sune a gaba su biyu sun jere, sai Merry da Ramcy a bayansu mc ya bada sanarwa masu rawa ku koma ku zauna Amarya da Ango Zasu shigi.
Gurin an kayatashi wajen da Amarya da Ango Zasu shigo an Masa wani ado na musamman ga wani golden buzer Yana zubowa ta sama, aka saki kida Zee da Peace ne Suka Fara shugowa da rawa suna rawa me Kayatarwa,Merry da Ramcy suka biyo baya,Hamida da Ihsan suka taho Hamida ba'a rawa Ihsan Kuwa ana yi sama sama Suka wuce Suma ta wuce inda Lele yake Yana dariya yace kin rufawa kanki asiri da kin sake ki yatsanki ya mota da yau kinji jiki fari tayi yace kinyi kyau Pipina.

Amarya da Ango ne suka shigo da taku na takama sai waya kake gani ta ko Ina ana dauka,sai sauran kawaye da abokan ango Suka biyo baya masu shigowa da rawa suna ta fama,Amma kowa kallon kawayen Amarya akeyi sabo da abu suke na musamman da birgewa
Bayan an zauna mutane an cika sosai anci gayu bikine na Yan gayu da masu kudi,Mc yace abokin ango ya fito ya dan bada tarihin ango Hammad ya fito ya bada a takaice da turanci aka tafa masa,aka ce kawar Amarya ta fito sai suka tura Peace sabo da ita har masters ne da ita ta iya turanci na gaske Sanda ta fara magana sai da kowa yasan me ilimi ce Haka ta danyi a takaice, sai ga su Talatu sun shigo karya kake kace basuyi kyau ba sun kashe Naira a jikinsu Talatu harda saka gwalagwalai,ba Wanda ya santa a wajen sai Jannat sai su Zee,suna wani takama suna gadara Suka Yi gaba gaba suka zauna suna tabe Baki,Anne ta tsufa tukuf amma har wani iyayi take Dariya ta dinga bawa mutane ma.

Jannat ce ta radawa Fauzan a kunne tace kaga su Talatu can ki waye ya gayyace su oho mc yace Amarya da Ango su shigo fili suna Fitowa Hajiya Talatu da Anne ne suka Fara shiga ciki Anne Yan dubu dubu take likawa Talatu Kuwa Doller take karantawa sabo da tsabar son ace su shegu ne suka dinga zuba kudi shi kuwa Dj ya dinga ragargaza kida,Fauzan ya rike hannayen Jannat suna kallon juna Yana ta cewa I love you suna ji Talatu ta dinga harararsa mutane sai liki ake yiwa Amarya da ango bayan sun fita kawayen Amarya suke shiga rawa suke ta gaske duk sun kware sai kallo ya koma kansu ga wanka iya wanka,Su Zee kamar Mazaunai zasu fado wasu matan kasa Zama sukayi suka mike sun baza Ido suna Shan kallo,Hamida ta sake komawa zata yi liki Lele yace banda rawa amma tana gama tayi girgiza a haka har sau Uku ta yo waje su Anwar sai dariya suke Yi sabo da idan ta girgiza kafada sau daya sai ta huta sai ta sake yin daya tana yin sau Uku ta fito.
Haka ance anci an sha an chashe kuma abin ya kayatar bayan sun dawo gida kawayen Amarya suka Yi wanka Suka Fara hira har Suka Yi bacci.

Washe gari daurin aure 11am,duk sunyi wanka ana ta shiri ko wanne Bangare wani masallaci kusa da gidan su Jannat anan aka taru an cika sosai,Ango ansha farar shadda kal kal Yana wani sheki,Amarya ma taci gayu cikin wani lace me kyau da tsada dark blue an Mata dauri duk sun Gama hadewa
11pm aka daura auren Jannat da Fauzan akan sadaki dubu dari,bayan an daura ango suka Zo aka Yi pics sannan Suka wuce inda za aci abinci gidan su Nabeel dama iya dinner din da akayi shine shagalin bikin gaba daya an gama shi yasa wasu duk a ranar Suka tafi sai tsirari Wanda suka Zama dole sune Suka rage ranar da Yamma likis Amarya taci wanka cikin wani material me kyau dark green and black Mimi tazo tayiwa Amarya Nasiha Haka su Maman Zee sun Mata Nasiha sosai,Jannat ta danyi hawaye kadan aka dauki Amarya a motoci zuwa gidan su ango part din Mama aka kaita Yan Uwan Mama ne suka karbesu hannu bibiyu tare da yiwa Jannat Nasiha sannan aka musu jagora zuwa part din da aka gyarawa Fauzan yasha furniture kowa sai yabawa yake,dangi aka din zuwa ganinta,Jannat ta kalli su Zee Kamar zata narke tace dan Allah karku tafi yau,wayo Suka mata Suka tafi bata sani ba,Hamida da Ihsan sune a wajen amarya har 9pm sannan Suka Mata sallama Jannat tace Ina su Zee ne wai? Hamida tace Zaki hakura ma yarinya ki hakura sun Miki wayo sun tafi tuni,Jannat Jin haka ta fashe da kuka,Fatima tace kai muje ayi dai Hakuri suka tafi.

Mama ce ta damu kanta tasa aka Kira Mata Fauzan lokacin ya gama shiri zai je wajen amarya a wani room da ba kowa ya iske ta tace bani wayoyinka ya Mika mata su duka tace Ina zuwa ta fice tana fita tasa key ta kulle Fauzan ta baya,Fauzan kasa magana yayi sabo da tsananin mamakin Mama,tun Yana zaune har ya gaji ya kwanta a saman bed din.
Bangaren Amarya tana jiran ango Shuru Shuru,tun 10pm tayi har 12am bai Zo ba,mikewa tayi tare da Shiga toilet tayi wanka ta fito taare da gabatar da sallar Isha tayi adduoi sannan tayi shirin bacci ta haura saman bed kwanta tana tunanin ko lafiya,wayarsa ta Kira taji a kashe bata San Mama ta karbe wayar ba tana hannunta ta kashe ta haka ta kwanta bacci barawo ya Kara gaba da ita.

Bangaren Affa kuwa
Wayar Mimi ya karba Yana kallon videos na dinner,Alhaji Abbas da Ubaidu suna kallo su ma,Affa ya nuna screen din yace ga surukata ta wuce,Alhaji Abbas Yana kalla yace oumm itace hamidar? Affa yace Kai daina fadar sunanta Lele akan wannan sai yayi yaki ba kunya gare shi ba
Dariya sukayi suka koma hirarsu ya duniya,Affa ya sake danno wani video Sanata yaga Yan Mata su hade yace mufa zamaninmu ya wuce ko ba dama ka so daya? Ubaidu yace Sannu me budurwar zuciya Allah ya shiryeku,Affa yace Ameen muna Shan wahala duk Mata daya ne da mu sai kace fitilar machine suyi ta shuka Mana rashin mutunci

Washe gari gaba Daya bakin sun tafi har Hamida Amarya tana ta mamaki Bata San Ina angon yake ba,Bata San Mama abinci ma Sai dai ta Mike Masa ta jikin kofa tayi maza ta sake kullewa Fauzan ya rasa yanda zaiyi so yake ma Kawai Jannat tasan a inda yake
Jannat tana ta gwada Kiran wayarsa tun safe har Yamma gashi Ko Yan aiki Mama ta hana su Shiga bangaren Jannat bare ta tambaya haka yansu duk Yan makaranta sun koma su Hamida sun tafi gida.
Gajiya tayi ta gyara gidanta tare da dagawa kanta abinci taci ta koshi sabo da komai akwai an zuba,tana gamawa ta Kira su Zee Suka Sha Hira bata ce musu Bata ga angon ba tace suna zaune lfy Allah sarki ango Yana can an kulle shi.

Murtala ne ya gaji talauci kamar zai kasheshi a Kauye ya taso har gida ya samu Mama Bayan sun gaisa ya furta gaisuwa nazo da rokon iri ki taimaka min wallahi Fauzan akan na Fadi gaskiya ya koreni da jimawa,ki taimaka ki bani Aiki ko a gidan Nan ne,Mama tace au korarka yayi baka fada min ba,yace in na fada sai ya min rashin mutunci Mama tace kwantar da hankalinka na daukeka Aiki a gidan Nan ka diga gyara flowers Zan dinga biyanka Murtala ya dinga godiya Mama ta mike tare da juyawa tace bari nazo ta fara tafiya lace ne a jikinta Riga da zani dake tana da kiba tana tafiya Murtala ya zaro harshe Yana wani kallon Mama yace kaga abinda Sanata ke Eating,Kaiiiiiiiiiii sai kace turmi ya kure Duwawun Mama da kallo Yana lashe lips harda Shan yaji shiiiiiuuii.....Mama bata San me yake Yi ba sakamakon a hankali yake Maganar yanda babu me jinsa.

Jannat kwana daya bata ga angio ba kwana biyu shuru,ranar shiri tayi sosai ta zuba kyau cikin Atamfa maroon ta wuce part din Mama,palon ta Shiga Mama tana kallo a tv ta amsa sallama harda fara'a sabo da ta hada mugunta,Jannat baza ta iya tambayar Ina Fauzan ba babu kowa da zata tambaya,Mama tun daga gaisuwa bata Kara magana ba Jannat sallam tayi Mata ta fita,a boye ta tambayi Yan aiki suka ce su basu ganshi ba haka ta hakura ta koma part dinta.

Mama shiri tayi zata fita,Murtala ya buya a jikin bango ya leko da Kansa mama tana tafiya Yana wayyo Ina Sha'awarki Mama kalli kaya,, Kaya Kaya,Haka ya leko Yana Shan yaji tare da kwance tazugensa a hankali yanda baza taji ba Ya furta Mama gata riketa kisha dadi,Haka yake ta iskanci

Bangaren Fauzan kuwa Yana kulle a daki sai dai yayi wanka ya canja sutura ga abinci Ana kawo Masa zai ci gashi kuna,ya rasa ta inda Zai sa Kansa,tunanin Amaryarsa yake Mama ta shigo Yana ganinta ya fara rokonta Yana magiya dan Alla Mama ki Bude Ni dan Allah,ko ki fadawa Jannat gaskiya.







AsmaBaffa
[6/28, 1:47 PM] Sis Asma: 🔮🔮WARE BAIKO🔮🔮

Part 2

101-105


Official
By
AsmaBaffa


Ware Baiko Sadaukarwa ne ga
AIDA MAMAN TASNIM



Page naku ne

UMMU ABBA
HASSY SOJA
LEEMAT
SADIYA







Maida key tayi ta datse kofar, idonsa ya rintse Yana Jin wani bakin ciki a ransa,toilet ya shiga ya leka ta window ya hango Murtala Yana aikin bawa Flower ruwa,Kira ya dinga Masa a hankali Kar wani yaji gashi ya Masa nisa Yana kasa shi Yana sama,amma Murtala yaji Kiran Yana dago Kansa yayi Ido biyu da Fauzan,har yaji tsoro Kar ko kara korarsa zai yi Karo na biyu,Fauzan yace Ina nan Mama ta kulle ni a daki kasan yanda zaka Yi ka bude ni idan ba haka ba wlh sai na sake korarka,Murtala ya tsorata yace a wanne daki ne? yace idan ka hauro sama to bedroom na karshe tana barin key a jiki Kawai kasan ya zaka yi,Murtala yace angama.

Yana ta jira Mama ta fita unguwa dama gata da yawo amma Shuru bata fito ba,sai Yamma Mama ta fito driver zai kaita Shopping,Murtala Yana ganin Mama ta dau wanka yace shegu kudi badan da kudi ba wannan in a Kauye ne wallahi baza ta ganu ba fuska kamar ta Kura,ko matata Lawisa ta linkata kyau sau goma,tana Shiga mota ta bar gidan Murtala sai ya fada cikin part din Mama ya haura sama da sauri Yana duba room din sai ya hango na karshe da key a jiki sabo da Kar Fauzan ya bude ta ciki shi yasa ta wani bar key a jiki,Murtala Yana zuwa ya murda key ya bude Fauzan wani kamshi ya biki murtala Fauzan an Sha wanka sanye da wata jallabiyya sky, yayi kyau ana bude shi ya fito waje da sauri ya rufe kofar ya kalli Murtala yace muje,Suka fito Fauzan sai uban sauri yake zubawa kamar zai tashi sama,Murtala yace Alhaji kaga na maka rana dan Allah ka maidani gidanka aiki kudin albashi na yafi yawa,yace sai munyi shawara da Jannat,Jikin Murtala yayi wani sanyi yasan Jannat baza ta bari ba shi tsoro ma take bashi irin dukan da ya Sha a hannunsu.

Kallon Fauzan yake yanda yake uban sauri Murtala ya saki dariya yace Kinga ta kanki Jannatu ga zaki nan na Sako shi,ya sake tuntsirewa da dariya yace sai kace an saki Zaki Yana Jin yunwa Amarya ba Wasa ba yau tsuliya zata ci ubanta ya juya ya koma wajen aikinsa Yana cewa badan Fauzan yayi wuf da yarinyar nan ba da tuni na samu garabasa amma shu'umi ya rigani ba komai rayuwa ce sai na kulla Masa tsiya
Jannat tana kitchen tana girka abincin dare kamshi ya ciki part din gashi ya Sha gyara,Door Bell taji tayi Kara fitowa tayi ba tare da ta leka ba ta bude kofar Kawai taga Fauzan bata ko kawo a ka ba.

Ihun murna ta saki kadan cike da salo Murmushi ya saki ya tsaya Yana Kare Mata kallo karshen kyau ta zuba Shi,fari tayi da idanuwanta tare da lumshesu,I'm sorry ya furta tare da karasawa inda take tsaye ya rungumeta habarsa ya daura a kafadarta Yana shakar kamshinta ya furta kiyi hakuri wifey,karka damu amma meke faruwa ne ko Mama ce? Kai ya daga Mata tare da rike hips dinta da hannaye biyu,kunyarsa ta hanata sukuni wai Fauzan ta aura ikon Allah tunaninta ya katse mata yanda taji bakinta cikin nasa Yana tsotsa gani tayi duk ya rude idonsa ya canja kala girkina zai kone ta furta a hankali muryarta na rawa tare da jikinta gaba daya
Kissing nata yaci gaba da yi a nutse cike da wayewa

A wani yanayi ta tsinci kanta me dadi muryarta tana rawa tace Zan duba girkin hannayensa ya sarkafo ta cikinta ya koma ta bayanta Suka shiga kitchen din a haka sauri takeyi gashi ya manne da jikinta tana juya miyar jajjagen da take yi ya Miko tafin hannunsa ta kasan hannayenta yace dandana min,Dariya tayi tace dan Allah ka tsaya nayi sauri na gama,Kinga Allah ne ya kubutar dani daga hannun Mama tayi kidnapping dina,au Kidnapping dinka tayi ya furta kwarai kuwa ai kulleni tayi a wani room sai dai ta kawo min abinci naci nasha nayi wanka sai Sallah shike nan,Ina tunanin ko Ina kayi ganin Mama ko damuwa bata Yi ba shi yasa nasan kana lafiya hankali na ya kwanta.
Kawu fa ya dauke Mummy a wancan Hospital din shima dai yace ba zuwa ziyara ganinta,Allah ya bawa Mummy na lafiya ta furta tana Shirin sakin kuka,yace karki kuka please Inshaallah zata warke,to ta furta idonta ya kawo ruwa

Girkin ta gama tare da dawowa Palo yace karki kai min Dining ni cin abinci a dining bai dameni ba,a Palo ta jera komai Suka zauna a Saman center carpet,abinci a baki ya shiga bata a nutse suna labari sai faman kunya take ji yace har yanzu kin kasa sakewa dani, cike da shagwaba tace ba Kaine ka fito min a Abbakati ba,Dariya yayi yace ko dadi sunan baiyi ba,Jannat tace wlh kaima sai kace wani Murtala,yace shine fa na gani Nima,ai shine ya bude ni a dakin da Mama ta kulleni

Tsohon munafukin kenan kasan fa lokacin da ya Kai kararka wajen su Mama Wai kana kula karuwa sai gashi har gidanmu yazo tsabar munafunci har gidanmu ya sani Wanda ko Kai baka sani ba Jannat ta bawa Fauzan labarin Murtala yazo yace Yana sonta har gida,Jannat tace ai naso bai gudu ba wallahi a ranar da sai mun Masa fidiyar Danakuya,sabuwar kaciya zamuyi Masa da reza,Fauzan yace gwara da baku Masa ba ai azabar da yawa take haba....Wayar Jannat ce me tsada da Fauzan ya siya Mata tayi Kara tana dubawa taga Zee
Da sauri ta daga Murmushi,Zee tace ranki ya dade Amarya ya muka ji Shuru ba a kiramu gashi ba,Jannat ta murmusa tare da furta to jaraba ba abinda ya faru,Zee da mamaki ta furta Jannat to wallahi ya kamata ki motsa fa,bayan motsin da nake Yi yanzu karewar Motsi har girki nayi wanne motsi Kuma kike so nayi,Dariya Zee tayi tace karki raina min hankali kin San fa me nake nufi,Jannat yi tayi kamar bata da gane ba,Ramcy ta karbi Wayar ta zagi Jannat tace to tunda baza ki gane ba bari muyi gwari gwari,Na gane na motsa ma cewar Jannat,Fauzan Wayar ya kwace tare da kashewa yace tashi muje bedroom kafin Mama ta shigo Jannat taji tsoro amma bata da zabi mikewa tayi hannaye ta daga sama tayi Mika kafin ma ta sauke hannayenta Fauzan yasa hannaye biyu tare da daura su saman gorar Madara ya wani dumbula,ba shiri Jannat bata gama hamma ba ta katse tare da sauke hannayenta kasa tana nokewa yace ai mu ba a Mika a kusa damu ba tare da munkai Hannu ba,Jannat ta fara shagwaba kamar zata narke duk ya wani zauce,rungumeta yayi Yana Jin kafafunsa baza su daukesa fadawa sukayi saman Sofa yaci gaba da kissing nata Yana laguda dukiyar Fulaninta duk ya zauce itama ta Fara karbar sakon sosai.

Mama ce ta dawo daga shopping tana sauri ta koma ta kaiwa Fauzan abinci Kar ta shiga hakkinsa ta fito tana takawa dai dai Murtala ya leko da Kansa ta cikin dakinsa yace a hankali yanda ba me jinsa ya furta Oyoyo Oyoyo Kai Sanata kana rakarkashewa wlh wannan irin masakai haka kabaki guda,ya sake cewa Hajiyata zo Nan ga Murtala dan Almajiri azo a bani kabaki,Hajiya bata San me ake ba tana tafiyarta,Tazugensa ya kwance tuni Naja'atu ta mike Sai Kiran Mama yake a hankali Yana Hajiyata Mariya...Mariya...Mariya kizo agajin gaggawa ni irinku nake so Yan gayu,ganin wata me aiki tayo wajen ya maida Kansa dakinsa yayi mukus tana wucewa ya sake lekowa Yana cewa cikin rada Mariya ga tawa cable din Zan jona chaji fa bayan ta sanata a Kara da tawa a cikin adafton ki, sai da ya bari tayi nisa sosai ya fara Yi Mata dan Kira siiii....siii...Mariya ga Murtala naki a gefe idan Zaki bi Shortcut ki kirani da Tale babban gaye,Mama dai tuni ta Shige ciki bata dade ba ta fito a fusace tana huci tana kwalawa Murtala Kira Ya fito da gudu kamar mutumin arziki

Yace Maman kowa gani ranki ya dade,Tsaki Mama taja tace Kai karka kawo min hauka Ina kaga Fauzan? Murtala dama gulma yake so yayi ya nuna part din Amarya Jannat yace kina fita ya dinga kwala min Kira ta window yace nazo na budesa ni ban San ke Kika rufe shi ba na bude Masa kofa sannan yace kece Kika Yi kidnapping dinsa Ni kaina naga rashin da cewa ka fadawa mahaifiyarka haka Wai ke Yar Kidnapping ce shine Yace shi a
Showing 111001 words to 114000 words out of 133235 words