Tanko,Sani Kuma driver na sai mata masu aikinki ai sun Isa ko? Manal tace hakane Yayi kyau kayi tunani,Minal ce take Miko Masa Hannu ya dauketa gashinta yasha gyara gata Fara tas kyakyawa kowa yaga Baby Manal sai ta shiga ransa sai yaji Dama yarsa ce,gata Yar gidan Yan gayu,Daya Hannun Yarinyar tana hannunsa Daya Kuma yana Jan akwatin Manal ya saka a mota sannan ta shiga gaba Suka tafi,Yace ga ciki ga Minal ga takalmi me tsini ga Akwati duk ke Daya ai da nasan da takalman Nan kika tafi sai na kwashe su tas ga flat Nan baza ki saka ba,to ai nafi Jin dadinsu ne shi yasa,Zaki daina sawa ne ai Bari cikin ya girma da yawa.

Dariya Manal tayi Tace prince kasan su Farida da Hajiya mamaki Suka dinga Yi ciki Wai har ta fito,Ni kunya ma naji wlh yanzu fa kusan lokaci Daya zamu Haihu da Badi'at din Ameer,ciki ne da matar Ameer din? Baka sani ba to ya girma sosai ma ku fara shiri,Allah ya raba lafiya Ameen.
Bayan sun karasa gida Yan aikin Manal suka Zo Yi Mata Sannu da zuwa,gidan yasha gyara ko Ina sunyi abinda Tace,Minal Suka karba a Hannun Prince suka tafi part dinsu da ita,shi Kuwa Fuzail yace Bai San zance ba ya fara hucewa akan Manal,ya fara Sarrafata yanda yake so,itama tayashi ta shiga Yi tana Jin dadi tana Nishi kamar me.

Islaha Kuwa sai da cikinta ya wuce wata hudu sannan ma ta tsorata ta rafka Salati Tanko Yana kwance a kujera yace lafiya? Tace ciki nane naji Yana ta tauri Kuma Yana kumburowa sannan Na Dade da daina period Kai ba lafiya ba t&k Ina Jin na harbu kawai,tashi muje Asibiti kinji dake Fuzail ya bawa Tanko mota me kyau ,Tanko anyi motar Hawa sabo da zuwa gidan gona,a Nan ya dauki Islaha Suka je asibiti ai Kuwa ciki,Islaha sai murna tace Mum nake sak,Tanko yayi Dariya yace Ni Kuma Abba ba,gida suka dawo abinsu suna ta murna Tanko yace yau Yau Dole naci farfesu da yawa.
Manal Basu Dade ba suka chale England sabo da business din Fuzail sai da suka kwashe wata biyu daga can suka wuce Saudiyya,sai Brazil, Suka kwashe 2weeks sannan Suka dawo sabo da makarantar Manal,shima Kuma ya Gama abinda zaiyi sai in ta Kama yake zuwa kula da harkokinsa na business ya dawo,Watarana ya tafi da Manal Watarana Kuma shi Daya,Yazed ma da matarsa Fuzail ya biya musu aikin Hajji.

Belloti mota ya siyawa Farida me kyau sannan ya siyar da tasa ya cika ya siyi dalleliyar babbarta,gidan da suke ciki shima sai da ya sake kawata shi aka canja furniture Yan kasar waje baya an canja paint da komai sun Faso Gari,Alhaji Kasim Yana Jin dadin aikin Belloti Sabo da Haka ya bashi takardun gidan gaba Daya ya mallaka Masa gidan ya Zama na Belloti Halak malak,Dangin Belloti Basu Kara son Farida ba sai da Suka Zo gidan yanda Farida ta kula da su ya sa musu kaunarta a ransu,ko da Suka koma sai Waya suke bugo Mata Ana gaisawa, Belloti yafi kowa murna.
Tun kafin Farida tayi Arba'in Belloti yake damunta Yaya Injin Dap ya samu lafiya kuwa? Ina Injin Dap? Farida Tace da saura,ga Jariri Musaddiq yayi wayo kubulbul da shi Dan Fulani sak,Ranar da Farida tace ai Inji ya samu lafiya Belloti yace till down yau wlh ba bacci,Farida ma an shirya anyi gyara ranar raba dare Suka Yi suna farantawa juna Rai,Haka Belloti da Abokinsa Uche suna gaisawa sosai har Uche yayi Aure shima.

Haka rayuwa ta kasance musu cikin Jin Dadi da kwanciyar hankali har cikin Manal ya cika wata Tara,Lokacin Kuma Badi'at ta Haifi twins Yan biyu duka maza manya manya,ansha shagali lokacin Yara suka ci suna Fuzail da Fu'ad,su Manal sune Yan Gaban gadon me jego Abokin Miji Guda.

Bayan suna Suka koma Abuja har su Tanko ,suna komawa da kwana biyar Manal ta fara Nakuda,Allah yasa Ogan Yana gida Suka tafi asibiti da masu aikin Manal,suna zuwa ta Haifo Danta Namiji katon gaske kyakyawan gaske me Kama da Fuzail,wannan Haihuwar Manal sunsha Baki,kannen Fuzail su Na'ima Wanda an saka ranar aurensu su Biyar za a Aurar da maza Uku cikin Yaran me martaba duk Rana Daya za a daura musu aure,Tunda Suka ga mugun Haduwar gidan da Fuzail ya tsara har Basu so ma komawa gida ba.

Su Farida ma da su Hajiya da Suka ga gidan mamaki ne ya kashe su, Raheela me Yaron ciki da Yazed tare Suka Zo Suka koma,Ameer kwanansa biyar da matarsa daki Guda aka Basu a gidan abokinsa,ranar Suna yaro Kawai yaci sunan Ameer Kamar yanda Fuzail yace ,bayan Baki sun tafi komai ya dawo normal Ummi tazo a nutse tayi sati Daya ta tafi,su Annatu da Yan uwa duk sun Zo.
Rumaisa ma ta Haifi mace,Shukhra Namiji ta Haifa itama.
Manal tana yin Arba'in dole taje asibiti ta fara planning sabo da gudun kwanika.
Fuzail da matarsa da Yayansa ya dauke su Ukraine sun tafi hutawa duk Hutu in Manal ta samu sai sun tafi wata kasar hutu da yaransa.

Watansu biyu a can Islaha ta Haifo Danta Namiji me Kama da ita fari da shi Amma yayi hancin Tanko siriri me tsayi da tsini,har matan Sarki sai da Suka Zo Barka har Abuja,Bayan suna su Manal sun dawo Suka ga Jariri Kato da shi mashaallah,ga bikin su Na'ima yazo Saura 3days har su Tanko da Sani Suka tafi gaba Daya Gidan Maimartaba kowa part dinsa ya shiga.
Sai da akayi biki aka Gama lafiya Ranar da Fuzail zasu koma Abuja Minal tana jikinsa a zaune tana Wasa sabo da tana gudunta ko Ina tana magana Tace Dad a shiya min iscream,Dariya Suka Yi yace Ice cream ake cewa fa Baby,Manal ce ta shigo Tace ke Zo muje ayi wanka tafiya zamuyi,kafada ta makale
Daddy ne zai min,wlh Zan Miki duka idan Baki taho ba,Fuzail ne ya harari Manal yace karki Dake ta wlh daga tayi Abu kice Zaki duketa Rannan ma haka Kika mareta akan ta zubar da madara,Manal Tace to lalatata ta sangarce wannan yarinya r za a dinga kyalewa kana gani Bata da kunya ta rainani,Hajiya Babba tayi Dariya tace ai yarinya ce sai hakuri Kuma me tayi ma,Minal ta murgudawa Manal baki,Manal tace Zaki sani sai na zaneki,tazo ta fisgota muje marar kunya ,Fuzail yace Kar dai ki sake naji kukanta,Minal tana Jin Haka sai ta fashe da kuka tayiwa manal sharri,Hajiya Babba tace kaga yarinya da sharri ai sai ki kashe aure,Fuzail yace uwarta ta gado itama Haka take min sharri ban Mata komai ba tace na Mata abu.

Sai da suka Gama shiri ,Fuzail ma ya shirya an taru a palon Maimartaba har su Tanko da Iyalan sarki duk an hallara an Tara Amare da angwaye ana musu Nasiha aka Gama lokacin Fuzail yace Allah ya bada yawan Rai yau Nima Zan Baku labarin haduwata da Manal,muna jinka aka baza kunne Ina sauraron Fuzail ya Basu labarin komai aka dinga dariyar dukan da Yarima yasha Hannun Dogarai,Sarki Yana ta dariya yace Ashe Kaine dama nace Naga me Kama da Kai,dole kazo ka dinga masifa Ana mulkin zalunci, Inshaallah anyi an Gama baza a sake dukan wani a ko Ina ba ko waye an daina.
Ameer yace ai Haka yafi,Fuzail yace Tanko wlh Dan na yafe muku ne Amma da nace sai na Rama,aka dinga dariya,lokacin Manal Tace Ni Kuma na Dade da sanin sunanka a bakin Aunty Farida sabo da itama tun kafin kazo kasar Nan ta sanka a mafarki,kowa ya saki Baki ana tunanin Manal karya takeyi Nan ta kwashe Labarin Mafarkin Farida kaf da komai gaba daya Daya kasance ta fada,Tanko yace ai Nima sheda ne kusan kullum sai Farida tazo Neman Fuzail gidan Nan,Ina mamaki ya akayi ta sanshi,Manal Tace ta taba ganinsa sau Daya shine Kuma take ta wannan mafarkin a dalilin mafarkinsa ta Kamu da sonsa shi Kuma sai yazo a suffar da babu Wanda ya zata sai Muka hadu Ni Kuma.

Fuzail ya dinga Mamaki yaji tausayin Farida yace yanzu duk kwara min ruwan da tayi da dukana da botiki duk Akan tayi Shirin zuwa ganina na kawo Mata cikas ne? Manal tace sosai ma,Ni Kuma ban San Kai bane itama Haka ,Shi yasa Naga ta tsaneni da yawa wayyo Allah sarki,Maimartaba aka dinga mamakin ikon Allah,Hajiya Babba tace dama Mafarkin na Manal ne,Maimartaba yace Allah da girma yake wannan mafarkin nata bazai tashi a banza ba Zan Mata kyauta,Sarki Nan take yace ya bawa Farida Kyautar Miliyan biyar da mota kirar Benz,sannan ta shirya next yeah zata koma Umrah.
Wannan yasa sai da aka Kira Yazed,Hajiya da Malam Suma duk sun San komai a gabansu sarki ya bada kyautar,Farida aka Nemo da mijinta da Yamma Suka Zo a jirgi,lokacin Manal ta sake fadar duk Wanda ya karu ta sanadiyyar Farida ya karu,har su Shukrah da Rumaisa ta sanadin Farida Suka ci gaba,Sarki ya jinjina baiwar da Allah yayiwa Farida,Tanko yace yace Nima a silar zuwa zance wajenta na samo tawa matar,gashi sanadin ta an yanta Ni na Zama mutum na canja wa zaice Tanko ne? Belloti yace ai Ni nasan me nake gani na Alheri tunda na Aurota kullum ci gaba nake samu, ta bani Sako ma tace na fadawa Maimartaba kowa ya sheda ita kadai ce ba kishiya,aka kwashe da dariya,Maimartaba yace Kai dai shakiyi ne, Farida Tace ba ruwana bani nace ba,Manal tayi zaraf tace Ni Nace da Fuzail to shine Bai fada ba babu kishiya Maimartaba,to Uwar kishi cewar Yazed ana dariya,Prince yace to sarki yaji Amma sai abinda Dansa Prince yace in ya kawo wata maraba idan Bai kawo ba fine,idan ma kasar waje zai koma da Zama ya koma abinsa,Da sauri sarki yace wannan Kuma baka Isa ba,kaima ka fake da isar da sakonka kenan aka Yi Dariya,Ummi Tace Mashaallah sai a yafi juna,Yazed harda cewa a rufe taro da Addua a saka matata Raheela ciki Allah ya sauke ta lfy ta kusa Haihuwa Edd dinta ya cika, Malam ya fara zazzago Addua aka shafa,Sai ga waya kishiyar Hajiya ta bugo tace suna asibiti da Raheela ta Haifi mace.

Ana ji aka Taya Yazed murna,Manal Tace Yaya Sunana za a saka Mata,Farida tace Yaya nafi Manal Albarka duk ta jikina Suka samu dacewa Sunana za a sa Mata sabo data gado Ni,Prince yace wlh Baki fita Albarka ba Kawai Manal za a sa,Hajiya tace sunan Annatu zai mayar karku damu mutane,bayan dai an Gama nishadi Nan maimartaba ya sallami kowa,Tanko yace shi sai jibi zai dawo Abuja shi da sani,Prince ya dauki matarsa Suka bi jirgi,Farida ma da Belloti Haka cike da murnar kyautar sarki,Farida tace sai na bude kanti da kudin na sa yaro ciki ko ya kace? Belloti yace hakan yayi sai mu duba me zai kawo ciniki sai a zuba sauran kudin ki siyi kadara,Farida tace motar Kuwa gata Nan kaga yanzu motocinmu har uku cikin ikon Allah.

Bangare Fuzail Kuwa lafiya Suka Isa gida suna zuwa sabo da ba gajiya a jikinsu fita Suka Yi yawon shakatawa ya kaisu wani katafaren wuri Sabo da Minal zata Sha Ice cream, Ameer Yana Hannun Manal Yana wasansa,Minal Kuwa dama kullum sai wajen prince abinta,Prince yace Minal fa next week Zan Sata a school dinku,Manal ta tsuke Fuska Uwa da ya a school Daya,ita Yar tana pre nursery Uwa tana Ss1 bazai yuwu ba ta rainani ace makarantar mu Daya gaskiya a'a,Prince yace to wlh Nan Zan kaita,ai Kuwa bazan kulata ba,karki kulata ai yarki ce,Kika sake ma Ameer sai ya iskeki Manal ta turo Baki gaba.

Sati Daya tsakani aka saka Minal a pre nursery da uniform dinta itama Manal Haka tare prince yake kaisu school Uwa tayi ajinsu bayan ta Kai Minal har class dinsu,ga sunansu kusan iri Daya,mutane ai ta kallonsu Kuma kamarsu Daya sak,Kamar ya da kanwa,idan an tashe su Haka zasu fito Manal ta rike Hannun Yarta Azo a dauke su,Watarana sani yazo Driver,Watarana prince da kansa.
Yau ma Monday sani ne ya dakko su sai gasu sun shigo tare Manal rike da Hannun Minal suna Sallama Salamu alaikum Daddy mun dawo Fuzail ya dago ya kalle su Yana dariya harda hada Baki su fada a tare,Yace sai kuzo ku cire Uniform ayi wanka aci abinci babbar tazo room Dina karamar Kuma tayi wajen Nanny Ameer Yana jiranta suyi Wasa,Minal tace Yeeeee Babba da Babba yaro da yaro bari muje yeeeeee.... tayi sama da gudu harda faduwa Manal tana ganin Minal ta Kule ta fada jikin Prince tana dariyar Babba da Babba yaro da yaro shima Dariya yayi yace tashi ki Kora Yarinyar Nan wajen Nanny wallahi wayon jaraba ne da ita Kar ta dawo kin San dai halinta da labe,yanzu sai ta labe tace zata bani tsoro kin San tanayi,ai Kaine kake Wasa da ita ba Dole ba.

Manal tana zuwa tajita a Bayi Wai wanka takeyi tana Shiga toilet din taga tayi dama dama Shaving cream din fuzail,Fitowa tayi Tace prince Zo kaga yarka abinda takeyi idan na daketa kace na cika rashin Hakuri,lekawa yayi ya ganta yace Baby bakya ji ko? wannan bana wanka bane,karki sake Zan zaneki,yanzu Nan fada ka Mata? Matsa Manal ta banke Fuzail ta wuce ciki da sauri ya ruko ta calm down ki dinga fada da yarki zata rainaki fa,Ka gani gwalo take min ko Allah sai na duketa yau,Fuzail ya rike Manal tana ta wutsil wutsil sai ta kwace ta Zane Minal,Minal Dariya tayi harda tafi tace Daddy ya rike Mum wullu baza ta zaneni ba wullu....tana zarowa Manal harshe,Manal tace ai Kuwa Zaki gani yau baza kici abinci a gidan Nan ba Ameer ne zai ci,Kuma bazan Miki wankan ba kije wajen Nanny,ai na Iya cewar Minal,Bana son surutu Baby girl, Dad zo kayi min wankan gobe Kuma akwai Ishlamiyya.

Manal tafiya tayi itama tayi wankanta Fuzail Ne ya yiwa Minal wankan ya shiryata sannan yace remain what? food ta bashi amsa yace to Jeki wajen Ameer Yana wurin Nanny kice ta Baki abinci karki dawo Nan sai dare Lokacin za ayi karatu,Okay Dad yau ma da fruits Zan Sha? Yace yes idan an Gama cin Heavy sai a Sha fruits banda Shan Juice ko sweet sabo da hakoranki Kar su samu matsala suyi cin Zuma,Dariya tayi tana tsalle Ni bana cin Zuma fa wayyayi (wallahi) alright naji Jeki,har ta tafi ta dawo tace a Kara min perfume ba a fesa min wancan ba,ya dakko ya fesa Mata yace Oya go,Naje gidan Aunty Islaha zanga Dan Jariri,Fuzail yace no babu time wurin Nanny nace kije fa idan kika dawo sai na zaneki,Bacci zanyi karki tashe Ni,idan kinje kice a kunna muku cartoon ke da Ameer, har ta tafi ta dawo Tace Daddy yigar (rigar)Nan ta tangaye(tsangale) min,Haka take to Yar Kauye karki dawo tafi,tafiya tayi da gudu yace be careful, tooooo tace tayi gaba.

Manal ce ta shigo tare da sawa kofa key da abincinta a plate da lemo a Hannunta yace Ameer fa ya kamata a bashi nono duk da yasha madararsa,za a bashi Amma sai a kyale Uwar Ameer taci nata ko,Zama tayi a Cinyarsa yace Ni dai duk sai Kun karasa ni yanzu Minal ta tafi gaki kema anjima Ameer Zaki kawo min,Mene aikinka to? Mika Cassava,ai Ni a ka'ida Kawai na bada Cassava,Dariya ta dinga Yi yace kawo na Baki abincin kiyi sauri kizo na baki abarki fita zanyi yau sai 12pm Zan dawo Ina da meeting da wasu Doctors Akan Hospital din Dana Gina a Nan.
Manal tana Dariya tace to kaje Mana idan ka dawo sai na karba cassava din,so nake naje Meeting cikin nutsuwa so kike naje Ina can Ina tunaninki na kasa komai na dawo,tana Gama cin abincin Suka Fara buga harka,lokacin yana tsaka da Beltal uba Yana wani Nishi da gurna'ni,Manal ma tana ta sambatu Minal ta hauro sama da gudu tana knocking Shalama'alaykum Mummy a akko min Chocolate dina,Mummyyyyyyyyy......Manal tana ji tace karka kulata ci gaba,Minal ta koma sauran bedroom din ta duba ba kowa ihu ta saki ta kwanta tana ta birgima wannan Bai sa sun saurareta ba sai da suka samu nutsuwa Manal tana maida kayanta tace wannan Kai ta gado a rigima,Ke dai yarinya ai kece har yanzu bakya jin magana.

Jallabiyya ya saka sannan ya bude Kofar Manal tana kwance Wai bacci takeyi,Minal tana ganin Daddy ta daina kukan tace,tashinta yayi tsaye tare da daga sama Yana shillata tana kyalkyala Dariya,Daddy Dan Allah a bani sweet ko Daya ce,na Hana Shan sweet ke Baki San kadan ba,Ina Mummy na? Bacci takeyi ta gaji shine kuka kulle ofa Ni kuka barni,Ido Fuzail ya zaro yace tafi wajen Nanny kice ta rakaki wajen Aunty Islaha kice Muna gaisheta maza idan kinyi Sallar Isha kice ta kawo ki gida,Yeeeee Bari inje muyi Wasa bye,ta tafi Dake Islaha kulata takeyi suna Wasa tare shi yasa take so taje can.

Tana tafiya Suka Yi wanka tare Manal ta sake gyara bedroom din sannan ta karbo Ameer lokacin ya tashi a bacci ma,Bayan ya dawo daga masallaci Sallar Isha Manal ta idar da Sallah taci kwalliya ta fito palo tace na kawo ma abincin? Yaushe Kika Yi girkin ko Yan Aiki?ai kasan sai idan Ina makaranta nake cewa su dafa min Abu kafin na dawo, lokacin da ka tafi masallaci na dafa, Me Kika dafa sharp sharp Haka? Faten dankali da kifi,shi yasa kika Gama da wuri ya furta Yana ta kallonta tayi kyau cikin kana Nan Kaya Riga da wando sun Mata kyau sosai,Kinyi kyau ya Furta Yana binta da kallo,Zama tayi a gefensa kafin ta kwantar da Ameer
Showing 150001 words to 153000 words out of 153479 words