Kawai yake, dariyarsa ya danne shima haka Kawai yaji Yana son dansa,yace tashi ki dan jijjiga shi,Mami ta fito kenan taji me Nabeel yace jijjiga yaro a ciki lallai Nabeel,Mami labewa tayi taji yace Yi Masa Waka,Hamida ta fara Dan tsalle tana baaaabanka Yaya kyakyawa yaci Dadi yaci bala'i,Nayi cikin shege a garinmu nayi cikin shege... a garinmu tana Waka harda tafi,Mimi yau ta tabbata wannan Yarinyar bata da hankali,Nabeel ta kalla tace taso muyi Enter Yaya,Harara ya galla Mata ko a jikinta tace Yaya ka tuna abin Nan da mukayi a hotel Ina cewa zafi tunda na samu ciki shi nake so a Kara min Kullum da kyar nake bacci,Ai zumbur Nabeel ya Mike ya rufe Ido da bala'i yace idan ke dabba ce jahila Ni Ina da hankali da dinma tsautsayi ne na tuba ga Allah,sannan baki da ajin da Zan saurareki dakikiya jahila bagidajiya,Kinga Nayi kala Dake ko na Dace da ke? To na kusa aure ki sani ba Ni ba ke karki sake min magana in ba dole ba, Fasika marar tarbiyya,Hamida bata taba sanin haka yake ba sai yau sai tsoronsa ya shigeta Amma sabo da Bata ji kallonsa tayi ta Masa signa da Ido tana kashe Masa Ido Daya tare da daga Masa gira.

Palon ya Bari fuuuu cikin Fushi Mimi taji Dadi sabo da bata son komai ya sake faruwa tunda taga Hamida bata da hankali tabbas ba lafiyayya bace kwakwalwarta da motsi Tace Allah yasa ki Haihu sai mu maida ke garinku ki karata a fili Mimi Fitowa tayi ta ga alamar taji zafin kalaman Yaya kyakyawa tace je ki kwanta,Ranar Hamida bata Yi baccin kirki ba tana tuna maganganun Nabeel da ya yaba mata,tunda take a rayuwa yau ne karon farko da aka yaba Mata magana taji zafi har ta kasa baccin kirki.

Washe gari Mimi tace kaje ka Kai Hamida awo ya kamata ta fara ganin likita,to Kawai yace zai fita Office ya dau mayen wanka Hamida ta kalle shi kadan a ranta tace ashe acan ba Wani gayu yake ba a Nan yake gayun,Hamida tasha abayarta ta tsala kyau sai ciki ya girma ya fito das dashi,Ko data gaisa shi ko amsawa baiyi ba Haka ta fuske da fara'a Tace muje kayi kyau,wani uban Tsaki ya buga Mata yayi waje tabi bayansa tana Siiiiiiiii minti Daya gaye siii...sii....Yana juyowa ya kwasheta da Mari ya nunata da yatsa yace wallahi duk ranar da kika sake kulani sai na kasheki na fada Miki last warning masu Aiki suna kallo,Yana zuwa mota ya Bude ya ebo kudi ya Watso Mata dauki ki tafi a kafa Kika fadawa Mimi bani na kaiki ba sai na yankaki, a kafa Zaki tafi har sai kinfita daga estate dinnan sannan kije ki Sami taxi stupid girl ya shiga labebiyar motarsa ya Kara gaba,Hamida tayi Dariya ta kwashi kudin ta samu me gadi yace dan Allah muje ka rakani asibiti Zan fara ganin likita.

Me gadi Musa ya bita Suka tafi babu Wanda yasan zancen a gidan sai iya su Mimi amma Hamida suna tafiya da Musa dake matashi ne suna ta Hira a kafa tace Kai Musa cikin shege aka min fa a kauyen mu Musa ya kwala ihu tare da dora Hannu a Kai yace Ashe ke Yar Iska Ce Yar uwar su Mimi ce dole a kawo ki birni Ashe abin kunya Kika tafka yanzu sai Kika bude Masa cinyoyi wanne shegen ne wannan? Tace Yaya Kyakyawa ne,Oganku Nabeel,Musa ya sake kurma ihu yace shege karamin Alhaji ashe Kawai harka yake bajewa,yanzu ke in Banda shashasha ce sai ki bude Masa ai gashi Nan ya cuceki kece a ruwa Musa ya dinga tir Yana tsinewa Nabeel,yace nima da Zaki bani sai na Dan wake.
Da sauri ta daure Fuska Tace koma gida bana so ka rakani zanje da kaina,Ashe kaima Dan iskan ne wallahi Zan durawa iyayenka zagi koma gida ka barni,Musa ya tsaya cak ita Kuwa turtsi turtsi taci gaba da tafiya ga Rana ga nisa ta hada zufa Musa yace to kardai ki hadu da wani Yaya kyakyawan ya Kara Miki ciki na biyu ki dawo Mana da double ciki,Tace sai dai ayiwa uwarka ba dai Ni ba,Musa Yana ji ta fara danno Masa zagi ya juya sai gida ita Kuma da tambaya take har asibitin Gomnati aka Mata duk abinda ya Dace ta dawo gida duk ta jikata haka napep ya ajiyeta ta bashi kudi ta dawo da takardunta da magunguna,Mami ganin da Nabeel Suka fita ko duba takardun bata Yi ba tace ya cikin naki tace komai lafiya ga magunguna an bani sunce duk laraba na dinga zuwa sai Nan gaba zayi min sauran test,Mimi tace a kula da Shan magani a ka'ida Tace to,Sai da taci abinci ta watsa ruwa sannan ta fita kallon gidan tana jinjina kyan gidan.

Tunda Haka ta faru,Basma ta raina Nabeel Affa Yana Office din Nabeel suna tattaunawa sai ga Basma fuuuu ta Fado a gaban Affa har office taje taci kwalar Nabeel tace saura idan munyi aure ka dinga zagawa wajen karuwarka a boye ta zuba Masa maruka biyu tana zaginsa,Shi kuma sabo da yasan yayi laifi sai ya kyaleta.

Affa yace baka haifu ba Lele mace tun baka aure ta ba tana cin kwalarka ta mareka,Nan take Affa yace wallahi baza ka aure ta ba na soke komai gwara ka koma wajen Basman kawunka Yar uwarka ta jini wacce zamu Haka mu rufe,Basma tace tafi nono fari ta kalli Nabeel tare da nuna shi da yatsa tace you fool sai na dau fansa zaka gani daga Haka ta juya fuu tayi waje..

Affa takaici yasa Kawai a daurawa Nabeel aure da Basma Yar dan uwansa tunda an gama kera Masa gida,Haka Affa ya sake rushe auren waccen Basma ya dawo da Basma Yar dan Uwa,da Yan Uwansa aka shirya komai,Suka rufe zance ko matansu ba Wanda Suka fadawa Haka Basma ta dinga murna dama tana son Dan uwanta duk da an fada Mata a sirri tare zasu tare da Hamida,Suka ce kaddara ce tunda tana sonsa tayi Hakuri ayi auren tunda an Gama komai,Haka aka daurawa Nabeel aure ba shiri Wanda shi Kansa a cikin nishadi yake zai auri Yar uwarsa dama suna shiri da Basma sabo da shi gani yake ai farko duk soyayya take da Basma Yar uwarsa da daya Basman,Dan ya rasa Daya ciki ba abinda ya dame shi

Ana daura aure aka Kai Masa Amarya Affa yace tsuntsun da Yaja ruwa shi ruwa Kan duka Nan da sati Daya za a kawo Hamida ta zauna a gidanka Kai da ka Mata ciki ku zauna tare ka kula da Yar mutane har ta haihu,Bashi da zabi yasan yayi kuskure haka yayi Shuru shi yaji Dadi ma da aka ce ba sai ya auri Hamida ba.
Basma tana mararin Ango shima Haka Bayan sun gabatar da Nafeela Suka ci abinci sannan sukayi Shirin bacci Amarya ansha kyau cikin kayan bacci gaba Daya Nabeel baya Jin wani sha'awar matarsa ya rasa dalili,Sam Sam baida feeling a kanta Haka ya tsinci Kansa,Haka abar tasa ma taki tashi tayi kwanciyarta lakaf abinta,mamaki da tsoro ya kamashi, Haka yayi wayo yace hutu zasuyi su baza suyi gaggawa ba Romancing Basma yayi sosai sai da ta gamsu Amma shi komai baiji na Sha'awa ba,abinda Ya daurewa Basma Kai kenan amma dake budurwa ce sai ta hakura,Haka suka kwashe sati guda sai dai romancing ya kasa komai Nan ya tabbatar baida lafiya,Basma ya fadawa gaskiya tace bari su Fara Neman magani yace to,Basma tace maybe Yar kauyen Nan ce Suka maka asiri,Nabeel yace oho Ni ban sani ba.

Sati na cika Mimi da Affa da kansu Suka kawo Hamida gidan Nabeel sai Murna take ko banza zata dinga ganin abin sonta, Suka yiwa Basma da Nabeel Nasiha Haka Hamida ma,Basma sai kuka take Nabeel Yana Bata Hakuri yace karki damu na dan lokaci ne tana haihuwa zata koma garinsu ba sonta nake ba ke nake so haka ya lallaba Basma tace ba komai ai tana da amfani a gidan Nan ta Zama Yar Aiki na ba ruwana da cikin dake jikinta,Nabeel a ransa bai so Haka ba Amma ya zaiyi da matarsa baya son rabuwa da ita akan wata banza Hamida.

Hamida tana jinsu ita ko a gyalenta Dariya ma take ta kalli Basma yanda taci kwalliya ta zuba kyau tana kamshi da gudu ta fada jikin Basma bayan su Mimi sun tafi,Ai Basma wani ihu da tsalle ta buga tare da komawa gefe tace oh my God Baby kana gani wannan kazamar ta taba min jiki,Ni ajikinki ce Dan uwarki nayi Kama da sa'ar ubanki,Nabeel yace ke me yasa jahila ce kalleki kazama ki hada jiki da matata kalleta fa,Hamida ta washe Baki Tace Naga tayi kyau ne gata kyakyawa ta H
hadu shi yasa na rungumeta kina da kyau Aunty kin iya wanka,wata uwar tsawa ya daka Mata ke dalla rufe Mana baki,Basma tace Kinga kazama shiga kitchen gashi can akwai wanke wanke ki fara,in kin Gama kizo ki share ko Ina ki goge maza Kuma ki tabbatar yayi kyau,da Murna tana tsalle Hamida ta fada kitchen ta fara abinda akace dama ta iya tana Yi a gidan Mimi,tana gamawa Basma tace bazan iya cin abincinki ba Ina da me aiki,Hamida tayi Kamar zatayi kuka tace Dan Allah Zan dinga Miki girkin wallahi na iya a gida Ina Yi tace to ki gwada yau idan yayi Dadi sai na sallami me girki ta koma gidan Mimi dama daka can aka kawota..
Basma badai iya wanka da tsafta ba akwai Kam tasan makamar tsafta da gayu,ita dai Hamida tana son Basma birgeta takeyi

Haka tayi girki sabo da Ummi tana sata girki a gida,Karima tana koya Mata na zamani,jullof din shinkafa ta dafa musu da nama ta shirya a dining,da sukaci Basma tasan yayi dadi amma sai tace bana son girki baki iya ba kwashe ki zuba a shara,Nabeel Yana gefe yace kema Honey Kya sa wannan girki,Hamida tace Wallahi karya kike na iya kawai hassada ce kafin ta rufe Baki Basma ta hankadeta ta Fadi ga ciki turus kuka ta fashe da shi,Nabeel har ransa Bai so ba amma Basma bata laifi sabo da shi Wai sonta yayi Mai yawa ne.

Tsawa yayiwa Hamida dalla tashi mahaukaciyar banza,Hamida tana kuka da kyar ta iya tashi tace wallahi Ni ba mahaukaciya bace da hankali na kanta yayi zai mareta ta gudu dakinta,yau cikin dare Hamida ta fito ta nufi dakin auren Nabeel ta Fara buga kofa kamar zata ballata Yana rungume da Basma Yaja Tsaki tare da mikewa ya bude sai yaga Hamida tayi daura kirji a saman wata t-shirt,lafiya mene Kuma ya furta da bacin Rai,Basma ta leko tace ke Mene cikin tsakar dare?Hamida bata kula Basma ba Tace ahm Yaya kyakyawa wannan gadon ne yayi min Fadi Ni daya kaga fili fetal Haka nake birgima In gangara wannan corner na sake juyawa wannan corner me zai Hana kazo muje ka cike gurbin wajen Wallahi wani Abu ne yake min scrating a Dausayi na, Wai scratching take nufi,Ji yake kamar ya Mata dukan tsiya,yace Wai ke wacce irin mahaukaciyar jahila ce ne? Ni da ke min Dace? Da sauri Tace ae Mana abin da kamin wannan Zinar da mukayi wannan iskancin wallahi shi nake tunawa Ina Jin Dadi tunda na samu ciki abinda ka min nake so yanzu,Wani uban Tsaki Yaja Basma ta hankadeta baya ta Fadi sosai ta fashe da kuka,Nabeel Yana bala'i jahilar banza ya rufe kofs da sauri Basma tace come to me Baby I need you sabo da Nabeel Yana ta Shan maganin sha'awa Aiki tuni yake gwangwaje Basma da love kullum sai sun buga harka,Basma tana shafa sajensa da gemunsa Dan cut ,shi Haka Kawai baya sha'awar Basma sai ta bashi magani sannan,tace nasan kwana Nan Zan samu ciki sabo da Naga Kai gwarzo ne duka dauka kake ai yanzu Ina da ciki ma na sani Nabeel ya koma suka shiga farantawa juna rai abinsu.

Hamida bata kukan bakin ciki bata tunani sai da aka kawota gidan Nabeel,cikin Daren ta fito wajen me gadi Sale suna tare da me sharar compound Inuwa sun Fara bacci Suka ga Hamida ta samu wuri ta zauna tana kuka sosai,Inuwa yace Allah sarki Matar Oga tana gallazawa Yarinyar Nan tausayi take bani,Sale Suma basu San wace Hamida ba,Inuwa yace ke Hamida lafiya kike kuka a wannan tsohon daren? Cikin kuka tace wai akan naji sha'awar Yaya kyakyawa shine naje nace abinda ya min na samu ciki ya sake min abin Yana damuna shine ya ci min mutunci ya zazzageni Yana min tsawa harda ce min Jahila,wannan mummunar matar tasa ta hankadeni na Fadi,Inuwa yace ban gane ba Nabeel ne ya Miki cikin?Hamida Tace ae tana kuka tace Kuma yanzu idan na tuna dadin abin nake ji shi nake so ya sake min Inuwa ya hangame baki duk da Bai Gama ganewa ba amma mamaki ya rufe shi haba biri yayi Kama da mutum,yace kiyi Hakuri Allah zai saka Miki koma ciki ki kwanta,ki dinga yawan Nafeela da karatun Qurani Zaki rage Jin sha'awar kinji?to tace tana sharbar kuka ta koma ciki takwanta tayi lamo a saman gado.

Inuwa ne ya koma wajen Sale shugaban munafunci ya bashi labarin abinda yaji Hamida tace,Sale yace ai Kuwa gobe sai na gano gaskiya,Inuwa yace Sale Ni dai ba ruwana,Washe Gari Wednesday Hamida zata je awo da safe ta fito sanye da abayarta ciki Kato a gaba a Palo ta iske Nabeel Yana cike ciken takardu Basma tana saman cinyarsa, Hamida ta fito ya Dan kalleta Kamar ba itace jiya take kuka ba har ta manta da fara'a ta tsuguna a gabansa tace Yaya Kyakyawa Ina kwana? Lfy Kawai yace Tace yau ance...a'a likita jiya ta tambayeni tace Ina mijinki nace kana gida tace gobe kuzo ayi Miki scanning da antanital tace nazo da kudi ko na taho da Miji na nace bari na fada maka,Dama Hamida tuni ta fita harkar Basma bata ko Mata magana,Kura Mata Ido yayi har ta Gama yace okay ya zaro kudi masu yawa ya bata.

Ta gaji da tafiya a kasa ga nisa kafin ta bar Estate din har ta hau main road sai da ta bari lokacin da Nabeel yayi Shirin fita Office Basma ma ta fito yau da ita zai fita zai ajiyeta a gidan Mimi idan ya tashi ya dakko ta,Suna Fitowa Hamida ta fito ba magana itama ta bude gidan baya zata shiga,Wata uwar tsawa Basma ta buga Mata Amma ko a jikinta har tasa kafa Daya Basma Tace sa'arki ce Ni da Zan hada mota dake Dalla malama fita ko so kike na Miki duka a Nan,Nabeel baiyi magana ba shi yasa Hamida ta koma zata Kuma shiga Basma ta hankadeta da uban karfi ta Fadi Nan ma ta saki kuka,Nabeel nan ya hau bala'i wa yace ki Shiga mota ki tashi malama ki tafi a kasa ki dinga Exercise yafi dacewa da lafiyarki ya furta ransa bai so ba, Ya shiga zai tuka mota Hamida bata hakura ba ta Mike zata sake Shiga ya fito a fusace ta arce cikin daki,sannan ya shiga Yaja mota Suka bar gidan,Ita Kuma ta fito ta fice a kafa har taje titi ta shiga Napep.

Yau da Yamma likis su Nabeel suna ciki ta fito wajen masu gadi sale ne kawai Inuwa ya fita,Sale ya fara zolayarta Wai daga Ina kike ne?lokacin Nabeel yazo zai fito yaji Hamida tace daga Kauye aka kawo Ni Nan kasan Yaya kyakyawa ne ya min cikin shege a can shine akace idan nazo birni na Haihu sai na koma Kauye,Ai cikin shege ya min giya ya bani na Sha shima yasha Amma wallahi da Dadi kullum so nake a Kara,Kuma Yana Yi Yana Jin Dadi sai Naga ya kawo da wuri,Sale yace shege Oga Ashe baya tsoron Mata Kawai sha'aninsa yake Sha,Kai kalleki abinci me kyau Amma ta oga ce shi Kuma Yana wulakantaki abincin wani gubar wani,da Ni na sameki aurenki zanyi kalleki kyau iya kyau wallahi kinfi Aunty kyau da komai,Allah ya Miki Kira idan kin Haihu zanzo ayi Dani,Hamida tace wallahi ka rainani in banda Yaya Kyakyawa ya zubar min da mutunci wallahi Kai baka isa ka fada min Haka ba da tuni Kaine yaron gidana yanzu Amma ba komar rayuwa ce,Nabeel ne ya fito a fusace yace ke me kike fada Masa munafukai Kuna gulmata da gudu Hamida da sale Suka Ruga bayan katanga yasan Basu tafi ba ya leko yaji Hamida tace Kuma Naga Duwawun Oganku fari tassssssss ,wata ashar Nabeel ya duro musu Nan take Sale Ya fada bangarensu Hamida tabi ta kofar baya tayi garden da turtsetsen cikinta.

Ko Sakina bata San me ya faru ba ance dai Yan Uwan Hamida sun tafi da ita birni,su kuma su Sulaiman suna Kiran Mimi da Affa suji lafiyar Hamida,Haka rayuwar Hamida ta kasance kullum cikin bakin ciki har cikinta ya shiga Wata takwas ya Girma sosai,kawayen Basma ne Suka Zo biki Kaduna Suka biyo ta gidanta su Uku suna ta Hira suna shewa duk Yan gayu,Sai ga Hamida sanye da t-shirt da zanin Atamfa ciki Kato a gaba ta fito ta tsaya akan kawaye Basma ta dinga bin kowacce da kallo tana daga musu gira Bata ce komai ba Kawai Ido Daya take kashe musu tana ta faman daga musu gira,Wannan ko itace me cikin mijin naki? Basma ta fesawa kawayenta Ashe tace Yana dawainiya da ita kaddara Haka nake zaman hakur....kafin ta karasa Hamida tace ai Yaya kyakyawa shine ya min ciki muka kwanta Yana shashafa Ni Yana ce min Ina da Dadi Yana so na zai aureni,har nono ya Yana
taba.....Wata uwar tsawa Basma ta buga are you stupid Ina magana kina magana a Gaban kawayena lemon Dake glass cup ta watsa Mata a Fuska ta saki Ihu ta
Showing 18001 words to 21000 words out of 133235 words