ka bari karka zubar da girmanka Mana yarinya tana ganin girmanmu.
Uncle Inuwa kazo kauyenmu ka nemi aure cikin sauki a baka budurwa zukekiya kyakyawa Fara a dubu hamsim komai da komai dubu hamsim zaka kashe a kawo ma Amarya har gida Ni Zan ma Hanya in ka tashi aure,Kawai ka samu gidan Zama da dubu hamsim na rantse da Allah budurwa zukekiya za a kawo mak....kafin ta rufe baki Nabeel ya leko ya ganta Shuru Shuru bata shigo ciki ba shi yasa ya leko,Sale da gudu ya fada Bayan gate ta waje ya manne a jikin katanga,Inuwa Yana zaune a bench din Hamida tana gefe,zumbur ta Mike itama ta kwashe da gudu tayi cikin layin shi Dariya ma Suka bashi,Inuwa Kuwa a wajen ya sankame .
Basma da Basma suna palon Mimi suna kallo kowacce tana hararar Yar uwarta sai Tsaki da tsaki gashi Mimi Tace musu tana hanya ta kusa karasowa,Hamida tana waige tana gudu gudu sauri sauri ko mayafi babu a jikinta shine takaicin Nabeel,Yana ta faman daga mata Hannu ta dawo ita Kuma tunaninta dukanta zaiyi sai ta Kara sauri,Inuwa ya tasa yace ka tabbatar ka lallabo ta ta dawo gida mutanen banza Kawai ya juya ciki.
Inuwa ne ya lallabo Hamida da kyar ta dawo gida da jakar Basma a rataye a kafadarta da ta kwace ta karfi,tana Shiga Palo ta iske Nabeel a 3seater Basma matarsa tana gefe itama Daya Basma ware baiko ta koma gefensa daya ta zauna tana muzurai sun sashi a tsakiya sun takura Masa,Hamida tace au abin gasa kuke kunji kunya, ta tugewa Basma matar Nabeel dankwali Hular gashin data kifa kanta sai ga Dan guntun gashin Basma da wani tsohon kitsonta goshi dum a gaba,Hamida tace ashe dama kina da goshi abinki Cass ,Nabeel ta kalla ya Naga idonka Yana wani blinki blinki mikewa yayi Fuska ba Rahma ya bar gidan gaba daya,sai lokacin Basma ta Mike ta rufe Hamida da duka,itama ware baiko haushin Hamida taji ta fisu kyau ta rufar Mata gaba Daya Suka nada Mata shegen duka harda ji Mata targade Suka fasa Mata gefen baki Hamida ta dinga kuka ta kasa tashi gashi ta Hana jaka ta boye, Basma tayi tayi ta dakko Mata jaka amma an nemi jakar an rasa ta boye ta tun kafin ta shigo palo.
Mimi ce ta dawo ta iske Hamida tana ta kuka a tsakiyar Palo kuma taki tashi ta tafi,Mimi tace lafiya Matar Lele tace Iskanci da hauka zata Mana Muka Tarawa shegiya jini,Baku kyauta ba cewar Mimi itama ta share Kawai ta zauna suna gaisawa tasa aka kawo musu abinci iri iri Basma Ware Baiko tace dama zuwa nayi mu gaisa,Mimi ta dinga godiya ko kallon Hamida bata sake Yi ba itama Mimi Bata damu da wata Hamida ba sabo da in aka rainaka a waje ka gama yawo,Affa ne ya shigo yaga Hamida na kuka ba Wanda ya kulata a wajen,ya dinga fada kuwa ya Mika Mata leda katuwa shake da kayan makulashe Hamida ta dinga godiya tace Affa naji targade yace Sannu karki damu Zan Kira me gyara,da rarrafe ta koma gefe Mimi ta tabe baki suka hada Ido da Basma matar Lele suka wani Yi zinden Hamida suna tabe baki.
Ware baiko ganin Mimi da Basma bakin su Daya sai ta Mike tace ni Zan wuce,Affa Kuwa ko kallonta baiyi ba sabo da yanda a gabansa taci kwalar dansa ta kifa Masa maruka ta yiwa Affa rashin kunya.
Basma ware baiko tana tafiya Basman Lele da Mimi suka dasa gulmarta,Mimi tace tayi ta Gama ganin kwaf tazo Kuma Nabeel ya Mata nisa,Basma tace bar shegiya Ni kadai ma na isheta tunaninta zai koma ya aurota ta cuci kanta,Hamida tana jinsu bata ko bi ta kansu ba ice cream dinta take Sha.
Sai gab da magrib Nabeel ya dawo gidan ya iske me gyaran targade ya saita kafar Hamida zai Kama kenan Lele yace Malam lfy? Yace gyaran targade aka kirani nayi,a'a dakata fada min karatun targaden Ni na Kama Mata,Me gyara yace gado Iyayennmu Suka bar mana akan me Zan baka sai dai in baka so na tafi,yace jeka mun gode,Mimi tace Lele Ina ruwanka Wai Kai me yake damunka ne baza ka kula da matarka ba sai shishishigi,Bai cewa Mimi komai ba ya fita,Chemist ya wuce sai da ya Nemo Mata cream na shafawa targade sannan ya kawo ya iske tana dakinta tayi bacci ma,Bai sani ba Yana fita Mimi tasa me gyaran targade ya gyarawa Hamida,tana kallo ya Shiga room din da Hamida take,bacci ya iske tana nan sanye da abayarta dama har yanzu kayanta kala Uku ne Mimi Taki ta siya Mata wasu itama Hamida bata Nema a siya Mata ba kullum ta cire sai ta wanke ta goge sai ta sa dayar Haka take rayuwa da Kaya kala Uku rak,bra dinta Guda daya ce duk ta tale ta lalace Haka take manage, panties dinta uku kacal Suma Kamar zasu Fado sabo da sun bude har sun fara yagewa ma, Mimi kuma tana kallo,Affa Bai sani ba tunda shi gani yayi Mimi farko tana son Hamida yasan zata kula da ita.
Nabeel ne ya ware wasu kudade masu ciwo Nan gaba zai gwangwaje ta da Kaya.
Cream din ya ajiye Mata a gefen bed din ya bar Mata short note ki dinga shafawa a rauninki kullum.
Ko da ta farka ta gani bata iya karantawa ba gashi ta fuskanci kamar Mimi bata sonta yanzu sai tace bari na ajiye idan me lesson yazo ya karanta min.
Sai washe gari da me lesson yazo tace Malam karanta min wannan takardar,karba yayi ya karanta Mata sannan tace na gode duk jikinta yayi sanyi sabo da yanda Mimi yanzu har harararta take Yi ta rasa dalili.
Haka ta zauna dirshan Shehu ya koya Mata karatu da rubutu ta dawo ciki,Mimi ce ta kalleta ta harareta da sauri Hamida ta sadda Kai kasa ta koma Gaban Mimi ta durkusa tace Mimi ko na Miki wani laifi ne? Ki yafe min idan wani abin nayi miki ta kwabe fuska kamar zata Yi kuka,Mimi tace bana so ki dinga Shiga Harkar zuria ta tunda kece Kika bata min yaro har yaje Yana abinda bai dace ba kuma ya rasa da wacce zaiyi sai da ke watsatsiya wa ya sani ko iyayenki ne tun a sali suka Yi Haka ko ma ke ba Yar sunna bace Bamu sani ba ance Mana marainiya ce ke,daga gani biri yayi Kama da mutum rashin kamun kanki ya nuna da alama ke ba Yar sunna bace,Hamida gaba daya hawaye ya wanke mata fuska ranta bai taba baci ba irin yau,a duniya yauce rana ta farko da zata Fara tsinewa kanta,Mimi tace Allah ya gani dama can Ni dannewa nakeyi wa ya sani ma ko yawon bin maza kike ba cikin dana bane Kika lakaba Masa gashi Ni an jajibo min ke dama can yawon karuwancinki kikeyi Ni ban yarda cikin dana bane Allah ya rufa Mana asiri yaron baizo da Rai ba,can ke Kika San inda Kika samo cikin danki.
Abinda Yan iskan leburori ne suke muku ciki,Ina yaro na Ina ke ki kalli Nabeel one in town muma munyi shirme da kuka fada ba bincike ba komai Muka dakko ki zuriyarmu Zaki yada Mana mugun iri,Kuma Ni gidana Zaki bar... tsawar Affa ce ta katse Mimi kukan Hamida ne kawai ke tashi,Affa yace karya kike wanne irin rashin adalci ne wannan da son Kai ai dazu duk naji zancen da kuke da matar Lele wato Kun hada baki to wallahi son zuciya shike cutarmu ita ba ya bace,ko Wanda aka haifo Dan shege lefinsa ne yazo a Haka? Gidana nane ba gidanki ba wallahi Hamida tana gidan Nan Inshaallah sai na tsaya Mata na bata ilimi Kuma Nan gaba Indai tace tana son Lele sai na aurarta ga shi ko Yana so ko baya so,yaro ya amsa shine da Kansa ya lalata yarinya sannan ki rufe Ido ki take gaskiya kiri kiri sabo son zuciya.
Ki sani munyi da marikanta Hamida ta dawo hannuna nine Zan kula da ita na bata ilimi sannan na aurar da ita ga Wanda take so,duk waye ya jawo wannan in ba Kai ba tun yaushe Yaro yake so ka Masa aure kaki Kaine ka jawo,da naki Yi Masa aure sai nace yaje ya lalata Yar wani cewar Affa,to Ni Kuma wallahi Matukar kace zaka aurawa Lele ita sai na bar gidanka karshen zamana a gidanka kenan,to ki bari ta samu ilimi ta goge tasan fari da baki Inshaallah Ni Kuma in har tace Lele take so sai na aura Mata shi.
Affa ne yace taso Hamida daina kuka,Hamida tana shesheka ta mike tace wallahi Allah Affa shine ya min ciki babu abinda Bai taba min ba duka dangerous part dina ko Ina ba inda ya bari na rantse da wallahi tallahi Affa sai da yayi Murmushi rantsuwa ta sake rantsewa da rantsuwa,a dakko Qurani Zan dafa Ni kuma shima Yaya kyakyawa yazo ya dafa.
Duk abinda akeyi Nabeel Yana ji yazo gaida Iyayensa kenan yaji Mimi tana cin zarafin Hamida sai ta bashi tausayi,fasa Shiga yayi ya juya zai tafi abinsa sai ya fasa ya dawo ya sake tsayawa a bakin kofar palon Yana Jin komai ,ita kam Mimi Tsaki taja ta haura sama,Hamida tace a maida Ni kauyenmu nasan su baza su fada min haka ba suna kauna ta na fasa karatun a maida ni wajen Yaya Sulaiman dina,Affa yace karki sake ki bar gidan Nan kina tafiya za a San Kuma me za a sake lakaba Miki kinji ko, to tsakani da Allah na fada Affa bana so a dinga sani biyayyar dole alhalin Ina da gidan uba,Kar azo a dinga zagin iyayena nazo na gaza hakuri a sake ce min karuwa abinda yasa bana son Zama a gidan wani kenan duk tsiya gwara naka Yan Uwana sune dole na,babu yanda za ayi a zaunar dani Kuma azo kullum a zageni ba ni wallahi bana son wannan,idan dan su Basma ne zasu zageni ko a jikina amma Mimi fa haba Affa idan auren Lele nake duk tsiya Zan hakura ko me za a min biyayyar aure ce Kuma Kun Zama iyaye na amma haka Kawai bazai yuwu yazo ya dirkeni da ciki ba azo Kuma ace min karuwa, ba ai min adalci ba wallahi zan iya Kai Kara human right ta bi min hakki na,Affa yace kwantar da hankakinki nine human right dinki Hamida duk abinda aka Miki ba daidai ba ki fada min.
Ai komai sai nayi adalci idan aka min ba daidai ba Zan fada ma idan aka faranta min Zan fada maka shine adalci ta sale yace anyi balancing kenan,Affa yayi dariya yace good,Hamida bata riko kamar ba ita ba ta kyalkyale dariya tace Ina da hankali fa Kawai kallon mutane nake ai inda tayi siriri Nan take tsinkewa ko ya kace Affa?
Affa ya sake sakin Dariya yace ja'ira da iya hausa tace ai gaskiya ne Affa ai gwara in fadi gaskiya kaga yanzu na San nayi wai makaho ya taka kashinsa yace yanzu nasan nayi Nabeel Yana daga bakin kofa ya dinga dariya, Affa Yana ta janta haka suna Hira Nabeel yayi mamakin Hamida a ransa yace Ashe tana da hankali.
Tace Affa muma fa Yan duniya ne wallahi Yasin kaji kwarankwatsa dubu duk iya shege ba Wanda bamu iya ba ni ko da waye Zan ja tun daga kauyenmu har zuwa majalisar dinkin duniya za aje dani akan rigima,Ni bana Jin kaina tana magana tana nuna kanta da yatsa tace duk in kaga anyi fada dani akan gaskiya ne Kuma har fadar shugaban kasa Zan ja da mutum,shima Lelen da kake gani Affa duk na gama tara shi Ina Nan da shi a cikin makokon makwallaton hanji na,badan ma Yaya kyakyawa bane Allah na tuba Nawa yake a wajena,in kaga an raina Ni to Ni na so amma Zan bada kala a gidan Nan Ina ma a Kano ne yau da a hukumar hisba Zan kwana bazan dawo ba sai an dauki mataki bawan Allah yazo hhar kauye wallahi ban taba sanin Yaya kyakyawa bai da Imani ba sai yanzu yanda muke da shi da yanda na bashi Amana a lokacin idan ya fada wuta Ina ganin Zan iya binsa amma ya min haka Affa ba kusan abinda Suka min da matarsa ba ne, lebe ta cije tace amma tunda Yaya Kyakyawa ne ba komai ya wuce na yafe masa a amma matarsa bazan taba yafe Mata ba,ta dukeni ta hantareni,ta nuna min kiyayya sannasannan watsa min ruwa ba abinda Bata min ba ta maida Ni Yar aikinta nasan me nake amma na hakura na maida kaina banza Kuma wallahi duk sabo da Yaya kyakyawa nayi amma baya gani Yana kallona a banz....kuka ne ya kwacewa Basma ta Mike Kawai ta Shige dakinta.
Jikin Nabeel ne yayi sanyi Kamar baiji komai ba ya shigo da sallama,Affa ya kalle shi kawai ya mike ya haura sama,Nabeel Kuwa direct bedroom din Hamida ya nufa.
Yana bude kofa ta dago Kai tana saman bed ta wani daure Fuska,Zama yayi a hankali gefen bed dinta Yana nuku nuku,gefe can
ta matsa ta sake hade rai kamar ba ita ba shi kanshi yayi mamaki,ya tsura Mata Ido da masifa tace lafiya?yace ahm....Hamida....yayi Shuru tace Malam kayi magana ko ka fitar min a daki da sauri ya kalleta cike da mamaki,tana share hawaye tace ae duk da gidanku ne Nan dakina nane in baka da abin cewa fitar min a daki,Kansa ya nuna yace ni kike kora Hamida,nine fa Yaya kyakyawanki,Ni Kuwa nasan Kaine Nabeel ba wani Yaya kyakyawa fitar min a daki ,okay naji Zan fita amma ki saurareni dan Allah ya furta tare da marairaice Fuska tace ka matsa daga kusa dani,Matsawa yayi kusa da ita kafadarsu tana gugan juna tana cewa ka matsa wallahi ko na maka rashin mutunci gashi ba wajen da zata matsa ta manne da jikin banko hannunsa yasa tare da tallafe habarta ya matsa a hankali da Niyyar ya kissing nata,da karfi ta fisge ranta a bace tace ai kayi na farko har abada baza ka sake ba fitar min a daki bani ba Kai har abada karka sake ka sake nuna ka sanni, Dan Allah Hamida ki tsaya ki saurareni naji bazan tabaki ba amma ki tsaya ki saurareni Dan Allah ki yafe min abinda na miki,Tsaki taja ta jawo hand bag din da ta kwacewa Basma ta kwada masa a bayansa tace fita bazan yafe ba wallahi Zan fadawa Affa,yanda ta nuna bata sanshi ba shi ya bashi mamaki ba shiri ya fice daga dakin ya bar gidan gaba Daya.
Da wannan takaicin ya koma gidansa ko gama parking driver baiyi ba ya fice daga motar Yana shiga Basma ta taso taci wanka tana oyoyo wani Takaici ne ya kamashi a ransa ji yake kamar ma ya Zane ta,Tsaki yaja yace matsa I'm so tired ya wuce tare da haurawa sama ya shige bedroom dinsa ya fada saman bed tare da yin ruf da ciki,Kawai tunanin Hamida yakeyi,Basma ce ta shigo bata kula da yanayinsa ba ta fada Kansa ta makaleshi,Hannu yasa ya yakiceta daga jikinsa yace dan Allah karki dameni bana son kowa kusa dani tashi ki fita,Shagwaba ta fara Baby..a fusace ya juyo ta Mike ba shiri ta bar room din.
Ranar bai iya bacci ba,in Banda tunanin Hamida ba abinda yake da irin halaccin da ta Masa,sai bayan Sallar asuba sannan bacci ya kwashe shi,Yana tashi 11am Fitowa yayi yace Basma ki shirya a week din Nan Zaki tafi Umrah,Basma gani takeyi tsabar soyayya ce tasa ta dinga murna tana zuba Masa godiya duk da Makkah ba bakuwarta bace amma ace Nabeel da Kansa ya biya Mata ai ta musamman ce,da Yamma Yana gida abin duniya ya Masa zafi Basma tazo tare da kwanciya a jikinsa tace honey yau na kusa 1month baka min sex ba wallahi Hakuri nake,yace kiyi Hakuri ki min Uzuri ke kanki kin San bani da lafiya,Basma bata rai tayi tace amma ka iya yiwa karuwar kauye ciki Ni ka kasa na gano ma kafi sonta da ni,ko can kake zagawa ne naga alama,Dama a sama yake Nan ba jira ya huce a kanta ya hau zuba Mata mari ta ko Ina,sai guduwa tayi tana kuka.
A daren tazo ta dinga bashi hakuri kamar me Yana cewa ya hakura tace to sex din fa dan Allah,Haka ya lallabata baida feeling a kanta Sam,washe gari da safe Haka sake hanashi sakewa,Yana Palo tazo ta fara cire Masa riga da sauri ya tashi yace masu share yanar nan basu iya ba bari nayi da kaina sun bar gida duk Yana ya mike yayi waje ya dauki abin sharar Yana ya fara Yi ba uwar da yake cirewa amma akan Basma ya bawa Kansa aiki da kunya yace bai da feeling a kanta,daga sharar Yana sai jin tashin mota tayi Kawai ya figa ya fice.
Gidansu ya tafi direct Hamida ya fara hangowa Shehu wanka Yana ta koya Mata karatu ta maida hankalinta,tasan da zuwansa amma ko inda yake bata kalla ba bare yasa rai ta ganshi,har wajen shehu ya tako tana ganin haka taci gaba da rubutunta,tana ji suka gaisa da shehu,yazo ya tsaya a kanta yaga ko kallonsa bata Yi ba,fuskarta ya leka tasa pencil ta tsokane Masa ido,da sauri ya matsa baya Kuma bata kalle shi ba tace Malam ja muje mu gama English muyi Hausa karshe kayi min darasin daukan wanka sabo da sabon saurayina,Nabeel har ya juya ya tafi ya dawo ya kalli Shehu yace Kai karka
Showing 27001 words to 30000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
7
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Mum Khad
Maman Maheer
D-Gurl

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10 Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45