gaisheta duk da cewa mun girmeta ita Kuma Basma mjn cinye kudin baza muyi aikin ba Suka kara gaba suna ta sawa Hamida Albarka.

Lele sai magrib ya dawo lokacin tana kitchen ta Masa wani girkin na daban Wai bazai ci girk tazarce ba,kitchen ya shiga direct Jin motsin abar kaunarsa ta baya ya rungumeta Yana shakar kamshinta ta juyo a hankali tare da shigewa jikinsa ta kwanta a kirjinsa tana Masa Sannu da zuwa,Kanta ya dago da hannaye biyu ya hade bakinsa da nata ya fara tsotsa Yana cewa I love your lips, Hannunsa ta rike tace bari na karasa shirya dining kafin Nan kayi wanka,kafada ya makale yace yunwa nake ji,Lemon kwakwar data hada ta zuba Masa a glass cup ta Mika Masa ya shanye ya Masa dadi yace bari nayi sauri nazo naci girkin Amaryata me dadi yau wankan ma bazan iya na kirki ba sabo da girki me dadi zanyi ta tunani,Dariya ta dinga Yi tana lekensa ya wani haura sama da sauri,da dan karfi tace kayi a hankali Lelena,bazan iya ba kamshin girki ya cika min ciki,Yana shigewa daki Hamida harda tafin Jin Dadi ta ajiye abin juya girkin tace ahayye chass inji dan daudu,tayi wani takun yanga ta kalli kanta ta dan juyo ta kalli bayanta tace Lele zai Sha Dadi gaskiya Abu lunguna lunguna Dawas Kara taji girkin zai kone ta koma jikin gas da sauri ta sauke oh Zan bata rawata da tsalle

Basma bindiga ta iso ta siyi abarta sabuwa an kawo Mata daga lagos ta boyeta tana jiran rana,gashi sunyi da Alhaji Sa'eedu tana kasheta Kawai zata bar kasar kafin lokacin zai musu visa da shi da Basma a ranar zasu bar kasar su wuce inda zasu kwashi love.


Masu sharhi Wanda basa gajiya da min sharhi Ina Matukar godiya





AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮

41-45

Official
By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne

Nimcyluv
Nanahkhadii
Rayys
Mom aneesa
Fatima Umar Adams
Madame Souley Aicha
🥰🥰🥰
Maman Sultan
Ummu Jiddah
Maman Murtalah
MamaZee Ddm
Maman Raiz





Washe gari Sunday Bayan ta raka Nabeel mota ya fita Palo ta zauna tare da Kiran Karima bayan sun gaisa tace Aunty Karima ya za ayi ne?da me fa karima ta tambaya,Hamida tace Wai da Zan fara zuwa gyaran jiki kafin Lelena ya dawo normal sabo da time ya kusa,Karima tace ai ya kamata ki fara amma karki ta Shan magunguna Kar a samu matsala amma jikin Kam ki gyara sai maganin Infection kiyi kin San ba a rasa mata da shi kina da su duk an kawo Miki su suna Nan bedroom dinki,yes na gansu ai,to ai kowanne an rubuta yanda zaki amfani da shi ki fara amma banda siyen jike jike banza kina Sha Kar ya Haifar Miki da wani ciwo a internal organs ki kula in baki San Abu ba karki dinga shayen banza,okay ta furta Suka gama tattaunawa sannan ta ajiye Wayar tare da haurawa sama.

Wankin Nabeel da aka kawo su Hamida ta zauna ta shirya Masa su tare da gyara komai ta tattara Inners ta wanke Masa a washing machine tayi drying dinsu bayan ta gama abinci ta goge su ta adana,nata ma da kanta take wankewa a machine sai ta bawa Habiba ta goge Mata,bata tara wanki ita,abincin ta zauna tana ci jollof din taliya tayi da doya taji kifi,su Kuwa masu aiki Habiba ke dafa musu abinda suke so a daya kitchen din,tana cin Abincin Nabeel ya Kira ta a waya,dagawa tayi tare da yin kasa da murya yanda taji Yan school dinsu suna gwadawa yanda akewa miji,itama haka tayi ya kike ya aikin gida? Hamida ta wani gyara zama tare da furta Alhmdllh ya aiki ya akaji da yaran nan naka marasa mutunci,dariya yayi yace kin tuna Sanda suke Jin haushi a kauyenku sabo da Ina baki 1k kullum,Hamida tayi dariya kasa kasa wani ta Yan gayu,ya naji muryar ta Kara zaki ne? Murmushi ta saki me sauti tace to kullum Ina Shan Madara da sugar ba dole ba ta Kara zaki,Kinci abinci ne? Kai nake jira ka dawo muci tare ni nafi Jin dadi idan muna ci tare kana min kallon nan naka sai kaga kafin kace me na tashi plate daya,Dariya Nabeel ya sake yi yaji wani dadi yace karki jirani kici abinci karki rame so nake ana ganinki asan na iya kiwo,Hamida harda shagwaba uhm...uhm...sai ka dawo gaskiya ta kallin uban abincin data dafa ta fara cinye abinta amma ta shirga karya Allah na gani baza ta iya jira sai ya dawo ba bata jure yunwa amma sabo da yaji dadi tace shi take jira.

Yace kiyi girki kici abinci sai dare zan dawo yau,Hamida tace yau haka zan yini ban ganka ba? Nasan ma yau sai malaria ta tashi sabo da rashinka,Nabeel ya saki dariya yace anjima kadan Zamu yi video call amma kici abinci kinji tace to ya na iya tunda ka damu sai naci yanda kace haka za ayi bari naje na dafa,okay jeki I will call later,Love you cewar Hamida, love you much more Dear ya furta tare da datse Wayar, Hamida taci gaba da cin abincinta har ta gama tayi wanke wanke ta Shiga wanka tare da dauro alwala,Sallar azahar tayi sannan ta shirya ta cakare cikin wani tight arsh jeans da wata farar t-shirt me katon love red a jiki tayi kyau gashin ta gyara sosai tare da daura wani arsh siririn gyale me kyau gashin ya fito ta tsakiyar dankwalin goshinta kwantancen gashinta gashi nan a waje, kallo ta kunna kenan sai ga Kiran Nabeel video call

Dagawa tayi Yana kallonta tana kallonsa yaga tayi kyau yace My Shakira,Murmushi tayi Mai sanyaya zuciyar masoyi,dan tashi na gani,taya zaka gani bayan wayace,da Wayar Zaki dinga hasko ko wanne part,haka ta fara hasko masa iya kanta sai kirjinta har zuwa kafafunta yace kin hadu Sarauniyata hasko gorar madarar ta haska masa Hamida har da wani karkada kirji,Nan take yace ganin nan yanzu zan dawo gida idan na ganki sai na koma Hamida har da wani iyayi hey take it easy Mana minti nawa ne ka dawo Kawai mu dai a samo Mana halak Banda haram mu da yaran mu masu zuwa nan gaba yace nifa kawai zuwa zanyi na ganki,ni zanzo sai ka ganni na koma yace kisa katon Hijab har kasa ki sa driver ya kawo ki,Hamida tace to gani Nan ta kashe wayar tana dariya bai San hannunta ya fada a driving ba,Hijab tasa me Hannu har kasa ta hada basket dinta na abinci ta dauki key din katuwar motarsa baka kowa ya ganka yasan ka hau mota Yar gaske,Gate tace a bude Mata ta bude baya ta saka basket ta shiga mota ta Mata key tare da bata wuta dama ta Sha wanki tana kyalli,a nutse ta bar gidan harda kunna dan kida kasa kasa Ya bata address da nisa ma wajen amma a wajen gari ne gefen Hanya,a nutse ta dinga driving har wajen aikin nasa tun kafin ta karasa ta hango shi a jikin motarsa Yana latsa waya masu aikinsa suna ta fama da motocinsu.

Tunda yaga motar ta gangare tana tafiya daf da su ya kafe motar da kallo Yana tunanin wannan motar ai tasa ce tunani yayi ko Hamida ce ta bawa driver ya kawota amma sai ya hango Kamar mace a ciki,Hamida a saitinsa ta tsaya tare da sauke glass suuuuuuu kasa Kawai ya ganta a ciki,mamaki ya kamashi yaushe ta iya mota ko dama ta iya ne,Murmushi ya saki yace gyara parking hajiya Shakira ta wani gyara parking yana ta mamaki ta fito,ya kalleta sosai yace yaushe kika iya mota ban sani ba? Hamida tace driver ne ya koya min Kullum idan na taso daga school,amma me yasa baki sanar min ba? so nake na baka mamaki,yayi Murmushi yace to daga yau kina sanar min kinji to ta furta sannan ta Mika mishi basket din ya karba tare da furta thanks,tace na gaisa da yaran naka? Yeah ya daga musu Hannu lokacin sun dan tsaya da aikin suna hutawa sai gasu sun karaso da yawansu Hamida ta gaishesu da fara'a Suka amsa,Nabeel ya kallesu yace kun ganeta Kuwa? Wani aciki ya daura hannayensa a Kansa yace ahhh me dubu daya ce ikon Allah,Nabeel yace itace matata suka dinga mamakin ikon Allah da kyar Suka ganeta yanda ta Kara kyau da kiba ta Kara haske ta Zama Yar gayu sai kallonta suke Nabeel ya ajiye basket din yace gyara motar ta kalli wajen bishiyu inda ba me ganinmu duk da cewar akwai tint.

Shiga tayi ta gyara parking din yanda ya dace yana ta mamakin Pipinsa ta iya mota wai daya side din ya bude ya shige tare da kulle motar juyowa yayi ya kalleta itama shi take kallo suna Jin wani nishadi da shaukin juna,Kullum kyau kike karawa my life, Hamida ta kalleshi da wani fari tace dan Allah ni life dinka ce? Kai ya daga Mata alamar kwarai kuwa,Hamida tace dan Allah fa? Allah ya furta,Ido ta Kura masa tace yanzu da Zan bar maka gidanka sai ka mutu?Nabeel yace ai tuni ma Sai dai aga nayi yuuff na wuce,Hamida tayi dariya tare da cewa shike nan na mallakeka ka shiga uku dani,hannunsa daya ya saka cikin nata Yana Wasa da yatsunta tare da dan janyota jikinsa suna shaka kamshin juna,lips dinta ta dan turo Masa su tare da nuna Masa da yatsa nan take ya hade bakinsu waje daya suna tsotsar bakin juna a hankali yace idan Ina gabanki sai naji komai yazo min da Sauki Pipina,Hamida ta danyi Murmushi tace da sonka nake kwana nake tashi Lelena Allah ya barmu tare,hijab dinta ya Dan daga yasa Kansa ciki ya kalli yanda kayan suka mata kyau, Yace baby kin zamemin aya,aya ce aka saukar yanzu so nake Kawai na warke na samu nayiwa soyayyata hidima na samu na kulle bakinki sai kinji Hidima a dausayi yarinya,Dariya Hamida tayi tace oh sex din ne Hidima yace yes ai Dausayi zanwa hidima Dariya ta saki tace Allah ya kaimu naga hidima,cikin hijab dinta ya dan sa hannunsa,hannunsa ta bige da sauri tare da furta Gorar Madara basu dauki sanyi ba tukun,sai ka dawo gida,shagwaba ya fara Mata kamar yaro haka yake mata,basket din ta bude Masa ya kalla har su dambun nama da pepper chicken da wani meat pie na gashi sai lemon data hada me dadi godiya yayi mata tace Zan koma gida Ina da Assignment sai ka dawo ma hadu,kallonta yayi yace kina bukatar kudi? No ai tunda ka soni me zanyi da kudade gwara ka so ni sai godiya ga Allah.

Karki barni my Pipi mu rayu cikin amana kinji? Inshaallah ta furta Masa fita yayi a motar tare da cewa kiyi tukin a nutse a kular da pipina sosai ki Dan Kara hakuri Ina nan Zan yiwa dausayi hidima very soon,karfe Nawa zaka dawo? 8pm Inshaallah Fuska ta kwabe cike da shagwaba Gogar Madara zai huce fa gaskiya yayi nisa,a bar min abuna kin San Affa yace naje Yana son ganina idan nayi Sallar Isha sai na dawo Kawai ki min kwalliya kinji, Alright Allah ya dawo min da Kai lafiya I will miss you, me too my Pipi hannunsa yasa ta window tare da dan Jan hancinta kadan i love your nose,key tayiwa motar sannan ta fara tafiya tana kallonsa yanda mijinta ya hadu sosai kamar tayi ta kallonsa haka take ji, tace na manta Zan dan biya wajen Mimi kaji? Alright amma karki zauna, okay ta furta Jan motar ta fara tare da dage glass din window ta rufe sannan ta hau kwalta tare da yin you turn ta dauki hanyar gidan Mimi,Mimi da Affa dawowarsu kenan daga wajen aiki Suka ga motar Nabeel ta shigo gidan sunyi zaton Nabeel ne,sai suka ga Hamida suka dinga mamaki,wai Hamida ce haka Allah buyawi,Pipi Fitowa tayi tana dariya ganin irin kallon da su Mimi ke Mata na mamaki tace Hamida ce fa Affa.

Mimi tace amma gaskiya karambaninki ya birgeni,palon Suka shiga gaba daya har kasa ta duka ta gaisa su da girmamawa,Mimi tace daga Ina? ai ta iya mota yanzu sai yawo cewar Affa Murmushi tayi tace abinci na Kai Masa dan kayan motsa baki ai Lelena Yana Shan wahala wlh halal yake Nemo Mana Neman halak da wuya yake har tausayi bawan Allah nan yake bani,Mimi tace a'a lallai dan halin yana nan dai akwai ragowa,Dariya pipi tayi,Affa yace ku ba dama a fadi gaskiya duk ba haka muke Shan wahalar Nemo Muku ba ku da yaranku,Hamida tace ai Affa maza bayin matane sai yanzu na yarda,uwaki ja'ira banda ni wannan ya nuna Mimi yace bata Isa na Zama bawanta ba,Mimi ta kalleshi tare da cewa na nawa kuma,mikewa Hamida tayi tace Zan tafi Ni,tun yanzu? ae Mimi zanyi girki ne shi yasa sai nan gaba zan dawo,to ki gaida gida Affa ya furta, Mimi tace Allah ya kaimu a dinga Hakuri da juna kinji,Hamida tace laaaaa Mimi baya min wani Abu Wanda za a ce sai hakuri ai mu hakuri ma bamu San inda yake ba,Murmushi Mimi tayi tace ai Kuwa Indai zaman tare ne Zaki ga hakurin da ake cewa kiyi sai gaba, Hamida tace to Allah bamu shi ni na tafi gida, Mimi ta dan rakata mota ta wuce.

Lokacin Basma tana gidan Hamida ta Shiga cikin dabara bindigarta tana jikinta a soke,Hamida take son gani ruwa a jallo amma ta gama dubawa bata gani ba sai me aiki Habiba wacce Basma tace Yar uwar Hamida da ce zan jirata,karar mota taji tunaninta Nabeel ne zumbur ta Mike tabi ta kofar baya ta haure katanga ta bar unguwar gaba daya bata San Hamida bace ta dawo,Sai da Hamida ta shigo Habiba tace kinyi bakuwa tunda Kika fita tazo tace zata jiraki nace Mata ke kadai Kika fita amma Kuma tana Jin karar motarki ta fice ta gudu,Hamida tace Allah ya kyauta Allah ya tsareni daga Sharrin koma waye.

Sallar la'asar tayi tare da yin assignment boko dana addini sannan ta shiga kitchen zata hadawa oga girki, tunani ta tsaya yi a kitchen din me zata dafa Masa ne, miyar jajjage tayi ta Sha kifi ta dafa farar shinkafa,Pepper chicken din da tayi ta zuba a wani hadadden mazubi Wanda kana gani kasan ba karya,hadin salat tayi tare da su cream salat ta ajiye a dining komai dai ta shirya abinta ga wani zobo me kauri Wanda ba Karin ruwa a ciki iya Wanda ta tafasa da bawon abarba da kayan kamshi yayi sanyi sosai ta barshi a fridge,Wanka taje tayi tare da yin Sallar magrib ta tsara gayu cikin wanu bum short me Kalar green,red and yellow an Masa layi layi da rigarsa Yar karama me hannun vest,Habiba tana dakinta,Pipi tana kamshi haka tayi Sallar Isha tare da shafa'i da wutir ta sake gyara kwalliyarta da gashinta,karar motarsa taji da alama ya dawo,a steps ta tsaya ba tare data sakko ba sai da taga ya shigo sannan ta karaso da sauri tare da fadawa jikinsa ya maida hannayensa ya rungumeta gaba daya a jikinsa cikin sigar rada ya furta you look good,Thanks ta furta itama da rada, hannayensa yasa tare da mikar da ita daga jikinsa ya rike hannayenta biyu Yana Kare Mata kallo ya Murmushi ya furta kin hadu, ledar da ya ajiye a kasa ta dauka yace abinki ne a ciki ta buda duk kayan tande tande ne ciki na gode tace tana murna tace muje kayi wanka,Sake rungumeta yayi yace ban gaji da kallonki ba, idan kayi wanka sai kaci gaba ta rike hannunsa suka haura sama.

Sai da yayi wanka ya shirya cikin Kaya marasa nauyi Hamida ta fesa Masa turaruka sannan suka fito tana gaba Yana bayanta yace yau baki zancen duwawu ba? Dariya Suka Yi gaba daya tace ai Shuru na maka amma Allah yau na gani da zaka sa kaya,Dariya ta bashi yace kina da aiki ashe a dining ya zauna tayi serving nasa ya fara ci yace sai kace girkin fadar sarkin garin nan,Dariya tayi tana rufe fuska har ya gama ci Yana Santi kala kala, Yana gamawa ya nutsu yace ban fada miki ba dazu Doctor ya kirani ya tambayeni yanayin da nake ji a jikina na fada Masa yace na warke na Zan iya sex ba matsala,Hamida ganin baya karya tace da gaske ? Kwarai yace tace to shike nan,yanda yayi Maganar ba Wasa shi yasa ta gaskata,suna haka Kiran Ammar ya shigo wayarsa ya daga tare da sawa a handsfree suka gaisa yace ya amarya? Karfa ka bari sabo da Doctor ya baka dama kace Kuma zaka Yi ta abu kullum kabi a Sannu sai a angwance amma Kar a wuce gona da iri,Nabeel harda cewa Inshaallah Yana dariya a ransa,suna gama Wayar ya kasa rufe bakinsa sai dariya yake idan Hamida ta kalle shi sai yace Ammar da abin dariya yake wai nabi a hankali Kar nayi ta abu, ai doctor yace Kar ya wuce sau daya Kuma kullum a hankali a hankali zan na yi,Hamida Shuru tayi tana dan tuna wahalar data Sha ranar farko amma baza ta iya cewa a'a ba tunda doctor yace ayi Kar ta Shiga hakkinsa,Sabo da murna Nabeel baki yaki rufuwa cinyarta ya buga ya akayi ne Pipina da kallo ta bishi ya fara latsa cinyarta tare da cewa wannan laushin fa?hmm yanzu dausayin zaka yiwa hidima yau? Kwarai kuwa Inshaallah

To ai ya kamata a tambayi Mimi in ta Amince cewar Hamida,sirrin namu za a fadawa Mimi?Ina school idan nayi ciki fa? a haka zakije sai kice dama kina da aure, shuru tayi yace ya Kika Yi Shuru Wai Ina surutun ne? Uhm Kawai tace,ke ai baza kiji wahalar komai ba,Ina da infection banyi magani ba zaka dauka,ba damuwa Zan dauka sai mu dinga Shan maganin tare,mikewa yayi tsaye
Showing 63001 words to 66000 words out of 133235 words