ya juya Mata Yana mamaki a ransa a gidan Affa bata magana sai fushi,a Nan gata da surutu ga fara'a Kamar ba ita ba, Kayi bacci ne? ae yace ya fara baccinsa.

A gida Maman Fauzan taga Shuru Fauzan bai dawo ba tace to ko Yana gidan kawu Ubaidu sabo da Watarana suna zuwa can su kwana shi yasa ba Wanda ya damu,
sai d Jannat tayi bacci Fauzan ya tashi ya koma wani room din a can ya kwana da asuba tare da me gadi Suka je masallaci Suka dawo ya koma bacci abinsa a dakinsa,Fauzan karatun Qur'an yaji Yana tashi yasan itace tana Yi dama breakfast yasa Mai gadi ya siyo ya kawo Mata taji ana knocking ta zaci shine sai taga me gadi ya Mika Mata ledar abinci,na gode ta furta kawai ta rufe kofa sai da ta gama Addua sannan taci abincinta sosai ta mike ta gyara room din fes tayi wanka ta fito ta shirya tsaf tare da maida kayan jikinta ta zauna a gefen bed Jakarta tana saman cinyarta shi Kawai take jira zata tafi gida,shigowa yayi dakin sai da ya fesa wanka ya Sha wani yard brown me tsada Yana kamshi,face mask dinma brown ya sa glass baki babu yanda za ayi in baka yiwa mutum farin sani ba ka gane shi,itama ba irin sosai ta sanshi ba tunda basa shiri kuma bata dade a gidan Affa ba,bata taba sanin ma yana da alaka a Abuja ba bare ta sa rai shine tafi ganin kamarsa da dirinsa irin Nabeel

Hey Beautiful ya furta,Murmushi tayi tace ka tashi lfy,ta ya zaka kirani da Beautiful bayan har bed daya mun kwanta ko hannuna baka rike ba bare ka tabani kaga Kuwa ai ban cika me kyau ba,yace kyakyawa ce Mana Kawai Ni bana neman Mata shi yasa,tace to Zan tafi kudin nawa,Nan take ya bata bundle na 1k yace gashi bani number dinki Sanda nake bukatar ki Zan kiraki,sai yaushe Kuma zaki sake fita business din? Jannat ta kalli kudin da mamaki tace wow a hundred thousand Naira fa,wani ma baya biyansu dubu biyar amma you don't even touch me ka bani haka thank you dan Allah ka Zama Farkana, yace ba damuwa yaushe Zaki sake fita? tace sai Nan da 3days gobe Zan danyi wanki da gyare gyare jibi Zan karasa wata tilawa na kusa sauka ta haddar Al'qurani,Yace awesome sai karuwanci kuma hadda bata da amfani bakya amfani da iliminki,Jannat tace ba ruwanka dai da rayuwata a karuwa ka ganni ka barni a haka ta mike yace muje na saukeki.

Mamaki yake yanda ya ganta ta iya zuba wanka ga class ba irin a gidan Affa ba,Yana driving tace kana min yanayi da wani a kaduna, yace ban hada alaka da Kaduna ba ni ban ma taba zuwa ba,okay ta furta tana nuna Masa har yazo Nyanya tace ajiyeni a Nan Zan karasa da kafa ba nisa,yace oh bakya so Naga gidanku? ba haka ne ba babu nisa daga nan don't worry Zan karasa,Okay ba damuwa ya furta tare da Shiga mota ita Kuma ta tsallaka titi tayi gaba ya juya ya nufi gida.
Taxi ta sake Shiga ta karasa da ita gida ta iske Yan matan dukansu su shida sun saki kida suna taka rawa ga sigari ga syrup ga giya a table suna ta sha,Jannat ta shugo Suka saki ihu tana dariya,Zee tace yau da alama anyi disvirgin peace tace Naga alama Naga tana tafiya slowly,Jannat Murmushi tayi tare da shigewa dakinta,wanka tayi ta canja Kaya wata Riga da skert na Atamfa tasa me aiki ta kawo Mata lemo ta fito tana Sha tana kallon rawa da shaye shayen da suke yi.

Dakinta ta koma ta kwanta saman katifarta tana tunanin ko dai Yana da wata manufa a kanta har zai bata dubu dari gaskiya zata dauki dubu ashirin ta mayar Masa da sauran kudinsa ta fara tsoron mutumin nan tana wannan tunanin azahar tayi ta mike tare da dauro Alwala ta gabatar da Sallah sannan ta fita Palo suna hira sai zancen Iskanci sukeyi ko wacce tana bada labarin irin namijin data kwana da shi daren jiya.

Peace tace Kai na jiya young Me kudi na samu ya Iya Sex yanda ya bani service a bin ba a cewa komai,Zee tace tirr da nawa wani Alhaji ne kazami wlh sai toshe hanci na nakeyi warin Kashi yake gaba daya,Wai kunji Iskanci shi bama Ashira za a Sha Masa ba golaye za a Sha Kawai wlh Kamar nayi amai amma na samu kudi dubu talatin ya bani,peace tace ni Kuwa dubu goma,wata Ramcy tace uhm ni Kuwa 5k,daya Mery tace ita dubu hamsim ta samo ko,Jannat tace dubu ashirin Suka ce ai kin samu,ko wacce ta kawo dubu biyu za ajiye a accnt sabo da biyan light Bill,gas da ruwa,sannan a haka kafin shekara ta zagayo sun tara kudin hayar gida ko wacce ta Sha sha'ani da sauran kudinta.

Fauzan Yana komawa gida Mama ta haushi da fada karka sake tafiya ka kwana a wani waje baka fada Mana mun San Ina kake ba,Haka Kawai irin wannan sakakin na iyaye ganin mazane yaransu sun girma sai su daina sa Ido a kansu a Haka yaro zai tare wajen abokai idan na banza ne daga can zai koyo shaye shayen,Neman Mata,luwadi,damfara etc bana son irin wannan karka sake ban hanaka zuwa gidan Kawu ka kwana ba amma ka sanar Mana Ni da mahaifinka,Kiyi hakuri Mama Inshaallah wani Aiki nakeyi ma aka bamu a can dole sai na dinga kwana Watarana a estate dinmu na Nysc sabo da group project ne,kasan haka ai sai ka fada Mana yanzu kaga idan zaka tafi ka sanar mu sani hankalinmu zai kwanta yace to ayi hakuri ya wuce bedroom dinsa

washe gari aikinta tayi ta gyara room dinta tare da shirya komai neat tana cikin karatun Qur'an Wayarta karama tayi Kara ta duba taga number Fauzan ce daya bata number yace sunansa Abbakati dagawa tayi tare da yin sallama ya amsa tace Abbakati ya aiki, Alhmdllh me kike yi yanzu? Karatu nake yi alright gobe kina nan baza ki fita Business ba? Jannat tace ae dama Ina son ganinka akwai wata magana da zamuyi okay ba matsala gobe 5pm yayi maka? Ae yayi a Ina Zan dauke ki? No karka damu I will find my way to your House Zan gane, okay ya furta tare da datse Wayar.
Jannat ta ajiye waya jiki a sanyaye tace tabbas mutumin nan da akwai wata a kasa ba banza yake damuna ba anya ba Dan mafiya bane kuwa bari dai Zan gani ai.

Washe gari 5pm Jannat ta Sha wanka cikin kana Nan kayanta rigarta t-shirt baka me zanen fari sai Jean dinta tight sosai fari kal kal gashinta ta gyara tare da saka wata pcap fara gashinta har tsakiyar bayanta ka rantse sawa tayi,ta rataya jaka da takalminta duk bakake ta diga kyau,Me gadi ne ya rakata har Palo,tayi knocking ya taso ya bude sai da zuciyarsa ta buga sabo da yanda ta zuba kyau.

Shima cikin kana Nan kayan yake ya sheka kyau Jannat sai kallonsa takeyi yau ma da face mask da glass gashi Yana canja murya yanda yake Mata magana daban,a palon ta zauna a saman 3seater ya zauna shima kusa da ita sannan ya tambaya Me Zaki sha?

Tace ba komai kafin na fito naci abinci,no bazai yuwu ba in na bada abu ba a cewa a'a Yana Magana Yana binta da mayen kallo ta masa kyau har kunya ya bata sabo da kallo ta sadda kanta kasa tana wasa da yatsunta tace a kawo min ruwa Kawai,okay yace ya tashi ya kawo Mata ruwa tare da tsiyaya Mata a glass cup tana ta bin zobon yatsansa da kallo ta rasa Ina ta San zoben bayan tasha ruwan ta zaro kudin da ya bata a jaka tace

Kudinka ne na dauki dubu ashirin na dawo maka da sauran gaskiya sunyi yawa ace ko Nono na baka taba ba Kuma ka bani har dubu dari amma idan kace na rike du yau sai na maka aikinka na sauran kudinka kaga Ni aikina na yiwa Namiji service,Fauzan ya kalleta yace bafa kiranki nayi inyi sex da ke ba bana bukata ni Kawai so nake in dan rage kadaici don't worry Zan sake biyanki yau ki maida wannan kudin na jiya ne,na yau daban ne and I will double you again.

Jannat tace na gode yace so any news? Murmushi ta saki yace ya kuka ji da kartan maza kwana da su Kuna kokari fa Business dinku akwai wahala,Murmushi ta saki ta kalle shi kadan tace uhm gashi Nan dai wani kazami wani me tsafta,wani mummuna wani me kyau gashi Nan dai kawai,Yace na taba soyayya budurwar ta yaudareni ashe tana kula wani ban sani ba sai labarin aurenta naji,Jannat tace dama bata sonka amfani tayi da Kai taga kana da kyau da kudi,Ni Ina da kyau ne kin taba ganin fuskata gaba daya?

Dariya tayi tace common kowa ya ganka yaga me kyau ko ta jikinka,Kika sani ko hakora ne dani shi yasa nake rufe bakina da hancina ko tsinin baki gareni,Jannat tana dariya tace matarka ta huta da Mika Fuska sosai idan za ta maka kiss to baki yana kusa dariya Suka dinga Yi Yana kallonta kamar me yace me yasa bakwa jin kunyar fadar magana? ka tambayi karuwa kunya a gidan karuwai fa nake ni.

Mikewa tayi tace Zan wuce na gaji da surutu baki gama aikin ba ai,Zo muyi game wacce nifa whot Kawai na iya yace Ina da ita ya dakko sabuwa suka koma kasan center table suna facing juna.








Masu sharhi Ina godiya





AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
(JANNAT)

Part 2.

76-80


Official
By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne

OUM AMATULLAH
MAMAN HANEEF CHANNEL



Ga masu karanta Audio ku gargazawa
DANDALIN HAUSA NOVELS

Wanda Maman Haneef ke karantawa.






Kadawa yayi tare da raba musu yace Nawa Nawa? bakwai bakwai zaka raba tunda ba mutane da yawa cewar ta,Haka ya raba Suka Fara sun wani bararraje a palon suna ta yi tana cinye shi,dariya ta dinga masa yace alright a sake yanzu zan rama ta karba ta kada ta raba Suka ci gaba da buga Whot tana ta dariya tana zuba Masa pick 2,pick 3 ya cika hannunsa da cards yace gaskiya ban yarda dake ba taya kike samun pick pick da yawa ni bani da su,gwalo ta Masa tare da matso da fuskarta saitin tasa tare da turo Masa dan Jan lips dinta tace ci gaba malam and last card ta nuna masa Kati daya tana dariya yace why are you always laughing? tana kebe baki tace nothing ci gaba Yana sawa ta jefa dayarta tace check up.

Ban yarda ba gaskiya ko boyewa kike Yi tashi tsaye na gani,ta mike ya kalli surarta Malam ya hadiye mugun yawu yace zauna let's do it again ni Zan gama dake dama kyaleki nakeyi ae naji muje Suka sake wannan Karon shine zai Check up tana gani ta hade tata a cikin market cards din tace a sake tana Masa dariya tare da kwashe sauran gaba daya a hannu, yace no.. no ki dawo da shi kema kin San na cinyeki Kawai,ai ba ayi ba ta furta,Hannu ya Kai zai kwace cards din ta mike tsaye zata gudu,ya bita suna dariya ta zaga bayan kujera Suka fara tsere a palon har ya samu ya kamata ta fisge hannunta kafa yasa mata ta fadi a kasa

Wannan ai mugunta ce ta furta tana kwance a kasa tasa hannaye tare da kwashe kafafunsa Saura kadan ya fada kanta dake Namiji ne ya ya dan kwanta a gefenta Yana maida numfashi ya kalli sama,gangarawa tayi zata haye Masa jiki yace ke ba kyau ni ba dan Iska ba ne,Jannat tace haba Abbakati sai kudi kake bani kyauta ai yau sai ka latsa kudinka maza ta kamo hannunsa yasa karfi ta kasa Jan hannayen iya karfinta,Kansa ta koma ta haye masa ciki yace ba kyau fa ba ruwana Allah Yana gani,Karuwa ka dauko fa tana dariya yace wait,Yi tayi Kamar zata cire rigarta da sauri ya rufe idonsa yace bazan gani ba wayyo Mama zan kalli abu,yace kiyi hakuri Ni rabona da Nono tun kafin Mama ta Yaye ni

Matsoraci ta sauka ta dauki handbag dinta tace Zan wuce Ina da wajen zuwa miko kudi na tafi,Kallonta yayi yace Ina Zaki je ki kwana a nan tace no Ina da abinda zanyi,amma ba Business yau? tace na gama maka aikinka zuwa dare Zan iya yiwa wani nasa,yanzu unguwa zanje,yanzu Zan biyaki double ba sai kinje wajen wani ba please, ba ruwanka da rayuwata a titi ka Sanni,yanzu haka kike yawo kowa Yana kallon tsaraicinki? Fuska ta bata ba ruwanka Kuma ni na gaji da kudi da kake bani haka Kawai daga yau in ba Sex zaka Yi ba karka sake kirana,Ido ya lumshe yace gashi ya bata dubu dari again,sai da ta jujjuya kudin tace na gode Allah ya buda ta juya ta fita abinta yace ki tsaya na kaiki,tace bana bukata ta bar gidan.

Me gadi Yana kallo yace tab wato Oga Mata yake bi ya dakko karuwa kullum tana nan idan na gaji gidansu zanje na Kai kararsa ai bazai yuwu ba ana Zama na Amana kana kallo mutum Yana aikata ba daidai ba amma kayi Shuru idan baza ka iya fada Masa gaskiya ba to ka sanarwa Wanda Suka Isa da shi a tsawatar Masa shine ka fita hakkin mutum,Nabeel Alwala ya daura ya shiga mota shima ya bar gidan.

Jannat taxi ta shiga tare da dauko Wayarta ta Kira bugu daya aka daga tace Ina Zan ganka? Yace yanzu na bar Office amma kina Ina yanzu? Ina kusa da wuse market,yawwa jirani a nan kin kawo ne? ae ta furta yace ga driver Nan zai karba, Nawa Zaki bayar? tace dubu dari da hamsim,yace okay tsaya to Kawai na baki accnt dinsu sai ki biya a nan Kawai sai ki rike shedar biyan ta bank a hannunki na gode ta furta,minti Daya ya tura Mata ta shiga bank zata tura kudin sai ga Fauzan ya shigo da wasu kayan daban a jikinsa wannan Karon ba glass bare face mask a fuskarsa, ya tsaya a bayanta ma'ana yabi bayanta,ta juyo bata San da mutum a Bayan ta ba,ta bige shi,da sauri tace I'm sorry,Kamar an aiko Masa da mutuwa yaja tsaki tare da Mata kallon banza,Jannat tana kallonsa ta gane Fauzan ne.

A ranta tana cewa to me ya kawo shi Abuja, gaskiya suna Kama da Abbakati na,amma wancan Yana da mutunci sannan ban San ainihin ya fuskarsa take ba, wannan Kuwa na sanshi masifaffe ne,zoben hannunsa ta kalla sai taga ba iri daya bane dana Abbakati wannan da babanci,Kunyarsa taji sosai da ya tsinceta da wannan shigar ta karuwai,da tasan zata ganshi da baza ta shigo wajen ba,tusarta ta tuna wata kunya ta lullubeta da sauri ta karbi tailer ta Kara gaba tana uban sauri sabo da kunya har tayi nisa ta dawo ta tsaya jiransa taga wasu kudi ya saka masu yawan gaske.

Ya fito shima zai fita ta tare gabansa tace Dan darajar Allah karka cewa su Affa ka ganni a Nan garin,Ashe karuwa ce ma ya furta da raini,Ni dai Dan Allah karka fada musu ka ganni a Nan,Tsaki ya ja ya fice abinsa Yana juya Mata baya ya saki dariya ya Shiga wata Kalar motar daban ya bar layin,itama taxi ta Shiga ta koma gida.
Tana komawa gida lokacin ma anyi Sallar Isha,da sauri taje tayi wanka tare da daura Alwala ta gabatar da Sallah sannan ta zuba tagumi a gefen bed dinta bata kauna Sam Affa ya nemeta, kiranta yayi ta daga da sauri ganin Abbakati ne yace kinje gida lfy? Lfy Alhmdllh me ki kike Yi yanzu? a kwance nake on my bed that's Good baza a dade ba Zan tafi aikin Hajji Daddy ne yace muje a gidanmu duk sunce su sai dai Umrah sun gaji da aikin Hajji,Ni Kuma nace Zan je,Murmushi tayi tace wow ayi Mana Addua,Murmushi ya saki yace ko zaki je mu tafi? Haba wasa kake yi dai,no da gaske nake ba karya ba,hmm ni dai ban yarda da zancenka ba.

I'm serious Indai Zaki je ki shirya Zan biya Miki next week sai mu tafi a international kin San dai ba sex nake dake ba bare kice kudin haramun ne aikin Hajji bazai karbu ba,me yasa kake min abubuwa haka ne?ba komai iliminki yasa kike birgeni,karuwa irinki da ilimi haka, uhm tunaninka karuwa bata da ilimi? Akwai masu degree ma,okay Zaki je? gaskiya akwai kudin da nake so na hada zanyi wani abu da su da ace na gama hadawa sai na je amma Kawai kaje Zan Nemo kudin da business dinmu.
Nawa ne kudin name your price, wata daya da Yan kwanaki ya kamata a cikin wata daya na hada dubu dari uku, idan na huta like one week sai na koma harka na ci gaba da neman kudin,Me kike yi da kudi ne haka?ba ruwanka, Alright tura min accnt na Miki transfer,tace Wai Dan Allah da gaske kake Yi? Yeah of course ki tura min ki gani amma Ina biyanki kudin ki shirya mu tafi Saudiyya Kinga kema sai kiyi Addua dama gaki sarkin addini duk da cewa baida amfani a wajenki,Yana da amfani ni Kuwa nasan amfaninsa anyway thanks alot Zan tura ma accnt yace Ina jira.

Yana waya Mamansa ta fito tace hmm ko dai Suruka na samu
Showing 90001 words to 93000 words out of 133235 words