Yace shi yasa lokacin da aka tabbatar Ina da cikin shege basu damu ba ta tabbata zina tana bin dangi zai wahala abinda kayi ba ayi maka ba,wannan izina ce a garesu, sai dai Allah Yana fitar da matacce daga rayayye haka rayayye daga matacce,Wannan haka yake Allah ya tsaremu Affa yace shima Nabeel ba banza ba a bar dai kaza cikin gashinta Affa yayi wayo dan Kar aji yayi shima.
Yace magana ta karshe Hamida Hakuri Zan sake baki amma kafin Nan Kira min Jannat
Hamida ta fita sai gasu sun dawo da Jannat da Fauzan,Affa yace yawwa Fauzan zauna ka zama sheda bari ayi a gabanki Jannat ya nuna Nabeel yace kiyi hakuri na zaba Miki miji a matsayina na uba a wajenki ko shakka babu nasan Zaki min biyayya wannan itace abokiyar zamanki, Nabeel na yarda da nagartarsa zai rike ki Amana ku zauna lafiya na Kai kudin aure inda na daukoki sun Kuma nada ni waliyinki,ga Nabeel Nan Inshaallah Nan da sati biyu zan daura muku aure.
Kallon Nabeel yayi yaga Nabeel ya fara Hawaye,yace amma anyi lusarin da mijin tace anan, Nabeel yace ai kishiya kace zaka min,Mimi ta fashe da dariya tace ikon Allah Nabeel Kaine za a yiwa kishiyar ma? Ba kunya yace ae ai Ni pipi ne pipi ma lelece.
Affa yace Yarinyar Nan Jannat da kake ganinta Marainiya ce a hannun kishiyar uwa ta taso aka turata karuwanci Abuja an gama gogar da ita a gidan karuwai tayi wata Uku ana koya Mata kwalliya da yanda zata dinga amfani da maza Yar asalin Katsina ce bata da kowa tasha wahalar rayuwa a yanda aka bamu tarihinta a gidan Marayu ranar farko data fito gefen titi layin ashawo a nan Allah yasa ta hadu da wani ma'aikaci a gidan marayu Nan ya ganta yarinya karama ya tambayeta tarihinta ta fada Masa to bashi da aure sai yace bari ya kaita can gidan marayu ta zauna kafin ya samo Mata Iyayen da zata zauna a hannunsu har su aurar da ita,tun daga Labarin Nabeel Bai yarda ba amma gata da iliminta da komai Kawai dai Allah sarki Suka ce.
Affa yace abin da ban tausayi Allah ya baku zaman lafiya kuje aci gaba da shirye shirye.
Baki Mimi ta tabe ta tashi ta fice ita bata goyon baya.
Fauzan yace a ransa Nabeel ka hadu da karuwa za a kasheka da tusa cikin dare ni Kam Nan da kwana Uku Zan koma Abuja ba ruwana Nima Kar a dakko wata a lika min.
Jannat Kuwa a dakinta ta kwanta tace baza ta sabu ba ni da nake Neman inda Zan samu kudi dama Ni burina a fitar da ni daga gidan Marayu dama,wata Daya Kamar Ina prison gashi Ina so can nasan me ake ciki dole na gudu na bar gidan nan tunda Naga sunfi karkata a ilimi ba kudi ba to bada ni ba Wanda na samu Alhmdllh secondary private me kyau dana Yi ta isheni yau cikin dare Zan gudu in koma Neman kudi na Kawai duk abinda na samu naje na Kai can.
Hamida ta koma gida tana ta rusa uban kuka tun Nabeel Yana lallashi har ya gaji a saman Sallaya ta kwana tana Nafeela Allah ya rage Mata kishi ya Basu zaman lafiya ya bata Hakuri,Kuma Allah Kar ya bari Lele ya juya Mata baya.
Cikin dare Mimi itama masifa take ta yiwa Affa tace wlh baka da adalci Sam bakayi ba Al'amin baka Yi ba,Affa ya juya baya sai bacci ko a jikinsa.
Cikin dare Jannat ta tattara nata ya nata ta sadada ta bi ta wata karamar kofa ta bayan garden dake sadaka da wajen gidan ta bude a hankali ta sadada ta bar gidan tana Isa titi da kyar ta samu Napep sai ta Sha karfe dayan dare ranar sai a tasha ta kwana motar Asuba tabi sai birnin tarayya Abuja.
Fauzan shirye shiryen tafiya yake Kar Affa ya samo wata nan gaba ya lika Masa shima duk basu san Jannat ta fece ba tuni.
Mrs Aboubacar
Maryam Umar
M Bash
Suleiman Murja
Ummu Annur
Nabilancy
Mrs Muhammad jmsy
Mmn Sudeis
Rouqayya Bello
Murjanatou
Mrs Aminullah
Maman Dr
Godiya ta musamman
Ummu Shafa'at
Mummyn Sultan
Maryam T Baliya
Cool lfe Hauwancy
S.y.Sagagi
Umma Halliru Jibril
Maman Raiz
Khadija Dandume
Hauwaumuhammadhamza
Asmausaad
Ummu Ilham
Washe gari saturday ba aiki da safe su Mimi har Suka gama breakfast basu ji motsin Jannat ba Wanda a ka'ida ana breakfast take fitowa gaida kowa amma Shuru,har 11am Affa yace Wai Ina Jannat ne je ki dubata,tashi Mimi tayi ta Shiga dakinta ba kowa wayam ba ko handkerchief nata babu ko Yar letter, tace to ta gudu ba ita ba kayanta ta kwashe komai,salati Affa ya saki tare da dubawa dakin da Kansa komai nata babu yace tab na gama yawo wlh idan gidan marayu Suka Zo duba yarsu naga ta kaina wlh akan guduwar da tayi Gomnati sai ta daureni Kuma duk duniya ba Wanda ya Isa ya karbo ni,Mimi tace Innalillahi wa inna ilayhirrajun kaga abinda ake fada maka gashi nan garin Iyayinka da kwashe kwashe ka jangwalo Mana bala'i da hannunka,Affa yace Allahu Akbar Allah ya sani niyyar taimako nayi fisabilillah Allah zai kubutar dani Allah ya bayyanata in maidata gidan marayu inda na daukota, Mimi ta tambaya ko an ganta ka fasa aurawa Nabeel din? yace Ina fa Zan aura Masa ita ai na daina har a bada ba ruwana,Mimi tace maganinka kenan ai Wai Kai na Allah,to da na shedan kike so na Zama cewar Affa.
Fauzan ne ya fito yaji ana cece kuce Jannat ta gudu ya dinga yiwa Affa Dariya yace yarinyar dama ba Yar arziki bace daga gani anyway Ni dama gobe Zan tafi Affa yace kafi ruwa gudu dariya sukayi gaba daya,sai wurin magriba Mimi ta Kira Hamida tare da fada Mata halin da ake ciki,ko ta dawo Affa yace ya fasa aurawa Nabeel,lokacin Hamida tana kitchen Lele Yana Palo Aslam Yana hannunsa Hamida ta fito da gudu sai data bawa Lele tsoro ta fara tika rawa ba kida abinda Lele bai taba gani tayi ba sai yau tana haki tace Jannat ta gudu jiya cikin dare Affa yace ko ta dawo baza a aura maka ita ba ai sai ta fara waka
ahayye nanaye Yan matan duniya Duwaiwai Abu na sama na kasa, sai ki haka ki haka Duwaiwai tana murgudawa Lele gaba daya ta zare Lele yana ta dariya yace Kinga fa Aslam Yana gani,me ya sani Kai koma ya sani ya sani yau murna ce ta tashi taci gaba,Lele yace na gani akwai Duwai zauna Yana dariya ya dauki remote ya Kai Mata channel na wakar Nija Lele ya mike ya wani zaro kudi Yana ta Mata liki Yan dubu dubu Hamida ta nanawa Nabeel Mazaunai a Naja'atu tana ta haukar murgude murgude Yana Mata liki, sai da yaji ya fara feeling Kamar yayi sex sannan yace to girkinmu zai kone
Sai yanzu ta tuna ta duka tare da kwashe kayan kudin Nan tas ta soke a jikinta yace bani kudina daga Wasa sai ki kwashe
Allah bazan bayar ba ai lika min kayi tace tare da Masa gwalo ta wucewa kitchen tana wata tafiya tana nishadi.
Lele yace yau akwai Hidima ta kirki ba bacci,Hamida tana daga kitchen tace tunin ma wani ma ya ji.
Waya ya dauka tare da Kiran Affa yace bayan sun gaisa Affa ashe Kuma Allah baiyi za a min kishiya ba,Lele uwaka Affa ya furta tare da kashe wayarsa.
Jannat Kuwa da wuri ta Isa Abuja Nyaya unguwar ta masu karamin karfi ce da Yan Tasha Yan bariki duk Nan suke tarewa wasu Wanda basu da wani kudi sosai,wani gida aka sauketa dan madaidaici me kyau da shi ta Shiga,tana shiga wasu Yan Mata ne girda girda su shida ne duk kusan yare ne amma suna Jin hausa sai wata bahaushiya guda daya katuwa itama duk sun Sha kwayoyin hips da kiba sunyi wani fresh da gani kasan Yan bariki ne suna kashewa jikinsu kudi,da mamaki suke Kallon Jannat suka ce Jannat Ina Kika shiga mun Sha kuka munyi zaton ma saceki akayi ranar farko Zaki Fara business bamu sake ganinki ba daga fita Kuma kalleki da wasu Kaya lalatattu Ina Kika samo su?
Jannat tace hmm ta zauna ta basu labarin komai tace wani dan iskan ma'aikacin gidan marayu ne a Kaduna ya daukeni Wai bazan Yi karuwanci ba,tana basu labarin su Affa Zee musulma ce itama tace me yasa Kika dawo ke da baki taba sex ba ranar farko Allah ya tsareki aka kaiki gidan mutunci masu arziki wlh da kinyi Hakuri kudin da kike Nema Zaki samu Kuma da kin fada musu matsalarki da tuni sun magance Miki ita,Jannat tace Boko suka sa a gaba Zee ki barni kawai ba a taimakeni da komai ba sai aure,mutumin Yana zamansa da matarsa lafiya dan cin Fuska na aure Mata miji duk da ba haramun bane amma wlh mutuncin matarsa da yanda suke soyayya yasa na kasa zama.
Kawai yanzu Ina kayana na gayu da kuka shirya min na dawo kudina Zan Nema da Kaina a hankali sai na dinga tura kudin,Kun San yanzu rayuwa ce ba taimako a ciki kafin ka samu me taimakonka sai an tona,sai irin su Affa shi Kuma abinda zaiyi ne Sam Naga bai kamata ba,wallahi da wani ne daban ko marar Mata sai na aureshi tunda har ga Allah bana son bata rayuwa ta bana son nayi sex da wani face mijina,ki duba shekaru na Jannat hawaye ya zubo Mata tace ba yanda zanyi wallahi da Affa bai Sako da zancen auren Nabeel ba da sai na fada Masa matsalata nasan za a min maganinta amma sai ya kawo zancen aure a ciki Kuma mijin Hamida suna soyayya matar Nan bata taba min ko kallon banza ba Kuma tasan an bawa mijinta ni zai aura,Kawai Zan fara neman kudin da jikina is better.
Yanzu abinda nake so kudin hayata Nawa ne? dubu Hamsim kudin abinci da zamuyi contribution mu zuba dubu talatin Zaki kawo naki, sabo da Kinga 3rooms ne mu Uku Uku ne a daki daya,naki room din kince ke kadai kike so a baki 1room to a Haka ma ganin baki da kudi wallahi Muka rage Miki mun biya Miki Rabin kudinki na shekara yanzu wannan Kawai Zaki kawo.
Jannat tayi godiya ta irgo kudi cas ta basu,peace ta kunna Sigari tana Sha tace a Ina Kika samo kudin Nan? Jannat tace Affa ne ya bani na siyo kayan sawa,karba sukayi suka ce sauran ki adana tsansport tace ae ai dama,kayanki da komai Yana room dinki,tashi tayi ta Shiga daga ciki,har me aiki ce da su ita ke girka musu abinda suke so ita ke musu duk wani aikin gida har wanki da komai sabo da su sun Dade a Harkar suna samun kudi sosai,ana musu hanyar Alhazawa da masu kudi arna etc,Watarana ma basa fita titi Good evening sai ta kacame.
Kwana biyu tsakani Jannat tayi wani kyau ansha saloon gata da gashi Kamar me,Yar Fulani Fara me kyau da ita ga kyan diri wata Yar chamaimai da ita,ta gama damewa cikin wani dogon wando da Riga,wandon me Fadi ne daga kasa sama ya matse da Yar rigarsa me siririn Hannu peach gashinta yaci gyara ta daura silk dankwali ta dan daure shi ta wuyanta surar Nan ta fito Kamar me ta zuba uban kyau kamar a saceta,su kansu data fito sai da suka koka dama sun santa tunda su Suka gogar da ita duk wani fitsara a bakinsu take ji.
Mutum hudu suna da wajen zuwa akwai Wanda zasu taya kwana mutum uku har Jannat good Evening zasu fita titi,me taxi dinsu ne ya dauke su tare da kaisu can kusa da maitama inda suke tsaiwa duk da Watarana ana zuwa kame suna da hanyoyi inda suke guduwa su haure katanga.
A gefen titin Mata ne gasu Nan kala kala da yawan gaske ana ta tsayawa ana dauka,Fauzan ne ke driving yazo wani Eatery kusa da wajen matan yayi parking Yana dago Kai yaga kamar Jannat, mamaki ya kamashi kamar ita kamar ba ita ba sai da ya dade a mota Yana kallonta kafin ya tabbatar da itace hakan ma Sai data Yi Dariya da Kuma digon bakin dake Kan hancinta da haka ya gano itace
Gata da addini amma ta fada wannan harka yace dole ta gudu amma bari Yarinyar nan sai na bibiyeta dole sai nasan rayuwarta mene a ciki,Mata Kamar zasu cinye Fauzan sai zuwa jikin motarsa sukeyi suna juya Masa jiki komai a waje duk da haka Jannat itace kadai me shigar Kamala,Kuma ta tsaya can gefe sai tsoro take ji taki zuwa,duk motar data tsaya a gabanta sai ta gudu daga wajen ta koma baya Kar ma a zabe ta gashi Kuma kowa wajenta yake zuwa sai tace akwai Wanda take jira.
Wani hamshakin me kudi ne ya tsaya matan sukayi wajensa ya nuna Jannat tazo ita yake bukata sai tayi tsalle ta gudu ta koma baya kamar zata Yi kuka tace ita akwai Wanda take jira zai dauketa shi zata taya kwana,shi kuwa yace to Zee ta shigo su tafi ta Shige mota da sauri,itama dayar ta samu nata sai Jannat tana ta wasi wasi a ranta tace Kai koma waye yazo tafiya zanyi na bishi I have to survive.
Fauzan face mask ya saka a fuskarsa da farin glass ya fito ya Shiga yayi take away ya dawo Yana Shiga mota ya sa pcap ya kusa rufe fuskarsa ga glass ga face mask.
A Gaban Jannat yayi parking yace ta shigo lokacin ta gama deciding zata bi koma waye ai Kuwa ta Shiga gaban mota Yan matan suka dauki sowa irin tayi dace ta samu Handsome.
Tunda ta Shiga mota taga bai kulata ba itama Bata kulashi ba,wani katafaren gida ya kaita sai kalle kalle takeyi a ranta tana cewa karfa ya sace ni irin wannan gida haka ko dan mafia ne ban sani ba,Maimakon ya kaini Hotel sai gidansa.
Yana gaba tana binsa ya canja murya tare da furta ga daki nan ga toilet ciki ki Zama ready kafin na zo ya fita tare da ajiye Mata ledar abinci daya ya dauki nasa daya ya fita zuwa Palo,Jannat ta zauna a gefen bed tsoro ya kamata haka ta dan ci abincin ba laifi ta mike ta tsaya tana magana ita kadai anya daya fita Kuwa ba kartan maza zai kawo su yankani ba Kuwa na Shiga Uku Mummy ta.
Shuru tayi Jin ya shigo sanye cikin wasu kayan bacci masu kyau,har yau da face mask dinsa da glass Yana kamshi Yace baki da hankali ne dalla sauri bacci nake so zanyi sai kace ba biyanki zanyi ba,kiyi wanka nace to ta furta Kamar zatayi kuka ta shiga toilet da Jakarta gaba daya,a ciki tayi wanka sosai a tsorace ta shafa lotion dinta ta sa turaruka masu shegen kamshi ta saka rigar baccinta ta dan wuce gwiwa kadan me gajeren hannu ta fito tana rabewa tana bin bango, mamaki Fauzan yake Kamar ba ita ba a waye take sai dai tsoro ko munafunci ne shima ta Saba dama,da bata Saba ba taje Kan titi Neman maza.
Saman bed din ta haura ta kwanta tare da lullube jikinta cikin bargo ta dan kalleshi Yana gefen bed din a zaune tace baka son Yi ne? kazo kayi karka bata min lokaci gari ya waye kace baza ka biyani kudina ba,Fauzan yace karki damu Zan biyaki kudinki Amma gaskiyar magana na fasa bana sex da karuwa sai matar aurena ta sunna idan na aura,Jannat ta Kura Masa Ido a ranta tace da gani ya hadu ko a jikinsa kaga surarsa kasan ya gama hadewa Yana yanayi da Nabeel din Hamida a fili tace tace amma dai zaka biyani kudina ko? Yace kwarai kuwa,to ta furta tace to ka kwanta mana a gefe can ko ba a nan zaka kwana ba?
Wani Abu ya tuna Kuma yace bari na tabbatar sai ya haura saman bed din yace can gefen kike so ni na kwanta a can tace fine duk yanda kace,tsallakawa yayi tare da kwanciya shima,jikinta Kawai ya hau bari tana makyarkyata ita kadai ta sake Matsawa Kamar zata fada,yace a haka kike sana'ar taki tsoro kike ko munafunci yau ce ranar ki ta farko karuwa dake Zaki raina min hankali kudi fa kike so dalla matso Nan ki kwanta a kirjina,Jannat gabanta ya fadi ta matsa a hankali ta juya baya ta dora keyarta a gefen cikinsa, yace haka nace Zan fasa biyanki kuka take son Yi tace wallahi idan na juyo nono na zai taba ka ni Kuma bana so,Amma Kika fito da sura Kika tsaya a gefen kwalta kin San Kuwa irin wannan karuwancin shine mafi kaskantar karuwanci gefen kwalta kuma a haka kice musulma ce ke dauke kazamar keyarki daga jikina munafuka,kuka ta saki Masa tace Ina ruwanka dani ai dai Allah ya gani nace kayi sex ka kace baka so,Ni kaga karuwa ce ni ba ruwana yaro idan zaka ji dadinka kaji ga Condom karka bari Kuma ya fashe tam,Yace bana Sex da karuwa ni ba kalata bace karuwa tace oho maka Niace to bari naji kina da juice din,Laaaaa kaima kasan juice? kawayena ke fada,karuwan kawayenki? tace ae yace rufe min baki ko na Miki duka a gidan nan,dama haka akace ana yiwa karuwai duka,Baya
Showing 87001 words to 90000 words out of 133235 words

Sharhi dan Allah fans
Ina godiya.
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
(JANNAT)
Part 2.
71-75
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30 Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45