ne wlh,Yazed yace Dan Allah ki kyaleta tayi abinta haba kin takura Mata,Kafin masu dubuta su Zo Manal ta zaci Yazed ai shine prince rigarsa ta rike Tace ka cuceni Fuzail ka cuceni.....ta fisgi rigar Yazed Kamar zata yagata....waje aka Yi da Yazed Manal tana Allah ya Isa Fuzail ai dole ka fita ka Gama Dani,gaf da zata Haihu Hajiya Sharifa Tace Addua akeyi,Manal ta fara Summassabila yassara ......Summassabila yassara Allah ka yassare min......Kan Jariri ya fito ta sume sai da taimakon likitoci ta karasa Haihuwa mace ta Haifa wata firit da ita Bata da wani girma sai wahalar masifa,Hajiya Sharifa Tace sai kace bakya cin kayan Vitamins Yar nan, Kina gidan me kudi komai gahi Nan abailability (available)wannan yarinya Kamar Yar gidan masu fama da cutar yunwa akanta kike wannan kukan he kace Ana gididdibaki Kai wallahi Kin bada Mata kinji kunya Manal,Manal ta Haihu lafiya ta Gama abin kunyarta na uban kuka da fadar maganganu da zagin Miji,sai tayi tsuru tsuru,Hajiya Sharifa tace hegen Ido Kamar me Jin bacci kin Gama abin kunyar a cikin gidan biki kika dinga tsala ihu wallahi Bari Fuzail ya dawo sai na fada Masa,har kina zaginsa Dan Ubanki Sanda kike manne masa wa yaji kanki sai yanzu,Manal dariya tayi Tace wallahi kinji kuma sai naji na warke garau,Kyace Haka Mana tunda ke Baki da juriya.
Yazed Yafi kowa Murna Jin ta Haihu lafiya,su Annatu da Farida duk sai gasu sunzo Suka ga Manal ras da ita,an gyarata an gyara Jariri tsaf,Hajiya Sharifa ta kalli likitar tare da furta ai he ku sallamemu ko? Likita tace ai mu Nan ba a gaggawa Baki ga wasu sai an sallamesu ba Kawai a dawo dasu jini ya balle ko wata matsala,Sai da Manal tayi wanka ma tare da canja Kaya,Farida tana zuwa ebo Mata tarkace gidan Sarki ta fada musu Manal ta Haihu,Kafin kace me sai turuwar zuwa sukeyi Ana nunawa Manal gata.
Yazed ta tambaya ka fadawa Prince kuwa na bar wayata a gida,Yazed Ango yace na manta wlh kukanki ne ya dinga daga min hankali,Nan take ya Kira Fuzail lokacin Yana jirgi wayarsa Bata shiga sai hakura yayi,sai yamma wurin Magriba aka sallami Manal Suka koma gidan Malam,Yan biki sai turuwar ganin jaririya akeyi Yar ficika da ita sai Kyawun masifa Hanci dodar.
Ai Kafin kace me su Hajiya Sharifatu an Dora tukunyar ruwan zafi katuwa,tana tafasa ta Kira Manal Suka shige toilet,Manal taga ganyen Dalbejiya Yan kauyensu sun samo sun wani gyarashi fes,Hajiya Sharifa ta sa Mata kujera tare da furta zauna ki Bude kafafun ga towel ma harda shi Zan gashe Miki wajen,Sai kace wata kaza Wai so kuke ki maidani baka da ruwan zafi Ni gaskiya bazan yarda ba,Wallahi ko ki tsaya ko na fadawa Annatu,Manal dai Taki yarda,Hajiya Sharifa ta fito tace Annatu Taki yarda fatarta Wai zata lalace,ita din banza wa zai barta ta lalace ai yanzu danya ce,Annatu lekawa tayi tace idan Baki tsaya ba wallahi sai naci mutuncinki wannan wankan mu shi zamuyi Miki,Manal Tace Ina da hawan jini fa na haihuwa, a asibiti sunce Banda ruwa me zafi da yawa Babu wankan jego ku tambayi Prince kuji,Annatu Tace da mu da aka Mana mutuwa Muka Yi wa yasan wani hawan jini,Hajiya ce Tace karfa ku kashe yarinya da ruwan zafi yanzu an waye mu a Nan birni ba a wannan Dan Allah karku Yi Mata babu wani danya Matukar zata samu abinci me kyau ba wata matsala,Hajiya Sharifa Hannu ta dagawa Hajiya baza ki koya Mana saka a mugun zare ba wanka Dole ayi mata..
Farida tazo zatayi magana Suka ce kema Muna jiranki nice Zan zauna a can gidan Alhaji Belloti Cewar Dahara,Allah sarki Manal Haka Hajiya Sharifa ta Mata wanka da ganyen Dalbejiya da tafasheshen ruwa,bayan Haka ta gasata da towel,Manal Nan Ana jiyo ihunta a tsakar gida,mutanen Kauye suna Kai wannan yarinya Bata da juriya yanzu wankan ma Sai an Masa Kuka,Manal Nan take ta fara Jin jiri jiri a Haka aka Gama suka fito Idonta yayi jajir na bala'in ruwan zafi Haka fatarta ma duk tayi ja dau,ta kalli Annatu ta fashe da kuka tana Dan Allah ku barni Haka karku lalata min fata,Annatu tace yo ai dole sai an daki nono da ganyen ruwan zafi sannan nono zaizo da yawa,Ni a barshi ko Madara na Bata,Baki Suka bude ga Nonon Uwarsa,Hajiya tace a ranta Aiki sai mutanen karkara.
Hajiya Sharifa ta dakko zanin atamfa aka yafawa Manal ki dinga rufe jikinki sabo da Aljanu me jego Bata Fitowa Haka Kawai he da dalili maza Higa ciki,Manal ta fashe da kuka taki Shiga ta tsaya tana shagwaba,Su Dahara Suka saki Salati kin Haihu ma baza ki daina iskancin Nan ba,to ki sani yanzu dai kin tsufa,Manal Tace walli ban tsufa ba ehe,Fuzail Bai San ta Haihu ba Yana dawo daga airport ko gida Bai je ba ya taho gidan hankalinsa Yana kanta yanda ya barta tana kuka,ba ruwansa da ayi Masa iso sai ganinsa sukayi ya shigo duk anyi zaton yasan an Haihu sai Barka ake Masa,Hajiya ma tace an samu karuwa Allah ya raya nayi Yar kawata Yar ficika,mamaki ya Kama Fuzail shi dai yayi Shuru Farida Tace yanzu ta Gama kuka an Mata wanka tana ciki shiga,Shiga yayi kawai Manal tana shafa Mai me kamshi,Hajiya Sharifa tana yiwa Jaririya wanka yace ban Gane ba wai,Manal kukan ta daina ta fara murmushi suna wani kallon juna Tace na Haihu fa dazu kana tafiya na fara nakuda.
Fuzail ya kalli Yar jaririyarsa yace Kan uba duk cin Nan da kike yi? Kaima ka fada cewar Hajiya Sharifa,Zama yayi a gefenta yace Mene ya samu fatar ko duk wahalar ce? Idonki sunyi ja,Hajiya Sharifa tunaninta birge Fuzail zata Yi ta fara bashi labari tun daga Fara nakudar Manal har haihuwarta da wankan da aka Mata na jego,sai taga ya juya Yana lallashinta,Hajiya Sharifa taga yanda suke magana cikin rada kunya ta kamata,Harda taya Manal Shiryawa,taji yace panties din fa Wanda na siya na jego? Manal Tace suna gida sai na koma,Hajiya Sharifa ta zaro Ido a boye kunya ta isheta tana Gama wanke jaririya ta dakko set din mayukanta zata shafa mata,Fuzail yace waccen blue din Zaki Fara shafa Mata sabo skin dinta waccen ya Mata karfi sai tayi 1year za a fara shafa Mata shi,Hajiya Sharifa a ranta Tace to Dan Iya,Wanda yace shi ta shafa Mata,Kayan ma da shishigin Fuzail duba kayan da aka kwaso yayi ya zabo wasu farare yace zata Fi kyau a wannan a sa Mata su,Manal Tace Baby Kamar pink din zasu fi,no a sa Mata white din,Hajiya Sharifa da harara tace idan Kun Gama zabin ku bani wacce Zan saka Mata ko na bar muku abarku ku sa Mata Ana muku Abu baza ku gode ba.
Mika Mata white din yayi tare da furta Thanks,Manal da shagwaba ta nuna Masa wuyanta Tace duba min Nan Kamar na kone ko? Kaiiiii wajen yayi ja baza a sake wannan wankan ba,tsaya na Miki Addua a wajen har da karanta fatiha kafa bakwai Yana tofawa Manal a wajen da Tace ya kone,Hajiya Sharifa kunya ta isheta da sauri ta karasa shirya jaririya ta sheka kyau,Tana kallo Fuzail harda kissing Manal a saman goshi babu kunya,Babu ko kunya,Sharifa da sauri Tace Kai karbi yarku ga ruwan da za a Bata Nan ta Mika musu ruwa Faro,Fuzail yace Bata bukatar ruwa, Nonon uwa zalla ya isheta, mu da aka sirka Mana da ruwa gashi Nan shi yasa kika ga Muna yawan mantuwa Bamu da wata basira Cewar Fuzail,Hajiya Sharifa tace yayi tsari man ai da ka sani Ungozoma ka karanta kaga sai ka dinga Bawa Mata shawara a asibiti,karyar banza maji ma gani ta Mike ta fice bayan ta dauke ruwan wankan ta goge room din.
Shi Kuwa Fuzail tuni yarsa yake yiwa Addua yanda sunna ta koyar,Manal tana Daure da towel yace a Bata nono Kinga tana cin hannunta,Manal tana kallon fuskarta a karamin mudubi Tace gashi Nan ai kana gani ka Bata,ya kuwa janye towel kasa,Sai ya kasa bawa Jaririya ya tsaya tare da kafe Boobs din me jego da kallo Yana hadiyar Yawu,Yace Kinga yanda Suka Yi kyau Suka Kara girma sai sheki sukeyi yanzu Kuma ba nine Zan Sha ba? Ya tambayi Manal,ba tare da ta kalleshi ba tana kallon Mudubi tace ka Bata Mana to ta Sha ko sai yunwa ta karasa ta kana ganinta dama karama,Fuzail yace na taba Nima? Dariya ya bawa Manal Tace idan ka tashi Cassava wa zai baka abin sakata ciki? Ba komai Zan jure ya furta Manal tace taba to ka tashi ka tafi tun kafin a fara min surutu,da Kansa ya Kama Nonon Yana cusawa jaririya a Baki Hajiya Sharifa da Dahara Suka shigo da kwanon kunun kanwarsu me zafi,Salati suka saki Manal Tace lafiya Wai? Shima Fuzail Bai kalle su ba ya maida hankali sai jaririya ta Kama nono,Dan Ubanki Manal Haka ake shayar da Jariri Ashe ku idan aka barku ku Daya kasheta zakuyi to wlh Zan fadawa Annatu dole a tafi Dake Kauye,Manal Tace me nayi Dan Allah tunda na Haihu kuke cewa a Bata ta Sha Kuma gashi Ana Bata kunce ba Haka ba Ni na gaji ne idan zai Bata ya Bata ai ba hanawa nayi ba gashi Nan,Fuzail yace yes....yes.....yeahhhh......Good girl.....ta fara Sha yace kin gani ta sani Allah me iko Kinga Allah ya Bata basira ta Gane abincinta,Manal Tace tana ja naji a jikina zuuuut.....Kai Amma da zafi cireta zafi....no....zai daina a hankali tsaya ta koshi....Hajiya Sharifa ta rike Baki tare da cewa yau mun higai me Zan gani Dahara kin gani,Dahara tuni kunya tasa tayi waje, Itama Sharifa ta fice da sauri,Fuzail ko a jikinsa sai ma Daya nonon da ya canja Mata Manal tana Gyara Mata sosai,yace to na Sha Dayan? akan me da girmanka banci komai ba fa so kuke ku ramar Dani Kai da jaririya,Kadan fa please zuka daya zanyi Ina Sha kadan Zan tafi,Fuzail harda Bismillah yasa Baki yana zuka Farida ta shigo,mamaki ya kamata ta koma da sauri,Manal taga shigowar Farida ta kwace abinta Tace kaje pls gobe ka dawo,gobe zamu tafi gida ko? Sai abinda Annatu Tace kana ji suna zancen tafiya Dani,Haba bazan Bari ba wlh Kima fada musu,Ummi fa an maida Aurenta da Maimartaba week din Nan zata dawo da Zama gaba Daya Nan gidanmu,Manal tana murna yace amma naji Dadi abin yayi wlh,Bari naje a kawo Miki kayan ci ko? Manal tace ae da fruits da nama,Karki damu ya Mike ya fita Yana ta kallon yarsa kyakyawa.
Sai da ya fita Annatu da su Hajiya Sharifa Suka Fado dakin Suka dinga yiwa Manal fada Akan shayar da jaririya suna koya Mata yadda akeyi,Sai da suka Gama suka fita Jaririya tana cikin Showel Farida ta shigo tana Dariya Tace Manal wallahi kunga ta kanku,Ina ganin Sweetheart Dina Maye Ashe naki Ogan ya ninka Nawa maita,yau fa kika Haihu ko kyankyami Bai Yi,Manal tace to kema Indai Belloti ne zamu gani Allah ya kaimu,ai wlh gwara Sweetheart da prince dinki.
A ranar da dare su Belloti Suka zo da Amarya mutum hudu Kawai Yan rakiya Mata sai maza Uku ciki harda Belloti aka bi flight,Farida sai murna takeyi Sahibinta zaizo wani wanka ta canja na musamman Manal tana kallonta tana ta faman cakarewa,Farida ta dauki waya tana Hello sweetheart Kun iso Masha Allah Alhmdllh sai Kun karaso gidan hope cucumber ta tana Nan lafiya ko? Belloti yace kin ganta Nan tunda taji ta kusa zuwa wajenki ta Mike tsaye har karewa Driver glass din gani takeyi,anyi anyi ta zauna ko ta kwanta Taki,ba Farida ba har Manal sai da dariya ta kasheta,Tanko Yana motar domin shi ya dakko wasu daga Airport,Tanko yace na fa ganeka karka Raina min hankali,Dariya sukayi tare da tafawa Tanko yace harkar Nan tayi nafi so Kawai inji na tsunduma cikin tafki Ina facaka,Yan Mata suna Bayan mota Basu ji me suke cewa ba sabo da kasa kasa suke maganar,wata a ciki ta kafa musu Ido ta Mudubi Tanko yayi maganinta ta hanyar kashe Mata Ido daya tare da dage girarsa Daya har sau Uku a jere,ba shiri Budurwa ta dauke Idonta da sauri
Yana zuwa Farida tace Manal karki ce da Bello aka zo garin Nan Kawai na tafi gidan Shukrah karki sake naji kince yazo yawwa kin San su Hajiya Sharifa ba mutunci ta sani ba,Manal tace aci Dadi lafiya,Farida ta yafa Mayafi tana kamshi tayi waje,Yan Mata suna shigowa gidan Malam sabo da Nan za a fara Kai Amarya gobe Kuma sai a kaita gidan mijinta.
Farida ta shige mota Suka gaisa da Tanko ya kaisu Hotel abinsu ya tafi Suka shige room dinsu,Belloti a haukace yake yin komai yanda yake murza Farida kowa yasan yayi missing dinta daga bisani yace bani Injin Trailer yanzu,anjima sai a bani na roka, sauri Baby karbi cucumber,Farida ma ta zauce tace bani wuta My Heart wuta sosai zaka sai ka kure malejin inji.
Yazed Kuma ya Gama sa rai yau za a Kai Masa Amarya gidansa sai yaji ance a gidansu zata kwana sai gobe,Takaici ya kamashi yace Mata sun fiye bidia wallahi a bani matata baza a bani ba sai kace su Suka bani kudin auren,in Auri abata da gumina Azo a fini iko da ita,Abokansa suna ta Masa dariya ya Mike ya shiga gidansu,Hajiya Sharifa itace me daukan rainin su shi yasa ya nemeta yace Aunty,Tace mene? Tana wanke cup Yazed yace mu Dan saka labile Mana muje tace Suka Yi wajen Kofar gida Tace ba kowa a Nan fada min.
Amaryar Mana danginta suna ta bugo min waya Wai suji ko an kaita dakinta lafiya Ni dai nace su jira ba a kaita ba bare nace an kaita lafiya,au duk garin Nan da Suka zo ba lafiya Suka zo ba sai an kaita dakinta sannan Suka iso lafiya? Yazed yace ae Mana ai Ni dai bazan musu karya ba gaskiya nace sun Isa lafiya Bayan ba a Kai amarya ba,kuje a kaita sai na fada musu gaskiya ga motoci Zan kawo,Zanci Ubanka Yazed ya zaka Raina Mana hankali duk abinda ake baka gani,Yazed ya kumbura suntum yace me kuka iya Banda girki gudunmuwar Taku da kuka hada Nawa kuka kawo dari biyu biyu fa kuka Tara kuka bani dubu Uku, sai da na auri abata da kudi na a rike min Mata,wallahi sai na fadawa uwarka zaka sani baza a kaita yau ba din kazo ka dauketa ka tafi,a bani ita Mana a gani idan ban tafi da ita ba,Tsaki taja tayi tafiyarta abinta wajen Amare Wanda daki Guda aka ware musu ga abinci lafiyayye a sauke su da Shi ga kaji.
Yazed Bai hakura ba ya koma dakinsa yasa Falaqi ya Kira Masa Amarya a sirri,Raheela ansha gyara ga lalle na ubansu,suturar ta manya ta gaske wani dark Blue and black material,Falaqi ne ya nuna Mata dakin,ta shiga da Sallama,murmushinsa me tsada ya sakar mata,Fuska ta Bata Kamar Bata sanshi ba Itama Haka ta nuna Masa,tana Shan kamshi Tace gani fa sauri nakeyi,,Yazed ya kalli Yar farar magensa dake cin abinci a gefensa yace dama mageta ce Tace a gaishe ki,Raheela taji sabon rainin hankali a ranta tace Zan Rama ne Bari tukun Ina Nan da Kai.
Juyawa tayi tare da tafiyarta tana girgiza jiki Yazed sai ya sake rudewa ya fada saman bed din tare da runtse Ido ya shafa cucumber dinsa tare da furta ban San me yasa ba idan kika ga wifey ba kike Haka Haba mana sai kin jawo min raini.
Manal da Sassafe su Hajiya Babba Suka zo tare da tattara komai nata Suka tafi da ita Fuzail yaje ya zuga su Dan Kar a tafi Masa da Mata Kauye,Annatu tace ai Kuwa sai dai Hajiya Sharifa taje ta zauna tare da Manal ta kula da ita sosai tunda mijinta baya Nan ya tafi cirani sai Nan da wata biyu zai dawo,Hajiya Sharifa sai murna zata zauna a gidan hutu ta bisu Suka tafi abinsu, Farida Kuwa an rasa inda ta tafi babu Neman da ba a Yi Mata ba.
Washe gari da wuri Yan kawo Amarya Suka koma Kano Banda belloti Yana tare da sahubarsa, Zuwa Yamma likis aka dauki Raheela Amarya sai gidan mijinta sabon gida me shegen kyau gidan Dan gayu uban iyayi ai Kuwa kowa yaga tsaruwar gidan,gashi an Mata Kaya na Alfarma,Iyayenta sun kashe kudi sosai,Bayan kowa ya watse Ango ya dau sabon wanka cikin wani yard,kamar a sace shi Haka ya Zama,Gidansa ya shigo harda kulle ko Ina na ciki,Ga ledojinsa a hannu....
Nana Mahmud
Yar Abba
Maryam
Cwt Fauxah
Balki Yabo
Hadiza A Mamu
Kofar room dinta ya karasa da Niyyar budewa Yana Murda Handle yaji ta Gam a kulle, knocking ya Shiga yi amma Shuru Bata Bude ba,tsayawa yayi har tsawon minti biyu sannan ya sake kwankwasawa tare da Sallama ta ciki yaji ta amsa Masa sallamar Yana tunanin zata bude amma shuru,sunanta ya Kira Raheela....lafiya what's going on? Common open the door, bazan Bude ba yaji ta Furta,why? Sabo da Haka nake so, Alright Bude ki karbi abincin to,sai in baza ka shigo min room ba,Murmushi yayi tare da furta yeah bude ki karba,Sai lokacin ta bude numfashinsa ne ya dauke ganinta sanye cikin wani guntun wando na bacci da Yar rigarsa Rainbow color, tun daga sama zuwa kasa yake Kare Mata kallo Kamar zai cinyeta,hankalinsa Baya jikinsa yaga Cinyoyi da kirji masu girma ga hips,Hannu tasa tare da kwace ledojin ta Bude ta
Showing 138001 words to 141000 words out of 153479 words

AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭 MAFARKIN FARIDA🧭🧭
DEDICATED TO DUNIYATA AAMNA FANS GP
116-120
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne
Nana Mahmud
Yar Abba
Maryam
Cwt Fauxah
Balki Yabo
Hadiza A Mamu
Kofar room dinta ya karasa da Niyyar budewa Yana Murda Handle yaji ta Gam a kulle, knocking ya Shiga yi amma Shuru Bata Bude ba,tsayawa yayi har tsawon minti biyu sannan ya sake kwankwasawa tare da Sallama ta ciki yaji ta amsa Masa sallamar Yana tunanin zata bude amma shuru,sunanta ya Kira Raheela....lafiya what's going on? Common open the door, bazan Bude ba yaji ta Furta,why? Sabo da Haka nake so, Alright Bude ki karbi abincin to,sai in baza ka shigo min room ba,Murmushi yayi tare da furta yeah bude ki karba,Sai lokacin ta bude numfashinsa ne ya dauke ganinta sanye cikin wani guntun wando na bacci da Yar rigarsa Rainbow color, tun daga sama zuwa kasa yake Kare Mata kallo Kamar zai cinyeta,hankalinsa Baya jikinsa yaga Cinyoyi da kirji masu girma ga hips,Hannu tasa tare da kwace ledojin ta Bude ta
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6Chapter 7Chapter 8Chapter 9Chapter 10Chapter 11Chapter 12Chapter 13Chapter 14Chapter 15Chapter 16Chapter 17Chapter 18Chapter 19Chapter 20Chapter 21Chapter 22Chapter 23Chapter 24Chapter 25Chapter 26Chapter 27Chapter 28Chapter 29Chapter 30Chapter 31Chapter 32Chapter 33Chapter 34Chapter 35Chapter 36Chapter 37Chapter 38Chapter 39Chapter 40Chapter 41Chapter 42Chapter 43Chapter 44Chapter 45Chapter 46Chapter 47 Chapter 48Chapter 49Chapter 50Chapter 51Chapter 52