gari a Palo ta shimfida Sallaya tayi Sallar azahar tana idarwa lokacin Fauzan Yana kwance a palon yaji ta sallame Sallah maimaikon yaji Addua sai Jin tafi yayi tana rera kasidar manzo Ya manzon Allah Sayyadil wara yaaaaaaa.......Manzona manzon Allah Sayyadil wara.. ta rera harda da Kara volum,Fauzan ya juyo a fusace tana sani zata kashe Masa dodon kunne,tayi mugun tsorata Amma Bata tashi ba tunaninta kasidarce baya so sai ta fara Na kusa Na kusa in Mari soja... sai Dan Sanda ya Kare Kai Dan Sand Yi a uwarka Ubanka tana nuna Fauzan da Hannu ai Kuwa Yana tashi yaga shi take nunawa Ni kike Zaki dan ubanki a gidan marayu ba manya ta kwashe da gudu,Affa ne ya fito yace Kai ka kiyaye ni Yarinyar Nan wlh ba a agidan marayu ta girma ba da girmanta aka kaita can Zan baku labarinta nan gaba,ko wata Bata Yi ba a gidan marayu Kuma da iyayenta ku daina Mata wulakanci karku zo Kuna Jin kunya.
Waya Fauzan ya Kira Nabeel yace matarka tana gida? Yace ae Mana yace bari naje can wannan jarabar Yarinyar da Affa ya kawo daga gidan marayu ta dameni,Nabeel yace au wata aka kawo Kuma gidan? Kai baka ganta ba da kazo daukan matarka,Allah me iko ban kula da ita ba ma ni matata nake hangowa Kawai.
Fauzan tashi yayi ya tafi gidan Hamida,Hamida tana ganinsa tace yau a gari,yace uhm Kawai tare da daukan kyakyawan Annur dinta Yana Masa rawa Hamida tace karka tsinke Masa hanjin ciki baka San wahalar haihuwa ba kwata kwata kwanansa Sha biyu a duniya wannan wacce rawa za a Masa bani Dana gaskiya Hamida ta karbe danta,Aunty Hamida Wannan son Dan fa ai gaskiya ne,me zaka ci? Allah kiyaye naci girkin me jego cewar Fauzan ai daga juice na kwali sai lemon da Zan balle da kaina sai ruwa su Zan iya ci
Hamida tayi Murmushi tace na Jannat dama kana labari Haka,Shuru yayi Mata Yana canja channel,Nabeel ne ya fito an zuba wata gezna arsh kamar ango yace na tafi,Hamida tace a gaida Amaryar Ammar kafin naje yace zata ji ai ya Miki afwa tunda kina jego.
Sai ka dawo ta mike ta rakashi yace ki shirya dausayi kafin na dawo a Kansa Zan huce gajiya Nima angwanci make,Dariya tayi tace to Kawai ya tafi ta dawo Suna Dan magana da Fauzan Jefi jefi ta kawo Masa lemo da ruwa.
Affa ne ya Kira Nabeel yace idan ka Gama kazo Ina nemanka,Bayan Nabeel ya Gama abinda yake ya wuce gidansu Bayan sun gaisa da Mimi yaga Jannat ta zauna Fuska ba Rahma Tace Ina yini daga Haka bata Kara ba ko kulata Nabeel baiyi ba ya haura sama Yana zuwa Suka gaisa da Affa,Affa yace kasan me yasa nace kazo? Yace a'a Alfarma nake Nema me zai Hana ka auri Jannat yarinya baiwar Allah in kayi Haka kayi taimako zaka samu Lada Ina maka kwadayin wannan ladan Nabeel,yarinya Yar sunna ce Nan gaba Zan baka labarinta Mai ban tausayi,Nabeel Nan take ya bata rai yace Affa ba Wai bazan ma biyayya ba Amma Ni gaskiya bana sonta Haba Affa Hamida fa,Affa yace Allah ne yace a Kara ai Kuma Hamida nasan bata da matsala zata Amince Ni da kaina Zan Mata Maganar, Nabeel murmushin bacin rai yayi yace Hamidan ce zata hakura? Kamar baka santa ba to wallahi ko ta yarda a gabanka Ni na fada maka sai ta bar min gidana,Ni Kuma Ina son matata wlh bana son bacin ranta farin cikin Hamida shine Nawa, in ba Hamida babu rayuwata,ko wace bazan iya sonta ba,Ni za'a sa na dinga aure aure ko wacce ace Ni bags dangi Nan ba a jona su Mana sai Ni za a ruguza min farin ciki wlh bana sonta ko an daura sai na saketa Ni tun yanzu ma na saketa saki Uku Kuma wallahi idan aka fadawa matata ta tafi ta barni Nima baza ku sake ganina ba.
Mari Mimi ta kifawa Nabeel wacce shigowa tayi ta tsinci zancen,Bata so itama ayiwa Hamida kishiya sam,Tace baka da hankali kasan a gaban Wanda kake mahaifi ya wuce Wasa so hauka ne bai Isa ya baka umarni kabi ba Ashe yanda yace Haka za ayi,ko dan kaga Kai kadai ne damu sai Fadila tashi ka tafi karka sa na maka baki, Nabeel mikewa yayi yace Kuma wallahi bana sonta wallahi ko an daura sai na saketa na rantse da Allah gwara ma ku bawa wani ita,Kofa ya bude ya sake juyowa yace bana sonta ai Allah yace sai kana so zaka auri mutum ya fice abinsa ya koma gida,lokacin Fauzan ya bar gidan,Hankalin Nabeel a tashi ya shiga palonsa,Hamida taci uban kyau cikin Nighty dinta tana kamshi,Annur Yana wurin Nanny,ganinsa Haka sai jikinta yayi Sanyi Tace lafiya? jikinsa ya jawota tare da rungumeta Kam bakinsa ya daura a kunnenta yace kishiya za a miki,Affa Yarinyar daya kawo Wai ita zai sake aura min nace bana so wlh da alamu baza su yarda ba,abin Mamaki sai yaga Hamida tayi Murmushi tace to menene ba Allah ne yace Ayi ba,lokaci ne Allah ya kaddara ba yanda za ayi.
Ka daina damuwa Indai dan nice tunda iyayenka ne Suka ce,Kuma ba a Wasa da iyaye kullum kokari ake a musu biyayya sabo da a Gama lafiya da su,Aljanna kake Nema fa haba Lelena ya za ayi kace baza ka musu biyayya ba taya Ina kallo Zan bar mijina ya nufi wutar jahannama Ni da nake so mu dawwama a Aljanna.
Duniyar kanta Nawa take yanzu zakaji ance babu mutum amma a kanta a zauna ana bata lokaci gaskiya baka kyauta ba,yanzu ka Kira su Affa kace ka Amince Nima na Amince mu basu hakuri Saura kadan kuka ya kwacewa Hamida za ayi Mata kishiya amma dai ta danne abinta su Hamida anyi hankali bai zaci haka daga gareta ba yanda take Yar daru.
Gefen bed ya jata suka zauna yana karewa fuskarta kallo tana murmushin karfin hali fuskarta ya shafa yace kin San dalilin da yasa nake kaunarki? Hamida tace sai ka fada? Yace sabo da Kawai kece Hamida Pipin lele duk a yanda kike Ina kaunarki,Kamar bakya kishina ke Why? Me yasa bakya min son da nake Miki? baki cancanci Haka ba a wajen iyayena,Wacce mace ce a duniya ta gagari a Mata kishiya duk wacce ta sa Rai zata zauna ita Daya ta yaudari kanta,Fiyayyen halitta ma ya auri mataye sannan matansa da Suka fimu daraja sunyi zaman kishi to mu su waye
Wayarsa ta dauka ta Kira Affa Saura kadan tayi kuka ta sake dannewa tana murmushin dole Yana dagawa yace Lele me ka kirani ka min bayan ka nuna bani na haifeka ba,Hamida tayi magana Affa kayi Hakuri Dan Allah Hamida ce,Oh Hamida sai Affa yaji wani kunyarta Kamar me,Tace Ya tuba Affa kayi Hakuri ka yafe masa ka bawa Mimi ma Hakuri ya amince Nima Haka na Amince Allah ya bamu zaman lafiya ya bashi ikon Yi Mana adalci,Mimi tana gefe tana ji tace yanzu abinda kayi ka kyauta kenan? Yau da Lelene yaga wata yace Yana so ba ruwanmu a Haka Kuma ku maza kullum kuce kunfi Mata hankali,Affa yayi Murmushi yace da kinji tarihin Yarinyar Nan da kin San da Lele ta dace,bani da shakku da Lele wlh zai riketa Amana ko da baya sonta,to yanzu Mene ribar ashi wacce baya so Kai wa ya maka dole? akidarka ta boko ma ku ai ba a Baku shawara kuji sai kayi wlh ba hannuna a ciki,Kuma Ni Hamida nake so sai dai kayi Kai kadai.
Ni kuma Zan nuna muku Ina da iko,Iko sai Allah shine me Iko Kuma idan Allah baiyi ba baka Isa ka daura auren ba ta fice fuuuu.
Bangaren Hamida Kuwa Lele ta taimakawa ya cire kayansa Yana ta faman tunani,toilet ta kaishi sannan ta kulle Masa ta fito,tana fitowa dakinta ta wuce ta kulle tare da fadawa saman bed ta fashe da kuka Hamida harda jiniya Idan tayi tayi karshe tace Lelenaaa...ta sake ci gaba,Har ya shirya Yana jiranta yaji Shuru Shuru dakinta ya nufa,Jin kamar ta fiya ta mike tare da fadawa toilet ta rufe kofa ta shafawa fuskarta sabulu tana wankewa tana daura alwala ya shigo toilet din direct yace I thought wanka kike,Kasa magana tayi sabo da tana bude baki kuka ne zai kwace Mata.
Tashi tayi kanta a kasa sabo da Kar yaga alamar kuka,kiranta yayi Pipi...uhm Kawai ta amsa,yace Hamida ajiyar zuciya tayi tace na..na"am...hannunta ya riko Suka fito room din,fuskarta ya leka yace kuka kikayi? A'a ta furta tana girza Kai sai hawaye ratatata tafin hannunta tasa tare da rufe bakinta da fuskarta kuka ya kwace Mata me karfin,Amma Kika amsawa Affa?ban taba saninki da boye boye ba bakya boye abu me yasa kika lallaba Affa,Ni nasan wlh ba haka bane a ranki,ba...baf...bafa komai Kawai iyayena na tuna,Ina Kika sansu har da Zaki tunasu Pipi.
Saman bed din ya jata suka kwanta Yana ta lallashinta har ya dan samu tayi Shuru.
Bacci ya fara daukansa sai kukanta yaji ya tashi da sauri ya hangota a saman Sallaya ta daga hannu sama ana addua shine kuka ya kwace da Alama Nafeela tayi,Shuru yayi Yana kallonta ranar a haka ta kusa kwana sai da ya gaji yazo ya dauketa Yana ta lallashi bakin ciki ya isheshi suna zaune lafiya da matarsa anzo an ruguza musu farin ciki.
Nan na kawo karshen Part 1
Saura part 2
Idan na huta kwana Uku ko sati daya zanci gaba
Ina godiya fans da masu godiya da masu sharhi,Wanda ban bawa page ba suyi hakuri abin sai a hankali Zan Basu a part2 Inshaallah
Washe gari Jannat da asuba ta tashi tayi Brush da Alwala ta fito Sallah ta gabatar ta zauna tana ta azkhar Allah ya hore Mata Addini har rana ta fito sannan ta Mike tayi wanka ta shirya cikin wata kodaddiyar atamfarta ja Riga da zani,Hijab ta saka baki fuskar Nan a daure ta fito ,tana fitowa Fauzan ya Sha wanka cikin kayansa na NYSC zai fita,Mimi da Affa suna dining dake da wuri suke fita aiki,har kasa ta tsuguna ta gaida Affa ya amsa da fara'a ta gaida Mimi itama ta amsa,Fauzan ta dan kalla tace barka da asuba ko jiran amsawarsa bata yi ba ta mike zata bar wajen
Garin sauri ta dan bigeshi bata kula ba,Mari ya kwada mata Yana masifa naki da hankali Zaki bata min Kaya,a fusace ta kalleshi dafe da kumatu Shuru tayi ta juya ta tafi Kawai a ranta tace wlh sai na rama.
Affa ne ya lullube shi da fada ya kamata kusan darajar dan Adam sabo da yanda Allah ya karrama dan Adam,bana son irin wannan ka kiyayeni tam,Mimi tace Fauzan bai kamata ba gaskiya ka gyara,Shuru yayi ya zauna Yana cin abinci,Bacci ta koma sai 11am ta tashi ta fito taga ba kowa duk sun tafi wajen aiki sai masu Aiki, tace ana yiwa boko baurta a gidan Nan,abinci taci itama ta koshi sannan ta koma dakinta ta dakko Qurani tana tilawa,tana gamawa ta koma sauran littafan addini tana bita sai data gama sannan ta fito bakin gate
Har kasa ta tsuguna gaban su Sale tace Ina yininku suka amsa da fara'a tace Wai a gidan Nan ba cinnaka Kuwa nemansa nakeyi zan hada maganin Ulcer,Inuwa da Sale suka kalli juna cike da mamaki,Inuwa yace tab ai sai dai kije Garden jikin fulawoyi da bishiyu maybe ki samu,na gode tace ta nufi garden tun 2pm take neman cinnaka a garden din bata samu ba har Allah yasa ta ga wasu birda birda a kasan bishiyar mangoro harda masu tashi, farar Leda ta dakko tayi ta zubawa sai da ta tara da yawa sannan ta daure ledar ta koma ciki
A dakinta ta ajiye tazo taci abinci tayi sallah.
Sai da asuba tana Jin fitar Affa da Fauzan masallaci tun kafin tayi Sallah ta fito sannan ta haura sama a hankali Kamar barauniya da sauri ta Bude dakin da taga Fauzan Yana shiga,Bedroom dinsa ta shiga ta hango takalmansa guda biyu na nysc sai ta cire dankwalinta ta goge Masa shi tas ta zuba cinnaku a ciki da yawa,ta koma wajen dayan ma ta goge ta zuba cinnaku incase of duk Wanda ya saka akwai cinnaka ciki,gashi sun Sha wahala a leda kasa fita sukayi daga takalmi,ficewa tayi tayi Sallah tare da wanka Sannan ta fito ta iske Mimi,Fauzan da Mimi suna breakfast duk sunyi Shirin fita,Fauzan yasha kayansa na nysc yau ma akwai abinda suke Wanda dole sai sun sa kayan shi yasa ganin takalmisa fes fes bai ko goge ba ya saka abinsa
Tun Yana cin abinci yaji Kamar abu na bin kafafunsa haka dai ya fita compound da key din mota a hannunsa,Yana bude motar yaji abu ta cikin wandonsa ya galla Masa cizo a jere, tsalle ya buga cizo suke bashi ta ko Ina a cinyoyinsa,Su Inuwa suna kallo,Dan fuskewa yayi ya tafi zai shiga mota ya saki Kara tare da dawowa baya ya fara cire takalman Ina cinnaka har cikin duwawunsa suke ta gallawa cizo da sauri ya shiga zare belt din wandon ya zuge zip tare da yin kasa da wandon Boxers dinsa suka bayyana azaba ta isheshi gashi wandon wani tight na daukan wanka sai an nutsu ake cirewa, wandon ya sutale kasa iya dunduniya gashi yaki cirewa ga azaba ta isheshi Yana ta Sosa cinyoyinsa da Suka yi rudu rudu abinka da me haske.
Su Inuwa ne Suka Zo Alhaji lafiya? Fauzan ya daura hannunsa a bayan duwawunsa Yana ta Sosa wajen ga cinnaka a ciki Kara cizonsa yake,duk ya hada zufa Ya dafa sale yace Inuwa karasa tsige min wandon Nan Inuwa da sauri yace Alhaji ai cinnaka ne ga wasu Nan suna yawo a jikin takalminka,dan Allah ka cire min Ni cewar Fauzan,Inuwa ya fara kici kicin cire wando ya kasa Fauzan ganin haka yace matsa dalla ya zauna a kasan Interluck dirshan cinyoyi duk a waje ga dan guntun boxers Sale sai kunshe dariyarsa yake ya tabbatar sabuwar bakuwa ce me kunci itace take neman cinnaka jiya,idan ba haka ba Ina za a samu kwari a gidan Nan,Shidai Fauzan da kyar ya samu ya zare wando sannan ya mike Yana zazzage boxers dinsa Kamar zaiyi tsirara,Sale ya karbi wandon ya karkade sai ga cinnaku sun zubo kasa,da sauri Fauzan yace jefar da shi ya koma ciki da sauri,Mimi da Affa suna zaune Jannat tana gefe tana karyawa ya shigo da Yar Riga sai boxers,Mimi Tace lfy Kai Kuma? Cinnaku ya iya furtawa ya haura sama,Suka dinga dariya Cinnaka ne ya shiga wandonsa,Affa yace sai dai idan a can wajen da suka je jiya ya kwaso cinnaka amma ai Naga ya bada kayan ma wanki,Fauzan ne zai maimaita maka Kaya ba a wanke ba,Dariyar Jannat Suka ji Kamar mahaukaciya hhhhhhhhhh Yi take harda rike ciki,tunda suke basu taba ganin dariyarta ba sai yau Kuma da yawa Haka.
Mimi ta kalleta tace ke sai a mugunta kike Dariya abinki, Fauzan wanka yayi ya fito daure da towel da kayan Nysc duka ya kwaso da takalman Nysc ya watsowa su Inuwa waje yace ku duba lafiyarsu a sake wanke komai a washing machine ku tabbatar Engine ya markade Yan iskan cinnaku,Affa Dariya yake sosai ya kalli Fauzan yace Gaye how far, Fauzan da har yanzu susa yake,Dariya ta sake Kama Jannat ta kyakyala abarta,Fauzan shima sai yau yaga dariyarta kallonta yayi yanda duka dimples dinta suka loba tayi wani kyau,wani dan garin maganinta ta dakko a leda Fara a kulle ta bude ta zuba Dan Rabin cokali a ruwan lipton ta shanye.
Lokacin Affa ya fita Mimi tace ke Kuma wannan maganin fa?Jannat yau nishadi take ji tace maganin sanyi ne a gidanmu gidan marayu wata tsohuwa take raba ma Yan Mata tana koya Mana in ya Kare ma Zan koma na karbo wani sabo da tsaro ta hanamu ma tsarki da ruwan sanyi Dana zafi mukeyi mu,Mimi tace ta muku gata ta kyauta,Baki Fauzan ya tabe tare da barin palon,Yau Mimi sunyi hira ta hankali da Jannat Kamar ba ita ba.
Hamida ce tayi Sallama ta shigo palon Aslam yana kafadarta Mimi tace daga ina Haka da safen Nan? Asibiti na Kai Aslam aka karasa Masa rigakafinsa shine na biyo mu gaisa Ina Affa fa? Mimi ta karbi Aslam tace yanzu ya fita sabani kuka yi,ya banji karar motar ba? Lele ne ya kaini ya ajiyeni ya wuce wurin aiki sai ya dawo zamu tafi gida,Mimi tace kice yau yini zan sha,Jannat ce ta kalli Hamida wacce ke zaune ta dau uban wanka cikin wata abaya me tsadar gaske,wani kamshi Hamida takeyi me arnen dadi Wanda jikinta ne ya rigada ya Kama sabo da gyara, tace Ina kwana?
Da fara'a Hamida ta amsa tace wlh ban kula dake ba surutu ya dauke min hankali,ba damuwa ta furta,Jannat son Yara ne da ita sabanin Hamida ita da Harkar gabanta takeyi Kawai.
Daukan yaron tayi,tunanin Hamida ko Dan Jannat zata auri mijinta ne shi yasa ta canja take wani daukan danta,Jannat ta samu yaro me kyau ta makale ta hana kowa,Fauzan ne ya fito cikin Shadda sky Yana kamshi,Yace Aunty Shakira,Dariya Jannat ta sake Yi Karo na biyu ta kalli Fauzan ta manta basa mutunci tace au
Showing 81001 words to 84000 words out of 133235 words

Ayi Hakuri banyi editing ba yau.
WARE BAIKO GROUP page naku ne
AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
(JANNAT)
Part 2.
66-70
Official
By
AsmaBaffa
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne mutanena
BESTYNBEELAT
AUTA
UMMI DEEJAT
AUNTY NICE
MAMAN SAMHA
UMMIN SADEEQ
UMMIN NAJWA
QUEEN MEENAT MHD

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28 Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45