ya kawo Mata paracetamol yace Sha idan baki warke ba gobe sai mu tafi asibiti,dake paracetamol ne sai ta shanye biyu a ranta tace na Nigeria ba abin arziki yake ba maybe ma da flour ake yinshi,Fauzan Yana ta jinya amma shi Sam bai ga alamar zazzabi ba,wayo ya Mata yace ko dai sex ne ya jawo miki,Indai shine bazan sake Yi ba sai Next week Inshaallah Allah Nan take tace shine ma ai,yace to an daina sai Nan gaba ya dauki bargo me nauyi ya lullubeta,ba a dade ba ta hada uban zufa,tace zazzabin ya sauka,yace ko 10mnt ba ayi dashan magani ba kice ya sauka? Wannan maganin me kyau ne dama Kuma Ina da karfin jini Fauzan yayi dariya a ransa yace bari naje gida wajen Mama yanzu Zan dawo tace to harda wani nishi,Yana fita ta mike tare da kunna tv harda yin rawa a zaune,ba fita yayi ba ashe yana jikin window Yana kallonta,Kofar ya taba da sauri ta kashe tv din ta kwanta taci gaba da nishinta irin ta fara farfadowa,shigowa yayi yace mantuwa nayi ya haura sama ya fito ya wuce ta.

Sai dare ya dawo lokacin yayi Sallar Isha ya isketa a bedroom taci wanka ta sa kayan bacci ta kwanta ta wani dafe Kai,Fauzan yace duk zazzabin ne? tace dazu ya sake dawowa Ina jinsa sama sama,Yana ai gani na dawo ni zanyi kasa kasan,kuka ta saki yace mene tace ba Kaine kace zaka Yi kasa ba,ya Zama farilla ai my wife ai yanzu ni naga guri kuma ba sauki ciwon arne
Kuka ta saki Masa na shagwaba amma hakan bai sa ya kyaleta ba a kanta ya fara huce gajiya Yana binta da wani salo na musamman tana hawaye a haka ya samu shigarta ya fara hidimarsa kamar ba gobe,taci kuka ta godewa Allah tace har sau biyu fa kayi yau ta fashe da sabon kuka Jannat akwai raki Yana ta lallashi da kyar ya samu ta daina kukan yace na daina sai cikin dare lokacin kin murmure,ta barke da sabon kuka tana haba Dan Allah da dare fa kawai baka hakura ba,to gobe ai nayi Hakuri dai har gobe,Allah kashe ni zakayi ma Kawai Ni wajen su Zee Zan koma,har abada my life Muna tare Yana shafa jikinta taji Naja'atu ta sake mikewa tayi zumbur ta tashi tayi baya bata San tazo karshen gadon ba Kawai tayi baya ta fada tare da bige goshi da jikin gado kum,Saura kadan Fauzan yayi dariya,yace yanzu Yar wannan abar kike tsoro haka Wifey har da fasa goshi a kanta,tana mulmula goshin tace ai Kaine ka jawo,Hannu ya kawo zai mikar da ita tsaye tace karka tabani tana hawaye dole haka ya kyaleta ta mike da kanta ta Shige toilet,sai da taje bakin kofa ta Masa gwalo ta fada toilet dariya ya saki yace zamu hadu bashi Kika ci.

Mummy tana gidan Mama tayi wata kiba haskenta ya dawo har yafi na baya ta zuba kyau abinta,gashi Mama ta tsaya Mata tana ta gyaran jiki abinka na manya a sirri akeyi Kamar basa Yi.
Yau Alhaji Ubaidu zance zaizo wajen matarsa Yana zuwa ya Sha wanka n shadda komai fari,Mummy kuwa taci shadda me kyau cikin kayan lefenta da aka Mata akwati Takwas kamar budurwa,a palon Dan Uwansa ya zauna,Mummy da kanta ta shiryawa mijinta girki na musamman an cika gabansa da kayan ciye ciye,a nutse ta shigo tayi kyau shaddar Sky,Ido ya zuba Mata a ransa yace anyi kyau a nan Kam,sallama tayi Masa a kunyace ta zaune a kujerar dake facing dinsa ,gaisar dashi tayi cikin Ladabi ya amsa tare da cewa kinyi kyau,tace na gode tana Jin kunya,Murmushi ya saki tare da cewa wannan kunya Kam har yanzu taki karewa

Murmushi tayi ta rasa me zata ce ma,yace shikenan idan kin tare ai Kya daina kunyar tawa dan Allah dawo Nan kusa da ni an daina wannan nifa mijinki ne yanzu,Mummy komawa tayi 2seater da yake zaune ta zauna tana kasa kasa da kai hannunta ya riko a hankali Yana kallon yatsunta masu kyau Yana Jin shauki hannunta ta zame a hankali,Ido ya tsura Mata Yana kallonta ta dago Suka hada Ido yace I love you,Fuskarta ta rufe da tafukan hannayenta tana Murmushi tare da Jin sabuwar kaunar Angon nata,Kiss ya mannawa hannunta,a hankali tace Jannat fa yaushe Zan ganta? gidan zamuje yau ai shi ya kawoni Mummy cike da farin cike ta mike tare da gyara mayafinta rungumeta yayi ba tare da shiri ba suna shakar kamshin juna.

Jannat tana dining ta gama shirya Dinner Fauzan yasan da zuwansu,sanye take cikin Atamfa super brown and milk tayi kyau matuka,gidan ko Ina ya dauki kamshi ga na turare ga kamshin girkinta, mota taji Fauzan ya mike yace ga fa kawu Doctor da Amaryarsa ai na fada Miki dama yayi aure,Jannat tace Masha Allah gaskiya Family dinku sunyi a rayuwa Haka ake son masu ilimi amma wasu ga ilimin basa amfani da shi,Door bell Suka ji Fauzan ya mike tare da budewa Yana musu sannu da zuwa,Mummy tana ganinsa tasan 'yarta tayi dace,shiga sukayi tare da Zama,Jannat ce ta fito har ta durkusa a gaban Kawu bata gane Mummynta bace sai da ta amsa gaisuwar sannan ta gane ta dago kanta da sauri Jin irin muryar Mummy,kafeta tayi da Ido,Mummy ta saki Murmushi tace Jannat Mummy ce ta warke,Ihu Jannat ta saki sai da Suka tsorata jikin Mummy ta fada tare da rukunkumeta tana murna da kuka,Mummy ma Haka harda kukan farin ciki

Fauzan da Doctor Kawai kallonsu sukeyi da sha'awa ba Wanda zai ce Mummy ce ta Haifi Jannat sai dai ace Yayar Jannat ce,sai da Suka gama Murnar Jannant tace Mummy ikon Allah tana bin Mummy da kallo tace kece Mummy how? Duk Jannat ta rude sai Fauzan ne ya kawo musu abinci da kayan sha, Doctor da Kansa ya bawa Jannat labarin komai har auren su,Jannat tana ta Murna tace Mummy Amarya ce ashe ni Zan kaiki dakin Miji,Kawu suna ta dariya mummy tace baki da hankali Jannat sa'arki ce ni ko dan kinga munyi Kai daya, Dariya sukayi Jannat tayi Serving nasu sai kallon Mummy takeyi,Mummy tace dan Allah ki daina kallona haka,kinyi kyau ne Mummy to naji,Fauzan shima da tsantsan Ladabi ya gaida su,Mummy tace mashaallah Ina godiya sosai,yace ba komai Mummy.

Jannat plate daya ta zuba musu ita da Mummy Wai suci tare,Fauzan yace mene haka duk kin hanata sakat,Kawu yace kyaleta sun dade basu ga juna ba,sai da Mummy ta ci abinda zata iya sannan ta Mike Suka haura sama bedroom din Jannat,Jannat tace Mummy nasha wahala tace na sani tambaya nazo yi a Ina Kika dinga samun kudin da kike biya min a asibiti? Jannat bata boye ba ta fadawa Mummy komai,Mummy tace yanzu wannan kawayen naki Inshaallah bayan na tare zamu je nayi musu godiya sannan Zaki bamu labarinsu ko akwai wacce zamu iya tallafawa a ciki suyi aure su daina wannan sana'ar Addua tayi Aiki Allah ya tsare min ke

Yanzu dai ke da mijin naki ba wata matsala? Jannat tace babu matsala sai...sa...sai...dai...Mummy....gashinta ta Sosa tace Ina Jin kunya.....amma...ni na kasa sabawa da shi Mummy kullum zafi,to ai baki dade ba Zaki Saba ne,ki daina Jin tsoro wannan tsoron shi zai sa kifi Shan wahala,Jakarta ta bude ta bata wasu magungunan matan tare da Mata bayaninsu tace karki min Wasa da magani da tsada na siye su in kin San baza ki Sha ba ki bani abu na, Murmushi Jannat tayi tana Jin kunya tace Ina so,Saura ki bari ya gani kuma nasan shirmenki,to ai bazan bari ba cewar Jannat,idan na nutsu zamu je gidan friends din naki,Jannat tace Allah ya kaimu tace sai kinzo mu wucewa zamuyi,tare Suka fito tana bata shawarwari yanda zata kula da kanta da mijinta.

Suka fito Fauzan da Jannat har mota suka Raka Kawu likita da Mummy,baya driving da Kansa amma sabo da Amarya da Kansa ya tuka mota Amaryarsa na gefe, Shopping mall ya wuce da ita suna Shiga sai ga Uwar gida Amatullah tazo itama,ta hango mijinta da wata,ita Kuwa Sam baya fita unguwa da ita komai sai driver, ita Kuwa gashi ga Amarya suna nishadi sai kace saurayi da budurwa,gashi Asiya ta Kara uban kyau sai kishi ya motsa,mota ta koma fuuuu ta Shiga sai gida tace wlh na fasa a kawota gidan da nake a hadamu mu zauna Ina kallo duk abinda ya Mata Nima sai an min

Bayan ya gama da Mummy a gidan Mama ya sauketa a haka ma da kyar ya iya tafiya gidansa,Yana komawa ya iske Uwar gida ta cika ta batse tana Fushi,lafiya ya tambaya tace ban sani ba wallahi bazan yarda ba ka dauketa ka kaita shopping Kuna wani rangaji Kuna soyewa tsofai tsofai da Kai ko kunya baka ji,yanzu idan yaranka Suka ganka fa,Ni wato na tsufa baka ta tawa sai wulakantani kakeyi to wallahi bazan yarda ba a kawo Nan gidan itama Kuma wallahi idan ka zalunceni bazan taba yafe maka ba.

Hannunta ya rike zai lallasheta ta fisge hannunta tace ai naji har lefe kayi Mata akwatu takwas Ni Kuma ga tsinanniya ka bani wani gida a Kaduna,baki bude yake kallon Amatullah duk dadewarsu tare basu taba sa in sa haka ba,yace yanzu gidan dana baki kin San Nawa ne,lefe kwata kwata Nawa na kashe,Haba Uwar gida sarautar mata daga zanyi aure duk kin canja bayan da shawararki nayi,ai ban San haka zaka Fara nuna banbanci ba Kuma dama kwanaki ai kace na bawa Yafendo dubu dari ta rabawa Yan Uwa a Kauye dama bance ka bani ba to yanzu ka biyani kudi na

Yace bani accnt dama bance ki bani kyauta ba Kuma bazan hadaku ba kowacce gidanta daban duk abinda zakiyi kiyi,Kuka Amatullah ta fashe da shi sosai tace dama ni nasan ka gaji dani ai a hannunka na tsufa munafuki, Ubaid yasan kishi ne bai damu ba ko kadan sai lallashinta ma da ya dinga Yi tana botsewa,ranar bata bari sun runtsa ba Sam
Washe gari ma ko abinci bata bashi ba sai da Kansa yasa me aiki ta kawo Masa Wasa Wasa har aka kwashe kwana Uku Uwar gida ta hana sakewa Yana fita zata ce ya tafi wajen Asiya rashin mutunci kala kala take Masa tun Yana hakuri har ya gaza ya sanar da iyayenta a waya,Suka kirata Suka Mata tatas sannan ta dan rage,tana jin ance gobe Mummy zata tare kwana tayi tana uban kuka, Doctor Ubaid yana jinta tun Yana lallashinta har ya hakura ya rabu da ita.

Gidan da ya tsara dan madaidaici me kyau yasha furniture Mama da kawayenta su biyu Suka Kai Mummy dakin mijinta da Yamma likis komai sun Mata 9pm Suka tafi gida aka bar Amarya ita daya,Jannat ce ta Kira Mummy tace Mummy Congratulations Allah ya bada zaman lafiya,Aure dai sai hakuri komai indai akace Ibadana to fa sai anyi hakuri,Mummy Yi nayi bari na bari banda....Mummy ce tace yaushe na Fara Wasa dake Jannat Sannu uwata ke Zaki min fada ki kiyaye ni fa na fada Miki Mummy ta kashe wayarta tana dariyar Jannat Wai ita zata ma fada ai tasan wasan Jannat ma dama Watarana suna Wasa da juna.

Karar mota taji tasan angon ne,shi kadai ya shigo dauke da uban leda me kayan tande tande,Sannu da zuwa ta Masa sannan yace kiyi Alwala,tace Ina da Alwala Sallah ya ja su Nafeela yanda sunna ta koyar sannan ya bude Mata kayan kwalama kaji dakwa dakwa da su abinka da manya ci Suka yi sosai,Sannan Mummy ta shiga toilet tayi wanka tare da tsaftace bakinta again ta fito,sannan ya Shiga Yana binta da mayen kallo,wanka yayi shima da brush ya fito ya Iske Mummy har tayi shiri cikin wasu kayan bacci gown guntuwa purple surarta a bayyane,turare Kawai ya iya shafawa jikinsa ya kasa hakura ya rungume Mummy Yana daure da towel,Mummy an dade ba a hadu ba ai Yana Fara murzata ta susuce ta Shiga amsar sakon yanda ya kamata bata San ma Sanda take tayashi ba, Doctor sai sakin nufashi yake suna nishi abinka da tsohon Hannu an San Kan harka sai da yasa Mummy ta Zama wata zararriya ba abinda bata Masa na Jin Dadi ba shima haka sannan a hankali ya nemi Hanya yaji mashaallah a matse gam sai niima ke kwaranya Yana Shiga ta saki ihu na dadi da Dan zafi zafi sabo da an Dade sannan ga Kuma gyara,Shi kanshi ya tsinci Kansa a wata duniya ta musamman sosai suke kwasar Amarcin yau,Ubaidu yace haka kike da maiko ban sani ba wannan irin kogin Hamada haka,Mummy Ido ta rufe tana Jin kunya sai yabonta yake.
Jannat shawarar Mummynta ta bi tana farantawa Fauzan rai sosai ta kwantar da hankalinta.

Pipi an dawo daga kasa me tsarki harda saka hakorin Makkah Gold Guda daya ba karamin kyau ya Mata ba dama Lele ne yace Yana so ta saka,ana ta zuwa Mata Sannu da zuwa harda Yan school dinsu,Duk Wanda yaje Yana Shan labari wajen Hamida ana magana zata ce da a Saufiyya ne
Yan school dinsu wasu su biyu Hanna da Hafeeza Suka je Mata bayan sunci sun Sha Suka zauna suna hira Hamida suna kallon wata channel sun saka labarawa Yan darika suna rawa ana yabon manzo,tace a Makkah ka Isa kaje musu da bidi'a ai sai dai kaji Yalla...yalla...Haba ai duniya anci gaba an Mana nisa Kawai muci gaba da Sallah Allah ya bamu a can amma an Mana nisa.
Hafeeza tace Allah ya kaimu muma, Hamida tace wayyo Ameen ga aikin Hajji ga Umrah ga sunnna Ni da Lele kullum muna samun lada,Dariya da shewa sukayi Hamida tace haba Jin Dadi Yana Madina garin manzo ba bakin ciki su Papa ma mantawa nayi da su sabo nishadi gani ga Lele na a gefe muna Kai ziyara,inyi Addua sannan na juya gefena na kalli Lelena abin kaunata naji sanyi

Lele Yana sama Hamida tace ai har dutsen badar muka je ziyara abin ba a cewa komai na manta sunan daya wajen ta Shiga kwalawa Lele Kira Lelena....shuru...Leluwan kamshi....Shuru ...Lelen pipi...yafito kenan daga wanka yaji Kiran Pipi yace Menene da karfi sabo da nisan dake tsakaninsu..

Kazo ka dauki Aslam ya isheni sannan dan Allah ya ma sunan makabarta da Muka je ziyara ka fada min sunanta,daga ciki yace Baqiya? Yawwa mutanen kwarai suna kwance a can Sai mu Yan iskan gari muka rage,Hanna dake itama masu kudi ne taje ai Kawai labarin suke da Hamida sabuwar Hajiya,Lele ya dau wanka Yana kamshi cikin wani yadi me tsada Hamida tace karka karaso gani Nan please komawa yayi Bedroom ta hauro da sauri tace haba Lele wannan buga wanka haka nifa ban yarda da Kai ba,duk Yamma sai ka cakare kace wurin masu aikinka zaka je,Kuma ga Mata a palo,Hijab dinta kato ta dakko tace saka wannan ai ba Mata kadai ya dace mu da hijab ba harda ku,Lele yayi Dariya Kawai yace na zaci wani abin ne Ina Aslam din? Yayi kasa suka gaisa da kawayen,Aslam dai Hamida ta Mika Masa yaro fari tas kyakyawan gaske ko askinsa na Yan gayu yasha Kaya masu tsada Yana kamshi gashi dama ya fara rarrafe.

Har mota Hamida ta rakashi ya Shiga Bayan mota tare da Aslam sannan Driver yaja suka fita.
Wajen Mimi Suka Fara zuwa ya Kai Mata Aslam dake ya Saba da ita Sanda zasu tafi Saudiyya Mimi aka kawowa shi,Yana ganin Mimi ya fara Zullo Yana kuka sai Mika Mata hannaye yake,Lele ya bata shi ya Mata sallama ya wuce abinsa
Sai cikin dare ya koma gida Aslam wajen Mimi ya barshi 11pm ya dawo ya iske Hamida ta shirya Masa abinci dama yunwa yake ji yaci sosai yayi wanka tana ta bacci abinta sai da ya kwanta sannan ta farka cikin muryar bacci ta furta Sannu da zuwa Lelena, rungumeta yayi Yana shafa Mazaunanta tare da furta Mata I love you,tana Mika tace me too tana kankameshi har bacci ya kwashe su gaba daya.

Bangaren Jannat Kuwa soyayya suke zubawa ita da Fauzan tun bata Saba ba har ta Saba sosai Watarana ma itace ke nema
Bayan wata daya Murtala ya hado kayansa da shi da Lawisa tare da danta suka zo,Jannat ta kalli Fauzan au har da Mata? Yace ae mene rayuwa su ci su Sha dai sannan dan Adam ai Rahma ne Kinga kin samu kawa ga bangarensu can,matarsa ita zata na tayaki aikace aikace ana biyanta shi ma mijin ya kula da compound Kinga har lada sai ka samu tunda dole dai sai an kawo masu tayaki aikin sai ayi hakuri da su,ya canja halayensa,Jannat tace hakan yayi ai,Lawisa tana ta kallon gida,itama Lawisa kyakyawa ce bafulatana wankan tarwada kayan jikinta masu kyau kana ganinta kasan ba a wahala take ba,Kuma ta iya kwalliyarta dai dai talaka babu me rainata Murtala Yana kula da iyalinsa Dan nasu ma tsaf,Bayan sun gaisa,Murtala fafur kin kallon Jannat yayi Kar ma ya batawa Fauzan rai ya sake korarsa shi yasa ya dauke Kansa Yana Wasa da dansa,Jannat tace ya sunansa? Saif cewar Lawisa Jannat tace mashaallah Allah ya raya Miko shi,ai murtala Lawisa ya bawa ita Kuma ta bawa Jannat Dan Kar ma a samu matsala ya kalle ta, Fauzan Yana hankalce da Murtala sai dariya yake a ransa.

Wani part aka basu wanda yake da two rooms da kitchen da komai har kayan abinci an zuba musu komai nasu tsab katifa katuwa Babba da karama ga bedsheet kala biyu,daya room din kuma kujeru ne masu kyau harda tv plasma karama dama sabo da Yan aikin aka yi wajen Fauzan ne ya zuba musu komai,Murtala yace oh da Zan cuci kaina tsuliyar tsohuwa ta rinjayeni,Lawisa tace Allah ya Kara maka ai da nasan
Showing 126001 words to 129000 words out of 133235 words