Innalillahi wa Innalillahi rajun,oh my God me na aikata Allah na tuba idan ya fada sai Hamida ta amsa itama ta fada,duk abinda yake fada na tuba ga Allah sai itama ta fada kamar me Waka da amshi suna ta yin haka,ya dago ya kalli Hamida ya sauka kasa da sauri yayi Zaman dirshan tare da Dora Hannu a jikin bed din yace kin jawo min masifa ba a so Namiji da mace su kebe na ukunsu shedan ne,nace bana so kizo bana so Kika ki ji kike zuwa wajena ko yaushe gashi nayi abinda ba naso yanzu me Zan cewa Allah,nayi Zina da kaina ya dafe goshinsa sai ga hawaye na bin kumatun Nabeel.

Hamida ta yunkura zata tashi tana lullube da towel ta kasa tashi a hankali ta jawo rigarta wacce duk ta yamutse ta lallaba ta saka, sannan tayi magana a nutse sabo da tayi laushi ya Bata wahala,a hankali Tace badai wannan abin da ka min ba kyau ba? Wani haushi ta bawa Nabeel ya kalleta Kawai tunda ita ta ja Masa,yanzu Yaya Kar dai ace wannan ce Zinar da nake ji ana fada a Islamiyya Watarana idan an korani makaranta? Ka fada min na sani Wai babu kyau Allah ya Hana? Kar dai duk bala'in da naji ana yiwa mazinaci a lahira shine zai hau kanmu? Illar jalhilci kenan ga abinda akecewa kije makaranta amma kinki yarda ga irinta,da kina da hankali ai ko a kawayenki Zaki ji a class.

Hamida ta zaro Ido yanda yake Mata masifa,yace idan Allah ya yafe Mana ke nake ji yanda na lalata Miki rayuwa ashe baki taba Yi ba,Hamida hankalinta kwance tace Indai dan ta nine Yaya kyakyawa karka damu wallahi na yafe maka ko mene ba komai karka damu ko Mene ba matsala,da sauri ya kalleta ya zaci zata tsane shi sai yaji akasin Haka Kuma ko a jikinta,sai ya danji sanyi kadan,a hankali shima yace kin iya wankan tsarki? Tace na Iya Karima ta koya min wata uku dana Fara period Kawai taimaka min na tashi nayi wanka na tafi gida Kar dare yayi Sulaiman sai ya min duka.

Mikar da ita yayi tace wayyo wallahi Dausayina zafi Dariya ta bashi ya danne wato ta rike Sanda ya fada Mata lokacin baya hayyacinsa a hankali tana takawa Yana ce Mata sorry...sannu har toilet tana wayyo dausayi tana wani dangwala kafa yace da ruwan zafi Zaki gasa ya koya Mata tace Yaya wato shi dausayi abin kadan sai ya kwararrabe Wai Ni Yaya kunya wallahi inafa kallon tsaraicinka na shiga Uku walakiri zai ci uwar mu Yasin,Yace dan Allah istigifari kullum kinji Tace to ai dole amma karka damu fa ba matsala ya wuce ai Kaine Yaya kyakyawana,yasan ba hankali gareta ba ya gwada Mata yanda zata gasa jikinta ta shiga tare da rufe kofa,saman bed din ya kalla duk jini.

Tsoron Allah ya sake kamashi Yana mamakin Kansa daga ranar yace Allah nayi Alkawari bazan sake Shan giya ba har abada,Hamida haka tayi yanda yace sannan tayi wanka da sabulu ta fito,Ya ganta ta maida rigarta tayi fresh yace,phone Number dinsa ya rubuta Mata yace gashi idan da wata matsala kina kirana a waya,ya zaro kudi dubu goma ya bata yace gashi Kya siyi wani abin,kin karba tayi tace Wanda kake bani kullum Ma Yaya sun isheni karkace Dan kayi wannan zaka ba Ni wani kudi na yafe ma wallahi a raina ba komai sai dai mu tuba ga Allah Kawai sannan muji da yanda walakiri zai narke mu da sanduna,daga Haka ta bude kofa ta tafi gida tana tafiya Kamar Yar kaciya kafafu a tale da kyar take takawa,shi kuwa wanka yayi ya dauro alwala ya fara nafeela Yana tuba kamar ba gobe.

Hamida da tafiyar a gwagwa ta shiga gida ba ko sallama ta iske Sulaiman da Papa suna Maganar Ina ta shiga Suka ga shigo talau talau da kyar take tafiya tana gwalewa,Sulaiman yace Ina Kika je dan ubanki da sauri tace ba inda naje amm..daga gidan Sakina,Bata Saba karya ba shi yasa ta daburce,yace Papa yanda Yarinyar Nan take magana ban yarda da ita ba,Papa yace na yarda dake Hamida amma banda yau,me ya sameki kike tafiya haka? Tace faduwa nayi na bige kafata Nan take Papa yace to za a siyo magani kinji Sannu Amma duk da Haka Bai yarda ba.

Sulaiman zaiyi magana yace kyaleta a dinga binta a Sannu yarinya ce Yar Dan uwana ce bana son na ci Amana wajen gallazawa jininsa Inshaallah ba abinda zai faru da Hamida,Sulaiman ba yanda ya iya Haka zance ya wuce.
Nabeel Kuwa a ransa ya tabbatar shi da wannan kauyen har abada bazai sake zuwa ba ko wanne kwangila ce bazai karba ba Indai a Kauyen ne,baya fata ya sake haduwa da Hamida, da sassafe ya hada nasa ya nasa yabi flight sai Kaduna motar ma driver ya Kira yazo ya daukar Masa ita,Yana dawowa Basma tazo gidan zatayi sati Uku sabo da zata Fi ganinsa kullum ta sake sace zuciyarsa ta karasa dasa kaunarta a wajen Nabeel sannan zasu Fi Shan love,Nabeel yasan da zuwanta kafin ya dawo tana gidan,shima yasan yayi missing dinta ita yake da burin gani ya manta ma da wata Hamida a duniya.



Sharhi Dan Allah fans





AsmaBaffa
[6/28, 1:46 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮

4

Official

By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM




Page naku ne

MOM ANEESA
MBELLO
COOL LIFE HAUWANCY
S Y SAGAGI
MRS MUKHTAR
MRS SURAJ
MAMAN DR
NANA KHADIJA MUHAMMAD
PHATTMAH
NAFEESAT UMAR MUHAMMAD
DIDI
SALMA





Tunda ya dawo ya manta da wata Hamida da abinda ya faru garesu sunan garin ma baya son ji,Kawai ya koma office dinsa da aiki sai kuma soyayyarsu da suke zubawa shi da matar da zai aura wacce an kusa bikinsu Saura wata hudu,yau Weekend ba inda Nabeel ya fita Mami ta basu waje a Palo shi da Basma suna Hira,Basma tana yanga tana Masa fari da iyayi tace Baby baka bani labarin Kauye ba like ya kauyen yake mutane da kake hangout with etc,hmm Kawai Nabeel yace ni ba ma abocin magana bane,da shagwaba Tace please,yayi Shuru common Beb,Yana Dan Murmushi yace garin ba Dadi,bana kaunarsa ban son komawa har abada,Baki ga Hotel din da nake manage ba babu Dadi ga nisa,sannan banyi aboki ko Daya ba bani da kowa a can ni kadai nayi rayuwata sai Yara na Kuma mun dawo dasu,Basma tana dariya Tace ai shi yasa na tsani Kauye da mutanen Kauye Sam basuyi ba,sorry naji tausayinka Baby kasha wahala, Affa baya son auren da Nabeel zaiyi yafi so ya tafi Karin karatu amma tunda yaga Basma Yar Boko ce harda degree ya danji sanyi shi baya son hada alaka da marar ilimi Wanda baiyi degree ba,son samu dansa ya auri me PhD ko masters ya Raina degree yace na kowa ne gama gari,Abba ne ya shigo Yana waya da babban abokinsa Prof yace karka sake kayi Mata aure ba tare da degree ko masters ba an waye ai mazajen sunfi rike yaran Mata da daraja,Prof ta waya yace ta kulle kanta sai kuka take,Affa yace ka kyaleta duk kukan soyayyar banza take zata daina kayi kokari ka tura Yar banza Russia inda Nabeel yayi karatu sanyi ma ya isheta,Suka Yi Dariya ta manyan Yan boko, Affaa Yana gama waya ya kalli su Nabeel yace tunda Kai ka zabi soyayya a Kan Ilimi wallahi ka sake turancin daka iya ma Sai ka manta ya kamata na nema maka lecturing sabo da ka dinga Kara ilimi,Zama baka buda kwakwalwa ba kyau,Nabeel yace nifa Aiki na ya ishe Ni dan Allah Affa,yace ai sai kayi ta Yi dan banzan yaro Kai sai aure dan Degree ma da kyar ka Gama to sai na siyo ma littafan turanci kana karatu sabo da shi yare idan ba a Yi mantawa ake,to Kawai Nabeel yace a ransa yace duk turancin da nake ji sai na damu kaina,Amma Haka Affa ya ebo Masa manyan littafan darusan turanci manyan grammar Wands yake koyawa dalibai sunfi goma wasu duma duma masu uban girma yace ka dinga bita Kuma Zan dinga maka Exam na gani kana karantawa ko a'a,Basma tana ta dariyar Affa tace yawwa Affaa kaga ya dinga koya min Nima Affa yace hakan yayi kyau karki biye Masa ki Tara ilimi ko kina dakin miji Tace to Affa,sama ya haura part dinsa ya barsu.

Hamida tunda Nabeel ya tafi ta fara tunaninsa tana tuna yanda ya dinga kula da ita da,idan ta tuna abinda ya Mata na love sai Murna dafarin ciki su kamata,duk yawanta da rashin tunanin Yaya kyakyawa ya hanata sukuni duk yan gidansu mamaki suke,Hamida Nan ta Gane ba Yan dubu dubun Nabeel take so ba shi take kauna sosai,idan ta tuna cikin sambatunsa yace Yana sonta zai kaita birni sai farin ciki ya mamayeta,wajen Sakina taje tace Sakina wallahi son Yaya kyakyawa nake na Gane ba kudinsa nake so ba,Sakina Tace yau mun boni Anya Hamida zai so ki Kuwa? Hamida Tace zanje na Kira wayarsa ai Sanda Yana min wannan abin Dana Baki labari yace Yana so na zai kaini gidansa,Sakina tace ahhhh to da gaske yake kije wajen Kira na kudi a kauyen Nan yanda ba Wanda zai San Kuna waya ki nemeshi.

Hamida da shagwaba cikin muryar kuka tace wallahi Ina sonsa Sakina kewarsa nake,tunaninsa Yana azalzalata a Raina dole naje daga Nan ta kwashe da gudu sai business center Dake kauyen,Ashe Nabeel number tsohuwar Telephone dake palonsu ya Bata Wanda yanzu ma ba a kulata,Don baya so ko a waya ya sake Jin Hamida,yasan idan zata Kira sau dubu Mimi zata samu ta daga telephone din shi baya kusa,Ita kanta Mami Bata fiye kula Wayar ba,wajen Zaharaddeen ta karasa Wanda suke cewa Deeni me waya.

Notumber ta bashi a takarda tace ungo Deeni Kira min number Nan sauri na matsu naji muryar Yaya kyakyawa,Deeni yace ah Hamida yau Kuma waye Haka Tace ba ruwanka karka bata min lokaci sauri nake naji shi,Deeni ya Danna number tana ta ringing ba a daga ba lokaci ba kowa ma a palon,ko masu Aiki suna kitchen,yace tana ringing ba a dagawa Hamida Tace dan Allah sake Kira kayi ta Kira nasan zai daga idan ya gani yasan nice Hamida nake Kira,Deeni ya bude baki yace bazai gane kece ba tunda bada number dinki Kika Kira ba number ta zai gani,Hamida tace karya ne bai Sanka ba ni ya sani Yaya kyakyawa Nawa ne ni kadai, ni kana Kira yasan nice Hamida nake Kira zai daga,Deeni yace baki gane ba tunda a wayata aka sa number aka Kira number ta zai gani,Hamida bata ganewa Sam tace karya ne na rantse da Allah ya san nice zaka kwace min Yaya Kyakyawa ta fashe da kuka, iya yanda Deeni yaso ya ganar da ita ta kasa fahimta ita tunda ta Kira dole yasan itace.

Deeni yayi Dialing number yafi sau ashirin ba a daga ba,Har gajiya yayi ya idan ya Danna waya sai ya Bata ta Kara a kunne taji wayam ba a daga ba,Tace sauri ka sake dannawa zai daga nice fa Hamida ya Sanni,wasu sunzo zasuyi Kira Hamida ta Hana kowa ga Wayar ba a dagawa,Deeni ya hayayyako Mata da masifa ki jira sai wasu sunyi Kira baza ki kashe min ciniki ba,Hamida Tace bari Zan jiraka ta koma gefe ana uwar Rana amma ta zauna a kasa tana jira har sai da Suka hama sannan ya Kuma trying yafi sau goma ba a daga ba yace kije gobe ki dawo a gwada ko zai daga,Hamida ta fashe da kuka ta durkusa a kasa tana rokon Deeni tana magiya dan Allah Deeni ka taimaka min Dan Allah ta rushe da kuka,Deeni ya lallabata akan zai gwada idan an daga zai kawo Mata Wayar sai lokacin ta hakura tana zubawa Deeni godiya ta tafi gida.

Deeni yace jaraba wannan waye take son magana da shi Haka,washe gari tayi Shirin makaranta da Uniform sabo da tasan yace ko ya tafi ta dinga zuwa makaranta Kuma ta dinga karatu ta cika alkawari makaranta Akan lokaci boko da Islamiyya sabo da Nabeel ne yace.
Ana taso su daga makaranta da uban Rana direct ta zarce wajen Deeni Nan ma ya gwada yafi sau dari tana ta ringing ba a dagawa,tana ta jin yunwa amma Haka tun tana iya tsaiwa har ta samu ta zauna,Deeni yaga ta bashi tausayi lemonsa na kwalba ya Bata ta shanye yaci gaba da gwada Mata har wajen magriba Haka ta koma gida jiki a sanyaye,washe Gari da kuka ta tafi gidan su Sakina,Sakina Tace lafiya? Tace Yaya kyakyawa ne ta sake rushewa da kuka Tace Ina ta gwada wayarsa yaki dagawa,yasan bazai daga ba ya bani number,Wallahi Sakina Ina sonsa na rantse da Allah bani da sukuni sai tunaninsa,Sakina taji tausayin kawarta sai Fara lallashinta Tace watakil Aiki ne ya Masa yawa zai daga ne kinji kije a Kara gwadawa Tace to ta koma wajen deeni da Yamma sanye da uniform na Islamiyya,Nan ma an gwada ba a daga ba,lokaci Mimi Wayar ta isheta da Kara sai ta duba taga kullum Kira Kamar hauka Kuma ikon Allah sai bata nan ake Kira ko masu Aiki basa wajen ake kira shi yasa ba a dagawa tunda ita ko yaushe tana fita wajen aiki,Tace ko waye oho Haka ta ajiye waya bata Kira back ba.

Nabeel Kuwa ya manta da wata Hamida ma a duniya,Deeni dama yayi Saving number cikin dare 12am ya gwada Kira lokacin Kuma Nabeel ya dakko ruwa kenan zai haura sama yaji waya tana ta ringing yace waye Kuma Haka cikin dare sai yaje ya daga,Suka gaisa yace dama Hamida ce take zuwa Kiran number dinka Muna ta Kira kullum ba a dagawa yanzu karfe Nawa za a dame mu da Kira sai Kuma yace ohhhh Hamida ta kauyen Hamdala Adamawa? Deeni yace ae,yace Fine ya take? Deeni yace lafiya Lau take yace okay karfe Daya ka Kira lokacin na dawo daga office,Deeni yace to Zan fada Mata na gode ya kashe,Nabeel ya kalli Wayar Yace Hamida rigima dama Bata manta Dani ba Baki ya tabe tare da haurawa sama.

Hamida Kuwa tun tana zuwa har an kwashe sati ba a dagawa har ta hakura ma da kira,an tasosu daga makaranta Deeni ya hangota tana ta Wasa a hanya tana shirme,Kira ya kwala mata Hamida Zo,ai tana ganin Deeni ta famfaro da uban gudu tana zuwa yace jiya Wanda kike Nema ya daga na gwada Kira da dare yace karfe Dayan Rana ki Kira gashi har karfe biyu tayi Ina ta nemanki Ina makaranta,Ai wata uwar raruma da cafka ta kaiwa Wayar Deeni,yace ki nutsu tsaya a Kira ai ban Danna number din ba,Tace kayi sauri Deeni ya Danna number Kiran duniya tana ringing ba a daga ba,Hamida harda karbar Wayar ta Kara a kunne da wani style ta zauna a jikin bishiya har ta katse Karo na bakwai ba a daga ba,A fusace ta Mike Tace wallahi na hakura nayi zuciya har abada bazan sake kiransa ba,ta juya ta tafi tare da yin ball da kujerar Deeni ta Zama Yana tsaye ta hankade shi ta wuce tace dakai da Wayar Allah ya tsine muku shegu asararu har ta bace tana dannawa Deeni da Wayar zagi kala kala,shidai da kallo ya bita Kawai.

Yaya kyakyawa Yana ranta Amma ta dauki alkawarin har abada baza ta sake gwada number dinsa ba,Kuma taci gaba da zuwa makaranta, Assignment aka basu na maths ta fito tsakar gidansu tana so tayi Amma ta kasa Bata iya ba,Tace na rasa wannan jaraba ta X kullum a aji ace 2a,2s,2d su kullum a aji suna Nan 2a is i kwantu (=) kaza Amma jaraba x kullum sai ace a Nemo x,find x ta daki littafin da masifa Tace Wai gidan ubanwa x take zuwa ne,x Ina Kika tafi gantali ki dawo na saki a rubu a ganki shegiya munafukar banza ke kullum a munafunci kike gidan ubanwa kike zuwa ne xxxxxxxxx ta furta da karfi,Sulaiman ne ya fito yaga shirmen da take.

Yace Mene?Tace kaga Assignment aka Bamu kullum a aji sai kaga 2a,2s da sauransu suna ta hutawarsu a a class a Kan Allo Amma kullum sai ace a Nemo x,find x gidan ubanwa take zuwa Dan Allah Sulaiman Ina take zuwa ne? Rankwashi Sulaiman ya zuba Mata yace banza kawo na koya Miki simple Abu,ance 5a-2a= me Kika rubuta a gaba ban Gane ba Nan kince find x baki copying dai dai ba Tace ai 3 ne Nan,yace to sunce find x Tace ai shine nake nemanta Ina take zuwa ita? Ko wani garin Zan je na nemota? Wai baza ki saurara na koya Miki ba,Shuru tayi tare da kurawa littafin ido Nan Sulaiman ya koya Mata da kyar ta gane Tace abin ne Ni kaina juyawa yake bana fahimta amma ya zanyi tunda Yaya Kyakyawa yace nayi ai dole nayi, Haka dai take ta zuwa school sabo da son Nabeel karshe ma ta gaji amma dai tana zuwa abinta Haka rayuwa ta kasancewa Hamida.

Nabeel Kam soyayyarsa da Basma kullum sai gaba take biki na matsowa a Haka aka kwashe wata hudu biki Saura Yan satikai,lokacin Kuma Hamida tayi wani fari tayi kyau sai Yawan bacci da ci Kamar gara yanzu zata ci abinci yanzu zata ji yunwa,ga cikinta da taga Yana ta kumbura bata San dalili ba gajiya tayi da kumburar da yake ta samu Sulaiman Yana buga Game a waya tace Yaya Sule,yace Mene ne Fadi tace wallahi kaga cikina kullum kumbura yake na rasa dalili tunani na ko Kashi ne a ciki Amma Kuma banga canji ba Amma kullum wallahi kumbura yake ko wata cutar ce tana magana tana bubbuga cikinta,Karima lokacin tazo yinin gida daga birni ba Wanda
Showing 12001 words to 15000 words out of 133235 words