ya kawo komai, Sulaiman yace kina cin uban abinci Haka Kamar jaka ba Dole cikinki ya kumbura ba karki raina min hankali.

Hamida Tace abin Nan wallahi bana lafiya bane ta tafi wajen Karima Tace sister bani da lafiya Kinga cikina kumbura yake,Karima taji tausayinta Tace karki damu sis Zaki warke kinji Tace to ta wuce daki a sanyaye,bayan ta tafi Karima tace anya Kuwa ba ayar tambaya a wajen Hamida Yaya? Sulaiman yace ke ku rabu dani ke shirmen Hamida ne baki sani ba,Shuru Karima tayi ta share itama,Hamida Kuwa kullum bubbuga cikinta take tana tabawa taji yayi tauri ya kumbura,wajen Sakina taje tana zuwa tace Sakina Fara kawo min abinci da yawa,Sakina tasan yanzu kawar ci take da yawa a tire ta zubo Mata shinkafa da Miya Hamida ta fara ci ko spoon a gefe ta ajiye shi Kamar wani zai kwace haka take ci,ta cika naki da shinkafa Tace Sakina kin San yanzu cikina kumbura yake kullum na rasa dalili ga uban ci,ga bacci na fada a gida ba Wanda ya saurareni,Sakina Tace kodai Yaya Kyakyawa kike kewa? Cikin Fushi Hamida tace dan Allah na rokeki Kar ki sake zancen Yaya kyakyawa a gaba na bana so,Indai kina so mu shirya bana son zancensa mutumin da in an Kira bazai daga ba ya manta dani,Nima so nake nayi rayuwata karki sake min zancensa.

Sakina Tace kiyi hakuri,Hamida taci gaba da cin abincinta tana danne son Nabeel Amma Ina sai hawaye zirrrrrrr....zuciyarta ta karye sosai sai kuka wiwi Wanda Sakina bata ji dadin hakan ba,kwantar Mata hankali tayi sannan tayi Shuru tana cin abinci tana ajiyar zuciya tace me danwake ta fito Kuwa Zan biya na siya,baki bude Sakina tace baki gama da wannan ba kina tambayar abinci Anya lafiya Kuwa,Hamida Tace nace bani da lafiya kullum ci nake karawa ga cikina na girma ba Wanda yake saurarata bare a kaini asibiti yanzu ma fa na Fara Jin kamar Abu na motsi Sakina tayi Dariya,Sakina ki saurara wallahi ba Wasa nake ba,Sakina Tace ko micijin cikine ke damunki? Tace watakil Haka Suka gama ta biya ta siyi danwakenta duk cikin kudin data tara Wanda yake bata.

Kafin ta shigo gida sai da ta siyo lemon kwalba da bread kafin a Gama girkin dare,Ummi tana ta mamakin abin bmma bata kula ba ko kadan,abu kullum chi gaba yake abin na damun Hamida,ta gaji ta iske Ummi tana wanke wanke Tace Ummi,da masifa ta juyo mene Kuma? Tace Kinga wallahi kullum cikina girma yake karawa Kuma sai naji ana motsi a ciki Kamar ana fada sai naji rududu ana fada a ciki sai naji dam daram sai naji dam dam,daram,sai naji Usha usha,Ummi ta firgita ta Mike tsaye tare da furta duk a cikinki ake wannan hargitsin,Hamida da sauri tace uhm... Ummi Tace bude cikin dan ubanki na gani,da sauri ta Bude Mata ta Kare Mata kallo sannan ta Danna marar Hamida na take ta saki ihu,Ummi sai ta Dora Hannu aka tace mun shiga Uku Hamida....Dan ubanki Hamida Ciki ne Dake,Hamida ta Lula tunani Tace Yaya kyakyawa ne na tunaaaaaaaa,Ummi ta kurma ihu Tace Shike Nan kin tozarta mu a idon duniya.

Hamida ba Wani shakka ko kunya tace lokacin da naje hotel wajensa ne ban taba ce muku Ina zuwa ba sabo da idan na fada nasan Zaku hanani shi yasa nake zuwa a boye,Amma sau daya Yaya kyakyawa yayi min nidai ya fara tattaba min dangerous part Ina Jin Dadi na biye Masa baki gani ba Ummi ya dinga taba min Nono wallahi Dadi tunba ya fara shansu ba Ni Kuma sai na kasa hanawa har ya samu ya sa min wani Abu me zafi ya fara Haka kingani ta dinga gwadawa Ummi Tace Ina Jin zafi Ina Jin Dadi Dadi,nace Yaya kyakyawa ka daina yace da Dadi,Kuma yace Yana so na zai Zo ya daukeni mu tafi birni, har ma yace Ina da dadi, Takaici da kunya ya kashe Ummi tace yaushe yace Yana sonki tace Sanda Yana yin abin ya fada min ta furta ko a jikinta Kamar cikin sunna har wani Murmushi take.

Ummi sai ta Nemo Napep ba Wanda ta gayawa tasa Hamida a gaba har asibitin Dake birni akayiwa Hamida test har sau Uku an tabbatar ciki ne na wata hudu,suna dawowo ta Kira Karima Tace tazo gobe da meeting lallai,Sannan ta sanarwa su papa tare da bashi result ya gani,washe Gari da safe Karima tazo sai Suilaman, Papa da Ummi,Papa yace Hamida duk naji komai,Hamida Tace kayi hakuri Papa mun tuba ban San Haka ake cikin ba,Ummi tace dabbar Ina ce Baki San ko ya aka samu matsala ba ciki Zaki dauka mahaukaciya dabba,karamar yarinya ce ke a'a tunda yarinya ce ke mahaukaciya Zo kici gaba da Shan Nonon uwarki.

Sulaiman yace yanzu ta Bamu number a kirashi Kuma dan Allah mu binne zancen Nan iya mu Kar wani ya fidda Maganar nan ta bazu a Gari abin kunya ne, Karima har da kuka ta tashi Kawai ta koma birni gidan mijinta,Yaya Sulaiman shima dakinsa ya shige ya rage Saura Papa da Ummi,Ummi tace munafuka kullum ki damemu da Yaya kyakyawa Yan Yan Yan.... Ashe abinda kike kenan.

Papa yace Dan Allah Abu ya Riga ya faru kema Hadiza kinfi kowa laifi bakya sa Ido a kanta na fita Ina Nema Ni Zan zauna na lura da gida,mace itace jigon tarbiyyar Yara,da ace kin Mata tarbiyyar da haka baza ta faru ba,Amma kin watsi da ita ta taso Bata San komai ba a zamanin Nan ace Hamida kamarta Bata San Mene Zina ba,Ummi Tace ohhhh yanzu wato ta kwabe zaka dora min laifi sanda nace a lura kar ta dakko masifa me kace Nan Papa da Ummi suka Fara fada,Hamida da sauri tace duk kowa yayi Shuru Dan Allah ta dafa kafadar Ummi da Papa tace karku yi fada akan abinda nayi,Ummi kiyi hakuri ba fada ku zauna lafiya kamar yanda na sani na dauki laifi,zanji da komai kuyi Hakuri na dauki kaddara magana ta Kare ba abin damuwa bane,Papa yace bani number da ya baki,Hamida ta dakko number tace gata Tsautsayi ne Papa wallahi Yaya kyakyawa ba fan Iska bane Kawai tattaba Ni ya Fara na Fara Jin dadi daga Nan ya as min Abu.. Papa ne ya make Mata Baki tayi shuru,Ummi Tace kaji da kunnenka fitsarar da take iya fada ku karke na barku Kai da ita Ummi ma ta fada dakinta tabar Papa da Hamida suna kokarin kiran number Hamida tana cewa nasan kana so na Papa ka yarda dani zaka yarda da zance na wallahi sau Daya mukayi,shima cewa yayi Ina da Dadi...Papa ya sake bige Mata Baki Amma bata hakura ba Tace Naga duwawunsa ma fari tasssssss Papa tana dariya,yace Zan tattakaki ,sannan tayi Shuru.

Lokacin Basma an fito Palo ana kallo Kamar gidan ubanta ko kunya kullum ana gidan Saurayi Dan Kawai ana da dangantakar da abota da maman saurayi,waya tana Ringing ta Mike ta daga yace hello da iyayi,Ai Kuwa Hamida Tace aloo...aloo...Yaya kyakyawa nice Hamida ta kauyen Hamdala dake Adamawa samu ciki,cikin gaske sabo da abin Nan da ka min a hotel...aloooo Yaya kyakyawa Ina da cikinka tana fada tana wani Jin Dadi tana farin ciki taci gaba Ina da cikinka na wata hudu abin Nan daka min a hotel to ciki ya shiga na samu cikinka na gaske gashi danka Yana ta motsi yace a gaisheka...Basma tasan sunan garin da yaje aiki tabbas wannan ba karya sai ta sandare a Nan.

Papa ne ya kwace wayar yace nine Baban Hamida na kauyen Hamdala Adamawa ki fadawa dan uwanki 'yata tana da cikinsa ki isar Masa da sako,Basma sakin wayar tayi jiki na rawa hawaye na bin fuskarta mami tazo ta sameta,Tace lafiya? Nan Basma tana uban kuka ta zayyanewa Mimi komai itama Mimi sai kuka,Affa na shigowa Mimi ta sanar Masa komai.

Yace bari a Kira Nabeel Affa ko a jikinsa, Nabeel Yana Office bai San me ake ba ya dawo yayi parking ya shigo Basma ba Hakuri Nan take tarbeshi tana kuka Tace mayaudari azzalumi,mazinaci to ka sani Hamida ta kauyen Hamdala Adamawa tana Nan da cikinka na wata hudu,azzalumi macuci,mayaudari,mazinaci,bani ba Kai na fasa aurenka,Shima Nabeel Yana ji ya tabbatar akwai matsala hankalinsa ya tashi karya ta kare palon ya Koma ya samu Mimi Na sheka Kuka,Affa yayi tagumi.

A gabansu ya durkusa Mimi tace kayi mamaki ne marar tarbiyya, yanzu tarbiyyar kenan duk addinin naka to sun bugo waya,Affa ya dagawa Mimi hannu tare da cewa dakata,Nabeel ya Kira sunansa ya amsa a hankali yace tambaya Zan maka tsakani da Allah fyade kayi ma yarinya ko Kuwa dama itama tanso kuka aikata? Nabeel cike da kunya yace ba fyade bane tana so,Affa ya saki ajiyar zuciya tare da furta Alhmdllh wannan to da love za a kirashi,mu a matsayin mu na masu ilimi Love da ace fyade kayi da an samu matsala amma tunda tana so ya Zama love yaro ya Zama jikina,Kuma Ina sonsa.

Mimi tace haba Affan Fadila sai kace ba musulmi ba,yaro ya aikata laifi Babba kace love ne, Affaa yace sai ya shirya Aurenta in ta Haihu,Kuma zamu dakkota a gobe Matukar kayi aure a gidanka zata zauna har sai ta Haihu ka aureta muma baza ta zauna a gabanmu ba sabo da gidana na mutane ne akwai tonon asiri a gidan aurenka zata zauna da ku tana haihuwa dole ka aureta.

Nabeel ya zaro Ido hankalinsa ya tashi yace Ni gaskiya bazan iya auren matar da bana so ba,gata Yar Kauye,Bata waye ba,gaja da ita,Kuma ga rashin ilimi,kasan da hakan ka kwanta da ita ka Mata ciki,ai tun kafin ka yara da ita ya kamata ka tuna wannan Affa ya furta,karyar banza yake cewar Mimi kasan da Haka ka kulata algungumi,Ni dai Dan Allah a dakkota na yarda ta Haihu amma babu batun aure idan ta Haihu sai ta samu Wanda take so ta aura,Nima ba Sona take ba,Affa yace tunda kace haka shike Nan zamuje da Kai a rufawa iyayenta asiri mu dakkota Amma wallahi baza ta zauna a Gaban mu ba sai dai ku zauna gida Daya da Kai da ita da Basma.

Basma tayi zuciya amma haka ya dinga bata hakuri har ta hakura zata aureshi a Hakasu zauna tare da Hamida kafin ta Haihu ta koma Gidan Affa,ranta Kuma ta kulle cin uban Hamida idan tazo.

Basma washe Gari ta koma garinsu,ranar Kuma Affa da Mimi sai Nabeel suka tafi dakko Hamida tunda sun Kira Papa sunyi magana sosai shima yaji badi baya son ya tozarta a Kauye.

Abin Mamaki Nabeel sai kace Bai San Hamida ba Haka ta fito sanye da katon Hijab har kasa ta tsuguna ta gyaida su ta zaci Nabeel ne na da tace Yaya kyakyawa Ina yini ka tafi ka barni tun Sanda kamin abin Nan ka tuna? Papa ne ya galla Mata harara sannan ya shigar da su Nabeel Palo aka sauke su da ruwa da abinci Hamida ta kawo musu tana rawar jiki sai Mimi da Affaa ta birge su yanda duk akan dansu take haka bayan abinda ya mata maimakon su ganta cikin damuwa sai Suka ga gidan ba Wanda ya nuna ko a Fuska sun dauki kaddara,Hamida kusa da Nabeel taje Yana Kan kujera ta zauna a saman hannun kujerarsa sabo da ta Saba da shi Su Affa suna magana da Papa da Ummi,Hamida tace Yaya kyakyawa cikinka ya girma Yaya kyakyawa in Bude kaji kamshin danka,Nabeel kunya ta sake rufe shi sai kunyatashi take zancen ma baya so na cikin amma ta dame shi da Iskanci a gaban Iyayensa.

Mami taga alamar Yarinyar tarbiyya ce na Uwa bata samu ba shi yasa ta Zama wata kamar bata da Kan gado,Nabeel ne ya harareta tayi Shuru Wai,Tace to nayi Shuru bari na baka labari na Bayan tafiyarka yo ba sai cikina ya dinga girma ba kullum kullum,nace a'a Mene Haka ciki ka koma Amma yaki ji girma yake kullum gashi in ta cinye abinci yo ba sai motsi ba naji Ana hargitsi da yamutsi a cikin kina,Su Suna jinta dariya ta basu tace yo Kuma abu yaci tura naji Kura na tashi Ana Kai ruwana Ana wata walankeluwa a ciki,sai aka koma sufa a suuuuuu sai daram dam dam,Nabeel dariya ta kamashi ya danne da kyar su Mimi sai dariya suke su Kam,Hamida Tace Wallahi sai na Fara bacci na me dadi sai a farkar dani naji Ana birgima da alkafira a ciki,Mimi tace to munji dakko kayanki mu tafi a can birni Zaki haihu,Dama Papa ya fada Mata komai Murna fal ranta,Papa yace Kar ta dauki komai a can za a siya Miki duk abinda kike so ai Kuwa tace to,taje ta canja sabon doguwar rigar Lace dinta da Papa ya dinka Mata a birni,dinkin buba ne bazai takura Mata ba sai ta sa hijab dinta har kasa ta fito Tace na shirya,Dama nayi wanka Papa ya fada min komai,Mimi tace bakya shafa ko powder kenan?Ummi yace wannan shashashar ce zata Yi ai bata taba ko shafa man lebe ba,wanka Kawai take tasa kaya,Sulaiman yace gayu ai ya ma Kare dama ba Yi take ba bare yanzu data Zama bazawarar dole,kiyi a hankali dai can birni ne,Sule sule Sulele yayiwa Sulaiman Waka tasan ya tsani ace Masa Sule shine take tsokanarsa,Har mota suka rakasu,Baya ta shiga Nabeel ma ya shiga baya gefenta Mimi tana gaba Suka dauki hanya,Nabeel yace yanzu a mota zamu koma gaskiya Ni jirgi zanbi,Papa yace mu a mota zamu dawo Muna tafiya Muna kallon Gari ko 'yata,Hamida tafi so tabi Nabeel amma ya daure Fuska sai Kawai Tace ae, airport suka sauke Nabeel yabi flight sure kuma Suka tafi a mota,Hamida sai labarin Kauye take basu tana kalle kalle a mota,tana ta Bawa su Affa Dariya.

Ko ya akayi tafiya sai an siya Mata abinci ciye ciye take a mota kafin suje Kaduna Nabeel ya koma gida har yayi wanka yaci abinci yana hutawa sai dare Suka Iso gida Hamida duk ta gigice tana kalle kalle,taga hadadden gida sai kallo bata taba ganin gida me kyau Haka ba sai yau,Nabeel Bai fito ba bacci ma yake abinsa.




Sharhi fans


AsmaBaffa
[6/28, 1:46 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮


5

Official

By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne

NO LOVE
THUWAIBATUL ASALAMIYYA
RUKYALY
SHAHRY
AYUSHER UMAR YARO
FATIMAMUHAMMADINUWA
MADAME LAMINE
AYEESHART
MMN MEENAT
MAMAN AHMAD
UMMU KHALEEL
SAFEEYAT
MAMAN YUSRAH




Hamida Tace kallo sai gobe da safe tana Shiga ciki ta daga Kai sama tana ta juye juye baki bude haka tayi sai da Mami ta jata Sama part dinsu tace kin fiye kallo muje kiyi wanka kici abinci ki huta.
Haka ta kaita wani bedroom tace wannan ne dakinki ta nuna Mata toilet a ciki tare da gwada Mata komai sannan ta barta ta tafi nata dakin,Wanka tayi ta maida kayan jikinta ta fito,Mami ce ta kawo Mata wasu Abaya har kala Uku sababbi tace cire kayan Nan kisa wannan sabuwa ce tsaraba nazo dasu naga zasu miki,karba tayi Tace na gode Allah ya saka,Ni Guda ukun ma sun isheni bana son wani Kaya a Bari sai na Haihu a siya min naci bikin suna da sababbi,Mami tace to tunda jaka kike bukata ai ba matsala,Yar Aiki tasa ta kaiwa Hamida abinci har daki,Hamida ta kalli Yar aikin tace ke iceko Kun rage min abinci cikin dare nakan tashi cin abinci,me aiki tayi Dariya Tace akwai a flask Mimi tace a ajiye miki tace yawwa ta zauna ta fara dura abinci ta cinye tas.

Ta fito tace bazan lamunci wannan dan plate ba ke me Aiki ta kwala Kira Me Aiki ta fito yace Wai ya sunanki ne? Matar tace Asabe,Hamida Tace Sannu Asabetutuwayye, Asabe tayi Dariya sabo matashiyar budurwa ce,Hamida tace Karo min abinci Yar Asaballiye ,Asabe ta sake shako Mata plate,a Palo ta zauna tv nayi tana kallo tana ci ta zauna a kasa ta Mike kafafu kwanon a tsakiyar cinyarta tana ci,Nabeel ne ya dauro Alwala zai fita Sallar Isha Hamida ta kalle shi yanda ya zuba kyau cikin dark blue jallabiya kamshi na tashi,Bai ko San da zamanta ba ya sakko kasa,Hamida tace Yaya kyakyawa yaushe Zan Fara zuwa awo kaga ya kamata musan me zamu Haifa a fara siyayyar kayan yara Kuma Dan Allah ka siyo Masa gado me lilo,ita ko kunyar cikin shege bata ji sai kace wacce ta girma a kudu garin arna,wato son cikin ma take haka ya furta a ransa ko kallonta baiyi ba ya bar palon.

Hamida ta turo lips gaba tana gama cin abinci jaririn cikinta ya hau motsi tace jaba dan babansa ka dinga tausaya min kaji,yaro Yana motsi abu ya ishi Hamida haushi taji da masifa ta shafa cikin Tace wanne irin Iskanci ne wannan Dan wulakanci da rashin mutunci sai ka dinga hanani sakewa kaci Babanka Yaya kyakyawa, nace ubanka Yaya Kyakyawa,Yaro Yana ta motsi yaki ji,Nabeel ya shigo Palo yaji tace Kai Dan maye dan giya dole kayi ai giya muka Sha aka sameka dole ka dinga tambele na gane ka bugu da giya shi yasa,to dan uwarka Ni Hamida makwalwa Daya na Sha Babanka shine yasha cikin cup ta Nan ma gado tambele da maye.

Wani zunkuli taji ta saki Kara tace wannan shine hukuncin Allah ya sauka a kaina fushin Allah ne ya jarabceni da yaro Dan Giya ba komai Allah na tuba,sai da Nabeel ya hama Jin haukar Hamida ta bashi Dariya sai gashi ya shigo Fuska ba Rahma ya zauna a kujera shima, tana sani tace yawwa Alhmdllh ga babanka ya shigo Yaya kyakyawa ta Kwabe Fuska zata Masa kuka tace wallahi giyar da Muka Sha tabi jinin yaron Nan tambele yake Kawai Yana tayi Marisa a ciki na,Tayi Marisa ta Sha Kafso
Showing 15001 words to 18000 words out of 133235 words