gidan Nan Zan kore ku a aiki a gidan nan,kina zare min Ido ya fadawa wata me wanki,har palon Anne lafiyayye aka yiwa Murtala iso Yana shiga ya zauna a saman kujera ta Alfarma tare da harde kafa Yana karkada kafa Yana kallon kowa dai dai.
Tun kafin Anne ta fito ya dakawa wata Yar aiki tsawa yace dalla kawo min chivita ki hado da Lacasera me sanyi,jikar Anne ce ta shigo da gudu Tasha kana Nan Kaya kana ganinta kasan Yar Madara ce yarinya ce bata wuce 6yrs,tsawa Murtala ya buga Mata Dan ubanki baki iya gaisuwa ba kina ganin kakanki,Yarinyar bata da kunya tace uwarka shege ai Murtala fusata yayi ya cafko ta tare da tsinketa da Mari kamar ya Kama gardi,yarinya ta saki ihu ta fita a guje sai wajen babarta Talatu.
Anne ce ta fito da gudu taji kukan jikarta tana uban waye ya dakar min jika
Masu Sharhi ban San da me Zan gode muku ba,
Allah ya saka da Alkhairi aci gaba da min sharhi
Tana Fitowa taga Murtala ko kulashi bata Yi ba ta fara tambaya ya naji kukan Rumaisa waye ya taba ta,Murtala yace faduwa tayi ita daya,Anne Zama tayi suka gaisa sannan ta kalli Murtala suka hada Ido Murtala ya Mata fari da Ido,Anne tace sai kace mace,ai ke Kika ce kece Zaki aureni ya furta tare da danyin tafi Wanda ba shiri Anne ta Fara dariya,a ka'ida bai kamata ma na biyoki gida ba kece Zaki dinga zuwa zance wajena sabo da gudun shedan Kar ya Shiga tsakani wani abin ya afku
Anne tace to yaushe za a sa ranar auren? Ki bari sai Nan da wata uku sabo da zanyi shirye shirye dan gyaran na amare nima nayi shi
Anne tace ba matsala Tasa aka cikawa Murtala gabansa da kayan ciye ciye ya cire hularsa tare da ajiye ta gefe ya kwashi girki lafiyayye harda Santi yace da alama tsohon Hannu ne yayi girkin nan kece ko? Anne ta furta nice, Ni na sani haba dadin yayi yawa nasan sai ke
Sai da ya gama Yana wanke hannunsa yace Zan tafi ni bani number ki,Anne ta karbi Number Murtala tare da kiransa Nan take yayi saving a wayarsa da Iyalle
Kudi ta bashi dubu hamsim a envelope Murtala ya karba yace harda kudin zance to na gode Anne har da rakoshi compound sai ga danta Abban Jannat ya shugo dama Anne tace baza su fada masa zasu Yi shuru sai an daura zai sani Kar ya hana auren.
Murtala bai San zancen ba Anne tace ga Babban dana shi kadai gareni, Murtala yace duk da ya Haifeni dole ya gaisar dani tunda kwana nan Zan Zama Babansa Anne tace ka rufamin asiri sai an daura zai sani in ba haka ba hanawa zaiyi Yana kashin ubansa,Tale yaji zai rasa kudi sai yace kice Kawai jikan kawarki ne ni,da sauri ya karasa suka gaisa da baban Jannat suna Kama Jannat sosai,Anne ce tace jikan kawata ce ta Kauye yazo Abuja Cirani shine ya kawo min ziyara zai dinga zuwa muna gaisawa,Abban Jannat yace Allah sarki to Allah ya taimaka ya zaro kudade masu yawa ya bawa Murtala yayi godiya ,Yana ganin Abba ya juya baya ya danyi nisa yanda bazai ji ba ya juyo ya kalli Anne tare furta kawo bakin Kinga mmmmuah Wai yayi kissing nata ta nesa,Anne harda Jin kunya.
Fauzan bayan Mama ta juya ta tafi wajen Jannat dinsa ya koma cike da murna, Already ma ta fara gyara dakin ta canja bedsheet Yana shigowa ya yace a tsaya haka muyi Sallar Magriba, Hijab ta saka ta bi bayansa ya jasu Sallah sannan yace karki Yi girki bari na karbo wajen Mama, daukanta cak yayi tare da kwantar da ita a saman bed sannan ya fita,mikewa tayi tare dan shafa powder tare da lipgloss ta dawo Palo ta kunna tv tana kallon film
Palo ya Shiga ya iske Mama tana kitchen tana shiryawa Daddy abinci a tray, yace Mama na'am ta ba tare da ta kalle shi ba,yace Abinci zaki...kafin ya karasa tace gashi nan ta nuna Masa wani basket hadadde ta shirya abinci a ciki tace dauki ga naku nan Yar Gold din taka ta nuna min na gani dauki ka tafi Kar isheni ,Fauzan ya rungume Mama yana mun gode Mama Ashe kin Fara sonta,dauki ka tafi kana sonta ya na iya jeka karka isheni dan Allah,Yana dariyar farin ciki ya dauka ya fita.
Yana haurawa sama ya isketa a palo ya shigo da abincin shi yayi serving nasu ya zauna Yana bata a baki tana ci shima haka,tambayarta yayi Wai dazu me Kika cewa Mama ne? Labari ta bashi yace gashi Kuwa kin kwato Mana yanci ta fara hakura,dan Allah? Yace Zaki gani da idonki idan lokaci yayi,kirjinta yake kallo Wanda ba bra ko ya ta motsa sai na shanunta sun motsa,ya ebo abinci zai bata bai sani ba ya dora spoon din a saman hancinta,Dariya tayi hade da kunya spoon din ya ajiye a saman plate din ya kalleta itama haka suna kallon Zama cike da shauki da kauna,yace na taba? ba abinda Zan miki Kawai na dan latso su ko na dubu Daya ne a cikin Sadakina,ai dazu ka cinye sadakin naka
Hannu yasa ya fara shafasu Yana lailayasu yanda yake so Jannat zafi ma suke Mata sabo da yanda dazu suka Sha wahala a hannunsa sai dan dan Shan yaji take tana wash hakan wani birgeshi takeyi Yana Kara Jin wani dadi na musamman, ganin zai shiga wani hali ya hakura ya ci gaba da bata abincin bai Gama bata ba ya koma yaci gaba laduga gorar Madara sai da ya gaji yaci gaba da bata abincin har Suka gama a haka,Alwala yayi ya Zo inda take a zaune ya duka yayi ruku'u a gabanta tare da zura Mata idonsa me Matukar kyau cikin sigar rada ya furta ranki ya dade a bani a izini Zan tafi masallaci Dariya ta saki tare da shafa gashinsa tace a dawo lfy to,Allah yasa ya furta ya sumbaceta a kumatunta sannan ya fita ,a gida tayi Sallah ta canja wanka tare da yin Shirin bacci cikin wata Riga ta Jan hankali,tana shafa turaruka ya shigo ta baya ya rungumeta Yana suna kallonsu ta mudubi hannayensa ya maida kirjinta Yana shafawa tana kallonsa taci gaba da abinda takeyi ribbon zata dauka ta juyo suna facing juna duk haka hannayensa ya zagaye cikinta a haka ta juyo tace zan dauka abu My Prince
Ya murmusa tare da an min suna na Zama Dan gata ya fara kissing din lips dinta hannayensa suna cikin gashinta Yana shafawa a hankali,Jannat ta kwace bakinta tare da furta ribbon Zan dauka,bana so bar min Abuna haka,saman bed ya daura ta shima ya haura Suka shige bargo abinsu tana cewa wait wait Banda gaggawa ya haye kanta ba tare da ya sakar Mata nauyinsa ba sai da ya Gama murzata son ransa sannan ya tuna baiyi wanka ba ya mike ya shiga toilet ya dawo tare da fesa wanka ya saka boxers dinsa ya kwanta sannan ya janyota jikinsa ta rungumeshi suna facing juna Yana Wasa da gashinta suna hirar soyayyarsu har ya Fara Jin bacci yace muyi Adduar bacci sukayi sannan bacci ya kwashe su makale da juna.
Pipin Lele ce ta tasa littafin aikin Hajji gaba tana karantawa ta kalli Lele dake zaune a saman Sofa ya dauki kafa daya ya dora Mata a kafada,mene haka ta dauke kafar ta fatalar da ita,a gadon bayanta ya sa kafar harda danna bayanta juyowa tayi suna kallon juna taci gaba da karatunta,kafarsa yasa a saman kirjinta Yana danna gorar Madara Yana murmushi,hararar Wasa ta aika Masa ta Saba da tsokanar Lele,Amma aikin hajjin tamattu'i zamuyi ko? Yes ya furta yafi sauki,Ina tafiya Ina labbakalla humma labbayk, Lele kaga ta kanka ai har a ka'aba sai na rokarwa dausayi Karin Dadi da lafiya,yawwa Indai wannan ne ki roko min Nima Zan tayaki dausayin matata Allah ya Kara Masa dadi,Nima Yar Naja'atu ta Allah ya Kara Mata lafiyar Hidima,tashi ki kawo min tea Zan Sha daga Nan mu Shiga daga ciki duk da period kike yi sai na rage zafi.
Murtala tunda ya karbo kudin Anne yazo yayiwa Mama Sallama tace me aka Yi maka zaka ajiye aikinka? Murtala yace kawai ni da Kaina na Kori kaina da kaina Allah yayi min arziki naci gaba nafi karfin gadi,Mama ta tabe baki tare da cewa Ina abin yake Nawa ka tara? Kudi ai sirri ne naki na fada nawa ne,dama kin isheni da aikata zunubi kullum baza kisa hijab ba ko katon mayafi sai kuyi dinki damamme Kuna yawo cikin garadan ma'aikata ku a dole masu kudi da boko,babbar mace ta wani yada dan mayafi ta fice ko Kuma a cikin gida ga Yan aiki maza amma ko mayafi babu kuke yawo a cikin gida ku da yaranku,Ya ilahi ai sai ku jefa mu a wani Hali
Yara kanana a samu wani ya musu fyade ya gudu sabo da kana Nan Kaya suke sawa suna abinda Suka ga dama musamman ma'aikatan gomnati gani suke wayewa ce, wata ma a cikin gidan bata sa dankwali ta rufe gashinta,gashi Nan dai Abu iri iri Ni bazan iya ba na sallami kaina
Mama tayi Shuru tabbas magarnar Murtala haka ne Kuma ya kamata su gyara ga Jannata ita Indai zata fito to Inshaallah da hijab take fitowa compound ita da ake ganinta a karuwa ,Murtala sallama yayi Mata Mama ta Kara Masa kudin sallama ya fice da kayansa sai kauyensu.
Yana zuwa can ya siyawa Lawisa kayan abinci iri iri ba karya Yana son Lawisa ko yaya ne Yana son matarsa baya barinta da yunwa,matarsa tace kudi ka samo haka? Kwarai kuwa bari na dawo ya sake fita a kauyen ya siyo zabi guda uku manya yace gashi ki gyara kiyi yanda Kika ga dama Ni gobe Zan wuce,Murtala akwai iya ciyar da iyali,Haka danginsa ya bisu ya gaisar dasu Yana Basu dari biyu wasu dari biyar iya samunsa washe gari ya tafi Abuja sai gidan Anne direct sabo da ta Masa alkawin bashi gidan Zame a can
Bangaren Mama Kuwa har part din Jannat taje ta samu Fauzan da Jannat ta musu Nasiha sosai sannan tace anjima ka dauki matark ku koma gidankku ai komai ya Zama ready,ke Jannata ki hada komai naki driver zo ya kai,Allah ya bawa mahaifiyarki lafiya sannan Dan Allah a yafi juna na tabbatar ke ba yanda na zata bane na zauna nayi tunani da kaina ban kyauta ba komai Mama Jannat ta furta tana murna,Fauzan kuwa Kamar zaiyi tsalle haka yake ji harda godiya
Masu Sharhi ayi Hakuri network ne yake bani matsala tun jiya
Gashi tun 9pm zanyi posting amma maybe bazai Zo da wuri ba sabo da network.
Page naku ne
Ummi Manga
🥰
Hauwa Kasim
Mk Hussein
Firdausi Mrs Shugaba
Maimuna Umar
Hajiya Abou
Maman Murtala
Zakiyya Bello
Sadiya Muhammad
~•
A ranar Fauzan da Kansa ya tattara kayan Jannat duka komai nasu a gidan,Jannat waya ta Kira su Ramcy suje gidan su Kara gyara shi, a can Suka Iske Fauzan Yana jiransu ya bude musu gidan kasancewa ko me gadi babu,kayan ciki komai an canja an sake sababbi ya linka da haduwa lokacin da Jannat take zuwa komai sai da suka gyara shi yanda ya dace Suka sake kalkale gidan Yana wani daukan Ido,Fauzan fita yayi ya musu take away na abinci da kayan Sha,sai da Suka ci suka koshi sannan Suka ci gaba da gyara kitchen ma Suka shirya komai kayan abinci na store suka gyara,Fridge duk abinda ya dace sun zuba a ciki suka kunna turaren kamshi da su room freshner lungu da sako sannan Suka tafi Fauzan ya musu godiya harda kudade ya basu Yana cewa sai yaushe zaku Zo wajen Aminiyar taku? Merry tace weekend Inshaallah,yayi nisa gaskiya har yanzu baku zo ba fa baku kyauta Mata ba ai ba Amana sam dariya Suka yi suka ce zamu Zo ne,Allah ya kawo ku lafiya ya furta,yace dan Allah kuyi kokari ku daina sana'ar Nan ku tuba kuyi sure Kuma Yana ta musu Nasiha dai har suna godiya Suka wuce.
Burin Fauzan su dinga zuwa wajen Jannat ya samu yayi ta Jan ra'ayinsu ko Allah zai sa su daina
Jannat Kuwa Yana fita wanka tayi tare da cakarewa cikin gown ta atamfa me tsada lemon green ta yafa mayafi ta Shiga part din Mama,a Palo ta isketa tana zaune da mazan yaranta su Anwar da sallama ta shiga a kunyace sabo da yanda Suka amsa tare da zuba Mata idanuwa,a kasa ta durkusa tare da gaisar da Mama da sakin Fuska ta amsa Wanda yasa Jannat taji dadi a ranta,ta juya tare da gaida su Anwar Suma da fara'a cike da mutuntuwa Suka amsa,Mama tace zauna mana Jannat,kujera ta samu ta zauna tare da yin kasa da kanta,Anwar yace Amarya ba magana wannan Shuru haka bafa bakunta an Zama Daya kin shigo family ki saki jikinki Kinga da Hamida ce tazo da yanzu Muna ta zuba hira Muna Shan Dariya,Mama tayi dariya tace ai Pipin Lele gwana ce wajen surutu da abin dariya , Pipi ake ce Mata ko? Wannan Dan iskan suna Ina ta samo shi haka Wai Pipi Mama ta furta suna dariya har Jannat,tace ai akwai wani ma dana ji Shakira,ai da Hamida ce tazo to da tuni Kinga dangi ana ta zuwa har yaran kawu Ubaidu,Jannat ta murmusa,Jannat irin Fauzan ce magana Bata dameku ba ko?Mujaheed ya furta Jannat Murmushi tayi tace Nima Ina Yi ai, da mijinki ba da zaku ga Fauzan da matarsa da Kun San Yana sani yake kin magana cewar Mama dariya sukayi
Fauzan ne ya shigo ya iske suna maganarsa ana Dariya Yana zuwa Jannat ya kalla yace Ina wayarki Ina ta kira na dawo bakya wajen,Wayar ta nuna Masa a hannunta ta Masa inkiya da Ido Wai Mama tana wajen,a fili yace to sabo da Mama sai ki fasa daga min waya sabo kunya ko bakuwa ce ke ki saki jiki, Madam tashi mu tafi an gama komai Mama tace Kai ka kiyayeni da fitsara yanzu da Rana zaka tafi da yarinya sai dare to, Fauzan Yana lallaba Mama yace Alright Allah ya kaimu yasan da yaya ma ta hakura
Lele ne yace Pipi je ki shirya zamuje test inda akewa Masu tafiya aikin Hajji test in mace tana da ciki baza taje ba sabo da gudun samun matsala,Hamida ita tasan bata period take ba kwana biyu tsoro take ji Kar a Kara gano Mata ciki a hanata tafiya,shiryawa tayi cikin Abaya peach color, Yar kwalaba ta samo karama tace da Lele muje kayi min fitsarinka a ciki Dariya ya dinga Yi yace Hajajju na gane me zakiyi kawo,Karba yayi ta bishi toilet din ya mata fitsari a ciki ta rufe sannan ta wanke kwalabar suka fito cikin gashinta ta tura kwalaba Suka tafi.
Suna zuwa aka dauki jininta tare da bata Yar kwalaba akace tayi fitsari ta karba ta shiga toilet din da aka tanada kwalabar su ta bude tare da juye Fitsarin Lele a ciki ta rufe ta jefa kwalabar a cikin shara ta kawo musu tasu ta bada,Nan take aka gwada mintuna kadan me gwaji tace kin tsallake rijiya da baya baki da komai,Bayan 1hr aka kawo result din gwajin jini duk lafiya ita da Lele sai Malaria da Typhoid da Hamida take da su,tace tun Ina Kauye Ina da typhoid dama sabo da Shan ruwan rijiya to ya Muka iya ai dole baza a rasa wani da cuta ba,Lele dai ance ba wata matsala, Hamida tace karya ne shima bazai rasa wata Yar matsala a makale da shi ba,Dariya suka Yi yace to ya zakiyi dani Allah ya bani,Likita yasa ya rubutawa Hamida magunguna sannan suka tafi,tsinken pt test ta siya a gida ta gwada ko tana da ciki taga bata da cikin komai sannan ta fara Shan magungunan da Lele ya siyo Mata.
Tunda Yayan Affa ya dauki Mummyn Jannat daga asibiti ya maidata nasa ba wani Abu ma aka mata ba har yanzu gwaje gwaje akeyi kala kala amma komai na jikinta Normal,Yana ta tunanin a fitar da ita kasar waje ko a Mata na hausa sai suka ga haka kawai kullum ta samu lafiya,kullum aka je Sai aga tafi jiya lafiya,tun Bata iya tashi har tazo tana iya tashi da kanta ta zauna ga abinci tana ci sosai ba magani ba komai,sai ta fara Kumari,ganin haka likita sai ya bata wasu magungunan masu Kara lafiya da sa cin abinci sannan ya bata maganin da tsokar jikinta zata ciko da wuri tayi mulmul,ko sati bata yi tana Sha ba ta fara kiba ga cin abinci lafiyayye ga bacci,sai ta fara mikewa tsaye har tayi tafiya da kanta ana ta mamaki ana tayata murna,Kawu Ubaidu yayi ta mamakin ikon Allah in Allah yaso ka warke ko ba magani zaka warke
Ana haka har tayi dan jiki mulmul gashi ba aikin wahala sai ci da sha da bacci, tayi Sallah tayi wanka,Kawu Ubaidu da Kansa ya siyo Mata dogayem riguna masu kyau kala biyar da duk kayan bukata har abinci ba irin
Showing 117001 words to 120000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
JANNAT
Part 2.
106-110
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page nawa ne
ASMABAFFA🤣

Yau bazan iya da yawa ba ga guntu nan
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
JANNAT
Part 2
111-115

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40 Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45