hannunta waje Wai to muji,Dariya ta bashi Yana kokarin janye bargon ta fada kirjinsa Wanda ba Riga a jikinsa sai dan short taji wani laushi sumul sumul sai kamshi yake,rada ta Masa a kunne bugawa likita waya kaji zaka iya dan rage zafi banda sex, da sauri yace ai yace Zan iya Yi ma yanzu,ba wani gaskiya baza a karya doka ba,Nabeel yace Wai da lafiyata a Raina min hankali ko so kike naci babu? Lele ka dinga alkinta abar nan Kar a samu matsala ka Kira doctor aji,Nabeel ya jawo wayarsa dama Yana da number likitan,Yana Kira bugu biyu ya daga cikin harshen turanci ya tambaya likita yace a'a sai Nan gaba lokaci baiyi ba,yace Romancing fa Likita yace wannan ba matsala amma Kar a zurfafa, duk da haka yayi mamaki da Nabeel ke sha'awa sabo da masu irin case dinsa wasu sai su kwashe shekaru ma basa sha'awar ya mace,Nabeel yace wai banda sex,Hamida ta furta Eyya ango ba harka tana kwance a kirjinsa tana shafa gemunsa ga yanda ya fuskanceta bukata take,zaunar da ita yayi a tsakiyar bed din tana sake like Masa a jiki,light ya kashe tana ta wani gulma Wai kunya Yana Fara kissing bakinta bata Sanda ta fara maida Masa martani ba.
Hamida ta wani runtse idon kunya dan nishin ma dannewa takeyi bata yi,Nabeel yace ke bakya Jin dadi ne? ta ya Nabeel Guda Yana abu kamar bakya ji karki sa nacewa kaina ban hadu ba na daina to tunda bakya so,Hamida ta fara jin Dadi ya daina gashi sha'awarta ta motsa murya na rawa tace ai dai kace ko Mene nace Ina so Kar naji kunya ko? Nabeel yace ae ni bana son wannan kunyar na fada Miki zamuyi fada da wacce fitsara ce bakya cewa a haka na ganki Ina so sabo da kaso mutum a halin da yake shine so ba Wai sai kaga mutum da wayewarsa ba ko wata kwalliya ko wani Abu kaso mutum dan Allah shine so,da ace kyale kyale nake bi sai na Bari sai kin waye sai nace Ina sonki wannan Kuma ba shine so ba,a yanda na ganki haka nake sonki nace yanzu Ni kadai Zaki na na wa rashin kunyar ki fada ko Mene Indai daga ni sai Kaine,Hamida tace to ai Watarana ban San me yasa ba gashi Ina so Amma sai naji kunyarka,yace okay Nan gaba sai na auro wata wacce zata na min karuwanci a bedroom ke kiyi ta kunyarki,Hamida Kamar zatayi kuka tace Lele karuwa Kuma? Yes karuwa ko mene ko so kike na waje su dinga birgeni,Hamida tasa yatsa a baki tana tsotsa tare da cewa dama Karima tace na dinga tarairayarka,Tace ko ba daidai ka min ba Wai na saka ka a daki na rungumeka Wai Nawa kake a wajena Ni dai Naga gaka da girma amma ace nawa kake Wai na dinga tallafakarka na fada ma fari da baki,Nabeel yayi dariya ba shiri yace to naji a dinga min sai me? Sakina tace na dinga ma rada sai kace munafuka,to ai kin dade kina min radar duk abinda Suka fada kinyi sau nawa kece baki san kin iya ba,bangaren sex fa basu koya Miki ba?Hamida ta sani amma sai tace basu koya min ba a wajenka Zan koya,yace to naji last warning bana son kunya ko Mene ki fada, to now kin bata min rai na fasa jiyar dake dadin,Hamida ance ta dinga tallafe Miji tana Masa rada ta koma ta bayansa ta kwanto dashi jikinta tallafewa kenan rada ta masa tace fadan ya fara aiki tace aci gaba da dadi baka ji ba na fara jikewa,tsigar jikin Nabeel ta tashi yarrrrr yace nifa bazan iya bin dokar likita ba,Hamida tace to kaji shi yasa nake kin yin abu sabo da haka, to naji bazanyi ba karki daina,Gorar Madara yaji suna sukan gadon bayansa,Hamida ita kanta so takeyi janyota yayi ta dawo gabansa wuyanta ya Shiga kissing Yana shafa gashinta pipi ta jawo hannayensa dan munafunci ta dora a wuyanta alhalin ba Nan take so ya tsaya ba,Nabeel Yana sani yace Nan? Yaci gaba da shafe sambalin wuyanta Yana dariyar mugunta a ransa Wanda ita ba Nan take so ba,Kamar ta Masa masifa haka taji, kirjinta take turo Masa kamar bai gani ba,hannayensa ta jawo ta maida saman kirjinta tace idan anyi magana kuce ku kunyi nisa a wayewa alhalin ko kwanar shagari baku je ba.
Yace ai ban San Nan kike so a taba ba Hamida tace kana sani fitsara kake so Kawai na fada, Dariya ta bashi yace sorry muy Shakira kece ai kike ta bani dariya ya tsaya da tabawa tace Wai kai Indai zakayi magana duk abinda kakeyi sai ka tsaya wlh da lalle kake zanawa bazan zo ba sabo da baza ka taba sauri ba sai kana cikin zanawa ana Hira ka tsaya da zanawa ka dinga magana,daina tsokanarta yayi yaga tayi nisa da yawa sosai ya bada amanna Yana shansu Hamida ta wani gantsare Kamar zata cinye masa baki ta huta tana ta wani nishin sweet sai da ya Mata sosai sannan ya bajeta ya koma dausayi wasanni yake Mata masu wahalar furtawa Hamida tana kukan dadi tana Kiran sunansa Lelen Kamshi..Lelen dadi....Zan. Mutu
Hankalin Lele ya tashi yace Ina dole yau sai yayi xxx Hamida dake ta gama Jin dadinta sai ta gudu ta koma kasa,Nabeel ya bita ta zille ya haukace gaba daya sai toilet ta Shige ta kulle yayi lallashin duniya taki budewa haka ya kwanta Yana murkususu ya mike da kyar yasha maganinsa ya kwanta sai a hankali ya dawo normal bacci yayi gaba da shi sannan Hamida ta fito Sadaf Sadaf ta maida rigarta ta kwanta a can karshen gado ai tana kwanciya Nabeel ya farka sai kace wani robot har zata gudu yace ba abinda Zanyi matso komawa tayi ta Shige jikinsa ram ya riketa yace to ki tsaya ya fiye Miki mutunci kuka ta saki tace kana ji doctor yace baza mu iya haihuwa ba Indai ba abi doka ba,shine Allah dokar banza,kuka ta saki me karfi yace alright matse min cinya,akan cinya gwara kayi Kawai dan sai tafi illa dan Allah ka bari lokaci yayi yace to na hakura amma ki daina yarda Ina romancing naki tace to,ko nace zanyi ki hanani amma Indai Kika bari to dole sai nayi da sauri tace to,Hira sukeyi sama sama har bacci yayi gaba da su.
Da Asuba ya tasheta bayan tayi Sallah ta hada musu breakfast sabo da makaranta zai kaita,sai da Suka karya sannan taje ta sake yin brush tayi wanka tana ta Jin haushin makaranta Nabeel wanka yayi a gurguje ya shirya cikin yard me tsada peach,kwata kwata yau bai sakar Mata Fuska ba ganin sai Fushi takeyi akan zata je school,room dinta ya shigo ya ganta a zaune ko uniform bata saka ba,tsawa ya Mata tashi ki sa uniform mu wuce Ina Wasa da ke,Hamida taji tsoro amma tace ae Mana jiya ma ai munyi wasanmu da dare,Tsaki ya ja cikin uniform din set biyar ya dakko daya tare da fisge towel din Saura kadan ya fadi kasa ta rike da sauri Zan sa da kaina ba shiri ta fara kokarin saka Riga yace Ina bra din ko haka Zaki tafi? Da sauri ta zabo Kalar kayan dark blue and sky ta saka sannan ta shirya a gabansa ya duba school baga din komai ta zuba,kokarin shafa powder take yace karki sake wlh ko bana nan so kike ai ta kallonki muje haka Yana juya baya sai data goga soson powder din ta gyara takalminta sandal me tsada ta bishi,Habiba tana ta aikin gyara gida Suka gaisa Suka fita.
Mota ya bude mata ta Shiga Fuska a daure shima ya shiga motar yayiwa mota key ya dan kalleta yaga kamar tasa powder handkerchief ya Mika Mata goge fuskarki,ba shiri ta karba ta goge sannan yaja mota securities Suka bude masa gate bayan sun gaisa
Suna hawa titi yace Saura ki ki yin karatu ki gane kurenki Shuru tayi har suka Isa katuwar makarantar tunda Hamida taga masu irin uniform dinta tasan ma itace ta dinga tsinewa makarantar tana yar iskar makaranta jahila Nabeel Yana jinta ya sake hade rai Suka shiga har ciki ana ta kallon motar da mutanen ciki,Yana parking ya fito tare da zagawa ya bude mata ta fito Suka jera zuwa staffroom hannunsa cikin nata.
Ba bata lokaci pc ya Kira headgirl yace ta raka Hamida class Ss1,Hamida ta kalli Nabeel zatayi kuka ita da take Ss3 an Mata repeating kenan,bakin ciki ya kamata ta fashe da kuka Nabeel ya juya tana kallo ya shiga mota ya tafi, Headgirl baki ta tabe tace ke dalla lests go,Hamida ta mata up and down tace uban let's go tabi bayanta suna tafiya tana cewa wlh ba uban Wanda zanwa biyayya babu wata kidahumar shugabar dalibai da zata zare Mana Ido,duk na girmi Yan makarantar nan, Headgirl albarkacin new coma ce ta kyale Hamida ta rakata class,Hamida tace ni bance a rakoni ba ehe wallahi karatuna zanyi duk Wanda ya min sai na rama Ina katuwa ta da shekaruna Ss1 shima Lelen Zan koma gida ne zamu hadu.
Yan daban da suke ta Neman Hamida wanted har school dinsu suka je a suffar mutanen kirki Suka tabbatar Nan aka kawota tunda gidan ya gagara ya zuba securities a waje zasu gama da ita,cikin Yan daban waya ya dauka ya Kira yace yawwa Basma hanya Mai sauki an sakat a school yanzu haka tana cikin aji,Basma tace yawwa so nake a Gama min da ita kafin bikina kasan bikina Yana matsowa idan nayi aure banda lokaci iya wuya Nabeel bazai samu farin ciki ba.
Tana cikin waya kawar Basma wata Aliya ta shigo dakin tace Ware Baiko badai baki hakura ba har yanzu dan Allah ki kyale bawan Allah wannan ba rayuwa bace,Allah yayi ba mijinki bane ki kyaleshi haka,ki daina ja da ikon Allah,akan dan Adam Bai samu abububa shike Nan ba zaman lafiya bazai fawwalawa Allah ba,abinda Allah baibaka ba babu Wanda ya Isa ya baka sannan wallahi da hakuri kikayi ya fi Miki riba banga amfanin Wai mutum bazaiyi hakuri ya yafe abu ba sai ace lallai sai an dau fansa, ita Yarinyar Hamida karki manta ciki ya Mata fa karshe ya wulakantata amma ta yafe Masa Ana ganinta Kamar marar hankali bata da tarbiyya ashe wallahi tafi mutane da dama hankali da kyawun hali .
ke bakya tuna samari nawa Kika yaudara Kika rabasu da matansu duk su basu dau fansa ba sai ke,hakkin Wanda Kika yaudara ne ya biki kina ganin dan Allah ya baki kyau kike amfani da hakan kina cutar da maza amma kin kasa ganewa,gaskiya Ni dai na baki shawara ki gyara ki kyale Yarinyar da bata ji ba bata gani ba,Tsaki Basma ta ja tace fita daga dakina karki sake zuwa gidanmu ko inda nake munafuka Ina ruwanki to bazan yafe ba yanda na soshi ban samu Jin dadi ba shima bazai samu ba na dauki alkawai sai naga bayan Hamida Matukar Ina raye,Aliya dai ficewa tayi abinta ta bar Basma da ciwon son Nabeel bata taba son wani kamar Nabeel ba a Kansa tasan soyayya.
Hamida tana class sosai take saurarar abinda ake cewa,bata kula kowa ba haka ba Wanda ya kulata har aka musu break tana fitowa inda taga ana siyar da abubuwa ta tsaya wajen me kwakwa ta siya kamar ance ta daga kanta taga maza biyu suna lekowa ta saman katangar makarantar Hamida ta tsorata ita suke ta kallo ta kalle su itama ta zaro musu Ido tare da cewa dalla dalla can,taga Kamar suna magana tace kurwata kur nafi karfinku Pipin Lele sai ta Allah tayi,basu kulata ba, duk inda ta motsa ita kadai suke kallo a Yan school ma Hamida ce kadai ta kula da su,ta sake cewa to da a aurena sai a dinga kallon musulunci Yan Iska taci gaba da siyayayrta Daya hannunta a cikin aljihun wandonta tace idab baku koshi ba ai gwara ku fada min na siya muku gurasa,motar Lelenta ta hango yazo dubata yaji tana karatun kuwa da sauri ta tafi wajensa hannayenta cikin ajihun wandonta irin shegun Yan makarantar nan tana karasawa yayi Murmushi tace Sannu da zuwa tare da Mika Masa Kullin aya daya ya karba ta sake zaro kwakwa a leda tace ungo taka dama Kai na siyawa tsaraba.
Alhusna (Mrs Idris)
Najida Aliyu Bicca
🥰H😘
Ummu Abba
Nafisa Musa
Hauwaumuhammadhamza
Mommy Anas
A A U
Aymaan Haarun
Maman Husna
Mom Fuash
Karba yayi tare da furta thanks Yana kallon fuskarta tayi maiko sai kyalli take ga biron har a gefen bakinta yasan data sani da tuni ta goge ga makarantarsu da maza dariya yayi yace kinyi kyau Yan boko,fuskarta ta shafo tare da kallon tafin hannunta Wanda duk ta zane shi da biro hijab din ma duk jikinsa biro Nabeel a ransa yace first day har anyi haka da biro,a fili yace kinyi note? tace ae,abinci fa?kwakwa ta isheni yace to gashi nan lokacin break ya kare koma class sai nazo daukanki tace to,yace bakiyi kawa ba? Duk school din Nan ba sa'ata nafi karfinsu 21yrs gashi da aurena wace zata yi gogayya dani me suka sani ma rayuwar duniya Ina Suka je ba mate dita duk ciki na wuce ajinsu ,Nabeel yace inye shi Kam murna yayi Bai son kawayen nan Watarana dadin surutu ya kwasheta ta Fadi zancen duwawu,Yace banda zancen duwawun nan please dariya tayi tace haba sai kace yarinya ko dan ka gani a secondary school ta juya ta wuce har tayi nisa ta dawo tace kazo da wuri daukana ana karkada bell a kunnenka Alright na wuce Office ya Shiga mota ta juya ta koma class.
Malami bai shigo ba matan class sunyi wani group suna ta zancen samari da labarin me akeyi a aure suna ta Yi kasa kasa suna sheka dariya,Hamida ko kulasu bata yi ba tana jinsu,a ranta tace yara baku ga takashi da maiko ba mu muka ga yau muka ga jiya,Suna ta wani tafawa suna Jin Hamida tace Yara kenan,Kallonta sukayi Kawai tunda tazo take kallon kowa dai dai,wata a ciki tace Wai wannan Yar gidan uban waye ce ne kunga yanda take wani raina mana hankali,wata tace Hmmm baku ga wani kyakyawa da yazo wajenta ba dazu Kinga kyau subhannallahi ga motar daya zo ma abin kallo ce I think yayanta ne,wata tace ko karuwarsa ba,tana jinsu bata kulasu ba note ma da zata ara na wani Namiji ta karba taga Yana da kokari wani bayarabe Arne Ola, har wasu ya bata yace taje dasu gida in ta gama ta dawo masa da su,Hamida tace thanks alot dan na ololo masu kashi a leda, dan mutunci you know ni ba mate din Yara bace na wuce level din matan class din nan,Wata a ciki wacce take ta Jin haushin Hamida tace ke wallahi karya kike ki girmemu duk nan ba dan kasa 16yrs,Hamida tayi dariya tace to har yanzu ke yarinya ce karama tunda baki Isa ganin Naja'atu ba,Budurwar tace Indai Naja ce gata can a class din Nan itace monitor,Hamida tayi dariya sosai tace an taba drinking din gorar Madara a gabanki? Suka ja Tsaki to ba gora ake cewa ba yogurt gashi ma mun gama sha,what of Koko an taba tiltila Miki a baki? Wata a ciki tace Kai dalla muci gaba da hirar mu, basu gane me Hamida ke nufi ba, ta sake ce musu ko Naja'atu ta taba kawo burkutu a gabanku Suka Mata banza ba ganewa suke ba,Lele ta tuna tana note ta ajiye biro tayi tagumi tace Lelena Yan matan Suka juyo suna kallonta suna kallon Hamida, wacce ta tsani Hamida sai hararta takeyi wata Jamila,Hamida ko ta kansu bata bi ba ta dauki biro taci gaba da note har teacher ya shugo
Hamida duk magana ko Abu zatace da hausa sai ta jefo ko kalma daya ce ta turanci Yan class Suka dinga gulma da gani wannan daga yanda take magana komai sai ta jefo turanci maybe tana da kokari nan Suka sallama Mata, nan kuwa basu San dan abu kadan ta rike ba Wanda ta tsinta a wajen Shehu,har wani kulata akeyi irin an kawo me kokari Pipi a ranta tana ta dariya tana Adduar Kar Allah ya kawo malamin da zai kureta.
Sai da period ta Kare aka tashe su,Hamida ta tattara littanta ta gyara hijab dinta ta fice daga class tana fita Kuwa Lele yazo Fitowa yayi tare da bude Mata motar kawai ta shiga tana wakar I'm coming home..lele dai ya rufe sannan ya zaga ya Shiga sai kallonsa akeyi har Malaman gaba daya,Hamida an dakko yunwa da rana baki ya mutu tayi tsit tunda ta gama wakar murnar komawa gida har Suka karasa gida bata ce komai ba tana fitowa tayi cikin kitchen direct ta zubo abinci sai lokacin Nabeel ya shigo yayi Dariya yace sai da nace a kawo miki abinci Kika ce aya da kwakwa sun isheki,rabu dani banyi zaton haka nake ba ulcer ce ta kamani wannan shekarar maybe bazan iya azumin watan Ramadan ba idan ya zagayo
Sama ya haura ya shiga wanka,Hamida tana gama ci ta cire uniform dinta ta bawa Habiba ta wanke su ta goge,Sallah ta gabatar sannan bedroom dinta dana Nabeel ta gyara neat har toilet sannan sauran Kuwa duk Habiba ta gama,Wanka tayi tasa Yar karamar gown iya cinya me gajeren hannu tayi kyau, kitchen ta Shiga ta danyiwa Nabeel girki me sauki sannan tayi Shirin Islamiyya dake kusa da gidan ne ba nisa sosai, nan ma sanye da uniform milk and dark brown ta fito ta iske Lele a dining,muji girkin naka ta danyi cokali daya sannan ya
Showing 57001 words to 60000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
36-40
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20 Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45