cemin bana da lafiya, Allah ranka zai b'ace."

"An fad'a d'in, inga b'acin ran dan Allah."

"To ka sake cemin banda lafiya ka gani."

"To kina da lafiyar ne? aini ba zan tabbatar ba har sai jarabaki na gani."

"Hahahahaha, kaji yaro, waini zai mayar shashasha mahaukaciya, to an fad'a maka ni d'in yar shekara goma ce da zaka mayar dani abar wasarka, to bari kaji, inma wani abu kake nema a wajena ka sani ba zaka samu ba, ka jira amaryarka tazo sai kuje ku cinye kanku, tunda naga ita d'in marar aji ce da har zata bada kanta tun bata tare ba."

Maida kanshi yayi Γ§a tv yace "kedai kiyi fatan kar Umar Faruk ya buk'aceki, dan hakan na faruwa to ki sani kin zama sorry."

"Dan Allah Faruk ka buk'aceni, ni kuma a lokacin zan nuna maka nawa d'anyan kan."

"To waima me kake tunanin zaka min? tausheni ta k'arfi kamin fyad'e."

Saida ya kalleta yace "kina ganin ba zan iya bane?"

Cike da raini tace "hmm, jarumtarka bata kai can ba."

Tana fad'a ta juya ta fara zuge dogon wandonta, bata kai ga cirewa ba taji an hankad'ata saman gadon ta fad'a, kafin taga wanda yayi aika aikar kuma aka tausheta , duk da dai ta gane Umar Faruk ne amma bata fahimci yanayinshi ba, had'e hannayenta yayi da katifar ya taushe tare da sakar mata gaba d'aya nauyinshi, taushe mata qafafu yayi da nashi qafafu sannan ya had'a goshinsu wuri d'aya yana kallon qwayar idonta, yunk'urawa tayi da nufin ta tashi amma taji ko matsawa ta kasa yi dan ba qaramar matsa ya mata ba, bata san lokacin da hawaye suka zubo mata ba suka fara gangarowa ta kunnuwanta, da qyar take fitar da numfashi sama sama ga zuciyarta dake barazanar fitowa waje, tausar daya mata yasa yake iya jiyo bugawar da zuciyarta keyi, cikin muryar kuka tace,

"Dan Allah Faruk ka d'agani, wallahi ni ba dakai nake ba, ina jin tsoron abinda za'a aikata, zaka iya jimin ciwo kamar yanda suma suka min."

Wani mugun tausayinta ne ya rufeshi dan take qwaqwalwarshi ta hasko mashi photonta kwance a gadon asibiti bata san inda kanta yake ba, basarwa yayi ya mata kallon ki shiga hankalinki sannan yace "wannan sanfiri ne na nuna miki, idan kika qara qalubalantar mazantaka ta, to zan wuce inda bakya zato kuma nayi kaca kaca dake."

Da sauri tace "wallahi ba zan qara ba, wanda nayi ma na tuba."

D'agata yayi ya koma mazauninshi yana fad'in "sai tsoron tsiya amma kuma ba hus, hada wani wai zaka jimin ciwo, ko ciwon me zanji ma wacce ke a bud...."

Sai kuma yayi shiru dan yasan ba lallai maganar ta mata dad'in ji ba, ba abinda bata jiba hakan yasa ta share qwallanta tace "eh naji, nasan idan ka kusanceni ba zan galabaita ba, amma kuma nasan dole zansan ka shigeni, saboda na yarda da kaina, kuma nasan cika bakin ba zai rasa nasaba da waccen figaggiyar matar taka ba, ita dake budurwa ai banga kayi sammakon zuwa kai mata d'auki ba."

Saida ta sauke numfashi sannan tace "wallahi ka sake cin zarafin matsayina saina had'aka da mahaifinka ya shiga tsakaninmu."

Bata damu dashi ba ta zage wandon ta saka na bacci sannan ta kwanta, tunowa da addu'a yasa ta tashi ta kalleshi tace "ka taimaka ka koya min addu'ar kwanciya bacci."

A wulak'ance ya kalleta tare da harara, itama hararar ta banka masa had'e da juya baki , tasowa yayi yazo kan gadon ita kuma tana ganinshi ta wuntsila ta sauka, ta kan gadon ya taka ya ritsata saboda bata da hanyar bi, hannu ya kai zai shak'o bakinta ita kuma tasa hannu ta rufe bakin tana fad'in "na tuba, wallahi mantawa nayi ba zan sake ba."

Kunnenta ya kama sosai ya murd'e yana fad'in "zaki koma kenan in dai har kina mantawa."

"A'a wallahi, a'a ba zan sake ba, na shiga uku kunnena , dan Allah kayi hak'uri kunnena zai cire, dan Allah Faruk kunnena."

Duk tana maganar ne tana tsalle tsalle da yarfa hannaye ya saketa , "sai kinyi alk'awarin ba zaki sa...."

"Nayi nayi, wallahi nayi, ba zan sake ba." ta fad'a tun bai qarasa ba.

Sakinta yayi ya sake kafeta da ido yace "me sunana?"

"Faruk, fa...Umar Faruk....Umar Faruk sunaka."

Da k'arfi ya bugi bangon dake bayanta yace "sunana kenan na yanka, amma ba sunan daya kamata ki kirani dashi ba kenan, ina so naji sabon sunana."

Kallon gefenshi tayi tana sharb'ar majina😁irinta ansha kukan nan ta fara girgiza kai tana fad'in "dan Allah ka bari zanyi tunani akai."

"Me? sunan ne sai kinyi tunani? zan zubar miki da hak'ora ma."

Ya fad'a kamar zai kai mata mazga, dafe kai tayi ta durk'ushe, "tashi tashi." ya fad'a yana mata alama da hannu.

Tsaye ta mik'e duk tayi kalar tausayi sannan yace "ina jinki."

"Malam." ta fad'a kamar zata fashe da wani kukan.

"Um um, bashi nake so ba."

Gashinta dake kwance kan wuyanta ta kama tana wasa dashi tana ta rarraba ido, can ta tuna ta kalleshi cikin lab'e baki tace "baby."

Wata shegiyar dariya Umar faruk ya kece da ita kafin yace "baby? ki aje wannan sunan har ranar da kika shirya d'aukata a matsayin mijinki, amma ba yanzu ba."

Hannunta ya janyo ya zaunar da ita a inda ta tashi yaja zanin rufa ya rufa mata sannan yace ta d'aga hannayenta suyi addu'a, haka sukayi har suka gama sannan ta shafa ta kwanta, kallonshi tayi tana mamakin izzarshi da kwarjini, ko ba tayi niyyar abu ba inda ya canza yanayinshi to dole take yi, tunawa tayi da sak'on Papa hakan yasa tace,

"Ka shirya inji Papa, nan da kwana biyar za muje Germany."

Kallonta yayi yace "Germany kuma? wajen me? kuma dole sai dani?"

"Haka dai yace, wai tarone mai mahimmanci."

"Kiyi hak'uri, gaskiya bana jin zanje."

"Me yasa?" ta fad'a tana tashi zaune.

"Jibi Zubeida zata tare, kinga kuwa za'a shiga hakk'inta."

Rudududu, 'yan cikinta suka ya mutsa , da k'arfi tace "tariya kuma?"

"Eh, da matsala ne?"

A hassale ta sauko daga kan gadon ta fara nunashi da yatsa tana fad'in ".....

_Me kuke tunanin za tace_?

_Shin ya kamata ya bisu su tafi?_

*Kuyi hak'uri da wannan masoyana.*
06/08/2019 Γ  00:06 - Meerahgee❀: πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘
*JIHADI*
_Umar faruk_
πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘

_NA_

_SAMIRA HAROUNA_


_DEDICATED TO_

*MA FAMILLE*

πŸ‡ΈπŸ‡¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_πŸ€œπŸ€›


_Bismmilahir-rahman-rahim_


2⃣9⃣

"Anya Faruk zaka iya zama shugaba mai adalci kuwa, waini meka d'aukeni ne? dabba ko marar anfani? ace matarka zata tare amma ni na kasa sani sai tana jibi zuwa, shima kuma bawai ka fad'a min ne ba a'a maganar dana d'auko ce tasa ka fad'a min, to wallahi ba zan yarda da wani wulak'ancin ba, kai in banda ma k'addara nida nake so na auri wanda zaimin alk'awarin ba zai tab'a min kishiya ba, sai gashi nazo na aureka, amma kuma har kake kokarin wulak'antani akan wata figaggiya, to ba zai yiwu ba wallahi, gari na wayewa zanje na samu Baba na fad'a masa duk abinda kake, na fad'a masa a rage maka nauyi d'aya dan ba zaka iya zama mijin mace biyu ba, jarumtarka bata kai can...."

Shiru tayi saboda hararar daya watso mata, kallonta yake bako qyabtawa ita kuma tace "ko kasheni za kayi saina fad'a, tunda abun rainin wayo ne."

Shi fa harga Allah ba wai yaki amincewa bane saboda Zuby, kawai dai baya so da wuri haka ace ya fita qasar waje kuma tare da ita, yasan zaisha maganganu da tsirfa iri iri, yafi so idan Allah ya hore masa nashi na kanshi, saiya d'auketasu keta hazo a duk inda suke so, amma ba irin haka ba kuma daya zama tarone ba wani biki ko zumunci ba, to amma ya zaiyi tunda tana barazanar fad'awa Baba, bari ya mata abinda take so kawai tunda dai laifinshi ne da bai fad'a mata ba.

Shima tasowa yayi ya tsaya gabanta tare da sakin fuska ya kamo hannunta yace "me kike so nayi Baby?"

Hararan wasa ta wurga masa tare da turo baki gaba tace "wacece babyn? ka nemi babynka ma tun wuri.

"To naji zan nema idan lokaci yayi, yanzu fad'a min me kike so nayi da zai goge laifina?"

"Sai dai in zaka yarda ka biyoni muje." ta fad'a tana d'an rausayawa.

"Idan nayi haka ba zaki fad'awa Baba komai ba?"

"Ba zan fad'a ba."

"To na yarda za muje, amma ba zan wuce kwana biyu ba zuwa uku."

"Na yarda nima."

Juyawa yayi zai kwanta tace "Faruk."

Juyowa yayi ya kalleta "na lura kamar baka san kusantar ahlina da kuma dukiyarmu, dan tun ranar da akace min anbaka gida da mota amma kak'i karb'a na fahimci hakan, amma ka sani iyayena ba k'ananan mutane bane da zasuyi abu kuma su goranta , haka nima duk wanda taimaka to bana iya tuna koda fuskarshi bare na tuna me nayi masa, ka saki jikinka ka babu abinda zai faru, ka d'auka kamar kaine ka biya mana kud'in jirgi, sannan kasa a ranka kamar zaka tafi cin amarci ne da uwar gidanka."

Murmushi kawai ya sakar mata ya kwanta akan kujerarshi yana qara gyara kwanciya, ganin sai juye juye yake yasa ta taka har gabanshi cike da kissa ta kamo hannunshi ta tako dashi har gaban gado ta zaunar dashi, kwantar dashi tayi ta dora kanshi akan pillow kamar jariri taja zanin rufa ta rufe masa rabin jiki, haurawa tayi ta kanshi ta kwanta gefe itama taja zanin ta rufa, kallon juna suke amma ita ta rufe idonta, tunani ne take indai har kishiyarta zata tare jibi a maimakon wata biyu da akace, tofa ba zai rasa nasaba da ita ba, in kuwa hakane ya zama dole ta tashi tsaye koda bata samu soyayyar Umar Faruk ba, to ta samu koda tunaninsa ta yanda zata addabeshi, kuma ba zata samu hakan ba harsai ta kusanta kanta dashi.

A hankali ta bud'a idonta sai kuwa taga ashe shima idonshi na kanta, ji yake kamar ya dinga tsotsar bakinta harya gaji da kanshi, murmushi ta masa tare da dora hannunta a bayanshi ta qara had'a jikinta da nashi, daga haka kuma bacci ya d'auketa, yayin da tabar Umariri ido bud'e abinda duniya ya isheshi, had'e cinyoyinshi kawai yake saboda ji yake kamar wani abu zai b'illo daga nanπŸ˜‚, saida yaga tayi nisa a bacci ya sake tausa kanta a qirjinshi yana shinshinar wani daddad'an k'amshin tuffa ga numfashinta dake fitar da k'amshin kanunfari, sannan k'amshin jikinta kuma ya rasa dame zai misaltashi ma kamar sabulu kamar turare, kai koma dai miye yana da dad'in shak'a da kwantar da hankali da kuma tayar da hankalin.....jijiya."

_Kun dai gane ai_πŸ˜‰


Ko alama bai rintsa da idonshi ba, daf da a kira sallah asuba Umar Faruk yaji kamar zai mutu saboda bala'in abinda yake ji, ga mararshi data d'aure take ciwo ga azababben zabbab'in daya rufeshi, sake matse Khairat yayi sosai a jikinshi ya d'ago da kanta ya fara sumbatar fuskarta, a tsorace ta zabura zata mike yayi saurin sake damk'arta ya had'e bakinsu, tsotsar bakinta yake sosai yaki bata damar da zata 'kwaci kanta, dukanshi ta fara yi tana ihu sai dai ba'a jinta, abu d'aya ne ke mata yawo a tunani shine su Musa, shi kuma mafita kawai yake nema, wata cakuma daya kaiwa mamanta yasa ta zabura tare da k'amewa, dauke bakinshi yayi daga bakinta ya saukeshi kan d'aya daga mamanta ya fara tsotsa d'aya hannun kuma yana murzar d'ayan, mafita d'aya ta rage mata shine tayi ihu , ai kuwa zage damtse tayi ta rumtuma wata qara da shi kanshi saida ya tsorata, a wahalce ya dago da jajayen idanunshi cike da rauni ya tallabota gaba d'aya ya had'ata da jikinshi ya kai bakinshi cikin kunnenta yace,

"Dan Allah Khairat, ki taimaka min, kefa kika tab'oni."

"Ni, ni dai ka sakeni dan Allah." ta fad'a tana shirin k'watar kanta.

Sake kai bakinshi yayi ga mamanta yana tsutsa ita kuma tasa hannaye tana ture kanshi da k'arfi, bille bille take sosai yanda dole ba yanda ya iya daya rabu da ita ya kife a wajen ya kwanta, ruf da ciki yayi ya tusa kanshi a pillow yana sauke numfashin wahala, tana ganin haka ta sauka daga kan gadon tana fad'in "jaraba kawai, kaine fa harda cika baki wai kai ba zaka had'a jikinka da nawa ba, kenan raina min hankali za kayi."

Hannu ta dora kan qirjinta ta tab'a taji yanda suka fara mata zafi saboda bala'in matsar da suka sha, tsaki tayi kawai ta wuce douche lokacin kuma an fara kiran sallah.

Har tayi wanka ta fito yana yanda yake , shiryawa tayi cikin doguwar riga ta shinfida sallaya sannan ta kai hannu ta daddab'a qafarsa tana cewa "ka tashi fa an kusa tayar da sallah."

A hassale ya tashi zaune yana fad'in "karki sake tab'ani kinji na fad'a miki, muguwa mai bak'in hali."

Yana fad'a ya fita ya bar dakin cikin k'arfin hali ba dan ko yana ganin inda yake takawa ba, da qyar yayi wanka shima ya fito amma saboda bala'in abinda yake ji yasa ya kasa saka kaya a jikinshi ya koma ya kwanta, abin ya dameshi sosai kuma baisan miye mafita ba tunda bai tab'a jin irin haka ba, ita kam ko a jikinta saida tayi raka'atanil fijir sannan tayi sannan ta kuma jima zaune tana addu'a da tasbihi kafin ta tashi, cire hijab d'in tayi ta nade sallayar duk tana kallonshi kuma sarai tasan miye matsalar saboda tana da wayewa ta wannan fannin, amma dai ba zata iya taimaka masa ba take ji, littafinta ta d'auko ta kwanta saman kujerarshi ta bud'a ta fara karatu, jefi jefi tana kallonshi tana basarwa, gari ya fara haske ta sake juyawa ta kalleshi ganin mutum mai ibada amma har yanzu ya kasa tashi yayi sallar farilla, aje littafin tayi ta qarasa wajenshi ta d'an daddab'a faffad'an bayanshi tana fad'in "Faruk."

Bata fad'i abinda taso fad'a ba saboda jin atsakanin zafi a jikinshi, bata wani daga hankalinta ba saboda tasan a ina matsalar take, fitilar d'akin ta kashe tazo taja zanin rufa tare da haurawa kan gadon ta kwanta kusa dashi ta rufesu sosai, da qyar ta birkitoshi sannan ta rumgumeshi a jikinta sosai ta matseshi, a hankali tasa hannu ta zame rigarta daga jikinta ya zama daga ita sai pants, a hankali ta saka mashi mamanta a bakinshi kamar πŸ‘Ά, da qyar ya iya bud'a bakinshi ya fara tsotsar mamanta a hankali ido rufe.

_Namijin duniya kenan, baka da dama_πŸ€“

Duk da itama tana jin abin na ratsata amma dai had'e tata zalamar tayi ta dinga shafar kanshi da duk ilahirin gab'a ta jikinshi, sai waje d'aya da bata fatan hannunta ya kai can, Umar Faruk kuma da yake jin yana neman shidewa can kawai yake so takai , a hankali ta kwantar dashi tare da haye ruwan cikinshi tana murza mishi kan....kai kuyi hak'uri wannan rubutu yafi k'arfin alk'alamina.

_Suturtawa_

Sosai Khairat ta samarwa Umar Faruk da nutsuwa, har inda bata so takai saida ya tilasta mata zuwa, tsorata dashi sosai saboda jin girmanshi da rik'ewarshi, take fargaba ya shigeta tare da fatan kar Allah ya kawo ranar da zai kusanceta, tun Umar Faruk na nishi da numfarfashi da ihu😁harya fara had'awa da kuka, kalamai dai ba wata tsiya ba Khairat tasha su, ita kanta ta lundu ta kuma gurzu amma bata yarda ya shigeta ba, dan irin haka take so ya fara jin banbacin salo kafin yaji banbancin hq, dan da hakane kad'ai zata zama tauraruwa itama a wajenshi, tunda tasan ta rasa abinda za tayi tink'aho dashi.

*Wannan shine dalilina na saka akawa Khairat fyad'e, shifa budurci ba shine mace ba, amma wasu na ganin daka rasashi ka rasa komai, baka da martaba da qima, to ba haka abin yake ba akwai abubuwan da inka rik'esu za kafi mai budurci bakali a gurin miji, tabbas ka rasa burduci kuma ba zaice na sameta budurwa ba, amma ace ka rasa salon kwantarwa miji da hankali shine abin gudu.*


Juya mashi baya tayi a lokacin shi kuma yaji nutsuwa na zuwa mishi tare da tsatsafowar zufa daga jikinshi, a hankali ya matsa kusa da ita ya rumgumeta ta baya yana sumbatar kanta, da qyar a bud'a bakinshi ya rad'a mata a kunne yace "na gode Khairat, kin taimaki rayuwata."

"Khairat." ya kira sunanta, jin bata amsa ba yasa ya k'yaleta.

Tashi yayi ya fad'a douche ya suburbud'a ma kanshi ruwa yayi wanka k'arfi πŸ˜‚, sannan ya fito ya zura doguwar riga ya shinfida sallaya ya kabbara sallah, harya gama Khairat na yanda take itama dan haka ya tashi ya kunna mata chauf eaux (heater), har ruwan suka tafasa ya juye mata a bokiti bata motsa ba, a hankali ya rad'a mata a kunne "ki tashi kiyi wanka."

Khairat ko daga nan kwance ba komai take ba illa karanta karatun rashin kunya πŸ˜‚, dan inba fitar da kunyar tayi ba a yanda take ji yanzu sam ba zata sake had'a ido dashi ba, ai kuwa dai murje ido tayi ta tashi zaune kamar wacce tayi bacci, towel d'inta ta d'auka ta d'aura ta nufi douche ya bita da kallon *so* da *qauna*.


Tana gama wankan ta fito ta sameshi harya shirya abinshi, itama shirin tayi lokacin Ruk'ayya ta kawo musu abin kari, har Ruk'ayya zata fita Khairat tace "idan an jima ki share mana d'akin nan."

"To aunty Khairat." ta fad'a ta bar d'akin.

Yau ma hijab ta dora akan shirin atamfar da tayi kuma hakan ya masa dad'i sosai, saida ta rigashi fita ta fara shiga d'akin Mama ta gaisheta sannan ta wuce wajen aiki, tun a hanya ta yanke shawarar ba zata bari kishiyarta ta k'wace miji ita kad'ai ba, dole itama ta samu.

*******************

Tana cikin ayyukanta Habiba tace ana son ganinta wata k'awarta, izini ta bata ta shigo da koma wacece, jim kad'an macho ta shigo, gyara zama tayi tayi kalar rashin mutumci tana kallonta harta zauna, "meya kawoki?"

Itace tambayar data mata, "kuma macho? nazo ganinki ne fa."

"Hum, kinzo ganina? baki san inda nake bane?"

"Kiyi hak'uri macho, wallahi ban samu damar zuwa gidanki bane, amma
Showing 78001 words to 81000 words out of 186119 words