da wani salon mugunta yake mata ta fara daurewa amma ta kasa sai ta fashe da kuka wallahi bazan sake ba,dan Allah kayi hakuri,Yana Hidima yace Ina saki abu.... kice baza...baza.. kiyi ba...sabo...sabo da Ina Wasa dake...bai San wanne hukunci zai Mata ba bata Jin magana
Hamida kuka wiwi tana bada hakuri,kayi hakuri wallahi na tuba bazan sake ba wayyo Allah Lele zafi,nice fa ta sake fashewa da kuka,Lele bai kulataba sai da ya tattabatar ta ladaftu ta Sha wahala matuka,taji jiki ko motsin kirki bata Yi sabo da dausayi radadi yake da azaba kawai
Hamida tana ta kuka yace tashi to sai kinyi girkin ta fashe da kuka yace ko baza kiyi ba ne? zanyi zanyi zanyi wlh ta furta ta sauka daga bed din tana tafiya wani iri ta fada kitchen tana kuka tana girki ta gama Masa jullof din spaghetti ta kawo Masa bedroom dinsa lokacin ya fito a wanka Yana goge jikinsa da towel Yana wani nishadi sabo da shi dai Kam ya kwashi dadi sosai sai dai Yana Jin bai kyauta ba da yayiwa Pipinsa haka.
gefen bed ya zauna sanye da rigar wanka,ta ajiye Masa abincin a gabansa yace zauna ki cinye hawaye yaki tsayawa haka ta zauna ta cinye dama yunwa take ji,Aslam ya karbo mata yace gashi ki bashi nono ya Sha,kuka ta saki ta kalli yaron tare da cewa ubanka ya cinye nonon babu,baza ki bashi ba Nabeel yace tace to da sauri ta janye rigar baccinta data maida Kan nonon yayi jajir sabo da wahala,tace au ashe Kan bai gutsire ba,ai na zaci ya cire, ta bawa yaro tana ta hawaye ya koshi ta canja Masa kayan bacci sannan ta kwantar dashi a bed dinsa karami ta Shiga wanka.
Ta gasa jikinta yau Kamar hauka sannan tayi wanka tare da tsarkake jikinta ta fito,tana fitowa tana ta Fushi idonta duk ya kumbura ta canja kayan bacci ta shirya sosai ta haura saman bed ta kwanta can karshen gado,Murmushi ya saki yace Pipina,My love come to me Baby,kin kulashi tayi ya jawota jikinsa Yana Pipina I love you, ya saki dariya Yana ta faman Yi mata dariya yace my lollipop ya kwantar da ita a kirjinsa zata tashi yace kina tashi Zan Kara,kwanciya ta koma tayi ya daketa ya hanata kuka,Yana so ya nuna mata ba komai yayi ba,rungumeta yayi Yana shafa bayanta yace I'm sorry,Kuka ta fashe da shi Yana ta lallashi taki Shuru tace bazan je makarantar ba na fasa yin karatun ma,Lele Yana dariya a ransa yana dan lallashinta bata hakura ba har bacci ya kwasheta.
Bayan kwana biyu Affa da Kansa ya isa Abuja tare da Mimi sabo da a nuna Masa Jannat ya gani da idonsa,Mimi tace munzo hankalinka ya kwanta yace ah ai gwara na gani Ido da Ido yaran Nan Fauzan da Nabeel ba kirki ne da su ba sai su sani a kwana na gama chashewa da kida a banza,Fauzan da Lele ai kananan mutane ne abin kunya gaba suka bashi, baya kuwa sai dai aga bayansu idan sun tada Sallah,Mimi da Mama suna ta dariya gidan Yaya Ubaidu Suka sauka har Daddy can yaje Suka hadu suna ta hirar zumunci,Fauzan kuwa Jannat ya dakko suka zo tare gidan Kawu Ubaidu inda manya Suka taru,a kasa Suka zauna Jannat ta gaishe su,Affa ya kalleta yace haka kike Yar gayu?
Dariya sukayi duka Fauzan yace ki basu labarinki Jannat kowa yaji,Jannat ta nutsu ta Basu labarinta kaf har haduwarsu da Fauzan,Affa ya tausaya yace Yar Nan bar fada sai nayi kuka saurin kuka ne dani,Mimi tace Kinga rayuwa Jannat Allah yasa karshenta yazo,Daddy har da kwalla yace mutane ba Imani,Kawu Ubaidu ya gyara glass dinsa yace tab ikon Allah yarinya Sannu kinji Mamanki Kuma Inshaallah Zan tsaya Mata ki bar komai a hannuna Ni likita ne Babba zanyi iya kokarina,Jannat sai godiya take Fauzan Yana ta murna
Affa yace yo ai nine ubanta dama na Kai kudin Aurenta gidan marayu shike Nan Kawai sai a daura da Kai Fauzan dama tsoron hukuma nakeyi na warware auren da Nabeel ya dawo kanka nine waliyin Jannat,duk wani Abu Ni Zan dauki nauyi,Jannat tana ta godiya tace amma Affa a barni a gidanmu anan za ayi bikin yace ai kowa naki Yana Abuja Nan zamuzo gaba daya a daura aure ayi biki,Mama ce ta fashe da kuka tace wallahi karya take ban yarda da labarinta ba karuwa ce.
Gashi Nan a gidan karuwai take,Affa yace da Allah saurara karki Mana hauka a nan anji a gidan karuwai take yarinya ta shiryu danmu Yana so zai auri abarsa Haka shike nan, kince a gabanki zata Fara Zama mun baki girmanki a matsayinki na uwar yaro to me Kuma za ayi,Daddy yace dan Allah Yaya ku rabu da ita kada Allah yasa ta hakura,tashi Mama tayi ta bar palon ta shiga mota ta koma gidan mijinta.
A lokacin aka yanke biki wata daya,an fadawa Lele da Hamida komai suna ta mamaki.
Tun daga ranar aka fara Shirin biki ba Kama kafar yaro,harka da Yan duniya ba karya Jannat Tasha wani irin gyara in and out sai kace wata Yar Gomna ta Kara wani uban kyau da haske,skin dinta wani glowing take duk inda ta wuce kamshi ke tashi,Ramcy tace to Banda Wasa da gyara ko kinyi aure ki dinga samun lokaci kina gyaran jiki tunda mijinki Yana da hali
Sex da komai mun karanta miki yanda zaki nunawa mijinki so da kauna duk an gama da Nan girke girke kin iya.
Ana ta Shirin biki har ya rage Saura sati biyu duk sun gayyaci Kawaye na gaske tsageru sunyi anko sosai,komai Fauzan Yana bada kudi yanda ya kamata,sun hana ma yaga Amaryar Sam.
Tunda Mama ta fadawa Nabeel ya yiwa Fauzan fada ko Fauzan bai Kira ba yace zunubin soyayya ne,Hamida kam tuni ta hakura ta daina Fushi da Lelenta ta shiga taitayinta
Biki Saura kwana hudu Maman Zee Hajiya Bilki ta dawo gidan su Zee da Zama har sai an gama biki,duk su zee sun daina fita business sun canja shiga ta mutunci sukeyi sabo da biki,Maman Ramcy ma gidan ta dawo sun Zama Iyayen Jannat da su aka ci gaba da shirya komai.
Ranar Kuma aka kawo lefe akwati ashirin cif Kaya na Alfarma Fauzan ya zuba,sannan Jannat har gida ta aikawa da Babanta IV Yana gani sai da yaji haushi a ransa Taya zata Yi aure sai dai Kawai a aiko Masa da Iv,yasan Jannat a gidan karuwai take Zama bai damu ba sai yaronsa da ya aiko lallai karta sake tayi auren nan.
Jannat zancen Kawai taji Kamar Iska ta share aka ci gaba da shiri komai sun shirya,dinner ma Mama da kyar ta yarda ayi kala daya bazai kamawa karuwai waje a banza ba,Yan biki na nesa a bangaren Fauzan duk sun zo har Hamida da Lele su Affa dasu Mimi,bangaren Amarya ne dai ba kowa sai Maman Zee da Maman Ramcy sai su Yan matan,Dangin uban Jannat duk sunki zuwa Kuma har katin gayyata ta Kai musu.
Tunda su Hajiya Talatu suka ga Iv Jannat zata Yi aure hankalinsu ya tashi ita da Anne,Talatu garin masifa harda jefar da yaronta karami Wanda shine na biyu yanzu
Anne tace rabu da ita baza mu bari ta zauna lafiya ba har gidan da take auren zamu Shiga sai mun watsa komai munafuka Mai halin uwarta
Talatu tace bana kaunar ci gaban Yarinyar Nan tambadaddiya Haka suka dinga Yi.
Ana gobe dinner Mimi tace Hamida ta koma gidan su Jannat ta zauna a can har a gama biki,Lele nai sani ba ta tafi bayan sabo da ita ya samu part huda nasu su kadai ne ba Wanda zai shigo musu tare zasu zauna a Nan har a gama biki gashi bata Nan bai ma sani ba sai labari yaji Wai sun koma can ita da Ihsan.
Yan matan Amarya Yan duniya kawayensu na nesa sun Zo duk Yan duniya ne sun cika gidan Nan shafta Kawai ake Sha gashi sun hadu da Shakira.
Hamida sakin baki tayi tana kallon ikon Allah yanda suke iya shege baki ba sakata ba koma,i komai ya Kama fada sukeyi, Jannat ma tana ji iya kaci tayi dariya,Ihsan ta kalli Hamida tace Pipi ta Lele
ba Kya magana Ina bakin,Murmushi Hamida tayi tace Ina fa zanyi baki Ina gaban Iyayen gidana,peace tace dan Allah kuyi Hakuri zan dan Sha sigari yau tun safe ban Sha ba suka kunna wiwi suna ta bulbulawa Zee ita Shisha ta dakko ta kunna ta zauna a gefe ta fara bulbulo hayaki sai kace salansa,Ramcy idan zata huro hayaki har wani karkace baki take gefe,Jannat tana kallonsu ba ruwanta ita, Ihsan suka hada Ido da Hamida suna ta uban mamaki ga uban kida duk an bulbule su Hamida da hayaki kamar su suke Sha har kawayen su duk Sha suke wasu su basa Harkar hayaki sai Syrup zancen Iskanci Kuwa sai ka toshe kunnenka,Jannat an Sha kyau,motar Hamida da tazo da ita suke ta ara suna yawon shirye shiryen biki,Jannat bata ko daukan tsinke komai sune suke mata ka rantse Yan uwanta ne
A cikin kawayen Merry akwai me make up na gaske da me gyaran Amarya da tsara wajen wedding Event,komai suna da me sana'ar a cikinsu sabo da sun hada da kabila a cikinsu sun kware wajen Neman na kansu kumai,Kawar Merry wajen Make up ne da ita ma a Lagos gashi tazo biki da kanta da kayan aikinta ba inda Jannat zata je wani abu kayan gyaran gashi ma akwai me saloon a kawayen peace,sunga Aslam din Hamida me kyau Yana Shan gayu sai daukansa suke yi Hamida taji dadin Zama da su,sai karuwa takeyi,Hamida ta kalli Jannat ta wani Kara kyau tace Amarya ke bakya Dan zukawa ne? ba shi nazo Yi duniya ba cewar Jannat,peace tace to Oga Fauzan dai da gani zaiyi zalama Yana sonka da yawa ki dage dariya suka yi suka tafa.
Mama taki sakewa da bikin ko Murna bata Yi,kannenta sunzo suna dakinta suna hira,Daya a ciki tace wai ni wace Fauzan ya makalewa haka naji a cikin Yan biki ance ya haukace a kanta so har dana hauka,Mama baki ta tabe tace wata low life prostitute ce kin San badan me gadinsa Murtala yazo ya fada Mana ba da baza mu Gane ba,bana farin ciki da wannan aure sam,kin San halin Iyayensa su ba ruwansu duk abinda yaro ke so bashi suke,Kanwar Mama tace dan Allah Aunty karki wa auren nan baki wannan rashin farin cikin da kike fada ba Kya so zai iya kawo tangarda a auren nan,danki ne kiyi hakuri kisa albarka tunda abin Allah yayi,Yayar Mama dake zaune saman sallaya tace barta wallahi mariya bata da hankali Sam banga ranar da zata girma ba suna ta yiwa Mama fada tace Ina bafa Zan so Yarinyar Nan ba na tsaneta ni ,sai kiyi ai Suka rabu da ita.
Affa ne ya Kira Mimi yace ya wajen 'yata Jannat ba matsala ba abinda suke bukata? Mimi tace ae na kirata a waya ba wata matsala,Nabeel kayan da zai saka a dinner da ranar daurin aure ya kwaso Yana neman Hamida ta goge Masa su aka ce tana gidan su Jannat can zata zauna har biki,a waya ya Kirata tana dagawa yace wa Kika tambaya Pipi? Mimi da Affa ne Suka ce naje ba yin kaina bane Kuma na kiraka Wayar taki shiga kin San Ina tare da su Anwar anyway Allah kaimu ma hadu I miss you,Miss you more,Ina Babyna? Ka ganshi yayi bacci yaro me Hakuri Dan Albarka,to Allah dai ya Masa Albarka cewar,Murmushi Nabeel yayi tare da furta to Ameen
Su Anwar da Hammad abokin ango ana ta shirye shirye Fauzan sai wani nishadi yake,ana cewa ango sai ya washe baki,Palo ya shigo ya iske Mata Yan Uwa da dattijai sai tsokanarsa akeyi ana ga Ango sai wani fara'a Wanda ma baya saurara a biki Yana ganinsu sunzo sai gaisuwa da karramasu,Wata tsohuwa tace ango kasha kamshi harda Masa guda Fauzan hannunsa a Aljihu sai siyat ya zaro du uku ya Mikawa tsohuwa aka dinga dariya da sowa
Sai da ya fito Fatima kanwarsa da aka Mata aure tace gyara kintsi da kyau angon Jannat muna murna ya saki Murmushi yace ai ke dama ta kowa ce ga hankali duk matan gidan Nan ke ta daban ce ,tace kudin make up Yaya ya zaro ya bata Nan take,Yana fita kofar gida zai fita wajen Amarya sai ga danginsu na Kauye mota guda Bus an kawo su duk mazan gidan suna kofar gida ana ta hada hada,Fauzan da in Banda gaisuwa baya kulasu in sun Zo Harkar gabansa yake Yi amma yau dake bikinsa suka zo har cewa sannunku da zuwa,Yan Yara sun dirgowa daga mota bus ya tsaya kamar conductor ya dinga fito dasu daya Bayan daya, su Muhseen suna ta kallon ikon Allah suna gulmar Fauzan Kamar ba shi ba.
Ya dakko wata Yar yarinya harda cewa yawwa Yar kyakyawa fito ya ajiye a kasa manyan Kuwa duk wacce ta fito sai yace barka da zuwa,suna ta mamakinsa sai Murna suke an karrama su wajen driver ya zaga yace Nawa ne kudinsu ya fada masa yayi ai kuwa biya kudin yace ka dawo ka maida su gida idan an Gama biki,wata tsohuwa tace yaro Allah ya maka Albarka jibi zamu tafi,Fauzan ya bawa Tsohuwar kudin motar komawarsu dukansu yace in ya dawo ku bashi har da karawa me Mota dubu daya yace gashi kasha ruwa a Hanya sai godiya me Mota keyi yace sai na dawo jibin,tsaya a kawo maka abinci in kaci sai ka tafi cewar Fauzan Driver yace Allah mutumina to godiya nake ,Me aiki ya fadawa ta kawowa Me motar abinci harda ruwa da lemo su Kuma Yan biki Suka shige cikin gida.
Anwar dariya suke ta Yi suna kallon Fauzan kamar ya zare,Muhseen ya durawa Fauzan ashar yace shege indai matane sai ka gaji ka ture mun San abinda kake yiwa wannan munnar, Fauzan yace ku dai dinga Jan girmanku ato ya Shiga mota Yana zuwa gidan Amarya Hamida ya gani ta fito zata siyo abu yace yawwa Kanwata,Hamida ta juyo taga Fauzan tace wlh karya kake yaro matar yayanka ai nice yayarka Amma kin San dai na girmeki da shekaru wajen biyar kanwata kike,hmm haka dai kace amma kayi kadan nice Aunty,yace Amaryar taki daga waya ki Kira min ita,Hamida tace ai Kuwa sun fita yanzu da motar da na Zo da ita zasu Nemo abu, Envelope ya bawa Hamida yace gashi ki bata kudin likinta ne gobe ta karba ya ja mota yayi gaba abinsa.
Shi rabon ma da yaga Jannat an dade
Washe gari Dinner da Yamma Mata da maza ta bangaren kowa shiri akeyi Kamar me,kowa kure adaka yakeyi,kawayen Amarya gaba daya sun wani hade cikin Kalar ankonsu daban,bangaren Dangin Ango ma haka, Hamida ankon kawayen Amarya tasa Ihsan ma haka,Iyayen Amarya Babar su Zee har Mimi a layin Iyayen Amarya suke da dattijai kawayen Maman Zee,Hajiya Talatu da Anne ba Wanda ya gayyace su Amma sai da Suka kurda suka samo Kalar ankon Amarya Suka Yi Suma suka saka Wai zasu je ganin kwaf me kudin Jannat ta aura ko talaka Kuma anan zasu kulla alaka da Iyayen Ango su samu shiga.
Motocin abokai ne Suka Zo daukan kawayen Amarya lokacin Amarya make ake tsara Mata,Ango harda tafiya wajen aski na musamman da wankin kafa,ya Sha wata arniyar shadda Yar gaske wow in kaga ango abin kallo ne da Yar babbar riga dai dai shi Yar dagwas ya zuba kyau wata Kalar silver,Amarya Kuwa kayanta gown ce dark pink ta Sha uban dauri me shegen kyau Kalar Silver gogoron, make up din yayi kyau matuka da gani kasan kwararriya ce tayi,Takalmi,Jaka sai tasa Silver Kalar kayan ango, ta diga kyau kamar a sace ta,Hamida da iyayi wajen make up ta tafi aka tsarata sai kace Amarya a can Nabeel ya dauketa ko Aslam Mimi ta bawa shi take ta fama..
Yan matan Amarya ba a magana sabo da Yan duniya ne dole aga wanka,suna can suna jiran Amarya tazo a shiga,kida Yana ta tashi mutane suna ciki ana zuba Idon ganin Amarya,dangi kaf anci gayu ana can,Mama da kawayenta harda make up Suma,Fauzan Hammad ne ya dakko shi a mota ta musamman Suka je zee itama a karshe ta fito taja motar Hamida ta tafi Bayan ta saka Amarya a mota,Fauzan ji yake Kamar ya sume yanda yaga yaga Amaryarsa ta hadu,wani kamshinta ya cika motar,shima ga nasa kamshin Yana tashi.
Juyowa yayi ya kalleta tare da sakin murmushinsa me tsada,kunya ta kamata ta lumshe Ido yace wow beautiful,dariyar kunya tayi,yace yaushe rabon duniya da ayyaraye Yana rike hannunta,a hankali tace bafa a daura auren ba,pink lips dinsa na kasa ya dan cije yace ai gobe ne, tana ji Yana ta kallonta Yana kallon lallenta yace Mashaallah My Heart har suka Isa wajen Yana yabon kyawunta.
Yan matan ne Suka taho jikin motar har Hamida Amarya aka fito ango ya fito,Yan matan Zee da peace
Showing 108001 words to 111000 words out of 133235 words

Ina godiya masu sharhi
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
Part 2
96-100
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Rukayyatu
Mom Aneesa
Anfare
Nanacool
Ayi Hakuri ba Editing sabo da masu jira na bayar

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37 Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45