aski na shima Yana bina dari uku ,akwai wasu maza biyu ban San inda Zan same su ba amma idan na rasu a dauka cikin abinda Allah ya hore min ayi musu sadaka ta naira dari dari bazai wuce haka ba,Kimin Addua Allah ya min Rahma kinji..
Kafin ya rufe baki Hamida ta shide barkosa jikinta na rawa tana lallashinsa tana baza ka mutu ba Inshaallah baza ka mutu ka barni ba, Nabeel ya sake lumewa a jikin Hamida ya maida Kansa saman kirjinta yayi wani lamo Yana sake shigewa jikinta,gashinsa ta shafa da yake birgeta tace abinci Zan maka ai da sauri yace ban warke ba ya sake narkewa,yace Ammar ma Yana bina dubu uku nasan zai yafe min amma a bashi dai,,Hamida a ranta tace wannan shine final next week Ahmad zai kawo kudin aure dole ma ka hakura da ni,Nabeel a ransa murna yake Hamida ashe tana dan sonsa Allah yasa ta aure shi haka yake fata, ya wani makalkaleta
KHADIJA DEEY
GIMBIYW DIYAR KATIBI
HAUWA J
MAMAN AHMAD
OUM NU'AIMA
M DEWU
MRS NAZIR
XARA
UMMY MANGA
HABEEBAH HIBBAT
MMN SADEEQ
MUMMY NEEMRAH
Tunawa tayi da abinda ya mata a farko tuni ta fisge jikinta ta dirgo kasa tace bari na ma girki ka lallaba ka tashi kayi wanka,Ido ya zura mata kawai amma hakan ma yaji sauki sosai ya samu nutsuwa,da farko yace bazai iya tashi ba sai gashi ya mike ya shige toilet wanka yayi ya sake yin brush ya fito sanye da jallabiya blue mayen turare duk cuta yake amma komai nasa kamshi ko me ya taba sai yayi kamshinsa me sa nutsuwa.
Kitchen ya bi Hamida ya tsaya tare da zura mata Ido kamar tsohon maye,juyowa tayi ta ganshi a tsaye a kofar kitchen ya harde hannaye a gaban kirjinsa bata ce komai ba kunya ma yake bata ta dan dafa Masa dankali da miyar kwai kamar ba shine ranga ranga ba,ba ruwanta tana gama Masa girkin ta ajiye a dining sannan ta hau gyara Masa gidan sai binta yake da kallo duk inda ta matsa idonsa Yana kanta,ko kallonsa Hamida bata Yi aikinta take Yi har bedroom dinsa sai data gyara ko Ina fes sannan ta gyara jikinta ta yafa mayafinta sosai ta fito.
A Palo ta iske shi kwance a saman kujera duk ya Zama abin tausayi,nesa da shi ta durkusa a nutse tace abincin fa? Shi Kam mamaki take bashi kamar aljana har ta canja Masa gaba daya lokaci guda,idonsa ya lumshe tare da cije pink lips dinsa na kasa, hannunsa daya ya daura saman goshinsa ya dafe sabo da yanda Kansa ke Sara Masa,satar kallonsa takeyi Jin bai magana ba,ta mike jikinta a sanyaye ta zubo Masa abincin a plate ta ajiye a gabansa,komawa tayi kitchen ta dakko Masa fresh milk da ruwa ta tsiyaya Masa milk din a glass cup,tace abincin fa kaci dan Allah,Hannu ya daga mata da kyar yace dakko min magunguna sauri kaina,da sauri ta mike ta haura sama sai gata ta dawo da magungunan ta bude Masa ledar ya balla Wanda zai iya Sha ya Sha,ta tsura Masa Ido a tsorace.
Wayarta ta zaro ta mike ta Shige kitchen,da kallo ya bita ji yake kamar zuciyarsa ta fashe,tunani yake ta wacce hanyar zai shawo Kan Hamida yasan ma Doctor Ahmad ne ya Kirata kishinsa Ahmad ma Yana da kudi Kuma gashi matashi duk da Nabeel yasan ya fishi komai amma yasan shima bashi da makusa.
Hamida Kuwa number Ammar ta Kira wacce ta karba yace idan da matsala ta neme shi,Yana dagawa tace Hamida ce,yace ya ake ciki? kazo ka kwana da shi da dare gaskiya baiji sauki ba ya kamata ma a kaishi asibiti idan baza ka kaishi ba ni sai na kaishi da kaina,maralafiya haka an barshi a gida ta furta Kamar zata Yi kuka,Ammar yana sani yace aiki ya min yawa kuje asibitin zanzo anjima amma karki Kira su Mimi ya Mata kwatancen asibitin da zata kaishi yace amma karki biya kwandala za a biya,Hamida tace to ta kashe wayar, fitowa tayi Yana Palo tace na tafi Allah Kara sauki,Yana kiranta ko juyowa bata Yi ba ta wuce abinta tana Fitowa taga Doctor Ahmad Yana kallonta a tsaye jikin mota a ransa yace taje ya gama eban banza wannan Yarinyar sai na kure mata karshen malejin jarabarta ashe tana lallabawa,Hamida ta kalle shi ya kalleta.
Ya kalleta shekeke yace me ya kaiki gidan Namiji bayan matarsa bata Nan? ran Hamida ya baci tace ka daina bin kwakwafi na kana zargina Kai din wani na kirki ne ko Kai baka wa Allah laifi zaka fada min magana,tana gama fadan haka tayi maza ta karasa mainroad idonta cike da hawaye tana tafiya tana magana ita kadai tace na cuci kaina dana tonawa kaina asiri yanzu wa zai yarda Dani?a zuciyarta tace Allah shi Yana gani tace hakane Allah shi yasan namijin hankaka..
Me taxi ta Nemo tunda Bata iya tuka mota ba sannan Kuma taga Nabeel baison a San baida lafiya,a gate me taxi ya tsaya ta shiga abin Mamaki Ahmad Yana cikin mota yayi parking daga baya yanda Hamida baza ta ganshi ba.
Hamida tana shiga ta iske Nabeel idonsa yayi jajir Kamar Wanda yayi kuka,Hankalin Hamida idan yayi dubu to ya tashi ta kalle shi zata Yi kuka Fuska a kwabe ta riko hannunsa tace tashi mu tafi asibiti tunda baka so kowa ya sani,Kai ya girgiza mata shi bazai je ba,Hannunsa ta Kama ta dinga jijjiga shi tana rokonsa ka tashi muje dan Allah,ganin yaki tashi tasa karfinta wai zata daga shi kamar me Jan akuya,ganin baida niyya gashi ta kasa dagashi tace haba Leleluwa,Dan Leleluwan Mimi... Lelen gayu... Lelen kamshi...ko ba Lelen kamshi bane? Kallonta yayi ta bashi dariya ya girgiza Kai Wai ba Lelen kamshi bane shi,Tace to Lelen mene? Ko Lelen Kashi ne? Fuska ya daure tace ahhh shagwalliya to Lelen mene? da shagwaba kamar yaro yace naki, da sauri tace Lelen Pipi Hamida,kallonta yayi Jin sabon suna wai Pipi,tace Malam Shehu ne yace sunan gayu ne Nick name Pipi,Murmushi yayi tace taso to Hannu ya Mika Mata ta tallafa Masa ya mike hannunsa ta riko ta rufe ko Ina na gidan Suka fito,Ahmad Yana kallo takaici ya kamashi yace sai na dau mataki duk ya gama kwashe Mata albarkatu Ni Kuma sai dai na auri kankaren kanzo Yaja kwafa ya fisgi motarsa ya bar wajen.
Hamida da sauri ta bude Masa mota ya Shiga baya itama ta shiga ta zauna gefensa,ta yiwa me taxi kwatacen asibitin suna zuwa Ammar yazo shima shi ya tsaya aka yiwa Nabeel duk abinda ya kamata sannan akace ba sai an bashi gado ba.
A gidan Mimi Ammar ya sauke Hamida yaja shi da Nabeel Suka tafi tana shiga ciki ta iske Mimi da Affa suna dining ta gaida su,Affa yace Ina Kika je ne? tace wani shago naje Zan Nemo wani littafi da Malam yace na siyo ban samo ba amma na bawa Uncle Inuwa ya siyo min,Okay that's good cewar Affa, Mimi Murmushi Kawai tayi tace ai Hamida ta fara hankali Naga sai gogewa take kullum gashi ta Kara haske sosai tayi kyau da kiba,Hamida harda rufe Fuska taji kunya ta juya ta Shige bedroom dinta.
Alwala tayi lokacin magriba tayi ta gabatar da Sallah a nutse Shehu duk Yana koya Mata yanzu ta iya abubuwa dai dai gwargwado.
Bayan kwana Uku Nabeel yaji sauki sosai har ma yazo gaida Mimi amma bai samu ganin Hamida ba ta kulle ma kofarta da key suna ta waya da Doctor Ahmad akan maganar turo kudin aure sabo da Ahmad ya danne duk abinda ya gani sai Hamida ta shiga hannunsa sannan zata gane shayi ruwa ne,Lele har ya tafi bai ga Hamida ba yasan shine bata son gani haka ya shiga motarsa ya koma gida.
Da dare bayan ya dawo daga masallaci Basma ce a harabar masallacin dakin ka'aba ta gaji yau satinta kusan uku kenan a Makkah idan tace zata dawo Lele yace ta Kara kwanaki ta Masa addua,Wayar Nabeel ta Kira Suka gaisa tace Honey gobe Zan dawo fa,Nabeel Yana kwance ya mike zaune yace no akwai adduoin da nake so ki min a dakin ka'abah dawafi bakwai sau bakwai kullum har kwana bakwai kice abinda Nabeel mijina ke so a ransa Allah ka bashi Allah ka cikawa Nabeel mijina burinsa haka Zaki dinga fada a dawafi kinji my wife.
Basma tace wallahi bazan zauna ba na gaji haka kawai ka turoni Makkah Umrah ba watan Ramadan ba ba komai ba,Addua kana ta sani Ina maka kala kala kullum kace abinda kake so a ranka Allah ya baka Wai me kake so ne haka,Nabeel a ransa yace Hamida a fili yace calm down Ni da akwai Hali ma dan Allah ki zauna ki min aikin hajji,Wallahi bazan zauna ba kwana Nan fa aka Yi karamar Sallah ni ba takari ba ba komai ba Haka Kawai daga Nan Kawai na zauna nayi takarci mana to wallahi gobe i yanzu Ina gida kazo airport ka daukeni 5pm na gaji,Nabeel yace ke kullum idan zakiyi magana bakya taba cewa Inshaallah sai dai Kawai ki fada direct,Yo me zai hanani dawowa gobe bazan zauna ba wallahi,Wayarsa ya datse sabo da zai iya fusata.
Nabeel ya fara murmurewa tunaninsa Hamida zata so shi tunda yaga ta damu Sanda baida lafiya,5pm ya manta ma Basma zata dawo sai Wayarta yaji tace Ina airport kazo ne? Yace au yau dama fa Zaki dawo na tuna,Basma tace bazan jiraka ba ni gani Nan na shigo airport car...kafin ta karasa ya datse Kiran sabo da ta fiye fadar magana yanda taga Dama sabo da ta taso cikin kudi,15mnt sai ga Basma ta dawo Yana kallon ball ta shigo kallonta Kawai yayi ya dauke Kai sabo da yaga tana ganin damarsa.
Itama ganin haka ko kulashi bata Yi ba ta haura sama da kayanta.
Key din mota ya dauka ya fice zuwa gidan su Ammar estate din su Ammar ba kowa haka yayi parking a bakin gate ya fito yasha kyau Yana taku dai dai kawai Yan daba ya gani sun zagayeshi da makamai,abin ya bashi mamaki dole mutum ya furgita,Nan take Suka ce koma cikin mota ba musu ya koma ba tare da ya nuna ya razana ba,mutum uku ne suka Shiga motar biyu a baya Daya a gaba sauran Yan daban ma suka shiga motarsu daya suka tafi da gudun tsiya,Daya daga ciki yace tuka muje,Nabeel ya fara driving suna zuwa inda ba gidaje ba ababen Hawa suka ce wait Nan take ya tsaya da mota yayi parking Yana ta karanta adduoi a ransa abinda suke nufinsa da shi Kar ya same shi,yana parking mazan biyu suka shake Nabeel ta baya ta yanda ba zai iya motsi ba,Wanda yake gaban motar Kawai Hajiya babbar Nabeel ya damka ya kafta Mata Sara da wuka Nan take jini ya balle ta gaban Nabeel,ya saki wata azababbiyar kara,su Kuwa da gudu Suka fice daga motar suka shiga tasu Suka bar layin a tsiyace.
Nabeel kukan ma ya gagareshi sabo da tsananin bala'in da yake ciki, Affa Yana can tare da Papan Hamida sun karbi kudin auren Hamida,Ahmad ya Kai kudin aure Saura a sa rana ya rage,har ya shiga social media shafukansa ko Ina ya rubuta got Engaged ana ta Masa fatan Alkhairi,Hamida haka kawai ta fara nadama da tace a kawo kudi amma ya ta iya.
Affa Yana zaune ya raka Papa ya hau mota kenan zai wa motarsa key yaga Kiran Nabeel,dagawa yayi kukan Nabeel yaji Kawai da Nishi Kamar ana zare Masa rai, Affa yace Lele lafiya Kai Lele,da kyar Nabeel yace Affa kazo Zan mutu,Affa mutuwa zanyi wallahi wasu Yan daba ne Suka yanke min Naja'atuta,Affa yace wacce Naja'atun? ta gidan su Muhseen? Yana Nishi jikinsa na rawa yace Affa..Affa...Ya Allah...Affa... Naja'atu fa Affa Naja ta,Affa duk ya rude yace kana Ina yanzu? Da kyar ya Masa kwatance nan Affa ya Kira Ammar da Mimi duk kafin kace me sunje wajen,Affa motar ya leka yaga gaban Nabeel jini yayi faca faca da farar rigarsa,Ido Affa ya rufe ya juya baya sai hawaye,Ammar Kuwa kuka wiwi take,Mimi zubewa tayi a kasa Kawai,Affa Yan Uwansa ya Kira Alhaji Ubaid da Alhaji Abbas,kafin kace me sojoji sun cika wajen su Alhaji Ubaid sun iso ba bata lokaci suka tafi katafaren hospital kafin su Isa asibitin Nabeel tuni ya sume tuni,Suna shiga hospital din taimakon gaggawa aka bashi likitoci sun dade suna aikinsu kafin babban likitan ya fito,Affa suka Yi Kansa yace Alhmdllh rabi Suka yanka Allah ya tsare basu raba jijijiyar jiki ba,yanzu zuwa gobe ku shirya komai Zan hada ku da likita a paris a kaishi can sun kware a wannan fannin idan ba Haka ba za a iya samun matsala ko ya warke yazo ya kasa haihuwa ko ya kasa biyawa matarsa bukata kuyi sauri kuje can amma gaskiya wallahi ko sun Masa Aiki sai ya dade Yana jinya zai kwashe watanni ko shekara ma dick dinsa bai dawo normal ba amma Inshaallah zai warke abin da sauki.
Sai lokacin su Affa Suka danji dama dama,Sanata Alhaji Abbas ya Kira yaronsa yace a Fara musu Shirin tafiya paris,Hamida Bata San me ake ba tana kwance taga Affa ya shigo da sauri cikin tashin hankali ya fito da wasu takardu da international passport hankalinsa a tashe Hamida hijab dinta ta gyara ta fito har kasa ta durkusa tace Affa lafiya Kuwa?
Affa yace Ina lafiya Hamida Nabeel wasu Yan daba sun yanke Masa Wai Naja'atunsa Affa shima bai San yanda zai fadawa Hamida ba kunyar fadar sunan abin yake a gaban yarinya,da Mamaki sai yaga Hamida ta gane Yana Fada ta dafe kirji tace Naja'atu? Affa yace ita,Hamida sai ta kwalla uban Kara sai kace wacce junnu Suka shigeta ta dinga wayyo Allah na Shiga Uku na lalace ta Fadi a kasa tayi birgima tayi burburwa Affa ba ta ita yake ba tuni ya bazama ya koma asibiti,Hamida ihu take da kururuwa kamar ance mutuwa yayi ta fito da gudu ta nufi wajen su Sale su dama sunji labari duk sunyi tsumu tsumu,Jama'a ku ceceni Ni yau Ina Zan sa kaina....ta wuce su Sale ta fice kofar gida,wani Almajiri yace Hajiya a taimaka min da sadakar yaji da Mai zanci kanzo mm,Hamida tana kuka ta cakumi Almajiri ta kifa Masa mari ya juya da sauri zai cika rigarsa da Iska ta tallafe Masa keya sai da ya kusa faduwa,ko me ta tuna oho gida ta shiga da gudu duk Yan aiki sunyi cirko cirko ta dakko waya ta Kira Ammar tana shesheka ta tambaya Kuna Ina? Ammar yace ba sai kinzo ba da Sauki,Ni ka fada min ta sake tambaya cikin kuka me ratsa zuciya,Kawai asibitin ya fada mata,ta fice ko wacce mota tarewa takeyi ba sai taxi ko napep ba,Wani me napep ya tsaya ta fada ciki Yana jinta tana ta zunduma kuka, kafin ta fita ma ta bashi kudinsa Yana kaita ta Shiga asibitin da gudu,Ammar ne ya hangota hijab dinta duk ya jike da hawaye,tana ganin Ammar ta sake rasgewa da kuka,yace kinyi sa'a doctors sunce za a iya Shiga a ganshi su Mimi suna ciki amma Indai kuka zakiyi baza su bari ki Shiga ba,tana shesheka hawaye Yana bulbula sabo dal tace na daina harda rufe bakinta da tafin hannunta.
Ciki ta shiga a hankali,taga Mimi a gefe tayi tagumi idonta yayi jajir,Alhaji Abbas da Ubaid suna Nan a zaune,su basu San Hamida a Fuska ba har kasa ta tsuguna ta gaida su hawaye Yana bin kumatunta,Affa ya kalli yayansa Ubaid yace itace Hamidan fa Yaya,yace Allah sarki Sannu,Alhaji Abbas yayi dan Murmushi yace Kinga mutumin naki Yana numfashi,Hamida tana Jin kunyarsu sabo da sun Mata kwarjini,Sabon hawaye na bin kumatunta ta dan leka kirjin Nabeel da kyar muryarta ke fita sabo da kuka tace Mimi Yana numfashi Kuwa? Mimi tace yanayi Hamida zai tashi Inshaallah,Hamida so take ta taba kirjinsa taji amma tana kunyar mutanen wajen,likita ne ya shigo yace ku bamu waje za muyi Masa wani Aiki,dukka suka mike suka fita banda Hamida taki tashi tana ta hawaye ba ji ba gani.
Doctor yace Madam zamuyi Masa aiki,Hamida tace bis..bis.. Bismillah kuyi abinku... ba abinda...zaku boye...boye min abinda bakwa so na gani na sanshi,likita yace matarsa ce ke kenan Hamida an Fara girma tace ae...yace to koma waje bama aiki a gaban kowa Hamida ta kwabe fuska tana hawaye ta fara doka kafafu a kasa,Likita yace to mijin naki baya ganin shagwabar taki ai,Mimi ce ta shigo ta jawo hannu Hamida suna tafiya amma fuskar Hamida tana baya tana kallon Nabeel.
Likitoci tunda Suka Shiga sai dare Suka fito,Hamida, Affa,Mimi da Ammar duk a Nan Suka kwana wajen Nabeel kowannen su bai iya cin komai ba.
Basma tun ranar aka sanar mata amma sai washe gari da Rana 2pm tazo itama tayi Dan kukanta,Hamida Sallah Kawai take iyayi ba abinda take iya ci sai malt ko milk shikenan,har fada Mimi take Mata taje gida tayi wanka ta dawo taki tafiya sai da Affa ya bata rai sannan ta Mike ta shiga Napep ta tafi gida,ko nisa Mai Napep baiyi ba ta bugowa Mimi waya Mimi ya me jikin? Yana da Sauki? Mimi tace ae ta kashe Wayar.
Kafin me napep ya karasa gida Hamida ta sake Kiran Affa Yana dagawa tace Affa ya farka? Ya me jikin?har Murmushi tasa Affa yace da Sauki,tana zuwa gida zata Shiga wanka ta sake Kiran Ammar shima ya daga tace Yaya Ammar kana cikin dakin? Ya yake? Yayi ko dan motsi
Showing 33001 words to 36000 words out of 133235 words

Sharhi pls
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
8
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne Yan albarka

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12 Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45