na asibitin take ci ba shi yake siyo mata,in ya Shiga dubata sai su Dade suna Hira ya bata labarin Jannat dinta da Wanda ta aura Mummy sai Murna hankalinta ya kwanta bata da burin da ya wuce taga Jannat amma ta hana a gaya Mata sai ta warke sosai zata ganta,Ubaidu har matarsa da yaransa ya kawo Suka duba ta,Umma Hajiya Amatallah mace ce me Hakuri da tausayi kullum sai ta duba Mummyn Jannat sosai take kaunarta,tausayi take bata kullum tana hanyar dubata tana Kai Mata abinci,har kayan kwalliya body lotion turaruka da abubuwa na Mata duk ita ke Kai Mata kamar a gida haka take da akwatinta da kayanta komai a ciki
Kawu Ubaidu da dare suna kwance tare da matarsa Umma yace Amatullah da ace zaki Amince nayi Niyyar auren Mummyn Jannat wato Asiya idan ta warware amma idan Kinga da matsala to a hakura, Amatullah ga addini da Ilimi tace haba abinda Allah ya halatta na Isa na Hana,Dan Allah karka Bari Allah yayi Fushi dani haka Kawai ma Kuna Kara aure bare ka ganta tayi maka Kuma ma ai taimako ne lada zaka samu tunda bata da kowa sauran dangin nata ma Arna ne baza suyi mu'amula da ita ba,mu musulmai idan bamu rungumi Yan uwanmu ba to me zamuyi ai bamu da amfani ma kenan.
Ka duba halin data shiga a hannun tsohon mijinta ai ta cancanci a taimaka Mata wallahi na amince,nasan ba matar da zata so ayi Mata kishiya sai dole amma ni nayi tawakali Allah ne yace bare Asiya mace me hankali ka aureta,Alfarma daya nake nema,Ubaidu likita yace ta me? Umma tace ka raba Mana gida Ni ka barni a gidana itama ka bata wani gidan cikin gidajenka in ka min wannan ka gama min komai,Farin ciki ya Kama Doctor Ubaidu yace dama haka nayi niyya Allah ya Miki Albarka tace Ameen Allah ya baka ikon Yi Mana adalci yanda ka bata Naja'atu Nima a bani haka,Dariya ya dinga yi yace Nabeel dai wato duk ya baku Sara kowa yasan da Zaman Naja'atu,Nabeel anyi Dan banzan yaro ko a Ina ya samo sunan oho, Umma tace a mutuwar matarsa ta farko Muka ji labarin
Washe gari Alhaji Ubaidu ya sanarwa da Affa Maganar aurensa dama sun San ta samu sauki,Affa yace yayi kyau gaskiya kayi taimako dama fa mune Muka cuci kanmu da akidar turawa Muka zauna da mata daya amma ba komai Allah ya sadamu Dana gidan Aljanna Ni dai bazan Kara ba tsohuwata ta isheni,tunda taimako ne Kuma kana sonta kayi,Ubaidu yace yo ai dama so ne ya jawo tausayin in ba so ba mu da likitoci zuciyar ta Gama kangarewa ba cutar da bamu gani ba sannan mutuwa har mun gaji da gani Ina son kayata har yanzu bata wuce 45yrs ba,Affa yace da sauranta aureta ka karasa da ita,Ubaidu yace ai uwargida fakewa nayi da taimako zanyi dama ita akwai Hakuri ba zafi amma gidan kowa daban
Hakan yayi Allah ya Sanya Alkhairi amma idan Dan kishin ya motsa kace itace take sonka ga halin da take ciki zaka taimaka Mata fa sai ka Zama makaryaci a wani abun kafin a zauna lafiya cewar Affa
Ubaidu yace ai gidan Nan dana gina a Kaduna uwar gida zan bawa kyauta sannan na bata abubuwa na Kara sanyaya Mata rai,ai wlh sai ta gane ka da can baka bata ba sai yanzu,yace to dai ai kyautatawa ce, hakane ai Amatullah tana da Hakuri
Suna gama waya ya Kira Daddy shima ya fada Masa Suka Gama shawarwarinsu
Kamar kullum Alhaji Ubaidu dakin da aka canjawa Asiya Mummy ya Shiga tana Zaune tayi kwalliya tayi wani kyau dama ita gata Fara Kamar Jannat ta ciko kibarta tana ta dawowa abinta,Abayace dark blue a jikinta ta yafa mayafin tana ganin likita ya shigo ta gyara mayafinta tare da gaisar da shi cike da kunya,Kwarjini yake mata tana Jin kunyarsa ita mamakinsa takeyi gashi dai a haka Babba amma kullum kashe kala yake sakamakon duk family dinsu haka suke kamar ba Yan kasar nan ba
Kyakyawan dattijo ne dogo ga daukan wanka ba a barinsu a baya akwai wankan shadda masu tsada da yadika na Alfarma ga kamshi kullum a cikinsa yake,kallonta Alhaji Ubaidu yayi tayi Murmushi yace jiki kullum Yana ta kyau,tace hmm ko za a sallameni haka a gida sai na karasa warwarewa,a gidan wa Zaki zauna? Ya tambaya,tace Wajen 'yata Ina da kamarta a duniya ne,Ni sabo da na ganta ma nake so a sallameni,Yace da kin bari kin fi haka Muna komawa ki bata mamaki tayi murna sosai,baza ta iya Masa musu ba haka tace to Allah ya kaimu,a hankali tace ya sunanka Wai likita?
Alhaji Ubaidu harda gyara sunan yace Ubaid mashaallah,ya kalleta yace zuwa nayi muyi wata magana,Ina jinka ta furta kanta a kasa ya zauna a wata kujera suna facing juna ya bata labarinsu kaf da asalinsu sannan yace idan ba damuwa Ina sonki kuma da gaske nakeyi aurenki zanyi idan kin amince,Mummy da sauri ta kalle shi tana mamaki duk irin kudinsu da yanda yake dattijon arziki yace zai aureta yanzu da me kudi sai me kudi basa auren talakawa,duk kyawun Yar talaka wasu masu kudin basa Aurenta sai dai dai su nemi Yar masu kudi duk muninta da rashin kyan halinta haka zasu aura Kuma ga dukkan alamu yafi baban Jannat hali na kirki,Mummy tace ba Wai bana sonka ba amma gaskiya Ina kunyar matarka yanda ta daukeni kamar Yar uwarta ko yau tazo dubani ba abinda bata kawo min karshe taji Zan auri mijinta ai ban kyauta ba gaskiya kayi hakuri bazan iya ba.
Alhaji Ubaidu ya kalleta yace ai matar tawa da ita mukayi shawara ban fada Miki ba sai da yardarta da amincewarta sannan nazo Kuma duk Yan Uwana munyi shawara sun San komai bari na Kira Amatulla kiji daga bakinta,ya danno number Umma ya Kira tare da sawa a handsfree yace uwar gida gani ga Amarya tace sabo dake baza ta iya kishi dake ba
Umma tayi Murmushi me sauti duk da cewar tana Jin kishi amma ta daure tace bata Wayar,Asiya ya mikawa Wayar ta amsa Suka gaisa Umma ta dinga kwantar Mata da hankali akan ta amince ba matsala,Bayan sun gama wayar yace to ya Kika ce? Tace Saura Jannat idan ta yarda,Yace haba zata yarda mana Jannat ai sai tafi kowa murna ganinki a dakin mijinki hankalinki kwance,duk wata kulawa zan baki Inshaallah yanzu Zaki San kinyi aure Allah ne ya hada mu
Haka ya dinga tsara Mummy har ta amince amma sai ta karasa murmurewa an sallameta sannan zata tare,tunda Abu na manya ne daura aure ma Nan da Yan kwanaki za a daura ba wani jira.
Murtala Kuwa Bayan ya sallami Kansa daga aiki gidan su Anne ya koma aka bashi part guda lafiyayye,an Masa dinkuna na Alfarma motoci Wanda yaga dama yake hawa sabo da Isa ma baya tuki Bai iya ba dama Kuma yace bazai koya ba yafi karfin tuki da Kansa duk inda zaije driver ke Kai shi
Gashi yaki yarda a daura Masa aure da Anne kullum sai yace sai Nan da wata daya,Anne ta takurawa danta duk abinda Murtala yake so sai an masa,Murtala Yana samun kudi ya siyi katon fili a cikin Kano ya fara gini a birni gida yake na kirki Anne ganinta kudin shi zai sa Murtala ya aureta,matarsa ita yake wa bajinta Lawisa tayi kiba ta Kara kyau Kaya take sawa masu tsada abinci me Dadi suke ci sabo da duk iskancin Murtala nai da burin da ya wuce ya kyautatawa iyalinsa da Iyayensa da Yan Uwa,duk kauyen suna cin arzikin Murtala bare mahaifiyarsa yanda zai siyawa matarsa Kaya me tsada haka Mamansa ma zata sa ba ruwansa data tsufa a siya Mata me araha,
Lawisa tace yanzu Inna ma me tsadar zaka siya Mata ta tsufa wa zata birge a duniya wa zai San ma ta saka,yanzu Abbunka ma haka ka dinka Masa shada masu tsada har kala biyar me suke nema a duniya,Murtala yace ke wlh akan wannan sai na kore ki gidanku duk yaro Yana jariri bai da hankali bai San ma kowa ba uwa komai tsadar Kaya bata kyashi ta siyawa danta tasan Kuma lalata su zaiyi da Wasa amma haka zata dinga kashe kudi a kansa, sai ita dan ta tsufa ace za a siya Mata me araha matarsa Kuma tasa me tsada matar taci Uwarta sai da Suka gama wahala dani Kika ganni na aureki sannan ko iyayenki ai Ina musu alheri daidai gwargwado me yasa baki ce su sun tsufa na daina ba sai iyayena.
Lawisa tace kayi hakuri,karki sake min zancen Yan Uwa da iyayena Matukar ba shawara me kyau Zaki kawo ba,duk kudin da nake kawowa kin taba tambaya wacce sana'a nake Ina samu? halak ko Haram ba ruwanki burinki a kawo Miki Kawai in ma mafia nake ba asararki kinibabba da kunnenki Kamar na Tinkiya, Rannan na siyo kaji nace kiyi farfesun biyu namu na gida,Guda Uku ki soya ki kaiwa uwata shine Kika soya guda daya Kika Kai musu sauran Kika kaiwa uwarki,,Iyayen naki fin nawa sukayi ai nasan komai kyaleki nayi wallahi idan baki gyara ba sai na Miki kishiya ko na koreki duk sabo daku nake wannan wahalar Amma bakya gani Lawisa tasan ta aikata sai hakuri take bashi.
Talatu ta matsu Murtala ya auri Anne su bar gidan a huta amma yaki sai yawo yake musu da hankali,Hajiya Talatu sai kudi makudai take dannawa Murtala itama akan ya amince ayi auren Yana ta hanya hanya,gajiya yayi yaga shifa ba da gaske yake ba Kar yazo ya dauki zunubi shi yanzu Haka Kawai shiriya tazo Masa yanda yaga duniya Yanzu ta rikice mutuwa Kawai ake tunda babban abokinsa da Suka taso tun suna Yara a Kauye daga idar da Sallah ya kwanta Yana jira a kawo Masa abinci sai gawarsa aka gani ashe ya mutu,wannan mutuwar ta girgiza Murtala har tasa yaga gwara ya gyara halayensa bai San a ya tasa mutuwar zata Zo ba.
Abban Jannat ya samu ya fada Masa komai Anne tace lallai sai ya aureta,Abba yace Annen tawa ta auri kamarka? Murtala yace ae sai kudi suke ta bani Kai Naga abin yayi yawa shine nace bari na fada maka gaskiya Ni bazan iya ba sai kace Wanda aka tsine masa na auri Anne ai sai ace na zare,Ni dai gaskiya ka shiga Maganar sun bani kudi da yawa ma Zan fara kasuwanci ko na kawo maka?Abba ya furta ai Ni fada min da kayi ba karamin faranta min kayi ba wannan kudi ka rike an bar maka kyauta ka tafi abinka,Murtala dama karya yayi ba dawo da kudin zaiyi ba so yake kawai a bar Masa ai da sauri ya hada kayansa akwati uku duk masu tsada ya fito zai tafi Anne ta fito kenan taga Murtala tace Kai Ina zaka dan kundun ubanka ai ni da Kai mutu ka raba auren zobe zamuyi taci kwalar Murtala ta fara dirka Masa duka a gadon baya,Talatu ma data fito taji itama takaicin bai auri Anne sun bar Mata gida ba ta dakko wata muciya ta dinga timawa Murtala a ko Ina a jikinsa harda fasa Masa goshi Abba ne yazo ya fara fada yace sai Kun kashe shi mene haka?
Duk ba akan Auren Anne ne da shi ba? Talatu tana huci tace Anne tace tana sonsa,Abba yace ahhh tunda Anne ta amince shike Nan duk abinda Anne take so Ina so Kai Murtala kayi Hakuri kwadayinka ya ja maka ko Nawa ne Zan baka ka aure ta,Ni duk abinda uwata ke so Ina so,Murtala yace Nima uwata haka take ko taka tafi tawa ne? Abba yace Kai taka danta talaka ne Ni tawa me kudi ne danta sabo da haka wallahi kwadayi da butulcin daka yiwa gidan da Suka baka Aiki Suka mutuntaka ba ruwana a maganarku,tabbas banso auren ba dan babu mutumin da zai yarda dattijuwa kamar Anne ta auri kamarka amma yanzu duniya ta canja tsofaffi ke aure irinku sabo da son kudi ba aka Anne aka fara ba tsofaffi da yawa sun auri Yara matasa masu lafiya sabo da kudi
Ina so na rabu da uwata lafiya,Anne tace ai wallahi kana hana auren Nan Allah ya Isa nono na gwara ka kyalemu,Nan Abba baya son auren amma yace kayi hakuri Murtala Zan baka million biyar kaja jari,Nan take Murtala yace na yarda danmu,Allah maka Albarka Inshaallah Zan maye maka gurbin mahaifinka daka rasa Zan Zama uba na gari a wajenka,Talatu ta kyalkyale da dariya a duniya bata taba ganin Dan Iska irin Murtala ba,mutumim da baifi shekara talatin ba Abba da yake babban dattijo amma Wai Dansa,Anne tasa masu aiki Suka maida kaya,Murtala yace a bani million biyar dina a ciki a dauki dubu biyar sadakin Anne,nasan farashinta bazai wuce haka ba na biya da tsada
Abba dai ba a son ransa ba Haka ya turawa Murtala kudi a accnt yayi tafiyarsa,Anne Sai washe baki take duk goro,Murtala ya kalleta ya fara wakar India Hangama Hangama hangaaaamaaa Wai bakin Anne.
Abba Sam baya son auren sabo da Haka cikin dare ya Nemo manya a cikin Yan aikin gidansa shima Murtala yace auren sirri zaiyi bai son kowa nasa ya sani a cikin gidan aka dan hada mutane basu fi mutum goma ba a iya ma'aikata Murtala ya bada sadaki dubu ashirin da budurwar akuya,Masu Aiki suna ta boye dariyarsu ko su basu San Anne aka aura ba tunda iya sunanta na gaskiya Suka ji an fada Murtala ma sunansa na gaskiya,da dare aka daura aure sannan Murtala ya koma part dinsa Yana jiran Amarya Kamar ya fashe da kuka haka yake ji.
Abba Kuwa bayan daura aure harda kukan bakin ciki akan abinda mahaifiyarsa ke Yi,Talatu ita murna take harda bashi shawara ya canjawa Anne gida yanda bazai dinga ganin Anne da yaro Yana Jin haushi ba,Kuma ya amince da hakan yace Nan da sati biyu zai maida Anne sabon gida ta zauna tare da mijinta Murtala.
Anne Kuwa wanka tayi ta cakare cikin lace me tsada Kamar ba ita ba tayi kyau dai irin nasu na tsofaffi turare ta fesa tace yau Zan tuna da Malam ta fashe da kuka ta tuno tsohon mijinta tace Malam duk da kana kabari kayi hakuri nafi son Murtala da Kai dama auren Zumunci aka Mana ba wani sonka nakeyi ba
Anne tayi sallama a hankali ita a dole me miji,Tace na iya shugowa? Murtala yace ke da Allah in Zaki shigo ki shigo Ni ba gane kusisinarki nakeyi ba,Anne tace Karka damu komai kayi kudi za a baka Murtala ya saki ransa yaji kudi ya mike tsaye Yana Murmushi ya daga Anne sama tare da yin Hajijiya da ita yaji ba nauyi ko kadan yace bargo duk ya zagwanye sai kace buhun auduga tace Kai dan ubanka ajiyeni Dan iskan yaro zaka karya ni,Murtala yace ki dai bi a hankali Aljannarki tana karkashin kafata dole ki min biyayya,jallabiyya ya saka yace ki bini muyi Sallah,Anne ta maka hijab tabi bayansa sukayi raka'a biyu da adduoi .
Murtala Yana tashi ya fige Hijab din Anne Yana ta dariya a ransa,Shi Kansa kunyar Kansa yake ji,yasan Anne ko kyau batayi ba amma yace Wow wannan irin kyau Haka Darling sa'adatu, ta juyo da masifa baza ka dinga girmamani ba,danki ne ni matata fa kike,fatar hannun iya ya gani tayi yaushi damtsenta tsokar daban tayo kasa kashin daba fatar tana lage lage,Hannu yasa ya dinga lila fatar tana wani lage lage
Riga zai cirewa Iya tace Kai Dan jakar ubanka da girmana zaka cire min riga,Murtala yace Dan me Kika aureni? Iya tace Kawai dan mu dinga hira ne wallahi ba wannan yasa ba,Murtala yace dake uwata ta tsine min ai billahillazi ko a baro ake turaki sai nayi dake dole ne,ki min zigidir Ina kallo Kuma yau sai kin min rawar Zanku nayi nishadi,Anne ta zaro Ido tace haba yaro Ina laifin ma Zigidir din ma,Murtala yace Ina son matata ta dinga min rawa yau har makossa dance sai kin min,Kuma sex na zamani har Sucking Kuma karki sake ki shafa min goro a jikin 'Yar baiwata kal kal Kika ganta,Yana fadin haka Murtala ya zare guntun wandonsa,
Anne tace Subhannallahi ko ta Adamu bata Yi rabin taka ba,Murtala yace ai shi yasa take 'yar baiwa sabo da ita Lawisa bata iya tafiyar kwana Matukar Ina gari
Masu sharhi akan Murtala Kuna sani nishadi🤣🤣
Aynah thanks
Mmn Meenat
Ummi Manga
Mrs Uwais
Fulani Gal
Didi
Alhusna (mrs Udris)
Mufeeda
Murtala yace Anne karki damu ba akaina aka fara ba,ga samari nan tsofaffi suna ta aure su ki daina wani Jin kunya,Anne har ga Allah ita tace bata wuce Aure ba tana so, Murtala ya kalli Nonon Anne yace sai kace Harshe wannan Abu haka yayi yaushi yayi lakaf Kuma dan ziriri kucul da shi Allah kamar harshe,Anne ce ta furta ragowar Adamu ne,Murtala harda bata rai yace karki sake ambaton tsohon mijinki a gabana Ina kishinki in ba so kike kiga ranki ya baci ba, Anne farin ciki ya kamata tayi wani fari, Murtala ya kalli idanuwan Iya tana fari yace haduwa,Wayar Anne ce tayi Kara kirrrr ta daga jiki na rawa bata bari Murtala yaji Wayar ba sai ji yayi tace yanzu Kuwa ta kashe wayar,Kawai Murtala sai yaji hankalinsa bai kwanta da Wayar da Anne tayi ba,sai tace kwanta Mana a saman gadon,a tsorace ya kwanta ba komai a jikinsa Anne ma haka ko kunya ta kwanta a gefen Murtala tare da juyowa suna facing juna
Showing 120001 words to 123000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
JANNAT
Part 2
116-120
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Mmn Meenat
Ummi Manga
Mrs Uwais
Fulani Gal
Didi
Alhusna (mrs Udris)
Mufeeda
Murtala yace Anne karki damu ba akaina aka fara ba,ga samari nan tsofaffi suna ta aure su ki daina wani Jin kunya,Anne har ga Allah ita tace bata wuce Aure ba tana so, Murtala ya kalli Nonon Anne yace sai kace Harshe wannan Abu haka yayi yaushi yayi lakaf Kuma dan ziriri kucul da shi Allah kamar harshe,Anne ce ta furta ragowar Adamu ne,Murtala harda bata rai yace karki sake ambaton tsohon mijinki a gabana Ina kishinki in ba so kike kiga ranki ya baci ba, Anne farin ciki ya kamata tayi wani fari, Murtala ya kalli idanuwan Iya tana fari yace haduwa,Wayar Anne ce tayi Kara kirrrr ta daga jiki na rawa bata bari Murtala yaji Wayar ba sai ji yayi tace yanzu Kuwa ta kashe wayar,Kawai Murtala sai yaji hankalinsa bai kwanta da Wayar da Anne tayi ba,sai tace kwanta Mana a saman gadon,a tsorace ya kwanta ba komai a jikinsa Anne ma haka ko kunya ta kwanta a gefen Murtala tare da juyowa suna facing juna
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41 Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45