tsofaffin dangin namu sun rasu kasan yanzu duniya ba a dadewa duk dangin mu Papa ne Babba yanzu,ba a dade da haifata ba iyayena Suka rasu ance ma kamar da madara aka raineni so sad ace ni Yar Nigeria ce gashi kaima ka fada.

Murmushi Lele ya saki yace ke Yar Nan ce muma Nigeria ai suna da masu kyau amma mu Kinga Yan asalin kasar Murtania ne a Nan Yankin Africa,Hamida tace wanne irin son Kaine haka ta Ina kuke Yan can ni taya za a kalleni a ajiyeni a Nigeria kai kace Yan kasar waje ne,Yanda ta dage da gaske shi ya bawa Lele mamaki, Rungumeta yayi tare da janta saman bed,Hamida ta zille tace bana son wasan Kan gado Ni dai Naja'atun nan kasan ba lafiya take ba so kake wani Abu ya faru ace nice bana kula da ita,kasan ni ba budurwa bace ko ya ka dan yo abu akwai damuwa.

To yanzu Ni Zan kula da abata ko ke? Hamida tace tunda na Zama matarka ai ya Zama dole na dinga kula da shige da ficenta,Nabeel yasha dariya Kamar me shi Kam yaga ta kansa da Amarya,Kirjinta ya kalla yace to ko Nan Banda shi Hamida ta kalli kirjinta tace Wai gorar madara? Nabeel tana fada shi Kam kofa ya Bude yayi waje Yana ta dariya ya rasa inda take samo sunaye yanzu nonuwa ne Gora zai ga ranar da Hamida zata saitu da shegen surutu.
Fitowa tayi tana sakkowa daga step Yana kokarin canja Chanel,Wuce shi tayi ta nufi kitchen ta duba komai akwai ta bude fridge lemuka iri iri ta dakko wata watermalone ta yanka abarta ta dau sanyi ta hada a wani juck ta zuba Madara a ciki Nan take ta shanye a barta,tana ciki tana ta hade haden tsuminta da kanta tana shanyewa daga ance tana yawan Sha sai da ta Gama ta fito dauke da ruwan roba da glass cup ta ajiye a gaban Lele tace kaga Sha irin naka,hadin da na Sha na manyan Yara ne,Lele yace to yanzu idan ba karamin yaron ta ya zakiyi kenan? Ki daina Sha fa harda wani shaye shayen kankana kinga dai ba lafiya ce da Ni ba idan kin birkice me Zan miki? Hamida tace Ina da juriya ai ka kyaleni lafiya nake karawa Ni ba maganin Mata na Sha ba kankana ce Kawai da Madara Kuma kowa Yana Sha,Nabeel yace to ai zamu gani ki dai sani ke ba virgin bace bare ki iya daurewa ba ruwana.

Mikewa yayi da Niyyar fita dake yanzu babu kowa a gidan Hamida ta mike tare da kwabe Fuska zata Yi kuka tace Dan Allah kaje dani wlh tsoro nake ji yanzu Zan dawo abinci Zan siyo mana,kaje dani dan Allah,taya zan tafi da Amarya guda a kalle min ke tun ban kwashi harka ba,ki zauna ba abinda zai faru Inshaallah,yace Zo muje ki kulle ko Ina idan na dawo Zan kiraki sai ki bude min tace to.

Hannunta ya rike Suka fito har compound ya Bude gate da Kansa sannan ya shiga wata bakar motarsa ya fita Hamida tana gefe tana kallonsa ta karasa da Niyyar kulle gate din ya fito da sauri Yana ce Mata no barshi Zan rufe karamar kofar Kawai Zaki kulle ta ciki,Hamida tace to ta kulle,ta jikin gate din yace kin kulle? tace ae,sosai? tace yes ya murmusa sannan ya Shiga mota ya tafi ita Kuma ciki ta koma tare da ci gaba da kallon tv ta kafe katuwar plasma da kallo ana ta labarai Israel suna ta harba makamin nuclear a BBC, Hamida tana ta kallo harda Karo Vulume bayan ba turancin da take ganewa sosai,taga an nuno wani dattijo ana ta fadan sunansa wani katon kafiri Lelgarz,Hamida bata ji sosai ba ta zaci Lele aka Kira,Zama ta gyara tare da cewa abin nayi ne harda takwaran Lelena a ciki ci ubansu me Sunan Lele ta manta ma da wani tsoro sai horn taji lokacin Kuma ta tuna da tsoronta ta fito da sauri ta tsaya a bakin gate tace waye? Nabeel Yana sani ya tsoratata yace Shehu ne daga lahira.

Hamida ta kwalla ihu zata zura da gudu Nabeel ya saki Dariya ya dawo da muryarsa dai dai yace nine fa Lelen Pipi,Kofa ta bude da sauri ta saki fuska,Shigowa yayi tare da bude gate din ya shigo da motar ya fito da ledoji a hannunsa,Hamida tana tsaye a jikin motar ta karba ledojin ya fito tare da kulle motar tana gaba Yana bayanta Yana karewa duwawu kallo sunanta ya kira wai Duwas,Dariya ta kama Hamida tace Ni dai Duwai nace ba Duwas ba,Nabeel yace ai style nayi wannan irin Kaya haka ai sai da style,kunya ta Kama Hamida tace gaskiya wuce gaba tunda abin naka haka ne,gabansa ya dawo da ita har Suka shiga palo Suka fara bin steps ya rike hips dinta suna tafiya cas cas Yana sani yace na warke yau zamu sake Jin dadinmu,Hamida tace uhm Kaine zaka kasa haihuwa ka dai ji me doctor yace.

Bedroom dinsa ya jata suka shiga ya baje mata su kaji,Hamida ta kalleshi tace me yasa ka siyo min kajin amare bayan ba fanshewa zakayi ba,Nabeel yace Zaki ga ta inda Zan fashe ne ai,Hamida ta kalleshi da idanunta masu kyau dara dara tace Indai zaka jawo Naja'atu ta Kara kwailaye to bazan kwana dakin Nan ba kasan dai ko a bed daya muka kwanta Naja zata ce bata San zance ba Kawai muyi hakuri har lokaci ya cika,Nabeel ya kalleta yace to gorar madarar fa? shike nan ai dai ko ruwa na Sha ko,Hamida tayi Shuru bata ce komai ba taji Lele ya fita fitsara Abincin ya fara ci Yana bata a baki itama tana ci Suka ci suka Sha sannan ta Mike tare da cewa Ina zuwa idan baki dawo ba ma zanzo da kaina na dakko ki cewar Nabeel.

Brush tayi sannan tayi Shirin bacci cikin wata Nighty sky Yar Riga ce silk me hannun bra bata da ado a jiki tasa hula Kalar rigar me kyau tana kamshi ta tsaya jona Wayarta sai ga Ango har ya shigo sanye cikin wadu pjms arsh Riga karama da wandonta iya gwiwa ya sheka kyau
Daukanta yayi cak yayi zaton baza ta yarda su kwana tare ba sai yaji bata ce komai ba,Saman bed ya kwantar da ita ta sakalo wuyansa da hanyenta tare da cewa Yaya Kara Yi min,kwanciya yayi a gefenta Yana Jan hancinta gwiwar hannunsa tana gugan Albarkatun kirjinta Hamida taji wani muguwar Sha'awa lokaci guda,Dan dannewa takeyi bata so ya gane,ya naji bakin ya fara mutuwa ya furta, wayancewa tayi tace bacci zanyi ,Samanta ya Haye a hankali ya Mata rufa ya Sata a tsakiya ya fara kissing dinta cikin salo,Hamida ta lumshe Ido tare da yin kasa da kanta gaba daya,tunawa tayi zai ganota sai ta sake fuskewa tana tureshi ko motsi baiyi ba yaci gaba da abinda yake ta fara shidewa tana dan kokorin fuskewa amma nema yake ya kure hakurinta,wuyanta ya gangaro ta daga kanta sama tana Mika Masa wuyan har ya gangaro kirjinta Nan Hamida abi ya gagareta tun tana Jin kunya

Har ta fara ragewa a hankali yace ki bari kiji Dadi ki daina Jin kunya ta,Hamida tonawa kanta asiri tayi tace haka kawai kace bana Jin kunya Banda kunya Ni dama karfin hali nakeyi amma gwara nayi kunyar tunda Papa yace na dinga kunya Ina kawaici Ina danne abubuwa shi yasa nake yi amma ni dama kasan Watarana ba kunya gareni ba,Nabeel yayi dariya kamar me yace mamaki yake ace 21yrs Hamida take duk da cewar ana samun Wanda Suka girmeta ma wasu daban kafin su canja sai ansha fama,Baki Jin dadi ko kina Jin dadi ko na daina? Hamida tace eiiii to Allah dai ya gani bazan karya ba sai dai kayi hakuri Ina Jin dadi

Naci gaba kenan ya tambaya?Yana tsokanarta tace ba a baki na ba,nidai baza aji mutuwar sarki a bakina ba idan kaci gaba to maraba idan ka fasa to wannan kuma,Nabeel yace Zaki kasheni da d
Pipi ki daina Jin kunyata wlh Ni bana sonta,kafi son rashin kunyar tawa? Yace ae amma iya Ni dake Kamar yanda bakya boye min komai haka Ni nake so,Haka na ganki Ina so to Haka nake so ba kunya tsakaninmu iya Ni da ke amma a gari ko na saka ki a school ki Zama me kunya amma idan kin dawo gida ni da ke ba kunya, Hamida tace ko maganar komai ce nayi? Yace yes,idan naji Ina son wannan latse latsen fa? Yace shima ki fada min Ni dake ko a school Kika ji kina so kina dawowa ki fada min,Hamida ta rufe fuska tana jin Dadi tace tace ahhhh Freedom zalla,Nabeel Yana Dariya yace Allah yasa kije school kina cewa ahayee su rainaki,Hauka nake nafa waye,to aci gaba? Hamida shiga furta ae- a'a ae-a'a mene ae a'a bana ce banda kunya ba,da sauri tace to ae ta juya baya tare da kulle idonta ta Shige blancket tare da dukunkunewa a ciki sabo da kunya

Fincike blanket din yayi yace jibi Zaki Fara zuwa school,sabo da Ina da aiki Zan Zama busy sosai driver zaina kaiki ya dakko ki,Tace to Allah ya kaimu,idan na dawo gida zan na Miki lesson,Da Yamma kullum sai kinje Islamiyya tace to girkinfa? Sai kin dawo Zaki dinga mana da rana Zan na ci a eatery tam ta furta,Zan mawo Miki me aiki, kwanciya yayi suna facing juna da wayo yake tattabeta tana jin abin a jikinta sosai tana kallo ya rabata da Yar rigar tata,Kirjinta da suke a cike bulbul Yan charas da su yace sai kace alkubus,Ganin tana ta Jin kunya ta kasa sukuni sai ya kashe light din taga duhu sosai duk da haka kasa sakin jiki tayi taki yarda.
Ganin ta maida rigarta yaleta yayi Kawai ya rungumeta bata ko magana har bacci ya kwashe su



Yau kadan akayi



AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮

31-35

Official
By
AsmaBaffa




Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM




Page naku ne

Hajjora Investment
Oum Nu'aima
Khadija Saleh
Safiyya Nabebe
Ummi Deejat
Ummu Najwa





Hamida bacci yayi Dadi duk ba a sani ba ta juyo ta manne a jikinsa Nabeel ya farka sai ya janye Blanket din a hankali ya jawo remote din ac ya Karo karfinta Hamida a hankali taji sanyi Yana shigarta ta koma jikin Nabeel inda take Jin dumi ta makalkale shi, tabarakallah Nabeel ya furta a hankali ya maida hannayensa saman Mazaunanta yana shafawa sai kace maye bazai bacci ba, Hamida bata San me ake mata ba,rigarta ya janye sama sosai gorar Madara suka fito yaci gaba da latsasu yanda baza ta farka ba,Hamida ta sake yin juyi ta baje Nabeel ya zura hannunsa ta kasan bayanta a hankali ya birkitota ta dawo samansa ya manneta a jikinsa yana shakar kamshin jikinta tsabar yanda yake shafa Mazaunanta Hamida sai data dan farka ta bude idonta kadan cikin magagin bacci tace Lele ana taba ma abinka,Nabeel ya wani sake kankameta tare da rada Mata me abun ne da kansa bata San ma yanayi ba haka ya raba dare yaki bacci,sai daga baya ya fara bacci ba tare daya shirya ba.

Da asubar fari Hamida ta rigashi farkawa bata San me yayi ba tana bude Ido ta ganta sintir a jikinsa ta dinga mamaki it tasan da riga tayi bacci Nabeel ta kalla Wanda ke bacci hankali kwance,blanket din ta fisge ta ganshi ba Kaya tayi sauri ta rufe Masa jikinsa,wata dabara ce ta Fado mata a hankali ta leka da kanta cikin bargon tana kokawa ya zatayi taga Naja'atu ta Kare Mata kallo bai sani ba amma duhu yayi yawa alamun farkawa taji ta fito da kanta da sauri tana murza ido irin yanzu ta tashi, shi kuwa tun sanda ta farka ya farka shima Yana kallonta Dariya ma ta bashi.

Ganin Kamar ya kamata tayi sauri ta gyara rigarta ta bar dakin zuwa nata bedroom din,brush ta farayi ta daura alwala ta fito tare da gabatar da Sallah tana saman Sallaya tana azkhar abinta shi Kuwa sabo da ba baiyi bacci da wuri ba ko masallaci kasa fita yayi yana idar da Sallah ya koma bacci,Hamida Kuwa gyaran gidan ta hau yi ko Ina duk da ba dirty haka ta maida shi Yana kyalli har toilet dinsa da bedroom ta gyara saman bed din ne Kawai Bata gyara ba sabo da bacci yake wanka tayi ta cakare cikin wani material red tayi kyau matuka dinkin doguwar Riga ta zamani kitchen ta shiga ta duba ba dankali,doya da kwai ta soya ta tafasa ruwan shayi lafiyayye Yana ta zuba kamshi,kazar jiya da suka rage tayi warming ta shirya dining tsaf sannan ta gyara kwalliyarta tana Fitowa Nabeel shima ya fito abinsa sanye cikin kana nan Kaya na Shan Iska sun Masa kyau matuka white and Silver.

Murmushi Suka sakarwa juna yace bari na Kira Mimi a aiko Mana da breakfast,Hamida ta kalleshi ta koma gabansa ta tsaya tare da gyara Masa rigarsa da dan wajen wuyan ya nannade tace nayi ai no need a Kira mimi, Nabeel yace inye Wai duk a wajen Shehu Kika iya kalmomin Nan? Hamida tayi fari da Ido tace zauna ka gani Pipinka tayi nisa,daukanta yayi cak Suka nufi Dining ya zaunar da ita shima ya zauna ya zaro wayarsa Yana latsawa Hamida tana gama Serving a plate daya ta zuba tea din ma a cup daya ta hada yace bana Shan Madara kin manta? Hamida ta kalleshi fadar likita ce? Yace no bana son nayi kiba,Hamida tace Kai in zaka ci dadinda kaci kiba zuwa ce idan lokacinta yayi sai kayi sai kasha Madara so nake kafin Naja'atu ta warke ka tara kokon maza da yawa mu samu Baby, yldariya yayi yace gaskiya kin kaskantar damu Mene wani kokon maza ai gwara kice Madara muma, ance salty taste ne inji Karima ya baza ace koko ba,Allah ya kaimu yarinya wlh sai na dinke bakinki Naga karshen surutu,ganin da Sauran watanni ta dinga kuri suna cin abinci har Suka gama ya mike yace bari naje na gaida su Mimi daga Nan Zan karbo Uniform dinki da komai gobe sai school,Hamida zatayi kuka tace wallahi dan dai mutane sun damu da boko ne Indai baka yi ba Kai gara ne wallahi da bazanyi ba bana son makaranta a rayuwata,Hakuri zakiyi kinji Pipin Lele ni idan Kuma Kika sake wlh primary Zan saka ki cikin yara gwara ma kiyi karatu kafin wata hudu a Nemo Baby.

Rakashi tayi zai Shiga mota ya hugging nata sosai tare da kissing lips dinta yace zan dawo yanzu a dawo lfy ta furta tare da bude Masa mota ya shiga ta bude Masa gate ya ja motar zai fita glass ya sauke tare da furta Shakira Zan wuce,Murmushi tayi fararen hakoranta suka bayyana hannunsa ya miko Mata ta window ta ta dan matsa tare da saka nata cikin nasa yace me Zan siyo Miki? Naman balbela murmushi ya saki ya wuce abinsa sannan ta rufe gate ta koma ciki,kwanikan ta kwashe tare da gyara inda ya baci ta zauna tana kallon wakokin Hausa kasa kasa take Jin maganganun mutane tsoro taji bayan tasan ta kulle ko ina,tv din ta kashe gaba daya sai ta tsinci karar tafiya tana Jin wasu sautukan maganganun garada a gidan suna cewa me gidan ya fita ta Ina ake Shiga ciki ne, yace ga kofar can naga wacce muke nema bai fita da matar tasa ba, Hamida a hankali ta ajiye remota tayi maza ta haura sama ta shiga wani bedroom ta Shige cikin toilet jiki na bari ta Kira Nabeel Yana dagawa yaji muryarta na rawa tana kuka kasa kasa tace kayi sauri Yan daba ne da safen Allah zasu kashe ni wlh gasu Nan da makamai na kulle kaina Ina toilet kayi sauri wayyo Allah.

Yi Shuru gani nan Zan taho da Yan Sanda,ba shiri ya Kira police ya sanar musu sannan Suka taho gaba daya gidan da jiniyarsu,Yan daban suna kokarin bude Palo sai Suka ji jiniyar Yan Sanda da gudu suka haure katanga suka bar gidan ba tare da an Kama ko daya cikinsu ba,Hamida Allah yasa dakakkiya ce muryar Nabeel taji Yana kwala Mata Kira pipi fito sun gudu da sauri ta Bude kofa ta fito tare da fadawa jikinsa ta kankameshi ta saki sabon kuka jikinta na Bari tace shike Nan Ni Kuma sai ta Allah maybe Basma zanbi Kamar yanda aka kasheta, Inshaallah ba abinda zai sameki,Yan Sanda ne suke ta daukan report sannan yace su bashi securities masu kula da gidan suka gama komai sannan hankalin Hamida ya kwanta.

Mimi ya yiwa waya a turo Masa me aiki mace daya wacce zata dinga taya Hamida zama a ranar Kuma aka turo wata Yar dattijuwa Habiba, Uniform dinta da duk wani kayan makaranta ya kawowa Hamida,girki ma yace Habiba ta dinga Yi tare da securities nasa Kuma Hamida ce zata na Masa.
Da dare bayan sunyi Shirin bacci tea ta hado Masa ta kawo yana kwance Yana latsa waya,Wayar ta karba ta ajiye gefe tace ga tea ba lokacin waya bane yanzu Murmushi yayi yace yaushe Kika koyi kula da Miji Haka? Me ka maidani ba abinda ban iya ba Kawai sa kaina ne banyi ba Kuma bayan haka karka manta shekarar hankalina ce ta kama, kallo yake kare Mata na musamman anya zai iya bin dokar wani likita baya ga Naja'atunsa Yana jinta lafiya kalau Kawai mace take bukata,tunanin me kake yi Haka? Nabeel ya kalleta da sha'awa yace bazan iya jira har 4mnths ba wlh nifa lafiya nake ji na taba kiji,Hamida taji wata kunya tana daga zaune a gabansa ta jawo bargon duka ta kifawa kanta ta ciki ta Miko
Showing 54001 words to 57000 words out of 133235 words