duniya ba irin ta ranar ba daga ranar har abada bazan sake maimaita kurena ba.
Key din ta karba tace kawo nayi driving na iya,yace a Ina Kika iya ko Fauzan ne ya koya miki,Ramcy ce ta koya min lokacin tana da mota kafin ta siyar motarta muke yawo,Alright gaba ya Shiga ta Shiga mazaunin driver ta fara driving a nutse suna zuwa wata Danger Daddyn Fauzan driver Yana jansa Yana bayan mota,Kamar Motar Fauzan ya gani ya sake kallo amma shi Yana daya hannun titin kuma mace ya gani na tuka motar da Namiji a gefenta sai dai ya Sha face mask da glass brown ya kasa tantancewa haka Jannat taja mota ta Kara gaba.
Fauzan yace me mota ya ba a kwanto ba a layiii a saman kwalta da ni idan ba layii a bani kudina,Dariya tayi ta fara yanka tsakiyar motoci ko ka kauce ko ta buga ma wani tukin ganganci takeyi tana ta over taking,Fauzan ya tafa Mata yace to ya Isa karki aika mu lahira,tana dariya tace wlh da ace fili ne ba titi ba sai na zana maka kwabo ka gani to sai Watarana ya furta Yana kallonta.
Lele ne ya kawowa Hamida Admission tun ranar da ya kawo Yana nuna Mata ta fashe da kuka ita baza tayi ba,tagumi Lele yayi ya saka Pipi a gaba Yana kallon ikon Allah,Tace ba na iya karatun da rubutu ba na iya turancina daidai gwargwado me Kuma zanyi,lallabata yayi yace yanzu rayuwa fa sai da ilimi,Ni ya isheni ga Islamiyya ina ta zuwa ya isheni da me zanji,kullum kazo kayi ta hidima duk ka haka min rami a jikina,ga rainon yaro ga girki da aikin gida sannan ka kace karatu again da me zanji yanzu anjima nayi zaka Zo Hidima Ni gaskiya bana so bazanyi ba.
Yanzu Pipina kina ganin wasu da kudi suke Neman Admission Basu samu ba,wani Wanda zai dauki nauyinsa ma yayi ko Secondary yake Nema ya rasa,wani ma Yar Diploma yake Nema ko ita yayi a kasar Nan amma ba hali,ke gashi Private na Nemo Miki me tsada sabo da kiyi karatu a saukake amma baki gode min ba,Yan aiki gasu Nan,in banda nono me kike bawa Aslam?
Yaushe Zaki girma yaushe Zaki Fara son karatu Pipina.
Rungumeta yayi yace haba Pipina gata nake Miki ga wasu can matan mazajensu suna da kudin biya musu karatu amma sunki yarda su biya musu,Yanzu ki yarda zakiyi Ni kuma na biya Miki Makkah,sai lokacin ta dago da kanta Fuska duk hawaye ta furta da gaske? yace yes tare zamu tafi har wata kasar ma,Kuma Muna dawowa Zan siya Miki mota,gashinta ta Sosa ta fara Murmushi tace zanyi to har masters ma in kana so, Lele yasan ta Kan pipinsa,yace but Indai na cika Miki alkawari Kika ce zaki Wasa da karatu to karshe na fatattakeki gidanku.
Dariya tayi tace wlh baka Isa ba,ai ko Sakina kayi ba fata nake ba babu inda zanje Zama daram, ai na sanka sai Kawai naje garden inda kake hutawa nayi irin daurin zanin tsofaffin Kauye na daura shi kasan gorar Madara sai nazo na Fara shanya Ina girgiza su kafin kifta Ido kace na dawo dake,dariya yake sosai yace ko kallonsa bazan Yi ba yarinya,sai dai in ba na Pipi bane,ai kishiya Zan Miki ki daina min kuri, duk unguwar Kuwa da sai sun San zaka yiwa Pipi kishiya,Sanda Affa ya kawo Jannat in banda kuka me Kika iya?kukan ma Ni kadai kike wa,baki ta murguda masa,yace Zaki yaye Aslam ne zanga yanda nono zai dawo dan tamilo daga lokacin na daina tabawa shike nan taki ta kusa karewa shike Nan.
Hamida tsayawa tayi cak ta Lula tunani tabbas duk wacce tayi yaye sai nononta ya dawo sai fata, Tace baza ta sabu ba mikewa tayi tace wayyo gora zata koma faifai, Wayarta ta dakko,Nabeel ya jawo hannunta Yana dariya yace Wasa nake Ina so haka,Hamida tace bazai yuwu ba Muna da hulba da kayan Hadi Allah ya Mana sakaki ne irin namu Allah maka Albarka daka tuna min ta fisge da hannunta tayi dakinta.
Affa ne ya Kira Nabeel sai yau ma ya tuna da Neman Jannat da sauri yace Affa yanzu nake Shirin kiranka ae to ya Maganar take? Yace ai ba tashar da banje ba Allah yasa Ina zuwa tashar da ake zuwa Lagos na Basu bayaninta sosai ai shugaban tashar ma har littafi ya dakko ya dubo min sunanta amma number Wayar da ta saka wrong number ce an Kira an Kira sai muji wani yare ya daga Yana ta gwalalgwalan,Kasan yanzu anci gaba duk tasha Indai tafiyar nesa ce dole sai an dauki sunanka da number Wayar sabo da rayuwa ko hatsari da sauransu.
Affa yace tsarin ai me kyau ne yanzu a Lagos Ina za a ga mutum Kawai mu duka Addua Allah ya bayyanata bazan kashe kaina akanta ba Yar iskar yarinyar da bata San arziki ba algunguma,dama da gani kaga munafuka Affa haka ya dinga ta masifa,Lele ya dinga kyalkyala dariya,ai Affa sai ya juyo da masifar kan Lele yace kaima ubanka zaka ci wlh duk ba a kanka ta gudu ba me bakin jini in banda Hamida ma wace ta so ka duk matan ba ubanka Suka ci ba,daya ta yanke Maka Safara'u take ko Naja,daya ta Shiga Neman ranku me zaka ce sai iyayin da girman kan jaraba Kai da Fauzan ba fus duk mata ke juya irinku ai zamuga Fauzan ma gashi can ya Kare a karuwa zata cinye masa jari,
Allah yasa ta karya jarin kamfaninsa muga shegen da zai Kara Masa jari ya kashe wayarsa,Lele dariya Kamar ta kashe shi,Affa Yana shiga bedroom Mimi tace kai Kuma lafiya Kai da wa kake hayaniya Haka? to azukwi uwar son Jin gulma karki dameni dan Allah in ba so kike na koraki kauyenku ba ki min Shuru karki shiga harkata yaja tsaki, kafar Mimi ya fatalar ya wuce ta jikin bed din,ta bishi da kallo Kawai fadansa ya motsa yau.
Jannat wani hospital Babba amma na Gomnati ne under federal akwai kwararrun doctors ciki,me zamuyi a nan Kai dai ka biyo Ni muje,Yana binta Suka Shiga asibitin,office din wani Suka karasa tayi knocking yace yes,kofar ta bude suka shiga yace Jannat ya kwana biyu,Fauzan ya Mika Masa Hannu Suka gaisa,yace Jannat ya na ganki yau ba itace ranar zuwanku ba fa amma sai kizo yau? Murmushi tayi tace ko zaka min hanyar Shiga? Yace no ba ranarku bace yau jibi ne ai baiyi nisa ba ko da damuwa ne?ba damuwa Allah ya kaimu jibin tace ta mike Suka Masa sallama Suka fito yace Ina zakije baki da lafiya ne? Kalau nake ta furta tana murmushin take,Ina so ka Fara sanin tushen labarin da Zan bak....kafin ta karasa kuka ya kwace mata tana kokarin tsaida kukan wani hawayen sabo Yana zubowa.
Jikin Fauzan ne yayi sanyi yace sorry kiyi hakuri,Hawayenta take sharewa tana cewa to nayi Shuru ta kirkiri Murmushi amma sai kuka ya sake kwace mata,key din motar ya karba ta shiga shi yayi driving Suka bar asibitin lokacin ta dan tsaida hawayen ta daina kukan,ya kalleta yace be strong okay Kai ta daga masa,yace Zan aureki idan kin yarda,da sauri ta kalleshi tayi dariya tace karuwar? ae Zan aureki Haka ko nasan wani labarinki ko ban sani ba Ina sonki a haka a shirye nake da na aureki idan kin amince.
Babu mutumin da baya so yayi aure amma kayi Hakuri yanzu ba aure ne a gabana ba,duk abinda ke gabanki bai wuce na kudi ba ni Kuma ki Nawa ne Zan na baki ko yaushe, Rally? Yace shured, alright na amince.
A wani katafaren gida tayi parking a kofar gidan Wanda securities ne ko Ina,ta kalleshi tace kaga gidan nan to nan ne gidanmu,ya kalleta da sauri tace yes,suna haka sai ga katon Alhaji ya fito daga gidan securities suna take Masa baya da alama masallaci zai je harda carbi a hannunsa tace shine Mahaifina,bari ka gani sai ta bude mota ta fita daga Nesa tace Abba,a fusace ya juyo Jin muryarta ya kalli securities dinsa tare da furta ku Mata rugu rugu shegiyar yarinya mayya,nace ba ubata bane ni,cikin mota ta koma da sauri tace ja mota mu wuce,Fauzan ya figi mota suka Kara gaba ta kalle shi tace labarin ne bazai yuwu ba sai ka gani da idonka sai jibi zamuje Inshaallah ranar Zan fada maka komai amma dogo ne labarin tana magana tana hawaye Yana parking a wani eatery ta fito shima ya fito har yanzu kuka take yace Ina zamuje a haka kina kuka, kanta ta daura a kafadarsa tana goge hawayenta tana cewa bari na gama.
Ki Gama ubanki Suka ji muryar Mama,suna juyowa Ashe tare suke da Daddy da Kansa sunyi parking motarsu a gefe basu kula ba,Jannat ta tsuguna tace Ina yini Mama ta kifa Mata Mari,Fauzan zaiyi magana tace kana magana Allah ya Isa shine kake boye kamanninka,Fauzan Yana ta Addua karsu Kira sunansa Mama ta tankada keyarsa shiga mota mu tafi bakin lalatacce,Daddy yace yau sai ka yabawa aya zakinta,karuwar banza karuwar wofi kin lalata min dana cewar Mama,Daddy yace kin San waye ni idan na sake ganinki da Dana sai na daureki wlh duk kwaratan naki babu me iya karboki,tuka mota muje dan iskan yaro.
Fauzan zai Shiga motarsa yace ki jirani zanzo karki kula kowa please,karki ma sa wannan abu a ranki,ko a hijabi na ma cewar Jannat,Mama kuka ta fashe dashi tana na Shiga Uku anyiwa dana asiri shike nan,Daddy yace rabu da shi Zan dau mataki Kai shiga mota,Fauzan ya shiga mota ya sauke glass Sai da ya juya zai wuce ya zubowa Jannat bundle na 1k har biyu yace ban San ya zata kasance ba ki jira dai ko kinji Shuru nasan yanzu za a sa min takunkumi,Jannat ta kwashe kudi tayi cikin hijab dasu tana Masa bye bye tana daga Masa Hannu Yana Murmushi,tace nan gaba zaka bude min fuskarka ya Mata alama da Hannu tayi Shuru,gaf yaji ya daki motar su Daddy,ai Jannat na ganin Haka ta tare taxi ta wuce,Fauzan Kuwa Daddy ne ya fito ya leka ta window dinsa sabo da ya tsaya da driving din dama a hankali suke tafiya shi yasa har suke magana da Jannat.
Daddy Hannu ya zura ta window ya Fara dukan Fauzan Yana gocewa,face mask din ya fincike ya jefar ya zare glass din ya ballashi ya zubawa Fauzan rankwashi,Fauzan yace I'm sorry haba Daddy saurayi kamata na wuce duka kana kunyatani kalli mutane suna ta kallonmu ana Mana dariya please Daddy,Daddy yace kana Wasa dani ko ja mota Bari muje gida naga Wanda ya haifi wani Ni da da Kai.
Mota Daddy ya koma Suka jera Suka tafi suna hanya,Fauzan ya Kira Affa bayan sun gaisa yace Affa kaga na samo matar aure nace ayi min aure anki Wai sunce karuwa ce baza ayi min ba Allah Nima zanyi ta Nabeel idan aka ga yarinya da ciki ba ruwana ,Affa sarkin kulla aure gashi Nabeel yayi abin Nan basu ji dadi ba azo ace an sake Yi a family ai da kunya,yace shi Abbas din ne yace baza a baka ba? Yace ae da Mama ma, rannan ma itace akace karuwa nake bi Allah sai na bita ma,Affa yace a'a dan nan karka sake bari za baka ita Ni Zan tsaya maka,ka kirashi ka Masa fada tunda Kaine yayansa watakila Kai yaji maganarka,yace dama Ina so in baka labari ma na ga Jannat din da kake nema
Affa yace Kai bana son karya yace wallahi har gidan da take kayiwa Daddy magana su kyaleni kaima Zan fada maka inda Jannat take ko na kawo maka ita har gida wallahi,Affa yace an gama ba abinda zasu maka shi yasa nace duk yaranmu kafi kowa hankali,gaka babban yaro ba abinda za a maka yanzu zanyi magana.
Ai Affa Wayar Kaninsa sanata ya Kira ya zazzageshi yamusu warning su kyale yaro aure zaiyi ba karuwa bace,Daddy yace shike Nan Yaya tunda ya hadani da Kai,ba zancen hadi wlh karka sake ka shiga safgarsa ka kyaleshi Yana da hankali yaro aure zaiyi ka jawa matarka kunne,Mama tana ji tana gani Mijinta yace Yaya ya hana zata Yi magana yaci mutuncinta yace ta raina Yan Uwansa haka tayi Shuru...
Affa yau sabo da murna Haka ya hakimce a gaban tv ya Kira Mimi yace Aisha Kamo min tashar da suke sa michiel Jackson da Bob Merly.
Fauzan suna komawa gida Daddy yace sai ka fada Mata yaushe zamu Kai kudin aure bazai dauki lokaci ba wlh aura maka ita za ayi ka karata,Mama ta fashe da kuka tace wlh gidan Nan za a kawota ko anyi a nan zamu zauna da ita sai Naga halayenta da idona bai Isa yayi rayuwa shi da ita ba tazo ta mallake min yaro a kawota nan gidan Ina kallo a gaba na,Fauzan ya kalli Mama yanda ta damu kanta dariya ma take bashi yace Daddy jibi Zan fada maka tsare tsaren bikin namu nawa ba irin nasu bane sosai za ayi sha'ani kawaye ne da ita na gagara, Allah yasa ya Zama Alkhairi cewar Daddy yace Ameen ya haura sama aka bar Mama tana kuka.
Wanka Fauzan yayi ya canja cikin kana Nan Kaya ya wuce masallaci yayin da Jannat ta koma gida ta samu su zee da zancen aurenta,Murna suka dingayi tare da furta haka Allah yake ikonsa na kirki suna gida kullum cikin hijab ana tafiya Islamiyya amma ga Yan bariki suna ta aure na kirkin su suna gida a zaune,ai wlh kawaye zamu gayyata sai munyi bikin da ba'a taba Yi ba a kusa damu, dama lokacin Ramcy ta canja Mana katon gida,Jannat tace matsalata daya dangina,ke karki damu ga Maman zee ga Babanta sannan ga Yan uwanmu duk su zamu kawo su Zama iyayenki tunda dai Kinga Indai aka tabbatar da karuwanci mukeyi Iyayensa baza su yarda ba wlh gwara ma ko za a fada to ace babu me hujja Kawai fada akeyi babu Wanda ya taba gani,kin San duk wannan dogon binciken yanzu ba wani Yi ake sosai ba musamman Abuja Jannat tace Kawai ku Fara tunanin anko da alama baza a dauki lokaci ba gwara a fara shiri,Peace tace gyaran Amarya fa shi Zaki Fara dole a fito da a susun mu da shi za ayi Miki abinda ya kamata,Jannat tace na gode bani da Yan Uwa kamarku wlh Kun rufa min asiri Kun daukeni kanwarku,muma so muke mu daina Indai mun samu miji na gari an gama,Allah yasa cewar Merry,Littafi suka dakko aka fara rubuta abinda ake bukata,Kudi karku damu Abbakati nasan zaiyi komai zai bada cewar Jannat.
Bedroom ta shiga tayi wanka tare da gabatar da Sallah sannan ta Kira Fauzan tace ya kaje gida hope basu maka komai ba,Yana zaune a dining shi da Mama suna dinner yace no ba abinda ya faru gani ma ga Mama ya kalli Mama yace na baki ku gaisa? Jannat tana ji Mama tace Allah ya kiyaye wlh bana kaunarta Wayar ya kashe da sauri amma ta Riga taji,Jannat a ranta tace ke Kika jiyo tunda ogan Yana so na angama ba abinda zai dameni mu rayuwa wacce ce bamu gani ba.
Sai 11pm ya sake Kiran Jannat bata nuna Masa taji me Mama tace ba yace baki bacci ba? ae ni bana bacci da wuri,me kikeyi a kwance Kawai nake Ina tunanin duniya,hmm bama tunani na ba? kaima kasan Indai za a tuna rayuwata ta duniya ai kana ciki,Fauzan harda wani lumshe Ido a ransa yace shege zama da karuwa ba karya ba,Yarinyar ta gama dani lokaci daya,Wai ya haka ne Abba? ya naji kayi Shuru ta furta Masa tana wani Kasa da murya ta katse Masa tunaninsa,yace na dan gaji ne eyya Sannu dama munyi aure da na maka massage sorry bana kusa, Fauzan ya zaro Ido yace a ransa Allah ya datar dani ni Kam Wanda baiyi love da Jannat ba an cuce shi ji yake Kamar ya fisgota ta cikin wayar ta sake katse Masa tunani da tambaya kayi Shirin bacci kenan uhm yace sabo da yanda tayi Maganar sai da tsigar jikinsa ta tashi,tana magana sai ya lula tunani har tace ko dai bacci kake ji ne?sabo da Kar ta gano shi sai yace yes gobe Zan kiraki back ya kashe wayar ya juya tare da jawo pilow ya rungume Yana tuna Jannat.
Bangaren Jannat ma ta Dade bata Yi bacci ba sabo da yanda take tunanin Abbakati har kashinta take Jin kaunarsa.
Washe gari zata fita lokacin Yana office da safe text dinta ya gani ya shigo wayarsa ya duba tace
zanje Saloon sai 2 ko 3pm Zan koma gida,reply ya Mata adawo lfy take care of yourself for me,love you.
Yana tura Mata ya kirata yace wanne saloon zakije? ta fada Masa yace okay sai gobe zamu hadu,ba damuwa ta furta.
Tana taxi gaf take da karasawa saloon din taga wata shegiyar mota ta gani ta fada tana Mata horn,mamaki takeyi ko waye wannan oho,Me taxi yace da alama wancan mutumin ke yake bi tace ban San motar ba ni karka tsaya.
Sai da yayi parking ta bashi kudi ta fito kenan shima me motar ya fito sai taga Fauzan Dan uwan Nabeel a duniya ba Wanda take Jin kunya irinsa hijab dinta ta ja tare da rufe fuskarta tana boye Fuska,shi kuwa Kamar yanda ta sanshi tun farko ba Fara'a Haka yau
Showing 99001 words to 102000 words out of 133235 words

Masu sharhi Ina godiya
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
Part 2
86-90
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
page naku ne
Ummu Haidar
Mom Abdallah
Ma'esha
Inner Habee
Habeebah Heebat
Ummu Lateepha

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34 Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45