Washe gari da wuri ya nemi Jannat wannan Karon a gidansa Suka hadu basu bata lokaci ba yace Ina jinki
Ci gaba tayi da
Muna zuwa asibiti aka Mata wasu gwaje gwaje Nan aka tabbatar min guba aka bata kuma kayan cikinta duka sun tabu babu Wanda bai tabu ba,lokacin munga tashin hakali lokaci kadan idan zatayi Kaki sai dai na jini Kashi ma Sai kashin jini a haka kudin data tara ya Kare na siyar da abubuwanmu duk Suka Kare a magani Kai har katifarmu sai da na siyar sutura masu kyau duk na siyar da su a araha sabo da kudin magani
Duk abin nan Abba ko lekomu asibiti bai taba Yi ba haka danginsa kaf bare su Anne ko kulamu basu Yi,watanmu uku a asibiti Mummy taji sauki tana tafiya da kafarta amma bata warke ba,abinci baza taci na kirki ba ko ya taci da yawa sai kashin jini ciwo ya tashi,daga wannan muka rasa Mai taimaka Mana karshe Abba ya koremu daga gidansa gaba daya,ba yanda zamuyi haka Muka Fara Neman aikatau duk Wanda ya ganni da me jinya sai yace baya so,kullum Mummy ciwonta Kara karfi yake ba kudin asibiti.
Nayi kuka na godewa Allah gashi kuma a kasan gada muke kwana ruwa iska kanmu zai Kare karshe wani bawan Allah dan cirani ne yazo daga Kano ya Mana hanyar wani kango kafin a karasa gini mu zauna,abincin ci ya gagaremu na samu na lallaba mummy Muka Fara fita yawon bara da maula gidajen Yan siyasa,idan muka samo sai asibiti ya cinye kudin ga jini da ake yawan karawa Mummy sabo da bai Zama a jikinta,muna wannan hali me ginin kangon yazo ya kore mu yace gini zai karasa muka fita muna ta yawon bara da maula tun Mummy tana karfin hali har ta gaza ruwa iska sanyi duk akan mu ke karewa kullum dare sai dai mu je bankin wani shago mu kwana kowa yaki taimaka mana.
Yan siyasa ma karshen taimakonsu a bamu dubu goma shima idan Muka je sau biyu baza a Kara bamu ba,a haka Watarana shagon da muke kwana a bakinsa masu shagon mace ce wata dattijuwa suka Zo Suka ganmu tausayinmu ya kamata ta tambayeni labarinmu na fada Mata shine ta hada Ni da yarta Zainab wacce ake cewa Zee kawata kenan ta gidanmu.
Zainab itace tazo tare da kawayenta su peace a motar Ramcy lokacin Ramcy tana da mota suka rungume mu hannu biyu,karuwai sun taimaka Mana masu mutunci basu taimakemu ba,wlh da su muka dinga Jinyar Mummy a cikin gidansu suna kashe Mana kudi,sune suka tsaya min Muka kaita asibitin daka ganta suna kashe Mana kudi lokacin ma sunfi samun kudi a karuwanci,har tsawon shekara guda suna dawainiya da mu,ci Sha da sutura,mummy Kuwa abin Kara gaba yake,suka tura mu asibitin Aminu Kano watanmu uku ba sauki,muka koma asibitin shika tsawon wata biyu,karshe Muka sake dawowa Abuja da Mummy lokacin kamannin Mummy ma ya fara canjawa,daga nan asibiti suka gaji aka kaita inda ba a zaman jinya sai dai aje ziyara,kudi Kawai Zan ta turawa,lokacin su Zee sun gaji har kunyarsu nakeyi idan na kalli irin sana'ar da sukeyi suna biya min kudin asibiti,gida,ci Sha da sutura basu taba gajiyawa ba.
Wani Yana wannan sana'ar Yana taimaka min ni me zai hana bazan Yi ba ga inda Zan dinga samun kudi a Kan lokaci,duk da Haka Kuma Ina zuwa gaisar da Affa na amma baya ko kallona har na gaji na daina kulashi nima na Shiga harkata,bani da Yan Uwa sai su zee,Haka na nuna musu Ina so Nima nayi irin sana'arsu har shawara suka bani Kar na shiga Suma so sukeyi Allah ya shiryesu,nace ni zanyi ai Kuwa Suka tara min surutu masu tsada da kyau ba abinda basu siya min ba.
Suka dinga gogar dani suna koya min abubuwa Wanda ya shafi bin maza da yanda zanyi sex,da sauransu amma rule dinsu daya babu wacce zata kawo musu kwarto gida suyi Iskanci a cikin gida,sai dai bako ko yazo a gaisa ko wani abu ana Haka ranar farko da zamu fita gefen titi Good Evening Ina bakin titi duk su zee Suka samu aka daukesu banda ni,Fauzan yace ai baza ki samu me daukanki ba Jannat ni Allah ya ajiyewa ni akewa tanadi, Jannat tayi dariya taci gaba
Sai dana dade sannan Allah ya kawo wani matashi ya daukeni a motarsa,bamu karasa hotel ba yayi parking yace na bashi labarina dan Allah yarinya dani na fito irin wannan sana'a shine na bashi labarin karya Kamar yanda Affa ya fada muku shima haka yaji,shine ya daukeni yace gidan marayu zai kaini ajiya kafin nan gaba ya nemo min gida na mutunci su rikeni,ban San abinda zaiyi kenan ba da gaskiya Zan fada Masa watakil yasa a taimaka min.
Amma na rigada na Fadi karya idan na canja baza su yarda dani ba daga shi har Affa,kaga ba me yarda ya tallafa min,a lokacin da Affa yace aure zai min ba haka naso ba banyi Niyyar barin gidan ba naso ya barni mun dan Saba daga nan sai na fada Masa gaskiya ya taimaka min to amma Ina canja labari ba Wanda zai yarda dani,gashi sai yace mijin Hamida Zai bani Lele,ba wacce baza taso auren Lele ba amma me zuciyarsa tana Kan Shakiransa,gashi Ina tsananin kunyar wannan Fauzan bana son hada Ido da shi
Ga tunanin Yan Uwana su Zee duk halaccin da Suka min sai suyi tunanin guduwa nayi ma,sannan basu San Ina nake ba ai bai kamata ba,shi yasa a gidan Sam bani da walwala bani da fara'a har sai dana samu hanya na gudo sannan na samu Jin dadi.
Mummy ta Kuma shike Nan bazan je mata ziyara ba taya Zan iya Zama a gidan Affa dole na gudu.
Amma shi Fauzan mun hadu sau biyu da shi a nan garin ma Kuma mun gaisa,Fauzan ya gama jin labarin kaf zuciyarsa ta tsumu sosai badan namiji bane sai ya sharbi kuka to amma ga Jannat na hawaye shi idan yayi wa zai lallashi wani,ya maze yace kiyi hakuri Inshaallah wahalarki tazo karshe in Allah ya yarda bake ba bakin ciki,Jannat ta kalleshi tace taya zanyi farin ciki Bayan Mummyta na daina ganina Inshaallah zata warke ai cuta ba mutuwa ba.
Lallashinta yayi sosai har ta daina kukan yace yau Zan nuna Miki fuskata gaba daya,Nan take ya cire bakin glass dinsa tare da face mask taga Fauzan da gudu ta koma bayan kujera ta buya dariya ta bashi Yana ta dariya ta buya da rarrafe ta dauki Jakarta Haka da rarrafenta tayi waje tana zuwa bakin kofa ta fice da gudu,gashinsa me Matukar yawa da laushi ya shafa Yana kiranta amma da gudu ta bar gidan, kyaleta yayi sai da dare ya Kirata a waya a hakan ma sai da yayi bugu hudu kafin ta daga cike da kunya tayi sallama ya amsa
Ina yini ta furta kamar tana ganinsa haka take nuna Jin kunya a fili,ya furta my Jannat kasa magana tayi sai da ya kirata sau Uku sannan ta iya amsawa a hankali na'am,yace tawan tayi mukus a ranta tana Jin wani irin farin ciki tace oumm,yace ko ba mine bace? dariya ta kyalkyale da ita tace ka raina min hankali da yawa na daina kulaka,Ido ya waro waje Lokacin Mama ta shigo palonsa bai sani ba tayi Shuru ta labe Wai dan taji da wa yake magana,taji yace wannan kunya haka sai kace yaune zan kalla Duwawun,ai Mama baki ta rufe tare da juya baya ta juyo tare da toshe kunnuwanta ta karaso ta Bayan Fauzan tare da fisge Wayar tace to Yar Iska karuwa kin lalata min yaro kinibabba Allah ya Isa Zaki aure min Dana ki cuce shi mayya Dangin tsiy....da sauri Fauzan yace haba Mama ya Kai Hannu zai karbi wayarsa da take ciwa Jannat mutunci,Mama Wayar ta jefar ta rufe Fauzan da duka ta gadon bayansa mahaukaci ka zare ka susuce a Kan karuwa ta fashe da kuka tace wallahi bazan taba yafe Mata ba
Fauzan tsayawa yayi Kawai Yana kallon ikon Allah tace ka Zama dan Iska Ashe zancen Iskanci kukeyi,yace wlh Mama ba haka bane ba abinda kike tunani bane yanzu nifa Duwaiwan da nace nufina idan anyi aure zanga wani tabon rauni,Mama ta sake fashewa da kuka tana na shiga Uku ni Mariya sai tayi part din Daddy,Fauzan kansa ya dafe shi kadai yace Mama bata gane ba Sam yanzu duwawu shine zancen Iskanci tashi yayi ya bita part din Daddy.
Can ya isketa tana fadawa Daddy tace to danka ya lalace ni ban taba haifo da irin Fauzan ba yaro baya Jin magana ga taurin kai, ga miskilanci ayi Masa fada bazai ji ba to wlh na gaji yayyensa Zan fawa su Anwar,Daddy yace Anwar Ina zai iya da Fauzan ai duk duniya Nabeel ne kadai zai fada Masa yaji ki fadawa Nabeel ni Fauzan yanzu Addua nake Masa karuwa ta gama da shi,Mama tace zancen Iskanci fa na iskeshi yanayi Wai zaiga Duwaiwakanta abin ba dadin ji,Fauzan da Yana shigowa yaji me Mama ke Fadi juyawa Kawai ya koma part dinsa.
Sai wurin 2hrs ta kawo Masa wayarsa tace gashi nan tana Kira sai ka daga in kayi da kyau kanka ta juya ta fice,Jannat ce ke kiransa kashewa yayi ya Kirata back,tana dagawa yayi zaton tayi fushi ko bakaken magana zata fada Masa sai yaji akasin haka tace kayi Hakuri ana ta maka fada a kaina zai wuce ne karka damu fatan ranka bai baci ba,Fauzan yaji wata sabuwar kaunarta ta kamashi lokacin Mama ta kasa zaune ta kasa tsaye ta sake lallabowa ta shigo dakin Fauzan bai sani ba lokaci yace wow shi yasa nake Kara kaunarki da ace Ina kusa yau da sai nayi hugging naki so tight,Kukan Mama ya sake ji tana rafka salati,Fauzan yace na shiga Uku yace Zan kiraki ya kashe wayar Mama tace ta tabbata abinda kake kenan ka rungumeta daga Nan sai me? sai aikata masha'a daga ji dama Kun saba marar mutunci ta sake durmawa Fauzan duka a baya,ya gantsare tare da cewa da zafi fa Mama,duka ta sake Kai Masa ya tashi ya fada bedroom ya kulle Kawai ya kwanta.
Tana fitowa ta Kira Nabeel,Dawowar Nabeel daga Office kenan Hamida ta kawo Masa abinci yaga Kiran Mama Aslam Yana hannunsa ya daga Suka gaisa,Mama tace karar Fauzan na kawo maka Kai kadai kake fada Masa yaji yaron Nan ya lalace karuwa ya samo ta gama da shi Wai ita zai aura nayi magana su Affa sun nuna ban Isa ba,to yanzu na hakura ya aureta ya koma kalaman banza da ita yanzu Kamar Fauzan ace baida Aiki sai waya da mace Kuma kalaman batsa kullum batsa da maganganu marasa dacewa shi suke kwana Yi da yarinyar nan, shine na bugo waya na sanar maka dan Allah kayi Masa fada tunda taku tazo daya
Lele ya bawa mama Hakuri yace yaron ai gani yake ya girmi kowa yanzu bayan Lele kwata kwata shekara daya da rabi ya bawa Fauzan,Indai haka ne Fauzan zai gane kurensa ya kalli Hamida Suka hada Ido Suka tafa a hankali yace Zan Masa fada karki damu Mama zai hadu dani,Fauzan bai kyauta ba ya bata wayonsa Yana Magana ya daura hannunsa daya a wuyan Hamida Yana ta matsa wuyanta Yana ta wani jijjiga Mata kai,Mama tace to Alhmdllh Yanzu hankali ya kwanta,a Kara hakuri Yara sai hakuri Mama cewar Lele,to ba komai a gaida Hamida da Aslam zasu ji Inshaallah ya kashe wayar.
Yana kashewa ya dakawa Pipi duka a kafadarta daga wajen tsakiya ji kake dassss,Wurin ta Sosa tace Kai Kai wlh sai na rama ko ba yau ba,Hamida tace ko Fauzan wa ya samu oho yace ke rabu da su Mama yanzu matasa da Yan Mata Watarana a soyayya akan dan kauce wannan ai zunubin soyayya,Hamida ta Fara dariya zunubin Soyayya, Aslam ya Mika Mata ungo danki ki kaiwa Nanny na gaji,au dana ne ma? ae Mana,Pipi tace Yaro in Yana jariri na mamanshi duk wahalar duniya Uwa,idan ya girma na Babansa sabo da zai na tayashi aiki ko gona ce da shi za a tafi,idan yayi aure na matarsa ya koma wajen matarsa komai matarsa da yaransa,shi yasa nake son mace me tausayi da Imani ko Ina take iyayenta na ranta cewar Nabeel, to Allah dai ya bamu masu Albarka cewar Hamida.
Tace to Abincin fa tunda ai dai kayi wanka,na koshi yau gidan Ammar naje matarsa ta takura min sai naci abinci,Fuska Pipi ta bata tace amma kasan Zan maka abinci me yasa baka fada min ba ka Bari na wahalar da kaina? Sorry ya furta Yana gyara kwanciyarsa Nanny ta kira ta karbi Aslam sannan ta dawo ta kwashe abincin ta Bawa masu gadi duka Lele ya fara bacci bai sani ba tace in Kun koshi ku bawa Almajirai ai suka lashe abincin oga sun San yafi nasu,Idonsa ya dan bude a saman Sofa yace na gaji ne Pipina,Tausa ta fara masa Yana Jin dadi ta furta dan Allah karka Yi bacci yanzu da dare ka hanamu yin bacci.
Jawota yayi jikinsa ta fada tana kwance a jikinsa ya maida hannayensa ya rungumeta sai bacci,sai magriba ta tashe shi yayi Alwala ya wuce masallaci bai dawo ba sai bayan Sallar Isha Yana dawowa yace Yunwa nake ji Ina abincin Nawa? Na bawa masu gadi ai Kai kace ka koshi an cika maka ciki a gidan wani shi yasa na bayar sai kasha tea.
Kallonta yayi yace bana son Wasa haka nace bazan ci ba? ae Mana haka kace ka koshi yaushe Zan ta ajiyar abinci ya lalace,kallonta ya sakeyi ya fara fada to nufinki me zanci yanzu? Sai kasha tea ko ka siyo Mana muci,na gaji yanzu bazan iya fita ba,kawo kudi na siyo, kin San Allah ki tashi ki dafa min abinci wallahi idan baki dafa ba ke Zan cinye Kuma na rantse sai na baki kuka sai kin kwana kina kuka gwara ma ki tashi.
Je ki dafa karki bari na siyo abinci,Hamida tace yo wa zaka tsorata mutane ne suke wani maka kallon wani na kwarai suna ganinka da Riga da wando su zaka zarewa ido,kwafa Lele yaja yace in na saki abu bakya min musu baki taba ince kiyi kice a'a ba sai yau kin fara rainani Pipi,ya zanyi na takarkare na maka abinci kace min ka koshi ai da Sai kace min na koshi amma ki bar min sai anjima, zaka ce min wani na koshi an cika min ciki a gidan Ammar yan.ya..yan...ni bacci zanyi ta furta tana cuno dan bakinta.
Yace baza ki ba kenan tace gaskiya dai cikin kalami me dadi aeee, Alright ya furta ya figi key din mota ya fita Yana cewa bari na siyo kaza me nononuwa Zaki gane kurenki yau,Hamida ta harde kafafu tana wani karkada kafafu Yana fita bai dade ba ya dawo duk ruwan sama ya fara jika Masa Kaya sabo da dan Fitowa da yayi a mota,mura har ta fara kamashi,Yana dawowa taga Leda daya ya siyo komai guda daya kazar ma quarter tana ta kamshi taji hadi, kwadayi ya kamata,ta koma kusa dashi ta zauna Lelena ta kwantar da kanta a kafadarsa yaki kulata cin abincinsa yake kawai taga alama zai cinye bai bata ba.
Hannu tasa ta zari cinya daya ta gutsira Lele ya kwace zata gudu ya jawota ya danneta sosai ya kwakwulo ta bakinta gaba daya, Tasha wahala tana faman nishi ta sake dawowa zata dauka ta sunkuci Fruits salat ta fara kurba yace wallahi kina hadiyewa ban yafe ba,Tissue ta dauka ta juye ta bakinta ta kuskure da ruwa ta zubar tace to dai ban hadiyi komai ba yace ya fiye Miki ya bata rai Kamar ba shi ba.
Yana gama cinye komai, yaga tayi zuciya ta Shige dakinta tayi wanka tayi Shirin bacci tana zuba kamshi a ranta tace Wai Lelene zai tsine min akan fruits ba komai,tana Shirin kwanciya ya shigo bedroom dinta cikin Shirin bacci amma ko Riga bai Sa ba daga shi sai boxers yana ta kamshi ta ko Ina,Kuma ransa a bace sai da Hamida ta tsorata
Ko magana bai Mata ba ya haura saman bed ya jawota ta kwalla yace ihu wayyo na shiga Uku,yace gwara ma ki tsaya na rantse yau
Banci abinci ba fa,yace ni na hanaki ya hau cire Mata Kaya gaba daya tana nokewa yace ki tsaya ko na yaga su wlh,tana gani ya ciresu du ya jefar yace naso na Miki wani abu na masifa amma kece karki damu bazan iya Miki ba,ya damki Pipi tun daga kiss ta gane babu lafiya,Kamar zai cire Mata baki tace da zafi wayyo lebe na,Dan muguntar Lele ma harda cizo yake hadawa haka Yana zuwa Kan gorar Madara sai ga Hamida tana kwarara kuka komai baya Mata da sauki,Lele yace in saki abu kice baza kiyi ba sa'anki ne ni sabo da Ina kyaleki,Wallahi bazan Kara ba dama ban taba musu ba muje sakwara Zan daka maka,Lele yayi Dariya a ransa a fili yace a'a sai dai ke na daka Miki sakwarar yanzu ta Fara Neman guduwa ya damkota ya dadddanneta sosai yace yanzu Zan Miki dakan sakwarar ya shigeta da karfi, Ya fara jajjage Hamida
Showing 105001 words to 108000 words out of 133235 words
Masu sharhi kunfi kowa birgeni Ina kaunarku
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
Part 2
91-95
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naki ne
GIMBIYA DIYAR KATIBI

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36 Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45