nayi su Bude sunki, Sako na ne ya Shiga jikinki,Manal ta murza Idonta suka Kara lumshewa,Tace shike Nan Zan makantar kauna ta kamani,hanata magana yayi ta hanyar sake hade bakinsa da nata duk surutun Dan ya daina abinda yake ne shi yasa take yinsa.

Ribbon din data Kama gashinta ya zare a hankali ya Shiga shafa gashinta me santsi da tsayi Wanda ya Sha gyara Yana kamshi,Manal Idonta ya rufe ruf sabo da yanayin da tsinci kanta na nishadi,Muryarta ta Gama canjawa ta Furta yawwa sosa min gashin Nan Dadi Allah,a Ina ka iya susar gashi Haka? Dariya Kawai yayi sannan yaci gaba da gashi,Wuyanta ya gangaro yana taba wuyanta da hannunsa ta fara tuntsira Dariya tana makalewa tare da cewa zaka yanka min wuya shi Dariya ma ta bashi yasan Yara ne suke wannan abin Ana taba musu wuya zasu Fara dariya.

Hannun ya janye daga wuyanta ya koma kissing dinsa Manal a hankali tace duniyanci ohhhh dama Haka akeyi ai shike nan sai kayi da gaske Aiki ya ganka irin ba ruwanta din nan,kunnenta ya samu Yana hura Mata Iska a hankali Yana shafa Mata Dayan da hannunsa Manal ta sake tafiya Yar Maganar Manal ta Kare Mata,Ji tayi ta tafi gaba Daya a ranta tace shike Nan na tafi kauyen Anna, a fili kuma Tace Annatu gani Nan na taho Kauye a jirgi daga dakina na muka taso,Fuzail yace ki gaisar min da su Khairan Dan Allah karki Manta,Dariya Manal tayi taga Fuzail shima gwani ne,a hankali Yana lasar jikinta yasa hakoransa a saman Hannun vest dinta siriri ya janye shi kasa,Dayan Hannun ma Haka ya Masa Yana kissing kafadunta zuwa wuyanta,da Hannu ya fige Yar rigar ya jefar da ita, Albarkatun kirjinta ne Suka bayyana manya madaidaita a tsaye da su,Fuzail ya rumtse Idonsa ya Bude su sosai a kansu,Gashin Kansa me laushi ya Sosa sannan yasa hannayensa ya musu kyakyawar kwasa,Lokacin Manal Kuma ta Gaza daurewa wani shauki ya ebeta.

Bata San Sanda ta zuro hannayenta ta Bayan Fuzail ba tare da Rungume shi ta kankame shi, kafafunta ta dago tare da hardosu ta kasan nasa ta sarkesu sai kace wata kaguwa,Sarrafa Dukiyar Fulaninta ya shiga Yi Yana murzasu,Bakinsa ya daura saman daya,Manal ta wani shidewar Jin Dadi Amma sai ta furta wash ban Saba ba Wani ba Dadi nake ji,Fuzail yace yeah ai dama Haka take ba Dadi Yi Kawai ake yi badan Dadi ba,Ni kaina ba dadin nake ji ba daga yau ma an daina to Abu ba Dadi ai baida Amfani,Manal tace ahhh Ni dai ya birgeni, au nufinka bani da dadi? Me kake nufi katako ka taba? Dariya yayi yace Ashe kina da hankali pretending kike Yi,Suna magana ba tare da ya daina yin abinda yake Mata ba.

Cikinta ya gangaro yana Shirin karasawa Boarder da bakinsa Kiran Ameer ya shigo,sai da ya Kira sau Uku sannan ya daga da masifa Ameer yace shanyar taka ta bushe Dan wulakanci wajen 1hr Ina jiranka uban me kakeyi a gidan surukai,ka fito mu tafi ko nayi tafiyata,Fuzail yace Kai karka dameni,Manal tace cikin rada ce ya tafi kawai sai ka Kira Driver ya dauke ka,so kike gobe yace bazai Zo ba? Yo Kar ya Zo Mana Kai baka San Hanya ba ko a taxi baza kazo ba? Fuzail yace ba ruwana da Fitowa a taxi Haka Kawai Na sake Haduwa da Dogarai Nasha Bulalai,Dariya sukayi,Ameer Yana jinsu yace wallahi ka fadawa Manal na ji ta Kuma Zan rama tunda Bata gode min ba,Kuma wallahi ka fito mu tafi wannan ai Iskanci ne ka ajiyeni a waje aikin banza Allah ka sake na tafi Ni kadai sai na fadawa Ummi kana Nan gidan.

Au Haka ka koma? Cewar Manal,Ameer yace sosai ma Dan Iskanci sai ya ajiye Ni a mota,Manal harda marairaicewa kayi Hakuri zai fito ne kaji Dan Ameeru gashi Nan zuwa abinci yake ci Indomie nake dafa Masa yanzu ma daga kitchen na fito ka ganni,Ameer Dariya ya shiga shekawa yace Ni zaku rainawa hankali Harda ke Manal Ina ganinki kamila to na bashi 2mnt Idan Bai fito ba Kawai na tafi,Ina laifin minti biyar ma Haba Yaya Ameer cewar Manal,Kina cinye lokacinku ne a Wayar nan ya kashe wayarsa.

Fuzail yace Dan iskan yaro ne Ameer sai fa ya tafi ya rainani,Manal ta jawo rigarta zata maida ya fisge rigar tare da Hugging nata a jikinsa tsam suka dauki kusan 10mnt a haka,Manal a hankali tace dama nayi bacci a Haka tana lumshe Ido,Fuskarsa ya goga a wuyanta me laushi sannan ya goga gefen Fuskarsa a tata tare da sake kankameta,Ji yayi Yana Neman yin bacci me Dadi,bakinta ya laluba Yana kissing Manal ta Shiga tayashi Bata sani ba,Yaji wani dadi yace har kin koyi darasin? a kunyace tana murmushi tace ai Brain ce Dani akwai kai ta bature yace Gifted,to ni Gifted ce,kin fiye kunya da shegen Pretending amma Zan canjaki zanyi gyara a kanki da yawa,Dariya sukayi da Kansa ya saka mata Yar rigarta ya wani rufe Ido,Mene na rufe idon Kuma? ta tambaye shi,yace idan na kalli manyan Breast din Nan nawa to bazan iya tafiya ba shi yasa na rufe Ido na, na tabbata yau bazan iya bacci ba Sunshine.

Manal tace Sunana Sunshine yanzu? Fuzail yace Yeah Yana Daukanta Suka Mike tare Tace Tab Ni Kuwa ba yanzu Zan sa ma suna ba sai Naga kamun ludayinka sabo da Namiji ba Dan goyo bane bazai yuwu ba sai na Haihu Naga idan baka canja ba,Fuzail Bai Gane Hausar ba yace Namiji ma Ana goyashi Mana ai ba mace kadai Ana Goya ba,Manal sai da ta ganar dashi me ake nufi, Ido Fuzail ya zaro yace har sai kin Haihu duk soyayyar da zamu Fara kwasa baza a min suna ba sai an Haihu? Manal tace ae sai nagani idan wajen Zamana ne to Haka Kawai a sa muku suna ku juyawa mutum baya inzo Ina Jin haushi Ina mayar maka sunanka daga Sweety ka koma Malam kaima,Dariya Fuzail ya dinga Yi da Yar guntuwar hausarsa yace babu Wanda Yana Isa ya ce zai kirani da Malam,Manal Tace dama ku Yan sarauta Kun gaji aure aure sai kace ayu Haka kuke dama naji Yan school dinmu jiya suna cewa mijinki dan sarki ne?kin Shiga uku da kishiyoyi gasu Sex machine ne su.

Wannan School naku baiyi ba Yan ajinku munafukai bazan sake musu kyauta ba tunda lalata min tunanin Mata sukeyi na daina mutunci da su...Ameer ne ya sake Kira yace na rantse da Allah ka sake minti biyu baka fito ba na tafi kawai,Hijab Manal ta saka ta rakashi har Kofar gida Hannunsa cikin nata Tace Bye gobe kazo mu tafi makaranta Indai baka zo ba bazanje ba na fada maka,zanzo Mana cewar Fuzail...Ameer ne ya sake Danna Horn da karfin gaske sannan Fuzail yaje ya shiga mota ,Ameer ya Fisgi mota Yana bala'i yanzu da gaske cikin kaje Yi? Dariya Fuzail yayi yace Ina ruwanka Sarkin gulma idan cikin ya fito kwa ganshi,Ameer yace zaka aikata baka da kunya ai,kayan jikin Fuzail ya kalla duk jambakin Manal ne a jikin farin kayan,Ameer yace zaka ci Ubanka yau idan ka sake Ummi ta ganka wallahi zaka Rusa kawo Amarya jibi,Kalli rigarka,sai lokacin ma ya lura,wata t-shirt dinsa ya dakko a bayan motar ya zare rigar yard din ya saka t-shirt ya bar wandon Yard din,Nan ma Ameer ya kalla ya dinga dariya yace wlh gwara ka maida rigarka t-shirt karama to kalli gabanka Malam,Shi Fuzail ma ya manta da garin Romancing yayi Release,Sake canja rigarsa yayi ya maida ta yardinsa kawai.

Sai da Ameer ya sauke shi a part dinsa ya wuce,Yana shiga sashensa sai Kuwa yaga Ummi tana jiransa ranta a bace so take taji inda ya tafi tun dazu har dare,Dan Kar ya tsaya Ummi ta Gane shi kawai ya nuna Bai ma ganta ba ya wuce da sauri ya haura sama harda hadawa da gudu,toilet dinsa ya shige Kawai.

Belloti Allah ya taimakeshi Bai ko kwana a Hannun Yan Sanda ba Rahila tayi ruwa tayi Tsaki sai da ta gamsar da Yan Sanda aka sake shi bayan ta biya cin hancin dubu biyar,Belloti ba irin godiyar da baiwa Rahila ba,Rahila ta rubuta Masa Address din gidansu sannan ta bashi kudin mota zuwa garinsu,Belloti ya karba sabo da kudinsa Wanda Suka Fara dukansa wani barawon ya sace a aljihunsa,yace da Rahila kauyensu zai koma Suka rabu,Rahila na Tafiya Belloti yace ai bazai yuwu ba kudi Zan shiga Nema duniya kawai ya fasa komawa garinsu ya nausa cikin Birnin Kano Yana bulayi,kasuwanni ya zaga Yana Neman wata sana'ar inda zai samu ya Raba Amma duk wasu musulmanmu sunki saurararsa Tsoronsa ma akeji sabo da Duniya ta lalace gashi Dan Fulani.
Dan kudinsa duk sun Kare ya cinye su a cikinsa ga yunwa ta dameshi ga kowa Yana kyamatarsa hakan yasa ya canja ya tafi inda Christain Suke da yawa kasuwar Sabon gari, tunda yaje abincin da zaici ma Sai yayi bara,Haka idan an rufe kasuwa cikin Almajirai masu kwana a bakin shagon kasuwa a Nan yake kwana abinsa,Almajiran Basu da Aiki sai shiga bara gidan giya da Club,anan suke zuwa idan an rage Abinci da giya Arne yana Shan abarsa ya rage sai ya Basu Suma su Sha,yawanci a Haka Almajirai Yaran al'umma suke ta fadawa halaka,wasu sun koma Yan daba,zuciyarsu ta bushe,wasu barayi suke komawa.

Belloti ganin Almajiran Basu da kunya ya bar bangarensu ya koma kwana a bakin Resturant din wani Igbo Wanda abinci ake ci Ana Shan giya iri iri a wajen,Igbo kullum ya fito sai yaga Belloti a kwance da safe Watarana yaga ya zuba tagumi,Tausayin Belloti yaji yau ma Yana zuwa ya ganshi a zaune ya Zama Kamar maraya,Igbo da Hausarsa kadan yace Yarinya kullum kana kwana anan kina kwana Baki da Iyaye? Belloti Kawai yace Yana da Iyaye kudi ya fito Nema,Igbo yace is Good very nice,Yaro You get Heart woooo....Ana so ana sana'a a daina Zama Almajiri,Ni Sunana Uche Zan baka Aiki a Resturant Dina Zan na biyanka Albashi duk wata ya kace? Farin ciki ya Kama Belloti yace zanyi na gode,Igbo yace ya suna naka? Bello harda gyara sunan bazai ce Sunansa Belloti ba,Belo da Chau kana son Aiki da Chau sose cewar Uche.
Tun daga ranar Belloti ya fara aikin siyar da Abinci da giya,idan Hausawa ne Suka zo Shan giya duk lokacin da Belloti ya kawo musu ita sai ya dinga cewa Alhaji a Sha Lafiya,tun Belloti Bai koyi Shan giya ba har ya iya shan giya sosai,Lokaci kadan Belloti ya fara wayewa,sabo da Zama da yare ya fara tsintar turanci,Duk Kuma abinda yake baya Wasa da Sallah,Ana haka Belloti yasan cikin birni sosai Idonsa ya bude gashi yayi abokai da yawa mashaya giya gashi Uche daki Guda ya bawa Belloti a gidansa.

Watan Maulidi ne yazo wani ya hada gagarumin Maulidi Belloti yaji Ana ta gayyatar Maulidi yace ah yau fa akwai chasu,shi da Abokansa Suka tafi wajen Maulidi da kwalaben giya,Ana Maulidi su Belloti giya suke bulbula,Wani Sheikh ya gansu da Idonsa yasa Yan Sanda suka kamasu Ashe Belloti akwai giya a aljihunsa ya tafi da ita,Sheikh yace wlh kotu Za'a kaisu Direct,aka tafi Dasu kotu Kuwa,Alkali Yana sauraren Kara Belloti ya zaro giya kwalaba Guda a Gaban Alkali ya daga abarsa tiltiltiltil Yana tiltilawa cikinsa,Alkali ransa ya baci Nan take ya yanke musu hukuncin Bulala tamanin tamanin,Haka aka Zane su Belloti tsaf sannan aka sake su.

Manal Kuwa Bayan ta raka Fuzail da wani irin farin ciki ta dawo cikin gida tana shigowa tana rawa ta shigo ta kalli su Farida tace Me Laya ki yayi me zamani,Idan da Laya kuke takama Ni da zamani nake takama,nice nake zamani,Kai Allah na gode maka Ina zamani Ina lokaci wallahi,Ni ake yayi yanzu , Manal tana lokaci,Waka ta Mai da abin tana irin Rawar Kauye a jefa Kafa gaba ana dawo da ita baya tana waka Manal tana lokaci ganjiganjigaganjiganjiga tana girgiza da juyi har Gaban Hajiya ta girgiza Mata kafada tare da cewa ehhhh sawa,Kudin da Fuzail ya Bata Yan dubu dubu sababbi Kar da yawa ta zaro tare irgo Guda biyar ta mikawa Farida karbi Yar kurkura mu gobe ma wasu za a kawo min,ko nayi waya yanzu kiga an aiko Tanko Yana gudu Yana faduwa ya kawo min wasu yanzu,Haushi yasa Farida duk son kudinsu suka ki karba,Manal Tace ba komai gobe zaku ci shinkafa da kudin,shinkafa Zan siyo duk bala'inku sai na taimakeku wlh ya zakuyi da me lokaci yarinya daga ruga ta zama 'yar yayi Manal me zamani,kudin gaba Daya ta mikawa Farida tace ki karba ma duka ko albarkacin Mafarkin da kika dinga Yi min kullum ai a Baki Lada wallahi wannan irin mafarki Haka Sannu Aunty Ni wallahi bazan ajiyeki a Cameron ba Original kasar waje Zaki je ki kalli turawa-turawa ma su kalleki,Kuma ko ba komai Zaki dinga zuwa gidana Abuja Inshaallah kusa da Villa,idan Kuma Lagos dince a cikin mafarkinki Makwafta nake da Davido da Wizkid ko pics prince Charming ya hadaku ki dauka ki samu na status,kizo gidana insa kuyanga ta goge Miki kaushin kafarki fes.

Farida sai Hawaye ita yanzu da gaske ma ba kudin Fuzail take so ba Fuzail din take so Bilhakki da gaskiya batun wani kudinsa ya Kare a wajen Farida,Farida kuka ya kwace Mata me karfi Wanda ya jawo Manal tayi Shuru tana kallon ikon Allah,Farida durkusawa tayi har kasa a Gaban Manal ta fara rokonta tana kuka Dan Allah Manal Dan girman Allah Kinga ke Yar uwata ce kanwata uba Daya ba Wasa ba,Dan Allah Ina neman Alfarmarki, wallahi na Shaku da Fuzail a mafarki,mun Shaku da juna da shi a mafarki,wallahi Ni yanzu tunda na ganshi ranar da aka Daura muku Aure ranar na fada sonsa na gaskiya,duk son da nake Masa na mafarki son kudi ne,amma yanzu Dana ganshi wallahi ji nake Kamar Zan mutu sabo da sonsa da nake ji,Dan Allah Yar uwata ki bar min Fuzail kice ya sake ki ya aureni Dan Allah.

Majina Farida ta ja tana kuka Tace Dan Allah Manal ki bar min Fuzail Ni Kuma na Miki Alkawarin wallahi ko Nawa ne idan ya aureni Zan baki,Manal tayi Shuru ta kalli Farida tace Farida kina da hankali Anya? Haukar Manal tunaninta me Chemist ma Likita ne,dama tana da number me Chemist na unguwarsu a daren ta Kira Salisu a waya tace da Allah kayi sauri kazo Salisu da kayan aikinka ka taho da komai na aikin gwaje gwajenka zaka auna min Wata,Farida tana ta rokon Manal har Salisu yazo da ledarsa Viva,yawwa Salisu dakko kayan aikin ka gwada min kwakwalwar Aunty wallahi wajen shekara biyar kenan da samun tabin hankalinta,tun abin nata tana Yi a mafarki har yanzu ya taazzara ya fito fili Ina me tabbatar maka gaf take da Fara tsincetsince a bola ko ta fara duka.

Salisu yace Eyya ai mu ba likitoci bane Kawai idan Likita ya rubuta magani mu ake kawowa a siyi maganin,sai shishiginmu da katsalandan na Yan Nigeria Me Chemist sai azo a fada Masa matsala Kuma ba gwaji ba komai shi ba Doctor ba ya dauki magani ya ba mutum Wanda sai an samu akasi Kuma a komawa asibiti da jangwangwama musamman a kauyuka wasu ma Basu Yi karatu ba Kawai koya sukayi da ka,Yanzu Nima a shishigi na Ina yiwa Mata awon ciki,da awon Hawan jini,malaria,da sauran kana Nan abubuwa Kuma duk wannan ba Aiki na bane,yanzu ai asibiti Zaki kaita a Mata gwaje gwajen Daya kamata su rubuta Mata magani idan an Rubuta sai kizo ki siya a wajena,Manal Tace Kai Allah wadaran Yan Birni da karya,Salisu jeka Harkar Taku duk karya ce.

Salisu Yana Tafiya Farida taci gaba da rokon Manal tana cewa Kinga dai irin abinda na yiwa Fuzail bazai surareni ba Ni kaina bazan iya tunkararsa ba bani da bakin magana tunda Yana Jin maganarki Dan Allah tunda nasan ba abinda ya shiga tsakaninku na aure ki bar min shi,Wata Shewa Manal tayi tana tafa Hannu tare da cewa duk wata dama Allah ya Baki ita akan Fuzail wulakancinki da Rashin tarbiyya ya ja Miki,Duk abinda Hakuri Bai baka ba rashinsa bazai baka ba,rashin kunya ba inda zasu kaiki,Kuma Nufinki da zai saurareki sai kije kice kina sonsa? Farida Tace da gudu ma kuwa Nifa idan Ina son Abu ba abinda bazan Yi ba.

Girgiza Kai Manal tayi tace Naga Alama ke wata Dusa ce a cushe kanki yake har abada baza ki samu abinda kike Nema ba,Hajiya Haushin Farida ya Gama kasheta Wai ta durkusa tana rokon Manal ta bar Mata Fuzail su da suke so su kwace shi ta karfi su nunawa Manal ita ba kowa bace Amma ta zauna tana rokonta,ai Nan take Hajiya Haushin Farida yasa ta Dinga durmawa Farida duka karshe ma ta rufeta da duka tana cewa Ashe Baki da zuciya Baki gaje Ni ba? Ni zuciya ce Dani wallahi wani Bai Isa Dan Ina son Abu na roke shi ba,Yar Iska mahaukaciya,Manal ta dinga dariya tace Kara Mata Hajiya Yi Mata Kutufo wallahi,Nan Manal ta barsu Farida tana ta kuka.

Hajiya ta ja ta daki Tace Yar Iska ke da nake so tunda Munga Fuzail din bazai samu ba kema ki canja salo ki samo wani Alhajin me kudin gaske ki aure abinki yanda zamufi karfin Allah sarki,idan kema kika auri me kudi waye zai daga Miki Kai,gidan sarauta ne Kawai masu kudi? Ga alhazawa Yan siyasa da Yan kasuwa ki samo Daya ciki,ki hakura Amma wallahi Manal ko mun hakura mun daura gaba ta har abada da Manal,babu mu ba su cewar Farida,Hajiya Tace har abada tsakinmu da su Manal sai Sharri Bamu ba su, kyaleta da Fuzail bala'in gidan sarauta ma ya isheta,Kuma wallahi
Showing 63001 words to 66000 words out of 153479 words