abinda kayi kenan ko jinyarka bazan Yi ba gidan ubana Zan gudu,Murtala yace yo ai shi yasa naki fada Miki dalili nace Yan ta'adda ne Suka zuba Mata ruwan zafi,Lawisa ta galla Masa harara,Murtala yace kiyi hakuri wallahi ko Daya tsuliyarta bata birgeni ba kwayar haske babu duhu dundum ciyawa ta rufe komai ga abu bakikirin Kamar takashin Dan Iska,Sai da Lawisa tayi dariya.
Kayansu ta shirya Murtala yayi tsalle ya fada saman katifa yace kizo mu Fara nuna murnar mu a saman wannan katifar zo Yar Albarka ki bude min fadama uwar ruwa,Murtala ya tube zigidir aba ta mike yace zo Nan ga wire in jona Miki shocking Lawisa me dadin suna ta Murtala Taleluwa me dadin harka,Lawisa ya jawo ganin saif yayi bacci ma,ya rabata da kayan jikinta yace bari na kwashi tagomashin soyayya,Lawisata me tantakwashin Virgina,ta bature yace Virgina shege bature ya iya sa suna bajaina Haka Kuwa yake a baje Malam,karya
yake satar hausa yayi daga bajewa aka samo Bajaina shine ya canja rubutu yace Virgina.
Yaya iceko an Miki Allurar Nan ta family planning bana so a dinga yawan haife haife ana rabani da Virgina,Lawisa tace anyi ai tun shekaran jiya date ya cika yace to a Nan garin zamu ci gaba da Yi, maza baje min fadama dama rashinki a kusa ya jawo na Fara Zama kwarto
Anne ce ta Nemo labarin Mummy ta warke har ta auri me kudi Dan uwan mijin Jannat,bakin ciki ya Kama Anne ta fesawa Talatu labarin,Talatu tace ai ni haka nake so ta bar mijina na huta Yar tsiya taje can ta auri shugaban kasa ma,Anne tace Ni nafi so naji ta a cikin wahala tana fama,a sirri ta nemo baban Jannat ta bashi labari tace Kar kaga yanda ta Kara kyau Kamar balarabiya,Kishi ya Kama baban Jannat yace ai Kuwa ba a Isa ba sai an bani matata,Anne tace har gidanta na sani da ace zaka iya da kaje ka kashe Mata auren ka kulla Mata sharri,Yace ai Ni nasan me zanyi kiyi Shuru Kawai.
Anne burinta taga Mummy a mugun wani hali,Talatu tafi so tayi nisa da mijinta,burin Talatu ta raba Anne da danta ta mallake mijinta,Shi Kuma Baban Jannat da gaske kaunar Mummy yaji sabuwa ta Shige shi so yake ya dawo da ita gidansa ko ta halin Yaya ne, sabo da haka takanas ya shirya escort dinsa Suka ajiye shi a kofar gidan Asiya Mummy ranar Kuma Miji Yana gidanta.
Masu Sharhi Ina Miko gaisuwa Kuna birgeni Allah ya biya muku bukatunku.
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM
Page naki ne
UMMI DEEJAT
Yana zuwa gidan ganinsa babban mutum yazo da motoci na Alfarma sai me gadi ya bude Masa kofa ya shiga ciki sanye cikin wata shadda harda Babbar Riga dinkin hannu,Kofar Palo ya Shiga bugawa kamar zai balleta,Mummy tana zaune Kawu Ubaidu yayi matashi da cinyarta Yana kwance suna hira,dukan kofar yayi yawa Kawu ya mike tare da bude kofa Yana Jan tsaki,baki bude yake kallon bakuwar fuskar Abbann Jannat yace Malam lafiya da girmanka? ba cecekuce ne ya kawo ni ba zuwa nayi ka sakar min Matata ta dawo gidana,Mummy lekowa tayi bayan tasa hijab Abba ya ganta tafi da komai da komai tace me naji kana cewa Baban Jannat?
Ki koma gidana ai ni na Fara aurenki,haka ka haukace ko shaye shaye kake yi? wallahi kizo mu tafi ai Ina sonki gaba Daya ke da 'yata Kun tare a gindin wannan mutanen Kai ka sakar min Matata ko wlh na dauki mataki a kanka sai na batar da Kai,Mummy tace yaushe Jannat ta Zama yarka? ai dama nasan 'yata ce kuma Ina son abata Allah ya Mata Albarka Kuma kema Ina sonki Dan Allah ki taimaka min mu koma gida na wallahi Ina kaunarki Asiya Dan Allah,to bana sonka ni karka sake zuwa gidan mijina ka manta wulakancin da ka min Abban Jannat yace wallahi Sharrin shedan ne Amma Ina kaunarki
Mahaifiyata itace silar faruwar komai Kawu Ubaidu yace Kai dalla fitar min a gida ko wallahi nasa a wulakanta ka yanzu, Kabir yace ba inda zanje Ina kaunar matata a shirye nake dana aikata komai a kanta,banki a kaini gidan yari ba a kanta,Murtala ne ya shigo da Yan Sanda zuga guda harda jiniya wiwiwiwi yace yawwa gashi,a fara Kama wannan kafin uwarsa,Abba ko kula Yan Sandan baiyi ba ya Mika Hannu ya kaiwa Mummy cafka ihu ta saki tare da komawa bayan mijinta ta buya.
Abba wata kururuwa ya saki yace wallahi Anne ce ta jawo min Ni na yarda ki dawo wajena na zauna bani da ko sisi ma dama kudin tsafi ne da ni da farko kasuwancina ya fara bunkasa na halak Anne ce ta hadani da wani boka a Imo state nake yin kudin tsafi itace take taimaka min ana hada tsafin da ita,Murtala yace yawwa Officer kaji uwarsa ce ta soye min Gilala ta,Officer yace Mene Gilala?Murtala yace mazakuta ai sakayawa nayi a kauyenmu Gilala ake cewa,Murtala yace gata Nan har yau bata dawo dai dai ba tunda Anne ta soyeta Al'quran wuta ce a tsuliyar Anne har wani hayaki ke Fitowa ta ciki,Yan Sanda Suka kyalkyale da dariya,DPO yace ka dai tsorata ne Murtala azaba ce tayi ma yawa,Murtala yace Allah koriyar wuta ce irin ta Gas a bajainar Anne tana jonawa sai tiriri wani cuuuuuu gilalata ta fara tafarfasa sai da ya bawa su Mummy dariya
'yan Sanda ne Suka Kama Abban Jannat Suka datse Masa hannaye da Ankwa aka sashi a mota Suka Kara gaba,Murtala yace Sannu Kawu ku koma ciki ni Murtala shugaban Yan sa Ido Ina da hujjoji wannan mutumin bazai tsira ba sai ya shiga gidan yari,Mummy tace mun gode mugun bawa ne wlh, Murtala yace karki gode min da kin San bala'in da na Sha a hannun gyatimarsa da kin jinjina min,Lawisa sai da ta bani sarauta ta masu juriya,Dariya Kawu yayi yace to sai mu hadu a police station,Murtala ya juya ya tafi gida Yana komawa ya Kira Fauzan ya Masa bayani,Fauzan yace karka bari Jannat taji Babanta ne duk masifa Uba uba ne tana son abinta akan haka sai ta tsane mu Kawai muyi case din ba tare da ta sani ba,Murtala yace ko Lawisa baza taji ba kasan Mata da tsegumi bare naga Lawisa ta Shige jikin Jannat tana Neman fada,har fada nake Mata a wajena ya kamata ta samu fada yanda Zan kasa yi Mata kishiya amma bata ji ba sai a wajen Jannat, ranar da Zan Mata kishiya na gani idan Jannat zata iya hanawa,Fauzan yace matar tawa bata Isa ba kake nufi? Murtala yace a'a ya wayance yace Jannat baiwar Allah mace Yar Aljanna irinta,Fauzan yace daina yabar min Mata ni kadai ya kamata na yabi abata ni jeka dan Allah ka isheni,Murtala ya wuce sum sum part dinsu.
Yana zuwa bedroom ya samu Lawisa daure da towel tana kwalliya,Murta yace Loviiina zo ki kwance min tazuge na,Lawisa tana zizara eyeliner tace Kaine sai a dinga maka tazuge zurere ka canja tela ka dinga bawa kwararru,Murtala yace to Zaki fara ne ai Neman kudi ne ya kawo Haka,yanzu ke kanki da bana kula dake baza ki dinga min soyayya ba,hararata Zaki dinga Yi,ko kanwarka sai da kudinka take kaunarka, yanzu maganin da kika Sha jiya Nawa Kika ce na bayar amma ko ba komai naji canji na musamman idan ya Kare ki sanar min na Karo Miki a siyo sannan yanzu ki sa a kawo Miki Zan biya kudin ki bawa Jannat tunda Naga Kuna mutunci shima oga yaji Karin dadi a dalilin wannan sai ya Kara Mana Albashi,Lawisa tana dariya tace to zan siyo Nima wajen wata na siya kusa da gidan Nan inda ake siyar da awara,Murtala yace to ki Zama kawarta Kawai ki dinga samo mana kayan harka Yana fadar haka ya shige toilet yayi wanka ya koma bakin gate wajen aikinsa,Lawisa Kuwa ta gama komai na aikin Jannat.
Anne tana gida taji an Kama danta Nan take ta fadi kasa gaba daya ta samu paralyse aka kwasheta zuwa asibiti Wanda ko yatsanta bata iya dagawa,Talatu tana Jin labarin haka ta tattara duk wasu takardu na kadarorin Abba ta shirya tare da bin jirgin Dubai da yaranta gaba Daya Bayan ta sallami duka Yan aikin gidan da securities ta biya su hakkinsu gidan Kansa a kasuwa ta saka shi ta dauke ATM cards din Abba ta tsere da su Abba kwanansa biyu sannan aka bashi damar Kiran wani nasa Yana ta Kiran Wayar Anne akan a kawo Masa kudi amma bata shiga,Talatu ya Kira itama Bata shiga,wani babban yaronsa ya Kira sannan ya samu aka daga shine ya bawa Abba labarin komai,Abba yace ya akayi a Rana Daya zata kwashe komai nawa? Yaron yace dama ta Dade da target dinta komai ta hada naka Kaine kake ganinta kamar kaunarka takeyi amma abubuwa dama dama suna hannunta,Abba salati ya saki Nan take zuciyarsa ta buga ya fadi a wajen Yana Kiran sunan Jannat ki yafe min ke da mahaifiyarki kafin a kaishi asibiti yace ga garinku nan,sai Mummunan labari su Fauzan suka samu.
Rasa yanda za a fadawa Jannat akayi sai Fauzan ne ya sameta a daki tana gyara Masa kayansa ya kalleta ya furta zo ki zauna muyi magana Babyna,tana Murmushi tazo ta zauna Fauzan ya kalleta tare rike hannunta ya fara Bata labarin Abbanta da yaje gidan Mummy da duk abinda ya faru sannan yace kiyi hakuri Abba Allah ya karbi abinsa lokacin da yaji matarsa ta kwashe komai nasa zuciyarsa ta buga,Jannat duk da bata ji dadin mahaifinta ba sai ta fashe da kuka,Fauzan yace ba kuka zakiyi ba Addua Zaki Masa sannan ki yafe Masa,Mummy ma tace ta yafe Masa,Jannat tace Ni dama ban rike a Raina ba na yafe Masa tuni Allah yaji Kan Abbana ta fashe da kuka tare da mikewa ta dakko Hijab tace Zan tafi gida,yace ai kauyenku aka tafi dashi Hajiya Talatu ashe tuntuni ta siyar da komai nasa bai sani ba, ta gudu Kuma ba a San Ina take ba.
Dukkan Yan Uwa da abokan arziki Kauye suka tafi a can akayi masa sutura tare da kaishi makwancinsa ana ta labarin Talatu ta yashe kudi ana tsine mata,shi yasa ake so ka shuka Alkhairi baka San yaushe zaka koma ga mahaliccinka ba,Jannat ba wani kukan kirki tayi ba kasancewar basu shaku da shi ba,sai bayan sadakar uku sannan Jannat ta dawo gidan mijinta,su Fauzan da danginsa ma sunje gaisuwa har garin,Anne Sam babu me kula da ita sai labari taji danta ya mutu,ta koma abar tausayi sai kuka,Haka dangi Suka dauki Anne tare da tafiya da ita kauye
Babu me jinyarta sai wata kawar Anne wacce taci kudin Anne ta more itace take Dan zuwa jefi jefi tana dan gyarata,abinci kuwa Watarana ma ba a bawa Anne,cikin wani dakin kasa aka sata Wanda a baya kitchen ne ma duk jikin ginin bakin hayaki,Kullum Anne Sai tayi kuka ta godewa Allah,sai neman Mummy da Jannat takeyi amma Basu je ba.
Bayan wata biyar Anne yanzu ba a gane ta Sam dakin da take in Banda doyi ba abinda takeyi babu me kulata kawar tata ma ta daina zuwa,ga rashin abinci a haka ma Sai Jannat ce ta samu wata dattijuwa a kauyen duk wata tana biyanta kudin Jinyar Anne,ana jinyarta Amma ba wani na kirki ba,Anne Sai Jannat take sawa Albarka da Mummy ko Omo da sabulu duk sune suke kawowa a haka ma Yan gidan sacewa sukeyi,Anne har mutuwa take rokawa kanta tana tuba ga Allah amma taki mutuwa ta dawo Kamar tsinke sabo da Rama,komai a kwance takeyi fitsari da Kashi a kwance takeyin abinta sai surutun tsiya bakinta bai mutu ba kullum sai ta sawa Jannat da Mummy Albarka sannan tace Talatu Allah ya kwashe Miki Albarka
Hamida tana zuwa school abinta ta samu ciki Bayan ta yaye danta Aslam,Lele sai Murna yake za a haifo Masa second Baby, Pipinsa kullum kyau take karawa da wayewa abin ba a cewa komai wani sabuwar soyayya suke Kara dasawa,Bangaren su Papa mashaallah suna cikin rufin asiri,Yaya Sulaiman ya auri matarsa suna zaune lfy har ta samu ciki yayin da Karima ta haifo yarta ta biyu ita da Sakina Kawar Hamida.
Jannat ce take bawa Fauzan Labarin kawayenta tace
Zee asalinsu Yan Jigawa state ne Babanta ne ya Mata auren dole ita Bata son mijin,ganin taki Zama Babanta ya Kori mamata daga gidansa sabo da Zainab taki Zama a dakin mijinta,dukka Dangin miji suka tsaneta hakan yasa ta dawo Abuja gidan Yar uwar Mamansu itama ta Gaza rike su mijinta me kudi amma basu da yanci,wannan yasa Zee da mamanta suka Fara sana'ar siyar da abinci a cikin tasha har Zee ta fetsare ta Fara sanin maza,ita Kuma Maman Zee ganin lokaci guda Yarta ta sama musu babban jari da wajen Zama shike Nan ba ruwanta tasan me yarta ke Yi amma ko a jikinta tunda ta samu kudi ta Bude katafaren shago
Daga baya tazo tana nadama tana yiwa Zee fada ta daina karuwanci ta samu miji tayi aure ita kuma Zee ta Saba da rike kudi shi yasa taki dainawa tun tana mata fad har ta kyaleta tana kallo amma tafi karfinta,Kuma ta kyaleta dama ba damuwa tayi ba tunda ana bata kudi.
Ramcy yare ce Yan ogun state ne Musulma ce akwai wani saurayinta da take mutuwar kauna ya Mata wayo ta bashi kanta Yana sex da ita sai da ya gaji sannan ya wulakantata wannan bakin cikin yasa ta koma karuwanci iyayenta sun mutu sai uwar daki itace tazo ta zauna tare da Maman Zee lokacin bikina,su peace Kuwa gaba daya su Uku Ra'ayinsu ne da son karya dole sai sun sa suturar da Yar Gomna zata saka,Kawai su dai karya suyi kudi shine ya kawo su Abuja Wanda karya Suka yiwa Iyayensu cewar Aiki suka samu a Abuja sakamakon duk sunyi Degree sun bar iyayensu sun dawo Nan
Fauzan yace tab dama can lalatattu ne a kansu aka fara talauci ki shirya gobe muje da Mummy,washe gari haka suka tafi gidan su Zee suna zuwa suka iske su suna Shan kida ana rawa ganin Mummy da Fauzan suka kashe tare da Basu wajen Zama harda ruwa da abinci,Bayan sun gaisa Ramcy tace Jannat murna muke Zee ta samu mijin aure Nima Haka,Jannat ta dinga murna,Zee ta kalli Mummy tana kunya tace Yana da Mata Daya da yaransa biyu custom ne a Kano gidana daban bikin bazai dade ba Inshaallah za ayi,Ramcy Kuma wani dan uwan Mamansu ne a Nan Abuja,Sannan Peace da Merry sun Musulunta shekaran jiya,Kuma a masallacin Suka samu wasu musulmai zasu aure su mun tuba gaba dayan mu rana daya muka tsara bikinmu,Mummy tace Mashaallah Muna tayaku murna,Fauzan ya kalli peace harda hijab yace Kun Musulunta duk abinda kuka Yi na zunubi babu yanzu gobe kowacce zata koma wajen Iyayenta,Fauzan yace Alhmdllh mu Kuma Inshaallah zamu dauki nauyin komai naku,Mummy tayi ta musu godiya sun dade suna hira kafin su musu sallama su tafi.
Bayan Sati Uku Jannat ta fara laulayin ciki sosai lokacin bikin su peace Yana matsowa,Anne Kuwa tana nan rai a hannun Allah babu Wanda yake lekata,har ta mutu ba a San ta rasu ba sai da Me kula da ita tazo ta iske Anne ta mutu gawarta har ta kumbura, mutane aka dan tattara tare da Kai Anne makwancinta kusa da danta,Jannat suna can akayi janaza kowa ya guji Anne,Jannat tana zaune Hamida ta shigo da Dan karamin cikinta Lele Yana kofar gida tare da su Fauzan,Hamida waje ta samu ta zauna anci shadda me tsadar gaske ta gaisa da mutane tayi musu gaisuwa ta kalli Jannat tayi Narai narai da Ido zata Yi kuka tace oh Jannat kina ganin Iftila'in rayuwa sai ta fashe da kuka,a ranta tace karya nake kukan karya nake ai mu duk gidan mutuwa sai mun taya Wanda aka yiwa mutuwa kuka,Jannat ko ita bata Yi kuka ba sai Pipi,Murtala Kuwa da yazo gaisu tabarma Guda ya dauka ya ware can gefe daya azo a dinga Masa gaisuwar tsohuwar matarsa Anne,Fauzan bai gane nufin Murtala ba yaje ya zauna
Showing 129001 words to 132000 words out of 133235 words

AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮
JANNAT
Part 2
126-130

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44 Chapter 45