gaskiya a shekarar nan yake so matarsa ta haihu dan Allah na bude shi ya tafi can ai Kuwa ya tafi Ni dai nace Oga Allah ya raya ai zai wahala wata tara cif kiga ta Haihu sabo da yau da zafinsa ya tafi can Kinga kuwa sai ta Allah.
Mama ce ta kwashe Murtala da Mari har sau biyu tace munafuki Dan ubanka ba Kai ka bude shi ba zaka Zo kana munafuncin dana Kai ka Isa ka hadani da Dan dana haifa Kuma wallahi last warning idan ka Kara furta min Maganar banza makamanciyar wannan wallahi sai na sallameka mutumin banza Kuma ka fito da mata ayi maka aure Naga Alamar shi kake bukata,Murtala yace Ni Hajiya Ina da matata da dana daya a Kauye yanzu me kudi nake Nema a birni wacce zata Yi wuff Dani komai tsufanta Matukar tana da kudi ba ruwana biyayya Zan Mata ta dinga ci dani, zuciyata ta mutu tuni Indai da kudi to Zan Zama mijin Hajiya tayi ta aikena Ina Hawa motocinta,Dariya ya bawa Mama tace Allah ya shiryeka ta wuce part din Fauzan a fusace,kofar palon ta Shiga knocking lokacin Fauzan yayi nisa Yana murza Jannat duk ta tsorata,Muryar Mama yaji tana cewa Fauzan fito ko na tsine maka,da Sauri Jannat ta janye jikinta tace dan Allah jeka karka ja min zagi,Kara kamo Jannat yayi ta fisge tace jeka dan Allah bana so ta zagar min iyayena gwara kaje please,Fauzan yace wlh sai na fadawa Affa yau ba gobe ba yaushe Zan zauna haka kofa ya Bude ya fito idonsa jajir daga shi sai 3qurt ko Riga babu yace gani ransa a bace,Mama a Nan taji tausayin danta ita bata son a haifo Mata irin tsiya da ta hakura tunda dan nata Yana son matarsa tace muje ko ya? Na barka a nan karka kusanceta ko na tafi da Kai? Yace yanda Kika gani duk yayi,muje to yace to ya koma ciki Jannat taji tausayinsa kayi Hakuri ta furta yace ba komai rigarsa ta dauka tare da Mika Masa ya zura ya fita.
Murtala baki ya bude yace Kinga matar nan ta iya tasoshi a gaba ba tausayi wayyo Amarya an kasa Shan manta ya tintsire da dariya yace har da wani Shan gyara ana walwali an tara ruwa ana jiran oga ya zunduma cikin tafki to gashi an hana ya kece da dariyar mugunta harda gwada Maganar Jannat tana wani My Husband.
Jannat Zama tayi ta zuba tagumi ta rasa wanne tunani ma zatayi akan abin,Fauzan kuwa Yana Shiga yaga Daddy ya dawo a ransa yace Alhmdllh ya dawo daga Lagos din zan Kai Kara,Sannu da zuwa ya Masa ya zauna suna ta Hira Mama tana zaune ta kasa ta tsare bata so Fauzan ya fadawa Daddy abinda take Masa Shi Kuma bai da niyyar fada ma
Hajiya Talatu ce ta shiga part din Anne tace Anne ya kamata muje muga kwaf fa,Anne tana ballar goro tace yo ai ya Zama dole muje yarinya ta samu daula a banza,ai kece idan nace muje sai ki canja rana,Anne tana tauna goro an Sha gogoro tace ai ni Allah Daya zance Miki ki yarda karamar magana gaba na bata yanzu mu tafi da yamma dan ubanta ita kadai take son aure Nima da Zan samu matashi wallahi kudi Zan kashe Masa sosai na aureshi,ai ba wuce aure nayi ba,Talatu a ranta tace ai gwara ma kiyi auren ki bar min gida na shana,a fili tace ai yanzu matasa irinku suke nema Ido rufe Kuma ke ai da kwarinki wa zai ce ke Kika haifi baban Umar,Anne tace Allah Yar Nan? da gaske baki kalli kanki bane ai karki damu za a samo miji shirya anjima mu tafi,Anne tace an gama.
Yamma nayi Suka ci uban wanka Anne baka Isa kace itace kakar Jannat ba sabo da Allah ya bata tsufa me kyau ga kudi ga abinci me kyau ga gyara sabo da ita bata yarda ta tsufa ba har jambaki sawa take ta zana gira duk abin zamani tana yinsa.
Suna Isa gidan da wata arniyar Mota Driver ya kaisu har ciki ya shiga da su,Murtala anga masu kudi har rawar jiki yake ya tafi da sauri,Anne ta kalli Murtala tace yanzu Dan Allah Kamar wannan idan na kashe Masa kudi ai nayi dace kalleshi matashi dan Fulani gashi Dan gajere me kyan sura faffada dashi sak Kamarsu daya da Baban Kabiru tsohon mijina uban dana Sanda Yana yaro,Yana min Kama da Malam Adamu tsohon mijina Talatu tace to ko da shi za ayi? Hajiya Anne tace idan zai yarda me zai hana, kece me kuruciya ki San ya zakiyi ki jawo min shi ko Mene Zan kashe masa,sai da Suka gama maganganunsu, Talatu so take Anne ta bar Mata gida a ranta.
Fitowa sukayi suna gadara,Mama ta leko ta window taga sune Fitowa tayi har waje amma ko iskar data kawota basu kalla ba Suka ce da Murtala Kai nuna Mana bangaren Yar mu,Murtala jiki na rawa ya kaisu har can Yana kallon Talatu Yana zare Ido ta birge shi Fara da ita ga gayu,Talatu Tsaki taja tace Kai mene kake kallona haka? Murtala yace a'a ni Iya nake kallo tayi kyau Kamar ba tsohuwa ba,Talatu a ranta tace mun samu dama,sai tace ko kana sonta ne? Murtala ya zaro Ido yace anya Kuwa akwai tafkin da Zan Yi iyo da ninkaya? Anne tace Kai irinmu munfi Yara mun San ta Kan duniya Karrr muke,Murtala a ransa sai mamaki yake wannan mutanen ba kananan Yan Iska bane har biye Masa sukeyi dole Jannat ta Zama karuwa ashe har Iyayen nata haka suke, a fili yace duk abinda Kika ce ai shi za ayi,Anne ta zaro kati ta mikawa Murtala yace gashi in kaga nayi maka kazo gidana Zan aureka,Murtala jiki na rawa ya karbi Kati yace Iya ke Zaki aureni ma ba nine Zan aureki ba? to waye me kudin? ai kaga Ni Zan aureka, Murtala Shuru yayi Yana Maganar zuci yace wannan sun Sha kaina, har bangaren Jannat ya rakasu yace ku shiga Nan ne
Anne tace Kai Dan wanne gari ne? Yace ai sadaka Yalla ne Ni daga Yankin Libiya muke, Kai karka raina Mana hankali,to kawai Murtala ya furta nan ya koma bakin aiki,Mama ta koma ciki tana Fushi tace wallahi Ni da gidana ba wata shegiya da za a kawo danginta su Raina min hankali sai na koreta gidansu,Fauzan Yana ji ta hanashi fita yace ko na ce ta koma gidansu to? Dariya ya bawa Mama tasan Sarai me yake nufi wato ya dauketa ya kaita gidansa suyi ta Shan love abinsu
Tasa keyar Fauzan tayi gaba tace muje ga iyayenta can sunzo zasu Mana wulakanci bari muje na gama da su,Fauzan ya kalli Mama Kawai Suka tafi yace bafa iyayenta bane Mama baza ki gane ba wallahi Jannat mutuniyar kirki ce Mama,Mama tace sai ka bari wani time na gani da kaina tukun Ni Kuma nayi Alkawari Zan baka matarka ka kyale na gani tukun har na gamsu,Fauzan a hankali yace to tunda dai zaki bani ita ba matsala tace yawwa ka kyaleni Fauzan bafa kaunarka ne bana Yi ba ka bari kaji kaci gaba da Zama a part Dina Ni Kuma Ina gama tantancewa Zan baka abarka,to ya furta Yana murna harda cewa Mama Kin San dai Ina sonta,uhmm na sani ai shi yasa ma nake daga Mata kafa,a hakan kin daga Mata kafa kenan? Ae mana ko na sake matse lamba? a'a dan Allah Mama,tace to karka sake ka tsallake dokata to Kawai yace Suka karasa ciki.
Su Talatu kuwa suna shiga ciki Jannat taga sune ko kallonsu bata Yi ba tashi tayi tare da haurawa sama ta barsu a nan suna mamakin irin kallon wulakancin da Jannat ta musu taja Tsaki tayi sama,Anne tace lallai Jannat ta shigo gidan daula Ashe masu kudi ne zata ci ubanta sai mun dauki mataki,Talatu tace zamu kulla Mata tuggu Kuwa,
Mamace ta shigo tare da Fauzan Anne ta tabe baki,Talatu ta kalli Mama tare da dauke Kai can gefe taja uban tsaki tace ya akayi ne tsohuwar Banza yarinya ma baza ki bari ta zauna a gidanta ita kadai ba sai kin kawota gidanki tayi Miki bauta ai ta fada Mana komai zaluntarta kike Yi,sabo da su Kullawa Jannat sharri sabo da Mama ta yarda Jannat ce ta fada musu,Mama ta kallesu tace to Sannu Iyayen banza ai mun San komai ku ba iyayenta bane,sabo da bakin hali har jikanki Kika kashe tsohuwar banza,Uwarta kune kuka sata a halin rashin lafiya munafukai,Talatu ta mike tace ke wallahi ki kiyaye mu Kuma mu aure bada yawunmu akayi ba sabo da haka kisa danki ya sakar Mana yarmu.
Mama tace idan ku Jahilai ne mu ba Jahilai bane,Fauzan ganin haka sai ya sulale ya haura sama wajen Jannat ya barsu da Mama suna ta cacar baki,Yana shiga ya sawa kofa key yace suna can suna ta yi, Jannat tana tsoro tace karfa su daki Mama yace Maman ce zata daku ai Kuwa yau da sun tafi da karaya gida,Anne ce tace tashi mu wuce Suka fita,Mama sabo da masifa ta manta tare da Fauzan suke ta fice itama,Talatu kuwa mota suka Shige abinsu sai gida.
Fauzan kallon Jannat yakeyi a nutse wacce zata Shiga wanka daure da guntun towel jikinta fari kal sai sheki takeyi tana walwali mulmul da ita,tana kusa da bed takowa yayi har gabanta gashinta ya gyara Mata duk tsayinta sai ta dawo Yar gujil a kansa,kwarjininsa da kunyarsa ta rufe ta duk ta rasa inda zata sa kanta hannunsa yasa ta bayan wuyanta tare da matso da ita gabansa,towel din ta ta dafe da sauri gudun Kar ya Fadi dama gashi guntu,kissing dinta ya fara a hankali yana shafa wuyanta da kafadunta a hankali,Ido ta lumshe sabo da dadin da take ji har kwakwalwarta bata san sanda ta rungume shi a jikinta sosai tana maida Masa da martani har da dage kafafu,a hankali Yana bin wuyanta hannunsa yake sawa a hankali Kamar zai kwance towel din sai ya fasa,har ta matsu ma ya warware towel din amma yaki sake haukace masa tayi Yana murzata kamar me
Hannayensa ya maida saman Mazaunanta Yana laguda su sai kara zauce masa take a hankali ya janye towel din ya Fadi kasa hannayensa ya daura saman na shanunta Wanda suke manya mulmul a tsaye,bakinsa ya Kai Yana lasarsu Yana murzasu a hankali,Jannat ta manta Ina take har ya samu ya turata saman bed suka fada ya haye samanta shi Kam Yana furta nothing compares to you ko ta Ina lasar Mata jiki yake, jikinsa yana wani uban rawa da kyar muryarsa ke fita Wani lokacin ma hakura yake da magana da kyar ya furta,My wife kisa naji dadi kafin Mama tazo relax ba yau zamuyi ba nafiso nayi Muna cikin nutsuwa, Jannat tace okay ta kwantar da hankalinta,ya sake furta ki min please,Jannat ta tuno hudubar su Ramcy ta fara lasar kirjin Fauzan tana Masa abubuwa masu wuyar fassarawa Fauzan ya sake susucewa sai kace wani Zaki,a hankali ya gangara dausayi Jannat wani shidewa tayi,niima sosai ta sake bude Masa cinyoyi Wanda ya dauki Hankalin Fauzan sosai ba tare da ya shirya ba yace
Uhm...uhm...uhm....Rashana...Kunya ta Kama Jannat ta Kama dariya sama sama yace Allah ai kece Rashanatu wannan irin rashasha haka,ya kurawa Dausayi Ido yace ahh lallai na dace fari kwal harda tawadar Allah,Jannat kasa kallonsa tayi sai da ta kulle idonta sannan tace Mama fa ka kafe abu da Ido haka, ci gaba yayi da abinda yake Mata ta Zama kwarkwar gaba Daya sai ihun sweet take Masa ta tana bankaro Masa kirji,a hankali ya fara Neman hanya bazai iya jira ba,Jannat ta San me zaiyi bata hana ba,zafi ta fara ji da wani uban radadi ya kasa shiga sai da kyar ba karamin wahala yasha ba,sai yau ya tabbatar Virgin ce da gaske ba karya ba,wani farin ciki da kaunarta ta sake Kama shi kamar ya cinyeta haka yake ji,Jannat iya dauriya tayi dan hawaye tayi kadan,Dake sabo ne yau ya fara
bai dade da yawa ba ya samu gamsuwa sosai bakinta yaci gaba da tsotsa kafin ya kwanta a gefenta Yana hucewa.
Lallashinta yayi sannan ya dauketa Suka shiga bayi tace nidai ka fita zanyi Ni kadai,fita yayi sannan ta samu ta gasa kanta sosai da ruwan zafi me gishiri a ciki sannan tayi wanka tare da tsarkake jikinta ta dauro Alwalar sabo da magrib tayi.
Daya Room din shima ya Shiga yaje yayi wanka ya tsarkake jikinsa ya dawo room din lokacin tana goge gashinta da towel a gabanta ya tsaya daga shi sai towel daure a kugunsa ya karbi towel din ya fara goge Mata gashi Yana karewa fuskarta kallo
Pink lips dinta ya tsurawa Ido ya matso da fuskarsa da Niyyar kissing din dan towel din taja tare da rufe fuskarta tana dariya baya ta juya masa,jikinsa ya manna da nata tare da rungumeta da Hannu daya yabi ta kirjinta ya harda dora shi a gorar Madara ya kwantar da Kansa a dokin wuyanta knocking Suka ji Mama tana kwala masa kira cike da masifa tace Allah yasa bata Kama mu ba,Fauzan yace ai wannan ibada ce sunna ce Allah da Kansa ke tsare masu aure ba a kamasu amma kwarto Kam tuni za a Kama shi,Jallabiyarsa ta dakko wacce cikin kayansa da aka kawo ta Mika Masa tare da taimaka Masa ya saka,har 3qurt kyale Wanda ka cire Zan wanke jeka Kawai
Har zai tafi Jannat ta riko hannunsa tace tsaya doguwar Riga Yar kanti me kyau ta saka ta shirya sosai ba tare data daura dankwali ba gashin a jike da gani yasha ruwa,da kyar take iya tafiya Amma tace zauna Ina zuwa Fauzan yace Alright,fita tayi tana tafiya tana yatsina fuska tana dingishi har da Kari tana wash....sai ta tsaya ta yarfe Hannu sannan ta karaso gaban Mama,Mama baki bude take kallon Jannat,Mama ranta yayi bakikirin da gani kasan me akayi dama ita Jannat burinta kenan,a kasa ta durkusa tana cije lebe tare da furta Ina yini Mama,Yana gidan biki Yar arna dalla tashi ki bani waje,Mikewa Jannat tayi tace wanka yake yanzu zai fito kiyi hakuri wankan ne ya Kama,Mama ji tayi kamar zuciyarta ta buga sabo da bacin rai yanzu Fauzan sai da ya hada jininsa da karuwa,Jannat ciki ta koma tace kaje yanzu to
Tashi yayi ya fita Mama ta ganshi da sabon kaya ta tabbata wankan yayi Yana wani nishadi Jinsa yake Kamar ya tashi sama sabo farin ciki cikin murna Yana zuba Murmushi ya rungume Mama,tureshi Mama tayi yace I'm sorry muje ki sake kulle ni Mama zanyi Biyayya bazan sake fitowa ba,duk abinda Kika ce shi zanyi,Tsaki Mama taja ta furta sai kaje can ka karata na kulleka nayi me ta juya ta bar sashen tana masifa nidai Allah kiyaye na karbeta a surukata,Fauzan ya dinga dariya ya koma sama ya iske Jannat tana gyara bedroom din hanata yayi yace ki bari na dawo daga masallaci zanyi komai My Wife .
Sallaya ta shimfida ya Mata kiss yace yau Zan kwana da matata naji dumin jikinta ya fice,a dawo lafiya Jannat ta furta.
Hamida Kuwa Lele ya cika Alkawari ya biya musu aikin Hajji tare zasu tafi ,tana ta rokon Lele ya barta taje ganin gida yaki yarda
Yau ma ya dawo daga Office yayi wanka yaci abinci ya huta ta fuskanci a cikin nishadi yake bai da damuwa yanzu ya kamata ta sake rokonsa ko zai barta,amma da a cikin wani bacin rai ta ganshi to Sam baza tayi Maganar ba Amma Yana cikin yanayin nishadi yau,Kallon ball yake tayi matashi tayi da cinyarsa Aslam Yana wurin Nanny gemunsa take shafawa tana Wasa da shi ta lankwashe murya cike da salo ta fara yabon Lele,Lelen Pipi ba tare da ya kalleta ba yace Ina jinki, I love you,you are such a nice person,Allah ya Kara buda maka yanda kake kula damu duk yanayin aikinka bai hanaka bamu time dinka ba ni da Aslam,Kai na daban ne,nafi ko wacce mace sa'ar dacen Miji,gashi bangaren Hidima haka ake ta min ita baji ba gani banda damuwar komai,Nabeel yaji yabo har wani Jin dadi yake ya gyara Mata kwanciyarta a jikinsa Yana shafa gashinta ya Mata wata rada Wai I need you badly tace me too gama kallon sai muje mu chaskale, dariya ya saki kadan,tace yaushe zanje Adamawan ne? Nan take yace ki shirya weekend sai kije amma two days Kawai ba Maganar 1week hakan ma na gode Allah ya Kara maka lafiya da tsawon rai.
Kallon ya kashe ya dauki Pipi Kamar wata jaririya Suka wuce bedroom.
Murtala tsabar naci washe gari ya tafi gidan Anne,shi murna yake Anne zata aure shi,yace lallai Murtala kwana Nan zaka kalli tsuliyar tsohuwa yanzu nasan wajen duk yayi yaushi ya zanyi haka Zan jona Chaji a cikin adafton Iya,dama wata Iya Ina zata Yi maiko,Haka Nan zata bude min Adaftor gayau da gani wani dan muyot ne,wannan idan Ina sex din ma wani ihun Dadi zata iya Ihun Iya sai dai kaji Kamar kukan mage tana rashin lafiya Yana ta maganganunsa Kamar Yana kunkuni har me Taxi ya sauke shi kofar gidan Iya.
A bakin gate ya tsaya tare da sa handkerchief ya goge shaddarsa wata koriya fatau da ita,ta goge katon takalminsa yace yawwa Iya tayi wuf dani cikin sauri Karin hularsa ya gyara sannan ya kwankwasa gate,Cikin Securities daya ya leko,Murtala yace Hey please ka fadawa Hajiya Anne kace Tale Babban Gaye ne yazo na gidan su Jannat ya Mika Masa card,Yana gani yace shigo Kawai ai wannan shine shedarka ta shiga,Murtala ya shiga gidan Yana yiwa Yan aiki kallon banza yace kwana nan abincinku ya kusa karewa a
Showing 114001 words to 117000 words out of 133235 words

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39 Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45