juya tayi hanyar dakinta,Basma tace Yarinyar Nan zata kashe Ni,Inteesar tace Haka kike fama da me cikin shege wacce cikin Mijinki ne Kuma kuke zaune gida Daya?Hamida zata shiga dakinta tace ai dai shine ya saka min abinsa me zafi Yana ta min Zina...Zina..Zina..Muna ta yinta sai Yaya kyakyawa ruwa ya taho sai Naga ya langabe ya gaji yayi shakaf,Ai Basma rarumar takalmi tayi tare da wulla mata, Hamida ta fada dakinta tuni.
Inteesar Tace Wai kina gani za a Haifar Miki Dan shege wallahi to idan ta Haifa ta tafi kece za a barwa rainon Dan shege,Kuma yanzu Kuna gida Daya dama ya Saba da ita to wlh yanzu Yana lallabawa baki sani ba,Basma ki dau mataki karki Bari a haifi dannan. ga kwaya Nan da Zaki Bata yaron ya mutu a cikinta ta haifo shi matacce ko a Mata Aiki Kinga ba abinda ya hadata da mijinki sai ta koma kauyensu can lafiya kin huta.
Halima tace kuma fa Haka ne Suka tafa gaba Dayansu dama Inteesar likita ce Nan take ta rubuta Mata wasu kwayoyi Tace wallahi Indai kin sa Mata a lemo ko kunu ta Sha Dan zai mutu a cikinta sai ta kusa mutuwa ma sannan ta haifo shi matacce,Tace dama mayyar kunu ce kullum sai ta Sha,to ki sa Mata ki dau mataki mu zamu tafi maji labari a waya jirgi zamu zuwa Abj time ya kusa,Drivern Nabeel tasa ya kaisu Airport a sabuwar motarta me tsada da Nabeel ya siya Mata,direct ta wuce chemist ta siyo kwayar da aka rubuta Mata,a Daren ta dama kunu lafiyayye Nabeel Aiki yasha Kansa baida time din kansa kullum da turawa suke meeting aikin Nasa kullum bunkasa yake,sai da kunun yayi sanyi sannan ta zuba kwayar a wani cikin juck ta iske Hamida tana zaune tana magana da danta na ciki tana Dan Yaya Kyakyawa Dan Allah ka daina naushin uwarka giyar Nan kadan kasha ka daina wannan mayen naka Haba Dan Daddy kullum baka Jin magana ka Bari Tam baka ji ko zaka Zo duniya ne sai na zaneka Kai wato baka da tarbiyya ko? Basma da yatsina Tace ga kunu can me Aiki tayi idan Zaki Sha in bakya Sha na zubar,Hamida ta washe Baki Tace Watarana kina da kirki Na gode Aunty ta Mike taje kitchen ta dakko juck din guda ta zauna a Palo tana Sha tana lumshe Ido Tace Baby Yana son kunu Basma tana ta Murna tana kallon Hamida tana ta bankar kunu,tace Aunty garin kunun ya fara lalacewa naji Kamar wari warin kwayar magani a ciki,Basma Tace Nima Haka naji Wai garin ta Bari a leda ta manta,Ahhhh Hamida ta furta tana Shan kunu ba ji ba gani Har taji kamshin Nabeel alamar ya fito, gaba daya ta rage kulashi sabo da wulakancin da yake mata,Kuma Idan Mimi ta tambayi lafiyarta sai tace lafiya suke zaune bata taba fadar aibun Nabeel sai dai ma ta yabe shi.
Yana kallonta Bata kulashi ba,Basma Tace to Sai a tashi a koma daki mijina ya fito Kar kwadayi ya motsa karuwa,Nabeel sai yaji haushin Basma Amma baice komai ba,baya so ta dinga zagin Hamida sai yace ke tashi ki koma ciki ana Miki magana kinaji,bai so zageta ita Kuma ga naci Yana magana ta Mike da kyar ta koma dakinta sabo da duk abinda Nabeel yace Sai tayi duk duniya maganarsa kadai takeji Amma ko waye Bai Isa ya Sata tayi abinda bata Yi niyya ba sai Nabeel.
Wanka tayi ta kwanta bacci bata farka ba sai da asuba tun jiya Bata sake Jin jaririnta yayi motsi ba,sai ta Shiga damuwa haka tayi Sallah da Addua ,tunda Gari yayi haske ta Fara Jin ciwon Mara har abin yafi karfinta ta fito gashi Nabeel ya fita itama Basma tana sani ta Nemi zuwa unguwa ta bar gidan dan Kar ma ta taimakawa Hamida idan ma ta mutu ba matsala Haka tafi so.
Hamida Hijab tasa da kyar ta fito tana ihun kuka wayyo marata wayyo ba kowa a gidan sai Inuwa mutumin kirki matashi Ga Unguwarsu ta masu kudi ce ba kowa ba samun abin Hawa na haya sai an fita daga layin, Inuwa ya taho da gudu Yana subhannallahi duk yagigice tace ka kaini asibiti Inuwa Zan mutu,Inuwa ya kamata ya riketa sosai Suka fice daga gidan Haka ta rirrike Inuwa tana kuka tana zabgawa Inuwa duka tana kaci uwarka Inuwa,Ubanka Inuwa,ka rike min kuguna zai balle Inuwa ya tallafi kugu suna tafiya a kafa ciki a gaba tana ihu tana narkawa Inuwa duka tana zagin Inuwa a Haka sai ga wani matashi Baki kyakyawa ya gangaro da motarsa me kyau tausayi ya kamashi ya tsaya da sauri yace wannan haihuwa ce ku Shiga mu tafi asibitina likita ne ni,Duk Halin da Hamida take ciki Tace ance duk Yan birni Yan yankan kaine,Wayyo Inuwa uwarka....uwarka Inuwa...tsinanne Inuwa,ta kalli me motar tana Kaima kaima ubankaaaaaa......Haka aka sata cikin mota sai ta koma Kan me Mota,me Mota uwarkaaaaaaa....wayyoooo.....cikin shege nayi....na jawa kaina...Yaya Kyakyawa Uwarka Mimi...tsinanne Kaine kace da Dadi ka sa min Abu a cikin Dausayi na,Naga ta kaina... Innalillahi har Kauye yaje ya saka min ciki...nice nake zuwa Hotel wajensa....wallahi sau Daya mukayi.. zan mutu,Allah ka taimakeni Kar walakiri ya jibgeni,Tausayinta ya Kama matashin me Mota ya kaisu rantsatsen asibitinsa private,lokacin Inuwa ya samu ya sanar da Mimi,Nabeel kuwa Mimi ce ta fada Masa ai Yana ji yasa driver yayi Hospital da shi.
Mimi tana ciki tana zuba kuka ta tari Nabeel tace ance kwayoyi tasha yaron ya mutu a cikinta Kuma kwayar har kisa take yanzu yarinya tana Nan likita yace sai Addua da kyar in zatayi rai gashi can ta haifo yaron matacce duk ya kusa narkewa a cikinta,sunyi iya yinsu amma taki farfadowa baka gani ba jini ne Kawai ke malala na karaya da Yarinyar Nan ance jini ake bukata da gaggawa,Hankalin Nabeel ya tashi gashi an hanashi shiga nan take ya haukace ya Kira Sale da Inuwa da ma'aikatansa gaba Daya maza Suka Zo gwajin jini harda shi Kansa Oga an gwada jini baizo Daya ba,Ana gwada jinin Sale yazo iri Daya Dana Hamida,Nabeel sai yayi tsalle ya dire yace Sam ba a Isa an sa mata jinin Sale ba,Sale yace ceton Rai nefa,Nabeel yace Kai Dan Iska ne Sale Dan duniya ne bazan yarda ta hada jini da Kai ba Zan sake Nemo mutanen kirki ba Kai ba da kake lalatacce dama Naga alama Sonta kake wallahi sai na koreka daga aiki,Nan Nabeel ya Kira wasu aka gwada aka samu mutane biyu,likita yace an sa Mata Daya yanzu a Nemo wani sai Tasha leda biyar,Nabeel yace ba dai na sale aka sa Mata ba ko? Wani likita ya bude baki yace Wai kishinka ne haka abin yayi yawa,Nabeel ya Bata Rai yace kanwata ce,Haka Ammar yazo shima ana gwadawa yayi dai dai da nata,Nabeela yace baza a sa naka ba kaima abokina nane Wai Ni me yasa Nawa baizo Daya da nata ba,a sake gwadani sai da suka gwada Nabeel sau Uku baiyi daya ba sai Mimice taci ubansa ya hakura aka ja na Ammar duk aka hada leda biyar ana ta sawa Hamida amma Bata farfado ba likita yace Inshaallah zata tashi abin yazo da Sauki.
Sai lokaci Nabeel ya saki ajiyar zuciya Yana Addua,Inuwa da Abbas suna gefensa,Inuwa ya koma wajen Mimi Yana bata labarin yanda ya taimakawa Hamida zuwa asibiti yace Naci duka da zagi haka na tallafeta tana tallafe min kuguna Inuwa na rude kamar mace na koma na rirriketa na rike Kugunta Muna tafiy da..... Kawai Mari Inuwa yaji dama da haku ta ko Ina Nabeel Yana wallahi na koreku ku koma inda na dakko ku gidan Mimi Kar na sake ganinku a gidana lalatattu Yan Iska Zan dauki sababbin ma'aikata,Kana hauka ne Nabeel meye haka daga taimako,kina ji fa Kugunta ya rike Mimi, ya rirrekata ya hama taba Mata jiki wallahi ku koma gidan Mimi can kuci gaba da Aiki ba dai gidana ba,Baki bude ake kallon Nabeel,Mimi tace Allah ya shiryeka Inuwa ku dawo gidana dama can kuka Saba Suka ce to,Nabeel Yana huci ya fice daga asibitin jira Kawai yake Hamida ta warke yaci ubanta akan kashe Masa yaro data yi,Yana dan ba Dan sunna bane sai a kashe min yaro wallahi sai na dau mataki ya bude yaron a kwali ya ganshi kyakyawan gaske hawaye ya zubo Masa yace na kwallafa Raina akanka Baby an kashe min Kai wallahi ko waye sai Naga gatansa,Ammar ne ya karba aka sallaci yaro aka kaishi kabarinsa .
Nabeel Yana komawa gida Basma tana baccinta hankali kwance abin ya bashi haushi,ransa a bace yayi wanka da Sallah ya zura jallabiya fara ya fito ya sake sawa driver ya fige shi sai gidansu Ya karbowa Mimi abinci ya Kai asibiti,Yana shiga Affa shima ya duba ta ya fita yace Mimi Bata farfado ba?
Mimi tace har yanzu suna zaune har magriba ruwa da jini Kawai ake karawa Hamida,Nabeel da Mimi a asibitin suka kwana bata farfado ba har Mimi tayi wanka ta dawo shima Nabeel yayi wanka ya dawo an dai gyara Hamida fes tare da shiryata aka canja Mata sutura aka kaita dakin Hutu,Can Nabeel ya zauna ba kyafta Ido Yana kallo ko zata farka,Mimi ma Haka,jini da ruwa tare da allurai sun ratsa Hamida warkar ta Bude Ido a hankali gata da juriya ba komai ke damunta ba,a hankali ta Mike zaune ta kalli Nabeel da ya mike zunbur sabo da murna harda sakin Murmushi ba tare da ya shirya ba.
Mimi tace Sannu Hamida ya jikin Tace lafiya kalau naji Ni Mimi Ina Dan Nawa ta tambaya a hankali cikin kunya? Mimi tace Allah ya Masa rasuwa bai Zo da Rai ba,tunanunsu Hamida zata Yi Murna ba bu Dan shege sai ta barke da kuka wayyo Dan Yaya Kyakyawa,Dana da Muka Sha wahalar samu yanda Nasha zafi da bacin Rai ga wahalar ciki yanzu shike Nan na tashi zero zikau shike Nan,Wallahi na shaku da Dana Ina son abina,Mimi da Affaa Kuwa sunyi murnar mutuwar yaron duk da basu San dalili ba,Mimi tace maimakon ki Murna Allah Yana sonki ya karbi abinsa yau kwananki biyu da haihuwa ya mutu an binne shi tun a ranar,Hamida ta rushe da kuka,Nabeel ma ya tuna yaronsa ya daura Kansa saman cinyar Mimi Yana hawayen rashin dansa,yace Mimi Dana kyakyawa ya mutu na Gama kwallafa Raina da yanda Zan Raine shi,Mimi ta saki salati,Hamida tace ba Kaine da kuka ba nice da kuka Ni nafi Shan wahala Dana ne, Nabeel ya dago da sauri yace Sanda aka Yi cikin ba kuka Kika Yi ba sai yanzu,Salati Hamida ta saki tace yaushe akayi Haka Ni dama tun farko Ina son Dana wallahi ban taba Fushi da shi ba,Ka manta a Hotel wallahi kuka ka Fara zaka ce ka fini sonsa,wallahi na fiki sonsa ke da kika Sha kwayoyi Kika kashe shi,Hamida tace wallahi Allah ban Sha komai ba ta fashe da kuka.
Mimi tace yau na shiga Uku karshen duniya akan Dan shege ake wannan wayyo Ni Wayyo bala'in duniya ya fada gidanmu,Shuru sukayi da musun likitan da ya dakko Hamida tana nakuda shi Kam kaunar Hamida ta kamashi ya tausaya Mata gata me abin Dariya ga Uwa uba kyau shi Kam Nan gaba zaije Neman Aurenta ya Kara Mata ta biyu, satin Hamida Daya jiki yayi kyau
Shi ya rubuta musu sallama Suka yo gidan mimi direct zata kula da yarinyar mutane,dama likita yace zata Sha wahalar haihuwa sabo da sau Daya akayi amfani da ita gashi karshe sai Aiki aka Yi mata aka Ciro yaron.
Likitan da Kansa yake zuwa gidan Mimi Yana duba Hamida lokacin Nabeel ya Kai sati biyu Bai sake zuwa duba Hamida ba,ga Hamida har ta warware sai abinda ba a rasa ba na Wanda aka yiwa Aiki.
Yau Sunday Doctor yazo duba Hamida zai tafi yace ko sunana Baki sani ba,tana Murmushi ta rakashi mota da katon Hijab dinta tana dariya Tace to ya sunanka me kirki? Yace Dr Ahmad sunana ya fito da katuwar Leda ta kayan makulashe ya Mika Mata kenan Nabeel ya shigo da mota driver ya fito ya Bude Masa kofa,Yana Fitowa tun kafin ya karaso ya dakawa Hamida tsawa tana Jin kamshinsa tasan shine Yace malam lafiya ke wuce ciki ko na tattaka ki,Hamida tana tsoro Tace abokina ne me kirki ai fusata yayi ya fatalar da ledar dake hannunta su ice cream Suka tarwatse ta kwashe da gudu gida,Ya kalli Dr yace karka sake zuwa wajenta,idan dubi ne ka gani ta warke bar Mana gida ko nasa a min waje da Kai,yace me yayi zafi Malam Yaja mota ya bar gidan shi kanshi Dr Ahmad kwarjinin Nabeel ya Masa yawa ko Namiji yasan Nabeel ya hadu.
A fusace ya shiga ciki ga Mimi bata Nan a Palo ya iske Hamida ya fara bala'i Dan Iskanci har kin Fara bin samari,uban wa Kika sani a garin Nan da har Zaki Fara tara samari,so kike a Miki ciki ko,oh dama ai kina bukatar Namiji tunda kin fada min shine yanzu Zaki Fara ko? Amma kasan ba Yar Iska bace ni wallahi na rantse da Allah da Kai kadai nayi Kaine kadai ba Wanda na taba kulawa,to in ba so kike ki Kuma ba kin taba Yi shine Zaki dinga kula maza so kike wani ya sake canja Miki tunani? Eh.... ya furta da karaji Yana huci,Hamida Tace a'a da sauri sai kuka ta fara yace wa ya sani Sanda Zaki je Watarana dama ai sau Nawa kina fada min kina so a Kara Miki kina sha'awa kullum yanzu kin Haihu Naga Dan iskan da Zaki kula Ana Miki tarbiyya bakya ji,Tace yace zai sani a makaranta Nima Ina so inyi ilimi kutmar ilimi ya dura ashar,Naga ya Nemo Miki school wallahi sai na karya ki Kika sake wani gardi ya kawo Miki form Zaki ga abinda Zan miki,Hamida tace wallahi sai na karba Mari ya kifa Mata uban wa zai barki kije school wani ya sake Miki wani Abu ko wallahi Kika sake sai na maida ke kauye, Kuka ta fashe dashi ta Fadi a kasa yau iskancinta ya motsa ta dinga burbuwa tana kuka,Wayar charger ya fisgo ta Mike ta zura dakinta da gudu ta tsaya bakin kofa tace na dai ga Duwawunka ,Dariya ta bashi da kunya ya danne yace Zan kamaki,Ya juya zai fita tace Yaya Kyakyawa Dan Duwawunka fari,Dawowa yayi yace ba kyau fa batsa ki daina fadawa mutane kina zubar min da mutunci wajen masu Aiki tace oho,ta sake cewa me farar takashi....
Barin gidan yayi gaba Daya,gida ya koma Basma tana Palo tasha wasu arnayen kananan Kaya wani dan guntun wando da Yar ficikar Riga ta zuba kyau ko Ina Yana kamshi amma ko a jikinsa,tasowa tayi tare da rungume shi Murmushi yayi Kawai yace kinyi kyau,Sannu da zuwa Baby,Kiss ya manna Mata a kumatunta Kawai ya haura sama,Basma ta bishi da kallo tana lura da shi tun gaf da Hamida zata Haihu walwalarsa ta ragu sannan sam baya damuwa da ita irin da,Haka ta bishi sama,Abinci ya ci ya kwanta Yana hutawa,jikinsa ta Fado tana murza shi tana Masa wasanni Ina shi Indai ba maganin tada sha'awa yasha ba Sam ko me Basma zata masa baya ji baida feeling a kanta Kuma bata birge shi ko me zata Yi ya rasa dalili har gwara daya Basma din ma.
Basma maganin Sha'awa ta dakko zata bashi yace bazan Sha ba so kike na cutu ki kyaleni,shagwaba ta fara please Baby kaji tsaki Yaja ya mike ya fito da wankin da me wanki Bai Zo ya dauka ba yace yau da kaina zanyi zanyi wanki,Basma tace ga washing machine ka bari me wanki zai zo ya mana, yace no ni da Kaina Kawai zanyi da Hannu na motsa jiki,dan Kar Basma ta dame shi sai sunyi sex shi yasa ya kirkiri wanki,Haushi Basma taji tace Allah yasa Aljanu su Karo maka nasu ka kwana kana Yi,Dariya ta bashi ya danyi Dariya ya kwashi wanki ya shiga toilet.
Abinda bai taba Yi ba ya raba dare yaki dawowa bedroom har Basma ta gaji tayi bacci Yana can Yana facaka da ruwa.
Washe gari Hamida taje gaisar da Affa ta durkusa yace no Ni ba sai an wani durkusa min ba ko a tsaye Zaki iya gaisar dani idan ta Kama ma Ni sai na gaisheki shine tsarin wayewa,Hamida ba hankali tace to Affa an gama Ina kwana yace kice an tashi lafiya Kawai Mene wani Ina kwana Bata da meaning ki kimin sallama itace me ma'ana ,Hamida Tace salamu'alaykummmmm....harda rerawa da Waka Affaa ya amsa ta kyalkyale da dariya tace Allah Affa tamu tazo daya,Affaa ya murmusa yace a gidan nan Ina da tsari Indai mutum ya wuce sati a gidana to dole sai na saka shi a makarantar boko da Islamiyya idan bazai Yi ba sai dai yaro ya koma gidan ubansa ko yabi duniya ba ruwana,Sabo da haka ke Kinga na Miki Uzuri kin warke sai na saki a makarantar kudi Zan dau nauyi in ma karshen boko Zaki gani Indai Ina raye Zan tsaya Miki,Nima da kike gani kwana Nan Zan koma Uk Karin karatu,Hamida tace to Affa kafin na Fara a kaini Kauye mu gaisa da dangi,A'a sai kin waye Zaki koma sabo da aga kinci gaba a rayuwa Kinga ba me kawo Miki shirme Hamida tace to Affa na gode amma su papa sun sani? yes of course sun sani da yardarsu
Mimi ce ta shigo zata fita Office Affa yace Kinga wannan uwar taku nayi nayi taje
Showing 21001 words to 24000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:46 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
6
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Rukayya
Ummi H
Roukayya
Ruky

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8 Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45