motarsa,Cikin wata shadda purple ta fito tayi kyau masu Aiki Suka zuba Mata kayanta a mota komai,Hamida tana jikin mota ta kalli Nabeel shima ita yake kallo tace shike nan? Murmushi ya saki tare da gyara Mata mayafinta yace sai munzo jibin idan an gama Adduar arba'in,to ta furta Kawai sannan ya bude Mata ta Shiga mota ya zaro kudi masu yawa sun Kai dubu dari yace gashi kudin saloon,godiya tayi ta karba yace Zan turawa Yaya Sulaiman kudin girkin angwaye to Kawai tace, ya mayar ya rufe Mata da kofar ya zaga wajen driver yace ka tafi a hankali banda gudu da ganganci, ya sake lekawa ta window tayi dariya yace Yaya Sulaiman ya iya mota ne? Hamida tace ae ya iya dai sukuwa da jaki Sanda papa yana da jakin ebo ciyawa da harawa da Kuma kasa a kududdufi, Nabeel yayi dariya yace pipin shirme kenan mota kadai na tambayeki fa tace to gaskiya Ni iya jaki na taba gani Yaya Sulaiman Yana hawa har boris yake idan ya hau, yace to da ya iya mota sai na barmiki motar shi driver in ya kaiki ya dawo ya baki key din motar ki ajiye duk inda Zaki fita a ki bada key a kaiki.
Hamida taji harka tace dama gashi Ina so naje siyayyar kayan robobi musamman pow na Yara Kar muyi Baki masu Yara su dinga bata min gida,Nabeel yace kinyi gaskiya amma bana son komai ko me kike so ki fada Zan siya Kalar na Yan gayu ban son tarkace,Hamida cikin sanyinta tace to ka siya min tandar waina da abin sinasir zan dai turo ma text a waya,yace to no prob ya daga Mata hannu tayi Murmushi Kawai.
Ta window ta dan leka tace Yaya kyakyawa, juyowa yayi da sauri tace sai naji bana son tafiya,Murmushi yayi yace jibi Zaki dawo ai,Kai ta daga sannan ta Masa bye bye,har motar ta fita daga gidan suna kallon juna ta glass,Sai data bar gidan sannan ya Kira Ammar akan maganar abokai Wanda za a sanarwa daurin aure kawai ba wani shagalin dinner.
Hamida Kuwa sai Yamma likis Suka Isa kauyen,sai bin motar ake da kallo har kofar gidansu sannan driver ya firfito Mata da kayanta kaf ya Kai cikin gidan ranar Karima da Yaya Sulaiman suna gidan Hamida tayi clean,tayi kyau an iya gayu duk Kuma ta wani nutsu tayi sanyi Sulaiman ya kalleta ta shigo ana gyara jaka dake kafada ana tafiya a nutse ba sauri ba gudu harda yanga,dariyar ma an daina ta hauka,Ummi anga Hamida taci gaba Tace Haba ko kefa yanzu za muyi alfahari da yarmu.
Hamida tayi Murmushi Kai a kasa tace Ummi Ina yini ya gida,da fara'a Tace lfy Alhmdllh ai dama Hamida ba kece ba a so ba halinki ne ba a so gashi kin nutsu har kinfi Sanda mukaje ta'aziyya haduwa,Uhmm Kawai Hamida tace,Sulaiman ya kalli Hamida ta Zama mutum yace Hamidatuwanmu Dariya tayi ta bigi kafadar Sulaiman,Karima tace Kinga ni na saki baki sai kallon Hamida nake an Zama Yan gayu oh Allah me iko dariya sukayi gaba daya Sulaiman ya mike ya kaiwa driver abinci da ruwa,Bayan yaci yasha ya musu sallama ya tafi,Papa ma ya shigo Yana ta murna Hamida an nutsu sosai,Wayarta ta dakko tare da turawa Nabeel text mun Isa gida lafiya ka fadawa su Mimi.
Tunda akaji Hamida ta dawo a dankareriyar mota mutane sai tururuwar ganinta akeyi Allah yasa ba Wanda yasan tayi wani ciki kowa ya yarda birni aka kaita wajen Yan uwa,Ummi sai rawar kafa takeyi akan Hamida tana bata magungunan gyaran jiki.
Washe gari Hamida garin ta shiga ta Dan zaga gaida dangi da abokan arzuka,Samarin garin ana ta sonta a baya suna ganinta a banza ba Wanda yake saurarata ko da Wasa wasu ma mahaukaciya suke kiranta,wasu suce ko sadaka basu karbeta ba sai gashi Hamida Allah ya bata wanda ya fisu, yanzu da kyar ma suke gane ta sabo da yanda ta goge ta Kara kyau,dama ita rayuwa haka take Wanda ake rainawa ana Masa dariya ana kallonsa a banza to Allah baya hadawa mutum Inshaallah ta wani hanyar sai Allah ya Masa abinda zaizo ya Zama abin kwatance a rayuwa
Gidan Sakina taje samari sai magana ake Mata ana Hamida ashe kinzo garin sai ta tsaya su gaisa ta wuce abinta tana taku dai dai da yanga tana wani takama,gidan Sakina taje ta samu Sakina ta auri wani teacher dan saurayi babansa ma Yana da Hali a kauyen bata da wata matsala,Sakina ta fito da gudu ta rungume Hamida tana ihun murna sai taga Hamida sai murmushin manyan Yara akeyi,Sakina tace gaskiya Hamida kin dade a birni Barka da zuwa wai Kinga yanda kike wani Gloshing,Hamida ta saki Dariya tace dalla banza Glowing ake cewa Kamar Baki school ba,Sakina tace iyye Allah ya yarda ai kin San makarantar kauye sai a slow, Hamida ta kalli Sakina tace Ina Dan namu? tace babansa ya fita dashi muje palon Suka shiga ciki,Sakina tace akwai labari fa,Suka balle da hira Hamida ta bata labarin birni amma batace cikin shege tayi ba kin fada tayi, Sakina tace ashe dama Kuna da Yan Uwa a Kaduna? Hamida tace baki San ikon Allah ba ashe Yan Uwan namu makwaftan su Yaya kyakyawa ne,Sakina ta saki shewa,Hamida tana wani kekebe baki ita Yar birni tace hmm mutumin Yana ganina Watarana na fito daga gidan da nake sai ya narke ya dawo ya dinga naci har da kuka,lokacin yaga bana ta tasa nayi Masa wani eban Karan mahaukaciya ko kallonsa ba nayi,a Hanya yake tare ni yana Hamida dan Allah ki yafe min I love you I waye waye Sakina tace shegiya kauna ta sheke da dariya to yaga kin goge.
Hamida ta wani tandi Baki kamar tana side yatsunta Wai duk cikin birnanci ne an wani dora pillow a saman cinya hannayenta suna Kan pillow din tace baki gani ba harda durkusa min wai zai haukace a kaina tana fada ta rike haba da yatsu biyu ita ga wayayya tayi wani zaman daukan photo,Sakina tace bari na Mana girki ai nasan dole ki ja shi a kasa ko? ai yafi Gaban ja sai dana tuburbuda shi sannan a Haka ma bani nace ba Iyayensa ne Suka ce basu taba ganin yarinya me hankali a duniya sama dani ba ke Kinga kauna Miminsa komai My daughter, tasa a kawo min perfumes a kawo min snacks su lemuka chivita, Lacasera, ah lallai Kinga kauna cewar Sakina, Hamida tace ke harda su lemon kasar saudiyya su Sudeis Cola,Elsharawi aljamal nam, Sakina tace me ke nan wannan Yan gayu? Naman rakumi fa na kamfanin Elsharawi dake Qatar Kuna Nan kauyen baza kuji labarinsa ba,Sakina tace yo Ina zamu sani kaddarar mu tana Kauye.
Sakina tace bari na aika a siyo Miki ko mirinda ce kiyi manage da kifi,ta leka ta aiki yaro sai ga yaro ya dawo yace babu kifi ba a soya ba sai anjima ya Miko lemo shima sai uban zafi na Rana,Hamida tace tirr da Kauye shi yasa akace arziki chasa'in da tara duk a birni aka saukar da shi Kauye guda daya ne tal nasu dole kusha masifar rayuwa Kuna cikin wani hali,Sakina tace dole ki zagemu tunda kin gama tsallakewa,Hamida tace Yi Mana jullof din taliya a birni abinci light ake ci ba me nauyi ba shi yasa kashin dan birni ma daban yake in Kika gani wani sawai sawai da shi,Sakina tace Hamida wallahi banda karya kin koyo karyar Yan birni,in kinje Zaki gani ai ki tabbatar ai.
Sakina suna girki suna hira Hamida tana tayata duk ta damu Sakina tana zuba wannan soya wancan Wai ita tawaye har Suka gama,Bayan sunci sun koshi Suka Yi Sallah sannan Hamida tace Ina dan magungunan matan aure da uwar kudina ya kamata na Fara yiwa Dausayina polish na danyi polishing dinsa,Sakina ta dinga dariya tace kin shiga Uku wlh, Hamida bata ce Naja'atu bata da lafiya ba an boye sirrin Nabeel,Sakina tace ai jira nake ya dawo sai mu tafi hado kayan komai mu hada sai ki tafi da abinki can,Haka Suka dinga shirye shiryensu har Karima kwana tayi sai an gama biki,duk kauyen su Hamida Kamar Yan bariki suke har matan aure yawancinsu fitsararru ne abokan arzuka Suka ce sai anyi Dj ana gama daurin aure,Hamida tace gaskiya ayiwa su Affa Kara ranar da sadakar arba'in din yarsu fa, Ni rawa ma da Waka basu dameni ba so kuke duk Yar albarkar auren ta watse ku jawo Mana masifa,sukace su ba ruwansu basu Suka kashe ta ba Ummi tace ai Karima tuni ta dakko Dj a daga birni zasu Zo sai anyi shagali,Hamida tace ni dai gaskiya a ganina ba a musu Kara ba,Karima tace mu sai mun San anyi bikin Hamdy a garin Nan kawayena na birni duk na gayyace su da Yan school dinmu Kuma zasu zo,Baki Hamida ta tabe tace to nidai bana rawa Kuma bazanyi ba angon ma da kyar in zai samu zuwa.
Su Ummi ana tashi aka fara girke girke Karima a birni inda take aure ta bawa kawayenta girkin manyan baki za a yo fried rice da Naman kaji,ga waina da Miya su drinks duk an siya da ruwan roba,Hamida Kuwa daga cikin birni aka Kira me lalle ta zana Mata hadadde Suka je saloon ta zuba kyau Dake daurin auren ya Kama ranar juma'a 2pm kenan duk abinda ya kamata sun hada komai cif dangin su Hamida duk sunzo sai shiryawa ake ana kwalliya,Yan birni Kuma gidan Sakina ake saukarsu,Me kida tuni sunzo suna jira a basu damar farawa.
Nabeel sai wannan bikin ya gayyaci abokai sosai sai sauka suke wasu a motoci wasu a jirgi,Affa da Yan Uwa duk an taho har su Anwar kaf dinsu harda su Ihsan an dirga a kauyen su Hamida,gari ya cika,Hamida tana gidan wata kawar Karima dake kauyen acen take shiryawa kayan da zata sa ma suna can,kawar Karima tace karki shirya da wuri,Hamida tace kina ji fa Ango ya Kira yace sun sauka a jirgi yanzu zasu karaso kauyen,lekawa waje tayi ta dawo tace lallai nayi albarka ana ta min kallon mahaukaciya Allah kenan gashi na Zama me daraja sai ma anga ango za a San darajata ta wuce tunanin mutane.
Kayan da Mimi ta zabar Mata na daurin aure wata gown ce me shegen tsada ko Ina walwali yake ta dan dame daga sama kasa ta bude amma ba irin da yawa ba Kalar ta amare ce,Me dauri cikin kawayen Karima itace tazo ta tsara Mata make up da kayan make up dinta tazo da kinkimemiyar jaka,sannan ta Mata hadadden dauri sai ga Hamida ta dawo wata Kamar Yar gomna, a mudubi ta kalli kanta ta rike Yar jakar amare ga takalminta wow Golden anda arsh ta sheka kyau na mamaki,Hamida tace yanzu nake Pipi ba da ba dole na nutsu na Kara hankali na waye na sake kilewa ya Zama Yar gayu dole na koma Queen,ta sake juyawa a mudubi tace inaga babana dan sadaka yalla ne ko Mamata ce ta hada alaka da larabawa kawayen kamira suka sheke da dariya,Kawayen Karima Yan birni ba kunya ce da su ba sun zaci Hamida irin Yan kauyen Nan masu kunya duk da sun ganta a waye take ba duhun Kai Suka ce ya kamata mu koma gidan Sakina tunda duk Yan matan suna can,Hamida tace mazane fa ko Ina Kar ace banda kunya domin dama Ni nayi kaurin suna ba karamin aikina bane inga Ango yayi kyau ya tafi da imanina kuga na dauke Hanya nayi wajensa da tsokana ta fada suna ta dariya Suka ce to ai baza ma mu bari kije ba a tsakiya zamu sa ki,Hamida tace uhm uhm zuciyata bata da Kashi ni zuciyata tafi karfina ban fi karfinta ba ku bari dai a daura sai mu fita, suna surutunsu sai Suka ji har ance an daura aure bayan idar da Sallah.
Hamida tana Jin dahir an daura ta hau murna tana na cinye gasar na daga kofi,duk matan da suke ta wani son Yaya kyakyawa dukkansu karya suke na cinye gasa,Suka ce to mu fita muje can Kar angwaye su jira,Nabeel Yana cikin mutane da abokai suna tsokanarsa wani abokinsa ya bashi Hannu Suka gaisa yace congratulation Engineer, Kamar kasan sanadiyyar Aiki Muka hadu ba abinda zancewa aikin Nan Nawa ya gama min komai badan gudun abin kunya ba da guda zanyi Ammar yace sai kayi ma yanzu ai,Nabeel ansha wata farar shadda harda babbar riga ya diga ruwan kyau,yau haka yasa wadonsa Wai dole sai yazo daurin aurensa.
Hamida a tsakiya kawayen Suka sata Suka fito,Nabeel ya hango ta Hamida tana ta Masa wani munafukin kallo tana cewa a ranta yau turare yaga ta kansa a wajen Ango,Zasu wuce gungun maza su Anwar Suka ce Amarya pics zamuyi fa Hamida dan Iyayi harda wani kuka Muhseen yace mene haka Kuma tace Yan birni na gani duk dalili na Suka Zo,Sukayi dariya tace bari a fito da kawayena ko ku ma zaku samu ku rabauta da partner,Suka Kara gaba sai koda kyan Amarya ake,tana shiga ciki Sakina suka lullube Hamida da ihu duk Yan kauyen nan masu tsokana na yi bata ce musu komai ba har Suka gama.
Hamida taja hannun Sakina wani daki da ba kowa tace Sakina na lashe gasa,Nawa Kika ji Sadakin? Sakina tace Dan ubanki a banza Kika ga Muna murna dubu dari biyar da mota sabuwa dal,Hamida ta rasa inda zata sa kanta tayi kofa zata fita ta dawo ta juya ta sake juyowa tana ta diri diri wai duk murna ce ,Sakina tace ke dai ai zance ya cika gari,Karima ce ta shigo tace to an hada take away da komai na angwaye Hamida tace Ina na Ango da nace a ware min? Akace ga nasa jaraba za a baki tace kaza daya nace da farko to a Kara Masa guda daya su zama biyu tukwicin sadaki,Suna dariya Karima tace Ina zai Kai kaza guda kince a soya Masa tasa guda Kar a sake a yankata pieces ke duka a bankare za a bawa ango kince taki ma guda ta wa kike so a baki Kuma ai da Sai kice tun jiya a soya Miki uku,Hamida tace kazar ango ce taya za a bashi daya,okay fine ga Naman rago can da kika ce a soya sai a zuba Masa tace yawwa ta Miko wata ledar take away tace wannan na katuwar silver duka Zaki juye,Karima tace mu Kuma fa? Wa yake ta ku maci ko yanka dai dai ne,Baki Isa ba walh Hamida cewar Sakina Suka zubowa ango iya yanda za su iya Hamida ta dinga Fushi,ta koma tayi zamanta,aka kawo su peppe soup shima duka a mazubin take away ga lemuka su drinks komai dai.
Sakina ce tace mun shirya komai namu kawaye, Karima tace ku dai kuka sani idan kuka kunyata kanku ba ruwana ,dukkan nau'ikan abincin waje aka fito da shi aka bawa dukkan manya nasu da matasa dana Dangin ango kowa sai ya zaba,Angwaye Kuwa a gindin wata bishiya aka jera musu fararen kujeru da Suka yo haya,Haka Yan Mata ma Suka zazzauna,masu kida suna ta cin abinci Suma,Angwaye basu Fara ci ba sai da sukayi hotuna da Amarya da kawaye sannan dangi ma kowa sai aka zauna ana cin abinci banda Nabeel da akace nasa daban,Yana zaune Suka ga ana ta girke Masa girki iri iri nama kala kala abokai Suka ce bai Isa ba Suka cinye nasu Suka dawo Kan nasa shi bai ci ma da yawa ba,Yana ganin Hamida ma bata da nutsuwa sabo da mutane ana ta kiranta ana hotuna.
Bayan duk mutane sun tafi saura kawaye da Angwaye da Dangin ango Mata da maza,Dj ya saki Sauti Su Nabeel mamaki ya Kama su ganin matan aure ba kunya kowacce ta botso duwawu baya suna wani karkada harda masu yin goho suna rawar kwankwaso dattijai ,Yan Mata Kuwa inda kasan karuwai,Sanda Karima ta shiga Nabeel Nan ya tsinke da lamarin wakokin fitsara ake sa musu,Hamida Amarya tana gefe tana ta dariya tace Ni wallahi haushi ma suke bani a dinga barin takashi a gaban maza duwawu na tashi,Hamida ta jawo Karima tace ke Aunty idan mijinki ya gani sai ya tsine Miki wlh Duwawu haka ki ta zazzage shi a gaban mutane maza,Karima ta fisge ta koma abinta,idan sukayi wani abin Nabeel har rufe Ido yake sabo da kunya,Sakina ita Duwawun ma Kamar tsinke Hamida tace ke Sakina sunan naki duwai bai Kai darajar duwawu ba ki fito kayan takaici.
Duk Yan birni kasa rawar sukayi sunga an fisu fitsara ma Nabeel yace ashe Hamida ba banza ba amma duk da Haka na Kauye suna fita na birni Suka shiga
Kawayen Karima Suka fada ciki Suma na birni ne amma Ina rashin albarkar tayi yawa samari Kuwa abin nema ya samu sai barin kudi suke,Hamida tana daga gefe cikin Yan kallo kamar ba itace Amaryar ba,Tace wuhuhu Sannu Takashi sannu,Nabeel yace tazo ta karbi kudin liki ta makale kafada tace nidai bazan je ba Allah.
Ihsan ganin Amarya taki ta musu liki tace a sa Mata tsohuwar wakar Shakira Shakira Dangin ango da Suka San da zance suna ta dariya Hamida ta gudu wajen Nabeel,Suka zo zasu jata ta karfi Nabeel yace baza tayi ba kuje ku kuyi,kudin liki Nabeel ya bata yace je ki musu liki shima ya mike ance Amarya da Ango ake bukata Suka shiga fili su kadai hannunsa cikin na Hamida sun Sha ruwan kudi ba Wanda ya kada ko kafa Kawai tsayawa sukayi aka dinga zuba musu ruwan kudi sannan Suka yiwa mutane liki sannan gaba Daya Angwaye Suka tafi sai Dangin ango mata iyaye da Yan Mata zasu taho da Amarya sabo da yawan Yan Kai Amarya kawai a tafi a motoci, basuyi booking
Showing 45001 words to 48000 words out of 133235 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16 Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45