ne Fauzan? Naji ana ta waya da alama da mace kake yi,Murmushi Kawai yayi yace Mama yau naje Office dina fa dan iskan yaron nan Hameed yaje Wai ya kwashi kudade Wai na kirashi Yana Fada min ya tafi kd shi wajen Affa,Rabu da shi Kaine kake barin kudi a office dinka kasan dai ka karya jalin company dinka wallahi Daddynku bazai doraka ba dama da ya ma ya yarda ka Fara wannan business din ka sani you have to be very careful yaushe zaka tafi aikin hajjin? Yace next week Inshaallah Nima zanje sai mu tafi tare,Ni fa ta Lagos Zan bi bata Nan ba,a dawo lfy cewar Mama taga baya son ya tafi da ita.
Affa zaune yake cikin tsakiyar dare ya kasa bacci ya zuba tagumi Kawai tunani yake Ina zai ga Jannat,Mimi ce ta farka ta ganshi ya zuba tagumi tace so kake dai Ka jefawa kanka hawan jini akan yarinyar da ita ta manta ma da gidan nan,baza ki gane ba ana Miki Maganar yaran Gomnati,wannan fa yaran under Gomnati suke wa zai iya fada da gomnati,Mimi tace Allah zai fitar da kai abinda za ayi aje a duba ko wacce tasha aji ko za a samu motar data hau sai aji wanne gari ta tafi,Affa ya furta ehem now you're talking Allah ya kaimu ya kwanta da kyar ya iya runtsawa.
Fadila tana gidan Nabeel an kawota hutu yau gidan su Nabeel zata kwana a can ma zata kwashe rabin hutun nata,tunda Nabeel ya ganta bayan ya dawo daga Office yace sis amma kwana daya Zaki mana ko? kuka ta saki tace ai dai Mimi tace a nan zanyi hutu na shine zaka koreni, Hamida tana dariya tace haka Kawai ka takurawa yarinya ka kyaleta muna tare ko? ga danta Aslam ma yau tare zasu kwanta,Fadila ta washe baki tace Allah Dana ne? Hamida tace ae Mana dan Lele ai naki ne ko baki sani ba? Yeeeee ta fara tsalle da ihu tace wallah yau sai na bashi nonona ya sha,su Hamida suka dinga dariya,tace sai da dare Zan bashi ko? Lele yace ke Wasa ake Miki fa,ya kalli Hamida so kike yaro ya tsotsi fata ta girma ta lalace ta saba ana Sha mata abu,Nabeel ya kalli Fadila yace Indai Kika bashi nono sai na zaneki a gidan nan baki da kunya ko,kaji yaya Lelen nan ni sai na bashi ba ku kuka ce dana bane,to ki bashi ki gani yanda zanyi dake
Aslam ya karba yace ke Kuma fake bakya sonsa so kike ta jefar da shi wata Fadila ce zata iya raino,Fadila ta saki ihu ita sai an bata danta,haka ya bata yaron yace in dai Kika jefar da shi sai na zaneki zauna na dora Miki shi a cinyarki,tana dariya ta zaune tare da mike Yan kafafunta aka daura Mata shi a cinya ta jefar da Teddy dinta tare da rungume Aslam tace Aunty dora Masa teddy din yayi Wasa yaron da bai dade a duniya ba Wanda sai yanzu ma ta kusa yin arba'in.
Bedroom Suka wuce Nabeel hankalinsa Yana Kan Aslam dinsa yace Sam ban yarda da Yaron nan ya zauna a hannun Fadila ba koma wajenta ku zauna idan na gama Zan fito na same ku,haka ta koma ta zauna a Palo suna ta surutu da Fadila.
Fadila harda nutsuwa dan a yarda da ita tace dan Allah Aunty na bashi Nonon? Dariya ta bawa Pipi,ta sake cewa please pipin Lele,Hamida dariya ta kamata wato ta rike sunan,Lele fa zai siyo Miki chocolate da ice cream ki sha abinki karki San min, to na bashi? Hamida tace no ya hana,zan siya Miki mota fa idan na girma cewar Fadila,Hamida tace sai da dare yanzu ya koshi,Fadila ta girgiza Kai Wai taji haushi tace Lele sai ya Miki kishiya in ta haihu ta dinga bani danta ke Kuwa bazan dauki naki ba Kuma wallahi idan nayi nono na danta zan bawa ya Sha, ai zasu girma ne nima kuma danki ko kallon Nawa ba zaiyi ba na saka abina a bra, Hamida dariya ta kamata da mamaki Zama cikin gidan da Yan Mata suke yasa Fadila duk tasan wannan.
Lele ya fito tayi Shuru tasan ubanta zai ci,Hamida tace kaga Yarinyar ta lalace,mikewa tayi zata jefar da dan yace kin gani ko da gudu ya cafe Aslam dinsa za a jefar da shi,bakin Hamida ta rufe da tafin hannunta dan mitsil, dan Allah karki fada Aunty alawa ta dakko tare da mikawa Hamida tace shanye du karki fada kinji,Hamida tana dariya har Lele ta karba tace to na fasa fada.
Ai Mimi ta kusa dawo da ita gida tunda bata da kunya fitsara take koyowa a kanta,sabo da Zama da Yan Mata a gidan Kawu,in zasu magana basa korar Yara a gabansu sukeyi Kinga dole ta koyo fitsara,Fadila tayi Shuru Kamar ba ita ba.
Zuwa dare tace yanzu ma a wajen Nabeel zata kwanta,Nabeel ya rasa ya zaiyi da ita ga yau Yana so ya kwashi harka jiya baiyi ba ya dawo a gajiye,Aslam ya karba yace daki daya zaku kwana da danki fa,ta fara murna tace na bashi nono idan yayi kuka? Yace ae ki bashi ya koshi karki sakko daga bed din,ko yayi kuka karki zo wajenmu ki Kira Nanny tace to a Kira Nanny Mana mu kwana tare,yace yawwa Kanwata muje wajen Nanny ya rakasu yace Fadila su kwanta da danta Aslam idan yayi ta bashi nono a kula sosai ya juya ya tafi,Fadila tana ta Murna Suka kwanta a bed daya harda rungume Aslam, tunda tayi bacci bata ko farka ba har Rana ta fito Aslam dinma tun dare yake tsala kuka sai da kyar aka lallashe ya koma bacci amma duk Fadila bata sani ba bare ta bashi Nonon
Tunda ta tashi aka Mata wanka tare da shiryata ta nufi bedroom din su Hamida lokacin sun koma Karo na biyu suna ta hidima suna Jin Fadila tana ta Sallama tana kwankwasa kofa Shuru tace har yanzu bacci suke ta koma kasa taci abincinta.
Nabeel da Hamida Suka fito sun Sha wanka fadila ta kallesu tace Yaya ko kaima Pipin nono take baka ne? Irin Aunty Ihsan Muka je gidanta zamu kwana na rantse mun ganta tana bawa mijinta nononta har tabawa yayi kuma bata San mun gani ba lallabawa Muka yi da su Yasmin kofar bedroom Muka leka mu Kuwa Muka gani na rantse,mijinta me katon kai.
Nabeel kamota yayi ya dauki wayar Charger ya kaita bedroom tana ihu tana bashi hakuri ya dinga tsula Mata Wayar nan ba tausayi sai kuka take tana dan Allah Yaya kayi Hakuri bazan sake ba, shafda mata waya yake sai da Hamida tazo tace haba dan Allah yarinya ce me ta sani wannan,a Haka yaro yake tasowa a lalace ana ai yaro ne yaro ne kafin ayi aune yaro ya lalace wannan ai Iskanci ne su dinga leka mutum a daki wannan yaran na yanzu da kike ganinsu basu da kunya wayon tsiya ne da su.
Hamida daukanta tayi Suka fita tana lallashinta tace aunty nifa nemanta muke Yi muka ji Shuru shine muka shiga dakin Kuma ba Kaya a jikinta Allah duwawun Aunty Ihsan Kamar na Tom,Kuma No....Nabeel ta gani tace nooooooooo karka oo ta wayance,Hamida tace kina sake fada wlh Zan kirashi ya zaneki, kyaleta ta dawo gaban Mimi da Zama zata ci ubanta Indai Mimi ce cewar Nabeel.
Fauzan ne ya Kira Jannat a waya yace fito mu wuce Ina inda Kika ce ba a dade ba sai gata ta fito daga taxi taci wata gown Yar kanti doguwa har kasa amma me siririn hannu ta dan Dora siririn mayafi a kanta duk damatsanta a waje.
Kallonta yayi Kamar maye da face mask da glass baki yace me yasa Kika fito haka? Ina ruwanka Wai mantawa kakeyi wace ni ne? bari na tuna maka prostitute ce kake tare da in Kuma kana so na sa hijab ka siyo su sannan nawa zaka biya? aikin kudi nake ni, ko Zaki iya bani tarihinki? Kai waye a wajena? to bazan fada ba ta furta tace kana tunanin Ina son abinda nake ne? hawaye ne ya zubo Mata tana gogewa,kallonta yayi a nutse ya furta I'm sorry.
motar ya ja sanin wace ita ya sa Mata kida Waka tana ta shi tana sheshekar kuka da kyar dai ta danni zuciyarta tayi Shuru ta kalleshi da guntun hawayenta Murmushi ya sakar mata,Murmushin ta Masa itama tace thank you tana Jin wakar me shegen duka,sai yaji ta iya tana bi Kamar ita ta rera bai San dai dai wakar da bata sani ba both ta turanci data hausa har ta Yan kudu sabo da gidansu kullum kida ke tashi ba dare ba rana sai in ba kowa a gidan.
Gani yayi har rawa take da Hannu da kanta,kin iya rawa ashe? tace ai sai dai in banga dama ba amma mu rawa ai ko mazari haka ya ganmu ya bari,Zaki min Ashe wata rana ko? Nawa zaka biya kasan mu komai kudi yace za a biya tace to.
Passport ya mata ya hada ya Kai Embassy next week zasu karbi visa dinsu.
Gidansa ya wuce da ita suna shiga ya dakko ball yace tazo suyi can garden suka koma suka Fara ya fita iyawa Kawai yanka yake zuba Mata suna ta dariya,Me gadi lallabowa yayi yana kallonsu a boye ya labe yana daukansu a waya yace na samu sheda Nan da sati biyu Inshaallah sai gidanku zanje sai na hada hujjoji na masu karfi,Ya kafa waya Yana ta daukansu,Fauzan ya sakawa Jannat ball ta Osinta ya juya zai tafi da ball din a kafarsa ta rike karamar t-shirt din dake jikinsa ta jawo shi Yana dariya yace sai na Kara Miki kwallo ta goma, kugunsa ta riko da hannayenta tana dariya Yana Jan jikinsa ta rungume kugunsa ta zuro hannayenta ta cikinsa sai faman dariya suke, juyowa yayi gaba daya har zai rungumeta sai ruwan sama ya tsuge dake garin akwai hadari,a
Sai ya fasa tana kallonsa ta Mika hannunta da Niyyar cire Masa face mask ya goce ya matsa baya yace karki cire min Corona virus bana so a samu matsala na dauka,da karfi suke magana sabo da karar ruwa ,ruwa Yana dukansu tace ai ni ban taba Yi ba,ae sabo da iska Kar ta dakko ta gari na shaka,Dariya tayi tare da bugar kafadarsa da tata
Juyawa yayi suna kallon juna Karshe tace mura fa sanyi,Matsawa yayi Suka koma Palo suna hutawa yace bari na Mana order abinci Kamar kasan yunwa nake ji,Waya ya Kira tare da yin order ba a dauki lokaci ba ruwan Yana zagaitawa me gadi ya shigo yace oga ga sako an kawo yace ajiye a Nan,Jannat tace Wai ya sunanka ne? Yace Murtala,okay ta furta me gadi ya fita Yana Jin haushin Jannat Yana kunkuni shi kadai zata lalata min oga sai nasa an raba ku algunguma karuwa,in banda ma oga ya lalace sai ya fara kula karuwa duk matan Nan na duniya ko da yake tana da kyau.
Sai da suka ci abinci yaje Sallar magriba a gidan tayi Sallar Isha ya dawo ya maidata gida amma bata bari yasan gidansu ba a bayan layin ya sauketa kamar yanda suka saba.
Wasa Wasa kullum Fauzan sai sun hadu da Jannat a gidansa suyi kallo tare suyi game etc har sati ya cika ya karbo musu Visa,Yau da murna ta shiga gidansu ta iske matan duk suna Palo suna Shan kida, tace farko dai ku Karo min kida suka ware kida tun basu ji mene ba Suka mike Suka Fara cashewa Banda Jannat passport ta dakko tare da bude musu visa dinta tace gobe zamu tafi Makkah aikin Hajji da Guy na,Ihu Suka saki ko wacce ta karba tana kallo tabbas ba karya,tace Kuma ya biya wasu kudin da nake bukata na next month har muje mu dawo bana bukatar kudi.
Ramcy ce itama ta zaro nata passport din tace ga nawa Ni Kuma Dubai zamu tafi hutu da Alhajina yace muna dawowa zai canja Mana katon gida sannan zai siya min mota,Suka Fara murna dama su sun Saba zuwa Dubai Alhazawa suna tafiya da su,wasu su Zee ma Makkah duk sunje da kudin Haram,Jannat ce ba inda ta taba zuwa.
Zee tace Allah ya shirye mu wlh Makkah dinmu ba lada sai tarin zunubi Mace baki sana'a baki da hanyar samu,iyayenki suna gida ba ko kwandala amma sai a ganta a Dubai gobe Makkah wacce ba lada sai dai ki dawo da zunubi,ko a ganta da jibgegiyar mota kullum tana yawo kasa kasa abin haushin ma Makkah kasa me tsarki da kudin haramun an tafi da dadiro ana Iskanci a can.
Jannat kije kinji amma ki taimaka karki Yi sex da shi kiyi addininki cewar Ramcy,Jannat kallonsu Kawai take in ta fada musu basu taba sex ba baza su yarda ba shi yasa tace to Kawai.
Har ga Allah Fauzan zai tafi da itane Kawai dan Kar ya tafi bai sani ba wasu su dauketa suyi ta sex da ita suna bata kudi tunda kudin take nema shi yasa Kawai yace zai tafi da ita badan wata manufa ba.
Washe da wuri ta wuce gidansa tana zuwa ta iske haraminta Abaya baka ce marar ado ko daya yace wannan kala biyun sune haraminki daya Umrah Daya aikin hajji tace Ni da ka sani Riga da wando ka dinka min da hijab sai sunfi min dadi da ka siya min farin yard plane an dinka min yanda Yan Nigeria sukeyi amma tunda an siyi wannan it's okay,anjima zamu tafi ba time ne,hijabai masu Hannu masu kyau kala Uku sai wasu Abaya masu kyau kala Uku yace in munje can a siyi wasu tace to,a Nan ta shirya yar akwatinta komai cif tayi wanka ta shirya cikin Abaya arsh me tsada da kyau ta fito kamar balarabiya, jallabiya yasa Fara da farin glass sai face mask fari,kallonsa ta dinga Yi yace lafiya? tace wlh Kamar wani Nabeel kai kana Kama da Nabeel,Dariya yayi a ransa yace muje Suka fito da akwatina,abokinsa Hammad shine yazo ya kaisu airport,shi tunanin Hammad ma Yar uwarsa ce sabo da yanda suke da Yan Uwa ratatata.
Kamar Yanda yace jirgin Lagos ya shiga,Yau shine karon farko da Jannat zata Shiga jirgi,Allah sarki Hamida ita har yanzu ba a sauke farali ba ciki da haihuwa ya ja Mata.
Jannat tana gefen Fauzan sai washe baki take an hau jirgi,tana jikin window ta zuba Ido tana kallo ko kula Fauzan bata yi har Suka Isa Lagos sannan Suka Yi transit aka musu screening suka shiga jirgin Jiddah suka sake keta hazo,Basu dade ba aka kawo musu abinci Suka ci 4hrs Suka Isa Jiddah,a Nan Suka yi wankan harami Suka dauki niyya shi da hirami fari daya ya yafa,Ita Kuma tasa Abaya marar ado ko digo,ta fito zasu Shiga mota dama tana period,kallonsa tayi zasu shiga mota tace Abbakati period nake fa ba pad yace tab kin shiga Uku wlh kafin kiyi Umrah sai kin samu tsarki Kuma ba cire harami haka Zaki ta wanka kina maida abinki,kinji dai me nace Banda turare karki bari ki karce fatarki jini ya fita ko garin brush kin karanta hukunce a littafin dana baki ,tace Allah yasa kwana biyu nake yi nake Yi yace kin shiga Uku bake ba ganin kaaba sai anyi sati sai dai mu dinga zuwa wajen darul tauheed kina Shan ice cream Dariya tayi.
Siyo Mata pad yayi ta koma toilet ta shirya kanta tsaf sannan ta Shiga mota suka tafi Garin Makkah,Suna zuwa hotel yayi ta dubawa da kyar ya samu Wanda yake kusa da harami,ya Kama Mata daki shima nasa daban,yace tazo su tafi ta rakashi Umrah amma ita a waje zata jira shi,Haka Suka fito ko mota basu samu ba sabo da yawan mutane a kafa Suka taka har can.
Wajen wani katon agogo yace zauna a Nan idan na fito zanzo mu wuce,Jannat ta zauna ga Mata Nan Yan Pakistan da larabawa Suka ta Yi Mata magana harda yin kawa Yar Pakistan tace tazo suje taga masaukinta Jannat ta bi kawa,tafiya me uban nisa Suka Sha,taga daki Daya a hotel din nasu gado sun Kai biyar a ciki,cikin harshen turanci Jannat ta tambayeta me yasa a hotel guda da wannan beds Haka,Tace ai su haka sukeyi ta nuna Mata gadajen tace Daya na surukarta da danta a Nan suke bacci,Daya nata da mijinta,Daya na Kanin mijinta da matarsa Daya na yarta da mijinta Daya Kuma Babar mijinta da baban mijinta,Jannat tace uhm sai da Suka Sha Hira sannan ta rakata inda ta dakkota kasancewar Jannat bata san gari ba sannan sukayi sallama.
Bata dade ba Fauzan ya gama Umrah ya fito Mamansa ma tana garin amma basu hadu ba.
Jannat ya gani tana jiransa tana ganinsa ta mike tace ice ko ka mana Addua yace na Miki Allah yasa ki daina sana'arki Dariya tayi Suka jera suna tafiya,Wurin aski ta raka shi aka rage Masa sumarsa tare da sajensa da gemunsa aka gyara su sosai sannan Suka wuce gida.
Suna tafiya suna hira cikin nishadi Kawai ya hango Mamansa Ashe tazo tuni ita sai yanzu zata sauke Umrah,ai da sauri yace da Jannat mu tsallaka titi mu bi ta saman gada canja hanya yayi Jannat bata San Mene dalili ba ita dai shine jagoranta.
Affa ne ya Kira Lele lokacin Hamida tana kwance a jikinsa Yana shafa Gorar Madara Yana Wasa dasu ya daga,Affa ko gaisawa basu yi ba yace ka tayani Neman Jannat please Zan fara zuwa tasha ma gobe naji,Nabeel a ransa yace bazan nemo jaraba a
Showing 93001 words to 96000 words out of 133235 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32 Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45