nida Farida da Hibba munyi shawarar zuwa insha Allah."

"Ke dallah karki raina min wayo, kinga Rashida, a gaskiya na gane *tarayyata* bata da wani anfani, tunda na tare babu shegiyar data taka qafarta gidan nan, kuma tunda na ganki anan kuma a yanzu , nasan wani abu kike so, dan haka dama dai abota daku kune kuke qaruwa dani amma banda ni, dan haka ina ganin daga nan ya kamata mu raba kaya daku."

Ko kad'an al'amarin bai yiwa Rashida dad'i ba, dan wata hidima ce ta taso mata kuma a gun Khairat kad'ai zata samu kudi, in wajen samari ne to dole saita bada wani abu itama kafin ta samu, "amma macho wane irin hukunci ne wannan? wallahi zamu gyara dan Allah kiyi hak'uri."

Hak'uri da magiya ba irin wanda bata mata amma ta kafeta da ido ko magana tak'i tayi bare tasa ran ta hak'ura, dole ta tashi ta fita rai a bace tana dura mata ashar, ba ita kad'ai ba harda Umar Faruk da take ganin shine silar suyawarta.

Tana fita ta dora kanta akan makeken tebur d'in tana hasko irin wasan da sukayi da Umariri, murmushi ta saki tana jin wani farin ciki zuciyarta na ratsata, da sauri ta lumshe ido saboda tuna irin....πŸ™ˆtana tausayin kanta ranar data shiga hannunshiπŸ€“karki damu tawan, aunty Aishan Umma tana nan tare dake.πŸ˜‰

_Ashe shi yasa akama Zuby babbar hanya_πŸ˜‚


Shima dai a b'angarenshi haka abin yake, *daren jiya* ya kasa fita a qwaqwalwarsa da zuciyarsa , murmushi ne kawai akan fuskarshi mai tsada, tunani yake wace irin nutsuwa ce to zai samu in har zai iya jin irin wannan farin cikin da kwanciyar hankali saboda taimakon data masa, ko kuwa dai mutuwa zaiyi ma gaba d'aya tsabar farin ciki da jin dad'i, _mutuwar lafiya_😏.

Daga shi har ita babu wanda ya tsinana wani abun kirki har aka gama sallah azahar Khairat ta nufi gida, yauma saida ta tsaya gabanshi tace "ni zan wuce gida."

Har zata wuce taji ya janyo hannunta,tana juyowa ya tashi tsaye ya manna mata kiss😘a goshi , yau ita mamaki ya shek'e shi kuma baiji komai ba saima aikin gabanshi daya kama.

Fita tyi tana sakin murmushi jama'a ma dai yau basu saka musu idon nan ba kamar jiya, har taje gida bata daina tunanin Umariri ba, shima kuma dama ba wani aiki yake yi ba, tana fita ya kwanta akan tebur d'in yana murmushi tare da wasa da alk'alamin dake gabanshi.

******************


Tun fitarsu ba dad'ewa yan uwan Zuby suka zo gyaran d'aki tare da kaya, tun kafin su fara gyaran suka kalli kewayen Khairat *Uwani* tace "hum, ina zubarwa da kai mutunci ba, kewayen nan da sunan Zuby akayishi amma ku d'auka kuba wata, ai wannan rashin adalcine."

*Zabba'u* ce tace "waike kina mantawa da kud'i sunfi tasiri fiye da aikin boka ko malam? ai kar kiyi mamaki kud'i suka gani fa."

"Kuma fa hakane, Allah ya shiryemu to , amma ni ko duniya zaka d'auka ka bani, aiba zan qasqantar da kaina gareka ba wallahi."

"Ke kika san haka ai, baki ga harda sabon abin sanhwa aka sake ba?" cewar *Zulfa'u*.

Da wanna kananan maganganun suka gama gyaran, ba laifi an cika d'akin da kaya, sai dai tsari da qualitie ya banbanta dana Khairat, suna gamawa suka shekama d'akin turaren wuta sannan suka rufe, ana kiran sallah azahar sukayi alwala sukayi sallah sannan Ruk'ayya ta kawo musu abinci.


Sunacin abincin Hajja Khairat ta shigo, ta tarar kowa na tsakar gidan ana cin abinci , ko kallon su Uwani ba tayi ba ta wuce wajen da Mama ke zaune tana bawa su Yusuf da Fateema abinci, gwiwoyinta ta d'ora akan taburmar da suke zaune tace "Mama sannu da gida, ya jikinki?"

Cikin sakin fuska da fara'a Mama tace "jiki alhamdulillah 'yata, har kin dawo?"

"Na dawo Mama, ki saka min albarka."

Cikin dariya Mama tace "albarkata na tare dake 'yata a koda yaushe, kije ki huta yanzu Ruk'ayya zata kai miki abincinki."

"A'a Mama, ki barshi kawai." tana fad'a ta mik'e zata wuce ciki, Uwani ce tace "koda nace, gashi dai da idona na gani."

"Hum, aini da wani ne ya fad'a mana ma ba zan yarda ba wallahi." cewar Zulfa'u.

"Nifa abin takaicin anan, yanda k'anwarmu zata zauna a wannan gida a wannan rayuwar takaici, taya za tayi kishi da karuwa? yake ya k'wak'walo cutarshi yazo ya mak'alawa yar uwarmu, ni shine yafi damuna."

Cak Khairat ta tsaya tare da juyowa ta kalli Ruk'ayya tace "sabbin mahaukata akayi kuma a gidan?"

Dariyar da Ruk'ayya ke rik'ewace ta fito za tayi magana Mama Maimuna uwar katsalandan tace "au, dama can akwai mahaukata ne a gidan?"

Maida kallonta tayi gareta ba alaman wasa a tare da ita tace "kin fahimci hakan kenan?"

A take kula ta kalli Uwani tace "dama ku tunaninku zaku kawo yar uwarku ne haka kawai ba tare da kun bata training d'in zama da karuwa ba? karuwar ma kamar Khairat."

"In dai har baku shiryata ba, to ku ware mata d'aki dan har yanzu bata gama zaman gida ba, domin kuwa ba dad'ewa za tayi ba zata koma inda ta fito."

Juyawa tayi Ruk'ayya ta taso ta d'auko makullin k'ofar ta soma bud'e mata, Zabba'u ce ta nuna ita bata da hak'uri, hakan yasa ta taso tazo har gaban Khairat tace "idan gadararki fitsari, to ki sani ni zan miki maganinta, wallahi ba yar Mani Bukar kike ba, ko kece 'yar shugaba gaba d'aya ni sai naci kutumar ub...."

Tasss, kake ji Khairat ta nuna mata ta fita hauka, da hannu Khairat ta nunata tace "idan haukane a kanki ki sani asibiti ce akan Khairat, idan rashin kunya ce tak'amarki ki sani Khairat harta siyarwa take da, idan fitsara ce tink'ahonki ki sani Khairat dab'i'arta ce haka, ki yaye nan gaba idan za kiyi magana, ba dan a cikin qaddarar aurena ba akwai auren Umar Faruk, ke da baki isa ko kamata ki gani ba koda a mafarkinki , banza kawai."

Da k'arfi ta zura kai ciki ciki tana shiga d'aki Ruk'ayya ta gyarashi tsaf sai kamshi yake, fad'awa tayi saman gado tana jin zuciyarta kamar zata fito, maganar kishiya na tab'a ranta sosai kuma yana dagula mata lissafi, bawai zafin maganar da Zabba'u ta fad'a baneya harzuk'ata, zafin kishi ne kawai ya rinjayeta.

Nan fa sauran suka mike wai sai sunyiwa Khairat dukan tsiya, Mama Sa'a da yanzu bata san ana takurawa Khairat da kuma Mama da Saratu ne suka dinga basu hak'uri, da qyar suka rabu dasusuka bar gidan, amma dai al'amarin baima kowa dad'i ba, amma Ruk'ayya taji dad'in haka sosai tunda da farko iyayensu suka dinga ciwa mutunci.

Saida ta jima kwance tana kuka kafin ta tashi ta watsa ruwa ta zura doguwar riga iya gwiwa ta d'ebo kayan marmari da biscuit da chocolat tasha ta k'oshi sannan tayi kwance, bacci bai d'auketa sai tunanin daren jiya kawai hakan yasa ta kira Ruk'ayya ta d'auko littatafanta ta fara mata wani sabon darasi, sai kiran sallah la'asarya tsayar dasu suka tashi zasuyi alwala Ruk'ayya cikin kunya tace "wallahi aunty Khairat rigarki tamin kyau."

Murmushi kawai tayi ta fara alwala tace mata "idan kinyi sallah ki had'a min ordevre."

"To aunty." ta fad'a ta bar wajen.

Babu abinda bata siyo ba a kayan abincin data siyo musu, hakan yasa babu abinda aka buk'ata wajen had'awa, minti kusan arba'in ta dauka kafin ta kawo mata, tana zuwa ta sameta da wata riga da wando iya gwiwa kayan sai suka fi birgeta akan rigar dazu, ajewa tayi tace "aunty gashi."

Zata juya ta fito tace "kinga rigar nan akan kujera."

Da farin ciki ta d'auki rigar tana gwadawa a jikinta, tsayi dai Khairat ta fita amma jiki kam zasu iya zuwa daidai ko kuma Khairat ta fita da kad'an, "na gode aunty Khairat."

Ko kulata ba tayi ba bare ta amsa, tana fita ita kuma ta fara cin abincinta, bayan ta kammala kuma ta sake d'aukar littafi tana karatu, *18:30* Umar Faruk ya dawo gidan, tunda ya shiga d'akin ko kallonshi ba tayi ba harya cire kaya ya shiya wanka, sai lokacin kuma wata zuciyar tace mata "to a hakane kuma kike so ki addabi tunaninshi, idan ya gane kina kishinshi zai d'auka sonshi kike kuma ya rainaki , kawai ki basar harki samu kuje Germany ku dawo wata dama ce da zata qara kusantashi dake, kuma me meye na hushin kin manta ya gama ganin komai na jikinki."


Tashi tayi ta bud'a kayanshi ta d'auko wata shemise fara qal da bak'in wando slim da takalma farare slipas, tana cikin duba agogo ya shigo d'akin...


_Toya kuka ce, ta saka masa da kanta? ko kuma ta barshi yasa?_

πŸ˜‰πŸ˜‚πŸ˜πŸ˜πŸ˜ luv u guy's.

*Meerah*
06/08/2019 Γ  00:06 - Meerahgee❀: πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘
*JIHADI*
_Umar faruk_
πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘

_NA_

_SAMIRA HAROUNA_


_DEDICATED TO_

*MA FAMILLE*

πŸ‡ΈπŸ‡¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_πŸ€œπŸ€›


_Bismmilahir-rahman-rahim_


3⃣0⃣


"Yadai Hajia Khairat?"

Yar qaramar harara ta watsa masa kafin ta aje kayan hannunta tace "na zab'o maka kayan da zaka saka ne."

Zata koma kan gado ya rik'e hannunta, juyowa tayi suna kallon juna kafin ya fizgota ta fad'a qirjinshi yace "tunda kike cirosu, to ke zaki sakasu."

Murmushin gefen labb'a tayi tace "wasa kake ko? kaima kasan abune da ba zai yiwu ba."

"Me zai hanashi yiwuwa? in dai Hajia Khairat zata iya shiga zani d'aya da Umar Faruk harta bashi t...."

Da sauri ta qarasa fad'awa jikinshi ta tare da toshe mishi baki, a hankali yasa hannu ya cire hannunta yana fad'in "a barni nayi magana da bakina mana."

Hannunta taso janyewa tana fad'in "kasa kayan."

Had'e k'ugunta da nashi yayi yana mata shu'umin kallo yace " ke zaki sakasu, idan kuma ba haka ba, zan cire na jikinki in yaso saimu saka tare."

"Bama sai ankai ga haka ba, zan saka miye a ciki, naga da saffen nan babu abinda ban gani ba a jikinka, to miye na shiga matsalar."

Murmushin gefen labb'a yayi yace "da yaya haka ta faru? naga har kuka ki kayi kamar wacce nama wani abu, ai in dama qarasa aikin nayi sai kiyi kukan mai lasisi, matsoraciya kawai."

Qaramar rigar ciki ta (singlet) dauka ta saka masa sannan ta d'auki dogon wando ta sunkuya har qasa, shiru ta d'anyi kafin ta dago ta kalleshi tace "rayuwa kenan, a gida ina tsaye Biba ke saka min kaya, amma yau gashi ina sakawa baligi kuma k'oshashen namiji kaya, abinda ban tab'a tunani ba."

"Da girmanki kike tsaye ana saka miki kaya?"

"Eh mana, duk cikin ikone."

D'age kai yayi sama yana magana qasa qasa "wannan ashe ba maza ba kad'ai suka gama kalleta ba harda mata, Allah kamin tsarin wuce iyaka."

"Amma a haka jiya ka dinga min kuka kamar d'an dana haifa a cikina, harda wani mak'alk'ale min a jiki kanata tsotar min mama, dubi ka gani fa."

Ta d'ago tare da janye rigarta qasa mamanta na hannun dama ya fito tana fad'in " kaji fa yanda suke min ciwo, har sun canza kala kamar wacce ruwan nono suka taran ma."

Da sauri ta d'an janye tare da mayar da rigarta saboda hannu da Umar Faruk ya kai da nufin tab' yana fad'in "bara na gani."

Sake sunkuyawa tayi ta gyara masa wandon ta rintse idonta wai ita ba zata kalleshi ba, haka ya saka wandon kafin ta mik'e ta d'auki rigar ta saka masa, tana cikin b'alla mab'allan rigar ta kalleshi tace "da bakinka kace ba zaka tab'a had'a jikinka da nawa ba, meya faru yanzu?"

Basarwa kawai yayi ya huske yace "ai banyi rantsuwa ba kuma ba alk'awari nayi na bare ace kaffara ta hau kaina."

Agogo ta dauka ta makala masa tare da machete d'in hannun rigarshi sannan ta d'auki turarenshi har kala biyu *Oud 24 heures* da *Gold* ta wankeshi dashi.

Wayarta ta d'auko tace "mutum na farko dana farama wahalar da koni bana ma kaina, dan haka wannan kwalliyar taka ta zama cikin tarihi."

K'ugunshi ta rik'e ta saita wayarta ta danna camera sweet selfie sannan ta kalleshi tace "yi murmushi mana."

Maganarta ce ta bashi murmushin sai dai kuma ita yake kallo ba wayar ba harta dauka, kiran sallah magrib ne ya dawo dasu hankalinsu , fita yayi yayi alwala sannan ya nufi masallaci yana ji fa a yanzu dai kam ko ba zai kusanci Khairat ba, yana so ya zauna da ita yana kuma mamakin Khairat d'in, sam bai tab'a tsammanin haka daga gareta ba, _nima fa banyi zaton haka ba_.

_FAN'S ma ba suyi tunanin haka ba da wuri, to amma dama baka sanin halin mutum saika zauna dashi._

Saida yayi sallah isha'i ya dawo itama harta gama sallah ya sameta zaune akan gado ta qurawa photonsu ido, ita kanta sai yanzu ne taga matuk'ar dacewar da sukayi da juna, ya fita tsayi da kad'an ta fishi hasken fata da kyawu , ya fiya kwarjini da izza, number daya kirata ranar da taje asibiti ta gani ana Whatsapp da ita, tura photon tayi a lokacin shima ya hau connexion, yana bud'a photon suka fara kallon juna, shima dai kura mata ido yayi kamar yanda ta qura masa , Ruk'ayya ce ta shigo ta kawo musu abinci, yau ma shi kad'ai yaci Khairat ma sam bata jin yunwa saboda abincin da taci da yamma, saida ya gama ta janyo littatafai aka fara karatu.

Wajen karatu ma Khairat kwance take akan cinyarshi har suka gama, yau ma dai koda aka zo kwanciya Khairat tace dole sai kan gado zai kwanta, tuburewa yayi da qyar ta addabeshi ya yarda ya kwanta, yauma kamar safiya sosai suka galabaitar da junansu kai kace wasu masoyane dama, yau kam koda Umar Faruk ya nutsu rumgume Khairat yayi a qirjinshi har bacci ya d'aukesu.


_Kuyi hak'uri fan's, wallahi abubuwa ne dayawa, ga rubutun k'angin rayuwa ga hidimar gida, dan nayi alk'awari ne yasa na cika._

*Wannan page kyauta ce ga yar uwata Djamila* 😘
06/08/2019 Γ  00:06 - Meerahgee❀: πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘
*JIHADI*
_Umar faruk_
πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘πŸ’‘

_NA_

_SAMIRA HAROUNA_


_DEDICATED TO_

*MA FAMILLE*

πŸ‡ΈπŸ‡¦ *ZAMAN AMANA WRITER'S*
_(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)_πŸ€œπŸ€›


_*Jihadi* anyi nisa masoya, dan Allah masu neman tun daga farko kuyi hak'uri a kammala saiku samu document, abubuwa suna min yawa sosai yan uwa ta yanda na fara k'osawa, ina fatan zaku fahimceni, nasan ina da masoya a waje da dama ta yanda duk mai neman *Jihadi* ba daga 1 ba ko daga 0 ne ma zasu samu, dan Allah duk mai nema ya dinga tambaya a grp, bana da burin wulak'anta masoyana a duk inda suke._


_Bismmilahir-rahman-rahim_


3⃣1⃣



Kiran sallah farko a kunnuwan Umar Faruk dan haka ya farka tare da raba jikinshi dana Khairat, saida ya d'aura towel d'inshi kafin ya tayar da ita, da sauri taja zanin rufa ta rufe qirjinta tana kallonshi, harara ya watsa mata yace "kaji yar rainin wayo, ku kwana kina min kuka yanzu kina wani rufe jiki, tome zan kalla bayan jiya komai a hannuna yake."

Juyawar da yayi ya shiga douche yasa ta dafe kai da hannu tana fad'in "ohhh, shikenan ta gama qare miki Khairat, kin saki jiki dayawa da yaronki."

"Zuby." wata zuciyar tace mata.

Dan haka kawai ta share ta tashi itama ta d'auki towel d'inta ta d'aura ta nufi douche d'in da wani sabon salo, yana tsaka da wankan tsarki yaga ta fad'o ciki, da sauri ya mike tsaye yana fad'in "ke lafiya, meye haka kuma?"

Bata kulashi ba sai towel d'in data cire ta jefoshi waje tayi tsaye tana kallonshi, kakkare jikinshi ya fara ita kuma ta d'an bugi qirjinshi tana fad'in "kaji rainin hankali, nan fa jiya kake min kuka da ihu a gidan nan, shine yanzu zaka wani rufe jiki, to me zan kalla? bayan daren jiya komai a hanuna yake ina sarrafashi."

Ya fahimci ramawa tayi dan haka yace "naji to Hajia, zaki iya tafiya idan na gama kin shigo."

"Tare zamuyi." ta fad'a da fara tsarkake gabanta.

Ya lura kawai Khairat ta sauya fiye da tunaninshi, dan haka baya da wani zab'i daya wuce ya saki jiki suyi wankan, saida suka gama na tsarki kafin Khairat ta had'e jikinsu ta dinga shek'a musu ruwa, ganin b'annar ruwan yayi yawa yasa ya kashe panpon tare da fad'in "to a ragawa an jima ko."

Towel d'inshi ya d'auka zai d'aura Khairat tayi saurin ja itama ta rufe jikinta, kallonta yayi yace "ki d'auko naki mana."

"Ba buk'ata." ta fad'a tana shirin fitowa daga ciki.

"Ai kuwa buk'atar ta taso." ya fad'a yana janyota.

"To tsaya kaga me zai faru."

Had'e k'ugunsu tayi waje d'aya ta rufesu da towel d'in sannan ta zura hannayenta a bayanshi mak'ala a wuyanshi, cire slipas d'inta tayi ta d'ora qafafunta akan nashi sannan tace "to muje."

Kallon juna suke sosai har suka isa d'aki, suna shiga ta zare towel d'in daga jikinshi ta rufe nata jikin, kashe wutar d'akin yayi danya samu damar saka kaya yana fad'in "duk tabi ta kalleni haka kawai."

"Me zan kalla a jikin gardi."

A cikin duhu ya lalubota, ita kuma saboda ba tayi tsammaninshi ba yasa tana jin ya cakumota ta saki qara, rufe mata baki yayi a kunne ya rad'a mata "waye gardin?"

Shiru tayi dan haka yasa ya tsunshi biyu ya tsamiki mazaunanta hakan yasa ta sake sakin qara, "zaki fad'a min ko saina..."

Cikin shagwab'a tace "nifa da kaina nake."

Sakinta yayi ya fara saka kaya cikin hanzari saboda kiran sallah da akayi, yana shiryawa ya fita itama ta shirya ta kabbara sallah, har gari ya fara haske sannan ya dawo lokacin ta fara karanta littafin Akhdari shi kawai take jira.

Yana zaunawa ta d'ora hannayenta akan cinyoyinshi ta fara biya karatun, dagata yayi daga jikinshi yace "ko mage ta shafa min lafiya wajen son jiki, a hakane za kiyi karatun?"

Cikin turo baki
Showing 81001 words to 84000 words out of 186119 words