar kwana kuma, kamar yanda muka sani ne, zan dinga yin kwana bibbiyu a d'akin ko wacce."
Yana fad'a ya fita ya bar d'akin ranshi a b'ace yana tunanin abinda Zuby tayi, Khairat ma ta bishi a sannu bare kuma ita k'aramar alhaki banza a banzaπinji ni fa ba Umar Faruk ba.
Juyawa Zuby tayi zata fita Khairat ta rik'e mayafinta ta tako a hankali gabanta ta tsaya, kallonta tayi sosai kafin tace "hum, wai kishiyata , kinyi wasu maganganu d'azu amma bansan ko zaki iya maimaitawa ba? nasan ma ba zaki iya ba domin karyaki zanyi, amma bari kiji in fad'a miki, ni *karuwa* ce kuma ta Umar Faruk, dan haka zan baki shawara kamar yanda na bawa mahaifiyarki, ki koyi karuwaci kema ko zaki iya samun wani kaso a zuciyar Umar Faruk, idan kuma ki kayi wasa, to ki sani kin rasashi kenan har abada, sai dai kiyi rayuwar k'unci a gidan Umar Faruk ko kuma kiyi rayuwar 'yanci a gidanku a gaban mahaifiyarki, ma'ana zawarci."
Da hannu ta mata alama tace "zaki iya tafiya, idan kin fita ki turo min baby na rarrasheshi, dan kin b'ata masa rai daga zuwanki gidan."
"Dama Mama ta fad'a min baki da kunya, amma ni zan koya miki hankali." cewar Zuby tana shirin fita.
Rik'ota tayi tace "au, dama kuna tunanin samun karuwa da kunya ne? ai kawai ki tanadi maganin hawan jini dana ciwon kai, domin daga yau salon bugun zuciyarki zai canza."
Tana fad'a ta haye gado ta kwanta ita kuma ta fita daga d'akin ta koma nata, ko kayan jikinta bata cire ba ta kwanta tana kuka saboda bak'in cikin abinda ta gani da idonta.
_Ni kam nace zaki wahalar da kanki a banza._
D'akin Mama ya nufa ya samu abinci yaci kafin ya mata sallama ya komo d'akin sahibaπ, tana ganinshi ta sauko daga kan gado ta sake rumgumeshi kafin ta d'ago ta kalli fuskarshi cikin shagwab'a tace "kayi hak'uri baby, ta b'ata maka rai, muje na maka wanka to."
Sake rumgumata yayi a jikinshi murya can cikin mak'oshi yace "zaki iya yimin wanka?"
"Me zai hana? kaifa nawa ne."
Kafeta yayi da ido harta rabashi da kayan jikinshi ta d'aura mishi towel, hannunshi ta kama dan zuwa douche ya rik'e hannunta ya fizgota ta fad'o kanshi, kallon juna suke sosai kafin ya fara magana cikin sigar tausayi kamar zaiyi kuka yace,
"Khairat, dan Allah ki fad'a min me yasa kika canza daga yanda na sanki? Khairat me yasa kike min duk wannan kyautatawar? bayan nasan ba sona kike ba, Khairat dan Allah ki fad'a min me kike shiryawa a kaina? dan ina ji zuciyata zata iya bugawa idan har kika gujeni daga baya, ni kaina bansan me nake ji ba, ban kuma san me zance yake damuna ba a kanki, amma dai ina jin bugun zuciyata yana qaruwa idan ina tare dake, sannan ina shiga farin ciki idan na ganki a kusa dani, Khairat nakan ji daban a tare dani idan jikinmu ya had'u wuri d'aya, Khairat ina jin matsanancin kishi a kanki, kuma ina yawan tunaninki kamar yanda kike yawan zuwa min Γ qwaqwalwata, tunaninki na hanani sukuni, fuskarki takan hanani shak'at saboda yawan ganinta da nake a idona, Khairat, wasu na tunanin na kamu da sonki ne, amma ni kaina na kasa tantacewa sonki nake ko kuma ba haka bane, kinsan me yasa na kasa tantacewa?"
Kai kawai ta girgiza masa shi kuma yace "domin ban tab'a shiga irin wannan yanayin ba har saida na had'u dake, a sanadinki ne na fara jin komai na canza min, Khairat, a yanzun in har zan iya fad'in gaskiyar abinda yake raina, to zan iya cewa *ina sonki*, tabbas Khairat *ina qaunarki*, bana jin zan iya rabuwa dake a yanzun, dan Allah kema karki gujeni, nasan ni talaka ne kuma ba zan iya d'aukar nauyinki ba, amma Khairat zanyi iya qoqarina wajen ganin na samar miki duk abinda kike buk'ata, Khairat zan iya bada rayuwata dan ganin walwala da farin cikinki, yanzu abu d'aya nake so naji shine, kema kina sona?"
Rarraba ido ta shiga yi tare da had'iyar yawu tana k'yabta mishi ido, abinda za tace masa take tunani, koda bata sonshi tasan dai taji dad'in abinda ya fad'a yanzu, idan kuma ta fad'a mishi bata sonshi to zata rasa duk wani abu da take shiryawa, dan haka mafita d'aya ta nuna itama sonshi take, maye murmushi tayi a gurbin da mamakin kalamanshi suka bayyana sannan ta riko hannunshi sosai ta sumbata kafin tace...
"Na d'auka ni kad'ai nake jin abinda nake ji a game dakai, bansan wani irin farin ciki zan nuna ba, Faruk, kayi min abubuwa da dama wanda babu wanda ya tab'a min har iyayena ma, tun daga ranar na fara jin abubuwa daban a game da kai, amma dayake shashasha ce ni, saina kasa fahimtar halin da nake ciki, sai yanzu da naga wata zata shiga tsakanina da farin cikina, naga ba zan iya hak'ura ba zaifi nima na tashi tsaye na nuna maka soyayyata a zahiri."
Ajiyar zuciya ta sauke tace "Umar Faruk."
Amsawa yayi ta hanyar sake kafeta da ido, dorawa tayi da " *ina sonka*, ina qaunarka, ina sonka so mai tsanani , son da babu wanda zai iya ganin qarshensa sai mahallicin sammai da qassai."
Qasa yayi da kanshi yana dariya saboda wani kuntumemmen farin ciki daya tokare zuciyarshi, tabbas ya yarda yanzu ne ya fara soyayya, kuma da Khairat, hannayenta tasa ta tallabo kanshi , abin mamaki ba dariya bace kad'ai harda hawayen farin ciki, ita kanta wani farin cikin ne taji yana nuk'urk'usarta a zuciya, rumgumeshi tayi sosai suka mak'alewa juna kowa kuma hawaye yake zubarwa.
_My Khairat ki yarda kawai, kema kin fad'a tarkon guy nan, auntyna Aisha, ina ga maganar team tazo qarshe, mu nemi 'yan adawa mu sasanta kanmu, dan muji dad'in farmakar Hajja Zuby._π
Tare sukayi wanka kai kace shekararsu arba'in suna zuba love, haka suka fito a towel d'aya kowa ya shafa na shafawa ya murza na murzawa, Umar Faruk na kallon Khairat tana shafa humra takai kala bakwai wacce ta shafa, ta bayanta ya rumgumota ya shinshina wuyanta ido lumshe kafin yace "miye sirrin turarukan nan? danna lura akwai al'ajabi a tare dasu."
"Ni kuma ba zan iya fad'an sirrinsu ba wa kai."
"Me yasa to?" ya tambaya yana qara tusa kanshi a tsakiyar wuyanta yana shak'ar daddad'an k'amshin.
Juyowa tayi da nufi d'auko kayan baccinta ta saka kawai ya sureta yayi kan gado da ita, saida ya kwantar da ita sannan ya sauka ya kashe wutar d'akin ya dawo tare da zame towel d'in jikinshi ya wurgo mata, kan jikinta ya kwanta ya fara lagudarta yana sarrafata son ranshi, to itama fa ba kwance kawai tayi ba aikin ta tayashi yi, duk da ita kanta tasa takai mak'ura kuma tana buk'atar tallafi domin gabanta ya nuna hakan, amma ba zata bari ya shigeta tun yanzu ba, tana jin ya fara bud'e mata qafafu ta tashi zaune a firgice.
Janyota yayi jikinshi yace "Khairat, wallahi taimakonki kad'ai nake nema, dan Allah ki barni nayi."
Cikin kukan shagwab'a tace "um um, gaskiya ni tsoro nake ji, wallahi ciwo zanji."
Da sauri ya rik'ota yace "a'a Khairat, na miki alk'awarin ba zaki ji ciwo ba, wallahi a hankali zan biki."
"Ka manta meya faru ne, ba qaramin rauni suka min ba fa, gaskiya ba zan yarda na sake kai kaina mahallaka ba."
Janyeta yayi daga jikinshi rai b'ace ya sauka daga kan gadon, kayanshi ya bud'a ya samu doguwar riga ya zura da qaramin wando ya kwanta akan kujera, ranshi kam in yayi dubu ya b'ace dan wani irin kishin bala'i ne yaji ya taso mishi akan su Musa, kawai saiya dinga haskota kwance su kuma suna juyata son ransu, tunani yake yanzu nan wasu sun rigashi isa bakin bodar, tuk'uk'i kawai ke taso masa a zuciya har Khairat ta d'auro towel d'in tazo kusanshi, zata sunkuya kenan ya tsayar da ita ta hanyar d'aga mata hannu yace "dan Allah ki rabu dani, kije ki kwanta."
Yanda yayi maganar yasa bata da wani zab'i daya wuce ta koma kan gadon tayi zaune sai kuma ta fara kuka, yana jin shashek'arta kuma duk sai hankalinshi ya watse, alk'awarin daya d'auka na ba zai bari ta zubar da hawaye ba yasa ya koma kusanta ya fara rarrashi, a cikin rarrashin yace "ke kika tsokano min kishina Khairat, dan Allah idan zai yiwu? bana so na sake jin wannan kalmar a bakinki, ina so ki manta nima kuma zanyi qoqari naga na manta, kinji ko shalelen Papa."
Murmushi tayi tace "kayi hak'uri to , insha Allah ba zan sake ba."
Kwanciya ya gyara mata a qirjinshi ya tofeta da addu'a sannan ya dinga daddab'ata har bacci ya d'auketa, shima ya jima kafin bacci ya d'aukeshi.
_To me kuka ce fan's?_
06/08/2019 Γ 00:06 - Meerahgeeβ€: ππππππππππ
*JIHADI*
_Umar faruk_
ππππππππππ
_NA_
_SAMIRA HAROUNA_
_DEDICATED TO_
*MA FAMILLE*
πΈπ¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_π€π€
πππ *My Meelat*πππ
_Ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki, fatan Allah ya qaro shekaru masu albarka, *jouyeux anniversaire* My mentor._π
_My sweet and lovely *Hawwer* , ina miki fatan qarin wasu shekarun domin sai dake bugun zuciyar Sameera ke tafiya daidai, *Happy Birhtday* my Hawwer._π
_Bismmilahir-rahman-rahim_
3β£3β£
Kiran sallah asuba ne ya tashesu, alwala yayi ya nufi masallaci bayan ya biya ta d'akin Zuby ya tasheta, sallah sukayi bayan ya dawo kuma ya d'orawa Khairat karatunta, kamar kullum yau ma jinjina mata yayi sannan ya sake ninka mata wani, suna gamawa wanka ta fara yi bayan ta fito ya shiga, harya fito bata saka kaya ba hakan yasa da kanshi ya shiryata cikin riga da zani mai kamar siket na shadda, d'inkin yayi sosai gashi ya zauna mata a jikin, d'an kwali ta d'aura sannan ya saka mata sark'a da yan kunnai na zinariya kafin ta juyo ta kalleshi tana murmushi tace "nayi kyau?"
Saida ya sumbaci goshinta kafin yace "ai fad'a ma b'ata lokaci ne, kin ganki kuwa? kamar k'yank'yasar yau."
Dariya tayi ta rumgumeshi tare da sumbatar kumatunshi tace "ka saka min albarka to."
"Allah ya miki albarkar baby." ya fad'a yana dariya.
"Sakinshi tayi tana d'aukar hijab d'inta tana fad'in "yaufa ba zanje wajen aiki ba, yanzu haka salon zanje amin kitso da kuma gyaran jiki."
Shima kayanshi ya fara sakawa yace "wane irin gyara kuma, kina so sai kin fara haukatani da kyawunki ne?"
"To ai ba kyawu zan qara ba, gyara ne kawai."
Yana gama shirinsa Ruk'ayya ta kawo masa abinci, har zata fita yace "ki kira min Zubeida."
"To yaya." ta fad'a tana ficewa daga d'akin.
Da kanshi ya zaunar da Khairat a gefen hagunshi jim kad'an kuma Zuby tayi sallama, da hannu ya mata alama data zauna kusanshi , saida ta duk'a har qasa tace "ina kwana yah Umar."
"Lafiya kalau Zubeida, kin tashi lafiya?"
"Lafiya lau."
"Ya kwanan bak'unta kuma?"
Sai lokacin kad'ai ta tashi daga durk'uson ta zauna inda ya nuna mata tana fad'in "yah Umar ai gidan nan ba bak'ona bane."
"Kuma fa hakane."
Jin shiru yasa yace "banji kin gaishe da ita ba?"
D'an karatun tanutsun da tama kanta ne a daren jiya taji yana neman sub'ucewa saboda b'acin rai, cikin harare harare tace "ina kwana." ba tare data kalleta ba.
Khairat kam data fita iya karatun zaman duniya saita saki fuska duk da irin k'uncin da take ji da kishin dake taso mata tace "lafiya lau yer uwa, kin tashi lafiya?"
Shiru ta mata hakan yasa Umar Faruk cewa "a gaskiya ba haka nake son gani daga gareku ba, akwai bukatar ku canza tun kafin lokacina ya fara aiki."
Yana fad'a ya kalli Zuby yace "kece qarama , ki zuba mana abincin."
"Ruk'ayya takai min nawa a d'akina." ta fad'a a daqile.
"To zan fad'a mata daga yau tare zamu dinga ci, yanzu ki zuba mana."
Khairat ce tayi saurin cewa "lah baby, ka barshi ni zan zuba, ya zaka saka amarya aiki daga zuwanta." tana fad'a ta janyo kayan ta had'a musu tea kamar yanda taga Umar Faruk yayi jiya, sannan ta bud'e plate d'in soyayyan k'wai da dankalin turawa, sai kuma miyar dake cikin kwano ta naman rago, tana gamawa ta dafe qirjinta tare da sauke ajiyar zuciya, kallonta Umar Faruk yayi yace "gajiya ki kayi?"
Cikin dariya ta dafa kafad'arshi ta rad'a masa cewa "wallahi na zata ba zan iya ba, na gode daka koya min jiya."
Shima dariyar yayi Zuby kam ta gefen ido ta kallesu, shiya fara saka hannu kafin yace "to bismillah."
Nan suka fara ci ba mai magana har suka gama, Zuby ce ta fara tashi ta fita dan zuciyarta barazanar tarwatsewa take, shima dai jakarshi ya dauka haka ma Khairat kafin suka fito a tare, saida suka shiga d'akin iyayensu suka gaishe dasu kafin suka fito suka tafi, yauma a motarta suka tafi yana tuk'awa , saida ya ajeta salon sannan ya wuce bayan tace ya bari zata koma gida a taxi.
Kitso akan fara mata yayin da tasa aka makala mata sabbin akaihu, sai dai wannan karan ba masu tsayi bane sosai yan madaidaita, tasa aka lullub'esu da jan lalle mai ja sosai, bakin lalle tasa aka mata ga hannuwa kawai saboda har yanzu wanda aka mata bai gama zubuwa ba, gyaran fuska aka mata tare da gyaran gira, masha Allah kamar balarabiya ta fito, dogayen riguna ta gani masu kyau da kwalliya ta siyo har kala shida, sannan ta d'auko hanyar dawowa gida.
*************
Tun fitarsu Zuby suka shiga d'aki ita da Ruk'ayya tana
Showing 87001 words to 90000 words out of 186119 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30 Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52Chapter 53Chapter 54Chapter 55Chapter 56Chapter 57Chapter 58Chapter 59Chapter 60Chapter 61Chapter 62Chapter 63